Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dacewa tazamo matar Muhammad

yariya Mai nutsuwa da tarbiya   ama haka kikayi kutun kutun  kika diga hurewa yarona kune akan kada ya yarda da zabin da namishi 

               Keeede burinki d'anki ya Auro mikin Yar Mayan Mutane   wace zata fitar dake kunya a cikin k'awayenki

             Nasan zakiyi mamaki tayaya akayi nasan Abuda kike kitsawa keda Dan'ki    

         Nasha dawowa gidana batare da sanikuba  nasameku keda Dan'ki kuna kulla makirci. Kuma duk akan yar'kani

             
                  Kizigashi ya azabtar da yariya da yuwa da duka harda zagi  duk nasamu Labari komai harda zuwa gidan dakikayi Kika debe duk wani kayan Abinci dake gidan

     Saboda zalinci    duk Wana Abubuwa da kuka aikata a zatonku kunci bullus kena

                     Habiba  kena ai shin  shariii Dan aikene  Kuma duk nisan jifa k'asa zai dawo

                       Kigade tuba aje ko inaba Allah ya fara dawo muku da makirciku kanku  

                  Cikin sauki Allah yafara sakawa Mamana iri azabtar da ita da kukayi keda D'anki 

               wlh alhakine yake bibiyarku Kuma baku ga komaiba  tuda kuka zalinci yariyar da batajiba bataganiba

            Kallosa tayi cikin takaici Tace yazu Alhaji  Ina sanar dakai damuwata Mai makwo kanuna rashin jin dadinka

                Ama sai fadamin magana kakeyi akan wata bazan   tabbas nasa bamu kyauta mataba amafa hakan bashi zaisa nakyaleka kana fadamin magana akantaba.

            Kallonta Abba yake cike da Mamaki ganin har yazu Bata sadudaba
                         

                 


            YAU  TAKAMA  ALHAMIS.   29. TH  . DECEMBER   YAUNE UMMEEY SUKA GUDAN DA.    KAMU  ..
                           A.   MAIDUGU  GUESS PALACE  DAKE  CIN GARI  GOMBE


                WASHE GARI

Juma'ah  akayi walima   dangi ango Suma suzo tudaga Kano Dan dasu ake gudanar da komai
               Haydar   ya kasance cikin farin ciki da anashu wada hakan ya kasa boyuwa a kan kyakyawar  fuskarsa 

             Rukkayah  bakaramin Rashi mutunci take zubawaba  musamama dataji gobe Ummeey zata tare  a gidan  Dan har dangita suzo suyin jere      gani irin kayan a latun da aka zuwa Ummeey   Rukkayah Saida tarude  Dan itade a yada taji Labari Ummeey  Yar gidan talakawane 

            Bata taba tunani suna da arzikin da zasu Mata wanan kayaba
                   Take taji wani kishi ya  turniketa   ga wani dacin da takeji a makogoronta
             Tabbas kukama rahama ne Dan a Wana lokaci kukama gagaranta yayi ita kadai tasan irin a zabar da takeji a Raita
    


        YAU TAKAMA ASABAR  


A yaune Ummeey zatatafin dakin Mijinta Dan Haydar yace dakasa zaizo ya dauki Amaryasa dazara angama shagalin biki hakane takasance angama shagalin biki  kowa ya watse sai dangi mama dasuke nesa sune kadai suka rage a gidan


Haydar yazo daukar Amaryartasa Abba yace ya dakata tuna Dan a Wana ranane zai sanar da Ummeey Asalin Labarinta.._*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_


_*NA*_

_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_


_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share

_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link


_*WHATSAPP LINK*_

https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA

_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*




For more information
08140801885


Page  93 & 94


______________Zan sanar daku Abuda nadade Ina boyewa dan kaima nacire maka kokonto daga zuciyarka   Haydar
                                  Zuciya bata da Kashi nasan  dolle watarana zata Raya maka wani Abu dangane da Ummeey 
                        Shiyasa nazabi  Nabayana  Wana sirin a gabanka      Dan nacire maka duk wani kokoto dake Ranka 

     Abba Kira    Gwogwo Halima   da Gwogwo Asabe  yayi ya sanar dasu Yana bukatar ganisu yazu yazu 

               Basu wani bata lokaciba suka inso gidan  cike da far gaban Kira da yayanasu ya musu
             

Abba  ne yafito cikin shirisa kallon Momy yayi yace kidauko mayafinki  zamu gidan Muhammadu

               Kallonsa tayi cike da Mamaki tace   Alhaji kenan kaimade kawai kafadin hakane Dan jin dadin bakinka
           Nikuma Mai zai kaini   gidan Muhammadu ai nin nafin karfi zuwa gidan matsiyata irin su Muhammadu

        Ai idan nataka kafata naje gidan Muhammadu to darajarsa da kimarsace zata dagun nikuma bazan son hakanba
                               Nafison kullu nagansa a wulakance  zanso a ce abuda zaicima ya gagaresa


          Magaganutane suka daki zuciyar Abba cikin bacin Ran  yace wlh idan Kika sake fadan wata magana akan d'an uwana  to zantsike gaba daya igiyar Auren dake kanki

                Zanuna Miki Muhammadu ya fikin matsayi da kima a guna saboda shidin Dan uwanane najini wada duk duniyarna bani da kamarsa

         Habiba kibi a hankali Dan wlh Zan inya rabuwa dake mudin zakici gaba da  fadan magaganu marar dadi akan d'an uwana

        Zaki wuce kidauko mayafinki mutafine ko sai nasaba mikin

          Wucewa Momy tayi sumu sumu tawuce daki Dan bakaramin  razana tayiba dajin furuci nasa

    Dauko mayafinta tayi tafito   wani iri kallon Abba kemata Mai cike da takaici
             Momy bakaramin shiga  taitayita tayiba fita sukayi daga gidan suka nufin gidan k'aninasa 


    

Kiran Muhammad yayi a waya yace lalai yazo yazu yazu yasameshi a gidan baffanasa

   Shide ya Amasa da tone ama  ba a son ransa zaije gidanba

Momy tuda suka shiga  gidan bata kulla kowaba saima bisu datake  da kallon raini

       Mama ce tagaisheta nama Dakar ta inya  Amsawa  sai wani ya mutsa fuska takeyi  su Gwogwo Hallima Kam ko kallo bata inshesuba 

               Muhammad ne ya shigo gidan fuskarna a murtuke Babu alamar far a atare dashi karasowa yayi Ida suke  Zama yayi kusa da Abbanasa
               Kallon Mutane dake  gurin yake cike da  Mamaki  a ransa yace komeye dalilin  Tara wadana tarkace ohho

            Idanusane suka sauka a kan Haydar   bagasane ya fadin karde ace Wana shine  mijin  Ummeey  Kai....Ina bazai inyuba Wana yafi karfi Aure Wana yariyar   baisan maganar tafito filiba  kallosa Abba yayi dauke da
                       Murmushi akan fuskarsa   yace Allah ko saboda ita bamutu bace ko  har kuke tunani bazata samu   mutu Mai nagarta da zai Auretaba to Wana din dakake   gani shine mijin nata

             Shuru Muhammad yayi yanajin takaici a ransa dashi yason ace   mijin da ta Aura ya kasance tallaka futuk

    


Abba ne yayi gara murya gamin da fadin  nasan gaba dayaku  zakuyi mamaki  taraku a nan guri da mukayi 

  
                   Mutara kune Ana Dan nasanar daku   wani sirin  wada   Babu wada yasan Wana sirin  sai mu hudu
       Dagani sai yayana Abdallah sai Mahaifimu Allah yajikansa da rahama   sana sai   Mahaifiyar Ummeey  Ameenah

         
          Inason nasanar daku cewa  Bamu muka Haifin Ummeey    ba Ummeey Takasance Amanace  a gumu   gaba dayasu Saida suka razana dajin furucin Abba  Ama bada Abba muhammad dama shi yasan komai  Gwogwo Asabe tace Yaya muhammadu Mai kake fadane haka waye baisan Ameena itace Mahaifiyar Ummeey ba  Kuma Kaine  Mahaifinta

           Kallonta Abba yayi zuciyarsa namasa zafin  yanajin takaicin fitar da Wana sirin    kwantar da  hankalinki Asabe   yazune zakusan gaskiyar lamari 




.................. Mahaifimu Alhaji Shu,aibu  Haifafen  Dan garin Gombe  yayi karatu Almajiranci  a cikin garin Maduguri  Ana ya zauna  ya fara sana,ar Saida kifin

                         Haka Mahaifimu ya Cigaba da rayuwarsa a cikin  garin Maduguri    Yana zuwa Gombe  akai akai  watara  Mahaifimu yazo duba  Mahaifinsa Baffa  a ranane Baffa yake sanar da Mahaifimu cewa ya zaba Masa matar Aure Yar Abokinsa

                  Mahaifimu ya karbi zabin da Baffa yayi Masa   hanu biyu domin yasa Baffa bazai masa zabe tumun dareba

               Baffa yayi fari ciki akan  biyayar da Mahaifimu yayi Masa

            An daura Aure Mahaifimu da Yar Abokin Baffa Ummulkhari   Baya wata biyu da Aure Babamu  yacigaba da zuwa Maiduguri Yana sana'arsa ta sai da kifi  ama baitaho da matarsaba yabarta a can Gombe suna zaune gida daya ita da  Baffa

           Haka rayuwa taci gaba da tafiya har Allah ya azurta Mahaifimu da samu karuwa  d'an namiji 
            Ranar suna yaro yaci suna Baffa wato Abdallah    Baffa ya kasance cikin farin ciki sakamako irin  rikon da Babamu yayiwa Innarmu  rikone natsakani da Allah zaka dauka Aure soyayyah sukayi



  BAYAN SHEKARU TAKWAS DA HAIHUWAR.  YAYA ABDALLAH



Inna tasake Haihuwar yara uku   nine wada kebin Yaya Abdallah sai Asabe take bina sai Halima itace Autarmu

         Mutaso cikin gata da kulawa daga gun kakamu Baffa harma da Babamu shima Yana nuna Mana gata tumuna yara muka taso
da son junamu

Wana Abu bakaramin faratawa  iyayemu Rai yakeba

Tare akasamu makarata nida yayana Abdallah  Yaya Abdallah Yana bani kulawa yakan Hana kansa cin  Abu domin yabani   Yaya Abdallah ya nunamin gata da tausayawa amatsayina nakanisa

                  Komai tare mukeyi nida yayana Abdallah    Babamu ya Kai Yaya Abdallah  kasuwa ya hadashi da wani abokisa Alhaji sabo dan ya koya Masa kasuwanci

               A Ranar nayi kuka saboda tuda safe idan yayana yafita bazai dawoba sai magariba haka nadawo Kamar maran lafiya Innarmu kullu cikin rarashi take da haka har nasaba

         Idan Yaya Abdallah ya dawo daga kasuwa haka zai tahomin da tsaraba kullu tsarabata daban

Yaya Abdallah baya gajiya da d'awainiya Dani tumuna kanana hartakai ga girmamu  nima Baba ya kaini gun aiki shagon diki ya kaini Kuma cikin ikon Allah   nafara gane komai  har baba ya sayamin keke ya budemin shago 
  

          Shima Yaya Abdallah ya fara kasuwaci nasa nakansa Kuma a lokacine Allah ya hadasa da Habiba   yayana yazomin da maganar  Habiba  yace idan har  mukaje  gidasu  Habiba  Naga bata minba to shima zai  hakura da ita


        Haka ya daukeni mukaje gidasu Habiba a zahiri Habiba bataminba Dan gaskiya niban Yaba da tarbiyartaba

              Ama saboda Naga yayana yayi nisa a cikin kaunarta sai nabashi Karin gwuwa

Su baba suje sutabayawa  yayana Aure Habiba Kuma mahaifita ya Amince ya bawa  yayana Aureta

A Wana lokaci ne Allah yayiwa Baffa rasuwa mutuwar Baffa tagirgizamu mushiga tashin hankalin muda iyayemu
       Allah sarki Baffa datijon Arziki


BAYAN  WATA BIYU DA RASUWAR BAFFA


Aka daura  Aure yayana da nasu Asabe da Halima duk Rana daya akayi bikin


         BAYAN SHEKARA DAYA DA BIKIN YAYANA


Habiba tahaifi danta namijin wada yayana yasa Masa sunana  Muhammad  a Ranar nayi murna Kuma nakara tabatarwa kaunar da yayana yakemin bazai taba kwatatuwaba

      Tuda aka haifi Muhammad Allah yasamu  kaunarsa a Raina  kullu sainaje gida duk Dan Naga  Muhammad  haka Zan daukesa naita Masa wasa shima yaro ya Saba dani sosai

     Wani Abuda nalura dashi shine Habiba kwatakwata bata kaunata kullun cikin ai batani take  Koda gaisheta nayi bata Amsawa


       Wata Rana naraka Abokina Usman Kano  anane Allah ya hadani da Ameenah  Ameenah yariyace Mai tarbiya da nutsuwa

       Atakaice mushaku nida Ameenah har aka fara batu Aure  anane nasanar da yayana  nasamu matar Aure yayana yayi fari ciki sosai sana yaje ya sanar da Baba

Dashi da Babamu suka tafi Kano  nemamin Aure Ameenah Basu dawoba Saida aka tsai da Rana

Anyi bikina nida Ameenah  yayana ya kamamana haya kusa da gidansa turanar da Habiba  tafara gani Ameenah tadauki karar tsana tadaurawa Mata Kuma hakan yasamo asaline sakamako iri kyau da Allah ya horewa Ameenah shine take hasada

A haka mukaci gaba da rayuwa har mukasamu kimani shekara biyar nida Ameenah Allah baibamu haihuwaba

      Muna cikin Wana haline Abokina Usman  yabani shawara dana shigo garin Kano naci gaba da sana ,ata tadinki Dan acan anfin samu kasuwa

Nasanar da Baba da yayana dakar suka Amince  Muna shirye shirye tafiya Kano Allah yayiwa Innarmu rasuwa  


BAYAN WATA UKU DA RASUWAR INNARMU

Muka tarkato kayamu muka dawo Kano da Zama Kuma  cikin ikon Allah munasamu dinki sosai

Haka mukaci gaba da rayuwa a Kano cikin rufin asiri   inazuwa Gombe akai akai haka zansaya kaya masu tsada natafiwa da Muhammad dasu Dan jin yaro nake har cikin raina Kuma kusan kullu saimuyi waya da yayana  haka zai hadani da Muhammad a waya yanta min shirme nikuma sai naita jin dadi



Shakaramu goma da  Aure Ama Allah bai bamu haihuwaba



    Nida Ameenah mukasace Muna fama da radadin rashin  Haihuwa    sakamoko shekarun da muka kwashe Allah bai bamu haihuba

         Mumika lamuramu ga Allah kullun cikin Adu,ah muke Allah yabamu Yan,Yan nagari wada Al,umar musulmai zasuyi Alfahari dasu


             Haka rayuwarmu taci gaba da tafiya  kullun  cikin Kai  kukamu ga mahalincimu 

                      Allah majin rokon bawansa Allah ya Amsa Adu,armu   Ameenah tasamu ciki cikin ikon Allah batare da Tasha wahalar laulayiba
            Nakira yayana nasanar dashi sanar nakira K'anena su Asabe da Halima  yayana Kuma yasanar da Babamu  gaba daya Yan uwana suyi farin ciki da samu cikin Ameenah suka diga tayani murna.._*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_



_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD


LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share

_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link


_*WHATSAPP LINK*_

https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA

_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*




For more information
08140801885


Page. 95 & 96


_____________Rayuwamu tacigaba da  gudana cikin fariciki da kwanciyar hankali

Ameenah  Tana samu kullawa daga gareni  nakan tayata duk wasu aikace aikace gida hata wanki bana Bari tayi dakanta

     Haka mukaci gaba da kasancewa kullu cikin tausaya Mata nake musamama  gani yada take Zama da k'ar   tashi da k'ar  Dan a lokaci  cikin nata ya tsufa

        Tashiga watanin  haihuwarta  wata Ranar talatace da bazan taba manta Wana Ranaba a cikin tarihin Rayuwata a Ranar Saida nagama duk wasu aiyukan gida hata girki Saida namata sana nanufi shagona Dan akwai dinkuna Mutane a guna Kuma a Ranar mukayi dasu zasuzo sukarba

           Ina insa shagona bantsaya bata lokaciba nafara gudanar da a yunkan dake gabana 

    Kiran sallah azahar ya tadani daga kan kekena  nayi Alwala nanufin   Masallacin
  
      Ina dawowa daga Masalaci natar da wata Mata zaune a bakin kofar shagona  da wata bakar jaka iri tahanu  a gefenta

     Bankawo  komai a Raina ba  nayi shigewata shago naci gaba da a yukana

            Koda nafito yin sallah La,asar  nasake tarda ita zaune a gun


   Ina dawowa daga Masalaci Naga Bata gun Ashe Tana rakube a gefen shagona da Alamu itama sallah takeyi

      Shigewa shago nayi Ina mamaki a Raina ko ita Kuma Mai ya kawota  naguri  Tana Mace ohh to Allah dai yasa     lafiya

            Cigaba nayi da aikina har  Lokacin tashina yayi  fitowa nayi narufe shagona daniyar tafiya gida

    Har nafara tafiya nayi nisa zuciyata tafara rayamin akan nakoma  naje nasamu Wana barwar Allah  kotana bukatar temakona

      Juyawa nayi nakoma bakin shagona natar da ita zaune a idan nabarta sai a Lokacin nalura Ashe tsohon cikine gareta

Take tausayita ya kamani  Dan a zahiri Ina Tausayawa duk wata Mace Mai juna biyu 

    Karasawa nayin gareta tare da fadin baiwar Allah lafiya kuwa Naga tukafin azahar  kike zaune a nan da Alama Kuma Kamar ke bakuwace a garina

 
Dago Kai tayi takaleni  Hawaye nazuba akan fuskarta cikin wata iriyar murya tace Dan Allah Mallam kateemakeni  Kamar yada Allah ya temakeka Koda da gurin kwanane  zuwa safiya  inacikin mawuyacin halin gashi bansa kowaba a cikin garina  kuka tasa wada hakan yasa jikina yin sanyi


       Kallonta nayi cike da tausayawa musamama gani iri halin da take ciki   
       Nace da ita bakomai baiwar Allah  Zan taimakeki da gurin kwana   kitashi mutafi gidana


      Dak'ar ta inya mikewa saboda da cikinata ya tsufa gashi alamun Kamar a gajiye take

    Godiya tadingamin sosai sana muka dauki hanyar gida

Koda muka inso gida Ameenah tatarbeta cikin Mutunci da girmamawa duk da batasan kowacece itaba batasan daga Ida tafitoba     Abinci takawo Mata  da ruwan shaa

        Sana nasanar da ita bakuwar kwana zatayi  Ameenah batayimin musuba sana Bata tanbayeni daga Ina Wana baiwar Allah takeba saima kokarin mikewa da takeyi da nufin gyara dakin da bakuwar zata sauka dakatar da ita nayi

Saboda nasan Me takeson ai katawa nace da ita tabari  zanje nagyara  dakin   kallona tayi cike da tausayawa tace   Dan Allah Mallam kabari nagyara dakinan dakaina   ai wahalar zatama yawa kadawo daga kasuwa ko hutawa bakayiba  gashi Kuma kakwason gajiya sana na kyaleka  kayin wani aiki batare da kahutaba ai Abu akwai  tausayawa

   

        Hakan da Ameenah tayi ya Kara Mata girma da daraja a idanuna 

Dakar Ameenah tayarda tabarni
 
Nashiga daki  nagyarasa tsaf sana namata shufudin nafito natar dasu suna hira


Nikuma nayi shigewata daki Koda nashiga tausayin Wana baiwar Allah ce ya cikamin zuciya

Ameenah ce tashigo daki tasameni  Kallonta nayi nace  Ina Kuma Kika bar bakuwar
  
       Kallona tayi cikin gimamawa tace narakata d'aki    ama de Mallam Wana bakuwar tamu daga gani Tana cikin   damuwa 

Ama daga Ina tazo Naga bataba ganita a cikin dagikuba kode dangisu innace shiyasa bansataba

         Kallonta  nayi ciken  da kullawa nace  badangi mubace hasalima  bataba ganitaba nide naganta a bakin shagonane shine Naga Tana bukatar temako Kuma Naga Muna da  halin da zamu temaketa


Ameenah tace Allah sarki Mallam ai gyara daka temaka Mata daga gani Tana cikin damuwa  gata da tsohon cikin garenta komai ya rabata da gida a cikin  iri Wana halin da take cikin



                WASHE GARI

Washe gari da safe  bayan mun karya    fitowa tayi tagashemu a lokacin inashiri fita shago

      Amsawa nayi cikin kullawa  sukuyar da kanta tayi kasa  tare da fadin Mallam nagode da temakon da kamin Allah ya sakamaka da gidan aljannah

               Zantafi bazan taba mantawa da iri temoko da kulaniba Kai da matarka tabbas samu iriku a Wana lokacin Abune  Mai wuya

     Ameenah tace to yazu idan kitafi daga nan Ina Zaki gashi ko sunaki baki fada manaba

      Take idanuwata suka ciko da kwalla cikin murya kuka tace sunana Aysha   Kuma daga nan basan Ida zaniba   

      Bani da kowa sai d'an uwana guda daya shima naje gidansa ance ya dade dabari gidan gashi basamu wada yasa Ida ya komaba  Dan shin nashigo gari Kano  

      
    Kukane ya cin karfinta  rarashinta Ameenah tafarayi tare da fadin  kidena kuka baiwar Allah  

        Kikwantar da hankalinki kisanar damu Asalin  Labarinki   mudin kikasance daga cikin wadada suke bukatar temako to nayi mikin Alkawari zamu temakeki zamu zauna tare  dake a cikin gidana har zuwa lokacin da Allah zaisa agano Ida d'an uwanaki yake

Hawayen dake zuba akan fuskatar tashare  cikin dasheshiyar Murya tace

       
          SUNANA  AYSHA  UMAR


Mahaifina Alhaji Umar   ya kasance Dan kasuwane wada sunasa ya shahara a  a cikin garin  Bauchi

    Mahaifiyarmu Hajiya zainab tumuna yara Allah ya Mata rasuwa   bayan rasuwar Umma mu  da shekara biyar

       Abbamu ya.  Auro wata Mata Yar katsina     tuda Abba ya Auro Anty Fatima tabi tadaura Mana Kara tsana  nida yayana  Dan Bata kaunar tabude idon tagamu a cikin gidan

           

      
           Mu biyu ne mukakasance Yan Yan a gurin Mahaifimu    Yaya Musa shine babba saini nice Yar Auta  mukasance muna samu kullawa daga    gun Mahaifimu   duk wani gata Yana nuna Mana  soyayyah da Abba kemana tadabance Abba baya kaunar duk wani  abu da zaibata Mana Rai 

Shigowar Anty Fatima rayuwar Abba shine yazama sanadin tarwatsewar fari cikimu

         Gani iri soyayyah da shakuwa dake tsakanimu da Abba   baya samu nutsuwa idan Bai gamu kusa dashiba

         Wana Abu bakaramin bakatawa Anty fatima Rai yayiba  haka tadiga yiwa Yaya Musa makirci takasa kasa

  duk dantaga tabatasa a idon Abba 
     
Baban abuda kedamuta baiwuce gani duk wani makircita baya tasiri a gun Abbamu

    Abba namana wani irin son wada baki bazai inya furtawaba

  gata Babu iri wada Abba baya nuna mana komai namu nadabane


          lokacin da Yaya Musa ya kamalla karatusa  wani Abokin Abba ne yasama masa aiki a campany su dake Kono

      Yaya Musa ya bar Bauchi ya dawo Kano da Zama  Abokin Abba najin dadi aiki da Yaya Musa ya Aurawa  Masa Yar,sa Ramlat



        BAYAN SHEKARU GOMA SHA BIYU DA AURE  YAYA MUSA




Abba ya yanke shawara hadani Aure da yaro Abokisa Alhaji Sadiq  Koda Abba yasanar Dani hukunci da yayanke ban inya musamasaba saboda nasan Alhaji Sadiq mutumin kirkine saide inajin tsoro Matarsa Hajiya Saratu 



        AN DAURA AURE NA DA ALHAJI SADIQ


Dauri Auren da ya jefa duka ilahirin dangina cikin  farin ciki  ama bada Anty Fatima data karajin tsanata tanuku a cikin zuciyarta


A Ranar da nashiga gidan Alhaji Sadiq a Ranar nafara fuskatar barazana daga gun Saratu


Ina zaune akan  katafare gadona na Alfarma fuskata lulube da mayafina Mai daukar idanu sai jinayi anshigo dakin a zatona nadauka ango nane jinayi ankaraso kusa dani anshakemin wuya har Saida nagagara yin nufashi

Duka akafara kaimin tako Ina kuka nake Ina Neman dauki   Saida Saratu tamin duka lilis sana takaleni

         Tahada damin gargadi cikin kakausar murya  gamin da fadin  saita lalatamin rayuwa sai nayi danasini shigowa gidanta saita maidani Abu tausayi yada kowa bazai son ya rabeniba

Nide bace da ita komaiba saima kuka danacin gaba dayin a Raina Ina tunani wace iri rayuwa zanyi a cikin gidana


Koda Alhaji Sadiq ya shigo dakina  yaga irin abuda Saratu tamin  Rashi ya baci sosai  yabani hakuri sana yamin Alkawari zai dau mataki a kanta


    Tudaga Wana Rana Saratu tasani a gaba bani da ikon yin wani Abu a gidana nide kullu Ina daki ban Isa nafito wajeba

     Gashi sai tsoronta  ya da'su a Raina  duk abuda zatamin bazan tab'a  iya ramawaba gashi nakasa sanar da Abba halin da nake ciki

      Wani sabon Al,amari da nalura dashi shikansa Alhaji Sadiq tsorota yakeji a yazu bashi da ra ayin kansa  Umarnitane kawai yake aiki a gidan


            BAYAN WATA UKU

Da Aure Alhaji Sadiq   natashi da Rashi lafiya zazabi gashi bana inya cin Abinci danaci Zan Amar dashi

Alhaji Sadiq dakansa ya kaini hospital likita yasanar dashi cewa Ida dauke da juna biyu har natsawo wata biyu

A Ranar Alhaji Sadiq yayi murna  har kyauta Saida  yayiwa likita 

Muna dawowa gida  Alhaji  yasanar da Saratu cewa ina dauke da juna biyu  aiko a Ranar Naga tashin hankalin Dan Saratu cewa tayi ban Insa nahaihu a gidataba shekarata Sha biyar a gidan Bata taba samun cikiba saini daga zuwana  Shiko Alhaji Sadiq ya gagara Mata magana Dan shima tsorota yakeji



Cikina nada wata biyar Abbana yayi hadari Motar a kan hayansa tazuwa Abuja take ya Amsa Kiran mahalincisa


        A Wana Rana naci kuka rabuwa da Abba sau biyu Ina Suma  dan shikaide nake gani naji sanyi a Raina  shikasa Yaya Musa kasa jurewa yayi  kuka yakeyi tankar mace

  Anyi sadakar bakwai   Yaya Musa ya min nasiha sosai akan nakwatar da hankalina  rasa Abba da mukayi bawai Yana nufin narasa komai narayutaba  yamin Alkawari zai kula Dani zai sani cikin fari cikin maran yankewa

sana yace  nakoma gida tuda har anyi sadakar bakwai

              Tudaga Rasuwar Abba Yaya Musa shine ya dawo madadin Abba duk wata kullawa da Abba kenunamin Yaya Musa Yana nunamin kullu sai yakirani dan yaji lafiyata
  
  Hata gini dayakeyi nasabo gida dazai koma Saida yasanar dani    nima nake sanar dashi da Zara nahaihu zazo Kano

Anty Fatima Tubayan rasuwar Abba tamike kafarta a gidamu takecin duniyarta da tsike duk da Bata Gama takababa


  
Naci gaba da fuskarta barazana kalla kalla daga gun Saratu bata da buri da yawuce taga  cikin dake jikina ya zube Tasha samin magani a cikin lemo  

Haka nadena Shan lemo gidan hata Abinci gida nadaina cin  saboda gudun kada tacutar dani


Cikina nada wata Tara a Ranar Yaya Musa ya kirani yake sanar dani ya tare a sabon gidansa natayashi Muna sosai sana mukayi hira tare da Kara jadada Masa cewa idan Allah ya saukeni lafiya nima zanzo Kano  shide Yaya Musa yanajin a jikinsa banajin dadi Zaman Aure haka zaita tabayata  ama sai nakasa fada Masa komai Koda nayi niyar fada Masa sai bakina yamin nauyi haka Zan hakura nayi shuru


  Muna Gama waya da Yaya Musa nafito zani dakin Alhaji sai naji  Saratu tanawaya tanacewa   kadafa a samu Matsala a Wana aiki sonake kukashemi. Ita a yau  sana kufarka cikinta ku kashemin harda  Dan dake cikita

Kuzo yazu zuwa anjima Alhaji zai dawo  banaso takara Koda mitin gomane  a Raiye natsani Aysha mutuwarta kawai nake bukata

Jirine naji Yana dibata kuka nasaka nayi sauri toshe bakina kada tajiniyo

Dakina nawuce cikin sauri nadauki jakar nazuba Gwalagwlene a ciki da Dan saura kudadena  fitowa nayi daga cikin gidan

a dare nanufin tashar mota acan  nakwana da safe nahau motar Kano Saida nashigo cikin Kano natina da nabar wayata a can gashi bani

Please Login or Register in order to submit comment