Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya ce,
"A'a ke me ye haka? Ta ce, Haba Darling kai ma
ka san nan ne wajen zamana don ka riga ka
sabar min.
Ya ce, "Amma kina ganin bakuwa a wajen ko? Ko
dan rashin kamun kai." Ya zame ta takaici da
tsantsar kishi suka tokare zuciyar jawahir kamar
ta yi kuka ta dan daure ta ce, "Hafsa tashi mu
koma daki. Hafsa ta mike yayin da take gaisar da
Kausar. Suka shiga dakin jawahir Hafsa ta ce, tab
amma kina shan kallo, haka Kausar din take ba ta
da kunya? Jawahir ta ce, "Ina ruwana da ita? Me
ya dame ni da ita? Tun da ba zamanta nake yi
ba.
"Yanzu haka za ki zuba mata ido tana iskanci? In
ni ce ai sai na nuna mata cewar ita karamar 'yar
iska ce, bare yanda na ga hankalinsa da
tunaninsa duk ya raja'a a kanki me ya sa ba za
ki sakar masa jiki ku rinka farantawa juna rai
ba.?
Jawahir ta ce, "Kyale ni Hafsa ni na san halin da
zuciyata take ciki a kan son Haidar, to kin san
wani abu da yake damuna? Na tsani na bude ido
na ga Kausar tana yi masa magana ko tana
kallonsa bare ta hada jikinta da shi wallahi sai na
ji kamar na je na shake ta ta mutu ko na huta.
Hafsa ta ce, to bari na ba ki shawara wallahi
yanzu yanda na fuskarki mijinki yana tsananin
sonki mai zai hana ki fito masa da taki irin kissar
kin san Allah nan gaba sai kin dinga tausaya
masa don bin ki zai dinka yi kamar rakumi da
akala saboda 'yar uwa ba dama ce fa ke, dole ne
ki rikita Haidar, irin wannan cika haka komai ya ji,
me zai hana hankalin Haidar tashi da gigicewa a
kan ki.?
Jawahir ta ce, "To ai ni ba ki sani ba kunyar hada
jiki nake yi da shi sabo da sai na ga kamar zai ce
min ba ni da kunya.
Hafsa ta ce, "Tabdi jan zauna a barki a baya, au
na gaya miki cikin dabara da hikima za ki rinka
sakin jiki da shi kina yawan zama a duk inda
yake ki rinka yawaita kwalliyar da za ta rikitar da
shi kamar irin wannan sai kin zo kina ba ni labari
da bakinki, "Hafsa ta yi zumbur ta mike bari na yi
sauri na leka gidan wunin nan na koma gida kada
Oga ya dawo daga office ba na nan.
Jawahir ta yo mata rakiya Haidar yana falon tayi
masa sallama Hafsa tana gaba jawahir tana biye
da ita Hafsa ta fita daga falon jawahir za ta fita
ke nan Haidar ya yi magana kasa kasa, "Kada ki
fita harabar gidan nan da direba suka xo kada ya
ganki. "Jawahir ta ja tunga suka karasa sallama
da Hafsa tare da yi mata alkawarin zuwa in an
kwana biyu, ita kuma ta tafi.
Ta juyo daga rakiyarta har ta isa kofar dakinta
ya kirawo ta. Jawahir ta tsaya kam, a wajen ba
tare da ta juyo ba ta ce na'am, ya lankwasa
murya ya a raunane ya ce, "Yanzu haka za ki bar
ni na wuni da yunwa bayan kin san ba cikakkiyar
lafiya ce da ni ba, ga shi lokacin shan maganina
har yana kokarin wucewa, ta juyo a raunane cikin
tausayawa ta ce, yanzu ba kaci abinci ba.?
Ya dada langabewa to wa zai ba ni? Ke da kika
san ciwona kike girka min yanzu gashi ba ki yi
min ba. Ta ce, yaya na girka maka mana ta nufi
tebir din ya biyo bayanta yanda ta ajiye haka
yake ba wanda ya taba. "Ta bude komai ta jawo
filet ta fito da tuwo malmala biyu ta cire su daga
cikin ledar da ta zuba a filet din, ta zuba masa
miyar a daya filet din ta tura masa gabansa
kamar mai jira ya fara ci ta tsiyaya masa kunun
aya, ya yi sanyi kuwa karara a gilas kof ta ajiye
masa a gefe. Ta dan langabe kai ganin ya ture
filet din tuwon ta ce, duk yunwar da kake ji dan
wannan za ka ci? Ni jira nake fa ka cinye na kara
maka wani. Ya ce, "Haba Babyna na cinye
malmala daya da rabi ai dole na ji na koshi.
Ta dan marairaice cikin shagwaba ta ce, to ci
naman." Ta bude masa kamshinsa ya bige shi
har na ji yawuna ya tsinke, ya kamo ta ya zaunar
da ita a cinyarsa to zauna mu ci tare don na ga
alamar ba ki ci komai ba.
Ta langwabe a jikinsa ta ce, "Uhm Yaya na ci
abinci fa a koshe nake."
Ya ce, to gaya min me kika ci?
"Yaya na sha yogourt da nama na kuma sha
wannan. Ta nuna kunun ayar, da yake kofin. Ta
dauko ta sa masa a bakinsa yaya kai ma dan sha
ka ji akwai dadi. Ya kwankwada, "Uhm akwai
dadi, dan karamin, ta noke tana yi masa dariya
kasa-kasa ta ce, "Yaya ka ci naman tukunna
kada ka cika cikinka da ruwan kunun aya.
Ta yago naman ta sa masa abaki ya kama
taunawa yana lumshe ido um carkwai wannan
dadin haka kada ya tsinken kunne, "Ta kama
shasshekar dariya tana langabewa a kirjinshi tana
yago naman tana ba shi a baki.
Duk abin nan da ake yi dauriya kawai yake yi don
halin da jawahir ta tsunduma shi gaba daya ba
shi da wani kuzari ta dada rikita shi da kaunarta
da sha'awarta ta mamaye kowacce gaba ta
jikinsa, ta mike yaya ka ji ana kiran sallar la'asar
mu je mu yi sallah. Ya ce, to babyna na gode
Allah ya saka da Alkhairi Ubangiji ya yi miki
tukuici da gidan aljanna. Mu je na raka ki dakinki
ko babyna ta langabe a gefensa yaya kada a
tayar da sallah a masallaci ka je ka yi alwalar.
Ya ce, "A'a yau a tolet dinki zan yi alwalar ta yi
dariya to Yayana mu je.
Yau dai a dakinta ya yi sallah don shi ya ja musu
jam'i, ya dade yana kwararo musu addu'a sannan
suka shafa. Yau dai wuni guda cikin farin ciki da
annushuwa suka yi shi, gaba dayan su kokarin
farantawa junansu rai suke yi bugun kofar da ake
yi musu ne kamar za a balla ya sa Haidar saurin
mikewa cikin fushi ya je ya bude, Kausar ce a
tsaye tana girgiza kugu tana taunar cingam tare
da yamutsar fuska, "Lafiya.?
Abin da ya ce mata kenan.
Cikin tsiwa ta ce, "To me za ka yi min ko ka
manta cewar yanzu kai ba cikakken namiji ba ne
ka zama miskini? Ai ni ba ka da amfani a wajena
ita ma da ka ga tana rawar kafa don duk haka
kuke ne ita ma ba me lafiyar ba ce don haka ta
nakasta ka
Ya daka mata tsawa, "Ke kausar ki shiga
taitayinki ni ba sakaran namiji ba ne, ba ki isa ki
wulakanta ni ba.
Ita ma ta hau shi da ma sifa to ka sake ni mana
haka kawai don zalinci ka ajiye ni ka san ba iya
biya Min
bukatata za ka yi ba, kana so da aurena ne na
rinka bin maza kome kake nufi?"
Ya ce, "To shi ke nan na ji ki yi hakuri zan yi
shawara.
Ta ce, "Ina son zuwa gidan kawata. Ya ce, "A
dawo lafiya amma ki dawo da wuri tafi da direba
can sai ya kai ki. Ta juya ba tare da ta ce masa
komai ba.
Kausar tana daukar mota ba ta wani tafi da
direba ita kadai ta yi tafiyarta ta nufi gidan wata
kawarta, ita ma 'yar Abuja ce aure ne ya kawo ta
nan kano.
Saddika ta tare ta da murna kausar amare yau
nake zancen mun kwana biyu ba mu hadu ba, ina
so in je gidanki ashe kina tafe. Ina angon naki ya
barki kika taho ke kadai.?
Kausar ta dauki lemon da ta ajiye mata ta kurba
ta ajiye ta ce, kyale angon nan nawa ai ni na
kusa barin gidansa. Saddika ta dafe kirji, "Haba
kausar me ya yi zafi haka? Ki tuna irin wahalar
da kika sha kafin ki samu Haidar ya amince ya
aure ki, yanzu idan kika rabu da shi ta yaya za ki
maye gurbin gayen yaro mai jini a jika da naira
kamar Haidar?" Kausar ta tabe baki tare da yin tsaki ta ce, "Ai
wadannan abubuwa da kika lissafa duk sun tashi
a banza don yanzu ya zama solobiyon namiji ba
abin da yake iya yi wa mace.
Saddika ta ce cikin razana, "Ban fahimce ki ba,
me kike nufi?
Kausar ta ce, lokacin da na auri Haidar na same
shi gwarzon namiji me cikakkiyar hallita wanda
ya iya jiyar da mace dadi ko ta ina ban taba
zaton zan iya rabuwa da Haidar ba don ta ko ina
ya yi min
Zamzam ga shi hadadden miji na nunawa sa'a, to
dan bakin cikin matarsa ganin ba ta da lafiya
komai bai taba gudanuwa a tsakaninsu ba shi ne
ta yi min bakin ciki ta kwada masa abu a
gabansa ta nakasta shi har kwanciya ya yi a
asibiti amma likita ya ce ai ya riga ya nakasta.
To yanzu ya dawo gida sai dai in mun kwanta
waje daya da shi ya ruda min jiki da wasanni ba
ya iya aikata komai wallahi ni na gaji gwanda ya
sake ni na huta.
Saddika ta ce, "Gaskiya yarinyar kamar ki da
kuruciyarki da komai zaman hakuri bai kama ki
ba, to amma ba kya tunanin wata rana zai samu
lafiya ki zo kina takaici?
Kausar ta ce, "Ke kuma kin ji ki da wata magana,
likita fa ya ce min ba shi da wata ranar samun
lafiya kina so na shiga yawon bin maza da
aurena ne?
Kinsan ko musulunci ya zama dole ya sake ni.
Saddika ta ce, "Gaskiya ne da ki cilla kanki a
halaka gwanda ku rabu kawai ki auri Bomboy ............ to amma ba kwanaki na ji kin ce
kina da ciki ba."?
"Ba ciki ba ne ashe batan wata na yi daga baya
na ga al'adata ta zo. A nan ta yi sallar magariba
suka ci abinci ta yi sallar insha sannan ta tafi
gida.
.
SALON SO
PART 28 to 32.
.
Haidar da jawahir suna zaune a falo suna kallo
jawahir ta kama hamma Haidar ya jawo ta jikinsa
yana shafata ba dai bacci za ki yi ba ki bar ni.?"
Ta daga kai ka san ni da baccin wuri bari na je
daki na kwanta, "Ya langabe murya gaskiya ba za
ki tafi ki bar ni tun yanzu ba."
Ya rungume ta ya gyara mata kwanciya a jikinsa
yana shafa kanta yi bacci a haka in na gama
kallo na kai ki dakinki. Cikin mintina kadan bacci
ya kwashe jawahir dadi ya cika zuciyar Haidar jin
jawahir rungume a jikinsa taushin fatarta da
kamshin jikinta shi suke dada sa shi nishadi.
Kausar ta yi sallama ta shigo falon ba dan sanin
muhimmancin sallama a addinin musulunci ba da
bai amsa mata ba. Ya dako kai ya kalle ta, "Ina
kika je sai yanzu da daddaren nan za ki dawo
bayan na ce ki dawo da wuri.?"
Ta kalle shi ta ja tsaki, "To ina ruwanka da
dawowata da wuri ko ba da wuri ba? Kai ba wani
cikakken namiji ba bare ka ce za ka yi kishina."
Jawahir ta dan motsa ya sake rungume ta yana
jijjigata kamar yarinyar goye. Kausar ta yi tsaki
an dai fadi ba nauyi miskinin kawai kana
luguiguita yarinya kai ba wani katabus za ka iya
yi mata ba." Ta shige dakinta Haidar kuwa ya yi
mata shiru ne gudun kada jawahir ta farka amma
ya ji haushin maganar da ta yaba masa. Da ya ji
kallon ma ya ginshe shi ba zai iya ci gaba da
kallon ba, don tsananin dacin da zuciyarsa take yi
Jawahir da tun shigowar Kausar ta farka ta ji duk
abin da kausar ta gayawa Haidar ranta ya yi
mugun baci, ba ta san sanda hawaye ya fara
zubo mata ba. Haidar da ya yunkura zai mike da
jawahir a kafadarsa sai ya kula hawayen da take
yi hankalinsa ya sake tashi ya kira sunanta,
"Jawahir lafiya?"
Tayi saurin zamewa daga jikinsa ta durkusa kasa
tana kuka ta fara rokonsa don Allah don Annabi
yaya ka yi hakuri ka yafe min abin da na yi maka,
ni na jawo maka matsalar da kake ciki wallahi
tallahi ba da niyya na yi maka haka ba kan
tsautsayi ne da kaddara, ina neman afuwarka da
gafararka ko na samu sassauci a zuciyata."
Ya mike tsaye ya kamo kafadunta ya dago ta ya
rungume ta a jikinsa yana share mata hawayen,
"Yi shiru babyna daina kuka ba so ki kuma irin
wannan tunanin a zuciyarki, ki sani duk abin da
Allah ya yi zai samu bawa daman tun fil'azal
rubutacce ne, kuma babu wanda ya isa ya
kankare shi ko ya goge shi. Don haka ki kaddara
daman can Allah ya yi hakan za ta faru da ni, don
haka ni ba na so na ji kina cewa ke ce sanadi
kada ki kuma fada, ni na yarda da kaddara don
haka ba na zarginki da komai, ki kwantar da
hankalinki ba na son ganin ki cikin damuwa, kin ji
ko. Ta daga kai alamar amsawa, "To mu je ki
kwanta. Yana rugume da ita har dakinta, ya raka
ta tolet ta yi borush ya riko ta sai da ya kwantar
da ita a gadonta ya ja bargo ya rufe ta ya kunna
mata A.C ya sumbace ta a kumatu ki yi bacci
lafiya babyna. Ya juya ya fita ya nufi nasa dakin.
Yana fita jawahir ta mike ta dauko tsaleliyar rigar
baccinta ta saka ta shafe jikinta da humra. Ta
dade feshe dakin da Air Freeshner nan da nan
sanyin A.C da daddadan kamshi suka shiga tashi.
Ta matsa mouth freeshner a bakinta nan da nan
sanyayyen kamshi ya rinka fita ta haye gadonta
ta yi lumtsim da ita.
Haidar ya shigo wanka ya fito ya shafe jikinsa da
turare ya hau gado dan kwanciya amma ina
baccin ya gagara sai juyi yake yi yana tunano
lallausan jikin jawahir da taushinsa, ya san ina
bacci zai dauke shi, ya sa kayan baccinsa ya fito
ya rufe dakinsa ya nufi dakin jawahir.
Ya sa safayar mukullinsa ya bude dakin ya shiga
ya mayar ya rufe. Ya shiga cikin dakin nata
wanda sanyin A.C ya gama ratsa shi, ga man
nan na turarenta mai dadin kamshi yana tashi.
Ya kunna fitila ya yaye bargon da ta rufa ya kalle
ta cikin tsaleliyar rigar baccinta wadda ta kara
fito mata da sigar kyanta, baccinta take yi hankali
kwance.
.
SALON SO
PART 33
.
Ya kashe fitilar ya hau gadon ya shiga cikin
bargon ya sa hannu ya shafo ta. Cikin razana ta
farka a firgice ta yi zumbur ta mike tsorace tana
wayyo Allah na Yaya na shiga uku, wayyo Allah
yaya na ka zo ka cece ni." Ya mike shi ma ya
riko ta, ta dada firgicewa tare da sa kuka, "Wayyo
na shiga uku yaya ka zo ka cece ni." Ya ce,
"Jawahir meye haka? Ni ne fa Yayanki Haidar ba
ki gane ni ba ne? Ya kunna fitila ta daga kai ta
kalle shi ta mayar dakanta kan kirjinsa ta kwantar
tana ajiyar zuciya. Ya sa hannu ya zagaye ta ya
kashe fitilar ya yi gadon da ita. Ya kwanta tana
manne a jikinsa, jikinta sai bari yake yi na
tsoratar da ta yi.
Zuciyar Haidar fes yau ga shi manne da jawahir
dinsa, abar sonsa shi kuwa ya taba jin jiki me
taushi da santsi kamar na jawahir dinsa? Shi dai
bai gushe ba yana sambatu da jin dadin tattausar
jiki har bacci ya kwashe shi.
Da asuba ya riga ta tashi sai da ya dauko alwala
sannan ya tashe ta ta tafi yo alwala kafin ta
dawo ya tayar da raka'atainil fajri ita ma ta tayar
suna idarwa suka tayar da sallar asuba Haidar ya
ja musu limanci.
Suna idarwa suka ja carbi suka yi ta yin addu'a
har suka shafa ya bude musu kur'ani suka biya
tare suka sake yin addu'a suka shafa.
Ta durkusa gabansa yaya ina kwana. Ya amsa
cikin murmushin jin dadi kin kwana lafiya yaya
tsoro? Ta yi murmushi ta mike ya ce, "Ina za ki?
Sai da ta rissana sannan ta ce, "Kicin za ni. Ya
ce "A'a taho kwanciya za mu yi suka koma gado
suka kwanta.
Bacci ya dade da kwashe su wani gigitaccen bugu
ne ya farkar da su a wahalce Haidar ya zare
jikinsa daga na jawahir ya mike ya nufi kofar ya
bude. Kausar ce ta cukuikuye masa wuyan riga
tana cewa, "Kai wallahi sai ka sake ni takardarta
za ka ba ni ba zan iya zama da miskini ba.
Ya wankawa fuskarta mari ya ce, "Ni kika
shakarwa wuyan riga, dan iska za ki mayar da
ni? An ki a sake ki din ki je ki gayawa duk wanda
za ki gayawa. Ta dafe kunci ni ka mara to
wallahi sai ka gane kurenka. Ta juya ta yi dakinta
ta dauko mayafi ta yi waje ta hau mota ta tuka
kanta ta fice daga gidan.
Kotu ta nufa ta shigar da kara.
Haidar yana gida sun gama shirinsu sun ci
kwalliya kamar masu xuwa fati, sun gama
karyawa ke nan yaron gidansa ya yi sallama a
kofar falon aka amsa masa ba tare da ya shiga
ba ya ce Yallabai ana sallama da kai a waje.
Ya ce, "Okey ga ni nan fitowa.
Ya mike ya fita
Da mamakinsa suka gaisa da bako ba tare da ya
san shi ba. Bako ya mika masa zungureriyar
takarda, "Ni yaron alkali ne ga shi wannan
sammaci ne daga kotu matarka tana kararka.
Haidar ya rinka juya takarda a hannunsa cikin
mamaki ya ce, "Okey je ka na gani. Yaron alkali
ya juya ya tafi, Haidar ya shiga gida
Ya cewa jawahir zai je gida yanzu Abbansa yana
son ganinsa. Ta yi masa kyakkyawar addu'a tare
da fatan Allah ya dawo da shi lafiya."
A hankali ya rinka juya motar yana mamakin hali
irin na kausar. Yana isa gida ya samu Abbansa a
falo da Anti suka gaisa sai ya mikawa Abbansa
takardar da aka kawo masa ya ware takardar ya
karanta. Abba ya hangame baki tare da yin
salati. Cikin yaya? Me ya hada ku? Haidar ya
kwashe labarin komai ya gaya masa. Abba ya
kama salati amma wannan yarinya ta ci mana
mutunci. Anti ta ce ka sake ta kawai ba sai an je
gaban kotu ta tsinka mu ba.
Nan take Haidar ya rubuta mata takardar saki
daya Anti ta karba ta bawa me aikinta tace ta yi
sauri ta je direba ya kai ta gidan Saddika kawar
Kausar su kaiwa Kausar din.
Kausar kuwa tana ganin takarda ta cika da farin
ciki inda a nan take ta yi wa alkalin waya ta ce
ta janye shari'ar ta yi sauri ta koma gidan Haidar
daman ta sa 'yan matanta sun hada mata
kayanta na sawa da duk wani abu na amfaninta
na kwalliya suka judo mata akwatunanta suka
loda su a but direba ya je su zuwa Airport suka
yanki tikiti suka nufi Abuja.
Abbab Haidar ya dube shi ya ce, "Bana so ka sa
damuwa a ranka bare ka zo abin yana damunka
daman na gama shirya muku tafiya xuwa kasar
waje Kai da
jawahir za ku je asibitin Cairo sabo da haka ku je
ku fara shiri nan da sati daya za ku tafi.
"To Abba mun gode Allah ya saka da alheri
Ubangiji ya kara budi.
Haidar ya koma gida yake gayawa jawahir abin
da ya faru duk da jawahir ba ta son zaman
Kausar a gidan amma ba ta ji dadin sakin da
Haidar ya yi mata ba. Ba su da wani lokaci sai
na shiri da ziyartar 'yan uwa suna yi musu
sallama.
Ranar da suka je Abuja gidan Ankul Anti Maryam
ta ce ya dai 'yata in ce ko dai har yanzu kina
shan abubuwan da na gaya miki?
"Ai Anti tun ranar da na bar gidan nan ban yi
fashin shan kayayyakin nan ba, don wasu
abubuwan ma idan na hada har da Yayan muke
sha ba tare da ya san ko meye ba.
"Yauwa diyata na sara miki yanzu na san kin
tsumu kin cika da ni'ima sosai karyar Haidar ya
dandana ki ya kuma kusantar wata matar.
"Allah Auntyna, "Suka tafa. Aunty maryam ta
kwaso mata wasu hadin da ta kuma yi tare da
wani turare na gama da ake yi kafin saduwa da
miji, tsaraba dai sosai ta hada mata don tafiya
Cairo.
Sun je gidan Inna gidan Yagwalgwal, gidan Faruk,
gidansu Bilkisu, gidan Abba, gidan Dady, duk
gidan dangi da 'yan uwa babu inda ba su ziyarta
ba.
Sha biyu na dare jirginsu ya tashi xuwa kasar
Egypt wato inda za su sauka a birnin Cairo inda
asibitin da za a duba Haidar yake.
Ranar da suka dira gajiya ba ta bar su ba
ramuwar bacci suka yi sai washegari suka isa
asibitin. Aka saka Haidar a computer cikin lokaci
kankani suka gano matsalar ba tare da bata
lokaci ba suka yi masa aiki suka kwantar da shi a
asibitin tsawon sati daya saboda magungunan da
yake sha.
Cikin ikon Allah Haidar ya ware ya samu sauki
kamar ba shi ba. Asibitin sun sallame shi sun
dawo Hotel din da suka sauka. Yana kwance a
kan kafet jawahir tana masa tausa sannu a
hankali yana wash! Wash!! Tare da lumshe ido.
Yau duk ya wani shagwabe mata ya narke mata
ta hana ta sukuni daga ya ce, nan yana cuwo sai
ya ce can. Sai bin sa take da lallama cikin
tausayawa da kyar ta samu ya yi bacci ta shiga
tolet ta yi wanka ta fito ta gyara jikinta da
hadadden mayuka masu kamshi tare da turarukan
da ta mulke jikinta kowacce gaba ta jikinta
kamshi take fitarwa.
Ta saka 'yar bingilar rigar bacci iya cinya me
hannun shimi ta dada feshe dakin da Air
freeshner. Dakin ya dau sanyi da daddadan
kamshi ta haye gado ta shiga bargo ba ta jima ba
bacci ya yi awon gaba da ita.
Haidar da idonsa yake a kanne yana kallonta ya
mike shi ma ya shiga tolet ya watsa ruwa ya fito
ya gama shirinsa ya hade jikinsa da kamshin
turare, ya kashe fitila ya hau gadon ya kunna dim
night dakin ya yi shiru ba ka jin motsin komai sai
karar A.C Haidar ya manne ta a kirjinsa ya matse
ta gam, ya tura harshensa cikin bakinta ya rinka
tsotsa yana wani salo na daban. Da ya gangaro
zuwa kirjinta yayin da ya zare karamar rigar da
take jikinta.
Bayyanar na shanunta a waje shi ya kara gigitar
da shi jikinsa ya hau bari da rawa ya gigice ya
dimauce har ya manta a wacce duniyar yake.
"KASH
MASU KARATU KU YI MIN HAKURI MU HADU A
KASHI NA UKU DON JIN HANYOYIN DA JAWAHIR
TAKE BI DON SIYE ZUCIYAR HAIDAR YA ZAMO BA
SHI DA TUNANIN WATA DIYA MACE SAI ITA.
SANNAN KU JI KAUSAR ZA TA AURI BOMBOY DIN NE
KO KUMA DAI............ KU BIYO NI
A KASHI NA UKU
AMMA SAI NAGA
COMMENT DA YAWA IDAN DAI
DA GASKE KUNA SUN CIGABAN.
.
SANNAN MURA TA RIKE NI WATA/WANI TAYI/YAYI VOLUNTEER TA/YA SAYO MIN TOM-TOM IDAN KUMA NAJI SHIRU............. HMMMMMM
.
SAI MUN HADE.
.
(((((SALON SO)))))
(((((PART 34))))))
.
Tunda kun hana ni Tom Tom dina shikenan, amma fa........ Ko da yake ba sai na fada ba.
.
Jikinta ya rinka rawa da karkarwa kamar mazari. Ta
kasa wani katabus sai kuka data ke yi tana yi masa
magiyar daya hakura ya kyale ta.
Haidar kuwa kusan ma iya cewa hankalinsa baya
jikinsa saboda samvatu da ya rinka yi yana surutai.
Hankalin jawahir ya tashi, ta rinka dukan Haidar tana girgiza shi yayin da ta tsala wata kara shi
kenan Haidar ya cika aiki.
Sai da Haidar ya gama samun nutsuwa hankalinsa
ya dawo jikinsa sannan ya kula da halin da jawahir
take ciki sai nishi take yi sama-sama fuskarta da
fulon da ta ke kai sun jike da gumi da hawaye. Inna lillahi wa'inna ilaihir raji'un, ya dago ta yaga ta
koma ta langabe a hankali ya ajiye ta a gadon ya
nufi tolet ya cika baho da ruwan zafi ya zuba datol
yaje ya dauko ta ya sakata a ruwan zafin ya rinka
buda mata kafafuwanta ruwan zafin yana ratsa ta.
Ita kuwa Jawahir sai 'yar kara take yi irin ta galabaitar nan da wahala. Haidar kamar zai yi kuka
saboda tsananin tausayinta. Sau uku yana canza
mata ruwan ya karanta mata niyyar wanka ta fada
a zuciyarta, ya yi mata wankan tsarki shima ya yi
yana dota a tawul ya kawo ta dakin ya zira mata
doguwar riga shima yasa jallabiya. Ya dauki waya ya bugawa likitan hotal din cikin
lokacin kankani ya zo ya duba jawahir ya yi mata
allura ya ba wa Haidar magungunan da zai bata
tasha.
Likita ya yi musu sallama ya fita Haidar ya tsiyaye
mata madarar kwali a kofi tana manne a kirjinsa duk ta wani langabe don bata da kuzarin komai sai
tsananin kasala da ciwon jiki ga radadi da yake
damunta.
Ya dago kanta ya sa mata kofin a bakinta ta
langabe cikin shagwaba ta ce ni bazan iya sha ba,
yi hakuri bebi na dan sha kurbi kadan kin ji kinga magani zaki sha don jikinki ya wartsake
Ta kurba ta hadiye da kyar, ta kau da kai, "Yi hakuri
dan kara kadan kinji bebi na.
Da lallashi da lallama ta dan sha da yawa ya bata
maganin da ruwa ta sha ya dauke ta suka koma
daki lokacin karfe biyu na dare, ya kwanta a gadon ya dorata a kirjinsa ya rungume ta tana ta faman
raki wayyo yayana bayana kuguna kaina yaya
ko'ina ciwo yake yi min
"Sannu bebi na Allah ya yi miki albarka hakika kin
cika 'yar halak da ki ka kawo min budurcinki lafiya.
Allah ya yi miki albarka Allah ya saka miki da alheri. Ubangiji ya bamu zuri'a ta gari."
Ya rinka shafa bayanta yana yi mata tausa kadan-
kadan, yana mammatsa mata jikinta bacci ya
dauketa. Haidar ya rungume ta ya kankame kamar
wani zai kwace masa ita, amma maganar bacci
babu ita don tsananin dadi da zumudi ya hana shi gyangyadawa.
Mamaki ne ya cika zuciyar Haidar yanda ya ji
dandanon zumar jawahir yanzu jawahir din da ya
raina ce Allah ya wadata ta da ni'ima haka? Lallai
dan hakin da ka raina shi yake tsone maka idonka.
Yau dai kam ga shi jawahir ta tsone masa idon, lallai Allah yana sonsa da ya dawo masa da jawahir
bayan subuce masa da tayi a baya, Allah ya taimake
shi bai yi wautar sakin ta ba.
Ai dole ne ya tashi ya yi nafila don

Please Login or Register in order to submit comment