Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gidan miji, danhaka zama daram, dam, damm ehe! Sai kija please ki rungumi sorry dan haka askus me” ta yarda hannun Hadiza a air tawuce takoma dakinta tarufo kofa tasa key Hadiza tasaki baki mamaki ya cinyeta har zuwa bone marrow, she was like wattt! Ita village girl dinnan tama rashin kunya haka? Askus, askus? Did she just said excuse me as askus me? Sai kawai Hadiza tahau dariyan kuka, she’s laughing so hard and crying so hard as well, ita Nura zai auroma wannan jahilan askus me yar kauyen yarinyan???? Wow lugubrious!!!!!



Mata Mata mata sau nawa nakira mu???
Please we should all learn to stop abusing opportunity sabida idan wasu suka sami that opportunity there’s nothing u can do in this world dazaisa su saki that golden opportunity daya shigo musu.

That is what happened between Hadiza and Ummi, Allah yama Hadiza kyautan close to perfect husband but she abuse everything and toss him outside like a coin, Ummi grabbed that coin tace atafau koda za’a guntule hannunta ne she won’t let go off wannan coin din, wazakuyi blaming wacce tai tossing coin din ko wacce grab the coin???

Sainaji daga gareku and always remember shi opportunity sau daya yake zuwa miki.
Allah ya kiyaye and see you’ll Saturday Fanmily and Askus me❤️

WEEKEND PROMO💃💃

I have special announcement masu son shiga class na MATAN AURE you can all pay 1k now kafin Monday yakoma 2k, registration is still ongoing kafin murufe.
🔊🔊🔊🔊🎊🎊🎊🎊🎊

Don’t miss MATAN AURE dina class for anything, I will give you all!!
Sirri zan baku da dama
Zan koya muku how to love mijinki in your own way kaman yanda Ummi keyi.
Shagwaba, iya magana 🥰
Uwa uba iya kwanciya❤️, yanda ake siyan zuciyan miji, how to steal heart na Inlaws naki and so much more.😍
Idan kina tunanin asiri ko kayan mata ke siyan zuciyan miji come to my group na nuna miki gaskiya.
HAUSA CLASS NE BA TURENCI BA

REGISTRATION IS 1k NOW

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Send ur evidence of payment ta PC zanyi adding naki a group.
click on this link and chat me up directly +2347012181461
💫MATAN?? Ko MAZAN??💫



✍🏻M SHAKUR



EPISODE 1️⃣4️⃣

Wai yan uwa yau magana ake ta kayan dadi da shan dadi, kun gane irin juice dinnan mai kaloli daban daban, kiga juice din kaman duka tattalin arzikin Nigeria ne aciki?? To ku tsaya kuji labari yau nakawo muku MOCTAILSBYTEEHA indai magana ake ta harkan Mocktails, milkshakes, frozen Mocktails and fresh juice 🥤 babu part two dinsu akap yanar gizo, zaki dan hada wata liyafa? Kirasu sumiki handling harkan abubuwan jika makoshi, for weddings, naming ceremonies, dinners, birthdays, graduations e.t.c name it zasu miki chat them up now ta hanyar clicking on this link👇🏼 karkuji tsoro service dinsu is affordable
wa.me/+2348168045600
Idan kinason kiga hotunan kalolin juice dasukeyi da sauransu check them out a IG AND FOLLOW THEM❤️
Instagram handle @mocktailsbyteeha
14
Juyawa Hadiza tayi jin atmosphere na gidan has become so unbearable for her tawuce dakinta, gyale tadauko da wayanta tafito idanunta sunyi jazur kaman tayi wata daya tana kuka, kasa tasauka tadauki car key nata tawuce tabude kofa tafice ta shiga mota ko kallon gateman dinsu dake gaisheta batayiba tawuce ta tafi.

Gudu kawai take shararawa akan titi, tayi nisa sosai ta gangara gefen hanya tai parking tadaga wayanta Anty Jamila takira tana bubbuga kirjinta dayake mata kaman an daura zuma rock akai, ringing biyu Anty Jamila tadaga duk karfin halin Hadiza kasa magana tayi, ita datagama cewa bazata kara kiran Anty Jams kan matsalolinta ba gashi yau tasake kira, kunya ma sai yasa takasa cewa komi kawai tahau kuka, shiruuuu Anty Jamila tayi tana jinta saikuma chan tace “gani nan cikin motan da mijinki yaturamin a airport za’a kawoni gidanki” dasauri Hadiza tace “eh”? Dan batagane tana hanyar zuwa gidan ta ba, dan jim Anty Jams tayi tace “mijinki dake bala’in sonki dakin kasa gani cus you’ve gone blind, dakanshi yakirani tareda Baban su Waleeda yarokeshi da cewa you need me right now nazo abuja, dakanshi yamin booking flight to and fro, yaturamin ticket ta WhatsApp, gobe zan koma kano dasafe, gani a mota, yanzu dai kina ina dan naji karan motoci”? Cikin kuka Hadiza tadago kanta bamatasan inda takeba hakan yasa tace “kizo shagona” katse wayan tayi Hadiza tasake tada mota taja kusan atare daga ita har jams sukakai shagonta, Babba ce Anty Jamila dan akalla zatakai 42yrs itace first born dinsu, Hadiza na ganin yayarta bata damu da suna plaza ba da gudu tai wajen kawai ta rungume Yayanta bakaramin tausayinta Anty Jamila tajiba, duktai zuru zuru, idanunta sun kumbure, fuskanta duk yakoma ja sabida kuka gashi yau kodan makeup da gayun data saba batayiba sabida damuwa, dagota Anty Jams tayi tace “ja gyalenki kirufe fuskanki muje ciki” yanda yayarta tafadi haka tayi suka shiga cikin babban shagonta staff din Hadiza na gaidasu Anty Jamila ce ta amsa suka wuce sama Hadiza tabude office nata suka shiga tana maida kofan tarufe sai kawai tayi wajen Anty Jamila data sami waje kan kujera tazauna.


Zama Hadiza tayi dirshan akasa takifa kanta akan cinyan Anty Jamila sai kawai tahau kuka. “Anty Jams na shiga uku, wlh na shiga uku na lalace, Nura ya cuceni, ya ci amanata ya yaudareni, Nura ya cuceni yakuma wulakantani” dudda yanda kanwar tata tabata tausayi but Hadiza needs to hear the bitter truth, da dan zafi Anty Jams tace “wlhy Hadiza kene kika cuci kanki, kika wulakanta kanki, kika yaudari kanki, u did all of this to yourself” Dasauri Hadiza takalli yayarta takai hannu tana share fuskanta tace “Anty Jams is it a crime kanada yar aiki? Laifi ne daukan yar aiki? Yarda danayi nakuma aminta da mijina cus zanma Nuri shaidan nan har ranan gobe kiyama shi ba dan iska bane kuma ba manemin mata bane, hasalima irin mazan nanne da mata basu damesu ba, Anty jams kiduba kiga this big shago i mange everything dakaina, am a business woman, an entrepreneur da aka san dani, I need to maintain level na integrity da face na business dina, niba housewife bace and I have kids so dole na dauko yar aiki dazata dinga managing mini gida da yarana, but shine Nuri zaibi bayana ya auremini yar aiki? Kinsan yanda nakeji azuciyana kuwa? Yar aiki ta fa? Yarinyar dana dauka tanamin bauta zai auro mini, Anty Jams jinake kaman na mutu kawai nahuta yafimin, naji na tsani kaina nagaji ma dakomi” takara kai hannunta ta share hawayen dasuka zubo mata saikuma takama bakin gyalenta tadaura kan idanunta, sosai Anty Jamila ke kallonta yanda Hadiza is looking this humble, ta zauna dabas akasa gabanta kaman mai daukan karatu tana kuka yasa saitaji kaman itama ta tayata kukan but dole ita ta daure, mikewa tayi zuwa table tadauko kwalin tissue tazo wajen tazaro daya ahankali takai kan fuskan Hadiza tashaga sharemata hawayen cikin fada irin ta manya tana goge mata fuskan tace “kinga abinda I’ve been telling you ko all this while but kikai kunnen uwar shegu dani, Hadiza kalli yau yanda kike kuka wiwi kaman bakeba, Allah yasa hakan yazama darasi agareki Hadiza, Allah kuma ya shiryeki ya ganar dake gaskiya yacire miki bakin akidan nan dakika dauka kika daurama kanki dayay landing naki in this situation, Hadiza ina ganin nafiki jin bakin ciki da Nura yakirani dakanshi dazun dasafe nida Baban Batool yana fadamana gashi gashi yayi aure, Ya aure Ummi and u don’t look okay plssss Baban Batool yabanni nazo naganki just for today gobe nakoma” Anty Jams taidan shiru tareda ijiye tissue daya gama jikewa tanunama Hadiza dake kallonta da jajayen idanu kirjinta tace “I was deeply hurt wlh danaji maganan but then again koda murya zan chanzawa Nura wanda zai nuna labarin baimin dadi ba nima nazama butulu kaman ki dan nasan kanwata ce caused everything and Nura has been annoyingly patient dake, cus hakurinshi ma at a point haushi yake bani yanda baitaba daddaura miki mari ba yafasa miki bakin dakikemai rashin kunya sannan yakado ki gida” Anty Jams tayi shiru tana kallon yanda Hadiza ke silent kuka tana shesheka tace “babu the most bitter punishment da zakama matarka irin ka auromata yar aikin ta, Hadiza yar aikin ki fa dababu abinda bata saniba dake faruwa agidanki ba, yarinyar dake zama cikin gidanki safe, rana , yamma, dare dakuma another safiya har na tsawon close to a year, rana daya mijinki ya aurota a matsayin kishiya Ya Allah! Allahumma Ajirni fi musabati!” Saikawai Hadiza tarushe da kuka Anty Jams ta girgizakai tace “I was deeply hurt but I couldn’t say a word sabida kin riga kin sani a position din dabazan ma iya bude baki nacema Nura haba Nura maisa zakawa Hadiza wannan sakkayan, but nakasa dan Hadiza ni kaina wani zubin idan kikai wani abun jinake kaman kada na sake kiranki har abada but then again bazan iyaba jini yariga yayi bounding dina dake for life, ni kenan balle kuma Nura dashine kikafi yima kashi aka, atleast ni kinadan shakka na kina ragamin, but still last time damukai magana cewa kikayi bazaki kara kirana ki gayamin matsalanki ba cus blaming naki nake now have u seen abinda nake fadamiki?” Hannu Hadiza tasa tajawo tissue tadaura kan idanunta Anty Jams tace “bangaya miki halin dakikema Nura zai iya pushing nashi waje ba? Ban gayamiki ba”? Gyadama Anty Jams kai tayi tana goge kwalla, shiru Anty Jams tayi tana kallonta tace “kinason mijinki amman haukanki yasa aurenki gabaki daya is shaking Hadiza, look at abinda kikama kanki, look, Nura ya auro miki mai miki aiki, wani cin zarafi yakai haka have u seen inda I know my right, nida mijina are equal, feminism, rayuwan Abuja, bla, bla,
bla yayi landing naki? Kinga result din yanzu? Have you seen the outcome”? Anty Jams tayi maganan da fada sounding so pained irin fadan babban yaya da karaman kanwarta dinnan, yanda Hadiza kema yayarta kuka yasa itama Anty Jams taja tissue tadaura kan idanunta dan takasa rike hawayen cikin kuka tone tace “kin kashe kanki abanza a wofi da bakin halin dakika samo Hadiza, miji mai kirki, mai hali irin Nura, gidanmu babu wanda Nura bai taimaka ba, Mama idan tai rashin lafiya kudin dayake turowa harsai na mai fada, yamana renovating gida, nan nan saida yayi shiga yayi fita yasaman ma Babban Batool contract na titin nan akano, eh? Kinada mijin arziki, mijin kwarai mai hankali, mara mako, hannun Nura abude yake koda yaushe, gashi yana sonki, wani zubin nakance Badadan nasan baki harkan malamai ba danace mallakeshi kikayi tsabagen yanda yake sonki, kimai wulakanci da cin mutuncin duniya but still yana tareda ke, har uwarshi kika daukoma dan sanda ranan ne yafara sakinki wanda shima washe gari yadawo dake maza nawa ne zasu iya haka? Wani kika zagi mahaifiyarsa ko kije extend na daukoma familysa police that’s the end of the Marraige koda jikin gwal gareki kuwa, but still Nura yacigaba da zama dake and u still won, cus ai kince bazasu zauna agidan ba kuma basu zaunan ba sun barmiki gidan, so akanmene yanzu idan yakirani yacemini yayi aure ya auri yar aikin ki zan iya cewa wani abu bayan nasan abinda kanwata tayi iyye? Waye aduniyan nan zaiji abubuwan dakikama Nura bazaiyi supporting kishiyan dayamiki da yar aikin ki ba eh? Hadiza bakanki kadai kika cutaba har mu nan gabaki daya kika cutar” kawai Anty Jams tahau kuka dan abin namata zafi arai cikinsu babu mai lallashin wani.


Da kyar Anty Jams tayi shiru takalli Hadiza dake kuka har lokacin tace “bawai baki nake miki ba but ace yau Nura yarabu dake wlh harki mutu Hadiza bazaki kara samin miji kaman shi ba, kuma idan zakiyi aure dari haka za’a dinga sakoki cus bakene matsalan ba halinki konace sabon halinki ne matsalan, namiji da mace ba daya bane, a man and a woman are not equal stop believing in that stupid theory! A house belongs to a man, gidanshi ne, shiya auroki shiya saki aciki, bakida right or whatsoever kice saida permission naki baki zasu shigo Hadiza, dafa abinci is traditional da globally mata aka barma wannan tradition na girki agida, tundaga upbringing ba’ayin rainon maza to be entering kitchen mata akema wannan training din so akanme zakice shiya shiga kitchen? Ya iya girkin ne? Kula da yara aikin mace ne idan mijinki yatayaki is fine idan baitayaki ba kada kice dole saiyayi dan shine ke fita kullum cikin rana yaje yanemo muku abinda dagake har yaran zasuci, Hadiza dan mijinki yace tashi bani kaza, yimin kaza, zonan, zauna, matsa, baya nufin ya rainaki bane No ya isa ne saisa yabaki umarnin kuma dole kibi, idan bazaki iyabiba idan u can’t subject kanki to follow umarnin mijinki maisa kika aureshi to??? Eh” cikin kuka Hadiza tace “wlh Anty Jams zan chanza nagayamai zan chanza amman yasaki Ummi mucigaba da rayuwan mu mukadai” dan murmushi Anty Jams tayi tace “Hadiza kenan u can’t eat your cake and still have it! Yanzu ace Nura yashigo nan kifadamai maganan nan agaban idanunki zance Nura kada ka saki Ummi” Hadiza nawani kalan kallon Anty Jams tana kuka mai tauna zuciya, Anty Jams tace “Hadiza a rayuwa one cannot always win, tunda kikai aure yau shekara goma going to 11 you’ve been winning akomi nakeda Nura, yanda kikeso haka ke faruwa agidan ki, kika fitini bawan Allah he let u have it ur way, wannan ma ishara ce Allah ya gwada miki dan trust me, Allah ne ya kwadaita ma Nura son ya auri yarinyar nan Nura da bayama kallon mata, rana daya yaga Ummi yaje har kauyensu ya aurota, inaso nagaya miki is too late for you amman I can’t because is not too late for you” Anty Jams tadanyi shiru tace “is too late for you cus Nura yariga ya auri Yarinyar nan ba gudu ba jadabaya, so kike yakoma karamin mutum ya auri yarinya sabida ke da bakimai biyayya ba yasaketa angayamiki batada iyayene? Wasu iyayene zasuso su aurar da Yarinyar su asakota bayan kwana biyu so maganan Nura yasaki Ummi ki manta dashi kawai” taushe bakinta Hadiza tayi dan ihu ne yakeso ya kufcema bakinta, ijiyan zuciya Anty Jamila tasauke tace “abinda nake Nufi is not too late for you shine Nura har yanzu yana sonki sosai, cus namijin dake tsananin sonka ne zaiga halin dakake ciki yabukaci wata yar uwanka tazo just for your comfort, Hadiza har yanzu Kece keda ragaman zuciyan Nura forget ya auro wata Ummi koda tanada wani abu axuciyanshi to akalan zuciyan ne, bazaka iyajan akala abu ya motsa ba amman mai ragama shine keda ikon komi, so Hadiza idan zaki gyara halinki from today ki koma asalin Hadiza da Nura falls for deeply lokacin nan kowa yasan labarin soyayyan ku a kano ki koma i assure u, u will come me to tell me wonders, is not too late for you Hadiza” Hadiza na kuka tace “to mezanyi? Yanzu haka zan zauna yadinga yanda yaga dama dani?” Yayarta na kallon kwayar idanunta tace “kwarai idanma takaki zaiyi yayi ke har kinada baki mutumin daya miki komi, the journey might be tough on you but inhar kika dage mijinki nakine Hadiza” sosai take kallon yayarta, ahankali tanuna zuciyanta tace “anty Jams inaso na tsani Nura so bad sabida auromin Ummin nan dayayi amman nakasa sai kace yamin asiri yanzu nema naji wani kalan sabuwar soyayyanshi nakamani danaga ya auro wata ina masifan jin zafi da kunci ko dakinta da dazu yashiga agabana wlh kaman ana yankani alive mesa nakeji haka? Maisa nakasa fushi namabar shi da yar aikin gabaki daya afterall bana bukatanshi inada kudina dazan iya kula da kaina aduniya, why why why maisa yanzu ne nakejin sabon soyayyanshi araina da inji na tsaneshi?” Anty Jams tace “sabida yanzu ne kikasan menene kikai loosing kokuma nace menene kika bari ya kufcemiki a hannu, all this while ai ina fadamiki kina mugun son mijinki amman kaman bake nake fadamawa ba sai yanzu dayay aure kikejin kina sonshi kawai da hankalinki da karatun ki kin cuci kanki abanza a wofi Hadiza, Hadiza Allah yabaki perfect husband, kinsan maza nawa kenan aduniyan nan da basa ciyar da matayensu sabida sunga matan na sana’a? Kinsan maza nawa ke bama matansu 200 kullum kudin cefane and matan su karba and fix something with it? Kinsan mata nawane da sunma manta when was d last time mazajensu suka musu dinki tun na akwati? Hadiza kinsan maza nawane a zamanin nan da bama su damu da yaran cikinsu da suka haifaba sun barma matayensu yaran sune cinsu, shansu, suturansu harma school feees nasu mazan na nan kuma bawai sun rasa kudin biya bane, Hadiza kinsan mata nawane yanzu that are going through domestic violence, bullying, torture damuwa da rashin sukuni agidan mazajensu from both mijin da yan uwan shi? And all this matan despite everything suna zaune agidan mazajensu despite ba sabulun wanki bana wanka, ba kudin kitso ba kudin kayan salla but ke kinsami everything, banda doraki dayayi akan business yasan kinada kudi baitaba kallon kudinki ba, for once baitaba cewa kuyi sharing bill ba, baitaba kin sayo wani abu ba, yan uwanshi ko mahaifiyarshi basu taba takura mikiba saina girmamawan Matan yayansu dasuke miki not until ranan da kika zagi mahaifiyarsu agaban Meena ta dauki action which I support dan banabin karya, kinsan mata nawa ke neman wannan jindadin dakika samu agidan mijinki? Kinsan how many women out there are dying to be in this position u are?Hadiza jibi rahama da baiwa daban daban da Allah yamiki, which of the favors of Allah can you deny??”Hadiza tai shiru tana goge idanu, Anty Jams tace “all abinda Nura ever wanted from you is just care, care for him care for his kids, attend to him and attend to his kids yataba demanding for more than this?” Girgizamata kai Hadiza tayi tana kuka komi nadawo mata fresh tundaga farko rayuwansu, ijiyan zuciya Anty Jams ta sauke tace “like I said is not too late for you cus Nura namiki wani special so azuciyanshi maybe sabida kene first love dinshi dan haka maza maza ki gyara before u lost him for good kısan inda dare tamiki and I will tell you this again kishiya fa yarıga yamiki, kidauki hakan amatsayin kaddara dakuma hukunci da Allah yamiki abisa laifinki Hadiza ki tuba taubatan nasuha kikuma chanza inba hakaba kindaisan haka nake gaya miki gaskiya baki yarda saiya kwabe miki, inba hakaba Hadiza wlh wlh zaki rasa Nura for life” dasauri Hadiza takalli Anty Jams idanunta sun nuna asalin fear gabanta nafaduwa, Anty Jams tace “kuma ki kara rubutawa ki ijiye again bazaki taba samun mijin dazaici kashinki kaman yanda Nura yaciba, idan zakiyi aure sau 1000 zaki fito so 1000 cus akidarki dabi’unki ne matsalan, beauty bashi ke keeping aure ba, being classy bashi ke keeping husband ba, having money ko business ko wayewa bashi ke keeping mijiba u of all people can tell people this yau bagashi Nura ya auro miki wacce batai makaranta ba, yar asalin kaune, Hadiza abinda namiji keso shine yasami mace dazatamai abinda yakeso which bakiyiba” daura hannunta Hadiza tayi akan idanunta sai kawai tahau wani kuka kai Anty Jams bata tabajin Hadiza tabata kalan tausayin data batayau ba tunda suka girma, ahankali tace “zonan Hadiza, come here” jawo Hadizan tayi tadaura kanta kan cinyanta tashiga shafa kanta ahankali tace “kidena kuka haka, ya isa ki yarda da kaddaran ki we all are humans, and yin mistakes yana kara tabbatar da yes mu fa yan adam ne we are bound to make mistakes, but what makes us special and unique is wannan ability na gyara mistake naka, trust me Hadiza is not too late u can amend all the broken relationships starting from Nura, apologize and become the good wife daya dade yana kwadayi yagani awajenki and zakiga Nuran ki zai dawo miki A man is like a little baby idan kika lallasheshi yana lallasuwa, yaranki ki karbesu, kin dauki cikin yaran nan for nine whole months, kika haifosu bar ganin baki gabansu as far as jininki ne su wlh wlh babu wanda ya isa ya chanza haka all it takes is kawai kijasu jikinsu, hug them that duminki dasuka dade basuji ba let them feel it, take them with u to kitchen cook for them and feed them da hannunki, bath them take them out to any park suje suyi wasa spend quality time da yaranki Hadiza and see idan sun kara kallon Ummi and last but not least Hajiya!” Anty Jams tadanyi shiru sanman tace “kinma Hajiya Babban laifi ta hanyar zaginta dakikayi da dauko musu police but Hajiyan dana sani is just like Nura, she’s a wise woman data haifi yara mata da yawa she knows how brain namu operate, she’s a mother trust me kikaje kika bata hakuri koda ta wayane wallahi she will forgive you and life goes on, Hadiza respect is earned baka demanding dinshi by fire by force, idan kika kama kanki kika sauke all duties naki as a wife wallahi Nura babu abinda bazai miki ba the, forget al’adun yan garin nan bakiji karin maganan nan ba idan wani yazo kasuwa yayi rawa yasami kudi wani yazo yayi duka zaici and this is exactly abinda yafaru dake, akidan wasu dakika dauka dakikaga works for them ke yajamiki saki dakuma kishiya, Hadiza u are educated I believe the only wanda ya chanchanci kayı pleasing aduniyan nan is Allah bawani ba ki manta da kawayenki and be you and win ur husband kinji” Gyadamata kai Hadiza tayi ahankali, Anty Jams tace “as for Ummi kada ki sake ki bata hurimin ta rainaki ki kama kanki babu abinda ya shafeki da ita ko harkanki trust me idan kikai haka bata isa tamiki maganan banza ba ke koma tayi gigin yi Nura zai taka mata burki I trust him kinji Hadiza” Gyadamata kai tayi, Anty Jams na shafa kanta tace “nasan da ciwo but kikai zuciyanki nesa and amend your path okay “ sake Gyadamata kai Hadiza tayi, sosai Anty Jams ke shafa mata kai tun tanajin sheshekan kukanta har wani baccin damuwa yayi awon gaba da ita ahaka.
**


Kusan awanshi daya da rabi da fita Ummi tayi dialing number shi, wayan na gab da katsewa ya daga yace “Hajiya Ummi” har cikin ranta Ummi taji yanda yakirata sai zuciyanta ya narke tana kara addu’a Allah karyabawa Hadiza ikon rabata da mijinta, cikeda danne damuwanta tace “dama nakira naji yaya kunkai asibitin ya jikin Hajiya kuma?” Dan shiru Nura yayi wallahi bazai iya kwatanta yanda this small small things da Ummi keyi counts in his heart ba, this has been abinda he desperately wants Hadiza tamai, murmushi yamata yace “eh munkai asibiti, jikinta kuma dasauki tagama ganin Dr dake managing ciwon suganta yanzu tana ganin likitan dake managing hawan jininta” ijiyan zuciya Ummi tasauke in a very caring way tace “amman akwai cigaba sosai ko?” Cikeda tsananin jin dadi yace “akwai Allhamdulillah” ahankali Ummi tace “naji dadi, Allah yabata lafiya gabaki daya ta warke tass tass” wannan karan murmushin dayayi saida Ummi taji yace “Ameen thank you Matata” yanaso ya tambayeta ko Hadiza ta dameta but baiso yabata room to think ill of Hadiza hakan yasa yace “kinci abincin dana kawomiki”? Dasauri tace “eh nacinye tass sabida abinci yayi dadi sosai” ahankali yace “ai kin iya girki saisa” cikeda so Ummi tace “a’a bahaka bane sabida kaika kawomin abincin saisa yakara dadi Allah kuwan” murmushi yayi ya jingina da mota tareda lumshe idanu ahankali yace “nayi kewanki sosai Ummi kaman nayi shekara bana taredake haka nakeji” lumshe idanu tayi ahankali tace “jiya gabaki daya nakasa baccin kirki, duk inda najuya bayamin dadi kaman ina kan icce nasaba da jikinka” cikeda so yace “gobe in sha Allah muna tare kinji Abu” dan dariya tayi ashagwabe tace “ni banson ana kirana Abu” dan hade kafanshi yayi dasauri yace “to to naji nadaina tuba nake” murmushi tayi saikuma murya chan ciki tace “I lobe you my Noor” lumshe idanu yayi wannan karan saida yakai hannunshi yadaura kan gabanshi dayaji ya harba, cikin wata kwantacciyan murya yace “kinaso nabar Hajiya nagudo gidane”? Shiru Ummi tayi itama tana lumshe ido wlh 2days

Please Login or Register in order to submit comment