Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*NAKASA BAKASAWA BACE*



Part 3



: Yana surutai, sai dai jin mgnar tashi a wani irin gigice.
tana son ta saita nitsuwarta ta tabbatar wa kanta abinda takeji amman ina sai take jin abin a bai-bai

Sama da 50 minute suka ɗauka suna abu ɗaya, gaba ɗaya sun gigice, duk wani tunaninsu ya kau, wannan daren yakasance musu wani dare na mussaman, dan kuwa sun shayar da junansu, zuman soyayya, surutai da sambatu kuwa babu irin wanda basu yi ba sun nuwa juna asalin soyayyar da sukewa junansu.
Ahankali ya kwanta ajikinta, yana sakin wani irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya, kusan atare suke fitar da numfashi, gaba ɗaya tayi laushi, dan ya mugun gajiyar da ita ƙwarai, saidai kuma zaƙin daya shayar da ita, bazai faɗu ba, dan har yanzu awata duniya ta daban takejin kanta.

Kissing goshinta yayi, cikin zuciyarsa yace. "Allah Ya miki Albarka my shugar na, tabbas keɗin ta dabance acikin mata, ni'imarki daban take, komai naki is perfect, I love you with all my heart."
Ɗan mirginawa gefenta yayi, hannunsa yasa yaɗan riƙe bayansa dake masa ciwo, dan yayi mugun gajiya, wanda sai ayanzu ne kuma yakejin gajiyan, sabanin ɗazu dayake ta kwasan garaɓasa baiji gajiyan ba. Kusan mintuna goma suka ɗauka suna maida numfarfashi, ahankali ya soma ɗanjin ƙarfi ajikinsa, kallon Zaleehan yayi, wanda ta riga da ta rufe jikinta da blanket, kyawawan idanunta alumshe suke, da'alama itama ta jigata sosai.

Towel ya jawo ya ɗaura ajikinsa, dayake wheelchair ɗinsa na gefen bed ɗin, shiyasa bai wani sha wahala ba wajen yunƙurin tashi, hawa kan wheelchair ɗin nasa yayi, cikin nutsuwa ya wuce bathroom,
da kansa ya haɗa musu ruwan wanka acikin wani haɗaɗɗen jakuzzie, saida ya tabbatar da ya shirya musu komai na wanka, kafun ya dawo cikin ɗakin, hannayensa yasa ya ɗagota jikinsa, ɗan shagwaɓe masa fuska tayi, tare da turo bakinta gaba, cikin sakalci tace.
"Dan Allah kabarni saida safe wallahi na gaji sosai, ni bazan iya wanka yanzu ba, jikina duk ciwo yake min."
Dogon hancinta ya ɗan ja, cikin body language ɗinsa yace.
"Ehem dole ki faɗi haka ai, bayan kin gama moreni, har da ihunki."
Hararan wasa tayi masa tare da sake turo masa baki gaba.
Ɗaukanta yayi suka wuce bathroom.
Bayan sunyi wankan tsarki shida kansa yayi mata wanka, koda suka fito ma shiya tayata ta saka rigan bacci, sake kimtsa gadon nasu sukayi.
Tana rungume ajikinsa haka suka kwanta, da yake agajiye suke sosai basu wani jimaba daddaɗan bacci ya ɗaukesu.

Ƙiran sallan asuban da yaji raɗau acikin kunnuwansa ne ya sashi ɗan ɓude idanunsa, baiyane yayi salati, tare da ɗan janye jikinsa daga nata ya tashi zaune, miƙa yayi, tare da jawo wheelchair ɗinsa ya hau kai.
Toilet ya shiga ya ɗauro alwala, yana fitowa ya saka wata farar jallabiya tare da ɗaura ƙatuwar rigar sanyi, ƙarasowa jinkin gadon yayi, ahankali ya shiga ɗan bubbuga ƙafan Zaleeha'n, cikin magagin bacci ta bude idanunta, ganin haka ya sashi juyawa ya nufi ƙofar fita daga ɗakin.
Ganin fitansa yasa akasalance ta tashi ta wuce toilet.

Shikuwa Saifuddeen koda yabar cikin hotel ɗin,kai tsaye masallacin dake kusa da hotel ɗin ya nufa, Sultan Ahmed Masjid, acan yayi sallan Asuba, tare da ɗaukan Alƙur'ani ya ɗan taɓa karatu, jin bacci acikin idanunsa ne ya sashi hawa kan kekensa, ya koma zuwa cikin hotel ɗin nasu.
Zaune ya samu Zaleeha akan sallaya tana karatun Alƙur'ani, gaba ɗaya zazzaƙan muryarta ya karaɗe ɗakin, kallo ɗaya ya mata ya saki murmushi, komawa kan gadon yayi ya kwanta, dan bayaso ya katse ta daga karatun da take. Ko mintuna 10 baiyi da kwanciya ba bacci ya ɗaukesa, Zaleeha kuwa koda ta kammala karatun idanu ta zuba masa, hakanan yanayinsu na jiya da dare ke dawo mata, idanunta taɗan lumshe, tare dason jiyo abun da taji kaman yana faɗa jiyan, tabbas idan kunnuwanta basu mata ƙarya ba, jiya tajishi kaman yana wasu irin surutai, saidai kuma sanin cewa shiɗin baya magana yasa take ƙoƙarin ƙaryata kanta.

Hijabin dake jikinta ta cire sannan ta haye saman gadon ta kwanta, abayansa, tare dayin pillow da kafaɗansa. Taɗan jima ahaka kafun bacci ɓarawo ya ɗauketa.

Ƙarfe 10 dai-dai suka farka atare, wanka suka sakeyi, koda suka fito waya ya ɗauka inda yayi musu oder'n takeaway. Bajimawa kuwa aka kawo musu, saida sukaci abincin, kafun Zaleeha ta kimtsa kanta cikin wata haɗaɗɗiyar gown me taushi, da ɗan kwalin kayan ta yane kanta, sannan ta ɗaura wata jibgegiyar rigar sanyi akai, shiɗinma dai kayan sanyi ne ajikinsa.
Sunyi matuƙar yin kyau, kasancewar ƙarfe 11:30 dai-dai zaiga Doctors din da zasu duba shi, hakan yasa suka fito hannunsu sarƙe acikin na juna.
A compound ɗin hotel ɗin, suka samu drivern da Dr.Acash ya turo musu, wanda shine zai kaisu asibitin.
Babu ɓata lokaci kuwa suka shiga, driver'n yaja suka tafi.
Har ƙofar babban asibitin. *Acibadem Hastanesi Hospital Instanbull* drivern ya sauƙesu, already sun samu waƴanda zasu musu jagora zuwa cikin asibitin na jiransu, hakanne ma yasa basu wani sha wahala ba suka samu ganawa da manya manyan Doctors, awani ɗan falo Zaleeha ta zauna, inda shi kuwa aka wuce dashi wani ɗaki na musamman, Dr.Acash Prasat da kuma sauran doctors ɗin suka kaishi, inda suka duƙufa akansa, suna duba larurar tasa.

Sama da 40 minute suka ɗauka suna checking ɗinsa, wanda ahakane suka hango babban nasaran dake tattare dashi, dan kuwa daga yanzu zuwa ko yaushe zai iya miƙewa ya tsaya akan ƙafafunsa har ma ya taka, kaman yanda duk wani me lafiya ke takawa.
Cikin son ƙarfafa masa guiwa, tare da horas dashi, Dr. Acash ya miƙa masa hannu, babu musu kuwa ya kama, ɗan ɗagosa Dr Acash ɗin yayi take kuwa sai gashi ya miƙe ya tsaya akan ƙafafunsa, saidai ƙafafun nasa naɗan rawa kaɗan-kaɗan, tafi sauran Doctors ɗin sukayi, dan su kansu sunji daɗin hakan. Ahankali yaɗan ɗaga ƙafansa na dama ya taka ta, ƙoƙarin ɗaga ɗayar ƙafartasa yayi itama ya takata, wani irin fitinenne daɗi ne ya rufeshi, a haka sukayi taku bakwai zuwa tara ya sake ɗaga kafar zai taku na goma, saidai jin tayi masa nauyi yasashi komawa ya zauna.
Tafi sukayi mishi sosai kana suka bashi shawarwarin.
Magunguna suka rubuta masa, tare da basa ƙarfin guiwan cewa yasa aransa cewa ko da yaushe zai iya taka ƙafafunsa yayi tafiya mai tsawo kamar da, sannan kuma yana ɗan gwada miƙewa tsaye yana tsayawa akan ƙafafunsa, da sannu ƙafafunsa zasu ware ya samu a rinƙa riƙeshi yana ɗan takawa.
Kana sunce akwai alluran da za'a ke mishi duk bayan sati ɗaya, ana biyu kuma yazo nan asibitin a sashi a na'urarsu mai ɗan yiwa bayansu tausa, lissafin dai zai kaisu watanni uku rak, za'a gama mishi komai.
Godiya ya musu sosai, kusan dai awa biyu suka share acikin asibitin kafun ya fito suka tafi.

Daga asibitin Wani haɗaɗɗen gardeen Goztepe Garden Park instanbul.
Sukaje Wurine mai ɗan karen kyau da daɗin yanayi dasa shauƙi da nishaɗin ko ina an ƙawatashi da koraye da jajayen fulawi, ga wasu kujeru masu kyan gaske kana mutane kowa sabgar gabanshi yakeyi kowa ka gani da shigar kayan sanyi, kusan anan suka ƙare rabin wuninsu na ranan, dan sai dare sannan suka koma hotel ɗin bayan sunyi sallan isha a blue mosque sosai dai suka ɗan zazzagaya.


Suna shiga ɗaki kuwa Saifuddeen ya kamo Zaleehan zuwa jikinsa.

Wani irin hot kiss ya soma bata dan wani irin sha'awarta yakeji ko dan hakan bai rasa nasaba da fitinenne sanyin garin da kuma yanayin kaɗaicin da suke ciki su kaɗai gashi kuma itama so da tattali na musamman take bashi. Laɓɓanta na ƙasa ya tsotsa ahankali ya sauƙe wani irin zazzafan numfashi, ita kuwa Zaleeha hannayenta ta cusa acikin gashin kansa, cikin matsanancin shauƙinsa takai bakinta dai-dai saitin kunennsa, harshenta taɗan zaro tare da soma karkaɗawa acikin kunnensa, wani irin abu yaji tun daga kansa har ƙasan ƙafarsa, sake matseta yayi gam acikin jikinsa, ahankali yasanya hannunsa tare da soma ƙoƙarin rabata da rigan jikinta, sam bata yi yunƙurin hanasa ba, dan ayanzu itama tana tsananin buƙatarsa, batasan me yasa ba, sam batajin fitinarsa na ginsan ta ko dan masifar sonsa da takeyine ya kuma haɗe da yanayin sanyin garin shiyasa sai takejin daɗin ɗumin jikinshi sai dai in an gama tayi luƙus tana tahaki da raki, ya lura Ameena ta fita dauriya da iya juriya ba raki, cikin ƙanƙanin lokaci ya zare mata riga, hannayensa dake rawa ya ɗaura akan fararen breast dinta, wanda suke mugun ɗaukar hankalinsa, saboda sosai breast ɗin nata ke da kyau, ganinsu kaɗai ya na sa Saif ɗinsa magantuwa bare yanzu da ciki yasa su kayi tamtsan-tamtsan. Hannunsa na hagu ya ɗaura akan bayanta, cikin salo yake mata tafiyar tsutsa.
Ɗago kanta tayi, inda ta zuba masa kyawawan idanunta, ahankali take ɓalle masa aninayen gaban rigansa, har saida ta cire masa rigan, ahankali ta soma shafa chest ɗinsa, tare da ɗan zaro harshenta tana kaɗa masa shi in a sexy, ga kuma wani irin sexy look da take binsa dashi. Bazai iya jurewa hakan ba, cikin sauri ya kamo harshenta yana sotsa, yayinda breast ɗinta ke gogan chest ɗinsa. Da iya kiss kaɗai sun zautar da junansu, tuni suka maida kansu naked. Kasancewar azaune yake akan wata haɗaɗɗiyar kujera ita kuma tana zaune ne akan cinyarsa, hannayensa duka biyu yasanya inda ya kama ƙugunta, cikin wani irin salo ya ajiyeta akan Saif ɗinsa wanda tuntuni take neman inda zata shiga, ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya suka sake atare, haɗi da nishi me ɗauke da zafi zafi, saida numfashinsu ya kusan ɗaukewa alokacin da Saif ɗinsa ya gama ratsa cikin jikinta, ahankali take ɗan jujjuya jikinta, wanda hakan yasa shi ƙara fita hayyacinsa, dan samun kansa yayi acikin wata international world.

Da ƙarfi yace.
"Uhhhhhh wash Allah na, ohoooo My shugar Baby".
da ƙarfi Zaleeha tayi mishi wani irin ramumar da ta sashi sakin wani mgnan.
"Ohhhh waiyo Baby".
Ido ta zubawa labbansa duk da ita kanta a gigice take tabbas ta jishi raɗau cikin kunnuwanta.
Haka yasa ta kara himmar ƙwazonta da kuzarinta, a fili yake cewa.
"Ohh yess Baby, thanks. I love you so much".
haka yayi ta surutai har saida samu gamsuwa kafin ya nutsu,
ita kuwa ƙin sauƙa tayi kan cinya sa cikin zuba mishi ido tace.
"Me kace? Mai maita min inji?".
Kanshi ya manna a ƙirjinta wai ya nuna mata bai gane me take cewa ba,
cikin sauri ta ɗago kanshi tare da cewa.
"Please kayi mgna mana kamar yadda kayi yanzu, da munayin..".
hannunshin ya ɗaga tare da juya mata alamun wai baya jinta kuma bai gane me take faɗin ba, cikin mmki tace.
"Ya zaka cemin baka jina baka mgna bayan yanzu ka gama ihu da surutu Please tell me true, ba yanzu kai mgna ba?".
Bakinshi ya taɓe tare da janyeta daga kan cinyarshi rubutu ya mata a wayarshi.
"Ke ban gane me kike nufiba kinji daɗinki kin gigice kinzo kina min wani zancen bayan kin gama moreni da iface-ifacenki".
Da sauri ta rubuta mishi.
"Ka gane kam ba yanzu ka gama yin mgnaba".
Da sauri ya rubuta mata.
"A a kam ke dai kin gigice kinata ihun tara min jama'u yanzu zakice nayi mgna, kai lallai Saif dina ya iya gigitarwa, tunda zaisa kiji kurma na magana".
Miƙa mata wayar yayi kana ya hau kekenshi ya nufi bathroom.

Yana shiga dariya yayi tayi tare da cewa.
"Meyasa nake kasa yin control ɗin kaina ne muddin ina tare da ita, gashi yanzu ta fara ganoni".
Miƙewa yayi daga kan kekenshi ya tsaya cis da sawunshi Allah da ikonshi yanzu ƙafafuwan basa rawa,
taku ya farayi a hankali sai gashi yana tafiya saɗab-saɗab a hankali,
godiya yayiwa Allah ganin yayi taku har biyar shi ɗaya jin ya gajine yasa ya zauna ya fara wonkan.

Ita kuwa Zaleeha wayarshi dake hannunta ne ya fara rigging ganin,
Sunan Adda Rahma ne yasata ɗagawa.
Bayan sun gaisane cikin sanyi tace.
"Adda Rahma kin san wani abu kuwa?".
Da sauri tace.
"A a sai kin faɗa".
Cikin sanyi tace.
"Adda Rahma anya kuwa Hamma Saif baya mgna?".
Cikin wani irin dariya Adda Rahma tace.
"Allah ko Zaleeha?".
Kai ta gyaɗa tare da cewa.
"Kai gsky Adda Rahma akwai lokutan da nakeji Hamma Saif yana mgna".
Cikin dakiya da danne dariyarta tace.
"Kamar wani lokacin kenan? Zaleeha".
Kai ta jinjina dan bazata iya fadar lokacin da yake mgnarba.
cikin sanyi tace.
"Ba damuwa sai na tabbatar zan gaya miki".
Cikin dariya tace.
"To Allah ya tabbatar mana. Yana ina yanzun".
"Amin Amin". Tace kana taci gaba da cewa.
"Ya shiga wonka".
da haka sukayi sallama.
Adda Rahma kuwa me take banda dariya cikin kula Ya Adnan yace.
"Lfy kuwa kiketa dariya".
Kai ta manna da jikinshi tare da cewa.
"Saifuddeen da Zaleeha ne suke bani dariya, waishi dole zai ɓoye mata yana mgna na kuma gano in yana sabis yana mgnar da baya sanin yanayi ita kuma bazata iya gaya mana ga lokacin da yake mgnar ba da kuma abinda yake faɗa".
Dariya sukayi baki ɗayansu kana ya Adnan yace.
"Zadai muga ƙarshen Game dinnan".

A can Instanbul kuwa tana katse kiran Adda Rahman.
Ta kira Aunty Lubna da wayarta,
bayan sun gaisa ne take tace.
"Uhum Aunty Lubna dan Allah inada tambaya?".
A hankali tace.
"Allah yasa na sani".
Dan tana cikin baccine kiran Zaleeha ya tashita daga baccin.
Ita kuwa Zaleeha kai ta ɗan dafe tare da cewa.
"Ni kam Aunty Lubna ko kuramema suna mgna ne in sunayin sex".
Cikin mmkin tambayar tace.
"A a wlh ban saniba, meya faru?".
gajeren tsaki taja kana tace.
"Shike nan tunda baki saniba saida safe".
Tana faɗin hakan ta katse kiran.
Ta miƙe ta nufi cikin ɗakin.
A bakin gado ta sameshi a zaune.
Bata kulashiba ta shiga tai wonka.
tana fitowa ta kimtsa kana a hankali tazo ta konta gefenshi,
tana son tayi nazari kan yadda zata fahimci abin da take zargin.

Juyowa yayi ya fuskanceta.
ita kuwa ganin haka ta konta rigingine janye rigarta tayi sama,
ɗan cikinta daya dunƙule ya koma gefe ta nuna mishi tare da cewa.
"Ya koma gefe tun ɗazu".
Kanshi ya jinjina tare da mata mgna in boddy language.
"To bari Abbanshi ya gyara mishi konciya".
Kai ta gyaɗa mishi tare da lumshe ido.

Shi kuwa tafin hannunshi yasa, kan cikin a hankali a hankali yake shafa cikin yana ɗan hura iskan bakinshi a kai,
a hankali taji yaron ya motsa, yayi ƙasa dan da gefe ya ɗan yi
Cikin sauri ta buɗe ido tare da cewa.
"Laah Hamma Saif kaji ya motsa ko?".
Kanshi ya jinjina mata tare da yiwa cikin nata kiss,
kana ya konta tare da jawo musu blanket.

*****

Bayan kwana biyar duk yadda Zaleeha taso ta gano gskyar abinda taji Hamma Saif yakiya dan sosai yawa bakinshi linzamin".

Yau tunda safe suka fita zaga gari dan zaman gidan ya ishesu sabida tun randa sukaje ganin likita basu sake fitaba iya karsu cikin hotel ɗin.

Jin Zaleeha nata cewa tana jin yunwa ne yasa kai tsaye suka wuce.
_South Africa restaurant in instanbull_ wurin mai ɗan karen kyau da ƙawa dagin itatuwa masu kyau da korayen bishiyoyi ƴan ɗogai-ɗogoi garuwa dake gudana a gefe,
wani irin sanyi wurin yake dashi,
Shawarma and pizza sukaci, sai zazzafan tea maiyin mgnanin sanyi da suka sha,
daga nan suka ɗan fara zazzagayawa wuraren wani wurin su hau abin hawa wani wurin suje da ƙafa ranar ma dai har, dare suka dawo.

So a gije suke shiyasa basu kula junaba haka suka kwana, washe gari da safe kuma Zaleeha tace yayi hakuri bacci takeji dole ya hakura.


A nan gida Nigeria kuma Yauwa Adda Rahma tazo,
dan zasuje gidan Ahmad ita da Raliya da Ameena zasu ƙara kikkimtsa musu gidan dan Ahmad yace.
Saifuddeen na dawowa su kuma zasu ƙaura.

Bayan sunyi komaine suka dawo nan Adda Rahman ke basu lbrin yadda tayi da Zaleeha ai kuwa sunsha dariyar diramar tasu.

Allah ma yayi Hayatuddeen baya nan.
Yana can gidan Baba Bello dan Saifuddeen ya aikeshi ya kaiwa Baba bellon kuɗin cefane.

A tsakar gidan suke zaune su dukansu harda Matar Baba Bellon suna hirarsu da dariya.
Hayatuddeen ne ya ɗago kanshi da sauri jin wata zazzaƙar murya ta ratsosu,
cikin sauƙe ajiyan zuciya yace.
"Wow masha Allah".
Sai ya kuma kalli Baba Bellon da matarsa da suke haɗa baki wurin cewa.
"A a Zahra, sannu da zuwa".
Cikin nitsuwarta da sakin fuskarta tace.
"Yauwa kawu Bello".
Gefenshi Baba Bellon ya nuna mata tare da cewa.
"Taho nan ki zauna mamana".
Murmushi tayi kana ta cire takalmanta sannan ta hau kan taburmar gefenshi ta zauna tare da cewa.
"Kawu ina wuni".
"Lfy lau Alhamdulillah ya ƴar uwarta".
Cewar baba Bellon.
gyara mayafinta tayi ganin kallon da Hayatuddeen keyi mata,
shi kuwa Hayatuddeen ido ya tsareta dasu ƴarinya kekkewar matashi da bazata wuce 15 to 16 years ba, yar dumurmur da ita kekkyawa ajin forko fara ƙal-ƙal mai tarin nitsuwa.
Hararanshi tayi a fakaice ganin kallon da yake mata cikin kauda kai tace.
"Tana lfy kawu, itace ma ta tasoni yamma-yamma wai kwana biyu lfy baka kai mata ziyara ba".
murmushi yayi kana yace.
"Lfy lau Alhamdulillah dama niyata gobe zanje".
Kai ta gyaɗa kana ta kalli Iyya tare da cewa.
"Iya ina wuni".
"Lfy lau Mamanmu, ya Mamanki".
iya ta amsa mata tare da cewa.
"Ya karatu?".
Baki ta ɗan murguɗawa Hayatuddeen kana tace.
"Tana lfy ta gaidaki karatu Alhamdulillah".

Baba Bellon kuwa a hankali ya kalli Hayatuddeen tare da cewa.
"Auta kaga Zahra ɗiyar ƙanwata Rahima maisunan mamanmune ita shiyasa muke sonta sosai".
Wani sassanyan murmushi Hayatuddeen yayi karon forko da yaji ya juya Idanunshi kamar yadda Hamma Saif ɗinshi keyi cikin sanyi ya kalleta murmushi ya ɗanyi tare da kallonta ido cikin ido a hankali yace.
"I love You". Da sauri tayi ƙasa da kanta,
Baba Bellon kuwa da Iya ba gane abinda yace sukayi ba.
Ita kuwa shiru tayi tana kallon yatsun kafarshi,
jin yace mata.
"Tunda ni bazaki gaisheni ba bari ni in gaisheki, My dear wife ina wuni".
Murya can ƙasa tace.
"Lfy lau".
Murmushi yayi ganin tanata gyara maya finta can kuma sai ta ɗago kanta jin Autan Ummi na cewa.
"Baba Bellon zaku bani ita ko? Ku aura min ita, in na gama karatuna kafin nan itama ta kara girma ta dena murguɗawa mutane baki".
Dariya sosai Baba Bellon yayi kana yace.
"Munma baka autan Ummi".
Dariya iya tayi kana tace.
"lallai kam yau kazo a Sa'a kenan sarkin surutu".
Hannunshin yasa ya jawo wayar gabanta ya kuwa yi Sa'a babu password ,
number shi ya saka kana ya kira number ta fita.
shida kanshi ya samata sunan akan wayarta.
ita kuwa a hankali ta mike cikin sanyi tace.
"Baba Bellon bari to in tafi kar dare yayi dama Mamy tace kar in daɗe".
Miƙewa yayi tare da cewa.
"To muje in rakaki".
Dan haka suka saba in tazo shike rakata da sauri, shima Hayatuddeen ya miƙe tare suka sallami Iya kana suka fito,
Suna fitowa yace Baba Bellon.
"Baba tozo in maida ita tunda nima yanzu zan tafi".
Cikin halin girma Baba Bellon yace.
"A a jeka, gidan ba nisa nan layin gwamnan Yobe ne da ƙafa zan rakata,
tura baki Hayatuddeen yayi kana yace.
"To kazo mu maida ita sai in dawo da kai".
To hakan fa akayi Baba Bellon na gaba a gefenshi bisa kujerar mai zaman banza ita kuwa tana baya ya tsaida madubin shi kan fuskarta.
A haka suka isa ƙofar gidansu mai kyau dai-dai misali bayan ta shigane shi kuma ya juya ya maida Baba Bellon kafin ya koma gida.

Yana isa kuwa ya zauna gaban Ummi da Adda Rahma cikin zumuɗin shi yace.
"Ummi na girma ko?".
Dariya tayi tare da cewa.
"Sosai ma kuwa".
Kanshi ya gyaɗa kana ya miƙe ya nufin ɗakinshi.

Su kuwa su Ummi mamaki sukeyi meyasa yayi wannan tambayar.

Shi kuwa Hayatuddeen kan gadon shi ya hau tare da cewa.
"Aha tunda na girma ai sai in fara neman aure, bazan gaya kowa naga matar da nake so ba sai Hamma na kadai in ya yarde min dai bani da matsala.
Ganin magriba tayine ya miƙe ya shiga bathroom dan yin al'wala.

***

Yau kwanansu Hamma Saif goma cib a instanbul kuma yau kwana uku kenan bai samu damar lallatse Zaleeha ba,
ita kuwa Zaleeha bata cika son takurar bane, dan sosai cikinta ke mata nauyi like cikin wata Bakwai sam bazakace cikin wata huɗu ana biyar bane,
yanzu kullum kamar kara mishi girma akeyi dan ya fito sosai hips ɗinta kuwa sai hauhawa sukeyi.

Yau tunda safe take ta binshi su fita suga gari yaƙi sauraron ta a ƙarshe ma cewa yayi sai in zata bashi abibln daɗinshi, to tana son yawon shiyasa cikin jin daɗi tace.
"Eh na yarda amman sai

Please Login or Register in order to submit comment