Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

koda yanzu kakeson auren Hadiza sadaki kawai zaka biya a daura muku aure” Baba yayi shiru yana kallon Nura da kanshi ke kasa yace “don’t get me wrong Nura, dakai da Hadiza duka yarana ne, sake aurenta ko rashin yin hakan bazai taba chanza matsayinka awajena ba and everything is your decision to make Nura kai d’ana ne, har yau har gobe har kuma jibi, sannan dagani har Amadu munsan abinda Hadiza ta aikata dan mu mazane dan haka live your life according to your rules and regulation Nura” gyadama Baba kai yayi ahankali nan Baba yakawo wani hira daban dan he don’t wanna make him be uncomfortable idan yanason ya maida Hadiza dakanshi zai furta basai ancemai yafadi ba Nura ba yaro bane yasan har cikin ranshi abinda yakeso kenan amman kuma baida right na nuna hakan. Azahar sukeje sukayi suka dawo gidan Nura zai wuce Mama tace “ai baka isa ba saikaci abinci koma” ba yanda ya iya komawa yayi shinkafa akayi da stew kadan yaci shima dan kada suce yakici sannan yatashi yama su Baba sallama, Mama tace “ka shigo ciki” shiga falon yayi Hadiza na zaune kan kujera tana sanye dawani doguwan rigan atamla red daya mata bala’in kyau hada idanu sukayi dasauri Nura yadauke kai yace “Allah kara sauki Hadiza” yakalli su Amali yace “let’s go kids” dasauri yaran sukai wajen shi suka kakkama hannunshi Aman na karban car key dake hannunshi, bawai basason maman su bane but wannan shakuwan dazaisa yaro yahau kuka shi zaibi Mamanshi ko zai zauna da Mamanshi daga Aman har Amali basu dashi, Amali da tayi but tazo tadaina dataga Mamanta no send her, hawaye Hadiza taji ya cicciko idanunta ahankali tace “Dadyn Amal bazaka barsu su kwana ba anan”? Still Nura yaki kallonta yace “maybe saidai gobe basuzo da kayaba” ga mamakinshi kaman ba Hadiza ba tace “Tom shikenan nagode Allah saka da alkhairi, nagode da komi da komi dakamin a asibiti Allah baka lada” dan dago kanshi Nura yayi just to assure kanshi Hadiza ne just agreed da maganan dayayi tashi daya hardamai godiya ganin itane dai yasa gently yace “u welcome” yama su Mama sallama suka fice su Baba suna rakasu har waje suka shiga mota Baba yadawo cikin gidan.
Da sauri Mama cikeda damuwa irin na mahaifiya tace “Malam ya nuna zai komarda ita?” Daga Baba har Amadu girgizama Mama Kai sukayi hakan yasa ahankali Mama tajuya takoma falo kawai ta sami waje ta zauna tai tagumi dasauri Anty Jams tazo kusada ita tace “Mama menene? Yace zai komar da ita”? Itama Hadizan dake zaune kan kujera tana kallon Mama jira kawai take taji ance yace zai kara aurenta dan Nura nada tausayi, shigowa dakin Baba yayi yakalli Hadizan data bishi da kallo tana zazzaro idanu kana iya ganin yanda gabanta ke faduwa zama Baba yayi ahankali kusada Mama ahankali yace “iddan ki yakare Hadiza!” Yadanyi shiru anatse yace “bazan hanaki yin kasuwancin ki ba amman dai ki kira wayanda zaki kira akwaso kayayyakin shagon adawo dasu kano kina karkashina bazan bari kına tafiye tafiye ko ki koma wani gari dazama ba, zaki iya samin wani shago anan kano akama ki cigaba da kasuwancin har zuwa lokacin da Allah yafito miki da wani mijin dan Nura kwata kwata baiyi maganan sake zama dakeba” yanda Hadiza ke kallon Baba wlh wlh zaka iya zubar mata da hawaye kanta ta nuna lips dinta narawa sosai tanaso tama foto da magana ne but takasa sai kawai tafashe da kuka wanda yafi na ko yaushe cikin kukan tace “Baba a ina zan taba samin miji kaman Nura aduniyan nan?” Cikin tsananin kuka tace “A ina zan taba samin miji kaman Nura aduniyan nan” cikin kuka sosai tana girgiza kai tace “bazan taba samun miji kaman Nura ba aduniya! A ina zan sami miji in this my age 33 dazan shiga as first wife, ko ya yarda zai aureni wani iyaye zasubar saurayin dansu ya auro bazawara mai yara biyu as first wife nashi? Mama Kozan sami miji is either me mata biyu ko uku, I can never get mijin dazamu shimfida foundation na rayuwan aure together like Nura” tayi maganan tana zubewa kasan dakin dumus akasa tana kuka, daga Baba har Mama data buga tagumi kallonta suke kaman TV, Anty Jams kuma kawai tasanya hannu ta rufe fuskanta tana kuka kasa kasa.
Hannuwanta biyu tadaura akanta tana wani kalan kuka tace “Anty Jams and Mama maisa dakuka ganni ina tsinannen akidan feminism din nan bakudau bulala kunmin shegen duka ba, ko kubani factory reset mari dazai dawo dani hayyacina ba, ko ki kira Baba ku fadamai? I was lost a lokacin all I needed was someone strict with irons hands that will put me in my place look at me today my life is messed up Baba yarana” tanuna kofa sannan takai hannunta tadaura saman cikinta tana kallon cikin tace “Baba yaran dana daukesu acikin cikin nan na haifosu duniya basuda emotional connection to me and is all my fault, look at them yanzun nan babansu yana cewa su tafi babu ko musu, ai sunaso su zauna da Mommy basuyiba sun bishi sun tafi because basuda emotional bond dani what kind of a woman am I”? Tafashe da wani kalan kuka harda majina dayasa Mama tafashe da kukan datake rikewa acikinta sosai idanun Amadu ma sunyi jazur Hadiza tabashi tausayi Baba ne idanunshi kyam akanta cikin kuka tace “I used to believe yara damuwa ne! I used to believe providing abinda yara keso shine love not knowing spending quality time dasu, playing with them hugging them and kissing them is real love, my children never miss me but they miss Ummi sabida she’s always with them, ta goyasu yarinyar nan ta goya Amali har nakan mata fada tana batamin yarinya da goyo har Aman Ummi goyawa take, I remember wata rana idan nadawo da wuri banson damuwansu nace ta kwashesu suje garden suyi ball that’s how zata dinga wasa da yaran nan while I provide the ball and other accessories for playground dinsu Ummi is the one dake wasan dasu, Baba na cuci kaina dayawa” tafashe da kuka tace “Nura is my entire life, Nura yabani freedom, yabani opportunity, yabani luxury, yabani love, Baba bazan maka karyaba i know all abubuwan danama bawan Allah nan was wrong but Baba kasan mesa nayi hakan? Yau zan fadamaka gaskiyan daban taba gayama kowaba” Tayi dan shiru tace “Baba all abubuwan danama Nura nayi ne sabida nasan yana sona and he will always tolerate me ya hadiye kome namai, ina ganin cewa kalan son dayakemin bazai taba iya rabuwa dani ba, so I can match him, step on him however and whenever I want kuma bazaimin komiba, I feel I can use him to please my friends, the community and association din damuke ciki ashe hauka nayi Baba ko wayanda nake biyemawa su Zeena bahaka sukema mazajensu ba bakin ciki ne sunga yanda Nuri ke sona saisa sukaci nasaran rabani dashi, nama Hajiya all abubuwan nan babu ko darr araina sabida nasan yana sona, kuma na isa dashi, nabiyewa Zeenah nakaishi kotu sabida nasan yanasona he can not do anything, barinma yanda yasan nasami heart attack, Baba wlh wlh Nura baitabamin komiba, mutum neshi dakeson farinciki na da cigaba na, mutum ne daya tsani ina fushi koya ganni cikin damuwa, Nura can kill for me and die for me, kuna ganin zan taba samin selfless miji like Nura? Zan taba samin mijin da duk kudina bazai kalla ba he will still give me kudin salon, kudin kaya, kudin dinki kudin komi? Duk kudina bai taba cewa muyi sharing bill ba, duk kudina bai hanashi kara bani kyauta an ina zan sami kalan mijin nan”? Tayi maganan tana kuka tace “I tortured Nura, I pushed him har ya zamto gwara yadawo gidan by 1 nadare Ina bacci, Baba I took advantage of that man, took advantage of soyayyan dayakemin, Baba na zageshi is not a big deal for me sabida nasan bazai iyamin komiba yana sona, munafuki, algungumi, makiri, matsiyaci, mahaukaci, and so much more babu wanda ban kira Nura dashi ba Baba, Baba nashiga uku wlh nashigo uku Baba, nazo nakaishi kotu Zeenah ta kara da accusing nashi for molesting me, namai shairi na batamai suna i spoilt his record, Baba koni nasan after komi danayi ban chanchanci Nura ya maidani ba amman kuma wlh wlh bazan iya rayuwa babu shi ba, Baba kaga kashin jikina, bargo, jijiya, jini dakuma tsoka na jikina duka Nura sukeso hatta numfashin danake busawa nake shaka Nura yakeso, Baba tell me how can I live without him? Nura is the world best husband that knows how to pamper and spoils his woman but I ruined him, I fucked up, I messed him up and tarnish his image because of stupid feminism mentality na we are equal nidashi, Baba wlh wlh Baba zaku rasani har lahira idan Nura bai komardani ba, Baba tsoron alhaki bazaima barni nayi wani aure ba dan kowa zan aura nasan sai Allah yasa ya gallazamini azaba wacce tafi wanda nabawa Nuri na sau dubu, Baba kaji tausayina cikin nan was the hope na zai komardani cus Nuri loves children but shima yafita, kai kadaine mahaifina hope dina Baba cus Nura najin maganan ka, yanajin kunyanka, kace ya aureni Baba, zuciyata zara tarwatse na rasa Nuri na, wayyooo Allah na ni Hadiza! Wayyyoo zuciyata na shiga uku, na bani, na lalace, na tagaiyare na ga ukuba, Baba dan kaunar dakakema Annabi Muhammadu SAW kasa Nura ya maidani” Tafashe da kuka majina shabe shabe for the first time Baba yasauke kai daga kallonta shima idanunshi sunyi jaaa but baiyi kukaba amman kowa na dakin harda Amadu tasa kuka.



Kuna ganin Baba yama Nura magana???

But then again! I feel bad and emotional for Hadiza, for ita da kanta ta zauna tai analysis na laifukanta haka dudda ance hali zanen dutse but ina ganin mu jira Muga new Hadiza ne ko Yaya??

Kuna ganin ta chanza ko a’a???
💫MATAN?? Ko MAZAN??💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 3️⃣7️⃣

CHAPTER ONE IS COMING TO AN END😫 Labarin Nura da Hadiza yasoma karewa have you subscribe for chapter two?? Is just 1k, zamuyi magana akan Matan aure da Mazan aure masu biye biye, no judgement but I will teach you something you never knew about cheating and I will help you overcome it.
Kome kikeyi don’t miss this chapter 2!!
Chat me up today and make payment.
wa.me/+2347012181461

37
Juyoda kanshi Baba yayi a tsanake ya kalleta dudda ta bashi tausayi but ya danne, yakalli Mama yanda take kuka da Anty Jams dama Amadu ya nuna Hadiza yace “duk sabida yarinyar nan kuke kuka?” Saikuma yayi shiru dan yanda Hadiza tafadi abubuwan datayi da bakinta sai zuciyan Baba yasake sosuwa ya nuna Hadiza up and down da hannu yace “kin dauka wannan borin da hayagagan nan dakikeyi shine zaisa nakira Nura namai magana?” Baba yadanyi murmushi mai ciwo yace “Hadiza yanzu haka ki fadi awajen nan ki mutu ni nasan cewa lokacin ki ne yayi bawai damuwan Nura ko wani abu bane yakasheki ba, cuta ba shine mutuwa, shi mutuwa lokaci ne kinsan mutane nawa har wankan gawa aka musu daga baya suka farfado why? Because lokacinsu baiyiba, idan lokacin mu yayi, ko yanzu, ko anjima, ko gobe, ko jibi ko gata, ko citta ko badin badadan zamu mutu Hadiza” yanuna kanshi da hannu yace “kin ganni nan dattijon arziki ne sabida ke bazan zubar da kimata a idanun Nura ba, bazan taba mishi magana yakomar dake dakinki ba idan yanaso yayi yayi idan bayaso duka daya awajena abu daya zan fada miki ki kama Allah ki rike addu’a kuma, sannan ki nemi gafarar wayanda kuka kuntata mawa Allah yasa mudace tashi Amadu muje” tashi Adamu yayi suka fice Hadiza tai kuka tai kuka har saida Mama tai ihu tace “wai bazakima mutane shiru ba kashe kanki zakiyi da kuka, kima mutane shiru dalla” tashi Anty Jams tayi tawuce inda Hadiza take kama hannunta tayi tadagata tace “muje daki” da kyar Hadiza ta iya tabi Anty Jams daki.


Sunyi nisa sosai, Nura yana tuki yana kallon hanya ahankali Aman dake gefenshi yana kallonshi yace “Dady” dan juyowa Nura yayi yakalli yaron yace “yes Son menene?” Dan shiru Aman yayi sai chan yace “you don’t want to make Mommy come back home with us”? Dan kallon yaron Nura yayi sometimes tambayoyin Aman nabashi mamaki kaman wani babba, dan shiru yayi baice komiba ahankali Aman yace “Dady is it because Momy na zaginka”? Dasauri Nura ya kalli yaron kafin yace wani abu Amal ta taso da gudu tana leko da kanta ta wajen takalli Aman tana zaro idanu kaman wacce zatai gulma cikin whispering but kana iyajinta sarai tace “Ya Aman Momy use to call Dady munafuki…….” “Amal!” Nura yakira sunanta da tsawa saida yarinyar ta firgice tace “Dady sorryy ai bantaba fadi ba ko Ya Aman”? Gangarawa Nura yayi yay parking motan gefen hanya, yasan yaran sunsan suna fada but baitaba sani har zagin sun sani ba, dasauri yajuyo yakalli Amali daduk ta rude strictly yace “kika kara fadin something like this I will be very angry with you kinason Dadyn ki yayi fushi dake?” Girgiza mai kai tayi tafashe da kuka tace “Dady sorry” dan shiru yayi yana kallon yanda take kuka saikuma yace “come here” dasauri tazo hannunshi yasa ya share mata fuska yace “stop crying okay babu kyau yana suna sauraron fadan Momy and Dady is a bad habit” gyadamai kai tayi tace “sorry Dady” peck yamata a goshi yakalli Aman dake kallonshi yace “I dont want this discussion ever again am I clear”? Gyadamai kai yaron yayi yace “yes Dady” zaunar da Amali yayi, yatada motan tareda dan sauke ijiyan zuciya yawuce.

Ummi na zaune dakin Hajiya tana matsa mata kafa basu dade da dawowa daga kesson ba itada Meena taga yaran sun shigo da gudu abin ya bala’in bata mamaki da Nura yayi sallama yashigo falon sai mamakin ya idasa kasheta batasa ran ganinshi ba yau danta dauka awajen Anty zai kwana yau, gaisawa yayi da Hajiya Ummi ta kalleshi akunyace sabida Hajiya dake wajen tace “sannu da zuwa Baban Amali” dan kallonta yayi yasakin mata good smile yace “me kika dafamin am hungry?” Tashi tayi tawuce kitchen din Hajiya, Hajiya dake kallonshi tace “yamai jikin?” Ahankali yace “dasauki gobe zansa driver ki yakaisu suje su kwana jibi su dawo, gata dasafe zamu wuce Abuja dukanmu” gyadamaikai Hajiya tayi tace “Allah kaimu, shima yaron nan dake neman auren Meena ai katuna gobe zaizo yaganka ko”? Anatse yace “natuna Hajiya Allah kaimu” abinci Ummi takawomai yaci yayi damm sannan yawuce masallaci bai dawo gidanba sai around 9, dakin Hajiya yawuce yamata saida safe sannan yawuce side dinshi Ummi na zaune tana duba wasu books yashigo da sauri tasaki books din ta tashi dagudu tai wajenshi murmushi yayi yace “ammata na” ahankali tace “an samari na” murmushi yayi yadagata suka wuce kujera suka zube lamo tayi ajikinshi ahankali tace “na dauka awajen Anty zaka kwana”? Remote yadauka yashiga kunna tv irin wanda bayason maganan nan yace “anan zan kwana” lurada yanayinshi datayi yasa bata kara cewa komiba daura idanunshi yayi cikin nata yace “kallon fa wawatsula kikeso?” Wani irin murmushi Ummi tayi tun ranan data gayamai kalman yarike gam yake fadi, kannemai idanu tayi tana lashe baki ahankali tace “ni gwaguyanka nakeso nayi” ohhh shi baimasan yanda zai misalta abinba but kobaiso dazaran Ummi tamai batsa sai jikinshi yatashi bakinta ya shafa idanunshi na kankancewa yace “menene kuma gwaguya baby” sauka tayi daga kan jikinshi takai hannunta kan idanunshi tace “rufe idanunka kagani” kulle idanunshi yayi kawai tai kneeling agabanshi tasa hannunta ta daga riganshi sama tana kwance mazariyan wandon yadin jikinshi hmmmmm…
Saida Ummi takusan sakashi sakin mata fitsari abaki anan falo suka watsewan su.
**
Washe gari around 11 nasafe Nura yasa driver Hajiya yakai yaran gidansu Hadiza.
Jibin daya fadi jibin akaje daukosu suka dawo da tsaraba sosai washe gari suka wuce Abuja.
Ummi kusan mutuwan tsaye tayi ganin durmemen gidan dasuka koma manya manyan flat daban daban guda uku ne komi iri daya, saida yafara shiga da ita ko’ina sannan yakaita second flat din inda yazuba mata furnitures naban mamaki a akwati saiti 16 jere a tsakiyan babban falon sai kawai Ummi tahau kuka dasauri yaran sukahau tambayanta menene shima Nura ma haka dago rinanun idanunta tayi takalleshi tace “ko amafarki bantaba tunanin zanyi rayuwa a irin wannan gidanba, kamin komi kuma, ga akwatina kaman wata yar sarki” murmushi yamata yace “kına kuka agaban su Amali, Amalili look at Anty Ummi is crying let’s make her smile” sai kawai yama Ummi chakulkuli suma yaran sukahau mata tahau dariya sosai daganan suka wuce sama 4rooms ne asama ga masters bedroom nashi ga nata ga wasu dakuna biyu dayace anan su Amal zasu zauna daganan shida Aman suka wuce mosque dudda baya nuna mata komi but shigowanta gidan nan yakara tabbatar mata da Anty batanan duksai taji tadamu hankalinta yaki natsuwa sauka tayi itada Amali suka tafi kitchen kunga kitchen Ummi kawai tasaki baki suka kara fitowa waje wow gidan yahadu babban gaske yayi wani karamin kauye girma.


Damuwa tama Hadiza yawa taki kwaso kayanta daga Abuja tasake dagewa da addu’a da sallan dare, tanason taje tasami Hajiya but batasan taya zata mata magana ba yau ne the second time datake kara nadaman rashin shirinta da kannen mijinta, ijiyan zuciya ta sauke ta dauki wayanta tareda dialing number Ya Aisha amman harya katse bata daga ba sauran biyu takira basu dagaba, saikuma kaman bazata iyaba taciro number Meena tai dialing shima harya katse bata dagaba kawai saitaji hawaye sun zubomata dasauri ta sharesu ta ijiye wayan ta buga tagumi tai shiruuuu tafara tunani zaka iya kai downgrading yan uwan mijinka kana ganinsu kaman bakomi ba sabida mijinki na sonka but the truth is kowa nada rananshi arayuwan nan always respect kowa ijiyan zuciya ta sauke kafin ahankali ta kwanta akasa kaman marainiya Mama tadade tsaye agaban dakin tasaga labule tana kallonta amman bata sani ba, tsakanin uwa da d’a sai Allah, Uwace aduniyan nan duk lalacewan danta tanason abinta haka, tafi kowa tausayin Hadiza da damuwa da damuwanta, shigowa dakin tayi ahankali ta zauna gece ta hakan yasa Hadiza ta dan dago kanta saikuma ta tashi zaune da wuri takalli Mama, hannu Mama takai takama kuncinta tace “Hadiza na kin ganki kuwa? Kaman bake ba kashe kanki zakiyi ne dukkin rame saikace wacce kanjamau ki kama kinyi duhu, baki iyacin abinci, menene Hadiza? Ki hakura da Nura mana tunda shi ya hakura dake? Allah zai baki wani mijin daya fi zama miki Alkhairi” dan lumshe idanu Hadiza tayi cikin sansanyan murya tace “Mamaa” saikuma kawai tafashe da kuka Mama tadade tana kallonta kafin kawai ta mike hijabin Hadizan ta dauka da car key dinta da aka kawo mata daga abujan dan dama a plazan shagonta tai parking motan tadauki wayanta duka tamika mata dasauri Hadiza dake kallon Mama tana kuka tace “Mama mezanyi dasu?” Ahankali Mama tace “tashi kije wajen Hajiya go and amend mistakes naki Hadiza” Shiru Hadiza tayi tana kallon Mama saikuma cikin wani kalan muryan ban tausayi tace “idan takoreni fa” ahankali Mama tace “tashi kije kozata koreki bakomi ta isa ne but ki sauke nauyin dakikejin nan azuciyanki and asked her for sincere forgiveness ba irin wanda kikayi a asibiti ba, kinji don’t be scared tashi kije Allah zai dauraki akanta zan miki addu’a” Hadiza kaman tayi mutuwan zaune saikuma ta tashi ta karbi Hijabin tasaka ta karbi wayanta tawuce tafita.
Parking Hadiza tayi awajen gidan tadade zaune cikin mota sannan tabude kofa tafito jikinta duk yay sanyi kaman kankara dan batasan mezataje ta tarar ba tawuce tashiga gidan, matan datagani tsakar gida ta gaida tana tambayan ko Hajiya na nan aka cemata eh tawuce ciki sallama tayi agaban dakin daga ciki muryan wata mata ta amsa tace “shigo” ahankali Hadiza tacire takalmi tashiga ciki Hajiya tagani zaune kan kujera tareda wata mata wacce ita ta amsa sallaman tana nunama Hajiya wasu kaya da aka kawo ido cikin ido Hadiza tayi da Hajiya da sauri ta sauke kanta kasa matan tace “bismillah zoki zauna” wucewa Hadiza tayi tasami waje ta sauna akasa matan tace “bari naje Hajiya” Hajiya tace “to Salamatu ayi amfanida rabi kada ki manta” matan tace “to” tawuce tafita dakin yarage daga Hadiza sai Hajiya, ahankali Hadiza da kanta ke kasa tace “ina yini Hajiya” Kai tsaye Hajiya tace “lafiya lau Hadiza ya jikin naki? Naso zuwa dubaki amman kinsan kafan nawa maneji ne saisa, Allah yasa mai ceton ku ne sannu sannu”.

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 3️⃣8️⃣

Why are you cheating on your husband?? “Sabida baya gamsar dani! Sabida yanada karamin gaba! Sabida he’s not romantic! Sabida baya bani kudi am suffering to feed our kids!”.

Why are you cheating on your wife?? “Sabida tabude dayawa! Sabida bata iya kwanciya agado ba! Sabida she’s local batasan wassup ba! Sabida bata gayu! Sabida auren hadi ne! Sabida bata daukan bukatu na!!!”
Kunsan this are the common reasons din da ma’aurata kebadawa na cheating???
Subscribe with 1k and read to learn chat me up now!!
wa.me/+2347012181461


38
Dan kallonta Hajiya tayi ganin yanda kanta ke kasa yasa tace “tashi ki dauko ruwa da drink a fridge ki debo duk abinda kikeso a kitchen ni kadaine Meena batanan” girgizama Hajiya kai Hadiza tayi baki tabude zatai magana saita kasa Hajiya duk tana lurada ita amman tai shiru ta maida kanta kan tv, cikin wata kalan murya dake breaking Hadiza tace “Hajiya bansan ta ina zan faraba, yau kalamai sunyi karanci abakina dazan hada nabaki hakuri bisa kuskuren danamiki abaya” yadanyi shiru sabida muryanta was shaking sosai tace “Hajiya nasan nayi abubuwa da dama dasukasa kika tsaneni harda su Ya Aisha ma I called all of them dan nabasu hakuri harda Meena babu wanda yadauki wayana I understand no one wants me, Hajiya dan girman Allah dan darajan Allah Hajiya kiyakuri ki yafemin kuyafemin dukanku gabaki daya Haji…….” Sai kawai kuka ya kufcemata Hajiya tai shiru tazuba mata idanu dukta lalace kaman ba Hadiza ba, tabama Hajiya tausayi dan she’s a mother babu abinda kecin mutum kaman guilt din yama wasu laifi basu yafemai ba dan gyaran murya tayi anatse dan ba kwana kwana tace “stop crying Hadiza ya isa Allah ya yafemana Hadiza gabaki daya wlh har raina nayafe miki, su Aisha baki musu komi ba wayan nan, Nura ma inamai tabbatar miki shima ya yafemiki” Hajiya tadanyi shiru tana kallonta har ranta din tayafemata tace “amman Hadiza bazan miki karyaba banma d’ana sha’awan aurenki har abada!” Dasauri Hadiza yadago rinannyn idanunta tana kallon Hajiya data gyadamata kai tace “Mun yafe miki kuma bamu rikeki araiba, an riga an zama daya yanzu Hadiza kin haifamana yara so har lahira ana tare, amman dai babu zancen aure tsakaninki da d’ana yanda kikeson Aman da Amal yanda kikasan darajan su ki kasan zafin haihuwansu haka nasan na nawa dan, koda kin chanza hali Hadiza wasu tabon basa goguwa dan haka kitashi kije amman idan zancen yafiyane wlh tallahi mun yafemiki, yaranki kuma idan sukai Hutu zaa dinga kawo miki su idan kinason ki gansu call me ko wani cikinmu za’a kawo miki su” hade hannayenta Hadiza tayi dagudu zuciyanta har mata yakeyi kaman zai katse tazo gaban Hajiya tana kuka sosai tace “Hajiya ki rufamin asiri, Hajiya Nura kadai nakeso arayuwana dashi kadai zan iya zaman aure” Dasauri Hajiya tace “d’ana yahakura dake Hadiza, please mubar maganan nan tashi kitafi akwai mutane a tsakar gidan nan kar aji muryanshi a shigo adauka wani abune tashi kitafi” Hajiya tai maganan tana dafa kujera tana yunkurin tashi kama kafan Hajiya Hadiza tayi tace “Hajiya kiji tausayina ki kalleni amatsayin yarki” Dasauri Hajiya ta nuna Hadiza da hannu tace “kul! Karki sake ki kwatanta yarana dake sabida nabasu tarbiyan da sunsan banbancin matsayin namiji da mace! Kap yarana mata mazajensu ne jagororin su! Yarana bazasu taba yima mazajensu kazafi ba har abada wlh inaaaa! Basasu taba yima masajensu tabon dahar abada bazai bar sunan su ba! You have no idea kotun da

Please Login or Register in order to submit comment