Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duniya ba? Da gulmanki saiya zagaye Abuja fa ana mijinki na dukanki, waye Nura? Duka kudin gudanawa gareshi da he feels zai iya miki kome yaga dama haka, waye ubanshi? Shida kudinma nemansu yayi ba haihuwanshi akayi aciki ba, look at you Hadiza yazaci idan kin rabu dashi zaki rasa mijin aure ne? Koya dauka shi Autan maza ne? Kinmasan how beautiful you are kuwa Hadiza? Wlh yarabu dake saikin sami mijin dayaci ubanshi akomi, just like me yanzu minister nake aure, da Bala yafara dukana dayaga I know my right namakashi a kotu ya biya ai yagane koba komi na batamai clean record nashi, sunanshi is registered under domestic violence yanada record dazai bishi ko’ina, sannan na barshi, u were there for me lokacin look at me yau married to minister dakeda mata biyu nine ta uku but nice yar gaban goshi, ki watsar dawani soyayyan nan ki yaki Nura fa, wlh kuka rabu da Nura zaki sami mijin dayaci ubanshi akomi barinma yanda aka sanda ke a abujan nan da business naki haba, kina daga cikin top housewives of Abuja fa dake representing Abuja who d f*ck is Nura? Take action against him now kafin ki zama Baraka part two” rushewa da kuka Hadiza tayi tashiga fadamusu duka abinda ke faruwa tundaga auren Ummi, mutuwan zaune sukayi sai kawai Zeenah tafashe da kuka tace “Baraka let’s go tashi mutafi Hadiza bata dauke mu as family ba, Baraka koda you were going through something, dudda bazakijin shawaran mu but sharing heals right and we are always there for you cus an zama daya we never abandon you” Baraka tace “kwarai, I don’t agree with ways naku but I’m always grateful to have the two of you as friends dina I know sometimes kumun dariya kuji haushina kaman zaku daken but baku taba kai magana ta waje ba it remains among us, and both ke da Hadiza always helps me financially, idan something come up a meeting na association namu zakumin anko baku taba bari an gane inada wata matsala ba kallonmu ake dukanmu ukun daya, I know kuke ganin abu ya bambanta dani but friendship naku is genuine, Hadiza why will you be going through something like this bazaki fadamana ba”? Cikin kuka tace “zakumin dariya barinma ke Baraka I remember yanda nake miki dariya ina kiranki wawiya mara wayau, that’s why” girgiza mata kai Zeenah tayi tace “the three of us are one saidai sauran kawayen mu su mana dariya but never us Hadiza, Nura babban shegen dan buhun uba ne, kici uwarsa wlh yagane ke ba kanwar lasa bace, being a wife doesn’t make you a slave, shi wani kalan mara imani ne, look at how big this house is, taya zaki fara kiyi shara kiyi mopping kiyi wanke wanke ki tattara kayan yara ki wanke a washing machine ki shanya, kiyi kuma nashi, kiyi girki ki wanke plates, u are working class woman fa your business needs you naaa Hadiza this is pure wickedness Nura bayason ci gabanki he wants your business to crumble saisa yakeso kina all those aiki ke kadai without help how will you manage? Ko kula da yara aka barki yimusu wanka feeding them, homework getting them ready for school is it easy? Kananun yara gareki fa 4yrs and 2yrs how will you manage”? Ahankali Baraka tace “ni yarana hudu nike komi” Zeenah tace “you are not working so karki hada kanki da Hadiza you are housewife” takalli Hadiza tace “clean your tears kada ki kara wasting hawayenki akan da namiji barinma wanda yayi betraying naki kaman Nura, wlh da yarinyar nan nanan yau da saina sa an kulleta a barrack su mata jina jina a kwakule tsinanniya, ita harta isa ta yaudareki ta aure miki miji suna cin gindi da daddare suna ihu suna nema su kasheki kuma kika zauna, are you mad Hadiza? Yau idan zaki mutu let’s assume baida wata matan ma kafin 40days wlh Nura yakara wani aure ballema ya auri yar aikin ki shagalinsu zasuyitayi abar family ki da kuka cus yaranki bayi zasuyi ba they’re still very small yan uwan ki kawai zasuyi bakin cikin ki Nura, Nuran uban meyeshi kin nanama kanki sonshi mugun mutum is he the only man on this earth? My dear clean your tears” goge hawayen ta Hadiza tayi tanajin karfi na zuwan mata wannan ne kalan shawarma dataso Anty Jams tabata amman bata bataba, sai shawaran dayasata cikin wahala kawai all this while.
Zeenah tace “Hadiza it seems you are lost kin manta waye ke lemme remind you girlfriend” Zeenah na kallonta tace “Hadiza you are a strong independent woman wacce ko da namiji ko ba namiji you can live your life and survive on your terms, you are a feminist Hadiza!” Wani karfi Hadiza taji yashiga jikinta, Zeenah tace “idan zaki mutu die of normal course badan namiji ba, a man is too small yabaki ciwon zuciya! Ke with ko without Nura you have you can have a better life, kinada booming business worth millions of naira, you have cars, kinada yara tell me mekike bukata awajen Nura da zai dinga marinki bayan yaci amanarki yana miki tinkaho”? Ahankali tace “babu! I can do everything for myself, I can live my life yanda naga dama, I have money to sponsor any desire na, inada gida dana siyama kaina a kano” Zeenah tace “good now kin soma dawowa, ke Nura ya auran miki yar aiki baki tadamai hankali ba kika cigaba da zama dasu ana cusa miki bakin ciki, yarinya na kada takashi agabanki left and right ba kunya ba tsoron Allah in your own house, gidanki fa Hadiza asiri Nura yamiki ko yamiki rufa ido da rufa baki ma duka? Ya taushe miki bakine da bakici kutumar buhun bura ubansu ba dagashi har yar aikin kihanasu kwana agidan” ahankali Hadiza tace “looking back wlh I’m regretting daban tadamai hankali ba, Zeenah banmasan meya shigeni ba those days, bansan wani kalan wayau Nura yamin ba kawai yadinga kwanciya dani yanamin some things that I can’t even explain, bansan wani kalan brainwash and mind wash yamin ba but anyi an gama, yashani kuma na warke, Is time to let him know know that I am still that Hadiza kuma daidai nake dashi, first and famous bari na samo yan aiki dan koni I hate dirty, zan dauki yan aiki guda hudu, 2Nanies masu kula da Aman da Amali, sai biyu masu gyaran gida da aiki, Nanies din su Aman inason yan Philippines dinnan irin yan shekaru 40 educated ones dazasu din tayasu yin homework, sai I want a chef mai girki yar tsohuwa hakanan sai mai shara da gyaran gida kuma yarinya age 12-15 haka kada tawuce 15yrs, I don’t care konawane salary su i will pay” dasauri Zeenah tace “lemme call my personal person goben nan zakiga tasamo miki” tace “kira nima I will call my lawyer I just have to sue Nura let’s settle this score, koda zanyi withdrawing lawsuit din daga baya but yagadai i can take action idan yataba lafiyan jikina sabida karya kara kuskure yace zai taba educated independent woman like me” ihuu Zeenah tayi tahau tafi tace “now you are talking, my friend is back kicima Nura kutumar babakeren uba, ke maza fa sunfi tsoron maicin ubansu” dasauri Hadiza tace “I believe you ai sanyin danayi kwana biyu yasa raini ya gitta tsakaninmu wai harda marina, ni Nura zai daga hannu ya mara, kinga snap my face i will use it as evidence” tabama Zeenah wayanta, karba Zeenah tayi tadauki hotunan fuskan Hadiza harda cemata “yi kaman wacce taci kuka takoshi” Hadiza tai haka tai clicking snap tabama Hadiza wayan, duba hotunan tayi ranta na kara baci sabida yanda yatsu biyar suka fito a fuskanta dodar dan da duka karfinshi na maza yamata marin saida taga duhu.
Mikewa tayi tace “kutashi muje lemme go nayi gyaran jiki and facials kafin hannunshi yazama permanent tabo a fuskana.
Tashi sukayi sai kawai ta rungume Zeenah tace “I love you best friend, you are better than my own blood sister, you just brought back light into my life” Zeenah tace “absolutely no man aduniyan nan ya isa yace zai takamu wlh, we know our right, mari fa ko a shari’a batada kyau, ai Nura deserves more, ki yarda wani stupid love who love help kuyi settling score yakoma yana tsoronki zakiga wlh zai shiga taitayinshi” Hadiza na murmushi tace “da ina cin ubanshi ma yafi sona, yanzu dana dena wai Nura ne yasamu liver daga hannu ya kodamin mari ni Hadiza, I will mess him up wlh”. Suka wuce suka fita daga gidan.



Jama’a like I said I just wanna portray the major issues dake kawo rabuwan aure a zamanin nan sabida ku gani kusan daga ina mistakes din ke zuwa, ta yanda zamu karanta mu gyara idan munayi dan believe me most of us munada one of two dabi’un Hadiza Allah dai ya kyauta yakuma shiryan damu.

But then I have a question, what do you think can change mata masu strong opinion din Feminism???

Note dukan mace baida kyau fa, please maza masuyi su dena, cus kahadu da macen datasan kanta she can ruin you completely da career ka so adena dukan
💫MATAN?? Ko MAZAN??💫


✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣5️⃣

*ROYAL JELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)* 🔥🔥🔥💃💃💃💃 Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririya😂💃💃💃💃💃💃💃💃💃 Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....🔥🔥🔥🔥⭐⭐⭐⭐ ⭐👑 Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram😍😍 ⭐👑 Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau ⭐👑 Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta ⭐👑royal jelly na fidda shape din mace...💃💃 ⭐👑 Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh ⭐👑 Yanasa mace yayi looking under age dinta💃💃💃💃💃kiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa🔥🔥🔥🔥 ⭐👑 Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido 🔥🔥🔥 ⭐👑 Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi... Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥⭐⭐⭐👑💃💃💃

https://chat.whatsapp.com/KU8Mqd2Mo530Pc14hc7QOG


25
Waiwaye baya kadan.
Yau kwanan Ummi uku agidan kanin mijin Ya Aisha dashi da matarshi basu da matsala matarshi saita zama mata nabiyu da Ummi tayi kawance a duniya, itadai Ummi binsu take bazata iya kirga wajajen da aka kaita ba tayi thumb print, anmata passport menene menene.
Dukta rame sabida yanda tunanin Nura ya addabi zuciyanta kusan bata iya baccin dare most time da safe bayan asuba take bacci.
Yauma kaman kullum tana zaune matar gidan ta shigo da waya a hannunta tace “gashi Ya Aisha ce” amsan wayan Ummi tayi matar tawuce tafita ahankali tace “Hello Ya Aisha ina wuni” murmushi tayi tace “Ummi ya kike hope yau kin tashi lpy, baki kuka jiyaba ko” dan murmushi Ummi tayi tace “banyiba” shiru Anty Aisha tayi chan tace “Ummi Hajiya nacikin damuwa sosai sabida ke ciwonta na neman yatashi, tace nasa akaiki kano immediately” dan bugawa kadan zuciyan Ummi yayi dan wani kalan kunyan Hajiya taji tanaji Ya Aisha tace “nasa Ahmad yamiki booking flight jirginki is by 1, kije wajen Hajiya Ummi tace bata yarda kizo Egypt wajena ba, nayi nayi nayi da ita taki, namayi magana da Gwaggo yanzu kafin kafin nakiraki ta yarda kije Kanon tunda Hajiya takoma kano” cikin sanyin murya Ummi tace “Hajiya nada ganin likita a Abuja mesa takoma kano”? Dan murmushi Ya Aisha tayi ganin even cikin damuwa Ummi still cares about Hajiya tace “sabida ke mana antaba mata diya” hawaye Ummi taji sun zubomata tace “Ya Aisha nama mamana laifi nasan tana fushi dani taya tana gari zan kama nabar gida batare dana jirata ba” Dan murmushi Ya Aisha tayi tace “kada ki damu Hajiya bata iya fushi damu yaranta ba, zata yafemiki, yanzu tashi ki shirya, idan kikakai kikai settling zan kara magana da Hajiya nafiso kizo nan kiyi karatu abinki, yau koda baki tareda Nura this is the least abu dazan miki Ummi kinfi haka wajenmu” Gyadamata kai Ummi tayi sukai sallama.
Wanka Ummi tayi ta shirya Matar Ahmad tamata kyautan sabon atampa da takalmi suka kaita airport sai kano ita Ummi abin har mamaki yake bata yanda itane tane hawa jirgi haka tana sauka ga mamakinta taga Meena da gudu Meena ta rungumeta saikuma ta kama hannunta har zuwa wajen wata babban jeep da direba ke gaba yana jiransu suka shiga sai gida, wowww gaskiya Nura naji da Mamanshi babban hadadden gıda ya ginamata durmemen gaske fa ga motoci biyu, da jeep dawata karaman Camry, ga masu taya Hajiya aiki dan indai tana gari tana bada abincin sadaka duk ranan duniya da magrib haka almajirai da yara zasuyi layi akofar gıda.

Suna shiga babban falon gidan Hajiya suka gani zaune kan babban lallausan carpet nata rikeda charbi a hannu hada ido sukayi da Ummi data sauke idanunta kasa da sauri ta tsugunna ahankali tace “Hajiya ina yini” ba yabo ba fallasa tace “sannu da zuwa Ummi” takalli Meena tace “kaita dakinta ki kawo mata abinci taci tahuta” Meena takalli Ummi da kanta ke kasa tace “tashi muje ciki Ummi” kasa tashi Ummi tayi Hajiya tace “tashi kuje ciki Ummi” da kyar Ummi ta iya tashi tabi Meena sukaje ciki wani lafiyayyen dakine aka kaita ahankali Ummi da idanunta sukai ja tace “Meena Hajiya fushi take dani” hannunta Meena takai ta share saman idanunta tace “bake kadaiba, harda ni, da Ya Nura, da Ya Aisha ma data boyeki bata tashi gayama Hajiyaba sai jiya, nihar tausayi tama bani da Hajiya ke surfafa mata, amman yanzu tunda kinzo nan matsala yazo karshe damuwanki yasa taketa fada, kibar Hajiya da Ya Nura itane daidai shi kuma kada ki damu Hajiya batada riko zata sauko, jeki alwala bari na kawo miki abinci” gyadamata kai Ummi tayi tawuce tafita tazauna tai shiru Meena ita ke keeping nata company Hajiya baruwanta dasu.

Wuraren 10 Ummi ita kadai adaki dan dakin Meena daban dudda taso tazo ta kwana da Ummi Hajiya ta hanata Ummi taji takasa bacci, Hijabi ta dauka tasaka tabude kofa tafito, dakin da Meena ta gwadamata dazu shine na Hajiya tawuce tadade gaban dakin kafin tayi sallama ahankali tareda budo kofan kadan Hajiya na zaune tasa wani farin glasses a idanu da wata yar littafin azkar a hannunta takalli Ummi tareda yin shiru batace komiba, ahankali Ummi tashigo dakin tareda maida kofan tarufe tazo har gaban gadon sai kawai tayi kneeling taredakai hannayenta takama kunnenta tabude baki zatai magana saikuma takasa tafashe da kuka sosan gaske yanda kasan Mama da yarinyanta datai babban laifi tace “Hajiya wlh nasan namiki laifi nafi kowa sanin haka, na tafka shirme nayi kuskure banyi tunanin abinda ya chanchanta daniba, dan Allah Mamana kiyakuri ki yafemin wlh fushin ki na cimini zuciya sosai” tafashe da kuka sosai fa kaman ana dukanta, Hajiya shiru tayi tana kallon Ummi sosai kukanta ya tsuma zuciyanta bana wasaba, da ace wani zai shigo dakin nan zau dauka ita ta haifi Ummi sabida yanda yarinyar tabata girma tana kuka iya kuka agabanta, zamanin nan da wuya kasami suruka dazatazo tana kuka tasa guiwa akasa tana rokonka gafara kan laifin dabai taka kara ya karyaba, Alhamdulilah yau tana kara godewa Allah daya kawo Ummi rayuwan Nura, cus yarinya ce ta arziki, ga kunya ga ladabi ga biyayya, banda haka Ummi ta daraja ta tadauketa matsayin uwa, ahankali ya ijiye littafin hannunta tareda nunama Ummi gefenta tace “zoki zauna anan” kasa tashi Ummi tayi tana girgiza kai, kayattaccen murmushi Hajiya tayi tace “Ummi komi yawuce amman nan gaba kada ki kara abinda kikayi, shi aure hakuri ne Ummi, dole yau kaga daidai gobe kaga ba daidaiba, maza mazane! Abinda ya batamin shine ina gidan, ina garin baki tunanin ki jirani ba ki sanar dani kika kama hanya kikai tafiyan ki, Aisha ta sanar dani komi nace sam ban yarda ba, ke matar aure ce Ummi bai dace ta daukeki ta tsallakar dake gabaki daya daga Nigeria zuwa wata kasar batare da sanın mijinki ba ai Nura yasan abinda tayi bazai taba yafemata ba gwara koma menene kina gidana ni mahaifiyarsa” Hajiya tadanyi shiru tace “Nura bai kyautaba I support tafiyanki sabida inaso shi da kanshi ya gane amfaninki ya gane ko yana sonki koba yayi, Nura dana ne amman bazan yarda ya cuci kowace yarinya aduniyan nan ba, idan bai nemeki bazan taba cemai gakiba, amman kisani indai kinyi aure dole ki kulla dammaran zaman aure, aure ba abin wasa bane Ummi kina jina”? Gyadamata kai Ummi tayi, Hajiya tace “mujira gudun ruwanshi, gidanan nan naki ne kome kikeso kiyi, zan sakaki awani islamiyya na matan aure da akeyi karfe goma zuwa sha biyu kullum banda asabar da lahadi, asabar da lahadi akwai wani school haka danakeso ki shiga English school ne zaki shiga Meena ma tashiga dudda ta gama school, amman banda magana da maza ke matar wani ce kina jina” gyadamata kai Ummi tayi, Hajiya tace “idan Nuran yazo zanyi magana dashi idan zamanki kano shiyafi ma kiyi zamanki anan dudda ba lallai ya yarda ba dan shi mutum me da yanaso iyalinshi aduk inda yake amman zanyi idan ya yarda yanada gidanshi anan kiyi zaman ki, sannan kiyakuri da komi daya faru kinji” gyadamai Hajiya kai tayi sunyi magana sosai Hajiya sai bata shawarori take tana advising nata har wajen shabiyun dare sannan tasata taje ta kwanta.
**


After 1 nadare Nura yadawo gidan dakin Aman yawuce yayi kwanciyan shi, 4:30 yatashi as usual sai kawai yawuce dakin Ummi wanka yayi awajen yabude wardrobe yanada wasu kaya awajen ya shirya tsaf dan baiso yadawo gidan idan yafita asuba kawai yawuce yafita masallaci yaje 6 yadawo yashiga mota yabar gidan, office yatafi yazauna yayi shiruu zai iya cewa tunda yake aduniya baitabajin kalan kuncin nan da rashin farincikin nan dayakeji ba, lumshe idanu yayi yatashi daga kujeran sai kawai yazo tsakiyan office din yasami dogon kujera yazauna ahankali ya lumshe idanu kusan awa biyu yana ahaka kuma ba bacci yakeba, knocking akayi tareda bude kofanshi aka shigo Alhaji Musa ne yana sanye da manyan kaya hade fuska tamau Nura yayi ya yunkura yatashi da sauri ya dan dafe kanshi dayaji ya saramai da sauri Alhaji Musa yazo wajen yace “Nura lafiyan ka kalau bakada lafiya n……” hannu Nura yadaga mai yakalleshi da jajayen idanunshi yace “mekazo yi a office dina”? Bin Nuran yayi da kallo saikuma ya zauna kan center table yace “kai dalla chan maganan danayi ranan ne har yanzu azuciyanka I just did that danka gane kanason Ummi ne” kallonshi Nura yayi Alhaji Musa yace “wlh da gaske, listen abokina koda ace lokacin daka auri Ummi you were not sure kana sonta ko baka sonta believe me idan nagaya maka yanzu kanayi, kai kaga yanda ka chakumo ni ne Nura saida na firgice yanda kasan dan gidan dambe kaman wani wrestler, na shaku fa a hannunka wuyana har yau ciwo yake saida naje Likita ya dubani” dan murmushi kadan Nura yayi baice komiba, Alhaji Musa yace “Nura kaga you are too soft ne, kadena bari mata na chaza maka kai abanza awofi, kaifa namiji ne kaine me mulki, yau ko mata biyu kakeso ka karo atare zaka iya, da karfinka da kudinka ai wlh sai inda mai yakare so common chill, amman dai kaje ka dauko Ummi yaci ace by now ka kira Kakanta, kadaina nuna musu taurin kai hakan rainine Nura, am sure inda Hadiza ne da yanzu ka kira gida ko kamaje dan kaga Ummi ne is that why kake abinda kakeyi”? Girgizamai kai Nura yayi yace “Ummi hurt me deeply Musa, even Hadiza dake abun mahaukata bata tabamin abinda Ummi tayiba, ban taba having issue ta kama tabar gidana ba, Hadiza belive in fighting her battle da kanta bata gudu ba, she’s not a coward” Alhaji Musa yace “yo ai yarintar kenan, Hadiza ta girmi Ummi, banda haka Ummi batai karatun da Hadiza tayiba yarinyar is not expose, a kauye fa aka haifeta ta girma, the poor thing must’ve felt bata da kowa she’s alone, bakada time nata, baka dauki wayanta ba tazo kuma kamata koran kare without speaking to her ko kallonta, gaskiya Nura baka kyautaba yaushe zamuje mu daukota” dan ijiyan zuciya Nura yasauke yace “tunda gobe Alhamis mubari asabar” Alhaji Musa zaiyi magana akai knocking kofanshi Nura yace “come in” secretary Nura ne tashigo dawani sealed file haka a hannunta tace “sa yanzun nan wani yakawo maka wannan daga Attorney’s Chamber na Maitama” Alhaji Musa yace “Kanada wani court case ne, ina lawyer ka maiya hadaka da yan Attorney’s Chamber nan bayan kasan barayi ne” karban file din Nura yayi looking confuse yace “ni I don’t have any business awajen kodai mistake akayi”? Saikuma yaga sunanshi full name nashi agaban file din yace “ba mistake bane ga sunana” yakalli secretary yace “you can go” tawuce tafita Nura yashiga bude file din, yaciro takardun ciki yashiga karantawa kaman wanda akacema yayi freeze kawai yayi freezing dasauri Alhaji Musa yace “lafiya menene?” Dasauri ya karbi file din gabaki daya daga hannun Nura yana karantawa dasauri yakalli Nura yace “ana nemanka gobe by 10:AM nasafe a kotu, Hadiza tayi suing you for domestic abuse!!” Sosai Alhaji Musa ke kallon Nura dayayi mutuwan zaune ranshi abace yace “meya faru kuma I thought kacemin kun shirya kun maida komi past, why is she suing you for domestic violence? Kasan hakan zai iya sa kaje prison for good 3yrs kuwa? Is Hadiza trying to ruin you and your career or what, meka mata?” Sai alokacin yasaki dan murmushi da zai nuna maka how hurt he’s deeply yakalli Alhaji Musa yace “I slapped her jiya!” Cikin tsananin fushi Alhaji Musa yace “wlh there’s nothing you can tell me Nura mata yar boko batayi bane aduniya sam sam! Allah ya wadaran matan I know my right, I know my right, kai!” Musa yayi ihu ranshi yayi matukar baci danko ba’a gayamai ba yasan waye Nura ba mutum mai dukan mata bane koda ya mari Hadiza jiya shi yasan wlh ba karamin abu bane zaisa Nura yadaga hannu ya Mari Hadiza ba.


Ganin yanda Nura yayi shiru yakasa motsin kirkima saiyaji yabashi tausayi, look at Hadizan daya wulakanta Ummi sabida ita thinking ta chanza yanzu zasu more rayuwa su dawo lovers din dasuke ada, dudda yaki admitting wulakanci yama Ummi but just look at abubuwan da Hadiza keyi, meke damun matan zamanin nan ne? Ta ina namiji da mace suka taba zama daya iyye? Wai what is wrong with matan yanzu ne haka iyayensu sukayi? Ba’a musu tarbiya bane agida? Iyayenmu mutane masu daraja mazajensu ne, kusan bauta musu ma suke, basu ganin yanda iyayen su ke rayuwa da mazajensu? ilimi haukane? What is keda mijinki dayane, ke kawai abarki kiyi komi yanda kikaga dama? Miji yace A, kice B har zuwa Z, ace kiyi kice bazakiyi ba, mesa wasu matan keda brain din fish??
Zama yayi kısada Nura ahankali yace “idan kaje goben just buy lawyer nata kawai akashe case awajen kafin alkali yazo, da kudinka a aljihu karka wahala abanza” murmushi Nura kawai yayi ahankali yama kasa cewa komi sai chan yace “Musa bani labari dan Allah” Musa jiyayi idanunshi sun cicciko da hawaye Nura yabashi tausayi ana wani zamani da kullum mata ake tausayama cus mata are weak waye, waye, waye but wlh idan akai looking deep akwai wasu matan da kawai sunfi karfin mazajensu ne duk ta yanda zaka kalli abin, infact matan ke soyama mazansu aya a hannu not the other way round, Hadiza na yanda taga dama da Nura kodan taganshi mutum mai hakuri ga yafiya sannan yana sonta, Nura is this type of person that hates hurting mutum baida riko that is just Nura, jibi dai abinda yamai jiya na ya saki Ummi ya aura da wanine yau bazai kulashi ba but because Nura is just Nura magana daya biyu sun shirya kuma har abada ya manta da maganan kenan, that is just Nura is his personality his nature bazaka iya chanza wa ba, ai shi kanshi wani zubin yakanji haushin

Please Login or Register in order to submit comment