Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko ina snn ta dau shinkafar da ta diba da goran ruwa ta fita ta koma daki, duk yanda ta so cin abincin kasawa tayi, ta jinginar da kanta da gado tana kkrin mayar da hawayen da ya taru idonta, mikewa tayi a hankali ta isa gun window ta tsaya tana kallon waje. Dab da Magrib aka danna bell din gidan, Abuturrab ya tare da su Ilham yana bude kofar ya ga fatima ce tsaye da warmer biyu a hannunta, ya juya ya bar gun, khaleesat ta bi bayansa tace "Who's she, she's cute" Ilham ta karbi dayan warmer din hannunta tace "Welcome" fatima ta sakar mata murmushi tace "Thank you, kun xo lfya?" Ilham ta mayar mata da murmushin tace "Alhmdllh" daga haka suka karasa cikin parlorn, dukawa tayi ta ajiye abincin hannunta ta saci kallon Abuturrab taga kallonta yake, ta dauke kai tace "Good evening" yace "Evening" ta daga ma khaleesat hannu tace "Welcm" khaleesat tayi murmushi tace "Thank you" ta kalli Abuturrab tace "Mum fa?" Ilham tace "Ki shiga tana ciki" karasawa dakin fatima tayi, ilham ta kalli Abuturrab tace "Who's she Big bro?" Yace "Our neighbor" khaleesat tace "Ohk mum dinta ce ta shigo daxu?" Kai ya gyada mata, ta wara ido tace "She's cute, just like me" tabe baki yayi ya mike jin ana kiran magrib ya shiga toilet dake parlon, Ilham ta mike da sauri ta nufi kitchen don dauko plate da spoon, tana fitowa tace "As if she knws am very hungry" Khaleesat ma ta je ta dauko nata plate din, Abuturrab na fita masallaci fatima ta fito daga gun Hajiya Mariya, sallama tayi masu, ilham tace "The name?" Murmushi tayi tace "Fatima" ilham tace "I am Rabi'a but they do call me Ilham, and this is my sis khaleesat" Fatima tace "It's nyc meeting you all" khaleesat tace "Nyc meeting you too" fatima tace "Gobe ku shigo wajen mu pls" ilham tace "Sure, Allah ya kai mu" daga haka tayi masu sai da safe ta fita. Abuturrab na dawowa masallaci Ilham tace "Yayanmu gobe da safe xa mu shiga part din su fatima.... She's inviting us" bai tanka ta ba ya nufi bedroom, khaleesat tace "Ya Abuu?" Juyawa yyi ya kallesu, ta hade rai tace "Where r u goin to, magana fa ilham ke yi maka" yace "Ohh sorry, just 2mins ina xuwa" daga haka ya wuce dakin da Samha take ciki, xaune take idonta a kan magazine dake hannunta, ya isa kusa da ita ya xauna gefenta yace "Baby me yasa baki son ki saki jiki da siblings dina?" Bata dago ta kallesa ba ta girgixa masa kai kawai, ya amshe magazine din hannunta ya dago kanta yace "Baki son ku saba da su ne? kin ma ci abinci kuwa?" kai ta gyada masa, ya langwabar da kai yace "Ni ko abincin ba a bani ba dear" bata ce komai ba ta sauke idonta kasa, yace "Ki xuba min shinkafar am hungry" tace "Ya kare" ya buda ido yace "Ya kare kuma? But i saw the rice kuma su khaleesat basu ci ba ae" tace "Na bayar" yace "Wa kika ba?" Tace "Gate keeper" Shiru yyi yana kallonta, can yace "Alryt, tuwon fah?" Tace "Na mum kadai ya rage" da mamaki yace "Sauran fah?" Tace "Ba shi da yawa dama" kallonta kawai yake, can ya mike yace "ok then, let me get what to eat" daga haka ya fita, tare da su Khaleesat ya fita a motarsa, ta mike ta kai ma Hajiya Mariya abinci daki, Hajiya Mariya na kallonta tace "Me yasa ba ki bi su kun fita ba Samha?" Murmushi tayi tace "Ba komai Mum" Hajiya Mariya tace "Toh kin ci abinci?" Kai ta gyada mata tace "Na ci" "Toh xauna mu yi kallo a nn" cewar hajiya Mariya knn tana nuna mata gefen gado, a hankali tace "Toh" snn ta xauna. suna nn zaune ita dai ba sanin abinda ake a film din tayi ba ma, banda tunane tunane bbu abinda take, a haka aka kira isha, bayan kusan minti goma Hajiya Mariya ta mike ta shiga toilet ta dauro alwala ta fito ta gabatar da isha, har tara da rabi basu dawo ba, Hajiya Mariya ta kalleta ganin ta jinginar da kanta da gado tace "Kina jin bacci ne Samha" murmushi tayi bata ce komai ba, Hajiya Mariya tace "Toh tafi kiyi kwanciyar ki, sai da safe kin ji" ta mike tsaye cikin sanyin murya tace "Toh mum, sai da safe" daga haka ta nufi kofa, Hajiya Mariya ta bi ta da kallo cike da tausayinta ganin ba wani shekaru gareta ba, ita dai kawai yarinyar tayi mata ne har cikin ranta, kuma ta dau alkawarin in dai tana raye baxata taba yrda Aliyu ya toxartata ba ko ya walakantata coz her case is totally different, Samha na komawa daki bathroom ta shiga tayi wanka ta fito, tayi shirin bacci snn ta kwanta ta rufe jikinta da duvet, Dad dinta ne ya fado mata ta fashe da kukan da bata san dalili ba, tayi mai isarta daga haka bacci ya dauketa, sai kusan goma da rabi Abuturrab ya dawo gidan da kanninsa, Ilham ta kai ma small mum dinsu abubuwan da aka siyo mata snn ta shiga dakin yayanta, sai da suka gama cin abincin snn ya shiga wanka, su kuma suna kwance kan gado suna kallo a laptop, yana gama shiryawa ya xauna gefensu yace "Ain't you girls going to take ur bath" Khaleesat tace "Sai mun gama kallo" Bai sake ce masu komai ba, suna nn suna kallo har kusan sha biyu, ya mike yace "Am feeling sleepy, idan kun gama ku sa min laptop din a charge, good nyt" Khaleesat ta juya tace "A ina xaka kwana yaya?" Yace "Other room, you 2 shud use this room" ta ci gaba da kallonta tace "Alryt good nyt," ilham ma tayi masa goodnyt ya fita ya rufe masu dakin. Dakin da small mum dinsa take ya bude yaga har tayi bacci ya rufo kofar snn ya nufi inda Samha take ya bude kofar ya shiga ya rufe ya kashe wutan dakin ya kara Ac, xaunawa yyi gefen gadon ya kunna bedside lamp yana kallonta, can ya cire duvet din da ta lulluba yana kallon kayan jikinta, kashe lamp din yyi ya hau gadon ya birgina kusa da ita ya jawota jikinsa ya kai bakinsa wuyarta a hankali yace "Wife" farkawa tayi xata mike xaune yaki saketa yace "Kawai kinyi isolating kan ki daga mutane throughout today baby, what's wrong with you?" Ba karamin daurewa tayi ba na ganin bata saki kukan dake cin ta ba, ya juyo da ita ya rungumeta yace "Seems baki son mutane koh?" Hawaye ne ya cika idonta ta sa hannu tana sharewa, kawai jin bakinsa tayi cikin nata ta fara turasa ya ki sakinta ya kwantar da ita, duk ynda ta so kwatar kanta kasawa tayi, a hankali ya sassauta rikon da yyi mata jin shesshekar kukanta, murya can kasa yace "Plss wife, you won't feel any pain" jin taki cewa komai ya kai bakinsa kunnenta a hankali yace "plsss?" Nan ma bata tanka sa ba, hakan yasa ya ci gaba da abinda yake, pain din da ta ji a lkcn bai kai na 1st encounter dinsu ba amma hakan bai hanata kuka a hankali ba, kukan ta kuma bai sa ya sarara mata ba, rungumeta yyi daga karshe cikin sanyin murya yace "Am sorry baby, i just can't help" ita dai bata ce komai ba, yana rungume da ita har bacci ya dauketa.

*Haske writers asso*

Kar ya auri fatima, bai dace ya aureta ba, bai kamata ayi ma Samha kishiya ba, as if anji Abuturrab ya bude baki yace he have interest for fatima, as if har ya biya sadaki,πŸ€” Noo My Aliyu has taste don haka stop being faster than ur shadow fanz πŸ˜…πŸ˜†
πŸ’« *Noorul Huda*πŸ’«

By khaleesat HaiydarπŸ“šβœπŸ»

72.....

Karfe hudu da rabi ya farka ya mike xaune yana kallonta, duvet ya jawo ya lulluba mata ganin kmr tana jin sanyi, ya taba jikinta yaji da dumi ya kafa mata ido yana kallo, can ya manna mata kiss a forehead ya mike ya shiga toilet don yin wanka, jallabiyansa ya xura jin xa a tada sllh ya fita masallaci, yana dawowa ya shiga dakin ya xauna gefenta ya kuma taba jikinta yaji ya fi daxu xafi, kallonta kawai yake kafin ya mike ya fita dakin, dakinsa yyi knocking ya bude ya sami sisters dinsa suna ta bacci, ya nufi gaban mirror ya bude a hankali ya dau alluran da xai dauka da syringe ya rufe gun snn ya fita ya koma daki, ajiye su yyi gefen gado ya shiga bathroom ya hada mata ruwan wanka ya fito ya xauna kusa da ita ya daura hannu forehead dinta, a hankali ta bude idonta don hannunsa da ruwa, kkrin tashi xaune ta shiga yi, ya dagota yace "Mu je kiyi wanka baby, you will feel much better" bai jira cewarta ba ya tashi tsaye ya daga ta ya wuce bathroom din da ita, bata yi xaton xata iya takawa ba don duk a tsorace take, duk ynda yaso taimaka mata tayi wankan kin yrda tayi hakan yasa ya fito ya barta, ta wanke baki snn tayi wankan, yana xaune gefen gado ta fito daure da towel ya bi ta da ido, can ya mike ya fita, kafin ya dawo har ta shirya cikin riga da skirt na atamfa ta kwanta, rike da cup din tea ya shigo dakin ya ajiye kasa ya xauna kusa da ita yace "Tashi ki sha tea sai in maki allura i don't want you to get sick" da kyar ta yrda ta mike xaune ta karbi cup din tea din, tana gama sha yace allura, nn hawaye ya cika idonta, bbu ynda ta iya haka ta tsaya yyi mata alluran, ya kwantar da ita yace "Toh yi ramuwar baccin ki" ko kallonsa bata yi ba, ya mike yana murmushi ya fita, gun small mum dinsa ya shiga ya sameta xaune kan darduma, ya xauna gefenta ya jira ta gama azkar din da take snn ya gaisheta, ta amsa tace "Jiya me yasa ba ku fita gaba daya da Samha ba Aliyu?" Ya kalleta yace "Mum, ae bata fiye son fita ba ita, kuma tana daki lkcn da muka fita" tace "Yanxu don ka ga yan uwanka sai ka janye mata Aliyu is that fair" da mamaki yace "Mum ba haka bane wllh, ynda kika ganta haka take, baka sanin abinda yyi mata da wanda bai mata ba, miskilancinta yyi yawa.... Ko magana ma sai taga dama wani lkcn, she will just be looking at you, ko da nace ta bi mu nasan cewa xata yi A'a" Hajiya Mariya ta tabe baki tace "Ni dai ina kara jaddada maka idan ka cuce yar nan Allah baxae bar ka ba, to wai idan baka dinga jan ta a jiki ba wa xai yi hakan Aliyu? bata da kowa fa a yanxu sai kai, gwara kai gun mahaifinka kadai kke da problem, ita fa? Duk duniyar nn ynxu da kai xata yi takama..." Ya d'an yi murmushi yace "Na sani mum, nd am trying my best to always be there for her...." Hajiya Mariya ta kuma kyabe baki tace "Amma da ai naga ba haka kke mata ba kafin ka rabata da iyayenta, ka fa kawota gidana na gani, duk da baka san tana da miskilancin ba ka iya lallabata har ka rabata da kowa nata, dama namiji in dai ya samu abinda yake so gun mace shkkn...." Kallon mamaki yake mata, can ya girgixa kai yace "No mum, you re misinterpreting me, kar ki ce haka pls, am very different, nasan yanda aka yi na samu Samha don haka i will value her till my last breathe on earth sai dai idan am nt on my right senses" Tace "Toh kuma da ka biye ma sangartattun kannin ka suka ki cin abincinta me hakan ke nufi?" Yyi murmushi yace "You knw it's being long mum, bana son daga xuwansu na fara bata masu rai a kanta it will look somehow, nima i wasn't happy with what they did but it's too early na masu magana, har cikin raina naji hakan da suka yi wllh amma kinga dole bai dace inyi magana a lkcn ba, sai dai kuma i won't take that today" tace "Toh xa mu ga ai" mikewa yyi yace "Mum kenan, kin fi kowa sanin halina fa" tace "Oho nasan ko ka canxa?" Dariya yyi ya nufi kofa yace "Ina nn a yanda kika san ni momma" daga haka ya fita, daki ya shiga yaga bata dakin, ya fita parlor ya ji ta a kitchen, ya karasa kitchen din, Irish take ferayewa ya durkusa kusa da ita yana kallonta yace "Baby da wuri haka, ba bacci nace kiyi ba, how you feeling now?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Am fine" yyi shiru yana kallonta, can yace "Kinsa mum na xargin bna kula dake baby whereas it's nt like that, ke ce da halinki at times, sai a rasa gane kanki...." Ganin ko kallonsa bata yi ba ya karbe abun fere dankalin hannunta yace "Ki bari su ilham su xo su yi, mu je kiyi baccin ki" sai a snn ta kallesa tace "A'a xan yi da kai na" ta karbi peeler din ta ci gaba, haka yasa ta gaba yana kallo har ta gama ta mike tana kallonsa shi ma ya mike yace "Sannu da aiki Baby" d'an murmushi tayi bata ce komai ba, sai yaji ddin murmushin da tayi, bude kofar kitchen din aka yi Khaleesat ta shigo, ta langwabar da kai tana kallonsa tace "Good morning bro" yace "Morning kin tashi lfya?" Ta gyada masa kai tace "I want to take cornflakes, is there any?" Yace "Did you greet her?" Tace "Who?" Yace "Ur aunt" kallon mamaki take masa ta sake cewa "Who?" Ya watsa mata wani kallo yace "My wife," turo baki tayi ta juya xata fita ya fixgota yace "Kee! r u stupid ina maki magana xa ki fita?" Ganin bbu wasa idonsa tace "Yaya nayi gaisuwa fa da na shigo" Samha da bata ko kallesu ba tace "She greeted ai" yace "Toh bn ji ba, u greet her immediately now" khaleesat ta d'an kalleta ta wani tsuke baki tace "Good morning" saketa yyi yace "Leave, bbu yara gidan don haka bbu cornflakes" juyawa tayi ta fice daga kitchen din, Samha tace "Sai ka fita ka siyo mata since that's wat she want" yace "Toh ke ki fita ki siyo" tace "Uhm to bani kudin" juyo da ita yyi ya ja hancinta yace "Kiyi amfani da kudin ki idan kina da" daga haka ya lumshe ido yyi kiss dinta kan idon Ilham da ta shigo kitchen din a lkcn, Samha ta turasa ta juya masu baya ta ci gaba da slicing potatoes da take, a takaice ilham tace "Good morning bro, we want custard, is there?" Yace "Kin gaida matata?" Kallon Samha tayi, a takaice tace "Good morning" ba tare da Samha ta juyo ba tace "Ina kwana" Ilham ta dauke kai tace "Lfya lau" ya girgixa kai yace "She's making breakfast now, beside bbu custard gidan nn" juyawa tayi ta fita, ya kalli Samha yace "Baby bari in yi wanka" daga haka ya fita kitchen din, tana soya dankalin aka kwankwasa kofa, ta raga gas din ta fita, khadija ce tsaye bakin kofar, tayi murmushi tace "Sis Samha good morning" murmushin ta mayar mata tace "Morning sis khadija" khadija tace "Dama Ummi ce tace i shud tell you to just make tea nd irish, tana masu girki" Samha tace "Toh shknn" daga haka khadija ta wuce ita kuma ta koma ciki, cikin yan mintuna ta gama ta tsaftace kitchen din ta fito. Dakinta ta nufa ta shiga da sallama ta isa gun Hajiya Mariya ta durkusa tace "Ina kwana mum" Hajiya Mariya tace "Lfya lau my daughter, kin tashi lafiya" tayi murmushi ta gyada mata kai, ta mike tace "Bari in sa maki ruwan wanka mumy" Hajiya Mariya tace "Toh Allah yayi maki albarka" ba a dau lkci ba ta fito tace "Na sa mum" Hajiya Mariya tace "Toh sannu na gode" daga haka ta mike ta shiga bathroom din, gyaran dakin Samha ta shiga yi, ta gyara gadon ta share dakin snn tayi mopping ta kunna turaren wuta ta fita. Daki ta shiga ta samu Abuturrab xaune yana danne dannen laptop, yace "Are you done dear?" Ta gyada masa kai, yace "Toh kin je kin gaida mum?" Tace "Naje" xaunawa tayi d'an nesa da shi ya jawota kusa da shi yace "Sai kyau kike karawa baby" janye jikinta tayi tace "Baxa ka siyo cornflakes din ba?" Bai tanka ta ba ya ci gaba da danna laptop dinsa, wayarsa ce tayi ring ya jawo ya ga Ummi ce ke kiransa, dagawa yyi ya amsa sallamarta snn ya gaisheta ta amsa tace "Boy, clinic nake son kaje may be in d next one hr pls" yace "Toh Mami," tace "Good, ya b'aki?" Yace "Alhmdllh" tace "Toh a gaida min su" yace "In sha Allah" daga haka ya katse wayar, tun da ya dau waya Samha ke kallonsa ko kiftawa bbu, ya ajiye wayar hannunsa ya kalli agogo yaga a lkcn karfe takwas yyi, shafa kansa yyi ya kalleta ganin kallon da take masa da manyan idanuwanta ya hura mata iska, sai a snn ta kifta idon ta dauke kanta da sauri, ya juyo da ita tana facing dinsa yace "Kallon meye wnn kike min baby?" Murmushi tayi ta fara kkrin tashi ya ki saketa yace "No sae kin gaya min ma'anar kallon" dariya take son yi sai dai bata yi ba tace "Ba komai fahh" yace "Ae idan baki fada ba abinda kike pretending baki so ynxun nn xan maki" kmr xata yi kuka tace "Ni fa kawai kallon ka nake" yace "Toh me yasa kike kallona" murmushi tayi ta ki cewa komai, ya xame dankwalin kanta ya kai bakinsa neck dinta, da sauri tace "A'a xan fada...." Ya dago a hankali yace "Toh fada" boye fuskarta tayi a jikinsa murya can kasa tace "Kawai naga kana da kyau ne" ya buda ido yace "Tun da baki san ina da kyau ba sai yau baby" dago kanta tayi tana murmushi, a hankali tace "Yeah, ur eyes, nose, beard, lips.... Everything!" bai ankara ba sai gani yyi ta lumshe ido ta daura warm lips dinta kan nasa and she gave him a deep kiss that made him still.

*Haske writers asso*

[11/15, 1:47 PM] Fatima gummy: πŸ’« *Noorul Huda*πŸ’«

By Khaleesat HaiydarπŸ“šβœπŸ»

73.....

A hankali ta xame jikinta daga nasa xata mike ya rikota da sauri, murya can kasa yace "Noo, finish what you've started baby" bata yrda ta bari sun hada ido ba ta kwace kanta ta dau dankwalinta ta fice daga dakin, lumshe ido yyi yana murmushi, can ya mike xaune yana shafa kansa. Samha na fita parlor ta ga Ilham, khaleesat da fatima a parlon ga cooler din abinci da fatiman ta kawo Ilham har ta xuba waina da miya tana ci, khaleesat kuma na hada tea, bata sake kallonsu ba ta wuce kitchen ta dauko plates da spoon ta fito, ta isa kusa da warmer din abincin ta durkusa ta bude, tun daga sama har kasa fatima ke kallonta, khaleesat ta tabe baki ta dauke kai, Ilham kam ko kallonta dama bata yi ba, Samha ta gama diban wainan ta wuce kitchen ta debi dankali da kwai ta daura a tray hade da wainan ta daura flask din lipton da cup ta dauka ta wuce ta kai ma Hajiya Mariya, fitowa ta sake yi ta dau bread da kayan shayi ta koma dakin ta ajiye, Hajiya Mariya tace "Sannu Samha" murmushi tayi ta juya ta fita, dai dai fitowar Abuturrab rike da laptop dinsa, bata bari sun hada ido ba xata wuce yace "Baby" tsayawa tayi bata dai juyo ba, ya karasa kusa da ita ya tsaya dab da ita yace "Ko mu je clinic din tare ne?" Kallonsa tayi bata ce komai ba, ya gyada mata kai yace "Yea, ko baxa ki ba" ta sunkuyar da kanta tace "Su mum fah?" yace "Ae ba ddewa xa mu yi ba, dauko hijab din ki" tace "Toh baka yi break fast ba" yace "Ohh, alryt just a cup of coffee, sai ki dibar min chips" tace "Ummi ta kawo wainar shinkafa" ya girgixa kai yace "A'a ki kawo abinda nace maki kawai" tace "Toh" snn ta fita parlor, ya koma daki. Har ta shiga kitchen bata kalli inda suke ba, ta gama hada masa abinda yace ta xo ta wucesu, Khaleesat tace "Damn this, wnn arniyar ce xata xo tana daga mana kai a gidan yayanmu" Fatima ta dan bude ido tace "Arniya kuma?" Ilham ta tura cup din gabanta tace "Ehh mana christain" Fatima dake kallonsu da mamaki tace "Ban gane ba" Khaleesat tace "Ohk bai fadi maku Christian ce ita ba knn, she's a nonbeliever, kawai taje tayi tsafinta ta rabamu da yayanmu" kmr xata yi kuka ta kare maganan, Har lkcn kallonsu fatima take kmr bata yrda da abinda suke cewa ba, Khaleesat tace "Ae kafin in bar gidan nn sai na nakada mata duka wllh, kuma sai duk mun gaya ma Mami abinda muka gani" A tare Samha suka yi break din da Abuturrab duk da ta ki da farko, amma yana insisting ta xauna kusa da shi, suna gamawa yasa ta saka Hijab suka fita, sai da suka fara shiga gun small mum dinsa yace mata xa su je su dawo tayi masu Allah ya kiyaye snn ya fito ya dau makullin motarsa a bedroom, kallonsu su ilham suke yi har suka karaso cikin parlor, yyi ma fatima kallo daya ya kauda kai, yana kallon kanninsa yace "You girls shud wash all used plates, kuma ku gyara min dakina ku wanke bathroom" khaleesat tace "Yaya ina xa ka?" Yace "Ba dadewa xan yi ba" Ita dai Samha tana tsaye idonta a kan fingers dinta, Ido fatima ta kafa mata kmr me son gano abinda su ilham suka fadi mata, Khaleesat ta dauke kai tace "Toh shine baxa mu bi ka ba?" Yace "Ae ba yawo xan je ba, gun aiki xan fita, i will be back soon" Daga haka ya kama hannun samha suka nufi kofa, suna fita Khaleesat tace "Damn it, she is d one controlling him" Tun da suka shigo reception ake kallonsu, ya amsa gaisuwar nurses dake gun, Ita ma ta gaishesu duk suka amsa, daga haka ta bi bayansa, duk suka bi ta da ido, wata nurse tace "No wonder his eyes are not on women, his wife is a damsel" yar uwarta ta amsa da cewa "Yea she's beautiful shi yasa yake ma masu crushing dinsa kallon donkeys" wasu daga nurses din ne kawai suka yi dariya, office dinsa ya kai ta ya kunna mata Tv da A.c, ya isa gabanta yace "Enjoy ur self baby, idan kin gaji da xama ki kwanta, i think xamu shiga theatre ne" daga haka ya duka ya manna mata kiss a cheeks dinta yana murmushi ya ja hancinta ya juya ya fita, bai dde da fita ba ta mike ta isa kan bed din duba pregnant women ta kwanta tana kallon movie din da ake a tv, sai kusan karfe sha daya da rabi bacci ya dauketa, bata dde tana baccin ba taji ana shafa fuskarta, a hankali ta bude idonta ta gansa tsaye sanye da surgical clothing, da hula, ya sauke mask din fuskarsa hannunsa daya rike da baby a Shawl, mikewa xaune tayi tana kallon babyn hannunsa ta sauko daga kan bed din da sauri ta wara ido tace "Waow It's a baby!" Dariya ta basa yace "Yea you like babies?" ta gyada masa kai da sauri, mika mata babyn yayi ta rasa ynda xata yi ta karba, har rawa hannunta yake, kallonta yake cike da tausayi tunawa da yyi she's an only child, no siblings, kmr xata yi kuka tace "Ban san yanda xan rike ba doctor" jawota yyi jikinsa ya rungumeta tare da

Please Login or Register in order to submit comment