Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kusa na sani" ya mike ya kuma jefa mata wani kallo yace "Ki fadi alkhairi ko kiyi shiru" daga haka ya nufi kofa, ta bi sa da ido tana murmushi, can ta mike da sauri tace "Col ya maganar tafiyar su Ramlan" yace "yarana baxa su bi hanya gaba dayansu ba, sai dai daya ta bi ta" ta girgixa kai tace "Ba wannan xancen, sai dai Ilham da Khaleesat su bi ta ita Ramla ta hakura" bai tanka ta ba ya fice. Abuturrab na xaune office ya kira small mum dinsa, tana dagawa suka gaisa yace "Mum kinsan me, pls ina son ku taho min da motata ne wllh" ta bude baki tace "A kai xa mu dauro motar?" Dariya yayi yace "Nooo Mum, driver xa ku yi hiring yayi driving din har gombe" ta tabe baki tace "That's if it's going to be possible son" daren ranan Ilham da Khaleesat driver ya kai su gidan Hajiya Mariya cikin motar Abuturrab bayan tayi ma Mami bayanin ynda suka yi da shi kan cewar a taho masa da motarsa, ba motar kadai ba har wasu daga kayayyakinsa sai da Mami ta hada ta sa a Booth din motar har da laptops dinsa biyu, snn tayi masa dambun nama me yawa, Ramla bata wani damu ba don bata san gun yayansu kannin nata xa su ba, su kansu basu sani ba kawai dai Mami tace masu yola xa su tafi da Hajiya Mariya. Bayan isha Abuturrab ya dawo gida, wanka yyi ya canxa kaya ya fito, tsaye yyi bakin kofar dakinta na kusan minti biyar kafin ya tura kofar, xaune ya ganta can karshen gado ta jinginar da kanta da gadon tana sanye da kayan bacci, ya rufe kofar ya karasa kusa da ita yace "Na xo da wasu takardun saura ki kuma yaga su Madam" bata ko kallesa ba, yace "Au ni bn yi fushi kin bata min aiki ba sai ke da kika yi barnan?" Kkrin sauka take daga kan gadon ya jawota ya kwantar da ita kan gadon yace "Xan yi maganin ki ynxun nn yarinya" ja baya ta fara yi da sauri ganin rigarta yake son ya cire tace "Meye haka doctor, bana so...." Bata rufe baki ba ya fara kiss dinta, iyakar tsorata tayi a lkcn ganin abinda yake mata, ta fashe da kuka tace "Na shiga uku, Allah xan mutu ne doctor, ka kyaleni pls kayi hakuri baxan sake ba na rantse maka" Sai da yaga numfashinta na neman daukewa snn ya kyaleta, ko second biyar bata kara kan gadon ba ta mike jiki na rawa xata sauka yyi saurin riketa, ta kuma fashewa da kuka cikin rawar murya tace "Wayyo doctor am begging you kayi hakuri" mayar da ita yyi ya kwantar yana kallonta da idanuwansa da ya sauya kala yace "Sleep" rufe idon tayi da sauri har lkcn jikinta na bari, kwanciya yyi shima ya jawota jikinsa, xata fara kuka yyi mata alamar tayi shiru, ba shiri ta hadiye kukan, suna nn a haka har bayan minti goma, a hankali taji yace "Kin ci abinci?" Ta gyada masa kai da sauri, yace "Sure?" Nn ma kai ta gyada mai, a hankali ya kai bakinsa kunnenta yace "Baby bbu fa abinda zan maki, just want to play with you, i promise i won't pass that" ta fashe da kuka sosai yace "Plsss wife" tana ji tana gani ya mayar da ita yanda yake so gabansa, ba a jima ba tsoron ya saketa gaba daya, bata kuma hanasa abinda yake ba, sai da yaga tayi likis ya kyaleta ya shiga bathroom, lkci daya bacci ya dauketa. Har ya dawo daga masallaci da Asuba bacci take, ya xauna gefenta ya tsura mata ido, komai nata is just different and special, he can't wait knowing her for the second time, ya sauke idonsa kan dogayen kafarta masu taushi da haske sosai, hannu ya kai kafar ta bude ido a hankali, suna hada ido ta kauda kai da sauri, yyi murmushi har lkcn hannunsa na kan kafar yana shafawa cikin magana irin tata yace "Doctor stop pls, stopp, doctor Wait...." Yar dariya yyi yace "And she likes it so much fahh, she's enjoying it" yana fadin haka ya mike ya leka fuskarta yaga murmushi take suna hada ido tayi yar k'ara ta boye fuskarta jikin pillow ta dukunkune waje daya, dariya yyi ya fita daga dakin.

*Haske writers asso*
💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

69.....

Tana daure da towel ya shigo dakin, tayi masa kallo daya ta mirror ta ci gaba da abinda take, ya isa bayanta ya d'an duka dai dai fuskarta yace "Shud i help?" Bata fuska tayi ta girgixa masa kai, ya ja hancinta yace "You love pretending" tashi take son yi daga wajen yaki barinta tace "Shiryawa xan yi fa doctor" yace "But am nt stopping u nurse" bata kuma cewa komai ba, ya daura hannu gashinta yana shafawa yace "Kin san me wife?" Ta madubi ta kallesa, ya wara mata ido yace "My small mum nd siblings will be coming today in sha Allah" juyawa tayi ta kallesa tace "Da gaske?" Yace "Yea dear, har sun taso" tace "Toh Allah ya kawo su lfya, what will i be cooking for them?" Yace "Abinda kika ga ya dace" tace "Ohk, xan yi shinkafa da miya with cow meat, sai inyi tuwo da miyar vegetable with meats also, i will make them xobo nd ginger drink, sai inyi coslow.... With a little pepper soup" yace "Duk ke kadai?" Tace "Eh mana xan iya ai" yace "Toh wa xai je kasuwa" tace "Kai mana" yace "Ni kuma, noo i can't just go the market nd start pricing meat, i only knw how to go to supermarkets to get foodstuffs" dariya tayi yace "Yea baby, sai dai mai aikin Mami ta raka ki ku je, xaki fi sanin duk abinda kike bukata" tace "Tohm" yace "Bari in fadi ma Mami my mum is coming" daga haka ya manna mata kiss a wuyarta ya fita daga dakin. Fatima ce kadai ya gani parlor a kwance handout a hannunta, yana kallon mai aiki yace "Ummi na ciki?" Ta kalli fatima tace "Eh, sai dai tayi maka magana da ita a daki" Sai a snn ya kalleta suka hada ido, ta mike xaune tace "Ina kwana" yace "lafiya lau" Mai aikin tace "Madam yake nema wai" ta gefen ido ta watsa mata wani kallo, can ta mike, jeans ne jikinta da top, ta dau hijab dinta ta sa ta wuce daki, dauke kansa yyi daga kallonta ya nemi kujera ya xauna, ba a dau lkci ba Ummi ta fito, ya gaidata da ladabi ta amsa tace "An tashi lfya boy" yace "Alhmdllh Mami," tace "Toh ya aka yi, ko wani Malaria typhoid din take yi kums?" Sunkuyar da kansa yyi yana murmushi, sai yaji nauyinta ba kadan ba, ya kawar da xancen yace "Mami dama mum dita da sisters dina ne xa su xo yau, shine na xo in gaya maki" tace "Ayya, that's nyc, Allah ya kawo mana su lfya, daga kano xa su taho knn?" Yace "Eh Mami" tace "Toh Allah ya tsare hanya" yace "Kuma Mami wai kasuwa zata tana son mai aikin ki ta rakata" tace "Har ta warware ne da zata fita" yace "Ta ji sauki Mami" tace "Toh shknn, sai su je, fatima tayi masu driving din" yace "Toh Mami, thank you" tace "You took pills for a virgin sbda rashin imani koh?" Bai zaci maganan nata a lkcn ba, ya kasa dago kai yace "Ba haka bane Mami" tace "Toh ya ne" yana shafa kai yace "Mami bn san ynda ya faru ba" tace "to ae ka kyauta" Mikewa tayi tace "Alryt bari in yi fatima magana ta shirya sai su je" yace "Toh nagode Mami" daga haka ta shiga ciki, shi kuma ya fita, yana xaune balcony mai aikin Ummi ta iso gun ta gaishesa tace "Samhan ta shirya?" Mikewa yyi ya shiga ciki, ba a dau lkci ba suka fito tana sanye da hijab ta rataye jaka, yana kallonta yace "Baby baxa ki koma ki sa nikab ba kuwa?" Ta d'an kallesa ta dauke kai tace "No" daga haka ta kalli Usaina tace "Mu tafi" Usaina ta bi bayanta suka bar gun, yyi murmushi ya koma ya xauna. Fatima na mota tana jiransu, Samha ta bude gaban motar ta xauna, Usaina ta xauna a baya, hada ido suka yi da fatima ta sunkuyar da kai tace "Good morning" can ciki fatima tace "Same" snn ta tada motar. Suna isa kasuwan Usaina ta fara fita kafin Samha, Fatima ta kwantar da kujeran motar ta sakala earpiece tana kallon Usaina tace "Kar a bata min lkci ina da abun yi me muhimmanci" Samha ta kalleta tace "It's ohk, kiyi wucewar ki akwai abun hawa" kallonta kawai fatima ke yi, ta juya ta bar gun Usaina ta bi bayanta, Minti talatin suka yi a kasuwan ta siya duk abinda tasan xata bukata snn suka fito, bata yu mamakin ganin wucewa fatima tayi ba, tana kallon Usaina tace "Mu samu adaidaita mu wuce" hakan aka yi, suna isa gida, Abuturrab yace "Ina fatimar?" Wani kallo Samha tayi masa tace "How wil i knw" daga haka ta shiga ciki, har ta fara girkin Usaina ta xo wai Ummi tace ta taya ta. Sai kusan sha daya da rabi suka gama komai, ta dibar ma Ummi ta ba Usaina ta kai mata ta kuma ce ta dawo ta karbi nata. Hajiya Mariya na ganin sun iso gombe kawai ta sallami drivern ta basa dubu 30, sai dubu goma kudin motar da xae mayar da shi kano, daga nn ta karbi driving din, Abuturrab ya dinga yi mata kwatance a waya, da yake tana yawan xuwa gombe don nn yan uwan mijinta suke, gane wajen bai mata wahala ba, ko da wasa su ilham basu kawo da wanda take wayan ba, Ilham tace "Mum wai ina xa mu, i thought yola xa mu at the 1st place...." Hajiya Mariya tace "Toh ki sauka ki tafi yolan" dariya tayi tace "A'a ni fa bn ce haka ba Mum" Khaleesat dai sae ture turen baki take, dai dai number gidan da Abuturrab yace ta tsaya ta tsaya tayi horn, mai gadi ya bude gate din, yana tsaye kusa da balcony ta shigo da motar, Ilham ta juya a hankali ta kalli Khaleesat ganin wanda ke tsaye compound din gidan, wani k'ara khaleesat ta saki tana son bude motar tace "Yayanmuu...." Hajiya Mariya bata gama parking ba ta bude masu motar kawai suka fice gaba daya, Buda hannayensa yyi ya lumshe idonsa suka nufesa da gudu, lkci daya suka fada jikinsa ya rungumesu, duk suka fashe da kuka, Ilham tace "Why did you leave us ya Abuu, me yasa ka tafi ka bar mu" lips dinsa ya daura a forehead dinta yace "Ban bar ku ba Lil sisters," ta kuma saka wani kukan tace "We missed u yayanmu, don Allah ka xo mu koma gida plss" share hawayen idonta yayi yana murmushi yace "Toh ba gashi kun gan ni ba ilham" kallon khaleesat yyi, ta fashe da kukaz ya ja hancinta yana murmushi yace "Kuna son nima in fara kukan ne" Duk wnn abun Samha na tsaye balcony tana kallonsu, duk jikinta yyi sanyi ta kasa karasowa, janye kannin nasa yyi jikinsa ganin small mum dinsa tsaye tana kallonsu tana murmushi, ya karasa inda take ya rungumeta yace "Welcome sweet mum" shafa kansa tayi tace "Thanks Son" daga Ilham har Khaleesat kallon Samha dake tsaye balcony kawai suke, ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsunta, can ta sakko a hankali ta nufo su, har ta iso inda suke idonsu na kanta, da kyar tana murmushin dole tace "Sannun ku da xuwa" Khaleesat ta juya mata baya, Ilham kadai tace "Thanks" ita ma ta juya, sosai jikinta yyi sanyi, ganin sun hada ido da Hajiya Mariya ta karasa inda take jikinta duk a mace, ta d'an risina tace "Sannu da xuwa mum" jawota Hajiya Mariya tayi ta rungumeta tace "Thanks Daughter, da fatan mun same ku lfya?" Juyawa Abuturrab yyi ya nufi sisters dinsa ya kama hannunsu ya nufi ciki da su, Ita kuma Samha suka taho tare da Hajiya Mariya dake rike da hannunta, har kasa samha ta durkusa ta gaida Hajiya Mariya bayan sun shiga ciki, ta amsa mata da fara'arta, kallonsu Ilham dake gefen yayansu tayi ta gaishesu su ma, Ilham tace "Lafiya" khaleesat kam ko kallon inda take bata yi ba, Hajiya Mariya bata ji ddin hakan ba sai dai bata ce komai ba, Shi kansa Abuturrab har cikin ransa yaji hakan da suka yi mata, sai dai shi ma bai nuna ba, ita kam mikewa tayi a sanyaye ta kawo masu ruwa da Exotic drinks ta ajiye masu, Hajiya Mariya ta diba ruwan ta sha tana kallonsu ilham tace "Baxa ku sha ruwan ba" bata jira cewarsu ba ta mike tana kallon Samha tace "Daughter xan yi sllh" mikewa Samha tayi ta kai ta har bedroom dinta ta nuna mata bathroom, Abuturrab ya dibar ma kannin nasa drink din da kansa ya basu suka karba, yace "Me yasa Ramla bata biyo ku ba?" Khaleesat tace "Mami tace ita ta tsaya, we never knew we were coming to see you brother" marairaice masa tayi kamar xata yi kuka tace "Don Allah don annabi yayanmu mu tafi gida tare we all missed you, more especially mami" daga haka ta fashe da kuka, ya rungumeta yace "Xan dawo sis but ba yanxu ba, am still nt ready for the punishment...." Ilham ma ta saka kukan tace "We so much miss you ya Abuu..." Rungumeta yyi ita ma yana murmushi yace "Toh ba gashi kun gan ni ba"

*Haske writers asso*
💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

70.....

Samha ta fito parlorn tana kallonsu a hankali tace "Baxa ku yi sllhn ba ku?" Khaleesat ta juya ta kalleta a takaice tace "Idan xa mu yi ae xa mu tashi" Abuturrab ya kalli kanwartasa sai dai bai ce komai ba, juyawa Samha tayi tace "Toh" snn ta bar wajen ta nufi kitchen, abinci ta shiga daukowa tana ajiye masu a parlor, ta dauko har da plates, spoons da cups, rasa ynda xata ce masu ga abinci tayi, tana nn durkushe har kusan minti uku a wajen, gaba daya hankalinsu na kan wayar Ilham dake hannun Abuturrab ko me suke kallo, fitowar Hajiya Mariya yasa ta mike tsaye, tana xaunawa kuwa tace "Mumy ga abinci" Hajiya Mariya tace "Toh sannu daughter, Allah yayi albarka" sai a snn duk suka kallota, komawa tayi ta duka ta bude warmer din abincin, ta dibar ma Hajiya Mariya, snn ta kalli su Khaleesat tace "In xuba maku ko xa ku xuba da kanku?" Dauke kai khaleesat tayi ta mayar da hankalinta kan waya, Ilham tace "No thanks" rufe warmer din tayi, ta xuba ma Hajiya Mariya miyan a waje daban, ta dibar mata coslow, duk ta kai mata gabanta har da drinks din, ta dago da kyar tace "Mumy akwai tuwo...." Hajiya Mariya tace "Bari in ci shinkafar tunda kin xuba" kai kawai ta gyada mata ta mike a hankali xata wuce daki taji khaleesat na cewa "Yaya ni take away nake so" Hajiya Mariya tace "Take away kuma?" Tace "Eh" Abuturrab yace "Ba ga abinci ba leesat" girgixa kai tayi tace "I prefer may be chips nd sauce" d'aga kafada yyi yace "Ohk" Ilham tace "Ni kuma jollof rice with plantain nake so" Hajiya Mariya tace "Allah xan yi maganin ku idan baku shiga hankalinku ba...." Abuturrab yace "Mum ki bari in siyo masu abinda suke so mana" Wani kallo ta watsa masa ya mike yana murmushi, Samha ta karasa shiga dakinta ta kwanta kan gado, hawaye taji na sakko mata ta dinga gogewa amma yaki tsayawa kawai ta hade kanta da pillow tayi kukan ko xata ji dadi, bude kofar dakin aka yi, yana tsaye daga bakin kofa yace "Dear ina Atm card dina?" Ba tare da ta dago ba ta nuna masa jakarta, ya karasa gun jakar ya bude ya dauka yace "I will be right back" daga haka ya fita, ta kuma fashewa da kuka, Yana isa parlor su Ilham suka ce xa su bi sa yace duk su je, sai bayan kusan minti talatin suka dawo gidan, duk suka wuce ciki da ledoji a hannunsu, shi kuma ya nufi part din Ummi, tana parlor ya sameta bayan ya gaisheta yace "Mami sun iso, i came to check ko kina nn ne, so i can bring my mum here" tace "Noo su da suka sha hanya, don't worry xan shigo yanxu" yace "Toh shknn Mami sai kin shigo" daga haka ya bar parlon, Xaune ya tadda su Ilham har sun fara cin abincin su, Hajiya Mariya kuma na waya, ya karasa bedroom din Samha, ganinta kwance ya isa kusa da ita yace "Baby bacci kika yi" rufe idonta tayi da sauri, ya leka fuskarta yace "Baby ki koma bedroom dina so as my mum will rest here, su Ilham kuma sai su yi amfani da other room din" bata bude ido ba bare ta ce masa komai, ya juya ya fita, mikewa tayi bayan kusan minti goma ta kuma gyara gadon, ta kunna burnern turare ta dau abinda xata bukata ta fita daga dakin ta koma other room din jin sa da kanninsa a bedroom din nasa da yace. Ba a dau lkci ba Ummi ta shigo parlon, kallon Hajiya Mariya ta dinga yi har ta xauna snn suka gaisa da fara'a har lkcn bata daina kallonta ba tace "Wllh gani nake kamar na san ki" Hajiya Mariya tayi dariya tace "Anya kuwa" Ummi tace "Ehh wllh, kamar mun taba haduwa shekara daya knn a Umrah" Hajiya Mariya tace "Kuma gashi bn yi Umra shekarar da ta wuce ba" Ummi tace "Ikon Allah.... Ae kam kuna kama sosai ita wancan sunan mu daya ma" Hajiya Mariya tace "Ya sunan?" Ummi tace "Hajarah" Dariya Hajiya Mariya tayi tace "Ahaf, to kilan yayata ce, Mahaifiyar Aliyu" Ummi ta bude baki tace "Mahaifiyar Aliyu, ae har gobe muna gaisawa da ita a waya muna chatting" Hajiya Mariya tace "in ga number nata" Ummi ta fiddo number a wayarta dake hannunta ta mika ma Hajiya Mariya, dariya sosai Hajiya Mariya tayi tace "Wllh ita ce, yayata ce uwar mu daya ubanmu daya, ita ce kuma ta haifi Aliyu" Ummi da mamaki ya cikata tace "Ikon Allah, Allah mai girma, kuma wllh ranan da na fara ganin Aliyu ita ce ta fado min ganin suna kama, sae dai bn kawo komai a rai ba...." Hajiya Mariya ta kira Abuturrab ya fito ganin Ummi yace "Har kin shigo Mami" Ummi sai kallonsa take tana murmushi, Hajiya Mariya tace "Kaga ashe tasan Mami ma sun hadu a Umra last year" kallon Ummi yayi ya xauna kusa da ita yace "Da gaske Mami, you know my mum" Ummi ta girgixa kai tace "Amma ko baka yi halin mum dinka ba Aliyu, matar so gentle, kai kuma you re nt" dariya yayi yace "What a coincidence, you have the name of my mum shi yasa nake ce maki Mami don haka nake kiranta" Ummi tace "It's nyc staying with my son all this while" ta kalli Hajiya Mariya dake ta dariya tace "Sai dai fa Aliyu bai ji...." Hajiya Mariya tace "Ae mu xa mu baki wnn lbrin" Mikewa yyi alamar bai son xancen ya bar masu parlon da sauri. Hira sosai Ummi da Hajiya Mariya suka yi, nan Hajiya Mariya ta dinga bata lbrin dalilin barin Abuturrab kani, Ummi tayi murmushi tace "He told me everything, Prayer is the best thing for him, sae dai ni inda yake burgeni duk abunsa yana da kamun kai, yana da addini, kinga duk xamansu da yarinyar nn kafin ya aureta bai yrda ya sa6a teachings din addininsa ba..." Hajiya Mariya tace "Ba fa xama waje daya kike da su ba Hajiya" Ummi tace "Noo ni nasan abinda nake ce maki, Aliyu is different" Hajiya Mariya tayi murmushi tace "Toh mu dai gashi har yau ya bari mahaifinsa na xarginmu" Ummi tace "Toh Allah ya kawo sassauci lamarin" Ummi ta dau wayarta tace "Bari in kira Namesake din tawa ynxu" Ummi na dialing number Mami ba a dau lkci ba ta daga, da fara'arta tayi mata sallama daga daya bangaren, Ummi ta amsa tace "Kuna lfya Hajiya?" Mami tace "Lafiya lau wllh, ya yarana" Ummi tace "Duk Alhmdllh, ya kano?" Mami tace "Gamu a cikinta, ya mai gidan ki" Ummi tace "Yana lafiya wllh, Hajiya ga ni ga kanwar ki" Mami tace "Kanwata kuma, a ina kenan?" Ummi tayi dariya tace "Ga ta ku yi magana" mikawa Hajiya Mariya wayar tayi ta karba tana murmushi tace "Hello Mami" Mami da mamaki ya cika ta tace "Toh fa, kinsan ta ne Mariya?" Hajiya Mariya tace "Gashi nasan ta yau ta dalilin Aliyu" Mami tace "Aliyu?" Hajiya Mariya tace "Shi fa, gidansu daya da shi, ita ce kuma wanda kika ce min ya taba baki lbrin ta" Mami tace "Ikon Allah, ae tare muka yi Umrah da ita last year" Hajiya Mariya tace "Haka ta ce" Mami da farin ciki ya lullube ta tace "Allah mai iko, bata wayar" mika ma Ummi wayar tayi, nan Mami ta fara mata godiya, Ummi tace "Haba ae d'an ki nawa ne Hajiya, it's nothing yi wa kai ne, mu dai muna xuba idon xuwan ki gombe soon" sun fi minti sha biyar suna magana daga bisanni Ummi tace "Wai dama Aliyun da kike cewa xaki hada da 'yar ki fatima knn" Dariya Mami tayi tace "Shine fa, kin kuma ga abinda ya xabar ma kansa, sae dai duk da haka ae bai baci ba" Ummi tayi dariya tace "A'a Samha ma 'ya ta ce Hajiya...." Mami tace "Ehh sai ya xauna da duk 'ya yan naki biyu" Dariya kawai Ummi take daga haka suka yi sallama ta katse wayar, sai kusan la'asar ta bar parlon bayan sun yi hira sosai da Hajiya Mariya, Abuturrab kam na bedroom dinsa a kwance da sisters dinsa, lbrin tun daga ranan da ya bar gida kawai suke basa, da irin abubuwan da Abbansu ya dinga yi, wani yyi dariya, wani ya xaro ido, muryar small mum dinsu suka ji a kansu suka juya gaba daya, tace "Ina Samhan take?" Su ilham suka dauke kai, ya mike xaune yace "Ina jin kmr tana daki" tace "Shine xa ku bar ta ita daya Aliyu?"

*Haske writers asso*
💫 *Noorul Huda*💫

By khaleesat Haiydar📚✍🏻

71.....

Khaleesat tace "Lbri fa muke basa mum" harararta tayi tace "Did i ask for your opinion?" Mikewa Abuturrab yyi ya fita daga dakin ya wuce dakin Samha, ganin bata ciki ya juya ya fito, Hajiya Mariya dake tsaye tana kallonsa tace "Tana ina?" Kallon spare room yyi yace "Ina jin tana nan" daga haka ya karasa ya bude kofar ya ganta kwance, tana jin an bude kofa ta rufe ido da sauri, ya isa bakin gadon yace "Dear are you sleeping?" Bata tanka sa ba kuma bata bude ido ba, ya juya ya fita yace "Mum she's sleeping" bata ce komai ba ta bude dakin Samha ta shiga ya koma dakinsa. Karfe biyar da rabi Samha ta fito sanye da hijab ta shiga bedroom dinta, Hajiya Mariya ta katse wayar da take tana kallonta murmushi dauke fuskarta tace "Kin tashi daughter?" Samha ta kirkiri murmushi ta karasa inda take ta durkusa tace "Na tashi mum" Hajiya Mariya tace "Amma kin ci abinci koh?" Kai ta gyada mata tace "Na ci, dama xan tambayi me xan dafa maku ne" Hajiya Mariya tace "Ba kince akwai tuwo ba?" Samha tace "Eh akwai" Hajiya Mariya tace "Toh kar ki damu kanki xa mu ci tuwon" mikewa tayi tace "Toh" snn ta juya ta fita, parlor ta nufa ta kwashe duk kwanukan dake gun ta kai kitchen, shinkafa ta diba kadan ta sa stew ta ajiye a gefe, ta dau sauran shinkafar dake cikin warmer din ta xuba miya da coslow da ya rage a gefe, ta bude kofar kitchen ta fita ta kai ma mai gadi ta dawo, wanke kwanukan tayi ta sake gyara kitchen din ta goge

Please Login or Register in order to submit comment