Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dinnan kaman shekara mugun kewanshi dakuma sha’awanshi takeji kasa magana tayi ta girgizamai kai alamun aa, murya chan ciki Nura yace “I love you Hajiya Ummi na” murmushi tayi tana kokarin kauda maganan jin muryanshi yayi sanyi gashi yana asibiti tace “uhmmmmm” anatse paying close attention to her yace “menene da wani abu ne”? Cikin kwantacciyan murya tace “ahmmm dama inaso namaka magana ne kan Hajiya tadawo nan umm” tadanyi shiru saikuma dasauri tace “kaga gamu mubiyu anan ba dadi Hajiya na wani gidan daban zaune, koda Baffan baice komiba but abin zaiyi kaman bamujin maganan ka, dan Allah kadawo da Hajiya nan gida namaka alkawari zamu kula da ita da kyau” Shiru yayi kawai, yadade bai hadu da yarinya mai wayau kaman Ummi ba gabaki dayan statement nata bata aibanta Hadiza ba rather maganan tayi as per subiyu atare zasu kula da Hajiya tama Hadiza kara dudda tasan Hadiza baza tayi ba, kuma gaskiyanta ne it looks somehow matanshi har biyu amman mahaifiyarshi na zaune a gidan Baffan shi koda basuce komiba is somehow but Hajiya yake tunani da kyar inta yarda yarıga yamata maganan tanuna a’a, dan ijiyan zuciya yasauke yace “Hajiya bazata yarda tadawo ba Ummi” dasauri Ummi tace “kabani izini nakira Hajiya dakaina na mata maganan”? Batare daya musa ba yace “eh ki kira muji” murmushi Ummi tayi tace “nagode Baban Amanu” ahankali Nura yace “nagode nima Maman Amanu Hajiya taji dadin tuwon dakika mata duka gidan har Baffa da ni shi mukayi kari dashi, Matan Baffa na tace nagaya miki keda itane kinsa abincin data dafa yayi kwantai” dariya Ummi tayi tace “ahh ah ahh nayi babban laifi, katayani bada hakuri kuwa”? Dariya yayi yace “ni ina ruwana” kaman zata rushe da kuka tace “kai dan Allah Baban Amali” dariya sosai Nura yayi harya manta damuwan Hadiza daya addabi zuciyanshi yace “nabada wasa nake miki” murmushi tayi tace “godiya nake ka koma wajen Hajiya ka gaidamin da ita kaji saika dawo” Gyadamata kai yayi yace “in sha Allah” ya katse wayan feeling so happy.

Ummi na gama wayan wani kira yashigo wayanta dasauri ta kalli wayan number ne but ba irin na Nigeria ba bata saba ganin kalan number ba dauka tayi kafin tayi sallama taji muryan wata mace dayadan manyanta ba chanchan ba. “Ummi, Aisha ce, kanwar Ya Nura dake Egypt” dasauri Ummi tazaro idanu ganewa datayı itane maibin Nura cikeda kunya da bala’in girmamawa tace “laaa Ya Aisha ina yini, ya aiki ya yara da Babansu” murmushi Aisha tayi tace “Alhamdulillah Ummi, musamman nakira wlh Hajiya tasanar dani yanda kike dawainiya da ita, tace yau kene kika aikomata da karin kumallo sannu da kokari Ummi angode angode, ina zuwa dan Allah dakata kadan nakira Asma’u da Rukayya muyi conference call suma sunaso daman su kiraki” kafin Ummi tayi magana harta shiga kira nan da nan sukahau conference call sai godema Ummi sukeyi akunyace Ummi tace “dan Allah kudaina godemin haka, Hajiya mahaifiyata ce banga dalilin godiya dan nama mahaifiyata abuba, nima sonake nasami albarkan dakuke samu, bantaba sanın zan sami wacce zata maye gurbin mahaifiyata aduniyan nan ba bayan tarasu sai Hajiya, Hajiya Itace mutum nafarko tunda nafara aaikatau dudda tana mahaifiyar mai gida bata kyamaceni kaman yanda akeyi agarin nan ba takirani tasa na sauna mukaci abinci tare sannan tasaka Meena ta tayani aiki, itane mutum na farko da bata tabamin kallon yar aiki ba sai diyarta kuma tabani tukuicin girki da babu sanda yataba bani, Hajiya dabance araina kudenamin godiya kan wani abu ban mata komiba Mamana dana rasa Allah yabani a Hajiya” tai maganan muryanta nadan rawa yau ta tuna da mahaifiyarta kannin Nura jisukayi sun kamu da son Ummi atare sukace “kidaina kuka Ummi Allah ya Jikan iyayenki da rahama” ahankali tace “Ameen nagode” saikuma suka shiga hira tana tambayan su sunayen yaransu, yaran Aisha Hudu, Yaran Asma’u biyu, yaron Rukayya daya Ummi harda magana da yaran tana wasa dasu yaran najin dadi kusan 30min suna hira kaman sun saba, suna shirin sallama Ummi tace “Ya Aisha, Ya Asma’u and Ya Ruky dan Allah ku tsaya inaso nayi wata yar magana daku” dasauri giving her full attention sukace “okay Ummi muna jinki” anatse Ummi tace “dama inaso Hajiya tadawo nan nayi magana da Baban Amali yace Hajiya bazata yardaba saidai ni nayi to inaso anjima suka koma gıda zan kirata dakaina, amman dan Allah inaso kudan tayani sa baki ku lallaba Hajiya ta yarda tadawo nan zamu kula da ita wlh baza’a samu mata sala ba” kamin Ya Aisha tai magana Asma’u tace “Ummi kinga basaikin kare Hadiza ba kinga idan Hajiya tadawo gidan nan Hadiza ta kara zagin mini uwa wlh zanbar nan Port harcourt ne nazo harnan Abuja na nuna mata idan batada tarbiya zan bata sabo” dasauri Ruky tace “Meena kadai ta isheta ai basai munzo ba, amman nima nafison Hajiya na nan gidan Ya Nura da gidan Baffan mu gaskiya dudda Matan Baffa batada matsala but Ya Aisha me kikace?” Anatse Aisha tace “bari zan kira Hajiya namata magana but Meena tagayamin Hadiza bata sonsu agidan ne Ummi Hajiya nada hawan jini banso tana ganin tashin hankali kwata kwata” dasauri Ummi tace “laa wlh Anty bahaka takeba, lokacin nan kaman tanada dan matsala ne saisa hakan yafaru amman Anty nada kirki kuma tana kaunar Hajiya ba kadan ba, kada ku damu zamu kula da ita sosai wlh” murmushi Aisha tayi badan komiba saidan yanda taga hankali da dabaru irin na mata na Ummi dudda tasan Hadiza bawai chanxawa tayi ba but for the sake of Ummi dakeson Hajiya tadawo gidan harma she’s putting it in request yasa tace “shikenan Ummi zan ma Hajiya magana” cikeda farinciki Ummi tace “yauwaaa nagode sosai Ya Aishan muuu” su Rukayyah duk dariya sukayi Aisha tace “menene tsawon dogon riganki Ummi”? Ahankali Ummi tace “hamsin da takwas” cikeda so tace “zan saya miki dogayen riguna na aiko miki ta airport sai Ya Nura ya karbo miki” cikeda murna Ummi tace “Ya Aisha nagode nagode Allah yabiyaki yama yaranki Albarka” duk dariya sisters din sukayi cikeda son Ummi ganin Nura ya auri mata mai hankali yanzu sukai sallama suka katse Ummi sai dadi takeji.


Sun gama komi a asibiti suna hanyan komawa gida Aisha da kannenta suka kira Hajiya a conference call, Nura yana jinsu suna cewa Ummi ta aikosu cus wayan Hajiya is always on speaking suna lallaba Hajiya takoma gidan Nura, Nura sai mamaki yake shi baimasan Ummi nada number kanninshi ba dudda dai Hajiya bata yardaba cemusu ma tayi su daina damunta suna kaiwa gıda ta zauna adakinta Meena takawo mata ruwa saiga kiran Ummi wayan Hajiya tadauka tanunama Nura dake gefenta yana danna waya tace “wato yaran nan nan hada baki sukai” wayan ta dauka kafin tayi magana Ummi tace “Hajiya ina yini, ya karfin jiki kun dawo”? Hajiya na murmushi tace “lafiya lau Ummi jiki kuma Alhamdulillah nasami lafiya sosai an bani magani na sati daya daganan nakoma likita ya ganni sai kano in sha Allah” ahankali cikeda rage murya Ummi tace “Hajiya dudda ance Anty na fushi dani yau amman muna kishin ladan ki da addu’anki datake samu ita kadai kullum, Hajiya dan Allah kidawo gidanki muma musami ladan nan da addu’anki kinji Hajiyanmu”


Wlh Nura tunda yake baitabajin wani sabon soyayya da respect na Ummi dake shiga zuciyanshi irin na yau ba, just look at yanda tai putting maganan mind blowing! Ita kanta Hajiya jitayi kanta yayi girma saita kama baki tace “auuu hakane bari Karime tajiki keda itane” dan dariya Ummi tayi adan shagwabe tace “Hajiya dan Allah kidawo kinji har Auta Meena bazan bari tana damunki ba” Meena dake wajen tana murmushi tace “inajinki” dariya Ummi tayi tace “Meena please tayani lallaba Mamana tadawo gıdanta kinji” harga Allah ita kanta Hajiya tafison gidan danta da nan ba yanda ta iyane batason taxama silan haddasa fıtina agidan danta saisa tadawo nan din, ahankali takalli Nura daya lumshe idanu kaman baya jinsu Meena tace “Hajiya please mu koma chan kinji bahayaniya agidan Ya Nura kaman nan” dasauri Ummi dakejin komi tace “Hajiya dan Allah kidawo kinji babu wanda zai tadamiki da hankali ko damunki sabida ke Anty har shopping tafita yi yanzun nan ma” Sosai Nura ke mamakin Ummi, murmushi irin na manya Hajiya tayi tace “tunda dai kun taru kunmin chaaa aka hardasu Aisha kike aikomin sabida nacema mijin naki a’a dayamin magana ai shikenan, anfi karfina anmin taron dangi, gobe da safe nadawo koda rana in Allah yakaimu” daga Ummi har Meena dake wajen ihu sukayi Nura yadago yakalli Meena dasauri ta taushe bakinta cikeda farin ciki tana dan dariya, Ummi tace “Wayyoo dadi Mamana zata dawo gida gobe, mezan dafa miki eh Hajiya na gobe” har cikin zuciyanta Hajiya kejin dadin yanda Ummi ke nan-nan da ita ahankali tace “kome kika dafamin zanci Ummi Allah yamiki albarka, Allah ya farantamiki kema, Allah yakara daidaita zamanku dake da Hadiza, nagode ko Ummi” cikeda murna Ummi tace “Ameen Hajiya kinga harmun fara samun albarkanki tun yanzu” dariya Hajiya tayi sosan gaske irin na manya tace “Allah kara miki Albaraka to” kyalkyacewa Ummi tayi awaya tana dariya tana Ameen shima Nura yayi dariya sosai feeling so happy and satisfied a zuciyanshi yace “Ameen” he’s really happy with the way Ummi made his mom felt just now, from voice din Hajiya kadai she’s feeling soo pleased and special Alhamdulillah for the first time tunda yayi aure matanshi made his Mom his happy, just look at yanda Ummi tayi magana ki dawo GIDANKI!!! Murmushi yayi sai kawai yaciro wayanshi he don’t care ko zata gane ko bazata gane ba dudda yasan ta iya karatu but he just typed. “I love you Ummi na” yamata sending❤️.




Like I said duk zafin challenge da kika facing agidan aurenki there’s always a simple solution to it, all it takes is the willingness and zeal naki gyara but kuna ganin Hadiza zata iya gyarawa??? Nura kam na son Hadiza so ma ba kadan ba, mutum da zaije to the extend yabiyama sister ki ticket just to come and be there for you ai karshe ne, kuna ganin zata iya bawa Nura that love, care and affection dayake nema awajenta kuwa ido rufe??? My question still stand can Hadiza change kuna ganin zata iya??


Now bari mu leka Ummimyn kauye.
Kunsan akwai ilimi that’s knowledge sannan kuma akwai Wisdom shine hikima ko a hausance? Rayuwanmu ayau akwai mutane dayawa masu ilimi but basu da wisdom if u ask me zan iya cewa Hadiza is one, she’s educated but she lacks wisdom, bata iya siyasa da kirsa da kisisina da iya siyan mutane ba, zero pretending and kara, batason abu tanuna maka karara. Believe me idan nace Ummi might be uneducated but yarinyar tanada wisdom and I will give it for Gwaggon ta zama da tsofaffi nakoyamaka dabarun zaman duniya da dama.

Now akwai wani magana da iyayenmu keyi akace “idan ka auri miji ka auri all the family” yanzu kuna ganin misali nan gaba idan Nura yayi kokarin sakin Ummi kanninshi da mahaifiyarshi zasu yarda yasaketa?? Aganin ku maisa bazasu bari ba? The logic is simple always pick on this small small abubuwan and keys danake samuku a novel din nan, ina kawo muku bangaren both Ummi da Hadiza sabida masu ilimi susan sunada chance arayuwa, marasa ilimin kimiyya suma susan sunada chance arayuwa to attain success all it takes is iya xama da mutane, magana mai dadi, nabarku lafiya yan uwana makaranta littafin nan makesure kun shiga class dina danakeyi na matan aure with just 2k you can bring your wife, sister, cousin, friend koma waye dakukaga tana bukatan karatuna, idan kinason magana dani M Shakur kuma chat me up a whatsapp wa.me/+2347012181461
Zaku iya samuna kuma a Instagram @mshakur_world hakama a TikTok mshakurworld.
I see the love dakukema this book and inada gagarumin albishir dazan muku gobe in Allah yakaimu, Thank you and Godbless❤️

💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫



✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣5️⃣



Kun tuna albishir din danace zan muku yau???🥰
Here we go, MATAN KO MAZAN chapter 1 is coming to an end just few more episodes to go which nakega zan gama mukushi within this week now here comes the EXOTIC NEWS konace the most EXCITING PART of the news shine Chapter II namu wanda is about CHEATING!!!!

Did you know acikin kaso dari na ma’aurata 90% na cheating?? Ko kiga mijin yanada babes awaje ko kiga matan nada samari awaje, Ex dina, class mate dina, Classrep dinmu, ko dan office dinta. Cheating a aure yanzu ba yaro ba babba, da sababbin auren da tsofaffin all both mata da mazan nayi.

Some mata nada samari awaje while some matan kuma yammata garesu, kunsan mata da yawa na gida are into lesbianism kuwa???
And our Men kusan some of them bada mata suke cheating ba da yan uwansu maza sukeyi???

Like I said, dana tashi yin book dinnan MATAN KO MAZAN I interview ma’aurata da dama, divorcee da Momies wayanda sun haifi kamata, da Aunties, so I decided to pick on the big, big major matsaloli dake kashe aure ayau to write about them in other to Educate yan uwana mata da maza, to show you how to fight that battle and to let you know every problem nada solution, so idan kin dade ko ka dade kana cheating on your partner thinking bazaka iya dainawa ba this book is here to help you overcome this addiction na cheating, I will pieces this Cheating of a thing, the stages and yanda ake dainawa, abinda mutane dayawa basu saniba shine Ma’aurata na cheating ne sabida dalilai da bazasu wuce 1 zuwa uku ba;
1- For revenge, wata feels tunda Mijina is cheating on me I will cheat on him back.

2- Rashin gamsuwa, dayawa maza
Dayawan maza cheats because they feel matansu are lacking in a thing or something in za other room, same with mata maybe baya gamsar da ita or he’s too tiny.

3- Addiction, addiction ina nufin wayanda suka saba sleeping around tun kafin suyi aure, so bayan auren bawai suna cheating sabida partner dinsu yarasa wani abu bane ko basa gamsuwa sunayine sabida sun riga sun saba bazasu iya rayuwa da one sexual partner ba, kun gane….

SAIDAI!!!
Is not going to be FREE this chapter and I employ each and every one of you to support me, this Chapter two is about to BLOW YOUR MIND💃

Payment is just 1k, pay into 6353995766 M Shakur world Moniepoint saiki turomin evidence of payment ta whatsapp wa.me/+2347012181461 sainai adding naki a PAID GROUP DIN.


If you wanna speak to me akan wani abu chat me up a whatsapp 07012181461, ko send a message ta IG @mshakur_world ko tiktok @mshakurr

Thank you and I love you remember CHANGE IS NOT EASY just like yanda Hadiza is struggling yanzu ta chanza, baka tashi rana daya ka chanza is process the most important a process din is determination wato JAJIRCEWA!!!


15
Wuraren 2:30 Hadiza tai parking motanta gaban school na su Aman sai kallon gate na school din take she can’t even remember the last time tazo school nan kowani function sukeyi da ake bukatan iyaye saidai Nura yaje ita bata zuwa, Anty Jams dake kallonta tace “sauka kije ciki ki daukosu” ijiyan zuciya tasauke feeling wani iri for the first time all this while taji yes da gaske ne tayi neglecting yaranta sosai, cultural day, parent forum, end of the session party duk wani abu na school dinsu Nura ke zuwa, koda Aman yayi graduation na gama prep Nura yaje hoton Aman yana saniye da graduation gown da babban shi ne kawai a hoton, shiga cikin school din tayi daidai lokacin teachers sun fito da yaran za’a sakasu a school bus bamasu lurada itaba hannunta Hadiza tadaga tana kakalo murmushi tai waving nasu tace “Amali, Aman” dasauri duka yaran suka juyo tareda teacher su dabata lurada Hadiza ba ta taho wajen da sauri tace “ohh sorry Madam ban ganki ba good afternoon Ma” Gyadamata kai Hadiza tayi tana kallon yaranta daketa kallonta da mamaki, Hadiza tamika hannu zata kama Aman yadauke hannunshi da sauri yana turomata baki yana hararanta sai kawai jikin Hadiza yayi sanyi tasa hannu tadauki Amal ajikinta cikeda wayancewa tace “princess İdanun Mommy naciwo saisa sukai ja kinata kallona” teacher tace “no wonder nima I wanted to ask” takalli Aman tace “follow your Momy Aman” cikin dan yake Hadiza na kallon Aman daya dauke kai tace “don’t mind him I don’t know why he’s angry let’s go Aman” tasake miko hannunta wannan karan buge hannun Hadiza Aman yayi saitaji hawaye zai zubomata dasauri cikeda kunya tayi gaba da Amal tace “okay then come on your own tunda bakaso nakamaka” tayi gaba da Amal, ihuu Amal ta kwala tana fizge kanta daga Hadiza tace “leave me I want to go to my brother, Anty Ummi said I should never leave my brother alone koda yaushe muna tare, he’s my best friend leave me Momy” Amal ta tsandala ihu dayasa Hadiza tasaketa da gudu aiko Amal ta fanfalo zuwa wajen Aman dake tsaye akumbure teacher na lallabashi yabi mamanshi, Amal na zuwa ta rungume Aman cikeda yarinta tace “Ya Aman don’t be angry, let’s go, come” Aman dayaki tafiya Amal ta kalla, fashewa yayi da kuka yace “I don’t like her, I don’t want to go with her Princess, she will start shouting very soon” ganin yayanta na kuka sai itama Amal tahau kuka sai abin yafara jawo attention na mutane da sauri gudu gudu Hadiza tajuya tabude mota tashiga takifa kanta kan matukin mota tace “I can’t do this Anty Jams, I can’t, yarinyar nan tariga tayi brainwashing yarana Aman hates me sooo much” dan ijiyan zuciya Anty Jams tasauke batare datace ma Hadiza komiba tabude motan tasauka ta tafi wajen yaran bata wani sha wahalan shawo kansu ba sun santa sosai suna sonta Aman yace “where is Batool?” Murmushi tayi takama hannunshi tace “tana kano, muje gida kunji” binta sukayi bayan tasasu tarife takoma gaba Hadiza tatada motan taja bini bini tana kallon yaran dake wasa abunsu su biyu abaya, gashi kansu ahade they’ve learn to love each other and support each other so well kuma is all thanks to Ummi, parking tayi agaban Burger King tajuyo takallisu cikin kakalo murmushi tace “Amanu zakaci burger and fries muje na siyamaka anan burger king?” Batare daya kalleta ba yace “I hate burger” dasauri Amal cikin zakin murya tace “yes Mommy Ya Amanu doesn’t like burger, Ya Aman likes pizza, chicken pie and hotdogs, nikuma I love shawarma mai 2big sausage irin wanda Anty Ummi kemana ko Ya Aman”? Gyadamata kai yayi yana murmushi yace “muje gida and tell Anty Ummi tamana ko”? Dasauri Amal tace “yesssss Anty Ummi is the bestttttt cook, teacher said if a person can cook is called Chef” atare yaran sukace “Anty Ummi is the best chef” yanda Anty Jams ke kallon yaran haka Hadiza ke kallonsu ganin bazata iya magana ba yasa Anty Jams tace “kaga Amanu Mommy ku zata siyamuku duka favorite dinku tunda pizza kakeso bari aje debonaires ko dodo pizza ko” yana kallon Anty Jams yace “Momy is busy she never take us anywhere” buga Hadiza Anyy Jams tayi aboye hakan yasa Hadiza tanuna kanta tace “Aman I will never be busy for my sweet boy again kome kakeso zan saya maka kaji, pizza da mene da mene kakeso”?Sosai Aman yake kallon Mamanshi kaman yanaso yagane wani abu still dai cikeda rashin sakewa da ita dakuma haushinta yace “pizza and bubble tea na Nutella irin wanda Daddy ke sayomana” gyadamai kai Hadiza tayi feeling a bit better ganin yamata magana yanzu takalli Amal tace “princess ke me kikeso” Shiru Amal tayi tana juya idanu looking super adorable tace “mommy I want a biggggg giant shawarma with ice cream mai cone ba cup ba” murmushi Hadiza tayi feeling kaman ta fashe da kuka tace “okay Baby na Mommy will buy everything dakukeso ko, juyawa tayi dasauri ta tada motan cold stone sukaje dake hade da Dominos pizza nan suka bada order komi suka zauna ana kawo kwalin pizza Hadiza ta karba tana murmushi tajuyo tabama Aman karba yayi yana kallon Hannunta yace “ina na Anty Ummi? Daddy always buy mine and na Anty Ummi” Amal tace “yes me too one ice cream for me one for Anty Ummi, one shawarma for me one for Anty Ummi” duk yanda Hadiza ta daure saiga hawaye dasauri ta share zatai musu magana Anty jams ta girgiza mata kai alamun asayo na Ummi inhar tanason tayi winning yaranta, ahankali tace “Tom bari asayo nata” bada order na Ummi sukayi suka kara jira nan aka gama komi Amal ta karbi na Ummi nan da nan yasaki yana murna itama haka Amal dukansu kowa yadauki nashi da na Anty Ummi suka koma mota Hadiza tashiga motan bayan tasasu abaya sai gida suna kaiwa gida wlh kafin tagama parking da kyau Aman yafice da komi yana shouting sunan Anty Ummi tundaga nan waje Amal biyeda shi.


Ummi na zaune adakinta taji yaran na kwalamata kira dasauri ta tashi tafito ko kadan batasan suna tareda Hadiza ba danta dauka Hadiza na wajen aiki bene tayi ta na sauka tana kaiwa last staircase yaran na zuwa wajen da abubuwa a hannunsu cikeda murna suka wani rungumeta. “Oyoyooo Anty Ummi” daidai Hadiza na bude kofan falon tana shigowa suka hada ido da Ummi, faduwa gaban Ummi tayi ahankali tashira cire yaran daga jikinta tace “Aman oya to kuje kucire uniform” daidai lokacin Anty Jams na shigowa Aman da Amal suka bata abubuwan hannunsu “Anty Ummi take ur own pizza” Amali tace “Anty Ummi ni ice cream da shawarma nakawo miki take” daga Hadiza har Anty Jams tsayawa sukayi suna kallonsu cikeda rashin sakewa Ummi ta kakalo murmushi batare data karbaba tace “to kuje ku ijiye a dinning sai aje acire uniform, awanke hannu saikuzo muci tare” Dasauri suka tafi dinning suka ijiye sannan sukazo sukabi gefenta sukai sama da gudu mikewa tsaye Ummi tayi ahankali takalli Anty Jams danta santa ahankali tace “sannu da zuwa Anty, ya hanya yakuma su Batool” danne komi Anty Jams tayi tace “suna nan lpy Ummi” ahankali Ummi tajuya harta fara hawa stairs Hadiza tace “namiki iyaka da yarana baki jiba, kome namiki ke kikaja, kifita daga harkan yarana baki basu” wucewa Ummi tayi sama batare datace komiba Anty Jams ta harari Hadiza tace “ai saiki wuce sama kije ki tayasu chanza kaya, kiyi salla sannan ki sauko ki daura abincin dare tunda girkin ki ne, wuce muje nima bari naje nai salla” duk suka wuce sama.

Ummi tanajin yaran na kiranta nabuga kofan dakinta amman takasa amsasu ko fita duksai taji batajin dadin komi dan wlh tanason su Amal bawai pretending ba yaran akwai shiga rai gasu kyawawa sosai.

Da taimakon Anty Jams tana kara nunnunama Hadiza wasu abubuwan dan bawai bata iya girki bane tsabagen rashin yi ne yasa ta manta suka dafa lafiyayyen fried rice da peppered chicken suka hada juice yaran sukaci pizza su suna ijiye na Ummi Anty Jams ta tayasu yin homework sai tambayan Ummi suke.


Bayan magrib Nura yashigo gidan da sallama dasauri yaran dake tareda Anty Jams suna homework suka taho wajenshi da gudu suka rungumeshi daukansu duka yayi yace “Aman ka kara nauyi wai zaka karya Dady” dariya Aman yayi sosai cikeda son Babanshi yace “Dady ni ban kara nauyiba, Dady where’s Anty Ummi bamu ganta ba” Amal tace “Dady Momy takaimu mun sayi ice cream shawarma and pizza mun sayo mata tace muje mu chanza uniform saimu fito muci tare but munata nemanta we can’t find her” yana kallon yaran nashi with love yace “zan nemota” ihu yaran sukayi suna kara rungume shi yashigo cikin falon cikeda girmamawa ya gaida Anty Jams ta amsa tana murmushi tace “barka da dawowa Nura ya aiki” anatse yace “Alhamdulillah sannu da zuwa, bari naje sama nadan watsa ruwa” tace “to Nura” wucewa yayi sama da yaran manne dashi suna bashi labarin komi daya faru yau, dakin Hadiza yafara bude kofa yashiga tana zaune gaban madubi tana kokarin saka earring tana sanye dawani blue jean da shirt nude mai shegen kyau tayi lafiyayen makes up a fuskanta tana kallonshi

Please Login or Register in order to submit comment