Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ
[1/7, 6:50 AM] Kausar LuvπŸ’ž: [10/14, 11:25 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
1 to 5
Garin kano! Gari ne mai yalwar arziki da tarin albarka,kasuwanci shine babban jigon bunkasar garin kano.

Ta dabo tumbin giwah yaro koda mai kazo an fikah. Gwarxo family, wani Babban family ne dake cikin garin kano, Alh Usman shine jagoran wannan family tsoho mai ran karfeyh.

Alh Maleek, Alh Amin, hajiyah sadeeyah, sune "ya "yan Alh usman gwarzo, matan Alh usman 2 dayah ta rasu uwargidan mai sunah jameelah sea kuma ta biyu wadda suke tare har ynxn.

Mai suna zubaidah, Alh maleek Alh amin sune "ya "yan zubaidah, hajiyah sadeeyah itace "Yar jameelah uwargidah kenan.

Kasancewar Allah bai bata haihuwah da wuri bah itace qanwarsu Alh maleek da Alh Amin.

Alhjn Gwarzo shine sunan da suke kiran Alh usman dashi a wannan family din, Zaune suke a cikin Babban gidansu, Alh Maleek Alh Amin da kuma Alh usman.

Alh Amin shine Babban dan Alhjn gwarzo sea kuma Alh maleek sea Hajiyah sadiyah.

Alh Amin matarsa daya mai suna muhibbah ana kirantah da hajiyah "yarsa dayah a duniyah mai sunah amal.

Alh maleek matarsa dayah shimah mai suna juwairah "ya "yanta 2 a duniyah dayah namiji mai suna Sabeet sea kuma autarta mai suna maleekah.

Kwance yake kan gadonshi yana operating din system, mutum ne fari, mai cikar kamala, dogo ne yana da fadin kirji mai kyau ne na gaske kai da ganinshi kasan yana cikin kwanciyar hankali.
Anwar Ameer kenan! da ne ga Ameer dan asalin qasar Ghana, shima dea a gidan Alhjn gwarzo yake mahaipiyarsa itace sadeeyah, Allah yayi matah rasuwah shekaru 20 kenan da suka wuceh. Mahaipinsah kuwah yana Ghana da zamah.

Mahaipinsah ya auri mahaipiyarsah ne cewa da sadeeyah shekaru 30 da suka wuceh lokacin tana da shekara 10 a duniyah

Kasancewar a wannan family din yara tun suna qanana ake musu aure

Bayan shekaru 3 dayin auren Allah y bata cikin Anwar, a lokacin ne kumah aka aikowah da Ameer cewar mahaipinsah ba lpy yazo.
Ya nema tafiyah da Sadeeyah amma alhjn gwarzo ya hana hkan yasah ameer tafiyah ya bar sadeeyah tun a lokacin kuwah har ynxn bai dawo Nigeria bah

Anwar jikane ga Alhjn gwarzo mahaipiyarsah ya haifah kenan. A nan gidan yake a nan yake rayuwarsah babu wanda baiyya sonshi a gidan idan aka cire hajiyah.

A wannan family din suna da wata al'adah ta aurar da yara matah tun suna qanana (underage) yarinya data kai 7_10 an aurar da itah sea dea baza'a kaitah gidan Miji bah har sea ta gama secondary.

Maleeka maleek, Amal Amin sun matuqar shaquwa da junah duk da Cewar amal ta baiwah maleeka shekaru 3 da heahuwa kasancewar hka, adda take kirantah hakan yasah kowah ma na gidan adda yake kirantah.

Maleeka fara ceh amma ba sosai bah Allah y hore mata dukiyar Fulani da hips gata da tsiwan tsiyah bata jin magana ko kadan sea dea kuma Allah yay mata saurin kuka, Abu kadan sea hawaye kimanin shekaruntah 17 tana SS3 ne a D leader's of tomorrow secondary school.
Babbar makarantah ceh a cikin garin kano sea Wanda mahaipansah suka kai dons ke shigah wannan makarantar.

Amal amin baqa ceh amma ba sosai bah akuy hankali ga jin magana tsiewa ko kadan bai dametah bah. Kimanin shekarunta 20 a duniyah, tana NCE 3 ne a FCE kano tana school of science Education. A Bio/Comp depertment. Sea dea kuma tana da ciwon asthma. Wannan kenan.

***************
Adda pls tashi mutafiyh shan ice cream, pls! Kai Maleeka yanzun nan fa kinsan muka futah Yaa Anwar na ganinmu yana iya cewa mu dawo, sea muce masah hajiyah ceh ta aike mu, idan y sanar da itah fah? Ai nasan zatace masa eh, Ok mutafiyh.

Hanya suka kamo daga cikin babban katafaren falon gidan zuwah wajieyh, tafiyah suke cikin wani salo na daban

Adda kinsan mie? Kai Maleeka pls keep quite, shiru tai ta kalle addan tai mata Murmushi tare da fadar I Luv u my sis, me too my qanwah, I Luv u more then word can express. Hakan yayi dae2 da dawowar Anwar karo yay da Maleeka, ke!
By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman shakur😘
[10/14, 8:58 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na kausar M Hassan & Aishat Muh'd
6 to 10
Ke Maleeka! Kapin ya qarasa maganar da zayyi Jikinta yahau rawa sorry yaa Anwar,ya daure fuska wai ke maleeka maisa baki da natsuwane??by d way,inama zaku da yamman nan??

Amal tace yaya zamuje shan ice cream ne,yana kallon maleeka ta gefen ido yanda ta cika tai fam,tana zumburu bakinan,hmmm maleeka case!

Oya kuzo muje na kaiku,maleeka ta kalli Amal tai mata singnal da ido alamun karta bari yakaisu,Amal tace yaa daka barshi zanyi driving da kaina.

Anwar yace but u know ur health condition muje na kaiku da kaina,maleeka juyawa tayi tana sharan kwalla zata koma cikin gida,ke!ya dakamata tsawa,

Chak ta tsaya,ita bata juyoba ita kuma bata karasa gaba ba,yace zonan,ta taho yace dannace zan kaiku ne kike kuka??tai shiru.

Yajuyo yay ya kalli Amal,yace swt sis kiyi driving ahanakali kinji take care,i hope ur inhaler is with u??tace yes bro,yace ok u people should take care...

Yajuya aiko maleeka tasa hannu akunne tai mai gwalo, caraf yajuyo, a dari ta arce tayi wurin parking space,murmushi yay yace Allah shiryeki mylin.

Suka shiga mota ahanakali Amal kejan motan hankalinsu kwance,GENESIS sukaje,sukasha ice cream din sanan suka saima sauran mutanen gidan.

Bayan sun gama suka fito dan tafiya gida,maleeka ne tahango classmates dinta tace Adda plz naje mu gaisa??yanda ta marairaice yasa Amal tace go buh kada ki jimah.

Kiss ta mata akumatu tace tnx adda na,Amal ta shiga mota ta zauna yayinda itakuma Maleeka ta tafi wajen friends dinta.

Suna hangota suka fara wasata "yesso d babe is here, m2 ,hot chick,yarinyar yar dagwas_dagwas..kece mai suna kala kala...

Tawani gyara tsayuwa batare da ta karaso suba tace a lissafo min names din,sukace kece maleeka,kece chick,kece mylin ,kece M2(square).

Wani ihu sukayi suka rumgume juna,kana ganinsu kaga iyayen rawan kai da iyayi,..maleeka tace guys nabar Adda na a car so i have to go,see yeah!

Ta koma car din kafin Amal tai magana,ta tari numfashita i know wot u will say swt Adda ta wani langwabar dakai sorry Adda na dadeko..

Amal girgiza kai kawai tai, tace zanga randa zaki girma maleeka shagwaba dinki is too much..tace Allah adda bazan girmaba niko adda ko aure bazan yibama.

Amal tace y??maleeka ta yatsine fuska just lyk dat nafison zama da momy na da ke wlh,Amal kawai ta girgiza kai dan haryau Maleeka batasan wacece itaba.

Ahanakali take driving,wata mota wanda ga dukkan Alamu tabaci tanata fitar da hayaki agaban su,gashi suna cikin hold up balle su chanza hanya.

Amal ce tafara tari,tana chakuwa nan irin tamasu asma,maleeka na ganin haka tasan asman ne, tafara kuka adda kashe motan kinsan ni ban iyaba kuma muna cikin titi.

Amma ina!!Amal tuni tafita daga hayyacinta ......
By
Kausar luvπŸ’ž & maman shakur 😘
[10/15, 12:21 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
10 to 15
Adda!!! Hka ta fada daga nan kuma ta fitah daga moto din tana fitah ta hango wani saurayi yana shirin shigah moto a dayan gefen titin da gudu ta isah gareshi.

Pls help my Sister x dying! Tsayawa yay chack yana kallontah d way yanda take maganan da yanda bakintah ke motsawa abun y burgeshi.

Hannunshi ta riqah tare da fadar pls help me ban iya driving ba pls!!, Murmushi kawea yay matah yace let's go, hanya suka kama ya shigah gurin driven ita kuma Amal, Maleeka ta matsa da ita a front set, hkan yayi dea2,da samun hanyar wucewar da sukayi.

Mai ke damuntah ne? Asthma ne, to ki dubah ko ta fitoh da inhelar dintah mana, to,dubawah tai ta kuwa ci sa'ah ta ganta a cikin jakar amal ta dauka ta shaqah mata da hka har ta farfado.

Sanuu addanah, uhm yauwa mylin ta fada tana yatsieni fuskah, ina ne gidanku??nan tafadan mishi ,a haka har suka isa gidah, gate man y bude masu kopa kasancewar yagah moto din amal.

Kai tsaye gurin parking space y nufah, yay parking, Maleeka ta bude motar ta riqa adda suka wuce cikin gidan, kasancewar da amal da mylin duk bangare daya suke zaune ta bangaren su amal.

Humm nyc girl, abunda saurayin nan y fada kenan, ya ajiye key din motar a saman moto din bayan ya kashe ya kama hanya ya ficeh daga gidan.

Sannu adda, yauwa mylin ta fada tare da Murmushi, bara in dubah wannan bawan Allah da yay helping dinmu, toh buh kada ki jimah kinsan Yaa idan ya ganki zea fara fada.

Humm nidea bara in tafiyh, hanya ta kama ta fitoh sea parking space din gidan, babu saurayin nan babu alamunshi, sea key ta gani a kan moto

Oh no! Gashi ko gdya ban masah bah, kai ni mylin akuy eh yane, hka ta fada ta dau key din ta juyah sea kuma taga wani card a qasah, let me c nawaye ne, dauka tai tare da dubawah.

Number ce ta gani tare da sunah, an rubutah Mustapha Ahmad mumtaz, Murmushi tai ta wuce cikin gidan, ke ina kika fitoh? Yaa... Yaa mi? Nan take ta sanar dashi komai.

U c, sea da nace ku bari na kaiku kuka ki, sorry Yaa An! Hka ta fada ta langabeyh kai, its ok, tare suka shigah dakin ya dubah amal, ya fitoh dakin.

Adda kin san mi? Uhm sea kin fada, ban fah ma guy din nan gdya bah, so y kenan? Kingah wani card nan da nagani may be nashi ne, zan kirah zuwa anjima inji.

Gskya kam y kamatah, hka kuwah akayi, misalin 8pm zaune take kan kujera ta saka number din ta kirah ringing daya biyu aka daukah, sallama yay a cikin muryar sah mai dadin sauraro, ina wuni? Lpy qlw, dan Allah kaine ka taimakemu dazun? Murmushi yay tukunnah yace yaushe?

Dazun akan street, ka kawo mu gidah, gwarzo family, yah hkne, Allah sarki na mantah ban maka gdyah bah, koda na fitoh ka wuceh sea naga complementary card dinka, a qasah na daukah.

Allah sarki bkomai, sunana Mustafah Ahmad mumtaz, amma anfei kirana da musty, Allah sarki ni kuma sunana Maleeka Maleek gwarzo family members dinmu na kirana da mylin school mates Dinah kuma M2.

Nyc name, hka sukayi sallama suka kashe wayan, mylin! Na'am addana mu tafiyh kin San tym din dinner yayi, tohm my adda kinsan u ar d best sis in d world, kemah hka inji amal.

Hanya suka kama sea bangaren da suke dinner kasancewar wani babban daki ne aka ware a nan suke cin abunci suke firah da meeting da dea sauran abubuwah.

Kodah Suka Isah Kowah na gurin Alhjin Gwarzo,Dad, Yaa An, hajiyah kowah dea na gurin in banda sabeet, kasancewar shi yana KSA a chan yake karatu.

Sallama sukayi suka sami guri suka zaunah kan dining din, ga Anwar(yaa An) ga maleeka kusada shi,itakuma Amal tana zaune kusa da mum dinta.

Addu'ah sukayi tukunnah suka fara cin abunci suna ci suna firah, mylin kuwah tayi shiru, muryar wannan saurayin kawea ke yi matah gizo a kunne,ko abincin ma takasaci.

A chan bangaren musty kuwah ya kasa samun natsuwah gaba dayah ilahirin hankalinshi na kan mylin, idan y tunah da irin yarfeyh da hannuwah da kuma hannunsah data riqah,ga yanda take kukan nan abun sea ya qara burgeshi, gskya I lyk u mylin. Abunda y fada kenan.
Shin WANENE MUSTAFAH AHMD MUMTAZ???
By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman shakur😘
[10/17, 7:55 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
15 to 20
Mustafah Ahmd Mumtza, da ne ga Alh Ahmd Mumtzah Babban Ma'ikacin Gwamnati ne kuma dan kasuwa, yana Da Matah dayah Mai Suna Aminatu.

Ita kadai ceh Matarshi, "yan "yan shi 2 mustafah da kuma qanwarsah mai sunah Phertymah.
Mahaipansu na matuqar sonsu a rayuwa.

Mustafah saurayi ne yana da haske amma ba'a kiranshi da farar Fatah, yana da dogon hanci da fadadden kirji, yana da son jama'ah amma kuma miskilin mutum ne, a UK yay karatunshi na degree har zuwa masters indah ya karanchieyh international relationship.
Yana kuma da ilimin addini sosai. Wannan kenan.
********
Kewai bazakici Abincin bane maleeka???ta zumburo baki Yaya An ni nama koshi bacci nakeji,ya daure fuska ko kici kona bata miki rai awajenan,hakanan tafara cusa abincin dukda baya mata dadi.

Bayan sun gamaci taje taja hanun Amal suka tafi, sukama iyayen nasu sallama suka wuce dakinsu dake part din momyn maleeka,wanka kawai sukayi sukabi lafiyar gado.

Cikin dare maleeka taji Amal na magana,firgigit ta farka mezata gani,Amal ce harta fado kasa Asman ta yatashi sosai. maleeka ta rude ta shiga neman inhaler dinta bata ganiba,fita daga dakinsu tayi tatafi dakin mum dinta tana knocking.. momy!!!kifito adda batada lpy...

Mom itama arude tafito tare da Abba suka shiga dakin,Abba yace ina inhaler dinta? tace wlh Abba naduba ban ganiba,abba yace daukomin wayata nakira yayanki dan akwai kwara daya sabo ahanunshi nace ya ajeye. tana kuka tatafi dauko wayan.

Abba kuma yasa kan Amal a cinyarshi,maleeka ta shigo da gudu tabashi wayan. Dialing number din yay y kira An, dai dai lokacin ya sallame sallan dama akwai kiyamun laili Anwar,dauka yayi zumbur yamike ya janyo drawer dinshi yadauko sabon inhaler yataho side dinsu akidime.

Maleeka jeki bude kofa Anwar gashican ya iso yana knocking.da sauri taje tana kuka sosai tana bude kofan tafada jikinshi tana kuka,yaya kaga ciwon adda yafara ko?

Kasa motsi ma yayi,jikinshi yasaki gaba daya,muryan Abba sukaji yana cewa kin tsareshi da surutu bazaki bari yazoba sai yarinya ta mutu ko?sai alokacin Anwar yasamu karfin tureta yarikemata hannu suka wuce dakin..

Koda suka shiga Asman yay tsanani dan har wani bankarewa take tana numfashi kaman zata mutu,maleeka takara bare baki tana kuka,ta rirrike Anwar tana do something yaya..

Abba yace wai ke maleeka wace iri ce??ki sakeshi yabata inhaler mana,kin rirrikeshi kuma kina do something,sakinshi tayi,Anwar yasa mata inhaler din ta shaka da kyar tadawo hayyacinta.

Momy dai tace bari taje ta kwanta bacci takeji kanta na ciwo,haryanzu kan Amal na kafan Abba tana numfashi ahanakali,ita kuma maleeka ta zauna kusa da Anwar tana sauke ajiyan zuciya.sai wuraren 3 bacci ya dauke maleeka wanda batasan lokacin da ta kwanto da kanta kafadar Anwar ba..itama ba dadewa Amal bacci ya dauketa..

Anwar yace Abba gaskiya gobe zamukai Amal asibiti,kwananan asman na yawan tashi,Abba yace Allah kaimu,yace mikomin filo tunda sunyi bacci muma muje mu kwanta,Anwar yamiko mai filo yasa kan Amal yamike yace bari na kwanta,ka tsaya anan zuwa dan Anjima incase inta kara tashi,yawuce yafita.

Anwar ya kalli maleeka wanda har yanzu kanta na kafadanshi tana bacci ahanakali ya kwanto da ita yasa kanta a cinyanshi,yana kallonta wata silk kayan bacci ne ajikinta pink riga da wando har kasa.

Shafa gefen fukanta yayi,yace Allah ya shiryamin ke maleeka,banason kina tsiwa da rashin kunya.inaso ki natsu ki shiryu ko maji dadin rayuwarmu..

Sai asuba ya dauko filo yasa mata yawuce yatafi masallaci,dasafe alh Amin(baban Amal) da alh maleek(baban maleeka)da Anwar suka sa Amal a mota sai asibiti maleeka taci kuka wai ita zata bisu saida dad yay kaman zai daketa sanan tadawo.

Sai bayan magrib suka dawo maleeka tamaki fitowa saboda yanda take fushi dakowa,Amal ne tashigo ta lallasheta da kyar tahakura adaki sukaci abinci bayan sallan isha Amal tace maleeka tashi muje lesson kinsan yau akwai lesson ko?

Maleeka tace adda wlh bacci nakeji,kedai kije Amal tayi tayi amma taki zuwa Amal ta wuce tatafi. cikin barshi taji ana tashinta bude ido tayi taga mum dinta...mum tace oya sa hijab kitafi lesson kafin Anwar yabiyoki.kinsan Abba yahanaki kin zuwa ko ? oya wuce kitafi kafin nabata miki rai...

Mikewa tayi tana zumburo baki kaman tai kuka tatafi tana cikin tafiya tama kusa kaiwa side din Anwar din inda yake musu lesson aka dauke wuta gashi wuraren 10 tsoro yakamata dan bama ta dauko wayantaba.

Ihu tafara tana kuka wayyo mumy duhu zan mutu kunama zai harben, wayyo mumy maciji somebody help..Anwar lokacin yana cikin yima amal lesson aka dauke wuta kawai yaji ihun maleeka murmushi yay yace matsoraciya.

Fita yayi shima ahaka dan bai dauko torch ba,saida yakai wajen dayakejin muryanta yace malama yimana shiru ganinan,takara rudewa yaya wlh bana ganinka,yace ki tsaya inda kike bari na zo,tace to yafara tafiya chan yaji yakamo.......
By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur 😘
[10/18, 7:41 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
20 to 25
Kamota yay ta fado kan kirjinshi, kankamieshi tai tare da fadar tnk God Yaa An, to sarkin jin tsoro sakeni, noo pls Yaa wlh tsoro nakeji, ok let's go, hannunshi ta riqieyh gam har suka isah, hakan yayi dea2 da kunna generator din da akayi a gidan.

Haka dea yay masu lesson din ya kammala tare da yi musu sallama. kwantawa yay amma kwata2 ya kasah samun natsuwah da kyar yaga safey.

Yau Monday tunda safey suka shirya zuwa makarantah, Mylin ta saka uniform dinta wanda suke dark blue din wando, light blue din rigah hka hijab ma light blue sea black head, ta saka takalmintah turkey da safar tah fara duk da ba wata kwalliyah tai bah amma tayi kyau sosai.

Inda Amal ta Shirya Cikin Wata Dogowar rigah black mai kyau ta saka gyalentah pinck, takalmintah mah hka Jakarta mah hka ta dea yi kyau sosai.

Fitowah sukayi daga dakinsu, suka zarceyh gun hajiyah sukayi mata sallama suka fitoh, hakan yayi dea2 da shigowar anwar side dinsu, "Yaa An ina kwana? Hka suka gaisheshi "lpy qlw' ya amsah tare da Murmushi, har kun shirya? Eh, ok so let's go, Yaa An Adda zata kaini school ita kuma ta wuceyh, wata harara ya ballamatah wanda hakan yasah tai shiru, dole suka shigah motarshi kasancewar zea wuce gurin aiki a ministry of information, Mylin ce a gaba, Amal na back set.

Tafiya suke suna firah abunsu gwanin ban Sha'awa har suka isah FCE kano suka ajiye Amal, Yaa An bye, ok Swt sis, Mylin take care of ur self.

U2 addana, inhelar dinki fah? x wt me, ok bye hka sukayi sallama Anwar ya sure motar sea d leaders of tomorrow, Yaa An bye , ta fadah tana daria tare da Murmushi, mayar mata yay tukunnah ya wuce.

Tana isah cikin school din tana karo da class mate dintah mazah da matah kasancewar makarantar mixed school ceh. M2 kayan Allah! Hka suka fada Murmushi tai musu tukunnah suka wuce. Karfey 1:50pm dea2 Maleeka ta tashi daga makarantah, tana fitowa gate ta hango anwar ai ko sallama bata tsaya tayiwah classmates dintah bah, ta budeyh mortar ta shigah suka surah sea gidah. Kasancewar sea 4pm amal zata tashi daga school.

Karfey 4pm dea2 Anwar ya komah ya dakko Amal a school, suna isowa gidah ya hango Mylin a wajeyh tsaye da wani saurayi, ba ko tmbya Musty ne, parking yay y fitoh, tana ganinsah jikintah ya hau rawah, dan ta zata amal zata dawo da kanta a keke napep, what's wrong wt u Mylin?

Bata iya budah baki ta bashi amsah bah sea dea ta nuna masah anwar, cewa yay "Relax Mylin" hakan yayi dea2 da isowar Anwar inda suke tsaye, Malam lpy? Em sunana Mustafah Ahmd, ok naji, buh meye hadinkah da Mylin? Em dama Nazo ne mu gaisah, to madallah an gode, sea anjima ko!

To, hka Musty ya fadah y kama hanya y bar gidan, Har tym din Mylin hankalintah ba kwanche bah, juyuwa yay garetah yace "wlh duk sanda na qara ganinki da wani saurayi sea na bata muki rai ke halan bakisan halin samarin yanzun bah? Yaa an dan Allh kayi hkuri zan deana , to da dea yafiyh dan wlh duk na qara gani sea kinyi da kin sani, wuceyh ki koma gidah, Amal kema wuceh.

Hanya suka kama indah Mylin ketah zabga uban kunkuni, har suka isah dakinsu, kwance tai kan gado, ta fara magana "Adda nifah abunda Yaa An kemun ya fara isatah, halan ni ban isah tsayuwah da samari bah? Humm Mylin kenan what ever abunda yake yanayi ne sabodah kula da mu, mu godewa Allah mah dayah hadamu da Yaya irinshi.

Mtsww Adda wlh nifah abun nan ya ban haushieyh, to mai yasah baki fada masah bah? Inji amal ta fada tana dariah, sabodah tasan bazata iya bah.

A chan bangaren Anwar kuwah tunani ya kamayi shifah bai gane ma Mylin bah, mai ke damuntah ne? Tana fa gani ko Amal bata fara tsayuwah da Samari bah, balantana itah, wani irin kishi yake ji yana taso mushi a ranshi. Ji yake kamar ya fasa kasah ya shigieyh, saboda irin yanda shigantah

Please Login or Register in order to submit comment