Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Different towels a Jikin ta.

Motsin da tajine yasata juyo a tsorace, Hijab ɗinta dake jikin Side Drawer ta dauko ta rufe kanta kanta zuwa saman Ƙirjin ta.

Sun jima suna kallon juna sannan ta kauda Dubanta

"i thought ka tafi"

ya hadiye yawu ya daidaita Muryarsa yace

"Ehmm ....Idan na Tafi wa zai kula min dake?, Nan zan kwana"

Taji dadin maganarsa har cikin ranta dama Tana tsoron Kwana a asibin ita kadai, juya masa Baya Tayi tana dudduba cikin Drawer, Sabon man Shafawan da ya siyo mata Ɗazu ta dauko tana Ƙoƙarin Shafawa taji ya riƙo hannunta ya karɓe Man

"Lemme help you"

ya matso gab da ita yanda har suna iya jin fitar Numfashin juna,jinta tayi she's so weak har cikin zuciya, ji tayi kamar an zare mata lakka.

Ɗago Sharp eyes ɗinsa yayi ya dorasu Akan nata, wani irin kasala ya sauko masu A lokaci guda, cream din Hannunshi ya suɓuce ya Fada ƙasa.

saka hannayensa biyu yayi ya ruko fuskarta idonsa cikin nata yace

"Help me out please"

Yay Maganar yana hura mata Iska a fuskar ta

Take Jikinta ya Hau rawa, ta fara Loosing control ɗinta, acan kasan zuciyarta take jin tana mata warning cewa ta kwace fuskarta daga hannunsa ta matsa daga kusa dashi but jikinta yaki yayi responding, ta kasa koda dauke ido daga cikin nasa ballantana ta matsa.

A hankali ya sauke idonsa daga idonta zuwa kan lips dinta sannan a hankali ya fara sauko da fuskarsa zuwa nata.

She was screaming at herself from the inside tasan what he was about to do, tasan kuma it is wrong tunda Shi ba Muharraminta bane (a ganinta) but she failed to stop him, Lumshe Idanunta Tayi dai dai Lokacin da taji ya dora lips dinsa akan nata, very lightly ya fara kissing dinta, sam ba irin na ran nan bane, this kiss is not pierce but gentle, a passionate kiss with full of love, lots and loads of love which tooks away all there senses.

A Hankali ya raba lips dinsa da nata, take ta nemi Hijab din da tayi Covering gashinta dashi ta rasa, hannunsa yasa ya shafa gashin kanta Zuwa baya Murya na rawa yace

"Please Borrow me this Night"

Lumshe Idanunta Tayi, Tsikar Jikinta na tashi, a hankali ya mayar da lips din su ya hade guri daya.

next thing da taji shine Iskar dake Shiga Jikinta ya zare Mata Towel din jikinta, a take ta dawo hankalinta ta rike hannunsa idonta kamar zai fado kasa, zame hannunta yayi ya cigaba da zame Towel daga jikinta,a tsorace ta Zare bakin ta cikin kuka tace

"Ahky please, Stop"

cikin muryar da ba tasa ba yace "No, please Just a Night"

Luu tafada a qirjinshi tana rintse idanu sanaddiyar shock dayabi ilahirin jikinta sbd waist dinta daya taɓa

yatsunshi biyu ya luma a waist dinta hakan yasata zabura tana k'ank'ame shi.

Kan kace me they're Both High , koina na jikinsu yadau chaji.

Tsayuwar su a haka Gagaran su tayi, ya kwanto ta ta fada kan Gado ta baya, ya biyota.

Da Gudu na Fita na Kullo masu Ƙofar.


Washegari

Karfe bakwai daidai Asibin ya fara karɓan baƙin Motoci, Abban Maryam ne yazo dakansa Dr Sa'eed Sani (S.S) Kuje, Tsohon Commissioner of Health, Kuma Recent director Of National Nursing Of Midwifery council Of Nigeria , mamaki ya kama mutane Aka fara Tunanin Me ya kawoshi?, An saba Ganinshi a hoto Amma mafi yawansu basu taba Ganinshi a zahiri ba, ganin Ya shiga Inda aka kwantar da Maryam yasa Suka shiga Mamaki masu gulma nayi Amma duk da haka babu wanda ya kawo a ranshi Diyarshi ce....

A bakin Ƙofa masu Tsaronshi suka Tsaya, ya shiga ciki

Tana Ganinshi Ta fashe da Kuka,Ganin Hawayenta ba ƙaramin Ruɗashi yayi ba, hankalinsa A tashe ya hau Rarrashinta take ta bashi Labarin Abinda ya faru yau Hadda jinin da Saleem Yasa mata, Wani irin Saukar dakai Mama keyi kaman Zata yi masa Sujjada, fada ya hauta dashi Akan Me zata zuba Ido wani ya yi donnating jininsa ga Ɗiyarsa?.

Shigowan saleem Kenan, Kai tsaye inda aka Kwantar da Maryam ya nufa don maidar mata da Wayarta, wasu bodyguards yagani a passage din dazai kai shi room dinta Su Huɗu ne.

Kanshi tsaye ya nufi wajen batare dayaji ko dar aransa ba yana kaiwa wajen suka tsayar dashi, kallon mamaki ya bisu dashi Nan fa asibin su ne..! Uban wa ya isa Ya dakatar dashi Daga shiga?...

Ture su yayi Ya shiga Yana cikin fadar SALEEM ya turo ƙofar ya shigo da sallamarsa.

Tana zaune Kan Gadonta ta hango Shigowarshi, dakatar da Abbanta tayi da fadin

"Dad Gashi nan ya Shigo"
Ta fada tana Nunashi da yar Yatsa.

Juyowa yayi a mammakince ya dubeta kafin Ya Ankare da Dad yaji saukan Mari a kuncinsa

"Dad ....!"

Maryam ta dakatar dashi a gigice ganin ya sake daga hannu Yana shirin sake Wanke shi da wani.....










Nayi Gabas 🚶🏽‍♀️
Bintou ✍🏼

23rd August
*WUƘA A ZUCIYA*
( _BLEEDING HEARTS_)


*031*

Tana zaune Kan Gadonta ta hango Shigowarshi, dakatar da Abbanta tayi da fadin

"Dad Gashi nan ya Shigo"
Ta fada tana Nunashi da yar Yatsa.

Juyowa yayi a mammakince ya dubeta kafin Ya Ankare da Dad yaji saukan Mari a kuncinsa

"Dad ....!"

Maryam ta dakatar dashi a gigice ganin ya sake daga hannu Yana shirin sake Wanke shi da wani.....

"Wash Dad Hannu na"

Tayi maganar cikin Langwaɓewa.

Agigice saleem ya Dafe Kuncinsa, ya ɗago yana duban Maryam da tayi kicin kicin da Rai kaman taga Dodo, Dad ya fara fada muryarsa har rawa yake yi, na tabbata da saleem zai iya kallon idonshi da zai ga hawaye a ciki tsabar Sonda yake ma Diyarsa, ko ƙuda bai yarda Ya taɓata, yanzu ma ji yake kaman ya ciro ciwon ta ya maida Jikinsa.

A masifance yace "The thing you Transmitted to my daughter is not just blood, it is a monster's blood, And the worse part of it is ...you Transmited The blood From your self without her consent bayan kasan if she's concious bazata Yarda ba she would rather buy it from a total stranger than take y.....''

"Hold On Old Man, Dama dan na bata jini ka mare Ni?"

Yayi maganar yana Nuna kansa ,saukar da hannunshi yayi ya Furzar da Huci

"Kaci Sa'a"

Cije lips dinsa yayi

"You Are lucky Man, kaci Albarkacin ɗiyarka"

Duban Maryam Ya sakeyi a karo na biyu, ya kauda Kai yana Cije lips

"Kaci Albarkacin ta, da kasan Ka mari Saleem Ayau dinnan!"

Ja da baya Yayi idanunsa Na tara Ruwa Tsabar baƙin ciki

"I thought it would be my honor giving my blood to her, Instead of Appreciating All I get from you was a Hot slap You old Bitch!,like father like Daughter ,Yanda Kake Zuciyarka baƙa Haka Yar ka take Tarbiyya bata Ishe ta ba"

Maryam was shocked, Itada Dad, kallonshi suke idanunta na canza launi from pure white to temper red

Sosai Daddy Yaji ya muzanta, tunda yake ba'a ta6a kallonsa gar da gar an cimasa mutunciba irin na yau ba.

SALEEM yayi Tsaki, ya fice daga ɗakin ya bugo ƙofar da Ƙarfi.

Duƙar dakai Dad Yayi kalaman Saleem Na sukar zuciyarsa

*AEESH-MAN*

Tashi tayi babu karfi ko kadan a tare daita, shima kuma daga dukkan alamu hakan take, Dan Jiya Babu wanda yayi baccin kirki a cikin su,Jiya Saida ya gama Birkicewa ya birkita yar Mutane Sannan Ya Ankare da Jinin da ya ɓata Zanin Gadon Wanda Ya tabbatar Masa Da tana Period ne,hakan Ya sa ya rabu da Ita ya koma Gefe yana Sauke Numfashi, Yaso yayi Mai gaba ɗayan in Yaso koma me zai faru ya faru, yasaan haka ne kadai Zaisa a yarda dashi a matsayin Mijinta, fita yayi yaje Boutique din Asibin ya siyo Mata jallabiya Daya , pyjamas da Sauran Abubuwan da take buƙata wajen Gyara Kanta, Da kyar ya samu Ta kimtsa, Kunyarsa Takeji sosai, ta kasa Yarda Su hada ido,

She can't Believe yau ta biye Mshi Sun Kusa aikata babban Laifi, ita Kanta bataso biye mishi ba, Amma Ashman Yasan salon Da zaibi wajen birkita Mace koda Bata ra'ayi, Yana nan Zaune ta Fito, ya fada Ban daki Yayi wanka yayi Alwala sannan Yazo ya gudanar da Salloli, Sai ALBARKA yake sa mata Tareda Godewa Allah da yayi masa Tarin Ni'ima Ya mallaka Masa Aeesh a Matsayin mata a gareshi, yana Idarwa ya Koma gefen ta, ya kwanta gefenta in banda sauke numfashi babu abinda yake yi, sai da yaga tana karkarwar sanyi sannan ya jawo bargo ya lullube su, ya dan jawo ta, Kuka ta fashe masa Dashi ko bata fada Ba yasan abinda Yasata kuka , Ya kasa Rarrashinta don Shima yana jin kwatankwacin yanda Takeji Amma baya so Ya Rarrasheta don komai na iya Faruwa.

A hankali ta fara rufe idonta tana sauke ajjiyar zuciya saboda kukan da tasha, tana kuma jin dadin dumin skin dinsa, a haka bacci ya dauke ta.

*Morning*
A hankali ta bude idonta, Dakin da duhu kamar cikin dare amma ba dare Bane, asuba ce, Abinda ya faru jiya da daddare ne ya fara dawo mata a rai, sai a lokacin ta lura da Yanayin da Take ciki.

Wata muguwar kunya taji ta kamanta kamar ta tsaga bango ta
shige cikinsa, gani take kamar a mafarki amma kuma tasan ba mafarkin bane. Ta daga jikinta a hankali da niyyar sauka daga gadon ji tayi daya kafafuwana sunyi tsami, jikinta gaba daya ciwo yake yi, ta sake gwada kokarin tashi Amma ina jikin yayi Nauyi. Ta koma ta kwanta tana hawaye silently. Motsin Ashman taji alamar ya farka amma ta kasa dago kanta saboda bata jin zata iya hada ido dashi yanzu, ya sa hannu a hankali yana kokarin dago fuskarta amma taki yarda yace "menene kuma? Sai kin jawa kanki wani ciwon da kukan nan ko?"

Batabashi amsa ba taci gaba da kukanta, kokarin dagata ya fara yi, ai kuwa ta sake sakar masa kuka,
ya cika ta yace "nine ko?" Ta gyada kanta, ya fara shafa bayanta,Saitin Kunnenta ya raɗa mata

"Am your Husband, Don't feel bad”

cikin kuka tace "Kayi Haƙuri Nice Naja Komai Am sorry "

Wani sabon Kuka ne ya kwace mata da sauri yace "what? , It's Not your fault , neither My fault,ba Laifin kowa Very soon Zaki Fahimci komai"

Daga Nan ya miƙe ya fada Ban daki yayi wanka Ya dauro Alwala ya fita Masallaci Don Gudanar da Sallar Asuba, Kafin Ya dawo Har tayi bacci

7:45

Sai a Lokacin ta Farka , Yayi wanka yasaka baƙar riga mai dogon hannu amma kuma sai ya nannade hannun rigar zuwa gwiwar hannu. Wani irin cikar halitta da kyau ne yake bayyana a jikinsa Goshinsa sai Haske yakeyi kaman sabon Ango.

Yana zaune Kan Kujera Yana Haɗa Shayi, Wanka tayi ta fito ta saka Jallabiyar da ya siyo mata, har zuwa lokacin yana Zaune yana Haɗa Shayi.

Kauda Kanta tayi Zuciyarta na Rawa, Hankalinsa a kwance Kamar basu Suka aikata ba daidai Jiya ba.

_yanzu da Yayi nasarar Rabata da Budurcinta Me Zata ce ma Ammie?, a kullum Nasihar da Ammie take mata akan Tsare Mutuncinta ne kada ta yarda wani namiji ya riƙe hannunta , Tashayi mata Fada Akan Yawan sakin Jiki da Takeyi da Ashman Amma taƙi a cewanta babu Abinda zai iya faruwa a tsakanin su_

Abinda ya faru Jiya ba ƙaramin Bata tsoro yayi ba, ya kuma ankarar da Ita da Lamarin Namiji, bata san dalili ba, Bata iya Controlling Kanta a duk sanda Ta ganshi, Ko Hannunta Ya riƙe sai Abubuwa sun sauya mazauni cikin Jikinta.

Zama Tayi gefen Gado tana wasa da yatsunta Jikinta a sanyaye, ya taso ya zauna Gefenta hannunsa Rike da Tea mug Yana Jujjya spoon a cikin , Kawar da kai Tayi Hawaye na neman Zubowa daga idonta

"Ni School zan Koma, Munada Lecturers by 8:00"

"Ok to Kisha Tea Ni dakaina Zan maidaki ”

Sunkuyar Dakai tayi ta turo baki

"Na Ƙoshi"

“Lallai ma Yarinya Nasan Wannan Ba kunya na kaɗai bane har da shagwaba ko?"

Tayi shiru batace komai ba yace "bara inyi maganin shagwabar" ya dire tea mug din juyi daya yayi ya mayar daita kasa, ta bude baki zatayi kuka ya rufe bakin da nasa,Rintse Idanu tayi ta daddage Ta gantsara Masa Cizo,bai Cikata ba saida Yaga Tayi Laushi sannan ya Saketa , still yana kanta amma ya rage nauyin sa da hannayensa.

"Now zaki sha Shayi ko na sake yin Irin na jiya?" Tayi gaurin Gya'da masa kai, Ya saki Murmushi a ransa Yace

_Nayi nasara ta wannan ɓangaren, ƙiris ya rage min na maidaki Tawa Ni kadai har abada_

A baki ya rinƙa bata Shayin tana Ƙarɓa a kunyace har ta shanye, Shiryawa Sukayi, Ya haɗa Mata kayan da ta cire Jiya,tun daren Jiya ya wanke mata su, Abubuwan da ya siyo Mata a Boutique ya haɗa Mata cikin yar ƙaramar Leda Suka Fito.

Tafe suke yana Janta da hira tana Amsa Masa Akai Akai, Ma'aikatan da Suka fara Fitowa sai Gaidashi Suke ,as usual Ko Kallonsu Baiyi ba Balle ya Amsa.

Musamman yaƙi hawa Escalator da zai kaishi First floor, suka hau stairs duk cikin salon bata lokaci, Suna Saukowa , daidai Lokacin Saleem Ya sauko Shima, Ransa a ɓace.

Har Ya wucesu ,sai Wani abu Ya Gifta Ta Brain Ɗinshi ,ya juyo ya kallesu Ashman na riƙe da hannunta,dayan Hannun Na riƙeda ledar Kayanta.

Ja da baya tayi Cikeda jin tsoronsa har cikin ranta Tsoron Saleem Takeyi, Dubanta Ashman Yayi Ya kuma Maida Dubansa kan Saleem da Ya kasa Kauda Kallonsa Daga Gareta.

Saurin Komawa Bayan Ashman tayi ganin ya nufosu.

Fuskar sa babu Imani ya ƙaraso Gabansu.

"What do you want?"

Inji Ashman Yana rirriƙeta Ta bayanshi.

"Me Mata ta ke yi anan by this time?"

Ta leƙo ta Bayanshi a tsorace tana kallonsa Jikinta har wani rawa yake, babu dariya sam a fuskarsa, zuciyar ta taji ta fara rawa, a ranta tace _Na shiga Uku_

"She's my wife Too"

ASHMAN ya fada Kansa tsaye ya Ratsa Gefenshi cikin zafin rai yace

"am sorry Kayi Sake ,You Loose"

zasu Ratsashi, saleem Ya kamo ɗayan Hannunta.

"Babu Inda Zakaje da Mata ta”

Tun Bata san Kanta ba Tasan Ashman yana da mugun kishi dan ko kallonta wani namiji yayi indai kallon bai gamshe shi ba yanzu zakuji kansa, Riƙe hannunta Da Saleem yayi Yasa Kishinsa ya Motsa.

"Free Her Hand"

Yafada still right hand ɗinta damke da hannunsa,

Shi Kansa Saleem Yasan Abinda Yakeyi bai dace ba tunda dama Ya saketa, Bai Kuma Dawo da Ita Ba saida Ta gama idda, yasanta haramta a gareshi amma Ya rasa dalilin dayasa yakasa controlling din kanshi aduk lokacin Da ya gansu Tare Ita da Ashman, wani Abu mai zafi ke tasomashi daga qasan zuciya har zuwa maqoshi.

"Leave her alone!"

Ashman yafada yana daga dayan free hannun da niyyar marinshi amma sai Ya fasa , Ganin yan Tsirarun Ma'ikata na Zirya.

Fashewa tayi da kuka tana kiciniyar kwacewa daga Hannun Kowanne a cikinsu ,digan Hawayen ta ba ƙaramin Tayar masa Da Hankali yayi ba , Kallon Saleem yakeyi kamar yanda shima yake binsa da kallon kishi da tsana.

Sakin ta Ashman yayi zuciyarsa na wani irin tsitstsinkewa, tsigar jikinsa na tashi batare da yasan dalili ba. Hakama jininsa gudu yake a cikin jijiyoyinsa da sauri-sauri ,Wannan yanayin sai ya saukar ma jikinsa da kasala da wani rauni da bai taɓa tsintar kansa a ciki ba.

Cije Lips dinsa yayi da Ƙarfi ya ɗan jada Baya

"Gata...!, take her Out in ka isa"

Shima Saleem sakinta Yayi cikin tsoro, ganin Lokaci guda Ashman ya birkice ya Koma kaman Zaki, har yanzu bai manta Shaƙar da yasha Kwanaki ba ,wucewa Yayi yana faɗin

"Ka Gama amfani da Ita , She's Still my wife , Babu Yanda ka iya damu”

Kalaman sunyi masa zafi sosai, Tsayawa yayi yana kallon yadda hawayen ta ke gangarowa daga Idanunta, duk ga gangara daya jinshi yake kamar digar darma acikin zuciyarshi ,Hannunta ya Kamo da hannu ɗaya, yasa Ɗayan hannun yana Share mata hawaye.

Ita dai nata ƙaddarar kenan chakwakiyan Maza duk a kanta yake ƙarewa....

Cikin ƙanƙanin Lokaci suka Isa Makarantar, har bakin Hostel ya Kaita, yana Ganin shigewarsa yaja Motarsa Ya bar Makarantar Cikeda Kewansa Yana kuma jin daɗin Little moment da Sukayi Sharing .

Reeey na Zaune kasar Rug tana karyawa Aeesh ta shigo da Gudu tana Kuka, hankali tashe Reey ta ture break fast din tayo kanta ta bambayanta me ya faru?, Daga ina take?

Banza tayi mata ta juya mata Baya ta cigaba da kuma

“Besty Bazaki gaya min Abinda ya faru ba?"

Nan ma shuru sau kuka

"Jiya kasa Bacci nayi Hankalina yayi mugun tashi babu inda banje nemanki ba, your phone was Off ,Amma kin Dawo You can't even say a word "

Jikin Aeesh yyi sanyi Taji babu daɗi a ranta, hawaye ne yake zuba a fuskar ta sosai " a Asibiti na kwana"

Zuciyar Reey ta karye a tausashe Tace ayya Dama bakida Lafiya ne?

Rintse Idanu tayi taba Hawayen idonta daman Zubowa

"Eh amma Naji sauƙi Tun Jiya"

"To me ya tsayar dake?"

Tashi zaune Aeesh tayi ta kamo hannayen Reey duk biyun ta rike a cikin nata, ta ɗago ta kalli fuskarta tana son in karanta idonta amma emotions din da ta gani sunyi yawa, Cikin Murya mai rauni tace "promise me that you won't Tell anyone Koda Ammie ce''

Gaban Reey ya fadi ,Jikinta yayi sanyi ,cikin sanyi ta Gyada mata kai.

Aeesh kawai sai taji hawaye yana zubo mata, sai ta fara sheshshekar kuka,gata dama akwai saurin kuka.

Tsayawa kawai Reey tayi tana kallonta da mamaki gabanta na tsananta faduwa
"why are you crying? For God's sake please tell me I promise you Bazan Gayawa Kowa b"

"Reey da gaske da Auren Saleem a Kaina?, Yace ya dawo dani!, Dama ana haka ne?"

Girgiza mata kai Reey tayi, "karya yake babu Aurenshi Akanki"

Sunkuyar dakai tayi, Ta rintse Idanunta Image din lOkacin da Ashman Da saleem suka Riƙe ta ya fado mata , Kowanne na Claiming Matar sa ce.

"Tho Yaya Ash fa?, He have been claiming that shi Miji na ne Ni Wlhy abin har tsoro Yake bani"

Duban mamaki Reey tayi mata tace

"Ya Ash din?, A Ina Kuka haɗu?"

Kwashe labarin komai tayi ta fada Mata yanda akayi Suka kwana a asibi , ta ɗora da cewa

"Jiya saura ƙiris ya Rabani da Mutunci na Claiming that he's my husband"

Reey ta Kalleta cikin rashin Fahimta tace

"Ban Gane ba"

Ta Kalleta ido da ido tace

" I know I might be crazy telling you these but ,I am Not my self Yesterday, na biye mai Mun Aikata ba daidai Ba , Jiya Ban iya hana shi kaina ba Duk abin da yayi mn ban hana shi ba, I am weak Zuciya ta is too soft Ji nake ko yanzu yazo mun a yanda yazo mun jiya babu Abinda zai Hanani miƙa masa ka....ina I don't know what's Wrong am Just.....huhh pls ki fahimce Ni a halin Yanzu bana iya Controlling Emotion Dina, my Emotion Control me😭"

Ta ƙasashe Muryarta na cracking

Reey ta kalle ta kawai sai taji kwalla tazo mata,ta rungume ta sai kuka, sunyi kuka mai isarsu sannan ta sake ta.

Ta kasa Cewa komai sosai Maganar ta daure mata kai ,Both Aeesh da Ashman Are not that bad Dole akwai Wani abu A tsakani.

*MARYAM*
Ran Dad a ɓace ya bar asibin don bayan takaicin da saleem ya kunsa masa saida Maryam ta guma masa wani, tunda yake bai taɓa fushi da ita kwatankwacin yanda yayi yau Ba, Rashin Kunyar da Saleem yayi masa ne Yasa ya bada umurnin a Chanza musu Asibi, Ita kuma ta nace akan Tafiso a barta anan Babu yanda Ya iya da ita dole ya kyale ta, amma ya tafi da cewar bazai sake dawowa Ba koda wani abin ya sameta kar a sake a kira layinsa.

SALEEM kou tun bayan Fitan Ashman Da Aeesh gida Ya koma, Kasancewar abin ya Taru Akansa, saida Yasha Giyan sa Yayi maye bacci ya daukeshi sai 11:00am yafarka yajishi wasai Kaman Bashi ya shigo da Bacin Rai ba.

A gaggauce ya fada toilet don yin wanka da brush.

Fitowa yayi bayan wasu yan mintuna ya shirya cikin wasu Dark blue suit ya feshe Jikinshi da turare.

Ba Al'adarsa bace ɓata lokaci Wajen Kwalliya ba, amma sai ya tsinci Kansa Da yin kwalliya ta Musamman Harda gyaran Gashi.

Fitowa yayi yana gyara necktie dinshi yanufi motarshi.

Shiga yayi ya tadata sannan yafice daga gidan, kai tsaye Kasuwa ya nufa ya siyo fruits sannan ya taho.

A asibin ya Parka Ma'aikatan dake wajen sai Kallonshi suke wadanda Suka ga Post sai Nunashi ake.

ya Dade cikin motar yana kallon harabar Asibin batareda yasan me ya kamata yayi ba.

Saurin bude kofar yayi ya fito ya tsaya gefen motarshi yana kallon Ma'aikatan dake qoqarin komawa Wajen Aikinsu.

Taɓe baki yayi ya taka Izuwa Ciki, Sa usual gaidashi ake yana basarwa kai tsaye hanyar dakin da aka kwantar da Maryam Ya Nufa.

"Zaki gani abin da Nake gaya Miki ɗakin zai shiga"

Cewar wata cleaner tana gayawa wata Nurse

Aikam Rufe bakinsu keda wuya ya danna kai cikin Dakin, ihu suka saki gamida tafawa

Da sallama saleem yashigo looking so pale, kallo daya zakayi mashi kasan yana cikin damuwa don cikin Kankanin lokaci duk yazama wani iri, gashi nan dai.

Dagowa Maryam tayi ta amsa sallamar sannan ta juya Masa baya hankali Kwance.

Saleemerh dake zaune a bakin gadon Maryam tana Game da wayar Mama ma amsa Sallamar tayi Cikin sakin Fuska

"Ayyerh Uncle kazo?, Ga guri ka zauna!"

Ta fada tana nuna mishi Chair din dake Facing Gadon ,Zama yayi shiru ya ratsa Dakin, miƙewa Saleema tayi tace

"Ehmm....Uncle, Naga Kaman na Takura Ku bari In fita"

Ta fita, shuru dakin Ya sauka kaman Babu Wasu mahaluki a dakin

Ganin Shurun yayi yawa Yasashi yin gyaran murya, banza tayi masa

"Maryam"

Ya kira sunanta, shuru tayi bata juyo ba

"Maryam am sorry "

Nan ma banza tayi masa

"Am Sorry for...."

Sai Kuma yayi shuru, ya kasa Ƙarasawa saboda nauyi.

Shuru dakin ya kumayi, a hankali Shessheƙar Kukanta Ya fara tashi a Dakin hakan yasa jikinsa yayi sanyi

Juyowa tayi ta zauna ta kalleshi da jiqqaqun jajjayen idanun

Tarasa me ya dawo dashi? Meyasa Yake neman quntatawa rayuwarta.

Dagowa tayi ahankali ta kalleshi da rinnanun idanunta dake sheqin hawaye, zuciyarta na zafi.

"SALEEM please Get Out....!"

Girgiza kai yayi ahankali kamar shima zaiyi kuka

"SALEEM Please Out...!"

Kasa Motsawa yayi

"Idan Baka fita ba Ni zan fita"

Still bai Fita ba , yana nan zaune yana kallon ta hawayenta na Ƙona Mshi zuciya.

Kada kai tayi ahankali tana hadiyar abinda ya tokare mata maqoshi

"Kasan Darajar mahaifi kuwa?, Kasan Irin ƙaunar da nake me bawan Allahn nan ?" Tafada tana kafeshi da jajjayen idanunta.

Shiru yayi yana kallo yadda ta kafeshi da idanu

Girgiza kai yayi ahankali kamar yayi kuka

"He's My father, shine Gatana a duniyar i love him more than anyone else, how dare you speak to him like that?"

Girgiza kai yayi ahankali kamar yayi kuka

"I know I wrong him, but Am sorry"

Itama girgiza kanta tayi wasu sabbin hawaye na ɓallemata.

“hankalinsa Ya tashi da na gaya masa Jinin Mugu Aka sa min, tsoron sa Kar Diyarsa ta zama muguwa Abinda yasa Kenan ya mareka, a Ganinshi hakan ne zaisa Yaji Sauƙin zafin Da yaji a zuciyarsa a ganina marin Da yayi maka yayi kadan, he never fail as a father"

Tayi maganar da Lumshe Idanu hawaye suka sake Gangarowa.

SALEEM ya tamke idanunshi yanajin dama shima zai iya kukan da babu abinda zai hanashi yi, Wasu Strange feelings suka Taso Masa suna Kokarin Ruining Emotion ɗinsa , Haɗa Hannayensa Biyu yayi waje guda

"Please....Maryam Am sorry"

Lumshe idanu tayi taba hawayen dasuka cika idanunta damar gangarowa sannan tabude tasake kallonshi

"Salem find your way out please"

Ganin Bashida Niyyar Fita yasata sakko da Ƙafarta ƙasa, Ta tashi tana kuka Zata fita ya Riƙo hannunta.

Juyowa tayi ta watsa masa Rinannun Idanunta ta watsa Masa Pure tsanar da Take masa Cikin Idanunsa.


Whoop 💕❤️💙

NAYI Gabas 🚶🏽‍♀️

Bintou ✍🏼

24/August
[10/3, 9:56 PM] Solace: *WUƘA A ZUCIYA*

"032*


Lumshe idanu tayi taba hawayen dasuka cika idanunta damar gangarowa sannan tabude tasake kallonshi

"Salem find your way out please"

Ganin Bashida Niyyar Fita yasata sakko da Ƙafarta ƙasa, Ta tashi tana kuka Zata fita ya Riƙo hannunta.

Juyowa tayi ta watsa masa Rinannun Idanunta ta watsa Masa Pure tsanar da Take masa Cikin Idanunsa.

"Ki saurareni don Allah "

He can't believe It yau shike kwantar da Murya Akan Mace.

Ji tayi kaman Ya saka hannunta a rushi,jinin Jikinta har wani tafarfasa yake, kallon Tsana ta wulla Masa wanda Hakan Yasashi Saurin sakin Hannunta , ta Fice aguje tana kuka sosai ta rufo kofar.

Lumshe idon sa yayi, ya Dafe kansa yana ambaton sunan Allah acikin zuciyarshi don jiyake kamar zata tarwatse.

Tana Fita taci karo da Saleemerh, saurin Share Hawayen ta tayi gudun surutun yarinyar Amma Dukda Haka saida Saleemah ta Ɗagota Dariya ta kwashe dashi tace

"Hoo Ni Saleemah na iya hada bomb, Anty

Please Login or Register in order to submit comment