Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da karfi tace “how sure are you bayan kin bata relationship naki dana family naki he will remain loyal to you har abada? Idan yazo yajuya miki baya fa nan gaba wazaki tunkara cikinmu? Alawiyya sorry to say this but am sure kin riga kin bashi jikinki cus is obvious tun haukan dakikazo kina mana, ya bude miki baki yakoya miki kima mamanki da yan uwnaki rashin kunya, ya nuna miki kaman aduniya yafi kowa na duniya sonki, kin bude kafa tun awaje kin bashi yaci to mekuma yarage? Meyarage ajikin naki dabai sani ba? Ko bayan kunyi auren dokin me zaiyi? What again? Koda yayi marmarin ki bayan kwana biyu ne he will start looking at you like a normal mace that is idan ma yayi trusting naki kenan cus inhar xaki iya da aurenki ki gudu kije wani waje ki kwana da wanda ba mijinki ba har 7days kuna shagali simply means zaki iya hakan da kowa, that guy will never trust u, any namiji dazai ganki dashi ko zaki rantse bazai taba yarda dake ba, Alawiyya love is NONSENSE! kinada tabbacin gayen nan da kike ihu kina fada da kowa na rayuwanki akanshi zai iya miki the same shima a bangaren shi? What if iyayyenshi sukace basu yarda ya auroki ba matan Alhaji Makamashi ce ke basuson matsala did you think of that? Maza nada wayau sunajin maganan iyayensu kina ganin mamanshi ta hanashi aurenki zai aureki still?? Kina nunamai kinyi fada da iyayenki bakisan abin kunya bane indai namiji ne he will use that to insult you wata rana duk dare dadewa yamiki gori da hakan, you call this drama dakikeyi fighting for soyayya the same man dakikayin all this sabida shi one day zai miki dariya and call you wawiya maima Mamanta rashin kunya sabida namiji, Alawiyya are you thinking outside the box kinsan me kikeyi eh? Is the guy worth you? Is he worth fadan dakikeyi da mahaifiyarki da mijinki da yan uwanki ehhhhh?” Gyadama Ya Raheena kai Alawiyya ke kokarin yi idanunta sunyi jazur Ya Raheena tamika hannunta tadaura saman kanta tace “don’t stress yourself, bana bukatan amsanki” ahankali tace “I called Hamida here without Ammi ta sani cus I wanted us to talk to you sabida muna sonki and we care about you, da ace bama sonki ayanda kike tunani bazan taba gayamiki all this thing ba, and I want to tell you one final thing, I am ready to support you Alawiyya, Hameeda is ready to support you all of us sisters naki are ready to support you, dukan mu mun hakura da aikin namu, idan Alhaji yasa akore mu fine, idan baisaba fine zamu hadu muma Ammi magana on behalf of sister namu, but just know one thing, Ammi trained all of us as yara adilai masu biyayya idan nan gaba Ammi tamana iyaka dake dole zamuyi!” Hawaye ne yazubo daga idanun Alawiyya, Ya Raheena tace “your life your call and your rule, mu sisters naki munbaki daman nan to set your standards ke ba yarinya bace and bazamu kara miki kallon yarinya ba now that we tell you everything kan rayuwa think about it today ki gayamun amsanki gobe, dukanmu harda ke zamu hadu collectively muje muma Ammi magana tabarki kifita daga auren nan tunda akwai cutarwa we will support you Alawiyya, we will! But think everything through ki auna komi and kisan kowani action nada consequence dan haka choose wisely! Let’s go Hameeda yamma nayi kitafi gida” tashi Hameeda tayi tazo har gaban Alawiyya sai kawai tai hugging nata ahankali tace “I love you soo much Cookie, make your decision and let us know I am ready to give up my work my everything ma for you wlh, kome kika zaba muna tareda ke, think through the decision is yours to make” sannan ta saketa ta tashi suka fita daga dakin.


If you ever find kanki a situation na Alawiyya what will you do???

*MATAN KO MAZAN*




EPISODE 1️⃣8️⃣



ASMEEYAMIN COLLECTION ASMEEYAMIN COLLECTION ASMEEYAMIN COLLECTION ahhh kunsan mesa naketa kiran sunan this brand?? Sabida is one of the best wajen saida laces takalma and bags, wayanda suka saya kaya daga wajenta can testify now rush and join WhatsApp group nata kuma kusayi kaya💃
https://chat.whatsapp.com/Fvbu8FNZxXTIA5oHt26Daj






Idan kika karanta this littafi baki biyaba ban yafeba! Wallahi ban yafemiki ba eh ke! Ban yafe makaba kaiba! This book subscription is 1k pay idan bazaki iyaba don’t read. Chat me up don saya by clicking on this link wa.me/+2347032934950

Alawiyya kasa motsi tayi daga inda take zaune, all her life ta taso batada problem, irin asalin rainon ajebota pikin akamata, asalin diyar masu kudi so technically zama ka iya kiranta mara wayau cus ta taso with so much love daga kowa datake tareda shi, yayyinta, Ammi and AJ, zancen aurenta da Alhaji was the first abu daya fara dagulamata lissafi arayuwa, gabaki dayan rayuwanta that smartness da wayau na yaran zamani ita bata saniba, bata dashine, Hamda is her only friend mace itama yar gatace yar masu kudi so kusan yanayinsu daya, banda shagwaba babu abinda ta iya so is as if maganganun da su Ya Raheena suka mata sun damamata lissafi sun hargitsa kanta ne, kanta kawai yadauki chaji, wlh ko 5mins basuyi da fita ba wani irin mugun zazzabi ya lullubeta, koda matan dake bata magani ta shigo da kyar tasamu tasha tsumin ahaka ta lallaba tayo Alawala tai salla azaune sannan ta kwanta akasa da abun yamata yawa kawai saitahau kuka, tsoro fargaba damuwa rashin kwanciyan hankali duka sun taru aranta she love AI but what if yazo ya yaudareta? Namiji baida tabbas kuma ba dan goyo bane? What if duk abinda su Ya Raheena suka fadi yazo yafaru? Wlh sosai zazzabi yarufe ta ahaka tai Isha’i, Ya Raheena tazo tamata good night ta tafi, wayanta ta kalla but takasa kiranshi sai kawai taji yau she don’t wanna even talk to him, different thoughts and fear azuciyanta, takasa bacci, kanta kaman zai fadi har 12 nadare idanunta biyu kaman shima AJ yagaji da jiran kiranta yakirata da kanshi dan yawanci saita kirashi sai yay maza ya katse yakirata amman har wayan yakatse taki dauka, normally akwai possibility da zai iya yuwa an kwace wayan a hannunta ne but hakanan ranshi yabashi wayan na wajenta, kira yacigaba da yi Amman yaki dauka har asuba tama tura wayan kasan gado tai tai kuka tai kuka idanunta sun kumbura kanta ya kulle tarasa mezatai tunani she don’t know what to do nor what to think, idanunta sun kumbura sunyi suntum yanda taga rana haka taga dare tarasa mezatai tunani damuwa yamata yawa, sai kawai tambayan kanta take mema takeyi aduniyan nan? Tashi tayi kanta kaman zai fadi tafada bayi tsayawa tayi tana kallon kanta amadubi tana tambayan kanta AJ zai iya yaudaranta? Zai iya wulakantata nan gaba? What if tagama fada dasu Ammi AJ yazo yana gana mata azaba sanın batada kowa sai shi? Yaya zatayi alokacin? Who will she run to? Zuciyanta is strongly telling her AJ bazai taba yaudaranta ba at the same time wani tiny little spot a zuciyanta na gayamata everything is possible AJ zai iya and she should better prepare for the worst, wani kalan dukawa tayi awajen tasaka hannunta cikin gashin kanta tawani kalan barbasa tana kuka da karfi Whyyyyy? Ta tambayi kanta? Tace banda rabon farin ciki arayuwana ne? Eh? Takai kusan 1hr kuka take abayin ta tashi da kyar tacire kayan jikinta tai wanka tayo brush tafito tana wani lafiyayyen kamshi fatanta na sheki sabida gyaran jiki, wani simple straight gown tasaka tasa hijabi tai salla shigowa dakin akayi aka kawomata farcesun kaza wanda na magani ta ne dawani shayin magani mai shegen dadi, kadan taci shima sabida batason zazzabi yakamata ne.


Wuraren 8 Ya Raheena tashigo dakin taci gayu sosai yanda taga idanun Alawiyyan saida gabanta yafadi dasauri tazo gabanta tace “Cookie what happened? Subhanallahi kinga idanunki kuwa did you even sleep at all eh?” Kankame hannun Ya Raheena Alawiyya tayi saiga wasu hawaye masu shegen dumi sun sauko daga idanunta cikin murya kaman na yar yarinya Alawiyya tace “Ya Raheena help me wallahi inason AJ, Ya Raheena AJ has my entire heart and soul, I don’t know what to think help me Ya Raheena” dasauri Ya Raheena ta rungumeta taba sata ajikinta tace “come here Cookie it’s okay stop crying ya isa” tai maganan tana patting bayanta ahankali tace “I’m glad kinyi tunani u sleep on abubuwan damuka fadamiki jiya, Alawiyya don’t gamble your life akan uncertainty, bakida tabbas idan AJ will forever be loyal to you so akanme zakiyi fanchakali da family naki kanshi, men come and go but family are there forever, duk runtse muna tareda ke but shi fa? Kina tunanin yanzu Alhaji Makamashi yasamo AJ yabashi 100M akan yahakura da soyayyanki bazai hakura da gudu ba? Whatever ke da AJ kukayi was a mistake cus I know kunyi wani abu and I will not judge you, it was a mistake, AJ took advantage na you were not in your right senses yakaiki wani waje and sleep with you, so koma mekikeji yanzu is side effects na abinda kukayi ne saisa kikeji kaman shi kadaine namiji aduniya, just forget about him kima mahaifiyarki biyayya duk wanda yabi iyaye baya tabewa har abada, I promise you zakiga tukuicin da Allah zai miki, and all of us are ready to support you throughout this journey okay” gyadamata kai Alawiyya tayi tana jikinta tana shaking daidai lokacin aka budo kofan dakin dasauri Ya Raheena tajuyo ganin Ammi saida mamaki yakamata dasauri tace “Ammi” dasauri itama Alawiyya tasaki Ya Raheena tadago kanta takalli Ammi Ya Raheena tace “muna shirin zuwa gidan ki ne yanzu haka fa Ammi, I’m sure su Hamida ma duk suna hanyan zuwa gidan ki” waje Ammi tasamu kan gado tana kallon fuskan Alawiyya dake kallonta tace “gaisuwa ma yanzu saina roka zakimin eh ishashiya”? Saukar da kanta kasa Alawiyya tayi ahankali tashiga wasa da yatsunta batasan mesa ba but haushin mahaifiyarta takeji yanzu, whenever she looks at Ammi all she sees is matan that is causing her so much pain and agony, matan data bata mata rayuwa, tabata da Ya Raheena tayi yasa Alawiyyan ahankali tace “ina kwana” shiru Ammi tayi bata amsaba takalli Raheena tace “excuse us I wanna to talk to her Raheena and ki kira su Hamida ki gayamusu ina nan” gyadama Ammi kai Raheena tayi tawuce tafita daga dakin Ammi takalli Alawiyyan dake zaune kan carpet ga breakfast nata bata wani ci ba, kanta akasa sai wasa take da fararen dogayen yatsunta, Ammi tadade tana bin yarinyar da kallo duk cikin yaranta Alawiyya tafisu kyau tafiso kyan jiki, tafisu sura da diri dudda suna kyau suma but Alawiyya daban ne, forget ta rame sabida rashin kwanciyan hankalin kwana biyun nan but dudda haka kaganta kaman ka saceta asalin balarabiya xakagani ka kalleta, ijiyan zuciya Ammi tasauke she needs to make peace da yarinyar nan yau dan gobe takeso ta maidama Alhaji ita a kaduna, ai Malam ya kirata kan yagama addu’a dan haka bari yau tanunama stubborn yarinyar nan itane ta haifeta takawota duniya ahankali ta sauko kasa ta zauna gaban Alawiyyan dab da ita, hannuwanta dataketa fidgeting Ammi takai hannunta takama ahankali cikin wata yar sansanyar murya tace “Cookie you hate me ko, ni Maman ki, Ammin ki kin tsaneni ko?” Shiru Alawiyya tayi batace komiba gabanta kawai na faduwa, muryan Ammi yayi wani kalan sanyi tace “Alawiyya imagine life da Hassan da Hussainin ki dakika haifi bayan kinsha wahala dawainiyan cikinsu su girma su tsaneki har yakaiga bama sason su dago fuska su kalleki, Alawiyya you hate Ammin ki kaman ki kasheni kikeji ko?” Wani kalan rawa zuciyan Alawiyya yafara barınma yanda Ammi ta kwatantan situation din da yaranta but still takasa magana, juyawa Ammi tayi sai kawai tasa hannu yadauko fork din dake cikin tray na breakfast nata tabude hannun Alawiyya tasamata fork din aciki tace “gashi kasheni Alawiyya sai kawai ki huta you don’t have to ever see me aduniya for ever” takai hannun Alawiyya da fork din ta daura da karfi awuyanta dayasa hannun Alawiyya yashiga rawa da bari dasauri ta kalli Ammi tace “Ammi!” Tsayawa chak Ammi tayi rikeda hannunta da fork din awuyanta tana kallon kwayar idanun Alawiyya kaman yanda Alawiyya ke kallonta da jajajyen idanunta wani kalan emotional tears ne suka sauko daga idanun Ammi suka gangaro kumatunta tana kallon Alawiyya kaman yanda Alawiyya ke kallonta Ammi tace “I thought kin tsaneni, you can’t stand the sight of me, matan datasa kika auri tsoho, you hate looking at me, mesa kika kasa ending life dina ki huta gabaki daya da ganina eh?” Sai kawai Ammi tafashe da kuka sosai ta sauke hannun Alawiyyan ta zare fork din ta maida kan tray tana kuka mai bala’in tsuma zuciya dayasa kawai jikin Alawiyya gabaki daya yahau bari gashi takasa magana haushin Ammi yacika mata wuya at the same time she’s feeling the cry of her mother in every part of her, duk Ammi na lura da ita ganin still yarinyar batai lugub tafara rokonta tayafe mata ba kaman ba Alawiyyanta data sani ba dakeda soft heart ga saurin kuka, ko ubanme shedanin yaron nan yamata oho, dare daya ya chanza mata Yarinya, Alawiyya is now strong hearted gata very stubborn but su zuba za’aga in this battle of saurayi da uwa wazaici, zata nunama dan durun uwan yaron nan ita tahaifi diyarta as long as she’s alive bazai taba samun diyarta a matsayin mata ba wlh, tsagaita kukan tayi tasa bakin tsadadden gyalenta tashare idanunta tass takalli Alawiyyan tai dan murmushi irin mai ciwo din nan tace “kina min kallo kaman nine ni mahaifiyarki the villain in your love story ko Cookie? Cookie do you really think ni mahaifiyarki don’t want what’s best for you? Are you that gullible dazaki tunanin bansonki ni mahaifiyarki? Banson abinda diyata keso? Tunda nake haihuwan yara bantaba yin cikin yarinyar dana wahala akanta na wulakanta akanta like you ba” tanuna Alawiyya tace “kinsan kalan wulakanta da larabawan nan sukamin kuwa”? Tai shiru tana kallon yarinyar da idajunta sukai jajir amman taki kuka sai kawai ga mamakin Alawiyya Ammi ta daga riganta sama tanunama Alawiyya wani long scar tace “all yarana babu wanda akamin operation sai akanki bayan long labour danayi akai juyin duniya ki juya kikaki, haka aka budeni Alawiyya aka ciroki only me a asibitin nan, ba Mama ba Baba ba yaya ba sister, aka yaga cikina aka ciroki” Ammi tafashe da kuka tace “I still remember every pain, every cry and sweat danayi ta sanadiyan haihuwanki, but yau ni diyar nan ta tsana Ya Allah!!!” Ammi tai shiru tace “baki barina baccin dare sabida ciwon cibiya, gaki da shan nono Alawiyya, I suffered sabida ke, still ban damuba it was all worth it, Alawiyya tell me one occasion tunda kika girma inda kikace kaza kikeso naki baki abin? kome kikeso shi nake miki, the first ever time danace ni kimin abinda nakeso was akan Alhaji, Alawiyya can’t you fulfill my wish after all abinda namiki aduniya da troubles dana shiga ta dalilin ki am I asking too much”? Ammi tafashe da kuka kaman wacce akama mutuwa tana bubbuga kirjinta kai Innalillahi yanda take kuka Alawiyya jitayi kanta kaman zai rabe biyu she can’t even explain exact abinda takeji, Ammi tace “I can’t believe na haifi diyata yau an wayi garı tamafi makiyina tsanata, Alawiyya kinfi yan adawata tsanata! Ya Allah I am hurt yarinyar da I had sleepless night sabida ita tun tana yarinya, yarinyar dana bama this nono ta zuka ba dare ba rana” Ammi ta kama nonon ta tace “idan Alawiyya na ciwo I know how many times nake addu’a ciwon yadawo kaina my little girl my little baby autana should be fine, I can’t count how many times nake spending ina koyama yarinya na how to write how to walk how to do everything, all of this asset kai duk abinda natara arayuwana is for yarana but yau daya ta tsaneni what is the point na all my hard work, Ya Allah Ya Allah Ya Allah kaine kadai kasan the kind pain in my heart nakeji ayanzu diyar da ka haifo da cikinka ta tsaneka sabida wani gantalallen banza gwara ma mutuwa I want to die Ya Allah!” Ammi tafashe dawani kalan kuka kawai tazube kasan dakin awajen asume dayasa Alawiyya tawani zabura ta taso ganin yanda zammı tafadi gashi tai shiru kaman an dauke wuta, fashewa da kuka tayi tana kiranta “Ammi, Ammi…” but shiru ihu Alawiyya tayi tadago kan Ammi ta rungumeta tsamtsam ajikinta tace “Ammi, Ammi, Ammi I don’t hate you I swear, wlh ban tsaneki ba, Ammi karki mutu I don’t want you to die” dasauri Ya Raheena tashigo dakin jin ihun Alawiyya, ganin Ammi akasa kwance Alawiyya tadago kanta idanunta a lumshe kaman mattata yasa tazo dasauri tace “meya sameta?” Sai kawai tadauki ruwa ta yayyafama Ammi ijiyan zuciya Ammi ta sauke tabude idanunta kadan sosai Alawiyya ke kuka ta kankameta so tight, ahankali Ammi takai hannunta tadaura kan fuskan Alawiyya ta sharemata hawaye tana magana kaman wacce zata shura any moment tace “I don’t wanna ever be the reason yarana zasuyi kuka, ki gafarceni Alawiyya, I am sorry for putting you through so much, I am sorry for hurting you little princess, dama duka duka kwana nawa suka ragemin a duniya” cikin kuka Alawiyya dahar ita Raheena sukace “what do you mean Ammi da kwana nawa yarage miki”? Jakanta ta nunama Ya Raheena tace “ciro takarsan jakana” dasauri Ya Raheena taciro wata farar linkakkiyar takarda tana warwarewa yanda take zaro idanu yasa Alawiyya gabanta yashiga fadi sosai kaman zai ratsa Ammi duk tanaji ranta fess tace nasoma kamata yar tselen uwa, hakan yasa kafin Ya Raheena tamayi magana cikin wata kalan murya Ammi ta kankame hannun Alawiyya tace “Cookie I have blood cancer!” Wani irin tsawa kan Alawiyya yayi raaaassssss! cikin wani irin shedanin murya Ammi tace “Oncologist dina yace I have just 6months left! Anso ayi putting dina on admission nace no I need to be with my family, wahala da rashin hankalin dana shiga na bacewanki yasa nama farajin banda lafiya, fadan damukayi ranan danazo nan saida yayi landing dina in hospital duk ban gayamuku ba, last stage blood cancer gareni, Alawiyya ki yafemin kome namiki aduniyan nan, naso daman na mutu nasan kina hannun Alhaji zai rikemin ke amana, kene my last born I wanted to die bayan nasan kina safe hands, amman tunda hakan yakaiga kin fara tsanata live your life yanda kikeso okay, you don’t have to go back to Alhaji dudda is my dying wish amman nahakura be happy my Cookie” girgizama Ammi kai Alawiyya tashigayi jikinta rawa yake, rasa abinda zatayi sai kawai ta rungume Ammi tafashe da kuka, did you even know what it means kasan cewa mahaifiyarka nada wata cuta balle ma cancer? Sannan Ammi have just 6months left, jitakeyi ko kashe kanta Ammi tace tayi yanzu zata iyayi not just zama da Alhaji, Alawiyya was feeling wani kalan guilt na abubuwan data gayama Ammi ranan yayi landing nata a hospital gashi yanzu ance tanada cancer, yanda yarinyar ke kuka kai karan kanka zaka mata kuka kodako bakada imani, magananta ma da kyar yake fita tace “Ammi am sorry, Ammi kiyafemin, Ammi dan Allah kiyafemin, inata daga miki hankali bansan baki da lafiya ba, Ammi kiyakuri natuba, Ammi na shiga uku na lalace everything is my fault wlh” tsayawa Ya Raheena tayi tana kallon Ammi da takardan da yanda tasa Alawiyya ke kuka kaman zata mutu duk takardan na hannunta aranta tana cewa is this real ko fake dan ko ciwon kai Ammi bata cika yi, ba could Ammi be doing this just to make Alawiyya do abinda takeso by fire by force harda karya da cancer? Indai karyan ciwon nan Ammi tayi then she is really wrong haba mana what extend is Ammi willing to go yes tasan Alhaji yamusu komi but all this abubuwa is traumatizing for little Alawiyya she’s too young for all this emotional blackmail, kallon yanda Alawiyya ke kuka tana rokon Ammi tayafe mata tayi da yanda Ammi tai lakur taki cewa ta yafema yarinyar tanayi kaman ga mutuwan ma yazo mata yanzu, hakan yasa kawai ta ijiye takardan ta mike tafice daga dakin fuuu tawuce falo zuciyanta na tafarfasa tana zagaye kusan bayan 1hr Ammi tafito tana tafiya ahankali tana murmushi idanunta basu washe ba sabida kukan karyan datayi, Raheena na kallonta Ammi na karasa saukowa kawai taja Ammi straight to kitchen na gidan zuwa store suka shiga cikin store din tamaida kofan tarufe kai tsaye tace “Ammi kinada blood cancer da gaske ko karya kike?” Dan murmushi Ammi tayi tace “common don’t tell me babba dake you fell for it haba kema kinsan banda any cuta” ran Ya Raheena baci yayi tace “haba haba Ammi, this is unfair wlh Ammi ba’a rayuwa haka, be honest da yaranki, Ammi jiya ni da Hamida spoke to Alawiyya we show her ga yanda rayuwa yake tai tunani and make the right decision, we tell her the truth of reality even though we were all manipulating her to go back to Alhaji, yarinyar nan was ready ta koma ga Alhaji but why will you play yarinyar ki like this? Ammi not everything is politics barin ma akan yaran daka haifa haba Ammi everything is too much for Alawiyya, Ammi kinsan kalan guilt dakika daura akanta kuwa? Ammi did you even know menene yaro yadinga feeling he’s the reason na ciwon iyayyen shi? Alawiyya will forever blame kanta” dasauri Ammi tace “that’s what I want ai, bakiga ta ladabtu ba ina bakin rashin kunyan yanzu?” Cikin fushi Ya Raheena tace “Ammi ki dinga yi kina considering nata itama Alawiyyan cus all abinda kike tunani is yourself Ammi, Ammi wlh kin masifan batamin rai all abubuwan nan is not fair to this girl, jiyan nan na dasa tsoro da shakku aranta kan yaron that’s how things are done, hakan zaisa takoma gidan Alhaji with free mind, thinking gwara nan da gidan yaron da batada tabbas akai, but abin nan dakikayi common Ammi kin kara mata burden azuciya ne, ga rashin son Alhaji gakuma kullum damuwan taja miki ciwo” murmushi Ammi tayi dan ranta fess bata shirya bataraiba akan nonsense maganan Raheena ba tace “ke kinga don’t tell me yanda zanbi da yarana, kema uwace a time will come dazaki gane stubborn child saida stubborn ways ake dealing dashi, anyways ki shiryata yau ayi doubling kayan matan amata lafiyayyen abubuwan matsi da wanda zai ciko da ita taciki dana waje cus banso Alhaji yagano komi, sonake nafara maidata gidan kafin nazo naci uwar yaron nan daya huremata kunne dan wlh sainasa yayi dana sanin bin yarinyata, kinga natafi I have lot of plans, barin naje nabama Alhaji good news, God! Am so happy Alhamdulillah!!” kafin Ya Raheena tai wani magana Ammi tabude kofa tafice abinta ranta fess.



My dearest readers! Let’s keep sentiments aside, see Allah fa mai yafiyane dakuma jinkai! Trust me wani pain din we can never understand sai mun sami kanmu in that situation.

Sannan kunga shi jarabawa babu wanda yafi karfinta, Allah test us to different ways.

Depression is real, panic attack is real, kai in fact mental issues is real.

Iyayenmu sunfi kowa sonmu and that same iyaye can kill us har lahira.

The root na all is matsalan is POWER wato Mulki and MONEY wato kudi.

The methods da Ammi kebi trust me takusan jefa yarinyarta asibitin masu matsalan kwakwalwa wlh, duka familyn nan are just nonsense and selfish people.

And lemme talk about mu yayyi, please let’s try and support our siblings! See idan kikaga kanwarki na going through something agidan aurenta ko iyayenki sunki wani abu you as the sister help kanwarki.

This is my new WhatsApp number wa.me/+2347032934950 kumin magana tanan.
M Shakur

EPISODE 1️⃣9️⃣



Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, looking for plug na laces too? Oya check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr



Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason

Please Login or Register in order to submit comment