Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bane, ita kuma stepmum din tasu bbu laifi tana da abun hannunta don iyayenta suna da rufin asiri, ita kuma 'ya 'yanta takwas da kakansu Abuturrab, bata damu da 'ya yan mijin nata ba haka suka ta xama gidan yayarsu yakumbo (Fatima) har xuwa lkcn da kowa ya kama gabansa, 'ya yan yakumbo biyar duk maza sai autar ta Sumayya, manyan maxanta biyu duk sun yi aure, sae na ukun yanxu da take son a hada aurensa da na Abuturrab, Maryam kuma 'ya yanta uku, 'yan biyu maza sai autar ta khadija, sosai yakumbo tayi fafutuka kan makarantar Mahaifin Abuturrab don lkcn yana shekarsa ta biyu a jami'a Abbansu ya rasu don Mahaifiyarsu ta riga sa rasuwa, cikin ikon Allah Abban Abuturrab na gama karatun ya tafi NDA da taimakon mijin yayar tasa, bayan shekara daya ya samu aiki as a militant duk ta damesa sai da yayi aure, ya auri Mami (Hajarah) bafulatana kuma marainiya kamarsa, sun kuma hadu ne lkcn da yake service a Adamawa, bai shekara biyu da fara aiki ba Mami ta haifo masa d'an sa na fari Abuturrab a wnn shekaran kuma Allah yayi ma Mijin yakumbo rasuwa a hatsarin mota, sosai Abban Abuturrab yake kula da yayar tasa duk da 'ya yan ta duk sun riga sa fara aiki, promotions sosai ya dinga samu gun aiki sbda iliminsa da kwazo, sai gashi kafin shekara biyar ya xama babban soja Wanda hakan ya d'aga hankalin step members dinsu, Mami bata sake haihuwa ba sai Abuturrab na da shekara tara ta haifi Ramla a lkcn kuma Maryam ma ta haifi yan biyunta maza, autarta kuma sa'ar khaleesat ce, Yakumbo mace ce mai fada da isa ga masifa shi yasa ko kadan basa shiri da Abuturrab, kwata kwata bai son xuwanta gidansu, gashi duk abinda tace da Abba shi xae yi, baya taba tsallake magananta, iyakar biyayyar da xai ma mahaifiyarsu yake mata, a fusace ya shiga bedroom din Mami ta bi sa da ido har ya xauna, ganin ya ki cewa komai Mami tace "Ya aka yi?" Kamar xai mata kuka yace "Mami wai meyasa yakumbo take ma mutane haka ne, ni fa wllh tana cin darajar Abba da wataran sai munyi dauki ba dadi da ita...." Ta hararesa tace "Toh ka je yanxun ma kuyi mana tunda ka isa...." Marairaice mata yayi yace "Ba haka Mami ba ji fa wai maganan auren xumunci take min, kuma nasan kila tace da fitsararrun yaran yaya Khabir koh yaya Munnir xata hada ni, (Manyan mazan yakumbo)" Mami ta tabe baki tace "Wannan kuma kai ya dama.... Da baka tsaya ruwan ido ba ae da yanxu kayi auren ka, toh wai ina ya matan da kake bani a waya muke gaisawa?" Dariya yayi yace "Kai Mami ba wani ruwan ido fah, wa ennan kuma ae ba sonsu nake ba, kawayena ne kawai" ta tabe baki tace "Toh me kawaye, ae kuma sai kasan yanda xa ka yi" Mikewa yayi yace "Ke Mami baki taba neman min solution sai dai ki yi ta fito da faults dina, any way xan tafi gun Momma na anjima nasan she will surely find a way out for me" daga haka ya fita ta bisa da kallo tana murmushi.

*Haske Writers asso*πŸ“šβœπŸ»
πŸ’« *Noorul Huda*πŸ’«

14......

Daren ranan Abuturrab ya tafi gidan kanwar Maminsa Hajiya Mariya, tayi murnan ganinsa sosai bayan sun gaisa tace "Anya Abuturrab ba wajen wani ko wata ka xo a anguwar nan ba kayi branching din nn" Dariya yayi yace "Mumy wajen ki fa na xo da gaske" tace "Ikon Allah, to ka kyauta ya gida da su ilham?" Yace "Lafiya lau Mumy" tace "Toh yaya fa?" Yace "Ta ma ce a gaishe ki" Tace "ina amsawa, xan ma kira ta" Abinci ta xubo masa duk da yace ya koshi, haka dai ya dauka ya fara ci suna ta hira, jin gidan shiru yace "Bbu kowa Kenan gidan yau Mumy?" Tayi murmushi tace "Kasan an koma boko duk suna gun iyayensu..." Yace "Toh bari kawai in kwaso kayana in dawo taya ki xama tunda ilham ta guje ki" dariya tayi tace "Da ka kyauta mun Aliyu" shi ma yyi dariyar yace "Kar ki damu xan dawo Mumy" Hajiya Mariya bata taba haihuwa ba, sai dai 'ya 'yan mai gidanta kuma duk manya ne, sosai take da son yara, hakan yasa gidanta bai rabo da yara kanana ko da yaushe sai dai in sch period ne, ita ta raini ilham har tayi wayo tayi shekara goma a wajenta, daga baya yakumbo tasa Abba ya karbo ta ba tare da wani dalili ba. Karfe goma da kusan Rabi Abuturrab yace mata xai tafi, nan ta damu wae sai ya kwana, yace "Toh in har kina son in kwana Mumy sai in kin amince xa ki samo min solution din wata matsala da ta sha min kai" Mumy tace "Ae wnn abu me sauki ne son...." Murmushi yayi yace "to xan kwana...." Sai kusan sha biyu Abuturrab ya fadi ma Small mum din tasa damuwarsa, shiru tayi tana kallonsa, can tayi murmushi tace "Toh kai yanxu matar ce baka samu ba tukun ko ya?" Ya shafa kai bai ce komai ba, can yace "Ehh" tace "Ae ko akwai wata 'yar makwabciyar mu a nan layin yarinyar me kyau da ita, ga hankali ga ilimi ga nutsuwa, in dai Alhaji bai nan ita ke xuwa taya ni kwana, ni dai na yaba da hankalinta, yau ma kanwarsu na asibiti ne shi yasa baka ganta ba amma da tana nan yanxu haka" Tun da ta fara magana ya saki baki yana kallonta har ta kai karshe, tace "Ya na ji kayi shiru" hade rai yayi yana girgixa kai yace "Another solution plss...." Dariya tayi tace "Kai fa ba mutunci ne da kai ba Abuturrab" ya langwabar da kai yace "Ni dai bana son auren hadi Mumy samo wani solution" tace "To ka ce kai baka da wacce kake so fa" ya shafa sajensa a hankali yace "Mumy akwae wata da nake son halayenta, she's nyc, uhm I like her mum" ta gyara xama tace "Ikon Allah to ita a ina take?" Kamar baxai ce komai ba sai kuma yace "A unguwar mu" Mumy tace "Au abu me sauki, kayi ma Abba magana sai a tura gidansu mana" kamar bae gane abinda take nufi ba ya tsaya kallonta, tace "Kayi shiru kuma" lumshe ido yayi ya bude murya can ciki yace "She's a Christian Mum" xaro ido tayi tace "Christian kuma, ko dai ka ta6u ne Abuturrab, ana maganar arxiki ka sakko wannan..." Kamar xai yi kuka yace "Allah Mumy burgeni take..... I like her" ta hade rai tace "Kai bana son shashanci fa, me xai hadaka da arniya duk ilimin ka Aliyu" a hankali yace "A'a ba arniya bace Mumy, she have her religion, she's a Christian!" Da wani irin mamaki take kallonsa baki bude, tana girgixa kai tace "Ka fi karfina Aliyu, tashi ka tafi gidanku ka kwana, I don't think you are on ur right senses" saukowa kasa yayi yace "No Mumy, wllh nasan abinda nake, shawara fa na xo ki bani...." Da mamaki tace "Yau naga ikon Allah, wace shawara xan baka a kan kafura ni Mariya?" Shiru yayi yana kallonta, tayi tagumi tace "Yau ni nake ganin ikon Allah, are you okay Aliyu, Christian fa kace?" Sauke idonsa yayi daga kallonta yace "There's nothing wrong with this mum, ko an rufe shiga Islamic religion ne?" Kallonsa kawai take ta kasa cewa komai, murya can kasa yace "I can convert her Mum, baki son in samu wannan ladan..." Da damuwa tace "No son, meye makomar kids din ka, kar ka manta ita xa kayi converting ba family dinta ba, sannan Kasan baxa ta taba rabuwa da family dinta ba, Aliyu keep everything aside and think reality, this is the biggest mistake you are to make in ur life, that aside Kasan in dai yakumbo na da rai abinda baxae taba yiwuwa ba knn, ko Abbanka baxae yarda ba not to talk of ur mum bare a xo ga families wnn abun kunya ne Ali..... Ita yarinyar ance maka iyayenta xasu yarda su bar ta tayi converting?" Mikewa yayi a d'an fusace yace "Abun kunya don na auri wacce ta dawo addinin musulunci, toh ashe kuwa komai ma xae dawo abun kunya a duniya.... Mum nasan kin fi kowa tunani a parents dina, plss kiyi tunani ki ban shawarar da xae yi boosting din abinda nayi niyya, sannan in dai tana sona bbu ruwana da iyayenta, they can do what ever they wish to me" daga haka ya yi hanyar bedroom ta bi sa da kallo baki bude, kwanciya yayi kan gado ya lumshe ido, can ya bude da sauri ya dau wayarsa ya shiga kiran Samantha har ya gama ringing bata dauka ba ya kuma kira nan ma shiru sai yayi tunanin tayi bacci nan ko tana xaune tana karatun biology kawae ji tayi haushinsa take ji hakan yasa ko kallon wayar bata yi ba. Washegari Abuturrab na idar da Sallah yace xai tafi, Hajiya Mariya tace "Da wuri haka son, ka jira kayi breakfast mana" yace "Xan yi a gida" shiru tayi tana kallonsa, can tayi murmushi tace "Toh meye kuma na fushi son, ba fa mu gama magana ba" marairaice mata yyi yace "Bayan kin ki supporting dina Mum" tace "No ba haka bane son, am trying to highlight you of the side effect of what you are trying to do, na farko ur kidz, na biyu ur image, na uku your parent, na hudu her parent will and will never agree, na biyar makiyan ka will make jest of you....." Katse ta yayi yace "Mumy naga dai uba shi ke da iko kan 'ya ya ba uwa ba, image dina kuma will never be tarnished tunda ba mugun abu nayi ba, parent dina kuma naga ni xan xauna da abata fa Mumy, parent dinta kuma can do what ever they wish I don't care, snn ni bana hango dariyar da xa a min nafi hango ladan da xan samu gun Allah" lumshe ido tayi cikin sanyin murya tace "Haka ne, Allah ya dafa maka son, yayi xabi mafi alkhairi, ya kawo sassauci kan lamarin" Abuturrab da yaji dadin furucinta yace "Nagode Mum" Sai kusan Karfe goma Abuturrab ya bar gidan bayan ta basa shawarwari masu yawa. Har bayan kwana biyu bai ga Samantha ba gashi taki daukar kiransa, duk yaji Kamar an daura masa duniyar ne a kansa, da dadewa yasan ta daina bin inda tasan xai ganta, hakan yasa ya maida gun zamansa can gaban gate din main house dinsu, ae ko yana xaune gun ranan laraba ya hangota tana tahowa, bata lura da shi ba hakan yasa yayi saurin dauke kansa, yana ganin ta iso dai dai gate din ya mike sai a sannan ta gansa and she was very shocked, ta juya da sauri xata gudu taku daya biyu ya cafketa, tana xaro ido kamar munafuka tace "Doctor" janta yayi xuwa cikin gidan, sosai ta tsorata tana tirjewa tace "Plss ka bari mana, stop it plss, ur sisters...." bai saurareta ba har sai da suka shiga compound din, sojojin dake xaune suka bi su da kallo kamar idonsa xai yi magana, ko kallonsu Abuturrab bai yi ba, ita ko ta boye fuskarta jikinsa duk ta rikice hawaye na sakko mata, tsoronta daya kada yan gidan su gansu, bai tsaya ba sai da suka shiga parlonsa ya saka key ya jingina jikin kofar yana kallonta, kin yarda ta kallesa tayi ta hade rai tace "Let me out" fixota yayi ya hade ta da bango yace "Why ain't you picking my call?" Kasa cewa komai tayi tana kallonsa can kasar xuciyarta na bugawa ganin yanda ya hade rai, can ta sunkuyar da kai ya kuma dago
Kanta, hawaye ya cika eye balls dinta tace "Ni ka bude min kofa in fita" shiru yyi yana kallonta, can ya sa hannu ya tsinka rosary din wuyarta da cross, xaro ido tayi ta rike tsinkakken rosary din a fusace tace "Meyasa xaka dinga tsinkar min da rosaries....." Yana kallon kwayar idonta yace "Coz I don't see it use on ur neck, it's of no use..." Kallonsa take ta kasa cewa komai, yace "Why are you ignoring my calls?" Rungume hannayenta tayi tace "I see you are good at kissing girls, and my religion prohibit that, because it's almost an act of fornication that's why I decided to quit the frndship....." kallonta yake ko kiftawa bai yi, can ya fixgota yace "Fornication? Kin san meye fornication?" Tsorata tayi ganin yanda ya rike ta amma ta dake ta tura sa tace "Let me out" k'in saketa yyi yana mata wani kallo yace "Sae kin gaya min the meaning of Fornication" Hararansa tayi tace "You check the dictionary" Dago kanta yayi yana mata wani kallo yace "Have i ever attempted having sex with you?" Kauda kanta tayi ta hade rai bata ce komai ba, yace "Alryt then, but you can't just call me a fornicator without me having sex with you, don haka let me make it happen sai ki ji ddin kirana da haka...."

*Haske writers asso*πŸ“šβœπŸ»
πŸ’« *Noorul Huda*πŸ’«

15.....
Dago kanta yyi yace "Have I ever attempted having sex with you?" Kauda kanta tayi ta hade rai bata ce komai ba, yace "Alryt then, but you can't just call me a fornicator without me having sex with you, don haka let me make it happen sai ki ji ddin kirana da haka...." Daga haka ya kama hannunta xuwa bedroom, sosai ta tsorata ta dinga turasa tana tirjewa hade da cewa "Ni ka bude min kofa in fita, let me out immediately...." Daukarta yayi cak ta kankamesa a rikice tana cewa "plsss let me out.." Bai tsaya ba sai da ya shiga bedroom ya rufe kofar da key ya direta kan gado, da yake shidda na yamma ya kusa bedroom din yyi duhu don duk curtains a sauke suke, rigar sa ya cire yana kallonta, ta mike da sauri ya kuma mayar da ita ta fasa ihu ya hau gadon ya rufe bakinta, ya cire dankwalin kanta, gashinta me yawa na daure tayi dough da shi, ta cire hannunsa a bakinta cike da tashin hankali tace "Don Allah kayi hakuri ka rufa min asiri" ya kai bakinsa kunnenta yace "You called me an adulterer???" Ta fashe da kuka tace "Noo amm sorryyy.... I didn't mean it" Hannu ya kai bayanta a hankali ya xuge zip din doguwar rigar jikinta hade da 6alle bra dinta, rikicewa tayi ta rike hannunsa cikin kuka tace "Pls let me, ka yi hakuri pls..." Yana kkrin cire rigar yace "After all you are not a virgin" xaro ido tayi tace "I swear ni ba yar iska bace" fixgota yayi lkci daya idonsa ya kada yace "Ke ba yar iska bace? Salahai ne ke xuwa Club dama?" Kasa ce masa komai tayi hawaye na sakko mata har da sheshsheka, lkci daya ya sauke rigar gaba daya har xuwa waist dinta, kankamesa tayi ko ina na jikinta na rawa tace "Don Allah ka rufa min asiri, ni ban taba ba....." Lumshe ido yayi jin bare body dinta a jikinsa, ya kai bakinsa wuyarta cikin sanyayyan murya yace "I won't, because i... I love you" jin tayi shiru ya dago kanta a hankali, da sauri ta rufe idonta, ya kai lips dinsa kan eyelid dinta snn a hankali ya xuge mata zip dinta, sauka take son yi daga kan gadon ya rikota taki barin su hada ido ya maido ta kan gadon yace "I promise I won't kiss you again tunda ba kya so, don't ever ignore me again plss, missed you" sai a sannan ta dago manyan idonta ta kallesa, ya langwabar da kai yace "Pls dear" sauke idonta tayi kasa, ya dau ribbon dinta da ya fadi ya tufke mata gashinta snn ya dau dankwalinta ya mika mata, a hankali ta sa hannu ta karba, mikewa yayi ya kunna bulb din dakin, ya koma kusa da ita ya kamo hannunta yana murmushi yace " _Girl I have a question to ask you today....._" Dago kai tayi ta kallesa ya wara mata ido yana murza long fingers dinta yace " _Will you marry me even though I met you today_" kallonsa ta tsaya yi ko kiftawa babu, yayi murmushi ya daura forehead dinsa a nata cikin sanyin murya yace " _All she said... You don't even know my father, o de mo mi rara.... You don't know my mother, ofe fi mi s'aya, can you pay my pride price it's just a million dollar! Easy o jeje take it slow oh, ko le to yen my darling jeje, easy o jeje take it slow oh, omo la fe fe ra moto, easy o jeje take it slow oh, will you take it easy I dey on prada.... Easy o jeje take it slow oh...._" Xaro ido tayi tana kallonsa, ya wara ido yana kallonta, tace "kana jin Yoruba dama?" Murmushi yayi yace let me finish, ta tallabi chin dinta tace "Ohk ohk" jingina yayi jikinta hade da lumshe ido yace " _Girl I have just one thing to tell you again, is it me or this love lo yan me were, ahh! I don't even know ur father, mi ode mo ile won oh.... I don't know your mother mo de fe fi e s'aya, can't pay ur price oh, don't even have one dollar ah.... Easy o jeje take it slow oh, ko le to yen my darling jeje, easy o jeje take it slow, omo la fe fe ra moto, easy o jeje take it slow, will you take it easy I dey on prada.... Easy o jeje take it slow ohh...._" Murmushi tayi ta mike ya riko hannunta yace "No comment" tace "Ohk kayi kokari...." Bata fuska yayi yace "I mean you did not reply my song" ta buda ido tace "Buh I said it's nyc...." Yace "Uhm it came from the bottom of my heart..." Tace "na tafi" daga haka ta nufi kofa yace "Ohk, I won't kiss you again plss, don't quite the frnd ship" ta kallesa tace "Sure?" Mikewa yayi tana ganin haka ta karasa kofa da gudu ta murda taji a rufe, jawota yayi jikinsa ta baya yace "Yeah sure!" Kasa cewa komai tayi don ji tayi kamar da electric ya hade jikinta, bude kofar yayi yace "Ina za ki?" Kin cewa komai tayi, ya juyo da ita suna facing juna, yana kallon kwayar idonta yace "Ina za ki nace?" Sauke idonta tayi a hankali tace "Mumy ta aikeni gidan frnd dinta...." Yace "Let me drop you" tace "A'a an fara kiran sllh" kama hannunta yayi suka fita parlor, ya dau makullin motarsa ya ja ta xuwa gun mota, gidan bbu wani nisa tace ya ajiyeta d'an nesa da gate din, hakan yyi yace tayi sauri yana jiranta, kai kawai ta gyada masa ya bi ta da kallo har ta shiga gidan. Ba a dau lkci ba ta fito ya bude mata motar ta shiga, kallonsa tayi cikin sanyin murya yace "Welcm...." Jan motar yayi ya dau hanyar gidansu, yace "Kun gama waec din ne?" Ta girgixa kai tace "Mun kusa." Bata bari ya tsaya kusa da gidansu ba yana parking ta bude motar ta fice hade da daga masa hannu, murmushi yayi ta juya ta nufi gate dinsu. Washegari sai gashi ta biyo hanyar xata Church, fita yake da niyar yi xuwa gun wanin abokinsa amma ba da mota ba, yana ganinta ya fasa, ita ko ta gaishesa xata wuce ya sha gabanta yace "Ina za ki?" Tace "Church" ya d'an tabe baki yace "During waec din ma baxa ki tsaya kiyi karatu ba?" Tace "Mumy ce tace sai naje, beside nayi karatu tun safe" ya d'an bata fuska yace "ohk but am very hungry, nobody at home to give me food"

*Haske writers asso*πŸ“šβœπŸ»
I heart you all my fans😍😍
πŸ’« *Noorul Huda*πŸ’«

16.....
Yar dariya tayi tace "Then ka tafi eatry mana!" Yace "No, not when I have a sweet girl that's very good cook!" Ta xaro ido tace "Who?" Yace "Youu" daga haka ya kama hannunta ya ja ta zuwa gidan, tana bata rai haka ta shiga daura masa girkin garnished spaghetti, cikin mintinan da basu wuce ashirin ba ta gama suka dawo parlor, duk yanda ya so da ita ta ci kin ci tayi shi kuma ya kulle kofa ya ki barin ta ta fita, ganin yanda ta hade rai yayi murmushi yana cin spagh dinsa yace "Tell me a story...." Bata ko kallesa ba tace "Bn iya ba" jawota yayi kusa da shi yace "Baxa ki bar gidan nn ba knn yau" kin cewa komai tayi, ya lumshe ido ya bude yace "Ohk tell me more about Jesus!" Kallonsa tayi da sauri sai kuma tace "Tarihinsa?" Ya gyada mata kai, gyara xama tayi tana kallonsa tace "Ohk I will" Yace "Yauwa am all ears" ta rufe ido tace "Long time ago in Bethlehem, so the holy bible said, Mary's boy child Jesus Christ was born on Christmas day, even the angels testified that a king was born...." Murmushi yyi yace "No.... da Hausa xa ki min and you are not giving me in details, how was he born, where was he born, da dai sauransu" ta wara ido tace "Ohk Ohk... Mary wacce kuke kira da Maryam ita ce mahaifiyarsa, Mary macece baiwar Allah me kamun kai kowa a Bethlehem ya shaida hakan, tana kuma da wanda xata aura wato Joseph wanda ya kasance Carpenter, ranan tana xaune ita kadai daki sai ta ga wani haske daga waje, haske sosai wanda sai da ta rufe idanuwanta, Mala'ika Gabriel kenan ya xo mata da sakon cewar xata haihu ba tare da aure ba, abun ya bata mamaki sosai, kafin tace komai har ya bace nan ta fara naxari sai dai bata fadi ma kowa ba har Joseph da xata aura, wasa wasa taga da gaske ciki gareta, wanda hakan yasa 'yan gari suka fara maganganu kanta, ko ina gulmarta ake wasu na cewa da ma lullubin karya take a ko da yaushe, tayi kkrin ganar da su cewar ita bata taba sanin namiji ba amma nobody was willing to believe her, sae Joseph da bai gujeta ba, bayan an dau lkci xaman kasar ya gagaresu sbda mutane wanda hakan yasa Joseph yasa su bar garin, a hanya nakuda ya kamata Joseph ya shigar da ita gun ajiye dawakai wato horse stable a nan ta haifi Jesus Christ the son of God!" Abuturrab dake ta kallonta cike da tausayi ya dakatar da ita da sauri jin furucin ta na karshe yace "Madam He's not the son of God but rather his messenger" kallonsa ta tsaya yi sae kuma tayi murmushi tace "Yeah, believe din Muslims knn, but we believe he's the son of God" hade rai yayi yace "Ina gaya maki magana kina ce min ba haka ba, Allah bai haifa ba ba a haifesa ba, he's one and one alone, Jesus is his messenger!" Shiru tayi tana kallonsa can ta girgixa kai tace "For God so love the world, that he gave his only begotten son that who so ever believeth in him shall not perish but have everlasting life, this is a verse from the holy bible don me xaka ce jesus isn't the son of God?" Wani kallo ya dinga mata can yace "Then ur bible is deceiving you" hade rai tayi sosai tace "How dare you? why will you say that?" Mikewa take son yi a fusace ya fixgota ya xaunar da ita yace "Luke 3:38 said; Adam was the son of God, Gen 6:2 also said all men are son of God, Jeremiah 31:9 said David is the begotten son of God, Psalm 2:7 said who ever ia righteous is the son of God, Romans 8:14 says Jesus is the ONLY begotten son of God, which are we to believe?? There is a lot of confusion in ur bible, nan ance mana Jesus kadae ne son of God, an dawo an lissafo mutane da dama an kirasu

Please Login or Register in order to submit comment