Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana murmushi tare da cewa.
"Amin Amin".

Ɗakin Ameena ya nufa, yana mai ƙara haɗe fuska dan itama ɗazu ta ɓata mishi rai dan ya nuna yanada buƙatar ta, tace mishi wai ya bari sai dare, ta shareshi tanata hidima da Khausar, kota kanshi bata biba.

Yana shiga, ya sameta gaban mirror tana shafa turare key ɗin ya ajiye mata a gabanta tare da cewa.
"Gashi motocin naku sun iso".
Da sauri ta miƙe sai kuma ta faɗa jikinshi cikin yanayin ban haƙuri da godiya tai ta kissing nashi tako ina tare da cewa.
"Na tuba kayi haƙuri, ka dena fushin nan, gani kayi duk yadda kakeso dani,
Allah ko ɗazuma bakaga Khusar ne taketa kuka Amminsu kuma ta shiga wonka".
Tureta ya ɗanyi tare da cewa.
"Ku ƙyaleni inyi duk yadda nakeso, ai na lura yanzu ba sona kukeba, yadda Zaleeha tai tamin lokacin Adeel na ƙarami haka kema kike min yanzu da an taɓaki kice Khausar, an dena son babanta da kula dashi".
Dariya tayi ganin yadda yayi mgnar a fili zaka gane irin yadda yake masifar son Khausar dan ko sunanta aka kira sai yayi murmushi son Khausar na da banne a zuciyarshi yana masifar son ƴarinyar tamkar ranshi, wani lokacin Ummina zai kirata wani lokaci kuma yace Zahra wani lokacin kuma yace Khausar ɗin,
jawoshi tayi suka faɗa bisa gado daga nan fushin ya tafi.

Alhamdulillah rayuwa tana tafiya a dai-dai, komai yana wakana cikin tsari da Hukuncin Allah.
Yau sati biyar kenan da Haihuwan Zaleeha, kyakkyawan kulawa kuwa tana samunta daga wajen Inna Shatu da kuma Ummi, uwa uba Hamma Saif dinta, sosai yake tattalinta da riritata, kullum dare sai ya tayata hira kafun yake wucewa zuwa ɗakinsa, inda dayaje kuwa zai gurji Ameena son ranshi, itama dai yanzu Ameenan wani sabon jaraba takeji dashi, dan kwata kwata kwana biyun nan bata gajiya dashi, da zaran sun gama sex ɗin kuwa, zata soma yunƙurin amai, haka zataji ta mugun galabaita, har sai tasha yoghurt sannan take dawowa normal, koda tayiwa kanta pregnancy taste, result ɗinta ya bayyana cewa tana da ɗan ƙaramin ciki amma, bai wuce 3 weeks ba, saboda haka baiyi ƙwari ba, tayi farinciki sosai, koda ta faɗawa Saifuddeen shima yayi farinciki, inda ya keta godewa Allah da irin ni'imar da yayi masa.

Ɓangaren Zaleeha kuwa jegonta take sha me kyau, cima masu ƙara lafiya take ci da sha, tayi wani irin haske da kyau, kullum idan ka ganta zakace a ingine ake sata awanke, komai nata yazama abun ɗaukar hankali.

Ɓangaren Hayatuddeen dasu Zakariyya kuwa karatu suke babu wasa, dukansu sun maida hankalinsu akan karatunsu, Khamis ma ya dage sosai, yanzu sam babu ruwansu da wani kule kulen mata, waya ma basu wani damu da ita ba, saidai idan ya kama dole, har yanzu kuwa Hayatuddeen najin Zahrah acikin ransa, idan ya kwanta har mafarkinta yake, baisan meyasa ba, yana matuƙar son Zahrah, ko tunaninta yayi sai yaji wani shauƙi aransa, duk ran jumma'a kuwa sai yaje gidan Baba Bello wai ko zai ganta, amma sau ɗaya ya taɓa gamdakatar din samunta, shikuwa bayason fara zuwa gidansu daga yanzu, so yake sai ya faɗawa Hammansa ya amince, sannan kuma sai karatunsa ya sakeyin zurfi, kafunnan yasan yana da full confidence ɗinsa.

Akwana atashi asaran me rai, kwanci tashi ba wuya, yau dai gashi Watan Zaleeha ɗaya da kwana tara da haihuwa, inda gobene zata cika kwananta arba'in da Haihuwa kenan. Sosai Saifuddeen ke jin dadi yana marari, har wani rawan ƙafa yake, dan amatuƙar ɓuƙace yake da ita, yayi masifar yin kewarta, musamman ma rafin daɗin ta, jiyake kaman sabuwar amarya za'a kawo masa.

Daga ɓangaren Zaleeha ma hakanne dan ta yi kewar mijin nata sosai, ga kuma wasu irin mahaukatan tsumi da ake bata tana sha, gyara Inna Shatu da Mama keyi mata bana wasa ba, kusan kullum sai tayi turaren tsugono, har takai ga ko fitsari tayi sai taji tashin ƙamshi na fita ajikinta, wani irin gyara suka mata naban mamaki, ita kanta jin cikin jikinta takeyi acike kaman budurwa, ga shi hips dinta sun ƙara girma, breast ɗinta kuwa dama sunanan atsaye tamtsan-tamtsan wanda kuwa take zaton bazasu kwanta ba, dan zata iya cewa gadon kyaun jiki tayi awajen Mamanta, dan Mama ma akwai diri.

Ita kanta ayanzu abuƙace take da Saifuddeen ɗin, musamman ma idan ta tuna abun daya wakana atsakaninsu daren jiya, sosai ya luguiguita ta tare da lasheta har saida ta fidda ruwa, akullum haka yake mata sai ya gigita mata tunani sannan yake barin ɗakin, wani lokaci ma har cewa yake, zaiyi sucking ɗinta, idan taƙi shine yake fingering ɗinta.

Ɓangaren Yaranta kuwa masha Allah, sun ƙara girma sunyi kuɓul-kuɓul dasu, idan ka gansu zakayi zaton ƴan wata biyu ne, sun ƙara kyau da shiga rai, haka ma Khausar itama tana da yawan fara'a, kamanta da Mamanta kuwa yasake bayyana, dan harma tana ƙoƙarin fin maman nata kyau, yarinyace me shiga rai, kullum kuma cikin kwalliya yaran suke, sai-dai ace Masha Allah, wani irin zazzafan soyayya Saifuddeen ke nuna musu, ko kuka yaji sunayi saiya tashi hankalinsa, yanason yaran sosai da sosai, wanda tsananin soyayyar da yakewa Zaleeha ne kuma ta shafesu yakan ɗaukosu da Adeel duka ya kawosu ɗakinshi ya ajiyesu gabanshi Adeel yayi ta gwari-gwarinshi yana taɓa yaran hakan yana masifar sashi jin daɗi tuni kuma yasa Ameena ta yaye mishi Adeel ɗinshi.

Ameena kam awannan karon tasamu Saifuddeen yanda takeso, dan yana iya ƙoƙari wajen sauƙe mata haƙƙinta mu samman daya gano masifeffen jaraban da cikin yasata gata dama gwana, bare kuma ga cikin, shi kam hakan yasa yake wadaƙanshi son ranshi, yau ma dai saida suka darji juna kafun ya tafi wajen aiki, ita kam batasan me yasa wannan cikin nata yazo mata da jaraba ba, dan bataƙi akullum Saifuddeen yayi sau uku ba, gashi cikin nata ba wani babba bane yanzune ma ya cika wata ɗaya, yanzu haka tunanin yanda zata iya kwana biyu batare da tajisa ajikinta ba take.

Saifuddeen kuwa ko awajen aiki kasa haƙuri yayi, saida ya ɗauki wayarsa ya ƙira Zaleeha, danji yake kaman shekara arba'in yayi baijisa acikin rafin daɗinta ba, duk da kasancewar Ameena ma tana da nata ni'iman, amman yana masifar begen matarshi.

Zaleeha kuwa gane cewa abuƙace yake, yasa tayi masa ƙasa da murya, take ta shiga wargaza masa lissafinsa da zafafan kalamai masu ɗaga hankali, haka ya biye mata ta jefasa cikin wata duniya ta daban, haka ya ƙarisa aiki adaddafe, koda ya dawo gida, ya samu ta kulle ɗakinta ta ciki, yasan dagangan tayi masa hakan, kwafa yayi tare da cewa.
"Hmmm yarinya gobe idan na kamaki zaki faɗawa mutanen garinku."
ɗakin Ameena ya wuce, itama abuƙace ya sameta, hakanne yasa bawani wasa suka ɗaura daga inda suka tsaya, Ameena har kukan daɗi tayi, saboda tasamu abun da takeso.

Washegari Zaleeha ta cika kwananta arba'in da haihuwa, aranan ne kuma ta gama wankan jegonta, wanda idan taso aranan zata amshi mijinta, idan kuma tana da ra'ayi zata iya bari sai zuwa gobe.
Saidai kuma nacin Saifudddeen kuma itama abuƙace take da mijin nata ga nacin Saifudddeen, dan tunma kafun ta cika wata guda, ya fara mata magana kan cewar yanaso ta karɓi girki, itane dai kawai taƙi, dan tafiso saita yi kwana arba'in da haihuwa, awannan karon bada wasa takeson kamasa ahannunta ba, so take ta gigita duk wani tunaninsa, tayanda saiya manta kansa, hakanne ma yasa da tayi sallan azahar taƙira me zanen jan lalle tazo ta zana mata ahannu da ƙafafunta, yayi mata masifar kyau kuwa, da kanta tayi driving a dalelliyar sabur motarta zuwa shagon saloon aka wanke mata gashinta, take ta sake fitowa ɗas da ita, ko Ummi saida ta yaba da irin kyaun da Zaleehan tayi, da ka ganta zaka hango ƙyallin amarci akan fuskarta.

Agaba ɗaya wunin ranan bata yarda sun hafu da Saifuddeen ba, saboda tasan zai iya danneta akowani lokaci.

Koda dare yayi, tana idar da sallan Isha, cikin nutsuwa ta miƙe tare da soma ƙoƙarin shirya kanta,
wata haɗaɗɗiyar net tight gown ta sanya ajikinta, wanda yake dashi gwamma babu, dan ya matuƙar bayyana surar jikinta, wanda suka ƙara cika, hatta shatin nipples ɗinta dake atsatstsaye sun bayyana kansu ta cikin rigan, rigane me tsada da kyawun gaske, dan a Instanbull ta sayo ta, saidai kuma sexy gown ce, ba a sata any how, sake dogon gashinta da yasha gyara tayi, ya sauƙo har zuwa gadon bayanta, koda ta kalli kanta amadubi murmushi tayi, dan ita kanta tasan tayi kyau, lafiyayyen turarenta me tafiya da hankali ta shafa aduk kowani kusurwa najikinta, Masha Allah Ita kanta ta yaba da ƙamshin da takeyi. Ahankali ta taka ta ƙarasa gaban bedside inda ta aje wayarta, ɗaukan wayan nata tayi, tare da ware wani tattausan meterial me kaman saree ta yane jikinta dashi, cikin wani irin taku ta fita daga ɗakin nata, kaitsaye sashinsa ta nufa, dan tun da magriba Su Khareem ke gun Inna Shatu, saboda ita ce ke kula dasu ita da Zahira suke kwana dasuma yawanci.

Ahankali ta murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin nasa ta shiga, bakinta ɗauke da sallama, wanda tayisa cikin zazzaƙan muryarta.

Saifuddeen dake zaune agaban computer lumshe idanunsa yayi, sakamakon daddaɗan ƙamshin dayaji ya daki hancinsa, sai kace wanda aka kawo masa kamfanin turare.

Ahankali ya ɗago kansa ya kalleta, idanunta taɗan lumshe tare da sakar masa wani irin murmushi, samun kansa yayi da miƙewa ya tako zuwa gareta, idanu suka zubawa juna, suna me aikawa junansu sexy look me wuyar fassaruwa, ahankali ya ware hannayensa, alaman ta shigo jikinsa. Cikin wani irin salo ta zare laffayan jikinta, tare da shigewa cikin jikinsa, wani irin hugging sukayiwa juna, tare da sakin ajiyar zuciya me ƙarfi, tsananin wutar so da ƙauna haɗi da zallan kewan juna suke gani acikin idanun kowannensu, azafafe ya haɗe bakinsu waje ɗaya, itama cikin azama ta karɓi lips ɗinsa tana tsotsa.
Cikin tsananin kewa suke kissing ɗin juna, azafafe suke aikawa da junansu saƙo, takowani sassa, jin ƙafafunsu nason gagaran ɗaukansu ne yasa suka zube akan aljannar duniyar gadon nasa, jikinsu gaba ɗaya rawa yake, haka ya jawota jikinsa, tare da sanya hannunsa ya cire rigar jikinta, hannunsa har ɓari suke alokacin da idanunsa sukayi masa tozali da tsayayyun breast ɗinta, cikin shauƙi yakai hannunsa yana shafasu, wani irin nishi suke sauƙewa atare ganin bazai iya jurewa ba yasashi ɗaura bakinsa akan breast ɗin nata yana sucking na hikima yadda bazai zuƙo ruwaba.
Cikin shiɗewa ta tura hannunta cikin gashin kansa, tana wasa dashi, kana tana sakin wani irin nishi.
Duk sun zautar da kansu, sun fita hayyacinsu, gaba ɗaya basa cikin nutsuwarsu, cikin azama ya shumfuɗeta akan gadon, tare dabin kowani sassa na jikinta da zazzafan kiss, lokacin da taji sauƙan bakinsa akan privet part ɗinsa, saida ta shiɗe dan wani irin abun da taji na ratsata, yana fara sucking ɗinta ta soma sakar masa gurnani, haɗi da sambatu,
sun gigita junansu ƙwarai, saida jikinsu ya soma ɓari, kafun ya shigeta, lokacin daya samu kansa acikin jikinta kuwa wani irin ƙara ya sake, wanda babu makawa idan da akwai wani afalo sai ya jiyosu, dan dagashi har ita ɗin babu wanda bai fasa ihun daɗi ba, tun sunayin abun da kamar wasa har gurnaninsu ya soma zama kuka, da kuma shidewa, sambatu suke wanda su kansu basu san me suke faɗa ba, haka ma Saifuddeen, wani zubin ya yayi sambatun nasa adai-dai wani zubin kuma sambatun nasa sai yayi kama da wani yare na daban.
Gaba ɗaya gurnaninsu ya cika ɗakin, dan Saifuddeen jinsa yake kaman yana firewa asararin samaniya.
Tun Zaleeha nasa ran zai barta, harta cire rai dan sam bataga alaman zai ƙyaleta hakanan ba, abu kamar wasa haka yaƙi barinta ta huta har saida yayi 3 releasing ajikinta, batare daya matsa konan da can ba.
Koda ya sarara mata da ƙyar take iya motsa cinyoyinta, dan har wani zafi takeji, saboda tayiwa kanta gyara bana wasa ba haɗin sa buzu kuwa in kina buƙatan ki tuntuɓeni ta wannan number 09097853276 haɗin masu jego dana amare dana maida tsohuwa yarinya akwaisu seti-seti.
Saifuddeen kam ƙam-ƙam ya rungumeta yana zuba mata kiss takota ina, cikin shauƙi yace.
"Thank you so so much Zumana, tabbas kedin ta dabance, kinfi zuma zaƙi haka kuma kinfi suga zaƙi, kin kuma fi zaƙin kansa zaƙi, wayyo Allah na, inajin kaman kaina zai buga, kinjiyar dani wani daɗi da bazan taɓa mantashi ba a duniya Inasonki Matata Inasonki sosai kinada daɗi".
Cikin sassanyar murya dake ɗauke da zallan gajiya tace.
"Nima Inasonka Hamma Saif dina, saidai yau ka gajiyar dani da yawa."

Murmushi yayi,tare da ɗaukanta caɗak suka wuce bathroom, wanka sukayi, sannan ta lafe ajikinsa, haka ya naɗota a towel kaman ƴar baby, gyara musu bed ɗin yayi, dan gaba ɗaya wancan bedsheet ɗin sunyi fatali dashi, Zaleeha ta zubar da ruwa kaman fanfo dan tasha garin maɗi dana mallaka da tsumin igiyar ruwa, shikansa ya shaida Zaleeha ta dabance, dan daya shigeta zai ji kaman acikin kogi yake, saboda yawan ruwan daɗin da take dashi.

Kwanciya sukayi lub ajikin juna, sai kalamai masu sanyaya zuciya suke faɗawa junansu, kowa burinsa shine yafaranta ran ɗan uwansa, yana ta zuba mata kalamai haka bacci ya ɗaukesu.

Washegari kuwa yana dawowa daga sallan asuba ya sake liƙe mata, wani daɗin suka sake jiyar da junansu, wanda yasa Saifuddeen kuka da hawayensa, ya gigice matuƙa, dan har yanajin kaman Saif ɗinsa zata bar jikinsa ta koma ta zauna a muhallinta.

Suna fitowa awanka ko kaya basu sakaba suka rufawa kansu blanket sai bacci, har kusan ƙarfe 10 basu farka ba, abu kaman wasa tun su Ummi na zuba idanun ganinsu hardai sukayi jigum, Inna Shatu ne ta haɗawa yaran madara suka sha, dan kowa yasan zuwa yanzu Mamansu nacan tare da cingam ɗin mijinta, bai gama tsotseta ba tukun, Ameena ma dake ranan sunday ne bata da aiki, itama tasha mamakin rashin fitowarsu, aranta tace.
"Hmmm yanzu haka yanacan yana ta zuba mata sambatun da ihun daya saba mata idan suna sex bare yanzu na lura bakinshi ba sakata tunda jiya saida na rufe mishi baki."

Ƙarfe sha ɗaya dai-dai suka farka daga baccin daya ɗaukesu, sosai suka sha mamakin lokacin da suka kwashe suna bacci, atare suka sakeyin sabon wanka, sannan ya tayata ta shirya kanta cikin wani tsadadden lace me adon duwatsu, tayi kyau sosai sai baza ƙamshi take, shima part ɗinsa ya wuce ya kimtsa kansa, suna riƙe da hanun juna suka nufi sashin Ummi, itakam Zaleeha gaba ɗaya kunya takeji, dan batasan me zata cewa Ummi ba, danma tasab su Khausar ba kuka zasuyi.
Afalo kuwa suka samu su Ummin zaune, tana rungume da Khausar Khasim kuwa yana wajen Inna Shatu, sai Khareem dake wajen Hayatuddeen, dan sun shaƙu sosai kowa ya ɗaukeshi zai amsheshi yace wannan nasane Hayatuddeen dan ko kuka yake da zaran ya ɗaukeshi yayi jijjigashi yana mishi surutai take zaiyi shiru, yana son Khareem sosai dan kamanshi da yaron kullum ƙara fitowa yakeyi.

Aƙasan carpet Zaleehan ta durƙusa cikin, girmamawa ta gaishe da Ummi.
Fuska asake Ummi ta amsa mata, haka ma ta gaishe da Inna shatu, da kuma Ameena, suma fuska asake cikin fari'a suka amsa mata.
Adeel dake jikin Ameena ne ya taso da gudu ya faɗa jikin Zaleehan, cikin maganarsa ta yara yace.
"Goodu Morying Ammina."
Dariya suka yi dukansu, dan abun ya basu mamaki, cikin farinciki Zaleeha ta rungumesa da kyau ajikinta, fuskarta ɗauke da murmushi tace. "Wow ashe yarona ya girma har ya fara iya turanci, lallai kuwa dole ne asamin kai amakaranta."

Murmushi Adeel ɗin ya mata har saida dimples dinsa suka lotsa.
Cikin gwarancinsa yace. "Eh Ammina asani a school."
Kansa ta ɗan shafa tare da cewa.
"Okay zan faɗawa Abbanka Insha Allah Za'a saka kaji mangana." Kansa yajinjina mata alaman to kana yana shafa kan Khausar da Ummi ta miƙo mata tana bata nono.

Saifuddeen kuwa akan kujeran dake facing ɗinta ya zauna, sai satan kallonta yake, yanamejin wani irin farinciki da shauƙi acikin ransa, su Ummi kam duk suna lure dashi, dan kallo ɗaya zaka masa kafuskanci cewa yana cikin tsananin farinciki.
Haka dai suka ɗan taɓa hira kafun kowa ya watse, Zaleeha itakam taga ta kanta, dan koda akayi sallan azahar Saifuddeen dawowa yayi, ya gurjeta son ransa, sam yakasa haƙuri da wannan daɗin nata, shi baiƙi acema su tabbata a irin moment ɗin ba.

Kwana biyu da gama arba'in ɗin Zaleeha Saifuddeen ya kamowa Ameena, haka nanma yayi ta sha'aninshi cikin nasu salon shida Ameena'n, kwana biyunta na cika ya kuma dawowa wajen Zaleehansa suka sake sabon raƙashewa...

*******

Kwanci tashi babu wuya, haka rayuwa ta miƙe abubuwan al'khairi da yawa sun faru, dan yanzu watan Zaleeha bakwai da haihuwa, zuwa yanzu yaranta sun ƙara girma sosai sun zama gwanin ban sha'awa dasu, sun ƙara kyau gasu farare sol, har wani yellow yellow skin ɗinsu keyi. Ɓangaren Zaleeha ma, Masha Allah ta nasamun kyakkyawan kulawa daga wajen Saifuddeen sosai, har yanzu kuwa Inna Shatu bata koma ba, dan sosai take taimakawa Zaleeha wajen kula da yaran, kuma ba laifi yaran sun shaƙu da ita sosai.

Ameena kuwa yanzu cikinta ya girma tayi wani dib-dib da ita gwanin sha'awa.
Haka Ziyada itama cikinta ya girma, sosaima.

A cikin watanni bakwa nanne kuma Mudassir abokin Saifudddeen ƙanin Ya Adnan kenan suka ƙulla soyayya shida Zahira, cikin ƙanƙanin lokaci akayi aurensu.

Hakama ɓangaren Babansu wato Saifuddeen Alhamdulillah rayuwarsa yake cikin jin daɗi, idan ka gansa bazaka taɓa cewa adacan baya shi kurma kuma gurgu bane, ya sake zama wani handsome dashi, ya zama wani babba na musamman, afannin aikinsa kuwa bakaɗan ba yake ƙokari, hakanne ma yasa aka ƙara masa Matsayi.
Yanzu ya zama babba, wanda yaune kuma za ayi liyafar ƙarin girman nasa, hakanne yasa yau tun safe gidan suka tashi da shirye shiryen zuwa liyafan, ba kaɗan ba sukaji daɗin karin girman da akayiwa Saifuddeen din.
Ameena da Zaleeha shirya kansu sukayi cikin wani tsadadden lace wanda Saifuddeen ɗinne ya saya musu, iri ɗayane lace ɗin saidai banbancin kala, sun matuƙar yin kyau bana wasa ba, inda yanzu cikin Ameena ya girma dan yana da kusan watanni shida kenan.

Kowa ya kimtsa kansa, haka ma su Adeel da ƙannensa Khareem, Khasim, Khausar, suma shiga me kyau akayi musu, Ummi da kanta wani haɗaɗɗen lace ta saka, wajen zuwa liyafan kuwa harda Raleeya wanda itama tasha ado cikin wani tsadadden lace da Ahmad ɗinta ya saya mata, cikin wasu zafafan motoci suka shiga sannan suka tafi zuwa wajen liyafan, gaba ɗaya abokansa sun samu hallaran wajen da matayensu, su Ishaq da Rasheeda ma sun taka rawar gani sosai, Zakariyya da Hayatuddeen dasu Khamis da Imran Isma'il Sulaiman ma sun halarci wajen, duk sun sha kayansu masu kyau da tsada, ga Adda Rahama da kuma Ya Adnan ma da yaransu suma sun samu zuwa.
haɗaɗɗiyar liyafa aka gudanar wanda akaci akasha, sosai abun ya kayatar, daga kan Zaleeha zuwa Ameena babu wacce bata fita tayi godiya akan high table ba, kowa yasha mamakin ganin zankaɗa zankaɗan iyalan Saifuddeen din, musamman ma Zaleeha dan irinsu sunfi kama da matan shugaban ƙasa.
haka dai aka kare liyafan cikin jin dadi da nishaɗi, daganan kuma suka dawo gida.

Ɓangaren kasuwancinsa ma Alhamdulillah akwai nasara sosai da kuma samun cigaba, abun saidai ace Masha Allah, dan na sarorin rayuwa kam anasamunsu, gashi suna samun tsabtatacciyar riba, wanda babu algus acikinta.
Tuni an warewa Hayatuddeen tumin gadonsa da dukiyarsa da ribarsa gaba ɗaya haka su Adda Rahma da Raliya da Raihana.
Kowa yasan tarin dukiyarsa ana kula da komai da taimakon Bello Ahmad da Mudassir da Warisu wanda zuwa yanzu ya zama ƙaton mutun mai teɓa yana ta gudun ƙibar dai kuma bai tsiraba.





By
*GARKUWAR FULANI*
LITTAFIN nan na kuɗine biya ɗarinki uku kacal ki karanta ba tare da haƙƙin kowa ba a kanki, turo katin mtn na ɗari uku ta wannan layin 09097853276 ko kiyi min transfer ɗari uku ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyanki. Ga masu buƙatan kayayyakin gyara na mata akwai masu kyau da inƙanci in kina buƙata domin shirya amarya ko mai jego ko maida tsohuwa yarinya ki tuntuɓeni ta wannan layin 09097853276...

Godiya ta musamman a ga ƙungiyar nakasassu ta Gombe Joint national association of person's with disabilities (Jonapwd) Gombe state chapter All the best!👍🏻👌🏻 Inai muku fatan al'khairi da fiye da yadda kukemin ngd ngd ngd matuƙa da karramarku gareni Malam Ishaq inayi maka fatan al'khairi, Hajia Zaleehan Hamma Saif inai muku fatan Al'khairi a rayuwarku, baki bazai iya godiya bisa al'khairinku gareni ba. Allah ne zai biyaku ni dai sai dai inyi ta muku addu'a.

Wannan shafin nakane mai sunan Babana Ali Wambai Happy birthday 2 you, inai maka fatan al'khairi a rayuwarka ta duniya da ƙiyama.


Daga wajen liyafan kaitsaye gida suka dawo, zuciyarsu cike take da zallan farinciki, tabbas sun samu nasarorin rayuwa ƙwarai, komai saidai suce. Alhamdulillah. Yau Zaleeha ne da karɓan girki tun da safe kuwa ta karɓi baƙoncin Rashida, sosai taji daɗin zuwan Rashidan, anan falon ta suka zauna. Cikin salon tsokana Zaleeha ta dubi Rasheedan, fuskarta ɗauke da murmushi tace. "Matar makaho yadai naga sai wani fresh kikeyi ne? kodai kodai ƙwallon mutumin namu yashiga raga ne?". Dariya Rasheeda tayi tare da watsa mata hararan wasa, gyara zamanta tayi tare da cewa.
"Ohon miki dai, ai koma mene ke zan tambaya, tunda kece kullum jikinki fresh saikace irish patatoe."
Dariya sukayi su dukansu, Zaleehan ne tace.
"Hmmm ni duk ba wannan ba, zo kimin lalle dan Allah, rabona da lalle yaɗan jima,

Please Login or Register in order to submit comment