Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mijinta yadinga binta from yanda take abu kasan yar gayu ce ita sosai bana wasaba, gatada kula da kanta, wani simple ciffon riga da wando taciro tasaka nude, there’s no way idan ka kalleta bazaka sake ba kayan sunmata kyau, sannan tadauki hijabi tasa tahau kan dadduma tai sallan asuba lokacin around 5:40AM tana gamawa tai azkar dazatayi tadauki Al Qur’ani ta karanta daganan ta tashi tafito, sitting room tawuce na nan sama, falon kaman aljannan duniya, zama tayi tareda daukan wayanta tashiga IG tana dube dube har ya shigo gidan ya hauro sama da sallama, kallo daya tamai ta watsar cikeda yanga tace “good morning Hubbi” dawani kalan sauri yazo inda take yazauna kan table yana facing dinta kaman zai cinyeta yace “wai waye yatabamin autan Ammi taketa kumbure kumbure haka? Menene matsalan ki eh? Talk to me ko menene kikeso aduniyan nan zan miki gayamin, kudi kikeso?” Girgixamai kai tayi tareda tabe baki dan kudi at this point datake in life is not her problem, kudin datake dashi yanzu haka zai iya kaita 20yrs kuma tana spending nasu lavishly basu kareba, tama rasa menene problem dinta, she’s healthy, yaranta ma haka , Maman ta and her Sisters are healthy babu wani matsala a family ta, bata rasa ci ko yasha ba, bata da any problem, kawai she don’t even know meke damunta, she’s not happy, she feel kaman rayuwanta don’t belong to her, baki tabude zatai magana saiga hawaye sun zubo sharrr, yanda Alhaji yamike zaka dauka hauka yakamashi ne dasauri yakoma gefenta, yakama kafadanta kaman yar baby çıkın tsananin so yace “Alawiyya why are you crying? Fadamin menene? Meya sameki? Wata daga cikin matana sun kiraki sun zageki ne? Wlh kowacece zan saketa? Wacece? Me ake miki? Waya samin baby kuka first thing in the morning? Ko yarana ne suka kira suka miki rashin kunya”? Girgizamai kai tayi hawayen yakasa daina zuba dudda she’s trying her best to hold them in, hakan yasa shima Alhaji yayi kaman zai fashe da kuka yace “to menene? Kinga hankalina nima zai tashi yanzu, wlh da abu yasameki gwara ya sameni, Alawiyya you are my entire heart, kinsan yanda nake sonki nakeji dake kuwa? Tell me waya tabamin Alawiyya na? Ammi takiraki tamiki fadane?” Girgizamai kai tayi, dasauri kaman zai fashe da kuka yace “to menene Babyna? Eh? Na shiga uku na lalace, Alawiyya kinsan yanda nakejin kukan kına kokon raina kuwa, kiwa Allah ki gayamini menene eh Babyn Mai Makamashi”? Ganin har hawaye na shirin fadi mai daga idanu dan dama yasaba mata kuka yasa cikin very hurtful and disturbing voice tace “am not happy ne kawai yau dana tashi, kaman in mut” kasa karasa maganan tayi sabida hannuwanshi biyu daya daura saman bakinta yace “kika mutu nima mutuwa zanyi, kada ki kara ambaton kalman nan inba so kike na rigaki mutuwan ba, daina kuka duk zaki bata kwalliyan dakikamin, wait i know what will make you happy?” Yajawota jikinshi kin shiga tayi tadan koma baya tace “me haka ni ka barni” kaman wanda yake tsoronta yace “too” but still yana rikeda ita ajikinshi saidai ba a rungume ba yaciro wayanshi yayi dialing wani number bata ganin screen din sosai so batagani ba yadai kara wayan a kunne, chan yace “Barka da safiya Hajjaju naceba tunda yau zakizo commissioning wannan kwangilan anan KD kibiyo ki duba Auta, tunda ta tashi kuka takemin she’s not happy I know kuma ke take missing kinsan how much she loves you, kodai kin mata fadane bata gayamin ba taketa kuka nasan ba karamin aikin ki ba”? Dan shiru yayi saikuma chan yace “shikenan gashi speak to her tadaina kuka, ki lallashen mini ita please” dakanshi yasamata wayan akunne yana leka fuskanta yanda kasan yar 2yrs yake handling, daga ta dayan bangaren wata muryan babban mace haka tace “why are you crying Cookie kina tadama Alhaji hankali bayan you know how worried he use to get about you? How many times do I have to be correcting you akan damun bawan Allahn nan, do you want to kill him before his time”? Maman tai magana a bit harsh, ahankali cikin sanyin murya tace “Ammi I am sorry” from yanda tai maganan zakasan irin yaran nan ne dake shakkan iyayensu, dan shiruuu matan tayi saikuma ta sassauta murya tace “anjima zan shigo kaduna, Layla is coming along too, idan nagama commissioning project din i will come and see you for an hour is that okay?” Dan ijiyan zuciya ta sauke dazai nuna maka how much she loves her Mom dasauri tace “yes Ammi it is, mezan dafa miki”? Anatse Ammi tace “kinsan am a vegan now, so fix anything vegetables daba dabba akai” murmushi tayi sosai dayasa Alhaji yawani sauke ijiyan zuciya abayyane cikeda son yarinyar, murmushinta means heaven for him, yana kallonta kaman yasami tv tace “okay Ammi byeeee ki gaidamin da Anty Layla, Ammi tell her to bring her pestry shop croissant for me” Ammi tace “to kwadayyaya” dariya tayi dayasa shima Alhaji kaman wani wawa ya tuntsure da dariya, Ammi tace “ba mijin naki” alamu tamai daya cire wayan, yacire wayan a kunnenta yamaida kunnenshi yace “Layla takawo mata croissant dan Allah, guda nawa kikeso Babyna” yayi maganan yana kallon Alawiyya datai banza dashi kuma tanaji yasan taji tasabamai irin halin dama baiyi fushi ba yace “akawo mata dayawa Binta, freshly baked” dan dariya Ammi tayi with so much joy na yanda yakeji da diyarta tace “shikenan Yallabai Sir” daganan suka cigaba da maganan siyasa, tashi Alawiyya tayi tai hanyar kitchen yabita da kallo yana murmushi ganin tadawo daidai yana magana da Ammi yace “diyar nan naki na sonki Hajiya Binta, I don’t know what magic kikai performing harta warware ta shiga kitchen” murnushi Ammi tayi tace “barta yarinta da rigiman banza ke damunta batasan ta girma ba yanzu harda yara biyu, ganinta take har gobe kaman autan jiya, bari na barka kai breakfast Alhaji today is a big day for us thank you for everything Yallabai Sir, Allah kara girma, Allah ya tsaremana kai” dan dariyan manyan mutane yayi. “Hahaha, zanyi magana da Mr President anjima akwai wani slot guda biyu danake so na karba miki kisa su Hameeda da Layla” wani ihu Ammi tayi kaman an mata bushara da aljana tace “Alhaji ohhh my God, why are you this nice? Alhaji nagod……” batare daya bari ta karasa godiyan ba yace “I told you tsakanina dake ba godiya, start campaigning tun yanzu, dazaran shekara ta zagayo I will make you the next governor of nan kaduna”ihu Ammi tayi dayasa Alhaji yace “sai anjima, saikun iso” yayi dariya ya katse wayan.
Wasu yan aikinta biyu tagani tsaye acikin babban kitchen din suna aiki duk suna sanye da uniform very classic uniform cikeda girmamawa dakuma sauri suka gaidata atare. “Good morning Madam” “morning” ta amsasu ahankali dan gaskiya batada surutu ko hayaniya, sannan batada yawan masa da mutane gabaki dayama ba yan aiki kadaiba, only those that are close to her sukasan kalan surutun ta da hiranta, idanba tasaba dakaiba zaka dauka yar wulakanci ce, ahankali tace “go and do other work I will make breakfast” dasauri suka amsa suka fice breakfast tahada lafiyayye tana cikin fito dashi dinning taji muryan Hassan na cewa. “Babaaa” dasauri takalli falon wasu yan aiki ne daba yan Nigeria ba professional Nanis guda biyu dasuma ke sanye da uniform daya banbanta dana yan aikin gidan suka fito da yaran an musu wanka an shiryasu sunyi kyau suna kamshi suka tafi wajen Baban su dake xaune yana waya gaidata Nanis din sukayi ta amsa tacigaba da arranging abincinshi tana cikin yi yaran sukazo wajenta atare ta daukesu cikeda sonsu tace “Has and Hus morning to you two, Freda make their breakfast please” tama daya daga cikin Nani magana tana wasa da yaran daidai Alhaji ya ijiye wayan yataso yazo wajen yana kallon yanda take wasa da yaran ya karbesu shima yace “good morning yaran Baba, let’s have breakfast”
Zama yayi dukansu biyun na jikinshi ta zubamai omelette din da chips dakuma kunun gyada danshi baison su tea da sauransu ganin batasa nataba yasa dasauri yace “kefa” girgazamai kai tayi adan shagwabe dan yawanci ita haka take magana tace “ni banjin yunwa” dasauri yace “ke yama sunanta Hassan Nani”? dasauri Nani tazo tace “yes Sir” bata yaran yayi cikin harshen turenci yace “debi omelet and chips kibasu kafin ku gama musu nasu breakfast din” yana maganan baibi takanta ba yaja kujeranshi dab da nata yana kallon fuskanta yace “ba kinyi magana da Ammi ba menene kuma matsalan yanzu? Ko is there anything dakikeso kiyi order”? Girgiza mai kai tayi zata mike yakama hannunta dasauri yace “Alawiyya wlh idan ina ganinki haka kona fita hankalina bazai kwanta ba, menene kikeso? Jiya kince zakuyi reunion na yan universityn ku nabarki kije, I called Ammi, namiki order iphone 15 yau zai iso, kasheni kikeso kiyi”? Yayi maganan yana buga tagumi idanunshi sun sake kadawa, wlh idan wani zaizo yagansu zai iya rantsuwa asiri tamai dan kallonshi tayi ganin yanda yayi yasa tadauki spoon tace “zanci to” murmushi yayi yace ko kefa” tare sukaci bini bini ita yake kallo goge so yake yabata abincin abaki but yasan bazata amsaba, kuma baiso yasake batamata rai yanda ta tashi yau ba’a good mood ba.
Ruwa yasha yamike tareda dukowa yamata peck agoshi yana shakan kamshin da gashinta keyi kaman yayi zamanshi agida amman yadaure yace “bari naje toh” yasa hannunshi yadauki wani gold ATM dinshi yabata yace “gashi kifita kiyi shopping dakikeso kiyi for everything, be it na reunion dinki na gobe, do kome kikeso kiyi okay, sauri nake dana tsaya natura miki kudin, promise me nadawo zanga kina walwala kin saki ranki” ayangance ta gyadamai kai tana dauke kan duk atare, dan ijiyan zuciya yasauke yadan kalli keyanta sannan yawuce dayan falo dake wajen zaman yaranshi suyi wasa yamusu sallama sannan yazo yana kallonta still ko kallonshi batayiba asanyaye yace “natafi Lawi” “bye” tafadi ba yabo ba fallasa yasake sauke ijiyan zuciya yasauka kasa yafita wani mahaukacin farin roll Royce bodyguard yabudemai ya shiga driver shi yaja motan bayan bodyguard yashiga gaba wani mota daban na mopol dake waje yabisu abaya.
Tashi tayi yan aiki ta suka gyara dinning din wayanta tadauka tai dialing number datai saving da Ya Layla tana dauka tace “Ya Layla kun sauka KD”? Layla tace “eh mun sauka mayyan Ammi” murmushi tayi sosai daya karama fuskanta kyau tace “kaman karfe nawa zaku shigo nan?” Layla tace “nasan anything 2-3 haka an gama event din saimuzo muyi 1hr da Ammi tafadi ina ganin saimu bar gidan ki by 4” cikin yar Karaman murya kaman zatai kuka tace “Ya Layla please ki lallabamin Ammi ku kwana anan ko kukai har yamma” tai maganan hawaye na ciko idanunta dan ijiyan zuciya Layla tasauke tace “kema you know how schedule din Ammi is, I know ko 1hr ma is because bazata iya cema mijinki no bane so kiyakuri kawai” gangarowa hawaye yayi daga idanunta tanada saurin kuka tun tana yar karama tace “toh” batare da Layla taji dadi ba tace “bye Auta” ta katse wayan tadan kalli matan datake zaune gefenta bayan jeep din, wata babban hamshakiyan mata ce daga Laylan har Alawiyya suna kama da ita saidai yaran sunfi maman haske but itama tanada haske tasaka wani hamshakin lace an daura mata wani gwargwaro tazuba gwal a kunne da wuya da hannu idanunta sanye da glass tana kallon screen din 12th generation iPad na apple dake hannunta da pen tana scrolling going through speech din dazata bayar wajen commissioning project din, kana ganinta kasan irin manyan matan nan ne yan boko hadaddun gaske ga shegen kwarjini, magana Layla taso tayi amman tai shiru, su shidda ne wajen Maman su itane ta uku she’s just 30, first born nasu is 34, but hatta first born nasu dukansu suna shakkan Ammi bawai kuma harsh training Ammi tabasu ba growing up kawai dai baka isa ka kalli fuskan Ammi kamata nonsense bane dukansu su six dinnan babu wanda ya isa, Ya Rayyana ce babba she’s 34, Hamida 32, sai ita Layla 30, sai Ikleema 28, sai Zaifa 26, sai Alawiyyah autansu that’s 24 kap dinsu shakkan Ammi suke haryau har gobe kai har jibi.
Kaman daga sama taji Ammi tace “what’s wrong with her”? Dasauri takalli Maman tasu dataga kanta still nakan abinda take, ahankali tace “Ammi Alawiyya is not happy, kinsan yanda yarinyar nan ke sonki, she miss you alot Ammi, she’s still a baby Ammi, she’s used to having you and all of us kafin tai aure, yanzu kuma datai auren ita kadaine ke zaman KD not abj dole she will be lonely” rage murya Layla tayi cikeda lallaba Ammi tace “Ammi dan Allah mu zauna mata har yamma kafin mutafi” Shiru Ammı tayi kaman bataji metace ba sai chan tace “I will think about it” cikeda jin dadi Layla tai ihuu Ammi kawai ta girgizakai tace “lower your voice karatu nake” rage murya tayi tana murmushi tace “love you Ammi”.
Wajajen 2 tagama girki tsaf girki is one of her best things to do,
yawanci ko fushi take ko tanada damuwa kitchen take shiga tai girki hakan nasa ta manta da komi dakinta tawuce tasake wanka tashirya cikin wani embellish atampa an mata fitted gown dashi bata daura dankwali ba sai gyara gashinta datayi tafito, dakin yaranta tashiga tacema Nanis dinsu tace “excuse me” dasauri sukace yes Ma suna fita yaranta sukazo da gudu daukansu tayi tahau tsalle dasu this is second abin dayake mantar da ita damuwan ta wasa da yaranta, tace “yayyy! Hassan grandma is coming, Hussain grandma is coming yayyyy let’s dance” daga ita har yaran sukahau dariya suna wasa saikuma tasa musu takalmi da kanta takamo hannunsu tace “muje compound mujira su Ammi” sauka sukai kasa suka fice waje kaganta da yaran gwanin ban sha’awa saidai tafi yaran kyau nesa ba kusaba suna fita ana bude gate na gidanta wani kalan zaro idanu tayi sakin hannun yaran tayi bama takira motan yagama parking ba tai wajen motan da gudu kafin agama parking tabude kofan motan hada ido tayi da Ammin ta dake kallonta kuriiiii batace mata uppan ba sai kawai tashiga yarfe hannu saikuma tafashe da kuka sosai tashige cikin motan tazauna kan cinyan Ammi ta rungume Ammi sosai, Layla da takaici yakamata tace “ke wlh Alawiyya anyi girman banza jibi yanda tasaki su Hassan ita tazo” Layla tai maganan tana bude dayan bangaren tasauka tana daukan yaran, kusan 1min tayi tana kuka haka ajikin Ammi sai chan Ammi tace “dama dakika damu nazo kuka kike nemana kimin”? Dasauri ta girgizakai tana sakin Ammi idanunta sunyi jajir kallonta Ammi tayi sosai irin kallon dazakasan mahaifiyar na son diyarta kafin tasa hannunta tabude jakanta taciro handkerchief takai kan fuskanta ta sharemata fuskan tass tace “duk kin bata kwalliyan ki Cookie” that’s the name da Mamanta ke kiranta dashi tun tana yarinya murmushi tayi tana kama hannun Ammi tace “zanyi miki wani Ammi na indai kwalliya ne, muje kici abinci” Ammi tace “kin zauna min akan kafafu with those big bombom ai kafafun ma sun daina aiki” dariya tayi tasauka daga kafan da sauri tana fita daga motan tamikama Ammi hannu tace “lemme help you” karban hannunta Ammi tayi tasauka ahankali Layla nasakin twins sukazo wajen Ammi da gudu suna grandma murmushi n dake kan fuskan Ammi kara fadada yayi tadaukesu tace “Wai wai wai ai sai ku karyani har yanzu abincin gwangwani kike basu sunyi kiba dayawa” Alawiyya dake daukan handbag na Ammi da iPad nata tace “Ammi ina basu duk abincin damuka dafa sunaci kadan kadan but still sai sunci abincin su” Layla tace “ahankali ahankali zasu daina” suka wuce ciki dukansu atare yan aiki ta biyu da Nani’s din yaran duk sukazo sanye da uniform suna gaida su Hajiya dasuka amsa sama sama suka wuce sama.
Abinci takawo musu anan falo suka cicci Layla sai yabon girkin Alawiyyan take da yake tun tana yarinya tanason harkan kitchen toys din kitchen kuwa tanada su ba adadi, ita tana gefen Ammi tanacin croissant dinta, saida suka gamaci yan aiki ta suka gama clearing wajen sannan tasa Nanis sukazo suka dauki yaran suka tafi chan garden dan wasa da yan aikin ma flat din yarage su kadai ahankali Alawiyya da gabanta ke faduwa kadan kadan tana zaune kusada Maman nata tace “Ammi I want to talk to you about something” Dan kallonta Ammi tayi anatse tace “okay ina jinki menene” dan kallon Layla tayi saikuma takalli Ammi dake kallonta idanunta sukai raurau tama rasa yanda zatasa maganan in words sai kawai tadauki hannun Ammi takai saman kirjinta cikin tsantsan damuwa tana kallon fuskan mahaifiyarta tace “Ammi wlh I am not happy! Ammi kirjina kullum kaman an daura dutse akai!” Tadan tsayar da magananan takai dayan hannunta ta goge fuskanta cikin tsananin damuwa tace “Ammi dan Allah save me, Ammi nagaji, nagaji da zama da mut……” “Alawiyya!” Ammi takira sunanta cikin kakkausan murya tana fizge hannunta data kama tasa akan kirjinta ta nunatada yatsa kaman zata cire mata idanu tace “you are a very stupid girl Cookie, sabida na raineki with so much love and affection ne yasa kikemin haukan nan, yayyinki sun isa su sani agaba su gayamin this rubbish, Layla check this parlor I hope babu CCTV camera” dube dube Layla tashigayi afalon itakuma Alawiyya tafashe da kuka sosai agaban Maman nata Layla tace “babu komi Ammi” hakan yasa Ammi tace “you are a very stupid girl Alawiyya waike kin dauka yarinya ce ke har yanzu? Open your eyes look at inda kike, you are married, yanzu u are not more last born, u are a mother yara biyu gareki look at this house me kika rasa? Dukan ku yarana i makesure na aurar daku into affluential family, gidan masu hannu da shuni, yau kona fadi na mutu I know future naku is secure, ke wace kalan mara hankalin yarinya ce you are 24 but you are still a fool waya gayamiki yanzu auren soyayya ake? Kinsami miji that is extremely and crazily rich and he loves you like a wanda kikai bewitching kaman kinmai asiri but u are here saying you are not happy uban me baya miki eh? Duka duka yaushe kukama dawo Nigeria eh? Wani kasa ne bakije ba? Wani kalan mota ne bakidashi? Me kikeso dakika rasa?And you are here telling me you are not happy? Kince ubanki da rashin happy tashin mini agaba kafin namiki shegen duka wlh” dasauri Alawiyya takoma baya baya da gudu taje tafada jikin Layla tafashe da kuka sosai tana kankame Layla gwanin ban tausayi, Ammi ta mike tsaye cikin fada tazo kansu tace “do I look like I give a f*ck about kinason shi ko bakiso? What matters to me is shi Alhaji yana son diyata kaman ranshi and babu abinda baya miki, Alhaji Makamashi dayake lion awaje but tsoronki yake yana abu kaman kin mallakeshi, all this abubuwan dakike sangarci ne yamiki yawa wlh, nabata dayawa sannan kika sami miji dayake nan nan dake kaman kwai, stupid girl wlh duk randa kika kara tarana da maganan nan saina mugun sabamiki wawiya kawai fool” Ammi tawuce ciki ranta abace sosai. Layla cikeda so tanajin yanda Alawiyya ke kuka ajikinta tadan sauke ijiyan zuciya, cikin lallashi irin na sisters da murya chan kasa kar Ammi tajisu tace “I thought we’ve passed that stage Auta tun kafin bikin ku, everything Ammi is doing in this life is for us, this woman is working so hard to make sure yaranta are happy, she work so hard to put you in this house” cikin kuka murya kasa kasa Alawiyya tace “I don’t want, ni bance inason shi ba I don’t care about money, wealth ko fame, ban sonshi, I can’t stand him, I hate yana gidan nan, har addu’a nake kullum yayi tafiya yabar kasan, idan bayanan har banso kwana ya zagayo yadawo nan, I can’t look him in the eyes he’s 75, yaranshi duka sun girmeni banda twins dana haifa, Anty Layla I am not happy at all, I’m lost I can’t find the old Alawiyya that I use the be, the happy girl, kuma be…be….iya ko……” saikuma takasa fadin maganan tafashe dakuka, dudda bata fadaba Layla knows abinda little sister nata is trying to say and she understand, all of them manyan maza suka aura, kap yaran Ammi babu wanda ya auri yaro, but na Layla shine oldest 75yrs fa haba dan Allah, dan ma he’s looking a bit good sabida akwai kudi amman dai itama tasan sister ta na cutuwa and she’s very young but yazatayi? Ko gigin barin gidan nan tayi Ammi zata iya tsine mata dan contracts contracts da Mai Makamashi yasa Ammi tasamu sanadiyyan bashi auren Alawiyya datayi bazasu kirgu ba, so if Alawiyya tries anything dazaiyi ruining relationship na Ammi da Alhaji zata iya yafe Alawiyya that’s idan bata tsine mata ba, so dole kawai hakuri zatayi ta karbi kaddaranta.
Dago kanta tayi ahankali tai murmushi kaman bata gane komiba tace “I have an idea, ki dinga fita sosai to, go out make friends, kirage yawan zaman gidan nan tunda ba aiki kikeba, naga a page din Nile za’ayi reunion na all old student anan kaduna gobe, kije zakiga class mates naki dayawa kinji” ahankali ta gyadama Layla kai, share mata fuska Layla tayi tace “stop behaving childishly Alawiyya, yanzu nida su Ya Rayyana dasu Ya Hamidah, Zaifa can’t protect and take care of you, kinyi aure Alawiyya, you need to learn how to survive, maganan Ammi is true love is not really necessary a aure, talakawa ne ke after love, we the rich don’t give a f*ck about love, see auren masu kudi yawanci is a business deal ko business proposal, is either an hada auren to get something to establish something, kokuma an hada auren to start something, maybe collaboration etc, ke ba yar gidan talakawa bane Alawiyya so stop thinking like one, tunda shi yana sonki ba lallai ke saikin soshi ba, some yaran rich people ma zakiga both mijin da matan basason juna but dole ayi zaman auren sabida iyayyensu sun kulla mata alaka that will benefit the both family, auren kudi ake yanzu, this you are not happy menene menene is just childishness, is crap Alawiyya, just makesure kina kwasan rabonki, kita haihuwa kina zuba yara agidan nan, su Hassan yakamata ki musu brother sunyi biyu already, don’t cry again kinji, start seeing things like Ammi and us, stop all this baby attitude kinjini” gyadamata kai tayi ahankali.
Ammi daduk taji maganan su dan tana tsaye a corridor bata shiga ciki ba tasauke ijiyan zuciya she just pray this girl will not do something stupid, shirme da rashin wayon Alawiyya is too much haryau takasa gane auren kudi da hutu tamata, love is nonsense, shirmene love, tsaki tayi tawuce ciki kawai danyin sallan.




Tashi tayi kaman marainiya tawuce ciki Ammi nakan dadduma but ta idar da salla tana zikiri ne one thing da Ammi duk business da siyasanta baya hanata bautan Allah da kyau gatada yawan yin azamu, agefen Ammi ta zauna ahankali kaman marainiya, tanason Mamanta sama da tunanin mai tunani, idan Ammi na fushi da ita kaman rayuwan ta yazo karshe takeji at the same time kuma tana bala’in tsoron fushin Ammin nata, yanda ta zauna kaman marainiya Ammi ta kalla sai kawai ta shafa addu’an ta tace “zonan” dasauri taje gaban Ammin cinyanta Ammi ta nuna tace “kwanta” ahankali ta kwanta tadaura kanta kan cinyan Ammi, hannunta Ammi tasa cikin silky gashinta tafara massaging ciki kafin cikin kwantacciyan murya tace “tunda nahaifi dukanku dagake har sisters naki nataba cutar daku?” Girgiza ma Ammi kai tayi, ahankali Ammi tace “I work hard all my life Alawiyya, kin gani kinsan komi, I single handedly trained dukanku ku 6, 6 girls alone without any man tareda ni, all abinda nakeyi arayuwana I mean everything is for my 6 girls, all ayyukan nan, siyasan nan, menene menene, yau da Layla nai tafiyan nan why? Sabida am trying to get her a contract, already nasaka yayanki Raheena a politics itama she’s S.A to government Niger state, Hameeda ma nasata yanzu Layla, kuma

Please Login or Register in order to submit comment