Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

corridor, tayi hanyar kawai da dasauri sauri take tafiya dan hawayen na gab da zubo mata yanda take tafiya da sauri kawai santsin tiles ya kwashe hill din kafanta tai baya zata fadi cikeda tsoro tana kokarin ta tare kanta ta kasa ta runtse idanunta gam ta sadakar kawai karaf taji an tareta ta hanyar kama shoulder nata aka dagota chak, taji zuciyanta ya daina beating for a moment, sabida wani kamshi daya daki hancinta wanda har gobe bazata taba iya mantawa da kamshin ba, ahankali tashiga bude idanunta kadan kadan tun tana ganin fuskanshi so blurry har idanunta suka karasa budewa tasauke kwayan idanunta kan wani black kyakkyawan saurayi dayake tsaye dab da ita har lokacin hannayenshi biyu nakan shoulder nata sabida tarotan dayayi daga faduwa dantai loosing balance, dogo ne sosai dan kusan duka tsayinta plus hill din kafanta a iya kirjinshi ta tsaya, yana sanye da long sleeve sky blue riga daya saka boturi da necktie a wuya dark blue da dark blue wando, muscles na hannunshi kaman zasu barka rigan jikinshi adaddaure, baki ne like real black yanada gashin kai mai kyau da kyalli da saje ma mai kyau da full masculine lips dinshi that are a bit dark in complexion, yanda take kallonshi haka yake kallonta, dukansu biyun babu wanda ya iya motsin kirki jin hayaniyan wasu mata suna zuwa wajen yasa ya tsugunna da sauri yadauki wayan ta yadauki wayanta daya fadi awajen yawani ja hannunta zuwa wani daki dake hall way din yaciro card daga pocket ya manna jikin kofa yabude ya shige ciki da ita ya maida kofan yarufe tareda mannata jikin kofan ya tsaya dab da ita yana daura hannunshi jikin kofa yana wani nishi kaman kirjinshi zai fito yana kallonta yace “woww dama zaki iya zuwa wajen nan bayan kin yaudareni”? Hawaye ne ya zubo daga idanunta dasauri ya nunata da hannunshi yace “bance kimin kukan nan ba u hear me? Don’t even cry for me” kaman yace tamai kukan fashewa da kuka sosai tayi idanunta nakasa takasa kallonshi, tsayawa yayi yana kallonta kuri saikuma yayi shiru chan yace “look at me Ajay!” Awani kalan hankali tadago kwayen idanunta ta kalleshi har tamutu bazata taba mantawa da this name ba Ajay! Yanda taga idanunshi sunyi ja saida gabanta yafadi jitayi takasa kallon nashi dasauri tasauke kanta kasa buga kofan yayi da hannu adan zafafe yace “I said look at me inba hakaba I will touch your face and make you look” fashewa tayi dawani kalan kuka mai sanyi da sanyaya jiki tace “I can’t! I’m sorry Abbakar Jafar, I really am” hannunshi yakai azuciye yakama habanta ya juyoda kanta ta kalleshi saida gabanta yafadi idanunshi sunyi jaa suncika da hawaye ahankali yace “do you think sorry can help me? Where were you and your sorry da ina hospital battling with my life Ajay? Hun where were you?” Yanda hawaye ke bulbulowa daga idanunta kaman an bude tap, cikin fushi yace “munyi soyayya for good 3yrs bantaba son wata arayuwana kaman yanda na soki ba” yanunata yace “munma juna alkawarin aure, my Mom my sister duk sun sanki, ranan damuka gama exam we were together we even went to cafe mukaci abinci and celebrated our last paper, baki taba for once gayamin zaki aure ba? Baki taba gayamin anzo neman aurenki ba? Baki taba gayamin an samiki rana ba, baki taba bani wani sign ko wani alama na u we’re getting married ba just for you to disappear bayan last exam day namu da one week naji ranan aka daura miki aure do you have any idea, do you have any f*cking idea what I went through”? Yayi maganan wasu hot premium tears na saukowa daga idanunshi ohh my God! Alawiyya jitayi kaman taita ihu kaman ta kashe kanta if that can compensate the pain he’s feeling ko the pain she caused him, all she sees a idanunshi is pain, the way she’s crying takasa magana ma broke his heart even more, ahankali yasaki habanta yadan fuxar da iska tareda moving 3steps back from her duk tana kallonshi hannunshi yasa ya goge fuskanshi tass yace “all this years calculate, munyi soyayya 3yrs a school yanzu aurenki 4yrs, for good 7yrs dakon soyayyan ki nake araina, rana daya kikai aure i had no way to contact you, har gidanku na Abuja I took that bold step naje akace baku wajen bama kwa kasan that ba’a Nigeria za’ayi bikin ba cus ranan daurin auren naje” yadanyi wani kalan hurtful smile ya kalli gefe kana ganinshi you will know how much he loves her, yakalli dakin dasuke ciki da kwalayen drinks daban daban ne awajen yace “you see all this event da sauransu I organized it, it took me almost 1 and half year, aturani wajen SUG president na this set dana that set, I went through hell to pull this off, kinsan dayaya nasamu aka yarda ayi abin nan a kaduna not Abuja inda school yake?” Yasakeyin that hurtful smile yace “all because of you naji labarin kina nan kaduna, babu randa bazanyi salla na roki Allah yasa you should attend this event ba, I just wanted to see you, to look you in the eye inji dalilin dayasa kika yaudareni AJ dinki for an old man dayayi jika dake” yafada sounding so bitter kafin ahankali yace “even though ban sami any explanation ba at least I’ve gotten a sorry, zaki iya tafiya” yayi maganan tareda juya mata baya ahankali yace “kitafi please and ki gafarce ni nakama habanki ke matar wani ce!” Yanda Alawiyya ke kuka zaka dauka mutuwa aka mata soyayya tafi komi dadi idan kai dace, idan bakai dace ba tafi komi radadi, AJ was her first ever boyfriend arayuwanta, a Dubai ta secondary school tadawo Nigeria tanada 16yrs tasami admission a Nile, international relation, shima haka class nasu daya but shi was 26yrs lokacin, dan yafara Poly anan KD harya gama ND, saiya sami scholarship, he comes from poor home da scholarship din NNPC yasami school nasu, shine gürün departmant dinsu lokacin, kowa yana zuwa wajenshi yakoyamai karatu ita kadaine bata zuwa hakanan that first year kawai ta tsaneshi tsana sosai fa sabida yanda kowa ke zuwa wajenshi department nasu kowa AJ, komi AJ, koyaya suka hada ido saita gallamai harara shikuma saiya mata murmushi, kuma suna yawan hada ido, ita bata iya cire ido akanshi da yanda yan ajinsu ke binshi tarasa mesa shikuma yakasa cire idonshi akanta ayanda take nuna ta tsaneshi karara abin yasa yayi picking interest on her.
Bayan sun gama first year banda harara babu abinda yake hadasu a year 2 watarana tana cikin tafiya yasha gabanta kai tsaye yace “mena miki kika tsaneni? Mesa kike hararana”? Ranan was the first time taji muryanshi very close to her, hakanan kawai taji kaman kada yadena magana voice nashi so calm and sweet, so soothing, hararanshi tayi again zata wuce yasha gabanta yace “mesa mena miki”? Ita batasan ya akayi ba kawai tace “ba kaine kowa saiyayta binka ba kowa yayita maka murmushi kana musu dariya” kaman wasa saiga hawaye abinma saiya bata kunya ta shiga sharewa tace “I have eyes issues, ba sabida kai ni nake kuka ba” kawai jiyayi ta burgeshi dama tuntuni yayi picking interest akanta but ranan saiyaji kawai yafada sonta dumu dumu ga mamakinta saiyace to nayi alkawari dagayau nadaina but can you be my friend, ayangance tana goge fuskanta tace i will have to think about it, tayi tafiyanta daga ranan duk tana kula dashi yadaina koyama kowa karatu har abinma taji she’s feeling guilty but again kuma abin ya burgeta, bata taba sanin zai iya haka for her ba, sai kawai takamu da sonshi sosai daganan dai suna fara soyayya one thing is baida karya baya pretending kuma dudda baida kudi he can sacrifice for her, he does everything for her, he’s the definition of a gentleman, kota bashi abu baya karba sabida shi ba dan kudin gidansu yake sonta ba, he’s so sweet sannan baida iskanci, baya shaye shaye, yanada kishi sannan all soyayyan nan dasukayi basu taba iskanci ba, sau daya suka taba kiss shima bayan wani fada da sukayi ne sabida wani Dr yazo yace yana sonta tadan fara waya da Dr ranan yamata hauka yafita harkanta to dasuka shiryane ranan was the first day dasukai kiss.
Itama tasan bata kyautamai ba but badan ta yaudareshi tamai hakaba she don’t wanna hurt him tasan yanda yake sonta, ta gayamai an samata rana it can damage him yakasa karatu bayan shine pride din maman shi, yafadi school ya kenan saisa.
Takai kusan 10min tsaye tana kallon bayanshi daya juyamata tana tuna past dinsu kasa kama kanta da controlling emotions dinta tayi she can’t believe she hurt AJ dinta like this, dawani kalan gudu tazo tawani bashi emotional cuddle tabaya tana daure hannayenta ta akirjinshi tafashe da kuka sosai, wannan irin kuka mai karfi kaman yar yarinya tana sheshaka da tarin kuka, kukan mai sosa rai, tace “I am sorry AJ, I’m sorry for hurting you, you’ve been through hell sabida ni, I am a bad person AJ, I’m terribly sorry, everything that happened wasn’t my fault, I am not happy AJ, sometimes I wish ba’a haifoni duniya ba nahuta, I hate that I was born into my family that doesn’t respect love, they only respect money and status, I hate yanda I was born acikinsu, sometimes I wish I was born into a middle class family yafi mini, AJ being rich is nonsense babu komi arayuwan riches sai bakin ciki da tashin hankali, I see yara masu suyan wara akan titi suna wasa suna wake suna soya waransu I will be wishing inama nine su, AJ help me I hate my life wlh, the only time danasan farin ciki was when we were together in school, I experienced different life during that time, AJ I want to die……..” dawani kalan sauri yajuyo da jajayen rinannun idanunshi yace “baki mutu ba da ranki but nakusan mutuwa do you think kika mutu zan rayu”? Fashewa dawani kalan kuka tayi tana kallonshi tana girgizamai kai, ahankali yadaura goshinshi kan nata yana lumshe idanu hawaye nafitomai daga idanu yace “don’t ever utter those words ever again, you hear me”? Gyadamai kai tayi itama tana lumshe idanu ta kankameshi kaman za’a kwace mata shi, gently yadaura dogon hancinshi chin dinta yana numfashi sama sama, ahankali itama tana numfashi sama sama ta goga hancinta kan nashi feeling sanyin tip na nose nashi akan nata kaman irin dukansu biyun are looking of something din nan ayanda suke goga hancin junan su, cikin muryan da bata fita sosai har lokacin idanunshi a lumshe yace “stop crying” awani irin hankali kaman akwai wani magnet dake pulling nata tadan daura soft pink lips dinta kan nashi batare datayi komiba yanda kasan yau aka haifeta cikin kar kankanuwan karaman murya tace “stop crying you too” all movement da lips nata yayi na maganan datayi yajisu akan nashi tun dazu daya manna fuskanshi kan nata yake having this strong urge na yayi kissing nata ya lallasheta but yakasa as soon as yaji nata lips din kan nashi dudda itama she’s holding back the urge na tai kissing nashi din yaji yakasa gently yabude bakinshi kadan yaja bottom lips dinta ahankali kaman mai tsoro and suck it a bit, both of them suka sauke wani kalan intense ijiyan zuciya, kokarin sakin lips dinta yayi kaman wata hungry dog passionately tai wani irin grabbing lips nashi back into her mouth shima kaman abinda yake jira kenan suka fara kissing juna passionately babu abinda kakeji banda sounda din mtsw! Muah! Mua! Muss! Uss adakin da karan ijiyan zuciyoyin su……


Hmmmm!




Ance zuciyoyin masoya wai makafi ne Yaya kenan?

As a sister, Mom and Aunt advice Alawiyya😟

Zaki iya rayuwa da mutumin da bakiso??

Idan yanzu Alawiyya tarabu da Alhaji Mai Makamashi menene makomar mahaifiyarta??

Idan kuma tacigaba da zama dashi tana soyayya awaje da AJ ya kenan??

Wannan shine gaba wuta baya rijiya.

END OF FREE PAGE
Zaki iya cigaba da karanta littafin nan with just 1k, SUBSCRIBE and join paid group
May Allah bless you as u join.
You can make payment here


3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Click the link a bio na zai kawoki direct to WhatsApp dina don’t miss this book for anything YOU WILL LEARN ALOT!

❤️


💫MATAN?? Ko MAZAN??💫


✍🏻M SHAKUR

Chapter 2- CHEATING


Toh jama’a I am back again nadade rabona dayin paid littafi anan whatsapp amman nace let’s do this one anan. Things to know;

1- Novel din nan nakudi ne is 1k nayi chapter one dinshi FREE go and read it a any of my platforms by clicking on this link; linkbio.co/Mshakur


2- Allah yasan I’ve done my part, I’ve tried my best, please idan bazaki biyaba don’t read this book, kika karanta BAN YAFE MIKI BA har lahira! So please and for the sake of Allah pay up.

3- I run advert come and do advert with me and promote your business just chat me up, 07012181461

4- Join Dirty December Matan aure class with just 2k, send me message and chat me up 07012181461



EPISODE 3️⃣
Gabaki dayan zuciyan Alawiyya was completely open, yagama budewa tatas, she loves AJ with every bit of element daya maidata human being, this is the second kiss datakeyi in her life datakeso, the way she’s kissing him shima the way yake kissing nata will show you how much love sukema junan su dan kaman zasu cinye bakunan juna, all his life baitaba iskanci da kowa ba wlh, sai matanshi daya aura this is 1yr 5month da aurensu sunada yarinya yar 5month old, Maman shi tahadashi aure da yarinyar diyar kawarta, though baya kuntata mata but ko Allah yasan cewa his heart, his body and his entire soul belongs to Alawiyya only she, itace wacce yafara so yakuma ke so har yau, da kyar dakuma karfi da fighting zuciyanshi sanin matar aure ce ya tsayar da kissing nata dayakeyi batare daya karbe bakinshi daga bakin Alawiyya ba that was kissing him as if her whole life depend on it gwanin ban tausayi, cus ita mutum ce dabata iya boye so ba, kaman tashige jikinshi tahuta and just live there forever takeji, ta kankame bayan wuyanshi gam gam kaman kada ya subuce mata, almost 1min she’s kissing him alone bai hanata ba baice mata bari ba, kafin kaman an tabata tadawo cikin hayyacinta dasauri tabude idanunta daidai shima AJ yana bude nashi idanunshi dasukai jajir yadaura akan nata, faduwa gabanta yayi dasauri tasaki lips dinshi tacire hannayen ta dake bayan wuyanshi, tashiga komawa baya jiki asanyaye akuma kunyace saikuma tajuya da sauri ta tai wajen kofa tasa hannu tabude kofan zai kirata but harta fice daga dakin, sauri sauri, gudu gudu take tafiya tawuce bayin datagani dazu kawai tabude kofa tafada ciki akwai some few mata awajen hakan yasa tawuce asalin bayi tabude kofa tashige tareda maida kofan tarufe tadaura hannayenta biyu kan bakinta da AJ ya shanye lip gloss din tass duk kyallin nan da bakin keyi yanzu babu shi, gabanta faduwa kawai yake heart dinta na racing kaman zai fito, she just kissed AJ da aurenta the trust is bazama tace gatayaya abin yafaru ba, kaman magic, ta kankameshi sucking every corner of his mouth that taste like mint, his breath smells freshly blended coffee, kaman kada tadaina kissing nashi, tana ahaka taji muryan Hamda tana cewa “to kodai tazo rest room ne bata waje bata motanta, Alawiyya are you here”? Dan ijiyan zuciya Alawiyya tasauke tasa hannunta ta goge fuskanta tass tabude kofa tafito tace “gani nan” dasauri Hamda tai wajenta daidai takarasa wajen basin ta debi ruwa tana wanke fuskanta, Hamda dake saman kanta tace “sabida abinda Leema tace kikazo bayi kina kuka? Besty kifara business din saida hawaye cus why will you be crying sabida maganan ta? Is not your komi yafaru ayanda yafaru kin sani ko”? Gama wanke fuskan tayi tadago takalli Hamda tareda kakalo mata murmushi tace “mubar maganan idan mukaje gıda mayi muje” handbag dinta Hamda tabude tace “you are not going back like this kowa yagane kinyi kuka” Hamda taciro hoda ta shiga shafamata tadauko wani lip gloss ta shafa mata sai alokacin fuskanta yadawo daidai sannan suka wuce suka koma hall din tana tafiya ahankali tana dan kalle kalle ko zata kara ganin AJ.

Yadade tsaye yanda tabarshi kafin ahankali yazauna bakin gadon dakin yakama kanshi ya lumshe ido saikuma yafada kan gadon kawai ya kwanta yana adjusting tie dinshi yasauke hannunshi kan gadon, sai alokacin yatuna da wayanta da hannunshi yasauka akai dasauri yadauki wayan danshi wayanshi na aljihu, screen saver wayan ya kalla hoton Alawiyya ne itada twins sunyi kyau sosai kaman ka sacesu, though yaran basu da haskenta but sunada shape din fuskanta da eyes nata, yakai kusan 1min yana kallon hoton sannan yayi swiping screen din ya shiga cikin wayan cus ba password, keypad yashiga direct yasa number shi tareda kiran wayanshi sannan yafito, kawai samin kanshi yayi da bincike wayan, WhatsApp banda Hamda da yayyinta yawanci suma tai chatting nasu up is either suce mata suna office ko some excuse, bata chatting da kowa, bata any group, bamata da contact dayawa, IG ma account dinta ko profile pic babu batada followers, sai ita dake following mutane wanda yawanci comedians ne da bloggers and few hairline influencers, gallery nata ya shiga yawanci hotonta dana twins dinta ne, sai hoton yayyinta da Amminta, babu wani hoto banda su, air dropping most pictures nata da twins dinta yayi awayanshi, dukdai yagama abubuwan dazaiyi da wayan yayi adding kanshi a Snapchat nata da IG, yana cikin tabe taben akai knocking kofan tawaje. “AJ wai kana ina is time for your speech, MC nata shouting sunanka a hall” ahankali yatashi zaune tareda mikewa agajiye dan baida energy yace “coming Bash” gyara tie nashi yayi yakalli wandonshi ganin yadawo daidai yasa yatura wayanta a aljihu sannan yawuce wajen kofa yabude Bash daya kalleshi yace “ya idanunka sukai ja”? Dan yatsine fuska yayi yace “abu ya shiga ciki” wucewa wajen hall din yayi kafin ya shiga akai annoucing xuwanshi.



Dama tun suna school tasanshi da farin jini, shi haka yake kowa na sonshi, yana shigowa hall din zokaga yanda mutane ba maza ba mata ke tashi sunamai tapi ana ihu ana shouting AJ, AJ, AJ, ahankali Hamda ta taba Alawiyya da kanta ke kasa tace “kalli AJ wow, kaman ba AJ damukai class dayaba kinga yanda yakara kyau yazama babban mutum, is he a bodybuilder ko weightlifter damn! Kinga body dinshi kuwa shitt gaskiya Ammi tamiki bukulu Besty da yanzu AJ zaki dinga mora ba tsoho ba” duktai maganan ahankali idanunta nakan AJ din bama tasan ko Alawiyyan ta dago ki bata dago ba, kasa dago kanta Alawiyya tayi su Leema suma sai tafi suke Leema tace “kalli yanda yakara kyau gayen nan akwai class ga charisma, wowww, yanda kasan wani hip-hop artist” abu Alawiyya taji ya tsayamata awuya yanda kowa keta cewa yanada kyau.
Saida yakai gaban hall din sannan cikin murmushi yarike speaker yace “thank you, thank you, settle down please” shiru akayi kowa yakoma ya zauna hall din yayi tsit jira ake yafara magana, neman Alawiyya yahauyi da ido saida yaganota a table nasu kanta akasa sannan yasauke ijiyan zuciya wani sabon natsuwa na shiganshi yashiga bada speech nashi, duk yanda Alawiyya taso ta daure kasawa tayi saida tadago kanta tadaura idanunta akanshi, tundaga tsayuwanshi, kiranshi, yanda yake magana, murmushi shi da annurin fuskanshi abin sha’awane, dole ma AJ yayi farin jini, he’s handsome, intelligent, smart and he’s tall, ga murya, ga english kaman yataba karatu a British school haka kuma ya iya larabci guy din is just a brain box, she really love AJ he’s the only man she wants, lips dinshi ta tsare da kallo datagama kissing a while ago yana magana,
mutane da dama sunyi jawabi amman anata surutu but shi yanzu dayake nashi ko tari bakaji a hall din, yanda matan hall din ke kallonshi da so much admiration a idanunsu yasa taji abu yasake tsayamata awuya da sauri ta sauke kanta kasa, gama speech nashi yayi Dj yasa kida sosai ana raba item 7 shikuma yashiga bi table table barinma duk inda yaga friends dinshi yana gaisawa da jama’a har saida yakai table din su Alawiyya dab da ita ya tsaya kaman bai ganta ba yakalli su Hamda dasu Leema da Mamu dake kallonshi kaman basu taba ganinshi ba yace “Hello Ladies” yay maganan yana ijiye wayan Alawiyya agabanta batare da wani ya lura ba cikinsu da fuskanshi suke kallo, su Leema sukahau surutu ana gaisawa itama Hamda ta gaidashi cikeda mutunci kan Alawiyya na kasa hannu yasa a aljihun shi yaciro business card nashi yace “okay ladies inada Gym mai suna AJAY GYM” faduwa gaban Alawiyya dake sauraronshi yayi jin yayi naming Gym nashi da initials na sunan su AJ shi AY Alawiyya, saishi yake kiranta da Ajay itakuma tana kiranshi da AJ, yana kallon su Leema yace “I’m a gym coach, I’m into gymnastics” dasauri Leemah tace “ahh ai basaika fadi ba evidence ya nuna a hannunka dake shirin fasa rigan nan” dan dariya yayi kadan yace “munada session na mata, munada a lady instructor, akwai flat tummy class, wait loss, aerobics, we basically do everything, come and register idan kuna KD” Leema da Mamu atare sukace “kaman munzo” ijiye katin yayi agabansu one one har gaban Alawiyya yajuya zai wuce Leema tace “ga Alawiyya fa baka ganeta bane”? Dan kallon Alawiyya yayi dasauri yace “oh hello Alawiyya” saikuma ya kalli abincin dake gabanta da aka kawo tun dazu dudda baiso nuna kulawa akanta agaban friends ba but kasawa yayi dasauri yajuya daga inda yake l yakira wani waiter dake raba abinci yana zuwa yasa hannunshi yadauki jellof rice dake gaban Alawiyya yace “she’s allergic to nutmeg kunsa nutmeg in this jellof, i heard the chef saying it” ahankali Alawiyya tadago kanta takalleshi, AJ still knows everything game da ita, hannu yasa yadauki bukka rice dake tray waiter yasauke agaban Alawiyya dake kallonshi yace “have bukka rice instead Mrs” yana ijiyemata yayi gaba Leemah da abun yayi melting heart nasu har Hamda ma tace “awwwwwn wlh wannan shine soyayyan gaskiya bai manta komi game dake ba Alawiyya and he still cares” itama Hamda duk saitaji takara tausayin Alawiyya, ijiyan zuciya tasauke ahankali tace “eat” gyadamata kai Alawiyya tayi she hardly eat awaje but sabida AJ yabata this bukka rice da kanshi yasa tadauki spoon tafara ci ahankali taji rice din yamata wani kalan special dadi.
Wucewa AJ yayi chan gaba wajen friends nashi bayan yadauki glass na non alcoholic champagne yakai baki yana sipping idanunshi akan Alawiyya da yanda takecin abincin ahankali, wayanda zasuyi rawa suka fita suna rawa ana manni masu daukan hoto nayi, duk anyi nisa ana activities MC daya fita waje ya shigo harda gudunshi abunma saida yabama AJ mamaki irin lafiya, yadauki microphone yace “DJ a moment please” DJ ya kashe wakan MC yace “inaso na sanar da zuwan wani babban bako that is here today to support us, bakowane bakon nan illa former governor namu na nan kaduna state, the king maker dakanshi, madugu uban tafiya, wato attariji Alhaji Mai Makamashi” kusan kwarewa Alawiyya tayi tahau tari sosai tareda juyowa taga wani mai Makamashin ake magana cus maybe kunnenta na ciwo ne, tana tari sosai ga biggest mamakinta saitaga Alhaji yaci wata bugaggiyar shadda dake kyalli sosai yasha babban riga da bodyguards dinshi kusan su 6 sun shigo biyeda shi abaya, yana wani kalan murmushi kaman an mai bushara da aljanna yaje gaban hall din ya tasaya ana tafi, masu ciro waya na ciro waya na daukanshi hoto ya karbi microphone yana murmushi kaman chali chali yace “thank you, thank you, actually I’m only here for my wife” sauke kanta kasa Alawiyya tayi dasauri gabanta na mugun faduwa, Alhaji yashiga kalle kalle yana washe baki yace “I can’t find my wife kasan ba idanu yanzu sosai Alawiyya Alhawary” kai!!!! Alawiyya bata tabajin bakin ciki irin

Please Login or Register in order to submit comment