Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da number Yaya Musa akaina

Nayanke shawara zuwa tsoho gidansa kozasamu wada yasa Ida ya koma 

  Koda naje gidan Suma cewa sukayi basusan Ida ya komaba   haka naita yawo a cikin garin Kano

Duk wada nabukaci  ya teemakeni sai yakin wasu har guduna sukeyi

To kaji dalilin zamana a bakin shagonka saka makon gajiya da nayi da bulayin Neman yayana

Dagani har Ameenah Tsitar kamu mukayi cikin tausayin Wana baiwar Allah

  Kamar yarda Ameenah tayi Mata alkawari zamu temaketa

    Haka nasanar da ita tacigaba da Zama harzu lokaci da Allah zaiyi ikonsa


   A RANAR  DA  AYSHA TA CIKA KWANAN  BIYAR  A GIDAMU



A  Ranar ne  Nakuda tatasowa Ameenah   misalin karfe 1:30  nadare  nafito Neman Abu hawa domin kaita Asibiti ama bansamuba sakamokon daren da yayi

     Haka naita bulayi a  cikin anguwa  ama bansamu Abu hawaba hankalina ya tashi sosai

  Gida nakoma Dan  naje Naga wane halin Ameenah keciki

       Inazuwa nasameta a wahale Aysha nakanta Tana Mata sanu

       Damisalin karfe 3 : 20 Ameenah tahaihu tahafin d'ata  namiji ama kash!!!!!!!!!!  Dan  Bezo da  Raiba

       Ameenah tayi kuka Kamar Ranta zaifita nima kawai daurewa nakeyi Dan nikadai nasan irin radadin da nakeji a Raina Allah yasani  muci buri a kan Wana cikin saide kana naka Allah nanashi saide Kuma na Allah shine dedeee

Muna cikin Wana yanayi itama Aysha nak'uda tataso Mata gadan gadan  kafin nafita Nemo Naffe  har tahaifi santaleliyar Yar,tah mace   

Bayan tahaihune jini ya b'allee Mata   a zahiri gaskiya hankalina bakaramin tashi yayiba

Nazo zanfita Dan Neman Mai Naffee saiji Muryarta nayi Tana fadin Mallam...tsayawa nayi cak   jin muryarta  kasa kasa Tana fadin Mallam   ga Amanar yariyata nabar muku ita kuriketa Amanna  

        
      Wana jakar kudine a cikin da gwalagwalai namalaka makasu halak malak  kakulamin da yariyata  a cikin jakar akwai photo mahaifita a cikin  Alahaji Sadiq sananene a cikin garin Bauchi  a G.RA yake da Zama

       Dan Allah Mallam Ina rokonka kada kasada Wana yariyar ga Mahaifinta danyin hakan tankar  salwantar da rayuwata ne

        Dan natabata idan Saratu tasan Ida Wana yariyar take bazata tab'a barita a rayeba

           
            Dan Allah Mallam inason kazamewa Wana yariyar Uba a gareta kekuma Ameenah inason kizame Mata Uwa 

          Hawayene suka zubo daga idanun Ameenah cikin kuka tace kidena fadin haka insha Allah Zaki tashi zakiyi rayuwa tare da  Yar,kin  cikin Amince da kwanciyar hankali


   Kallonta nayi cikin sanyi jiki nace da ita Nagode Aysha  da Wana kyauta mafi girma  da daraja  da kikamin

        Nakarbi Amanar da Kika bamu Zan rike Wana jariyar tankar Yar Dana haifa a cikina Zan nuna Mata duk wani gata da yadace Uba yabawa Yar,sa

           Bazan karbi Wana dukiyarba da Kika malakamiba saide Zan dakawa yayana ya diga juyata har zuwa lokacin da Allah zai rayamin Wana jaririya  Zan danka Mata kayanta  mudin tamalakin hankalin kanta

     Cikin zafin ciwo tace nagode Mallam  Allah ya sakamaka da mafifincin alkairi

     Sai mukaji tayi shuru jijigata Ameenah tafarayi  Ashe Rai yayi halinsa haka naje nasanar da limamin unguwarmu a
cewa Allah ya karbi rayuwar Yar uwata

Aiyi Jana izzarta an kaita makwancita nakira yayana nashaida Masa komai

    Shima yayana Abdallah yasanar da baba 

       Baba yakirani ya min nasiha akan narike Wana yariyar da Amana kada nakuskura  nasanar da ita cewa bamu muka haifetaba saide idan lokacin da Zan Aura da ita nakan yazamo Dole

mijin da zai Aureta yasan gaskiya wana lamari


      Murufe Wana Sirin muhudu  muka sanar da Yan,uwa da saura dangi cewa Ameenah ce tahaihu 

Dagina gaba daya  suzo suna nasawa yariya suna Mahaifiyarmu Ummulkhari 

    Bayan suna natafi Gombe nasamu yayana Abdallah  namika Masa Amanar dukiyar Ummeey da gwalagwalai ta akan ya sayar dasu ya diga juya kudin tuda shin ya kware a harkar kasuwanci

             Dakar Yaya Abdallah ya karbi Wana dukiya  sanan yasanar dasu Halima cewa tadalilina wani ya temakesa ya Raya Masa  jarin

  Allah ya Albarkaci kasuwanci Yaya Abdallah lokaci kalilan  arzikin yayana ya habaka

       Habiba nagani arzikin mijita  ya habaka tasake daurawa kanta girman Kai   gawani tsanar da takeyiwa Ummeey  saboda taga yayana Yana daukar duk wani d'awainiyarta

     Rayuwa taci gaba da tafiya Ummeey tagirma ta malakin hankalin kanta naci gaba da ajiyar photo Mahaifinta

        

Wasiyar da Baba ya barwa yayana Abdallah itace Muhada Ummeey Aure da Muhammad  Dan gudun kada Wana sirin namu ya fita

           Sanan ya zabin nadawo Gombe ne Dan   nasanar dashi cewa Ummeey tasamu Mijin Aure a lokacin suna tare da Haydar

      Babamu  yakin Amincewa da wanan hadin tsakani Haydar da Ummeey duk Dan gudun kada  wata Rana Ummeey tawulakanta a gusa

Shine baba yace mu dawo Gombe dazama to dalilin Dawowarmu Gombe kenan  Wana itace wasiyar Mahaifimu

             Muhada Ummeey da Muhammad Aurene saboda gudu tonuwar Wana Siri

To kuji takai tace tarihin Ummeey

Mamana dafatan kifahici koke wacece  Kuma Ina rokonki kada matsayimu ya canja a guki har gobe mu iyayyenkine...._*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share

_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link


_*WHATSAPP LINK*_

https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA

_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*






For more information
08140801885


Page 97 & 98

______________Dago Kai tayi tadaura  daradaran  idanuwata akan Abba wasu hawayene masu zafi suka zubo  kan Fuskanta

Cikin wata iriyar murya tace Abba. Mama  kalmar godiya tayi k'ank'anta a gareku  saide nayi muku Adu'ah

         Allah Ubangijin ya saka mukun da mafifincin alkairi Allah ya biyaku da gidan aljannah   


         Abba da Mama bani da wasu iyayyen a Wana duniyar saiku kune kuka raineni tun Ina tsuman Haihuwa harzuwa girmana   kuka  bani tarbiya Tagari  kuka dau duk wata d'awainiyata    bana manta irin wahalhalu da  Abbana yasha akaina duk Dan ganin ya  inganta Rayuwata   bakutaba gajiyawa akan d'awainiyar da kuke daniba. 


   Wlh  yau zuciyata cike take da farin ciki  inajina tankar wace akayiwa bishara da Aljannah 

Gani nake nafi kowa sa,a a cikin Wana   duniyar Allah nagodema daka  sanya rainona a hanusu Abba da Mama

         Mutane masu karanci wad'ada suka fifita fari cikina akan nasu   Basu da buri daya wuce suga sun ingata  Rayuwata


Wlh iyayyena matsayiku bazai taba sanjawa daga gareniba  saima darajarku da kimarku da suka dad'a nikuwa  a zuciyata  har Abada kune iyayyena wada  nake Alfahari   dasu 

      

Cikin jin dadin kalaman da suke fitowa daga bakin yar'tasa  yace Mamana tsakanimu dake Babu godiya   duk abuda mukayi mikin mumikine saboda musauke nauyi dake kamu 


Mahaifiyarki tamalaka manake halak malak tadanka Amanarki a hanumu  


       Mukarbi Wana Amanar muka yimata Alkawari zamu rikeki bisa  Amanna har zuwa Ranar da Zamu Aura dake

Allah nagodema daka bani ikon   cika Wana  Alkawari da nadaukarwa Aysha     Allah Kaine sheda akan iri rikon danayiwa Wana yariyar idan har akwai Ida nagaza Allah  kayafemin



            Ummeey zatayi magana Abba Muhammad ya dakatar da ita tare da fadin  

Ummeey Abbaki ya sauke nauyi dake kansa sai Kuma niiiii


          Nima a yau Zan sauke kayan daya dade yanamin nauyi a kaina  a yau Zan danka mikin dukiyarki

da tayi kimani shekaru Ashirin a hanuna Ina juya mikinsu 


Cikin ikon Allah Allah ya Albarkaci Wana dukiya  tabukasa  harta jawo an malakin manyan kadarori  kamar su filaye da  gidaje

      Yazu Zan dankamiki dukiyarki Kamar yarda muka tsara nida Abbanki  duk lokacin dakika malakin hankalin kanki zamu dank'a mikin dukiyarki a hanuki


Muso mudank'a mikin dukiyarki tun lokaci da muka hadaku  Aura da Muhammad ama sai nayi wani tunani nace mubari zuwa nagaba tukunna  muga irin rikon da Yaya naki zaimiki

Sai Kuma  yayi  mikin  rikon irin na zalinci wlh nayi danasani  hadaki Aure da yayanki. Muhad'aki Aure dawada Kwata Kwata Bai dace dakeba..


Mikewa Momy tayi tsaye cikin tashin hankalin tace  wlh bazai inyuba Wana gaba daya shirine iri na Muhammadu wato Tana kabulo yazu Kuma Too wlh bazai iyuba  bazan taba barika kayi nasara a kan Mijinaba


Alhaji ka dawo cikin hayacinka


                  Natabata Muhammadu wani Asiri yasake maka Dan ya rabaka da dukiyarka


Tooo wlh baka isa karaba mijina da dukiyarsaba


Tsawa Abba ya dakamata   wada  ya hadasa Mata tsorasa a Ranta

       Cikin bacin Rai Abba yace  kada nakarajin  kice wani Abu Ana gurin  ai dama Iri Wana Ranar nake guje muku dagake har d'anki  Ranar da zakuyi nadaman da danasani akan Abubuwa da kuke  aikatawa



Gaba dayaku kusan waneneni  kafin shekaru Ashirin dasuka wuce

           Bazansa kaina daga cikin Tallaka ba haka Kuma bazance nimai Arziki bane

Saide nasan Ina da narufin Asirin   

A cikin lokaci kalilan kikaga canji a tatare Dani  ama baki taba Tabayata ta dalilin Wana canjiba bare harkiyi tunani ta  Ina nasamu Wana dukiyar



Haka mukaci gaba da rayuwa dake batare da kitaba min magana akan Arziki da kikaga nayi lokaci gudaba. Saima murna da  farin ciki  da kikeyi mijinki ya zamo Mai Arziki baki damu kisa dalilin samuwar saba


Yan,uwana su Halima da Asabe suzo susameni da maganar

Ama sai naboye musu gaskiya lamari nace musu Muhammadu ne yahadani da wani mutumin a can Kano ya bani jari sana suka samu nutsuwa a rannsu



Gaba daya dukiyar da kuke tikaho da ita too kalilance tawa a ciki   saura dukiyar  Ummeey ce

        Hata gidan da Muhammad keciki shima natane 

Dago Kai Muhammad yayi a razane yace  Abba gidanta Kuma tayaya   gidan daka malakamin zaizamo nata


Murmushi Abba yayi yace kwarai kuwa gidan Ummeey ne da dukiyarta aka gina Wana gida  hasalima Mahaifita shine ya bukaci Dana danka  Wana gidan a hanuka tuda Kaine zaka zamo mijinta 

       Too kaji dalilin baka Wana gidan danayi 

      Zufane ya ketowa Muhammad  take nadama da danasani suka kamasa  inama ace zai iya maida hanu  Angogo baya daya mayar
Ya goge duk wani laifin daya aikata a gareta



Gwogwo Halima tace tooo  suuu Habiba karyar Arziki yakare ko  Ashema Arzikin dakike gadara dashi na Yar,mune


           Mama ce tace Halima kibar Wana maganar ai komai yariga da yawuce kuskurene Ariga da anyishi saide muyi fatan Allah ya yafemana


Gaba dayasu suka Amasa da Ameeen Momy ko jitake Kamar tanitse kassa saboda kuyan Abuda ta aikata

sai yazu take danasani Abubuwa data aikatawa Ummeey  Ashe yariyace Mai Arziki nadiga musguna Mata batare datasaniba  wayooo Allah nacuci kaina nacuci d'ana yazu da a gidan d'ana take da gaba daya Wana  Arzikin ya Zama nasa. a Ranta tace yazuma lokaci bai kureba zanyi duk yada zayi dangani tadawo gidan  d'ana


Ummeey tace Abba bana bukatar komai daga gareku kugama min komai   a rayuwata  bazan tab'a  biyaku iri d'awainiyar da kukayi daniba


       Abba Wana dukiya takuce  bazan karbi ko sisiba   nabar muku  bana bukata komai daga cikin


Abba Muhammad ne ya kaleta cikin mamaki yace kada kiyi haka Mamana   bazamu dau ko kwadala daga cikin dukiyarkiba


        A  lokaci da Mahaifinki yake cikin halin matsi rayuwa  bar karbi ko kwadalla daga cikin Wana dukiyarba  bare yazu  


     
Rokonsu  Ummeey tadigayi akan surike Wana dukiya ama su Abba sukakin

Haydar ma rokonsu yake akan sukarba  tuda ita tabar musu

Dakar Su Abba suka Amince  nama Saida Ummeey taita kuka Tana rokonsu


Sunyarda zasu rike dukiyar ama bada gidaje da filaye   Wanaka suce bazasu karbaba
Ummeey ta Amince da hakan ama badan Ranta yasoba  Dan ita gani take Babu  abuda zatayi dasu


Sanan tace Abba Dan Allah acikin gidaje  inaso Abawa Gwogwo Halima da Gwogwo Asabe 


Abba  gidan da Yaya Muhammad keciki shima  nabar masa


Dago Kai yayi cikin sauri ya sauke idanusa Akanta  wani irin kallo yake Mata Mai cike da nadama yace Ummeey yazu duk irin abuda na aikata mikin  har zakin iya min kyauta Mai girma irin Wana


Kallonsa tayi tare dafadin ya Muhammad kaifa d'an uwa nane  Kuma yayana wlh kafin k'arfin komai a guna  Zan iya malaka maka duk wani Abu dana malaka  batare danaji d'ar a Rainaba

      
         Tsura Mata idanu yayi Yana Mai jin haushin kasa tayaya akayi tunda  baigane  Ummeey itace mace data dace dashiba 

Innallillahi wa,Inna ilaihir raji u nacuci kaina nasake reshe narike ganye  narabu da yariya Mai tarbiya naje nadaukowa kaina  masifa  nabiyewa Son  Zuciyata naki yarda da ZABIN da ABBANA  yamin  


      Kallonta yake yanajin wani mahaukacin Sonta nashigarsa batare daya shiryaba   a hankalin ya bude bakisa wada ya Masa nauyi yace nagode Ummeey hakika  kincika Yar halak wace idan aka Mata Shari take sakawa da alkairi


Kiyafemin  Ummeey hakika nacutar dake a zaman damukayi dake nak'utatawa Rayuwarki  nazalinceki   nazauna dake a gidana a matsayin Matata ama nakasa sauke nauyi da Allah ya dauramin

Nakasa kusatarki amatsayinki na Matata   Ummeey idan har baki yafeminba  basan Ida zansa kainaba  hakinki bazai barniba a cikin Wana duniyar tudaga yazu hakiki ya fara bibiyata Dan Allah kiyafemin


Ummeey tace kadena rokona ya Muhammad nariga da nadad'e  da yafema 

bazan tab'a iya rikeka a Raina ba  kakwantar da hankalinka komai yariga da ya wuce  kaifa yayanane wada duk duniyarna bani da d'an uwa daya wuceka


Muhammad yace nagode Ummeey Ina mikin Adu,ar Zama lafiya a gidan Aurenki  Allah yabaku zuri,a d'anyiba

kallon Haydar yayi Yana maijin radadin a ransa  yace inatayaka murna  Haydar kayi dace Mata  Mai hakuri da tarbiya  Dan Allah karikemin K'awata Amanna  hawayene kekwokarin zubowa daga idanusa yayi sauri kau dakansa gefee


  Murmushi Haydar yayi tare da fadin  karka damu yayamu insha Allah Zan rikema kan'warka da Amanna



Gwogwo Asabe da Gwogwo Halima godiya suka rigayiwa Ummeey harda kuka farin cikin sana sukariga samata Albarka


Mama ne tace Ummeey kiyiwa Yaya Abdallah godiya da iri d'awainiyar  dayayi dake tukina karama har zuwa girmaki hata kayan dakin shiyamiki da kudinsa


           Ummeey tace tooo Mama  kallon Abba Muhammad tayi tace Abba nagode da irin d'awainiyar dakayi Dani  Allah ya biyaka da gidan aljannah

Murmushi Abba yayi tare da fadin Amiiiin Mamana  karki damu ai nima mahaifinkine


Abba yace Mamana tashi kutafiko kada dare yayi muku a hanya

Narai narai tafarayi da idanu  tace Dan Allah Abba kabari sai gobe  inaso muyi bankwana da Mama

Abba yace wane irin bankwana zakuyi wada bakuyishi daba  kee tashi kibi Mijinki

Matsawa tayi kusa da Mama tare da fadawa jikinta tasa kuka 

Rarashita Mama tafarayi tare da Mata nasiha akan tabin mijinta ta zauna da Abokiyar zamanta tsakani da Allah

    Sana shima Abba ya daura danashi itade Ummeey sai kuka takeyi a Ranta tanajin zafin rabuwar da zatayi da iyayyenata

Abba ya sanar da Haydar nada wata daya zasuzo Kano domin daukar Ummeey susadata da Mahaifinata 

Haydar yace Allah ya kaimu lokaci  kowa naguri yanayiwa Ummeey  fatan Zama lafiya Mai daurewa a gidan Aure nata ama bada Momy da k'ya shi   da hassada ya cika Mata zuciya 

Suna shiri tafiya saiga Hauwa tashigo rugumeta Ummeey tayi tare da fara  wani sabon kuka rabuwa da Aminiyartata

Dakar suka rabu kowanesu zuciyoyinsu cike da rad'adin rabuwa da junasu


Haydar ne ya bude Mata Motar tashiga shima shiga yayi ya tada motar zuciyarsa cike da farin ciki

Ummeey nagani sufara tafiya kuka tasa  tanajin ciwo  rabuwa da Iyayyenta

Jayota yayi jikinsa  takwanta akan kafad'arsa a yacin gaba da tukin


Damisalin karfe  6 : 20
Suka inso cikin Kano  Yana Isa gida Mai gadin ya wagale Masa  gate

shiga  ciki gidan
yayi parking fitowa yayi daga Motar zagayawa yayi   ya bude Mata Motar

hanuta yarike   tafito  daga cikin Motar

  cikin gidan suka nufa kwokari zare hanuta take daga cikin nasa ama tagagara


Kaitsaye fallonsa suka nufa wada yasha kayan     Alatu  lumshe idanu Ummeey tayi sakamako wani sanyayen kamshi dadi daya bugir hancinta



Kallonta Haydar yayi fuskarsa dauke da Murmushi yace Bissmillah ga guri kizauna baneje  naduba Antyki

       Sukuyar da Kai tayi kasa Tana wasa da yatsun hanuta tace tooo a dawo lafiya

  Wucewa yayi bangare Rukkayah Yana shiga ya tarada ita zaune da Ummeey akan cinyarta    tacin kwaliya  cikin wani had'aden   less  na Alfarma  sai kamshi take zubawa

Kallonta yayi fuskarsa dauke da Murmushi  yace Uwar gida sarautar  Mata  Uwar gida ran  gidan  idan bakee babu  gidan Haydar 

Ya mutsa fuska tayi tace yau Kuma Tana kabulo aini ya Haydar bazaka yaudareni da Wana dadin bakinakaba tuda har kakara Aure too wlh kaficemin a Rai yazuma bansa Mai ya kawoka dakinaba

Baiji dadi maganar data fada masaba ama saiya basar

Hanu yasa ya dauki Ummeey dagata sama yayi yace baby Abba  yau kiyi  sabuwar Momy Kuma Mai sunaki  zamuje kigan Momyki ko

Mikewa Rukkayah tayi cikin fushi tace bani yar'ta Kuma wlh Ummeey bazata taba Kiran wata baza da Momy ba karma kafara Abuda zai dameka Dan wlh bazai iyuba batakai matsayi da yan'tah zata kirata da Momy ba

Murmushi yayi yace tooo naji Momy Ummeey yazude muje fallona akwai maganar dazamuyi

Zatayi magana Haydar yace Dan Allah kada kimin musu Matata   kiyin hakuri Mujemu kinji My Love

Turo baki tayi  taraba tagefesa tawuce shima b bayanta yabi suka nufin fallo

Zama tayi akan kujera  tadaura kafa daya kan daya  shima Haydar Zama yayi a gefesu ya fara  Adu'ah   yaroki Allah daya bashi ikon yin Adalci a tsakani mataye nasa


Kallon Rukkayah yayi gami da fadin Momy Ummeey  kice babba a gidan na Dan Allah inason kuzauna lafiya keda ka'warki kuhada kanku kada kubada kofar da shaidan zai samu dama dazai tarwatsa Mana farin cikin gidamu


  Kekuma Ummeey Rukkayah yayarkice Dan Allah kibata girmata a matsayita nababa   kuhada kanku waje Samar da Zama lafiya gidan nan

Kallon Rukkayah yayi yace Momy Ummeey kina da Abu fadin

Ya mutsa fuska tayi  tare da fadin  nide ya Haydar kafi kowa sani banason raini bazan dau raini daga gun matarkaba

   Dan wlh mudin tace zata rainani too wlh jikintane zai gaya Mata gyara tun wuri tashiga hankalita


Murmushi Ummeey tayi tace  karki damu Antyna bazan taba mikin wani Abu da ya danganci rainiba aike yayatace tayaya Zan Rana yayata

Nide fatana Allah Ubangijin ya hada kamu Allah yabamu Zama lafiya 

Allah Kuma yabawa Mikimu ikon yin Adalci a tsakanimu


Mikewa Rukkayah tayi tsaye tare da wuga Mata harara tace kaji dashi makira  daukar Ummeey tayi tabar dakin shide Haydar ya Mata uzuri dan yasan  zafin kishine kedamuta_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share

_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link


_*WHATSAPP LINK*_

https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA

_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


For more information
08140801885


Page  99 & 100


______________Kallonta yayi  yace Habibty tashi mushiga cikin kooo

Shuru tayi nad'an wani lokaci sana tace Habibi Dan Allah kaje kararashi Antyna Naga  Ranta yabaci


Kura Mata idon yayi tare dafadin karki damu Antyki nada da sauri fushi ama   zata huce zuwa safiya

      Shuru tayi a Ranta Tana fadin yazu  a haka zan zauna da Wana matar Dan nalura Tana da zafin kishin Allah kabani ikon jure duk wani  Abu dazan gani daga gareta

        Mikewa yayi tsaye yace Habibty tashi mushiga cikin

               Tashi tayi batare da tace komaiba  tabi bayasu suka nufin bangare nata suna shiga Fallon mamakine ya kamata gani irin kayan Alatu dake Fallon saikace fadar shugaban kasa


          Hawaye fari cikine suka zubon daga idanuta a hankalin tafurta Ina Alfahari daku iyayyena sanyin idaniyata Allah ya Kara muku nisan kwana Mai anfani

            Juyowa yayi ya kalleta yace Habibty Yanaga kitsaya lafiya Dee koh

Sukuyar da Kai tayi batare datace ufaba

Suna shiga cikin dakin Alwala sukayi suka gabatar da Sallah nafila sudade sunayiwa Allah godiya daya malaka musu juna amatsayin ma'aurata



        Kiran Adam ne yahigo wayansa dagawa yayi yace ganinan fitowa

Bai dad'e da fitaba ya dawo hanusa  sanye da ledee

           Ajiye ledan yayi a gabata   budewa yayi gashashiyar kaza ce a ciki  hannu yasa ya yago kazar tare damik'a mata  Bismillah Habibty buda bakinki kici Wana dadad'ar  kazar

     Girgiza Kai tayin tare da fad'an nakwoshin Habibi

      Idonsa nakanta   Yace kiyin hakuri Habibty kici Koda Kadane  zanji dad'in idan Kika Amince kikacin

          Mika Mata yayi yace bud'e bakin ko Habibty  Bude bakin tayi dakansa yake Bata kazar a baki har sai da ya tabatar tak'oshi sana ya kyaleta 



Shigewa Toilet sukayi domin wake bakisu  suna fitowa daga Toilet

rakubewa tayi  a gefe Kallonta yayi yaga jikinta a sanyaye Alamu tsoro sun bayana a tare da ita


    Habibty Yanaga kitsaya a nan taho muje mukwanta 

gani yayi Bata daniyar zuwa Karasowa yayi Ida take rike hanuta yayi suka nufin Ida gadon yake Zama sukayi a bakin gadon

gabatane ya fadin Hawaye suka fara zirya akan fuskata

    hanu yasa yafara share Mata Hawaye

yace Mai Kuma yafaru Habibty konamikin wani abune da har yasakin zubar da Hawaye

Girgiza Kai tayin cikin kuka tace bakamin komaiba Habibi


    Kura Mata Sexy eyes d'insa yayi masu daukar hankalin yace too Mai yasakin kuka sanar Dani

Habibty kisan kuwa  irin rad'ad'in danakeji a Raina idan Naga Hawaye nazubowa daga Wana kyakyawar fuskarna taki

      Sukuyar da kanta tayin kasa tace nima basan dalilin kukanba jinayi kawai inayi


        Tooo kuka yayi hakuri karyasake zuwa Dan nasan soyake ya hanani more wana dare na angwancina Mai cike da dinbin tarihi

          Dare Dana daden Ina tanadin zuwansa

            Daga Mata gira yayi tare dafadin koba hakaba Habibty shuru tayi batare datayi maganaba Dan tsoronsa yagama ciki Mata zuciya  zare hanuta tayi daga cikinasa ta hayen kan gadon kwanciya tayi a gefen gadon gabanta nafaduwa


Shima hayewa gadon yayi ya kwanta daf da ita tare da manata a jikinsa  wani irin Abu yajin ya tsikareshi tudaga tsakar kansa harzuwa tafin k'afarsa  jin yayi  yashiga cikin wani irin yanayi hugging d'ita yafarayin cikin wani irin yanayi na shaukin Son


   Cikin kwarewa ya fara sarafata saikace wani mayu wacin zaki

    Kokari rabata da kayan dake jikinta yafarayin 

sauri tayi tarike hanusa  cikin kuka tace  Habibi Dan Allah kada kamin komai wlh Ina tsoro


Cikin wahalaliyar murya yace  Sorry Habibty bazan iya jurewaba nadade Ina mararin ganin Wana Rana

     Kiyin hakuri Habibty kishayar dani ni,imar dake tatare dake  nayi mikin Alkawari  bazan mikin da zafiba


  Rabata yayi dakayan dake jikinta yacin gaba da sarafata Adu'ar saduwa yayi a hankalin yasamu ya shigeta

wani irin Kara Ummeey tasa sakamakon  wani a zabeben zafin dataji tak'asanta


Shiko Haydar baimasan tanayiba kuka take Tana rok'osa daya kyaleta

Haydar wani irin Santi dadin yake wada tuda yake baitaba jinshi cikin irin Wana yanayiba 


  Bai kyaletaba Saida ya tabatar yasamu nutsuwa sana ya kyaleta

Ummeey bakaramin galabaita tayiba saboda bak'aramin gurzar Tasha a gunsaba  gawani  zabeben zafin datakeji Yana ratsata

rugumeta yayi a kirjinsa yace Habibty wlh sai yazu nakara tabatarwa keta dabance a cikin mata

Kijiyar dani dad'in iri wada bataba jiba

Kishayar dani  zuma kaunarki iri wace bantab'a shaba

     Habibty ban,taba Tsitar kaina cikin farin ciki irin nawana Ranarba

matsayiki dabane a Raina nayi mikin tanadin Soyayyah zalla  ba sirki  Zan shayar dake ruwa kauna Mai hade da zuman Son Mai zak'i


       A hankalin tabude bakinta tare da fadin Habibi Zan juri duk wani zafi da radadin mudin Zan sakaka cikin farin ciki Habibi burina Naga farin ciki nagudana akan fuskarka

      Ashirye nake a koda  yaushe wajan gani nabaka hakinka.
tare da saka cikin fari ciki Mai daurewa

           Habibi Dan Allah karikeni Amanna kafi kowa sani cewa zuciyata dakai tasaba kada wata Rana kajuyawa zuciyar data zautu da muradin son kasancewa tare dai baya

   Nikuma nayi maka Alkawari Zan kasance Mai biyaya a gareka zakayi Alfahari dani a matsayina na matarka.


A cikin Wana Dare Ummeey da Haydar sun daukawa junasu Alkawari Mai tarin yawa sukasace cikin fari ciki tare da shaukin son



          WASHE GARI

Washe gari da safe Haydar yanufin bangare Rukayyah  ya tarda ita kwace a kan gadon Ummeey nazaune a gadon sai wasa take Tana ganishi tafara dariya Tana k'okarin zuwa gusa daukarta yayi Yana murmushi yafara Mata wasa Ummeey sai kyalkyallewa da dariya takeyi

  Kallon Rukkayah yayi cikin mamaki yace Momy Ummeey lafiya Naganki akwance  a irin Wana lokaci

     Tashi tayi zaune cikin gatsalin tace lafiyarce takawo haka kallon raini takemasa 

       Girgiza Kai yayi tare dafadin Ina breakfast dimu Naga shuru baki kaimanaba shine nazo nadauka Mana


Takaicine ya Kama Rukkayah a  Ranta tace ama Wana mutumin ya Raina min wayo

   Gani yayi Bata daniyar magana yace Rukkayah magana nake

Please Login or Register in order to submit comment