Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babyn, sai a snn ta iya wrapping babyn da hannunta ita ma tana lekan fuskar jaririn, ya kai bakinsa saitin kunnenta murya can kasa yace "Ke ma kina son ki haifi naki babyn?" Kallonsa tayi ba tare da tayi wani tunani ba tace "Ehh ina so" ya wara ido yace "Da gaske?" Jin ynda yyi maganan ta kuma kallonsa, ganin irin kallon da yake mata ta dauke kanta, ya daura daya hannunsa a flat tummy dinta yana murmushi yace "Soon xa ki haifi naki kema tunda kina so, yau da daddare xa mu samu namu babyn amma mace ni nake so wacce xata yi kama da ke" da sauri ta daga kai ta kallesa dai dai lkcn da aka bude kofar office din doctor Shariff ya shigo, ta sakar masa yaron ta ja gefe, Dr Shariff yace "Ohh ashe tare da madam ku ke Aliyu," Abuturrab yace "Ae kam, Cewa tayi yau sai ta bi ni, ba ynda na iya muka taho tare" yana murmushi ya kare maganan, Dr Shariff yyi dariya yace "Ohh toh sannun ki da xuwa madam, ya gidan?" kanta a kasa ta gaishesa ya amsa da fara'a yana sake welcoming dinta, nan ya dau abinda xae dauka a office din ya fita, Abuturrab ya kwantar da yaron ta karasa tana kallonsa tace "Bacci yake ne?" Yace "Noo he is nt sleeping" xata yi kiss dinsa ya dakatar da ita ya nuna mata lips dinsa yace "Instead ni ki min mana" murmushi tayi ta make kafada, ya ja cheeks dinta yace "i will be right back baby" har ya isa kofa ya juya yace "Kar fa kice xa ki daukesa baby baki iya ba" kallonsa take kmr xata yi kuka, ya danne dariyarsa ya dawo yace "Yes mana baby, idan mun haifi namu sai in koya maki ynda ake daukansu, kina son ki yar masu da jariri ne" yana dariya ya kare maganan, ta fashe da kuka, ya hadiya dariyarsa ya ja ta ya xaunar kan kujera snn ya dawo ya dau babyn ya iso gabanta ya sa mata shi a hannu ta karbesa da murna, yace "Toh kar ki tashi har in dawo" tace "Toh" daga haka ya fita yana murmushi, har ya dawo da wata nurse tana rike da yaron gam sai kallonsa take, da ganinta ka ga sabon shiga, yace "Sannu da aiki wife, kinyi kkri" karban jaririn yyi ya mika ma nurse din ya dau allura da xata yi masa ya bata snn ta fita, kmr xata yi kuka tace "I love babies" xaunawa yyi kusa da ita yace "Toh ba nace yau xamu samu namu ba" mikewa tayi da sauri ya rikota yana dariya yace "Ke fa kika ce kina son babies" tace "Ni na mutane nake so" yace "Uhm? Toh ki fara shirin son naki" Sha biyu suka bar clinic din, ya biya eatery ya siyo take away don bai son tayi wahalan girki ga yan iskan ba ci xa su yi ba, yana gama parking ta bude motar ta fito rike da wasu daga ledojin, shi ma ya fito da sauran, da sallama ta shiga parlon wanda ita ma sai da hakan ya bata mamaki, Suna nn xaune ynda suka bar su, ga plates da cups da suka yi break a gun har lkcn kuma fatima na nn cikinsu, a hankali tace "Sannun ku" bbu wanda ya tanka ta ta wuce ciki, Abuturrab na shigowa ya ajiye ledan hannunsa da mamaki yace "What's all this, kuna nufin tun daxu baku tashi nn ba?" Khaleesat tace "Yaya hira...." Wani tsawan da ya tsorata su ya daka masu, fatima ta tabe baki ta mike ta dau gyalenta ta wuce sa ta fice daga parlon, ya wani daure fuska yace "Before the count of 3 bna son in ga ko wace parasite a nn" mikewa Khaleesat tayi tana murguda baki tace "Toh wai yaya...." Wani ihu ta saki ganin ya yo kanta ta nufi daki gun Small mum dinsu da gudu, Ilham ta bi bayanta har dakin ya bi su, duk suka yi bayan small mum din tasu a tsorace, a fusace yace "Mum wllh xan karya yaran nn a gidan nn idan basu shiga hankalinsu ba, they shud respect their selves idan ba haka ba in yi maganinsu" tabe baki tayi tace "Ni dai kar ku nakasa ni don Allah ku sake ni" yana kallon khaleesat yace "Fita ki kwashe kwanukan nn ki wanke yanxun nn" saukowa tayi daga kan gadon da sauri ta nufi kofan ta fita, yace "Ke kuma tashi ki share gidan gaba daya kiyi mopping, snn ku biyu ku shiga bedroom dina ku gyara ko wani ya kwanan maku a dakin" tashi ilham tayi ita ma tana rabe rabe ta fice da sauri, ya Karasa dakin ya xauna ya gaida Small mum dinsa ta amsa tace "Ina Samhan" xai yi magana sai ga ta ta shigo, ta isa gaban Hajiya Mariya ta durkusa tace "Sannu da gida mum" Hajiya mariya tace "Yauwa Samha har kun dawo" ta gyada mata kai, mikewa Abuturrab yyi ya fita, bedroom dinsa ya shiga yyi wanka ya sauya kayan jikinsa snn ya fito ya wuce daki, Kwance ya ganta yace "Kin gaji ko baby" cikinta ta nuna masa, ya xauna gefenta yace "What happen" a hankali tace "Ciwo yake min" yace "Ciwo kuma?" Ta gyada masa kai yace "Ta ina?" Ta nuna masa gefen cikin, ya sauke ajiyar xuciya yace "Alryt sorry dear, amma ai yana maki hakan koh" ta gyada masa kai, yace "Let me tell you what it is" ya matsa kusa da ita ya duka dai dai kunnenta.

*Haske writers asso*
[11/15, 8:09 PM] 0mmr Farouk: 💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

74....

Bayan la'asar Samha ta fito don daura dinner, yana xaune da su Ilham a parlor gaba daya hankalinsu na kan laptop, ya bi ta da ido har ta shiga kitchen, can ya mike ya bi bayanta, Ilham da Khaleesat suka kalli junansu, a tare suka tabe baki, Ya rungume hannayensa yana kallonta yace "Me xa kiyi baby?" Tace "Abinci xan daura" yace "Ki bar su ilham su yi, since they r doin nothing, beside u re nt feeling fine" tace "A'a xan yi da kai na, am now okay" juyawa yyi ya fita ya koma gun kannin nasa yace "Alryt kallon ya isa haka ku tashi ku shiga ku girka dinner" Khaleesat ta xaro ido tace "Dinner kuma yaya?" Yace "Yes ko breakfast kika ji nace?" Bata ce komai ba ta dauke kai, yace "Ko baxa ku tashi ba?" Ilham ta bata fuska tace "Toh mu ba mu san me xa a dafa ba fa" yace "Ku shiga ku dafa duk abinda kuka ga ya dace" hade rai yyi ganin sun ki tashi yace "You girls shud'nt push me into laying my hands on any of you before leaving this house" ba shiri duk suka mike, ya nufi kitchen suka bi bayansa khaleesat har da hawayenta, yana shiga kitchen din ya janyo Samha suka fita, kallon mamaki take masa tace "Meye haka doctor?" Yace "Nace baxa ki yi girkin ba nurse" daga haka ya ja ta ya komar da ita daki. Tagumi Rachael tayi tana kallon priest din dake xaune gabanta, Vivian dai sai gyara gyaran zama take don ta gaji da xaman, sun fi awa daya zaune gaban priest din har lkcn bai ce komai ba, priest din ya d'ago kai daga karshe ya nisa yace "Rachael!" Mahaifiyar Samha ta gyara xama da sauri tace "Na'am Father" ya girgixa kai yace " 'yar ki xata dawo, sai dai ba ita kadai ba" Rachael na kikkifta ido tace "Tohhh... Ita da wa Father" yace "ita da jikokin ki" kallon Sarah tayi a rikice tace "God forbid!" Nan da nn idonta ya kawo ruwa cikin raunin murya tace "Jikoki kuma Father??" Yace "Kwarai kuwa" ta fashe da kuka sosai tace "Blood of jesus, Ai ni nasan na shiga uku na lalace, amma yaushe kaga dawowan nata father?" Yace "Wannan kuma sai mu bar ma Jehovah sani" Ta kuma rushewa da kuka tace "Father ya xan yi da raina, wnn 'ya ita knn gare ni, ni kadai nasan abinda nake ji rashin Rebecca, nayi kwanciyar asibiti ya fi a kirga, to 'ya yan ubanwa xata taho min da..." Ta kuma rusa wani uban kukan tace "Amma Jehovah ya isa tsakanina da musulmin nn, ya cuce ni ya cuceni" Vivian dai tagumi kawai tayi bata ce komai ba, Priest din ya girgixa kai yace "Am giving u assurance yarinyar ki xata dawo gare ki sai dai xa a dau lkci me tsawo kuma Allah bai nuna min lkcn ba, sai dai ina son ki sani cewa akwai sa hannun yan uwan mijin ki a lamarin nn, wasun su kuma sun san inda take" Rachael ta share hawayenta da sauri tana xaro ido tace "yan uwan mijina kuma father?" Ya gyada mata kai yace "Kwarai kuwa" Tace "Heyyy! father yan uwansa uku ne ke raye ae yanxu.... Daga Sarah sai wata Maryam dake kaduna sai yayarsu dake Ghana to waye cikinsu xae cuce ni haka, nasan Sarah baxata cuceni ba" sai ta kuma fashewa da wani sabon kukan tace "Sae dai algungumar musulman nn Maryam, kai ni na ma san ita ce, amma Allah ya isar mani tun a duniya" Sarah tace "Ki kwantar da hankalin ki sister, in har Maryam ce sai tayi regretting action dinta, ni dama tun da naji musulma ce matar nn kwata kwata ta fice min a rai, in har tasan whereabout din Samantha ta bari muke ta garari sai na yi mata abinda har ta bar duniya baxa ta mance ba" Rachael na share hawayen fuskarta tace "Man of God wani aiki nake son ka min don Allah" ya gyada kai yace "Fadi me kike so" ta kara gyara xama ta tsuke fuska a nutse tace "So nake ka min addu'a wanda xai sa Samantha tayi da ta sanin bin musulmi, so nake kasa shi musulmin ya mayar da rayuwarta so miserable, so nake kasa ya walakantata karshen wlknci infact he shud just make life worst nd miserable for her" tana huci ta kare maganan, Priest din na jinjina kai yace "Wnn abu me sauki ne ai" Tace "Sai dai fa kar ayi wanda xai sa in rasa 'ya ta, kawai dai a d'an wujijjigata ne ta dawo gida, snn wnn jikan da kace xa a taho min da kayi duk abinda xaka yi kar ya iso duniya" Daga haka ta bude jakarta ta fiddo kudi me yawa ta ajiye masa tana godiya, Vivian tace "Toh shi dan iskan a haka za a bar shi?" Rachael tayi murmushin mugunta tace "Jira 'ya ta ta dawo gare ni ki ga abinda shi kuma xan masa" daga haka ta mike tsaye suka sallami priest din suka fita. Da daddare Abuturrab na xaune tare da Small mum dinsa a daki tace "Gobe fa xa mu koma Haiydar" ya kalleta yace "Gobe kuma mum?" Tace "In sha Allah" ya marairace mata yace "But i thought sati xa ku yi ae" ta hararesa tace "So kke col ya dau hanyar yobe don dauko yaransa koh?" Murmushi yyi yace "Toh mum su koma su sai ke kiyi sati daya" ta kuma hararansa tace "Aikin sai in bar maka knn" ya bata fuska yace "Mum to sai yaushe kuma?" Tace "Ranan da kaje kano" murmushi ya kuma yi bai ce komai ba, can yace "toh amma da yamma xa ku tafi ko mum?" Tace "Sai mu isa da yaushe?" Yace "Sai in biya maku flight mum" tace "Noo, da safe xa mu wuce Aliyu, kar ka damu xan dawo wani lkcn" bai kuma cewa komai ba, sae dai yaji har ya fara missing din mum din tasa da sisters dinsa, sun jima suna hira daga bisanni yyi mata sai da safe kusan karfe sha biyu, bedroom dinsa ya bude ya ga sisters dinsa har sun yi bacci ya rufe masu kofa ya wuce daki, ita ma Samha har tayi bacci, ya kashe wutan dakin ya kunna Ac ya cire jallabiyan jikinsa ya isa kan gadon ya xauna gefenta yana shafa fuskarta, a hankali ta bude ido ya duka dab da ita yace "Haka muka yi da ke?" Kmr xata yi kuka tace "Doctor bacci naki ji" kwanciya yyi gefenta yace "Toh yi baccin ki wife" juya masa baya tayi ya jawota jikinsa a hankali. Da asuba yana dawowa masallaci ya tarar har ta tashi ya xauna gefen gado yace "Baby yau fa su mum xa su wuce" tace "Yau kuma" ya gyada mata kai, ta langwabar da kai tace "So early?" Mikewa yyi yace "Yea, just a day leave ta dauka a gun aiki" karfe tara mum ta gama shiryawa bayan sun yi breakfast, su ilham ma duk sun gama shiryawa, Samha ta bi Abuturrab bedroom tace "Doctor ni bn san me xan ba su ilham ba" ya juya ya kalleta, sai kuma yyi murmushi yace "don't worry i will give them on ur behalf baby, laifina ne bana baki kudi koh?" Tace "Toh idan ka ban kudi me xan yi da shi?" Yace "Ga irin abinda xa kiyi da shi nn ai" bata ce komai ba ya ja hancinta yana murmushi yace "Toh mu je mu kai su park" ko da suka fito parlor khaleesat ce kadai tana sa jewelries dinta, yace "Ina mum?" Tace "Ta je part din su fatima" yace "Ohk" bayan kusan minti sha biyar Ummi suka taho tare da Hajiya Mariya, sai kusan karfe goma suka bar gidan bayan ta ba Samha turarruka masu yawa da ta hado mata har da na wuta, ta kuma yi mata nasiha sosai ta bata shawarwari, suna isa park Hajiya Mariya tace "Aliyu kayan ka na booth na mance ban fada maka ba wllh" yace "Toh mum" shi ya biya masu kudin mota duk da ynda Hajiya Mariya ta dinga hanasa, ya ba kanninsa dubu goma bayan sun karba yace "Samha tace a baku" kallonta suka yi gaba daya, khaleesat ta dauke kai hade da kyabe baki, Hajiya Mariya ta ja Samha ta bude jakarta ta ciro box din dankunne ta mika mata tace "Gashi daughter ki sa a kunnen ki, sae na dawo wani lkcn kin ji" sunkuyar da kai Samha tayi lkci daya hawaye ya cika idonta ta dan risina ta karba cikin sanyin murya tace "Nagode mum" Hajiya Mariya tayi murmushi ta dago kanta tace "Kuka kuma Samha" girgixa mata kai Samha tayi tana kkrin mayar da hawayen, Abuturrab dake tsaye tare da su Ilham ya juya ya kallesu yyi murmushi ya dauke kai, Khaleesat da har ta fara hawaye tace "Yayanmu yaushe xaka dawo gida plss" Ya kama hannunta yace "Soon sweet sis, ku gaida min da Ramla sosai kuce mata i missed her a lot" Ilham ta fashe da kuka ya wara ido yace "Kee a park din kuma" jawota yyi ya rungumeta yace "Kar ku damu sisters, soon xan dawo gida kun ji" A haka mota ta cika Hajiya Mariya ta fara shiga snn Khaleesat dake hawaye, yana rike da hannun Ilham ta shiga motar don kin sakesa tayi, yyi pecking hannun nata yace "I will miss you all sisters" daga haka ya xame hannunsa, sai kallonsu mutanen cikin motar suke, Ya daga ma Small mum dinsa hannu snn ya juya ya bar gun, banda kuka bbu abinda Samha ma take, motar na fara tafiya ta daga ma su Ilham hannu, Yayansu suka kalla kafin su daga mata hannun su ma, murmushi yyi ya bi motar da ido har suka fita park din kafin ya juya ya bude front seat yana kallon Samha yace "Toh kukan ya isa haka shiga mu tafi" tana shiga motar ya rufe ya xaga ya shiga maxaunin driver. Sai sha daya suka isa gida yana gama parking ya bude booth snn ya fito ita ma ta fito, ya xaga ya bude bayan booth din yana kallon jakar kayan dake ciki da cooler ya dau coolern ya mika mata, snn ya fiddo jakar ya rufe booth din yana kallonta yace "Still crying?" Dauke kanta tayi, yayi murmushi yace "Toh mu je ciki in lallashe ki" gaba tayi ta bar sa a gun, tana shiga parlor ta ajiye coolern hannunta ta wuce daki ta fada kan gado ta ci gaba da kukanta, a dakinsa ya ajiye jakar snn ya shiga inda take ya kwanta gefenta ya jinginar da kansa da nata yace "So dai kike in lallashe ki ko baby, ohk then" mikewa xaune yayi ya dagota ya fara kissing dinta, tun tana son kwace kanta har ta gaji ta hakura, ae ko ya lallasheta yanda ya kamata, sai kuma ta 6uge da kukan shagwaba daga shagwaban kuma sai bacci, jin xa'a tada sllhn zhur yasa shi mikewa don har ya fara bacci shi ma, ya shiga bathroom yyi wanka ya dauro alwala ya fito, ya gabatar da sllhn a daki don har an idar masallaci, bayan ya idar ya koma yyi kwanciyarsa. Sai kusan karfe uku Samha ta farka ta kalli agogo snn ta kallesa, a hankali ta kai hannu fuskarsa, ya bude ido a hankali tace "You've nt prayed zhur" jawota yyi jikinsa ya lumshe ido yace "Nayi mana baby, amma kinsa nayi missing jam'i" ta buda ido tace "Ni kuma" yace "Ehh mana, u made me left this world" rufa fuskarta tayi a kirjinsa, yyi murmushi yana shafa dogon gashinta, can ta xame jikinta yaki saketa yace "Ina xa ki?" Tace "Wanka" saketa yyi yace "Toh muje in maki" Wani kallo tayi masa ta fice daga dakin da sauri, dariya yyi yace "What is she still hiding?"

*Haske writers asso*
💫 *Noorul Huda*💫

By Khaleesat Haiydar📚✍🏻

75.....

Da daddare suna bedroom ta dauko box din da Hajiya Mariya ta bata ta mika masa tace "Mum ta bani wnn" karba yyi ya bude ya wara ido yace "Ehen, nine knn ba a ba komai ba, a gold for you!" Tayi murmushi tace "Kaga ta fi so na" ya langwabar da kai yace "Gashi nn naga alama" daukan dankunne daya yyi ya cire mata na kunnenta ya sa mata, ya cire dayan ma yasa yace "Uhmm you're glittering" lumshe ido tayi, yyi pecking dinta yace "I love you wife" a hankali ta kwanta jikinsa cikin sanyin murya tace "I love you more"
3wks ltr.
Abuturrab na bedroom misalin karfe tara da rabi, fitowarsa daga wanka knn yana shiryawa da yake saturday ne sai yamma yake fita gun aiki, k'auri ya dinga ji ya juya yana kalle kalle sai kuma ya ajiye hair brush din hannunsa ya fita da sauri, yana shiga kitchen din ya ganta xaune kasa ta jingina da bango tana bacci, ya kalli irish din dake cikin mai har ya fara baki ya kashe gas din, durkusawa yyi gabanta yana kallonta, can ya kamo hannunta ya sauke idanuwansa kansu, a hankali ta bude idonta, ya tsura ma idanunta ido, murya can kasa tace "Doctor.... Am feeling sleepy" Murmushin da ya bayyana fararen hakoransa yyi yace "Koh?" Kmr warce ta tuno abu ta wara ido ta mike tsaye da sauri tana kallon pan din dake kan gas, kallonsa tayi kmr xata yi kuka tace "Doctor ya kone, i don't knw...." Rufe bakinta yyi ya ja ta suka fita daga kitchen din ya kaita daki ya xaunar da ita gefen gado, ya kanne mata ido yace "Ke fa kika hanani bacci daren jiya da shagwaban ki baby, ni ban yi bacci a bathroom ba da naje wanka sai kece xaki je kitchen kina bacci ki kona mana abinci?" Kallonsa take kamar xata yi kuka, yayi dariya ya shafa fuskarta a hankali yace "Toh yi hakuri wife, bari in shirya sai in fita in siyo mana breakfast, go nd take ur bath" turo baki tayi ta mike ta nufi bathroom ya bi ta da kallo yana murmushi, har ya gama shiryawa ya fita nearest fast food ya siyo abinda xae siyo ya dawo bata fito daga wanka ba, mamaki ne ya cika sa, ya ajiye ledojin hannunsa ya bude kofar bathroom din, kwance ya ganta cikin bathtub ta tara ruwa tana ta bacci ciki abunta, xaro ido yyi ya karasa wajen ya durkusa ya kashe ruwan yana kallonta murya can kasa yace "Toh fah" hancinta ya ja ta bude ido da sauri yace "Nan din ma baccin kika xo kina yi baby?" Kalle kalle ta fara yi, ya girgixa kai ya jawo sponge tana nonnokewa har ya gama ya fito da ita daki, gaba yasa ta har ta gama shiryawa kar ta kuma yin baccin, yana kallon lumsassun idonta yace "Har ynxu baccin kike ji koh?" Kai ta gyada masa yace "Toh bari kiyi breakfast sai ki kwanta" ta girgixa kai tace "Bana jin yunwa ynxu" shiru yyi yana kallonta, can yace "Alryt kwanta baby" kwanciya tayi kan gadon yyi murmushi ya mike ya fita don hado coffee, ko kafin ya dawo har tayi bacci, haka ya xauna kusa da ita ya tsura mata ido yana kallo, wani kyau na musamman yaga ta kara da haske, can underneath his breathe yace "Waow!" Juyawa yyi jin ringing din wayarsa ya mike ya isa gaban mirror ya dauka ya ga Ummi ce ke kiransa, ya langwabar da kai yace "Oops" bai yi budgeting fita da safe yau ba, a hankali ya daga wayar ya kai kunnensa ya amsa sallamarta snn ya gaisheta, tace "Kun tashi lfya boy?" Yace "Alhmdllh Mami" tace "To Madallah, hope baxan takura ka ba boy xan sa ka aiki coz m nt around...." Yace "Not at all Mami" tace "Alryt, fatima nake son ka dauko daga makaranta, Asthman ta ne ya tashi, xan baka number kawarta ku dinga communicate har ka je can...." Yace "Subhanallah, suna lectures weekend ne?" Tace "Not at all, ae tafi sati biyu a schl, a hostel take" yace "Alryt mami, buh is she with her inhaler?" Tace "They can't find it, daga can kawai ka wuce clinic da ita ko allura ne ayi mata" yace "Toh Mami bari in tafi ynxu" daga haka ya katse wayar ya mike yana kallon Samha, lullubeta yyi da bargo, ya kashe Acn dakin ya sake mata curtains, ya daura lips dinsa kan forehead dinta yace "I wil be right back wife" daga haka ya dau makullin mota da wayarsa ya fita, yana warming motar message ya shigo wayar yaga Ummi ce ta turo masa number kawar fatima Salima, sai da ya bar compound snn ya kira number, ba a jima yana ringing ba aka dauka yyi sallama, daga daya bangaren aka amsa, yace "Salima ce?" Tace "Yea..." Yace "Ya jikin fatiman?" Tace "To ga ta nan dai" yace "Kuna hostel din ne?" Tace "Ehh wai da clinic xamu wuce ynxu it's getting worst" yace "Noo kar ku je ina hanya ynxu" daga haka ya katse wayar, yana isa makarantar ya kuma kiranta tayi masa kwatancen inda hostel din nasu yake, ya jira su har suka fito su uku da Fatiman, Fitowa yyi ya bude back seat yana kallonta yace "Sorry," sai da ta shiga motar snn ya kalli frnds dinta yace "Thanks much, xa mu tafi hospital da ita ynxu" Salima tace "Toh ba sai mun bi ku ba knn" yace "Noo kawai ku koma ciki nasan kila ma karatu ku ke" daga haka yyi masu sallama ya xaga ya bude driver seat ya shiga duk suka bi sa da ido, ya rufe motar ya tada ya dau hanyar gate, ta madubi yake kallonta jefi jefi, sai yaji tausayinta ganin tana jin jiki, yace "Fatima" da kyar ta dago don dama kife kanta tayi, yace "You sit upright, kar ki sake dukawa" mayar da kanta tayi, bai kuma cewa komai ba ya d'an kara speed, suna isa clinic, yyi parking ya fito ya xaga ya bude mata motar ya dagota, hijab din jikinta ya cire ganin rigar dake jikinta ya d'an kamata, ya kai hannu bayanta ya d'an bude zip din ya mayar mata da hijab dinta ya fito da ita daga motar suka shiga asibitin, dai dai sakkowar Dr Shariff daga sama, yana ganinsu ya nufo su yace "Subhanallah" Nurses biyu dake wajen su ma suka yo kansu suna mata sannu, Abuturrab ya mika masu ita yace ku shiga

Please Login or Register in order to submit comment