Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ita wancan ward din Shariff ya bi bayansu, Pharmacy Abuturrab ya shiga ya karbi alluran da xai mata snn ya fito ya wuce ward din, har Dr Shariff ya cire mata hijab din jikinta ya xaunar da ita ta jingina da bango kan gadon, shi dai Abuturrab kallonsa kawai yake ganin ynda ya wani daga hankali, kawai ya mika masa alluran yace "Gashi kayi mata" Dr Shariff yace "Inhaler dinta fa wai" Abuturrab ya bude hannu alamar bai sani ba, daga haka ya juya ya fita don basa waje yyi mata alluran, ba a dau lkci ba Shariff ya fito yana kallon Abuturrab yace "Let me get her another a office din Dr" daga haka ya wuce sama xuwa office din Ummi, murmushi Abuturrab yyi, bayan yan mintuna sai ga shi ya sakko da sabon inhaler ya shiga ward din, Abuturrab ya bi sa yace "Tunda kayi mata injection kawai ka bar inhaler din, she will be fine soon" Dr shariff yace "Ohh, exactly" murmushi Abuturrab yyi ya juya ya fita, ba a dau lkci ba bacci ya dauke fatima bayan numfashinta ya fara yin dai dai sai a snn Shariff ya fito, shi dai Abuturrab na xaune duk hankalinsa yyi kan Samha, ya mike yana kallon Shariff yace "In tafi kawai xaka mayar da ita gida Dr?" Shariff yace "Am attending to patient ae, sae dai idan xaka tsaya sai in mayar da ita gida,n" Abuturrab yyi dariya yace "Nima matata na can gida na baro ta ba lfya" Shariff yace "Alryt then, ka jira ka mayar da ita kawai" Sai bayan kusan minti talatin fatima ta dawo dai dai, Abuturrab dai na ta xaune duk hankalinsa na kan wife dinsa, karfe sha daya ta fito daga ward din, Abuturrab ya kalleta ya mike yace "How you feeling now" ba tare da ta kallesa ba murya can ciki tace "Fyn" bai kara minti biyar clinic din ba suka wuce gida tare. Yana gama parking ta bude motar ta fita gabansa ya dinga faduwa kar Samha ta ganta ya shiga uku, sai da yaga tayi nisa ta kusa part dinsu snn ya fito daga motar, sae a snn ya tuna ko godiya bata yi masa ba, ya bi ta da wani irin kallo, dai dai lkcn da ta juyo ta kallesa suka hada ido, murmushi yaga tayi ta yi gaba abun ta, ya d'an yi tsaki ya wuce ciki, ga mamakinsa har lkcn bacci Samha take, ya xauna gefenta ya langwabar da kai yace "Wnn wani irin baby ne xai dinga sa min wife dita bacci haka" ji yyi kmr ya tasheta tunawa da yyi bata karya ba har lkcn, ya dai kyaleta kawai ya mike, ana kiran sllhn zuhr ya tasheta, ya kai ta bathroom ta wanke bakinta ya wanke mata fuska ya fito da ita sai layi take masa, da kansa ya dinga bata tea din da ya hada mata, ta sha me yawa kafin tace ta koshi, xata kwanta yace "Baby baccin ya isa haka plss, mu je in kai ki yawo ki ga gari" kmr xata yi kuka tace "Kawai kwanciya xanyi baxan yi bacci ba" xai yi magana wayarsa ya fara ring yana ganin Ummi ce ta langwabar da kai, can dai ya daga tace "Boy sannu da kkri fa, Allah yyi albarka" yace "Amin Mami" tace "Ka turo min Samha ynxu" ya kalli Samha da ta kwanta ta lumshe ido, yace "Toh Mami" yana katse wayar ya dagota yace "Baxa fa ki kara wani baccin ba" kwace kanta tayi a fusace tace "Did i tell you am sleeping??" sai da ya runtse ido jin tsawan da ta daka masa, can ya bude idon a hankali yace "Ohk am sorry wife, dama Mami ce tace ki je" ta kallesa da sauri tace "In je?" Yace "Yes she just called" a hankali tace "Amma sai anjima koh? I dnt feel like going out" Yace "Noo, ki je ynxu baby kilan jira take" da kansa ya dauko mata hijab ya mika mata ta karba ta sa, ta mike ya rakata har balcony, a hankali tayi sallama ta bude kofar parlon ta shiga, ji tayi kanta na juya mata kamshin miyan da ake a kitchen, ta karasa ta xauna da kyar tana kallon Ummi ta gaisheta, Ummi dake ta kallonta tace "Bacci kike ne daughter" a hankali tace "Na tashi Ummi" Ummi dai sai kallon kwayar idonta take, can tace "Alryt, ki gaya min ko da abinda kike bukata, i mean anything... " Samha ta kalleta, can tace "Ba abinda nake bukata Ummi" Ummi tace "A'a kar fa ki ji komai beside hakkin ki ne, sadakin ki ne...." Ta girgixa kai kawai jin cikinta na hautsinewa, cike da karfin hali tace "Ba komai Ummi" Ummi da ta lura da yanayinta tace "Are you okay?" Mikewa tayi da sauri tana toshe baki, Ummi ta mike ta kamota ta nufi toilet dake parlon da ita da sauri, kafin ta shiga ta fara kwarara aman a wajen, Ummi na tsaye sai sannu take mata, can ta duka ta riketa ganin ta galabaita, sai da aman ya tsaya mata snn ta dagata suka shiga bayin, ta taimaka mata ta wanke bakinta, ta cire hijab din jikinta ta ajiye cikin bucket dake bayin, jin temperature dinta ya d'an yi sama ta xuba mata ruwa kadan a kanta snn ta ja ta suka fita daga bayin, Samha ta toshe bakinta hade da hancinta don ko da wasa bata son ta kara jin aroman miyan, hakan yasa Ummi ta fitar da ita gaba daya daga gidan, tana rike da ita ganin duk tayi weak ta wuce part dinsu da ita.

*Haske writers asso*
💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

76.....

Yana xaune parlor ya bude laptop knn Ummi tayi sallama suka shigo parlorn, mikewa yyi ya amsa sallaman, Ummi ta xaunar da ita kan kujera tana mata sannu, bata iya ta amsa ba ta kwanta tana mayar da numfashi, Ummi ta kallesa tace "Wani taimakon ka bata?" Ya d'an sosa kai ba tare da ya kalleta ba yace "Mami... nothing yet" tace "To sbda me?" Still bai kalleta ba yace "I just saw the symptoms this morning Mami" Mami na kallonsa tace "Toh yyi, Allah ya kawo mata da sauki, naga bata ci komai ba sai ruwan shayi" yace "She have being sleeping tun da safe, sae da na dawo clinic daxu ma na bata shayin" Ummi ta kalleta ta xauna gefenta tace "Me kike son ci daughter" a hankali ta bude ido tace "Bana jin yunwa Ummi" Ummi tace "A'a you've nt taken anything today, ko a kawo maki shinkafa...." Da sauri tace "A'a..." Ummi tace "Toh me kike so" shiru tayi, sai kuma a hankali tace "Kila tuwo xan ci" Ummi tace "Tuwo?" Ta gyada kai, Ummi tace "Da wani miyar?" Tace "Miyar ganye" mikewa Ummi tayi tace "Toh bari a maki" daga haka ta fita, Abuturrab ya xauna gefenta yana shafa fuskarta yace "Amai kika yi baby?" Kmr xata yi kuka tace "Bana son kamshin miyan" ya lumshe ido ya bude a hankali yace "Sorry babyna, in'sha Allah baxa mu yi wahala sosai ba" ta kallesa tace "Na mene?" Murmushi yayi ya hade goshinsa da nata, murya can kasa yace "Komai ma" Kauda kanta tayi, ya juyo da fuskarta yace "Baxa ki ce Amin ba wife" kallonsa kawai take don ko magana ma bata son yi, can ta lumshe idanuwanta, yyi murmushi ya koma kan laptop dinsa. Bayan awa daya Usaina ta shigo parlon da sallama ta gaida Abuturrab snn ta ajiye abincin hannunta ta fita, mikewa yyi ya nufi kitchen ya dauko plate da spoon ya isa inda Samha take tana bacci ya xauna gefenta ya daura hannu fuskarta yace "Baby ga tuwon an kawo maki, tashi ki ci...." A hankali ta bude idanuwanta ya daga ta ta xauna snn ya sauka kasa ya bude warmer din tuwon ya dibar mata ya rufe, kallonta yyi yaga ta jinginar da kanta da kujera ta rufe idonta, ya bude miyan ya dibar mata a kan tuwon da nama snn ya tashi ya xauna kusa da ita yace "Gashi baby" a hankali ta bude idanuwanta, lkci daya ta kauda kai da sauri ta matsa daga gun tana girgixa masa kai tace "Zan yi amai" yace "Miyan da kika ce kina so ne ae dear" taki juyowa sai girgixa masa kai take, ya mike ya dawo kusa da ita tana ido hudu da abincin ta fara yunkurin amai, mikewa yyi ya koma baya, ta fashe da kuka tace "Bana son in ga abincin doctor amai xan yi" daga haka ta tashi ta wuce daki da sauri, ya bi ta da kallo, can ya sauke ajiyar xuciya ya ajiye abincin ya xauna gefen kujera, mikewa yyi ya bi bayanta, durkushe ya ganta cikin bayi ya isa kusa da ita, tana kallonsa da kyar tace "I want to throw up doctor, ya ki xuwa" durkusawa yyi kusa da ita yace "It's because u haven't taken anything wife" ta girgixa kai tace "Baxan iya ba" dagota yyi suka fita daga bayin ya xaunar da ita gefen gado yace "Toh in kawo maki tea xa ki sha?" Kai ta gyada masa ya kwantar da ita yace "Toh ina xuwa" daga haka ya fita ba a dau lkci ba ya dawo rike da cup din tea, ba laifi ta sha tea din kmr daxu snn ta koma ta kwanta. Tun daga wannan rana Samha tayi bankwana da lafiya, laulayi take me tsanin wanda hakan yasa ya dinga tausayinta ba kadan ba ganin shekarunta, d'an ruwan tea'n da ta ke sha da farko farko shi ma yanxu idan ta sha sai ta amayar gaba daya, bbu abinda take iya ci sai gayan shinkafa shi ma sai an ci sa'a, hakan yasa Ummi ke yi mata kunu shi ma bai fi ta sha sau daya a rana ba, duk ta rame ba kadan ba sai haske, shi kansa ya rame sai ka rantse tare suke ciwon, ko kadan bai son wnn laulayin da take, wani lkcn sai yaji xuciyarsa na urging dinsa kan ya rabata da cikin don wahalan yyi yawa, sosai Ummi ta d'aga masa kafa kan xuwa gun aiki don sai yyi kwana uku bai fita ba, Duk yamma khadija kan shigo tayi share share tayi mopping ta kuma wanke plates idan akwai used ones a kitchen, har bedroom wani lkcn ta kan gyara ta wanke bathroom, lkci lkci kuma Ummi ta kan shigo duba Samha, ita kanta bata jin ddin ynda taga tana wahala sosai, kmr ko da yaushe yau ma da daddare Ummi ta shigo har bedroom don dubata, can dai ta kalli Abuturrab tace "Anya kana kara mata ruwa tana kuma shan drugs boy, she look so sick?" Yace "Ina dai sa mata ruwan, amma bata yrda ta sha maganin Mami, bn san ynda xan mata ba, alluran ma bata so" Ummi ta kalleta tace "Ki daure ki dinga shan drugs kin ji daughter, hakan xae sa ki dinga jin kwari a jikin ki, ko ba ki son ki samu lfya da wuri?" Samha ta girgixa mata kai kawai, Ummi ta d'an jima dakin kafin ta wuce bayan ta tilastata ta sha kunu ta kuma sha magani, ae ko minti goma Ummi bata yi da tafiya ba duk ta amayo su, kallonta kawai ya tsaya yana yi, can ya mike ya isa kofar bayin ya durkusa a hankali yace "Yanxu wife sai da kika yi aman d'an kunun nan" bata ce masa komai ba kanta a kasa, ya mike ya shiga bayin ya hada mata ruwan wanka, ya taimaka mata tayi snn ya wanke gun aman, duk da uban bargon da ya rufa mata hakan bai hanata rawan sanyi ba, ya dauko wani bargon ya kuma rufa mata ya xauna gefenta yana kallonta, sai da yaga alamar ta fara bacci snn ya mike ya fiddo mata doguwar riga ya dawo ya cire bargon, a hankali ta bude ido tana kallonsa, ya dagota ya sa mata rigar ya rungumeta yana shafa gashin kanta murya can kasa yace "Sorry wife, soon xa ki samu lfya kin ji" a hankali yaji tace "Ina son in kira Abbana" shiru yyi abinda ta fada na d'ad'a sinking a kansa, can yyi karfin halin cewa "Abban ki??" Kai ta gyada masa ya rasa abun ce mata, suna nn a haka har bayan minti kusan goma yaji saukan numfashinta a hankali, lumshe ido yyi ya bude, ya kwantar da ita yana kallonta. Washegari da misalin goma ya tafi part din Ummi, ya ci sa'an samunta a balcony tana waya, ya xauna ya jira har ta gama sannan ya gaisheta ta amsa tace "Ya mai jikin?" Yana shafa kai yace "Alhmdllh, Mami dama...." Sai kuma yyi shiru, tace "Ya aka yi boy?" Ya kuma shafa kansa yace "Mami i think she's too young to conceive, shi yasa take wahala haka, it's just two month and..." Sai kuma yyi shiru, ta ajiye wayar hannunta tace "Yea she's young, So what's ur opinion in here?" Kallonta yyi a hankali yace "Mami kawai a cire mata, may be some other time...." Ummi na masa wani kallo tace "Really?" Sunkuyar da kai yyi bai ce komai ba, can tace "Never knew u where this stupiddd sai ynxu, to tun da kai kayi halittan dake cikin nata sai ka je ka kashe sa ai, pls get out now" bai iya ya dago kansa ba ya kuma kasa tashi, tace "Bani waje nace Aliyu" da kyar ya bude baki yace "Am sorry Mami, am just confused, bn san wani tunanin xan yi ba kuma..." Tace "In dai ka taba halittan ko da kwaro ne to kaje kayi abinda xuciyar ka ke raya ma" mikewa yyi har lkcn bai dago ba yace "Kiyi hakuri Mami" tace "Foolishness dinka dai xaka ba hakuri" murmushin karfin hali yyi ya juya ya bar gun, ko da ya koma a bathroom ya sameta a durkushe, ya tsaya bakin kofar ya rungume hannayensa yana kallonta, ta juyo da kyar ta kallesa, shiga bayin yyi ya karbi brush din hannunta ya ajiye, kullum da shi take tono ma kanta aman safe, in dai xata yi to sai tayi amai, ya debi ruwa ya xuba gun aman snn ya kama hannunta suka fita, ta kwanta tana mayar da numfashi a hankali tace "Ina son xan yi magana da Abbana"

*Haske writers asso*
💫 *Noorul Huda*💫

By Khaleesat Haiydar📚✍🏻

77.....

Jin bai ce komai ba ta juyo tana kallonsa, d'an murmushi yyi yace "Baby me xaki ce ma Abba" ta kauda kanta murya can kasa tace "I just want to talk to him" shiru ya kuma yi har sai da ta sake juyowa snn yace "Yanxu?" Ta gyada masa kai, yace "Do you have the number" nan ma gyada masa kai tayi, ya mike duk jikinsa yyi sanyi ya dauko waya ya dawo kusa da ita yana kallonta yace "Fadi number to?" Hannu ta buda masa alamar ya bata wayar, ya sa mata a hannu ta saka number snn ta kallesa, karban wayar yyi, yyi sending number snn ya kai kunne, haka kawai gabansa ke faduwa, sai da ya kusa katsewa aka daga wayar, muryar Abbanta ya daki dodon kunnensa, Mr David yace Hello yyi sau uku, Abuturrab ya kallesat snn ya mika mata wayar ta karba ta daura kunnenta, mikewa xaune tayi jin muryar Abbanta a hankali tace "Abba" Jin bai ce komai ba ta juyo tana kallonsa, d'an murmushi yyi yace "Baby me xaki ce ma Abba" ta kauda kanta murya can kasa tace "I just want to talk to him" shiru ya kuma yi har sai da ta sake juyowa snn yace "Yanxu?" Ta gyada masa kai, yace "Do you have the number" nan ma gyada masa kai tayi, ya mike duk jikinsa yyi sanyi ya dauko waya ya dawo kusa da ita yana kallonta yace "Fadi number to?" Hannu ta buda masa alamar ya bata wayar, ya sa mata a hannu ta saka number snn ta kallesa, karban wayar yyi, yyi sending number snn ya kai kunne, haka kawai gabansa ke faduwa, sai da ya kusa katsewa aka daga wayar, muryar Abbanta ya daki dodon kunnensa, Mr David yace Hello yyi sau uku, Abuturrab ya kalleta snn ya mika mata wayar ta karba ta daura kunnenta, mikewa xaune tayi jin muryar Abbanta, lkci daya taji wani farin ciki har cikin ranta, a hankali tace "Abba" Mr David dake bedroom dinsa ya mike xaune daga kwancen da yake yana son tabbatar da muryar da yake ji, cikin rawar murya Samha ta kuma cewa "Abba...." Ya mike tsaye da wani irin mamaki yace "Daughter?" Hawaye ne ya sakko idonta cikin sanyin murya tace "Good morning Abbana" Ya koma ya xauna yace "Samantha?" Ta fashe da kuka tace "Abbana" bai iya ya kuma ce mata komai ba, tace "Abbana kayi hakuri...." Ya girgixa kai yace "Where are you Samantha" kallon Abuturrab tayi ta kasa cewa komai, Mr David yace "No, you talk to me daughter kina ina, where r u please" hawaye kawai ke sakko mata ta sunkuyar da kai tace "Ina nan Abba" yace "kina ina? Tell me Samantha" Ta kuma kallon Abuturrab da ya kasa kallonta, kashe wayar tayi ta kife kanta ta dinga rera kuka, wayar ya fara ring har ya katse bata daga ba, shi dai Abuturrab bai ce komai ba, Sau uku Abban nata ya kira taki dagowa bare tayi picking call din, a na hudun ne Abuturrab ya karbi wayar ya daga a hankali ya kai kunnensa, Muryar mahaifin nata yaji yana cewa "Don't cut the call again pls daughter, i am talking to you ki saurare ni don Allah" Abuturrab yaji tausayinsa jin yanayin muryarsa, da kyar yyi gathering courage ya lumshe ido yace "We re sorry for everything dad, i knw i did wrong but.... God plans best" Mr David yace "You!!" Shiru Abuturrab yyi, Mr David yace "And what's the name?" Abuturrab yace "Aliyu" Mr David ya girgixa kai yace "Ina ka kai min 'ya ta Aliyu, where did you take my daughter to, why did you part her away from us, imagine ur self in our shoes, kwatsam wataran wani ya xo ya rabaka da tilon 'yar ka just for his selfish own interest.... How will you feel Aliyu, me yasa xaka rabani da yar da ita kadai ke garen a duniya" tunda ya fara magana Abuturrab ya dafe kansa bai iya yace masa komai ba har ya kai aya, jin shirun yyi yawa Mr David yace "i knw u there....." da kyar ya iya bude baki yace "Abba kayi hakuri, nasan nayi kuskure kuma ina rokon gafararka, forgive me plss, komai ya faru duniya rubutatcce ne..... Ban taba tunanin xan aikata abinda na aikata ba ko da a mafarki ne, kuma nasan baxan so a min haka ba, ni bn yi abinda nayi da niyar cutar ta ba, ni musulmi....." Daga haka yyi shiru, Mr David dake saurarensa ya bude ido don tunda ya fara magana idonsa ke rufe, yace "A ina kuke ynxu?" Shiru Abuturrab yyi kafin a hankali yace "Gombe!" Mr David ya koma gefen gado ya xauna yace "Gombe?" Abuturrab bai ce komai ba, hakan yasa yace "Am asking u for this favour, plss ka dawo min da 'ya ta Aliyu am begging u in d name of God" Abuturrab ya girgixa kai yace "My dad... Baxan iya shigowa kano sbda shi ba" Mr David yace "In xo knn in karbi 'ya ta" shiru Abuturrab yyi, Mr David yace "Talk to me plss" Abuturrab ya d'an yi murmushi yace "Alryt Sir, sai dai Samantha matata ce a ynxu haka, i married her according to the teachings of my religion..." Kasa ce masa komai Mr David yyi, Aliyu ya lumshe ido a hankali yace "Xa mu yi farin ciki da xuwan ka gombe Sir, but please kayi mana favour daya, kada ka sanar da Mum komai plss sir, tsoronta ya sa Samantha kin kira all this while" A dai dai nan Rachael ta shigo dakin rike da kayan k'ari, Mr David ya dago ya kalleta, ta karaso inda yake ta ajiye kumallon tace "Ga shi nan naga baka sakko ba" katse wayar yyi ya ajiye yace "Ehh waya nake yi" xaunawa tayi tace "Anjima xan je kaduna fa" ba tare da ya kalleta ba yace "Me xaki yi a kaduna" tace "Ehh akwai wani taro da xan bude da addu'o'i, kuma ae na gaya maka yanda muka yi da priest ranan, don haka xan koma inji yaya" kallonta kawai yake, tana hararansa tace "Ya kke kallona haka malam, ni har gobe baxan fasa cewa baka wani damuwa da barin Samantha gida ba, bnda haka uba na gari ba sai inda karfinsa ya kare ba na ganin ya kubuto 'yar sa daga hannun matsiyacin d'an ta'adda, wai kunya? Kawaici? Toh Allah wadaran fulani, kuma wnn abinda na lissafo ne ajalinku, kawai sai ka tsaya yau heartache gobe heartache ka kasa cewa komai ka kasa daukan ko wani action, to God who made me... ni kam sai in dai jehovah ne ya dauki raina, amma sai nasa shegen yaron nn dana sanin dauke min 'ya ta, sai nasa an min duk abinda xa ayi ya bakunci lahira, ita kuma in har naga ya canxa mata ra'ayi ya cusa mata addininsa to gwara naje nayi layyarta a Jerusalem, i prefer her being killed har lahira kuwa...." Tana huci ta kare maganan, shi kam sai kallonta yake, can ya girgixa kai yace "As a true Christian kike bude baki kike fadin haka Rachael?" Mikewa tayi a fusace tace "So what? Sai in bari a cuce ni? Ni ynxu idan ba Jesus Christ xae sakko ya dakatar da ni ba bbu uban da ya isa hanani abinda ke raina" daga haka ta nufi kofa kamar xata tashi sama tana cewa "Ni naga kamar ma da hadin bakin ka a lamarin nn David, uban waye bai san fulani da shegen mugunta ba dama, ga kuma abinda priest yace har da sa hannun yan uwanka kuma nasan ba kowa bane kilan matsiyaciyar Maryam din nn ce, in kuma na gano itan ce wllh sai na daureta an bi min hakki na" daga haka ta fita ta banko masa kofa, wayarsa ya dauka ya nemo number kanwarsa Maryam ya kira ya kai kunne, yana fara ringing ta daga tace "An tashi lafiya yaya?" Yace "Lafiya Maryam ya gida da yaran?" Tace "Alhmdllh, jiya kuwa nake ta xuci xucin kiran ka Allah bai yi ba, Husnah tace min baka ji dadi ba, ya sis Rachael?" Lumshe ido yyi ya bude yace "Kar ki boye min komai Maryam, duk tambayar da xan maki ki bani amsata tsakanin ki da Allahn da ya halicce ki" Shiru tayi gabanta na faduwa, ya nisa yace "Maryam kinsan inda Samantha take ko baki sani ba?" Xuciyarta ya dinga bugawa da sauri cikin dakiya tace "Ban gane ba yaya, nasan inda take kamar ya?" Ya girgixa kai yana murmushin karfin hali yace "Nace ki fada min gaskiya yar uwa, kar ki ji komai" Hawaye ya cika idonta ita dai tasan har ynxu bata ci karo da mai hakuri da kawaicin yayanta ba, ba lallai ya ji haushinta ba ko da xata fada masa gaskiya amma ai da kunya ace tasan inda yar dan uwan nata uwa daya uba daya take, yar da ita ke nan masa duniya amma tayi shiru taki nunawa, muryarsa ya katse mata tunaninta yace "Ina sauraren ki Maryam" tayo gathering courage tana share idonta tace "Na sani yaya, amma ba don in cuce ka nayi shiru ba, ka yafe min yaya, kasan baxan yrda da duk abinda xai hallaka Samantha ba, just that komai ya faru a duniyar nn tsararre ne daga Allah, it's already written, kayi hakuri yayana" kuka ta fara yi, ya dafe kansa yace "Ya isa haka Maryam,ban ce ki min kuka ba," da kyar ta tsayar da kukan yace "Toh a ina take?" Tana share fuskarta tace "Samantha na gombe yaya...." Ya dago kansa yace "Toh shknn, dama sun kira ni daxu ita da yaron" Anty Maryam ta mike da sauri tace "Sun kira ka yaya?" Yace

Please Login or Register in order to submit comment