Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babyna, ko in taya ki wankan?" Gyada masa kai tayi, ya dagota xaune ya cire mata yar rigar baccin jikinta ya shiga bayi da ita. Abaya ya fiddo mata bayan sun fito bayin, ya shafa mata lotion ta sa kayan snn ya daure mata gashinta da ribbon ya fesheta da turare yana murmushi yace "Kin yi kyau wife" hararansa tayi ta kwanta, kafin karfe daya Khadija ta gama girkin ta wuce. Yana kwance gefen Samha dake bacci yana kallo a tv wayarsa yyi ring, ganin Anty Maryam ce ya mike xaune ya daga, tace "Aliyu mun iso fa" yace "Toh gani xuwa Anty" daga haka ya tashi yana kallon Samha, bai tasheta ba ya dau makulli ya fita, uku da yan mintuna ya isa park din, da fara'arsa ya nufi Anty Maryam dake tsaye rike da hannun autarta ya gaisheta, ta amsa da murmushi tace "Mun same ku lfya" ya duka ya dau kyakkyawar yarinyar da baxa ta wuce shekara hudu ba yace "Pretty how are you" yarinyar tace masa "Fyn" ya wara ido yace "Waow, then what's ur name" kallon uwarta tayi, Anty Maryam tace "Have u forgotten ur name?" Yarinyar tayi dariya tace "I am Ihsan" shafa kanta yyi yana murmushi yace "Welcome little Ihsaan" daukar jakarsu yyi yace "Anty ga mota can" Anty Maryam tace "Okay" daga haka suka nufi motar ya bude mata baya ta shiga ya mika mata ihsaan snn ya rufe motar ya xaga ya shiga maxaunin driver, suna isa gida yyi parking ya juya yana kallon Anty Maryam murmushi dauke fuskarsa yace "Anty bata san fa ku ne bakin da xa su xo ba" tayi dariya tace "Au haba" ya bude motar yace "Wllh kuwa Anty" bude motar tayi ta fito da ihsaan ya dau kayansu yace "This our home Anty" Tace "Maa sha Allah, Allahu ya ci gaba da hada kanku" yace "Ameen Anty" tana biye da shi suka wuce balcony ya bude kofar parlorn suka shiga, Xaunawa Anty Maryam tayi da autarta, ya nufi fridge ya dauko masu ruwa da drink da cups ya ajiye ya xuba masu ya mika ma Ihsaan nata yace "Take pretty" Karba tayi tace "Thank you" yana kallon Anty Maryam yace "Anty ga ruwa bari in taso ta, bacci take" daga haka ya wuce daki, har lkcn kuwa baccinta kawai take, ya xauna kusa da ita ya dinga shafa mata fuska a hankali yana jan hancinta, ta bude lumsassun idonta tana kallon sa, yace "Baby har yanxu baccin dai" murya can kasa tace "Am very hungry" Yace "Toh muje ki gaida aunt din tawa sai ki ci abinci" Da sauri ta mike xaune tace "Ta xo?" Yace "Yea naje park na daukota yanxu" kamar xata yi kuka tace "Ae ban ma gama girkin ba doctor" yace "Khadija ta karasa maki dear" Shiru tayi bata ce komai ba ya mike ya dagota ta tashi tsaye ya bata veil din abayar ta yafa a kai, kallonta yake ganin yanda Abayar ya fito mata da cikin jikinta sosai, yaga tayi masa kyau ba kadan ba, kallon kanta tayi ganin irin kallon da yake mata ta daure fuska ta koma ta xauna tace "Ni baxan iya fita da kayan nan ba" Ya wara ido yace "Me yasa baby?" Tace "Bana so" yace "Ya fa maki kyau sosai dear plss mu je haka tana ta jira fa" kmr xata yi kuka tace "Ni baxan iya ba" yace "Toh sbda me" tace "Ni dai Hijab xan sa" murmushi yyi yace "See you, to ance maki bata da ido ne, ko me xa ki sa ai ba boyuwa abinda kike boyewa xai yi ba" kallonsa take kmr xata yi kuka ta wani hade rai, yyi dariya ya dagota ya rungumeta ta baya yana shafa cikin yace "Baby plss mu je tana ta xaune parlor fa ita kadai" daga haka ya kama hannunta suka fita tana nonnokewa ita a dole kunya, suna shigowa parlon ta tsaya cak tana kallon warce ke xaune tana kallonta murmushi dauke fuskarta, wani kara tayi ta nufeta a guje, har cikin ransa yaji uban tsallen da ta daka, ita kanta Anty Maryam sai da tace "Ke kina da kai kuwa Daughter" bata ko saurareta ba ta fada kanta ta kankameta tace "Antynahh dama ke ce" Anty Maryam tace "Xa ki ji ma kan ki ciwo fa, kina da kai ma kuwa" Shi kam sai kallonsu yake, can ta sake Anty ganin Ihsan ta rungumeta ita ma tace "Anty me yasa baki taho da Asiya da Farouq ba" Anty Maryam tace "Suna gun grannynsu" Rasa inda xata sa Auntyn tata Samha tayi da ganinta tayi farin ciki ne ba na wasa ba, duk sai Anty Maryam taji tausayinta barin ynda taga ta rame, ganin ba kyale Antyn xata yi ba Abuturrab yace "Anty ku yi sllh ku ci abinci, kun kwaso hanya fa" Sai a snn Anty Maryam ta yakice ta jikinta ta mike suka wuce daki, har bedroom ya kai masu abincin don bai ga alamar Samha xata yi hakan ba, Anty Maryam tayi dariya tace "Aliyu kai ne da wahala haka" yyi murmushi yace "Toh Anty naga taki kawo maku ne, kuma da ita ke jin yunwa bbu me kwanciyan hankali sai ta ci" Samha dake jikin Anty Maryam ta daure fuska ta turo baki, ya juya ya fita dauko sauran abincin, Anty Maryam tace "Ji shashanci daga yana maki wasa sai ki hade rai ki cunno baki gaba" tace "Bana son wasan" Anty Maryam tace "Toh ina laifinsa, naga dai duk ni yake ma hidimar ko baki ji dadin hakan ba" tace "Toh ai nima nayi masa da nasa yan uwan suka xo" Anty Maryam ta hade rai tace "Toh ya ishe ki bana son fitsara, yaushe kuma kika xama fitinanna" Samha bata ce komai ba ta dauke kai, a haka Abuturrab ya shigo ya samesu ya ajiye abincin yace "Ga shi Anty, ku ci abinci" Anty Maryam tace "Sannu Aliyu nagode" satan kallon Samha yyi ya fita, ba dau lkci ba ya dawo kuma rike da plate din abinci ya ajiye gabanta yace "Kin ce kina jin yunwa ga abinci" kallon abincin tayi tace "Am nt any longer" Ajiye ma Ihsan abincin yyi yace "Pretty ke ki ci" Anty Maryam dai kallonta kawai take ganin har lkcn ita fushi take, murmushi kawai tayi ganin condition dinta ta kuma san ba laifinta bne, tunanin irin abubuwan da uwarta tayi lkcn da take dauke da cikinta take da irin wahalan da ta sha, can tace "Daughter daga magana sai fushi, to yi hakuri" ita dai bata ce komai, har Anty Maryam ta gama cin abinci Samha na xaune ta xuba ma tv ido, Anty Maryam tace "Yauwa daxu kin ce min yan uwansa sun xo?" Sai a snn Samha ta kalleta tace "Ehh" Anty Maryam tace "Amma bnda Mum dinsa koh?" Tace "A'a kanwar mum dinsa ce sai sisters dinsa biyu" Anty Maryam tace "Ayya, did they stay long?" Ta girgixa kai tace "Just 2 days suka yi" tace "But are they okay" Samha ta kwantar da kanta tace "Yes his mum sis is very kind, har da zinari ta ban na dan kunne, sisters dinsa kawai ne basa so na" a hankali ta kare maganar, Anty Maryam tace "Don't worry duk xa su so ki kin ji Daughter, everything is just time" Daga haka suka dinga hira har aka kusan Magrib, shi kuma Abuturrab yana bedroom dinsa da Ihsaan suna kallon cartoon, yana yin alwala yace "Pretty kije Mumy ta sa maki cartoon a can dakin xan je masallaci" tana fita ya wuce masallacin, Anty Maryam na idar da sllh ta kalli Samha tace "Ke ko ki d'an yi kara ki dinga yin sllh bakya yi koh?" Samha ta kalleta tace "Anty ae baya cewa in yi" Anty Maryam tace "Sai yace maki daughter," murmushi tayi tace "Toh xan na yi Anty" Anty Maryam tace "You still don't have interest in joining us koh" tana murmushi tayi maganar, Samha tayi dariya tace "Uhm Anty ae bance haka ba fah" Anty Maryam tace "Ko akwai abinda yake maki that's prohibited in Christianity?" Kmr xata yi kuka tace "Eh mana...." Anty Maryam ta d'an yi shiru tana kallonta, sai kuma a hankali tace "Gaya min me yake maki Samantha?" Ta turo baki bata ce komai ba, Anty
Maryam tace "Noo ki gaya min kar ki ji komai"

*Haske writers asso*
[11/27, 7:18 PM] ‪+234 703 709 9528‬: 💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

81......

Kamar xata yi kuka tace "Toh ba sai yayi ta kula mutane ba...." Anty Maryam tace "Su waye mutanen?" Dauke kai tayi ta ki cewa komai, Anty Maryam tace "But don't forget his profession, kin ga kuwa ae shi na mutane ne Samantha, beside where in d bible aka ce kar a dinga kula mutane?" Tace "Toh Anty fa sai yarinyar ta dinga xuwa nan tana kawo masa assignment yana yi...." Anty Maryam tace "Wace yarinya ce?" Tace "Our neighbor mana" shiru Anty Maryam tayi kafin tace "Da ya san su ne?" Tace "I don't know for him" murmushi Anty Maryam tayi tace "Ke dai dama har da guntun masifar ki" Samha bata kuma cewa komai ba, Anty Maryam tace "Kun yi waya da Abban ki ashe" dawowa kusa da ita tayi da sauri tace "Eh Anty, kuma yace xai xo, yaushe ne xai xo?" Anty Maryam tace "Xai xo amma ba yanxu ba daughter" Samha tace "Sbda me Anty? ina son in gansa" lkci daya hawaye ya cika idonta, Anty Maryam ta dafa shoulder dinta tana yar dariya tace "Xai xo mana, may be to see his grandchild, kinga that's the right time ma koh?" Tuni Samha ta sunkuyar da kai, Anty Maryam tace "Ko ba haka Daughter?" Turo baki tayi ta mike ta kwanta kan gado, Anty Maryam tace "Idan bacci xa ki yi ki tashi ki tafi gun mijin ki" ba tare da ta kalleta ba tace "Ni a nan nake kwana Anty" Washegari Anty Maryam na idar da sllh bata koma bacci ba, tayi wanka snn ta fito parlor, xaune ta tadda Aliyu laptop gabansa, yana ganinta ya katse abinda yake yi ya gaisheta tace "An tashi lfya?" Yace "Alhmdllh Anty" xaunawa parlon tayi yace "Anty amma sati xa kiyi mana koh" tace "Gobe xa mu juya in sha Allah Aliyu, ae an yi xumunci" yace "Anty gobe fa kika ce" tayi murmushi tace "Toh na bar yara gida ai" yace "Kince gun grannies dinsu suke ai" tayi dariya tace "Ehh duk da haka, amma ae tunda mun ga waje xa mu dawo wani lkcn" yace "Toh Allah yasa Anty" tace "Aliyu har ynxu baka ka making effort na ganin ka ja ra'ayin samantha koh" kallonta yake jin abinda tace, can dai yace "Anty bana son taga am forcing her into it" Anty Maryam ta girgixa kai tace "Noo it's nt by forcing her, actions dinka xai dinga jan ra'ayinta mana, infact ba actions kadai ba, time to time yana da kyau ka dinga fada mata do's nd don't's din addinin ka, ka dinga nuna mata islam is nothing but peace, ka nuna mata muhimmancin addinin ka" jin yyi shiru ta ci gaba tace "Misali kana sllh a kan lkci, kana karatun qur'an lkci lkci a inda take, infact u make it ur normal routine, u re educated Aliyu ba sai na gaya maka wa ennan abubuwan ba, a k'ashi dari nasan Samantha ta san meye musulunci k'ashi 40, ai ta xauna da ni, har sllh tana yi idan tana gu na, islamiyya ma kullum tana xuwa sai dai ranan da babu, Idan ka kula ba wai tayo xurfi a Christianity din bane, uwarta ce ke tusa mata ta karfi, yeah Abbanta is a Christian amma sai in ce maka shi church din ma ba xuwa yake ba, xai dai yi karatun littafinsu a gida idan yana ra'ayi...." Abuturrab ya sauke ajiyar xuciya a hankali yace "Haka ne Anty, am nt making any effort into making her fall for islam don kwanki ita da kanta tace tana son in sa ta islamiyya daga baya kuma tace baxa ta je ba, kuma Anty hakan baxai yiwu ba ynxu sbda condition dinta....she's totally changed" Anty Maryam tayi murmushi tace "Sai hakuri, kuma naji ddin da ka fahimci cewar abinda take ynxu ba halinta bane kuma ba yin kanta bane, ban mancewa haka uwarta tayi tana da cikinta don lkcn ina wajensu, ka ci gaba da hakuri har Allah ya raba su lfya" yace "Toh Anty, nagode" tana murmushi tace "Na tambayeta ko akwai abinda kke yi that's contrary to her religion tace eh" xaro ido yayi yace "Me tace ina yi Anty?" Dariya Anty tayi tace "Cewa tayi kana kula mutane" bai san lkcn da yyi dariyar ba shi ma, yace "Anty kinsan kishin Samha yyi yawa, she's making me get frightened with her type of jealousy, kinga just yarinyar neighbor dinmu ce fa wani time din ta kan kawo assignment in duba mata, kuma mum dinta ce ta ban aiki clinic dinsu, so i just can't say No, ban san ynda xan dinga avoiding yin assignment din ba..... Ko me xan ce ma Samha baxa ta taba fahimtata ba, mamakin kishinta nake" Anty Maryam ta girgixa kai tace "Toh Allah ya kyauta ka dai bi ta a hankali har ta sauka lfya, tsabar jaraba ne ke damunta, though ba halinta bane, kishi kuma gado shi tayi gun Uwarta" yayi murmushi yace "Haka ne Anty" sai kusan karfe tara Anty ta shiga kitchen don girka breakfast duk da Abuturrab yyi niyyar fita ya siyo ta hanasa, Hajiya Samha kam tana ta bacci daki da Ihsan, kafin karfe goma Anty Maryam ta gama komai, ta tsaftace kitchen din snn ta fito. Da rana Abuturrab ya fita ya yo masu take away na lunch, Anty Maryam na ba Ihsaan abincin ta kalli Samha dake shan gari tace "Daughter ki bar garin nn haka ki ci shinkafa" ta girgixa kai tace "A'a Anty" Anty Maryam tace "Kina ji na?" Kallonta Samha tayi, tace "Daga yanxu ki dinga sllh ba sai ance kiyi ba" Shiru tayi kafin tace "Toh Anty" Anty Maryam tace "A ko da yaushe fa ba wai idan kinyi zhur baxa ki yi Asr ba" tayi murmushi tace "Toh xan na yi Anty" Anty Maryam tace "Yauwa my daughter, don kinyi addinin kakan ki ae ba laifi bane" Murmushi Samha ta kuma yi bata ce komai ba, Anty Maryam tace "Ko baki sha'awar addinin?" Nan ma murmushi tayi bata ce komai ba, Anty Maryam tace "C'mon talk to me" yar dariya tayi tace "Ina yi mana Anty, kema kinsan i love sallat, kuma akwai time din da doctor ya karanta mani wani verse a bible da yake ce min jesus christ acted like Muslims do, he fall with his face to ground when praying, nd truely Matthew 26:29 said 'Going a little further, jesus fell with his face to the ground and prayed.... And i knw till date d Coptic Christians nd the jews in the holy land still pray d way Jesus did" Anty Maryam tayi murmushi tace "Am happy u kept this at the back of ur mind, amma yaushe ya karanta maki verse din?" Tace "Ya dade fa, ae da yana yawan kawo min verse kawai dainawa yyi" Anty Maryam tace "Do you believe in prophet Muhammad Pbuh?" Samha tayi shiru bata ce komai ba, Anty Maryam tace "You remember this verse 16:5-8.... 'for if i go not away, the comforter will not come unto you, but if i depart, i will send him unto you, and when he comes, he will reprove d world of sin and approve righteousness nd judgement...." Kallonta kawai Samha take, Anty Maryam tace "Who is this comforter?" A hankali tace "The Holy spirit" dariya Anty Maryam tayi tace "Holy spirit ne xai yi reproving world yyi approving righteousness nd judgment? Da can ance maki bbu holy spirit din, Jesus Pbuh was referring to prophet Muhammad S.a.w, an san gaskiyan ake dannewa" ita dai Samha bata ce komai ba, Anty Maryam tace "Doctor din bai taba maki tarihin Prophet Muhammad ba?" Girgixa kai Samha tayi, tace "Toh ki ce ya baki tarihin" a hankali Samha tace "Toh" Sallama Abuturrab yyi ya shigo dakin bayan Anty ta amsa ya durkusa yana wasa da Ihsaan yace "Anty pls xa mu je gun neighbour dinmu ku gaisa, the woman is very kind, nd she's a frnd to my mum" Anty tace "Allah sarki, to bari mu je" mikewa yyi ya dau abincin Ihsan ya daga ta suka fita parlor, Samha ta turo baki, Anty Maryam tace "Toh what's the pouting about kuma ynxu" tace "Ko kallona fa bai yi ba" dariya Anty Maryam tayi tace "To ai ba wajen ki ya xo ba, ya kalle ki kuma yyi laifi tun da naga masifa tsabagenta kike ji da fitina ynxu" Mikewa tayi ta haye kan gado, Anty Maryam ta tabe baki ta mike ta dau hijab din ta ta nufi kofa tace "Aiki ya samu masu shi" daga haka ta fita, Da fara'a Ummi ta tarbi Anty Maryam ta sa Usaina ta kawo mata drinks ta dau Ihsaan tana tambayarta ya take, sun d'an taba hira kafin Anty Maryam suka fita parlorn da Abuturrab ta bar ihsaan. Washegari da safe Anty Maryam ta fara shirin komawa kd, Samha ta dinga rusa kuka ita sai ta bi ta fa, shi dai bai samu bakin cewa komai ba, Anty Maryam ma ta fita harkanta don ji take kmr ta make ta, bbu ynda bai yi da ita ta taho su tafi tasha ba amma taki, Sai da Anty Maryam xata fita taji tausayinta, ta dawo ta durkusa kusa da ita tace "Haba daughter, u re married yanxu fa bai kamata kina behaving kamar karamar yarinya ba, kuma na fa ce maki soon xan dawo, ko baki son in xo in xauna da ke idan kin haihu?" Ita dai Samha bata ce komai ba sai hawaye take, shafa kanta Anty Maryam tayi tace "Toh kiyi hakuri, tashi ki raka mu park" girgixa kai tayi alamar baxata je ba, cike da tausayinta Anty Maryam ta bar parlon Abuturrab ya wuce da ita park, shi ya biya kudin motar duk da bata so hakan ba, har ihsaan sai da ya biya mata seat snn ya bata dubu goma a hannu, bai saurare Anty Maryam dake cewa ya karbi kudinsa ba, ganin ta dage yace "Haba Anty, ni fa ihsaan na ba" sai da yyi da gaske ta hakura, yana tsaye har motar ta cika suka tashi snn ya nufi motarsa ya koma gida.

*Haske writers asso*
[11/27, 7:53 PM] ‪+234 703 709 9528‬: 💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

82.....

3months later.

Samha na daki kwance misalin karfe daya na rana sai juye juye take tsabar yunwar dake cinta gashi ta ki tashi, shi kam Abuturrab na kwance parlor da yake ranan lahadi ce yana kallo, a watanni ukun da suka wuce ba karamin matsala Samha take basa ba, kullum jarabanta karuwa yake abu kadan xata daga masa hankali da fitina, gashi bai son hayaniya duk ta sa ya rame, sai dai ynda take sllh bbu fashi ke burgesa yake kuma jin tausayinta tunda aikin baban giwa kawai take, kuma girman cikin bai hanata sllh ynda ya kamata ba, bata ma son kusantarsa ko kuma shi ya kusanci inda take bare ma ya dinga yin abubuwan da Anty tace yyi don jan hankalinta, fata yake ta sauke cikin nn lfya ya samu kwanciyar hankali, ta dawo Samha dinsa ta da mai miskilanci, shi dai yasan wasu masu ciki na da bala'i amma nata daban ne, yanxu kam cikin ya fito sosai sai kayi tunanin haihuwa yau ko gobe amma watannin cikin bakwai, har lkcn kuma bbu wani aikin da take don cikin yyi mata nauyi sai uban bacci kmr k'asa, hakan yasa yake tausayinta, babban tashin hankalinsa idan ranan Antenatal ya xagayo, da kyar da kyar yake lallabata su je asibiti, iyakar abinda take a gidan shine ta girka abinda xata ci me yawa kuma ita kadai ke cinye kayanta ko tayi bata masa, kuma ko sau daya bai damuwa da abinda take masa, sai ma dariya da ta ke basa, lkci lkci Abbanta na kiranta ta wayarsa har ma shi ma su gaisa, babban tashin hankalin da yafi na Antenatal a gun Abuturrab shi ne idan fatima ta xo gida weekend to fa ba shi da kwanciyar hankali har sai ta koma sch don wani shishshige masa take gaban ko waye har uwarta, Samha kuwa in ta dinga masa jaraba rike kai kawai yake don xuwa ynxu ciwon kai hayaniyarta ke sa masa, ynxu dai kwana biyu masifar ya lafa kuma ya rasa dalili, jin fitowarta daga daki ya dago yana kallonta, tayi masa kallo daya ta wuce kitchen, a hankali yace "Baby..." Juyowa tayi tana kallonsa yace "Kuna jin yunwa knn" dauke kai tayi ta shige kitchen ta daura shinkafa ta fito, parlon ta dawo ta xauna kan 2sitter, har hakan ya basa mamaki yau kuma ta xauna gu daya da shi, bayan minti bakwai ya juya ya ga ta kwanta ta rufe ido, kallonta ya dinga yi, can yyi murmushi ya mike ya wuce daki, jaka ya bude ya fiddo kayan xanensa da ke cikin jakar da Maminsa ta aiko masa da, ya fito parlor ya xauna inda yake yayi sharpen din pencil din snn ya dau takardan ya daura kan hannun kujeran ya fara xana ta, ya fi minti talatin yana xanen kafin ya mike ya dau stool ya dawo kusa da ita ya daura takardan ya duka ya ci gaba daga inda ya tsaya, bayan minti goma ta bude ido a hankali jin k'aurin shinkafa, ja baya yyi da sauri, ita ma kmr warce aka mintsila ta mike tana kallonsa tace "What r u doin here?" Kame kame ya fara ta karbe takardan a hannunsa tana kallo, kasa daina kallon xanen tayi, a hankalo yace "Am sorry Baby bari a yaga idan baki so..." Ta dago kai ta kallesa, murmushin da ya bayyana fararen hakoranta tayi underneath her breathe tace "Woaw i love it, it's perfect" Murmushin shi ma yyi don har ya mance rabon da tayi masa murmushi yace "Really?" A hankali Tace "Yeahhh.... Doctor u remember the dog u drew....." Ya wara ido yace "Yea my dog" kasa daina kallonta yyi tuna farko farkon haduwarsu, ita ma din tunanin da take kenan ta kasa cewa komai, ya dawo kusa da ita ya kamo hannunta murya can kasa yace "That moment..... When we were still strangers to each other, ranan da na fara daura idanuwana a kanki kina cewa in taimake ki, though u didn't think twice before leaving ganin cigarette a hannu na, how i saved u at the end, the day we met again at d front of my gate with my frnds, how u came back greeted and thanked me, how i was stunned seeing a Rosary round ur neck, ranan da na baki lift daga bakin titi, the day u gave me ur textbook to draw for you, a mammalian heart nd the Human Skeleton, the day u came into our compound nd was frightened by my big dog, how.... How i made you feel at home..... And that was how everything started.... " daga haka yyi murmushi yana kallon idonta da ya cicciko, rungumesa tayi, ya lumshe ido yace "I have always love u from the very beginning Samha" a hankali tace "Me too" kwace kanta tayi tace "My rice...." Daga haka ta mike da sauri tayi kitchen yace "Baby ki yi a hankali dnt harm ur self nd our babies" Ranan dai ya ci sa'a cokali biyu ta saka a shinkafa da mai da yajin da ta xubo a plate, ya lura she derives pleasure eating shinkafa da mai da yaji, bbu ynda ya iya shi da ba son yaji yake ba haka suka ci abincin, yamutse fuska ta fara yi bayan sun gama ci yace "Baki koshi ba ko baby?" Kamar xata yi kuka tace "It's kicking me" Ya d'an xaro ido don idan akwai abinda ta tsana baby yayi kick dinta

Please Login or Register in order to submit comment