Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

🍇 *ABDUL MANI*🍇

🍇 *TYCOON*


Story& written

by

🍇@shoush_

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*


*PAID BOOK*
wannan littafin na kud'i ne i ba kyauta bane idan ta account neh zaku biya #300 idan Kuma katin waya ne #300 zaku biya kudin ku ta wannan account din 3182414331 Sharif Aisha Ismail first bank , Zaki turo Shaidar biyanku ta wannan lambar 07069793061 Kokuma Kati a layin, Banda VTu Sai kunxo ....

*PAID BOOK*

🍇 _Abdoul maneou_🍇

FREE PAGES 1to2

NETHERLAND
(AMSTERDAM)
11Oclo'ck pm

___________________ "Maan" "Maan sunan da yaga ma karaɗe gaba kiɗaya ilahirin hotel din
"Anantara Grand hotel krasnapolsky" AMSTERDAM kowa burinsa yaga wannan attajirin matashi kuma shaharren mai kudin nan da ake kiransa da "Man"
domin abun alfahari ne a wajen su ace yau sun haɗu da wanda duniya take nema ta tattauna dashi,
wannan babbar dama ce agaresu da gaba kiɗaya ilahirin jama'ar wajen, kuma dole ne suyi amfani da ita, haske camera's kawai kake gani ta ko ina,gurin ya tsaru iya tsaruwa an ƙayata shi da kayan a latu,wasu mutane masu baƙaƙen kaya ne suka fara shigowa cikin baban hotel ɗin da bindigu a hannunsu, kowanne sanye yake da black shades a idanuwansu,
suna sanye da black suites ajikinsu

kusan mutane talatin ne na bodyguard suka fara wucewa sannan nafara hango mutumin da ake yi wa wannan rakiyar, wani matashin bature ne wanda a ƙalla zai iya kaiwa shekara 35 a duniya, sanye yake da blue din suite ajikinsa tare ta black necktile a wuyansa,

tafiya yake cikeda izza da jarumta yana ɗagawa mutane hannu,sai dai fuskar nan a murtuke take babu alamun fara'a a tare dashi, har sai da ya isa gurin da aka ta na da domin sa , ta ƙasa_ƙasa yaƙarewa mutanen gurin kallo for 30sec.sannan ya kauda idanunsa daga garesu

"mai gabatarwa neh ya karbi loudspeaker yafara buɗe taron, sannan suka fara gabatar da abunda yatarasu akan wani babban kamfanin motoci mai suna Albert heijn A&M motor's da Maan ya buɗe

,"yau ne ake bikin buɗeshi bayan mai jawabi ya gama
aka buƙaci Maan da yafito Maan yafito

cikin tafiyarsa ta ingarman na miji yafito ,ko tafiyarsa ta isa ta shaida maka shi waye cikin harshen nasara yafara sanar da abubuwan da suke cikin babban companyn sa
ya sanar da mutane farashin kayayyakinsa da duk abinda yakamata yafada musu,,


ƙarfe 1:00 taron ya tashi bayan tarin kyaututtuka sa yasamu, amma Inkaga mutane zaka dauka cewa da rana neh haske ya wadaci ko ina,kowa da yake gurin burinsa yasamu yayi hoto da Maan domin yana cikin mutane goma da suka fi kowa kuɗi a aduniya ,

turawan da suke wurin sai miƙo masa littafin su suke yana signing aciki, cikin hanzari bodyguard dinsa suka tare ko ina saboda suyi saurin zuwa gida, daga yanayin da uban gidan nasu yake ciki ya nuna tsantsar gajiya a tare da shi
direct gurin motocin su suka nufa kirar range rover 2022 baƙaƙe wuluk sai sheƙi suke an rubuta A Ulfat Tycoon ajiki ,
yawan motocin zasu kai 36 dukka ansaka tycoon,
a hankali motocin suka fara cinna hancinsu akan kwalta ta hanyar Toronto high way domin su isa gida,
da gudu_ gudu suke tafiya duk inda suka wuce zakaji samari suna "Maan"
har suka iso unguwar su
unique detached Amsterdam,
wani babban mansion ne a gidan wanda kafin ka isa cikin gidan wani babban roundabout ne a tsakiyar gidan
sannan kayi tafiyar 20 minutes shine zaka shigo ciki asalin gidan

katon gini ne dogo irin na turawa, ƙofar parlo suka buɗe masa ya shiga
komai na parlon fari ne sai wata ƙatuwar matakala da ta zagaye parlon in za'a hau sama,koda ya shigo
sama yawuce bai tsaya a parlon ba,
daƴuna daƴuna ne a saman wanda har yanzu bangama tantace adadin su ba,
shidai wata ƙofa ya bude ya shige ciki
,ko da ya shiga kayan jikinsa yafara ragewa,sannan yafaɗa toilet ,
yadauki kusan 1hours sannan yafito daure da towel a ƙungunsa da wani a hannunsa yana goge sumar kansa dashi,
gaban mirror nufa ya tsaya, yana ƙara goge jikinsa,
sai yanzu na ƙare masa kallo dogo ne sosai yana da matsakaicin jiki sai dai a kira shi da gaints, farine sosai mai sirkin ja ,
yana da dogon hanci sosai ma'abocin tara Suma ne yana da ƙasumba,
kamar dai wannan jarumin na India dheerajdpoor, lokacin da ya gama goge jikinsa wasu maɓallen sirri yadanna ajikin bango saiga shi yafito kaman drower turaruka ne aciki kamar shago, turaren dolce&gabbana ya dauko yafesa sannan da kansa drower din yakoma batare da yaƙara danna komai ba
a haka yaje yafaɗa kan makeken gadonsa da mutum 10 zasu iya bacci akai basu takuru ba
batare da yazare towel din jikinsa ba bayan kaman minti biyu wayarsa tafara ƙara
ƙirar iPhone 13 pro
yasan dai bawanda zai ƙirashi yanzu sai ƴan gidan su saboda wannan special number ne da bakowa yake da ita ba
hannunsa ya miƙa ya jawo wayar, a goggon hannunsa ya duba ƙarfe 2:17am
wanda yayi dai _dai da ƙarfe 1:18am Nigeria
"assalamu alaikum" wata kamilalliyar murya daga cikin wayar tayi masa sallama "Ammurh"
yafada cikin tattausar murya
yana ƙara shagwaɓe fuska,
"Son"
" dafatan kana lafiya yau ban jika ba gaba-daya" "hope kana lafiya "matar da take magana cikin wayar take ta jero masa tambaya,
ohh "Ammurh Ina lafiya fa"
Abdoul "nayi kewarka "yaushe zaka dawo?
Ammurh "inshaallahu nextweek nake sa ran dawowa "
"i missed you"( nayi kewarki)
nayi mamaki sosai da naji wannan baturen yana hausa,
seda naji ance Abdoul nagane cewa shima mutumin Nigeria neh zama ne yakaishi Netherland,
wayarsa yaciga ba dayi da Ammurh har yayi bacci sannan Ammurh tayi masa adduah ta kashe waya.........



🍇🍇🍇

NIGERIA
JIGAWA STATE
*JAAKA*
akwai wani ƙauye da ake ƙira Jaaka achan cikin kiyawa tafiya ce mai nisa tsakaninsa da garin mutanen garin fulani ne mazauna cikin basu da aiki da yawuce kiwon shanu, su siyar da nono a kasuwa su sami kudi su dawo,


suna da mai unguwa ,sai dai Arɗo ya kasance shine malami a garin wanda ake daukan karatu a wajensa matansa biyu Hasse da kuma Aishatu wacce suke ƙira da Inna, ita kuma Hasse ina wuro,
Hasse itace uwar gida tana da yara huɗu
Hadiza,fatime,ado, saffiyah itace auta,
ita kuma Inna tana yara uku, bbbar ita ce Samha,Manal da ƙaramar wacce bata wuce shekara 2 ba Fadwa
Hadiza itace babbar er gidan Arɗo Fatime da samha kuwa sa'nnai neh,ado kuwa yafita cin rani achan garin edo state, saffiyah da Manal suma sa"annune ƴan shekara 14


Ard'o talakawan nan ne tikis domin gaba ɗaya gidan a zagaye yake da karare anma Allah yasanya masa wadatar zuciya baiya ƙyashi ko hassada akan abunda ba nasa ba,
duk garin yawanci gidajen kararene masu kudin neh kawai suke da ginin kasa irinsu mai unguwa

"sssalamu alaikum"
wata murya tayi sallama innace a tsakar gida tana faman hura wutar kara ta amsa sallamar,
"Manal " ta nan yarinyar ta tambaya
"eh" Inna ta bata amsa
tazo muje diban ruwa da sauri Manal ta fito wanda dama tagama shirinta tsaff na diɓan ruwa,
jarkunan mai irin okey din nan aka fafaye aka daurawa ice ,ita Manal taje ta dauko

inna "muntafi diɓan ruwa" Manal din tafaɗa to "adawo lafiya " inji inna..

lokacin da suka je rafin garin ɗiban ruwa
gun acike da mutane wasu suna wanki wasu ɗiban ruwa, Manal tana zuwa da gudu ta bankaɗe mai wankin ,
"dallah malama kin tare hanya" shareta matar tayi anma duk da haka sai da ta ranƙwasheta akayi ta wuce tana cewa banza"
ɗago kai tayi ta kalli Manal kana ta jijjiga kai

ruwan suka diɓo suka kama hanya sai neman magana take, suka dawo gida, suna isowa ƙ unguwarsu "innalillahi wa'inailaihiraji'un" Manal tafaɗa tana dafe ƙirji "hande min boni"(yau na shiga uku) "me yafaru" Ma'u ƙawarta take tambayarta? yaya Ado yadawo dafaɗa hawaye yana zubowa daga idanunta harda majina,dariya Ma'u tayi sannan tafera aguje da ruwanta tayi gidansu,
Manal na ganin haka itama ta kwasa aguje tayi gida kafin Ado yaganta,,,,

🍇🍇
AMSTERDAM

ƙiran sallar asuba ne yatada shi daga baccin gajiyar,addu'ar tashi daga bacci yakaranta sannan ya miƙe ya zura bathroom slippers ya shiga banɗaki dauke da adduah a bakinsa,
towel din jikinsa ya cire tare da shiga jacuzzi wanka yayi ya dirje jikinsa tamkar zai chanza fata sannan yafito,
wurin sink yanufa hannu kawai yamiƙa ruwa yafara zubowa a gaggauce yayi alwala yafito ya zura white jallabiya yafita domin ya samu jam'i ,
lokacin da yafito an tada iƙama cikin tafiyarsa ta ingarman namiji ya nufi masallacin da yake cikin mansion dinsa, domin ya samu jam'i, bayan an idarda sallah yayi azkar dinsa sai da rana ta fito wajen ƙarfe bakwai sannan yafito ,a hanya ya hadu da guards dinsa suna ta cewa " morning sir"
kai kawai yake iya d'aga musu kokuma ya ɗaga hannu
daki ya koma ya ɗauki
laptop dinsa yana danne_danne aciki sannan ya tashi ya cire jallabiyar,
wajen labule ya nufa yana ɗagawa wata ƙofar glass ta bayyana buɗewa yayi ya shiga varrender ne a saman yana hango duk abunda yake faruwa daga cikin gari da ganan,
kayan gymnasium machines dinsa neh agurin kala_kala irinsu resistance band, stationary bicycle,machine shoulder press,leg press machine, elliptical trainer, treadmill,
stationary bicycle ya hau for almost 30 minutes sannan ya hau hurray machine, ya tashi ya hau machine din nan mai gudu,a hankali yake tafiya akai, shima for almost 30 minutes sannan ya sau'ko duk ya haɗa gumi,wata kujera yasamu ya zauna a wajen,
bodyguard d'insa neh ya mik'o masa towel da ruwan sanyi na jarka,ya karb'a ya sha sannan ya goge guminsa,
wani fito yayi tare da cewa "sweetheart" Sai ga k'atuwar mage ta bayyana agabansa tana goga masa jikinta, "I missed Angelina,how are you "
yafad'a ana shafa kanta , sannan ya tashi ya mik'e da ita ajikinsa dakinsa yakoma ya ajiye Angelina akan gado

ya shiga bathroom domin yakara watsa ruwa ,
baijima aciki ba sosai yafito wata k'ofa yanufa babban d'aki neh aciki tamkar supermarket kayane kala_ kala aciki .
black shirt yad'auko tareda blue trouser, d'ayan b'angaren ya nufa wani glass yatab'a daban saiga belt aciki ,d'ayan b'angaren yajuya nan ma glass neh aciki haka yagama d'aukan duk abinda yake da bukata sannan yafito ya kimtsa,.
yayi kyau sosai kamar a sace shi a gudu ,


parlo ya sauk'o a nan wani k'aton dinning table yake maids din gidan sai jere jere suke suna ajiye kayan abinci kala_ kala daga na mu na gida Nigeria har irin abincin k'asar ,kamar su stampport,pofferrjes( pancakes) da dai sauran su,
plate d'aya daga cikin maids din ta zubo ta d'aura masa sandwich a plate sannan ta zubo Pepe soup a wani plate daban ,wani plate din ta jawo domin ta zuba masa wani ,yaɗaga mata hannu,alamun cewa ya'isa


saboda haka gaba-d'aya maids din gidan gefe suka koma suka hard'e hannuwansu suna jiran yakammala,

a hankali yake cin sandwich din har yagama ko kallon inda pepesoup din yake baiyi ba ,tissue yad'auka ya goge bakinsa , sannan ya mike ,,
upstairs dinsa ya koma yana shiga dakin angelina yad'auko ajikinsa ya sauk'o yafito ,guards dinsa suna ganin haka da sassarfa suka wuce wajen motocin suka bud'e masa mota, ya shiga suka fita daga harabar gidan ,
"ina muka nufa sir" drivern ya tambaya,chan cikin k'asan mak'oshinsa yace Airport,driven ne yachanja a kalar tafiyar ta su zuwa Amsterdam schiphol airport, suna isa lokacin baifi saura 2minutes jirginsu yad'aga ba hannunsa yad'aga musu alamar kadan daga ciki su biyo shi sauran su koma,


kai tsaye ya nufi VIP tare da guards dinsa mutum goma,jirginsu ya tashi sai Nigeria...


ABUJA NIGERIA
Karfe 9:30pm jirginsu ya sauk'a a Nnamdi azikiwe international airport
passinger's din jirgin suka fara fito wa,sai daga k'arshe Maan yafito kasancewar sune k'arshe a VIP

a hankali yake taka matakalar jirgin yana saukowa yana shak'ar daddar iskar k'asarsa sanye yake da black shirt ya d'aura golden din jacket a sama ,yana sanye da shade a idonsa
bodyguard d'insa na bayansa wajen wasu motoci masu numfashi suka nufa da shi
yayi mamaki dayaga anzo d'aukarsa dan baima fad'awa kowa zai zo ba amma yasan wannan aikin P'A ne cikin motar ya shiga direct maitama estate suka nufa koda suka isa bawanda ya tsare su kasancewar sun san yau ubangidansu zai dawo ,
apartment ne babba acikin estate din sai da suka wuce gate guda biyu sannan suka shigo harabar gidan saida yayi 5minutes sannan ya zuro k'afarsa yafito yana gyara zaman jacket dinjikinsa,yawuce cikin parlon da sallama dauke abakinsa
parlo ne wanda yake dauke da royal chairs kalar ruwan zuma,

daga bayansa yaji ana cewa "oyoyo son" da sauri ya juya,wata hamshakiyar mata ce take sauk'owa daga kan matakalar farace sosai kamar balarabiya ,sanye take da wani rantsatsen lace ajikinta sai zuba k'amshi take,da sauri ya juya gareta ya rungume ta "Ammurh I missed you"( nayi kewarki Ammurh) " missed you too son" tafada tana jansa kan kujera su zauna kansa yana jikinta ,
saude"
kikawo ma son ruwa"
"No"
Ammurh "tabari bana Jin k'ishi" yafada yana sake gyara zamansa ajikin wanda yakira da Ammurh
tohm tashi ka watsa ruwa kafin Daddynku ya dawo ,
mik'ewa yayi yabi wata kofa wani parlo neh mai kyau shima babba aciki shikuma parlon kalar blue neh da fari_fari bedroom yawuce domin ya watsa ruwa.


WANENE MAAN

ABDUL_MANI IBN ULFAT TYCOON

shine cikakken sunansa d'ane ga former president Ulfat tycoon yasani asaline tun lokacin da suka gama secondary Allah yabude masa hanyar arziki da kasuwanci kafin ya zama shugaban k'asa abokansa sai suka sama sa tycoon,
yana da yaransa hudu Bashar,da Umair,sai Abdul,sai k'aramar kanwarsu Fannah ,matarsa hajiya Umayyah balarabiyar k'asar Riyadh ce Saudi Arabia, allah yayi aure tsakanin su lokacin da Ulfat yaje Umrah suka hadu da ita har Allah yabasu zuri'ah.

Bashar bbban d'an kasuwa neh wanda ya shahara wajen shigo da kayayyaki daga wata k'asar zuwa Nigeria ya na da mata d'aya da yara biyu,sai Umair wanda shima saurayi baiyi aure ba,shikuma Gynicology neh wato likitan mata ne wanda ya shahara a sanin aikinsa, sai Abdul wanda ake kira da Maan
artists ne ya shahara agurin zanen gidaje da motoci ,kamfanunuwa dayan bangaren kuma ɗan kasuwa neh yana kula da business din mahaifinsu da na Ammurh,


wannan kenan


🍇🍇
JIGAWA STATE
Jaka

Manal ware dillen du'al alluje( Manal kizo mutafi makarantar allo) cewar k'awayenta da suke kiranta a waje
"mid'a wara"( ina zuwa) ta basu amsa sai gata tafito rike da allonta a hannunta
da kayan ta irin nasak'i na fulani suka fita daga gidan tsangayar babansu suka nufa achan ne ake koya musu abubuwan da yakamata susani,

bayan lokacin tashinsu yayi antashesu sai suka biya ta wata hanya domin su saci mangoro a wani gida,
" ke Ma'u dallah Chan zoki tattagani tafada tana kaiwa Ma'u da Feenarh duka ,
kama ta sukayi su daurawa saman katangar tacire mangoron
"kaiiii "kaii sunaye anan dagudu na diro mu ranti na kare ahanya
muka gawasu yan mata suna fad'a ,sai na bu'di baki nace wa d'aya daga ciki nawa zaki biya a tare miki fad'a naira30 ta sunche a kulle a xaninta taba ni nikuwa na gyara tsayuwa ta nayi na kalli matar da suke fadan da ita wata jibgegiya da ita ,amma nayi karfin halin cewa idan kin isa kitsaya na k'irga tsawon ki,tsayawa tayi tana kallona ,nikuma na nufeta na fara k'irga tsawon ta daga sama sai dana zo wajen k'afafunta sannan na zargo k'afafunta saigata Tim akasa ,gaba d'aya yaran gun suka sa ihuu suna kiran sunana
"Labbo" "Labbo"
nikuwa sai dukanta nake dana ga tana k'okarin tashi na kalli k'awayena nace "Musa kai" ai gaba-d'aya muka ari takare sai gudu...........



🍇🍇🍇🍇

Kubiyo Ni dan jin cigaban Manal da k'awayenta.........


oumu khalil✍🏻🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
🍇 *ABDUL MANI*🍇
🍇 *TYCOON*🍇


story & written



By


🍇@ashoush_


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*

# PAID BOOK

Wannan littafin na kud'ine ,ba kyauta ba ,idan ta account ne zaku biya #300 idan katin waya ne #200 zaku biya kudin ku ta wannan account din 3182414331 Sharif Aisha Ismail ,zaku turo shaidar biyanku ta wannan lambar 07069793061 ko ka kati a layin ,banda VTU

*PAID BOOK*

_🍇Abdoul maneou_🍇

FREE PAGE 3to4


___________Lokacin da muka isa gidan su Ma'u babu sallama muka runtuma cikin ɗakin Iya gaba ɗayan mu muna ta sauƙe numfashi


Ma'u ta kalleni a gaskiya Labbo iskancinki yawa ne dashi, ke yanzu fatsume bala'i kika taɓo mana, mun shiga ukunmu, Ma'u tak'arasa maganar tana sharb'e hawaye dan ita har ga Allah tana tsoron Fatsume gashi yanxu nazo na tsokanota...

"ke dallah ki mana shiru wayece Fatsumen kaf faɗin kauyen nan" aradu "Sena mifimo ha allah bonni mo"( sai na mata duka hatta shiga uku)

na ƙarasa maganar ina nuna musu yadda zan mata da hannuna

"Allah Ubangiji ya shirya mana ku" iya tafad'a tana shigowa
"ke yanzu Labbo wannan Fatsumen kika tsokano muku"?

"kinsan halinta sarai bata da kirki bata girmama kowa bata ganin kowa da gashi" "karku sake haka kunji ko, maza kuzo ga abinci chan kuci"

"to Iya Insha Allah baza'a ƙara tsokananta ba muka haɗa baki dasu Feenarh muka fad'a" ni kuwa araina nace "zanƙara"


bayan munci abinci kowa hanyar gidansu takama muka tafi gida
dare mahutar bawa...



🍇🍇
ABUJA

Lokacin da Maan yafito daga bathroom, wardrobe yabud'e yaɗauko white shirt da 3Quater yasa ka, tare da taje sumar kansa, yafito yana tafiyar kasaita da ta zame masa jiki.

ɓangaren Ammurh ya nufa kamar yadda yabarta haka ya dawo ya sameta sai dai ynxu waya ce a hannunta tana dannawa,ta baya-baya ya rungumota, riƙe hannunsa tayi ta zagayo dashi gabanta tana jan kumatunsa, ƙara maƙalewa yayi ajikinta yana narkewa


"Ammurh nagaji sosai"
"tashi muje kaci abinci nikam son" ita ma Ammurh tafaɗa tana d'ago shi amma kamar ba mutum take d'agawa kara jansa tayi amma taji kamar bulo take d'agawa.

Wallahi zan b'ata maka rai idan baka tashi ba"
ina dalili ina d'aga kana ƙin motsa wa,

hannu takai zata mintsineshi da sauri ya tashi yana dariya
"kai Ammurna yanzu na gaban goshin naki zaki daka"?
"eh mana"

"daga dawowana kuma"?
"of course"

zama yayi akan dinning table Ammurh ta zuba fried rice da k'atuwar kaza agefe,

basmala yayi yafara cin abincin cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, har ya kammala yayi hamdala sannan ya tashi ya koma parlour

bai jima da zama a parlour ba saiga Umair ya shigo
"kaii! kaii!! wa na ke gani haka kamar Maan of the people?" Umair yak'arasa maganar yana dariya dan yasan Maan din baya son ace masa haka,

hannu Maan ya mik'o masa sukayi musabaha yana zama kusa dashi
"ya aiki ina fatan dai komai yana tafiya normal"?
"eh wallahi alhamdulillah sai godiya ga Ubangiji komai yana tafiya yadda aka tsara"

"Ina Ammurh ne"?
Umair yake tambayan Maan,
"to ai yanzu Ammurh ta barnan"

suna cikin hirar neh sai ga Daddy ya shigo da briefcase a hannunsa a tare gaba d'aya suka tashi suka nufeshi Umair ne yak'arbi briefcase din hannunsa,
Daddy kuma ya rik'o hannun Maan

"ɗan gidan Ammurh
yaushe a gari"
Daddy " d'azu na shigo around 9 Ammurh tace ba kashigo ba"
yafad'a cikin vocal voice dinsa

cikin parlon suka k'arasa
Daddy ya zauna
kallon Umair Daddy yayi
"ina Hajjaju"?

hada ido sukayi da Maan sai sukayi murmushi yanzu ta shiga ciki Umair yafad'a

Kwasss kwasss suka jiyo takun takalmi ana shigowa gaba ɗaya suka maida hankalinsu wajen banda Maan da ko kallon k'ofar baiyi ba

Sarina ce ta shigo cikin wasu d'amammun riga da wando ajikinta tasha uban attachment akanta

Daddy "how are you"( ya kake Daddy) ta faɗa tana karaso wa wajen da suke a zaune kusa da Daddy ta zauna ta ɓangaren hannun hagunsa,
"I'm fine Sarina"
(lafiya kalau Sarina)
"Hey Bro Umair ta d'aga masa hannu shima hannun yad'aga mata yana cewa "How was your night"? (yaya daren) "Absolutely Good" ta fada hankalinta gaba d'aya yana kan Maan

"ya akayi ba ka sanar dani zaka dawo ba?" Daddy ya jefowa da Maan din tambaya
"Daddy wallahi ji nayi gaba d'aya nayi kewanku ina son ganinku yafaɗa agajiye yana b'ata fuska domin shi har ga Allah yafara gajiya da wannan maganar

"Ammurh ce ta sauƙo daga sama ta sanyo kaya,yanzu doguwar riga ce ta atamfa a jikinta ta sha ado sai k'amshi take zubawa,

"ka shigo kenan "ta faɗa tana zama a kujerar da take kallon ta Daddy
"eh maman yara"
"muje ki had'a min ruwa, Daddy yafad'a yana mik'ewa


hayewa sama sukayi sukabarsu anan,
Sarina sai tunanin yadda zatayi wa Maan magana take anma gaba daya tsoro take kar ya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment