Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi kmr jikinta ba nata ba ga wani ciwon kai da yasa ko bude idon bata iya yi sosai ko hannunta ta kasa dagawa, juyowa yyi ganin idonta bude ya dawo kusa da ita da sauri yace "Wife...." da kyar tace "Doctor kai na, i don't knw...." Kasa ci gaba tayi don ba sosai ma maganar ke fitowa ba, ya dafa kanta da yyi xafi sosai da damuwa yace "Xai daina baby, am sooo sorry, i never meant that..." kallonsa take kmr me son gane ma'anar abinda yake cewa, lkci daya incident din few hours ago ya fado mata ganin idonsa da bai dawo dai dai ba har lkcn, ta tuna abinda take ji bbu banbanci da wanda taji daxu, ja baya tayi ta fasa ihu wani karfi ya xo mata ta mike da sauri ya rikota ta fashe da kuka mai ban tausayi jiki na rawa tace "Plss kayi hakuri Aliyu, wllh mutuwa xan yi....." Ya rungumeta gam ya lumshe ido jin xafin jikinta cikin sanyin murya yace "Am sorry Samha... It's nt intentional, i...." Turasa kawai take tana kuka sosai duk a tsorace take tana cewa "Don Allah ka sake ni plss" yace "Toh ki bari in maki allura your temperature is high...." Wani k'aran da ta sakar masa bai san lkcn da ya cikata ba, ta sauka kan gadon kawai ta durkushe nn bakin gadon jin ba iya barin gun xata yi ba ta dinga rusa kuka, tunda take bata taba jin abinda take ji a lkcn ba, duk ya ji tausayinta ssae amma ya kasa xuwa inda take, can dai yyi ta maza ya mike, ba wahala kadan ta basa ba kafin yyi mata alluran relieve hade da na bacci, kuma lkci daya baccin ya dauketa ya kwantar da ita ya xauna gefenta yana da ya sanin abinda yyi at the 1st place, har aka kira asuba bai rintsa ba ya mike da kyar ya shiga yyi wanka ya dauro alwala ya fito ya fita xuwa masallaci, ya jima xaune bayan an idar yana Azkar kafin ya koma gida, bedroom dinsa ya shiga don dauko disinfectant a bathroom, yana shiga wayarsa na katsewa dauka yyi yaga kiran Ummi da Dr Sharif, Ummi ya fara kira ta daga suka gaisa yace "Ummi ina masallaci ne" tace "Alryt baku yi magana da Sharif din ba knn?" Yace "No, mis call na gani shi ma bari in kirasa" tace "Okay" daga haka ya katse ya kirasa yana dagawa suka gaisa Dr Sharif yace "Ummi ce dama tace in kira ka, in the next 1 hr xa a shiga da matar nn theatre Dr Mubarak bai nan haka Dr Amina.... I think you have to come over da wuri" Shiru Abuturrab yyi kafin yace "Sharif my wife is sick i can't leave her a halin da take yanxu...." Dr Sharif yace "Subhanallah, Allah ya sauwake mata, but ka kira Dr ka fadi mata she will come over ita" Abuturrab yace "Alryt.... Bari in kirata" daga haka ya katse ya kira Ummi tana dauka yace "Mami, Mun yi magana da shi amma Samha bata da lafiya....." Ummi tace "Subhanallah me ya sameta?" Ya shafa kai yace "Zazzabi Mami, yanxu ma pharmacy xan fita siyo mata drugs" Ummi tace "Is it that critical?" Ya d'an yi shiru kafin yace "Ehh Mami, bata samu bacci jiya ba, i think it's malaria probably with typhoid" Ummi tace "Alryt ka siyo treatment din bari in taho" buda ido yyi sosai yace "emm, noo Mami, ae Mami da ki bari kar ki yi wahala, it's too early, i think it's nt critical" shiru tayi sai kuma can tace "Just to see her condition ne dama, or is she pregnant ne kke boyewa" Ya kuma buda ido yace "Nnoo Mami, i.. I.... Just notice she's very sick jiya da daddare, just sick..." Tace "Toh gani nn xuwa" bai iya yace komai ba, ya juya da sauri ya koma dakin da take, bedsheet din ya rufe, ya d'an gyara dakin ya lullubeta ya fita ya dau makullin mota, a balcony suka ci karo da Ummin ya kuma gaisheta tace "Ina kuma xa ka?" Yace "Amm Mami tunda xaki dubata bari in je clinic din kawai, yace min Dr Mubarak ma bai nan" daga haka ya kara gaba ta bi sa da ido, can ta karasa cikin parlon ta wuce dakin da ta gani bude, kan gadon ta karasa tana kallonta ta dafa goshinta tace "Samha" kallonta kawae take jin xafin jikinta, da kyar Samha ta bude ido ganinta tace "Ummi" Ummi ta dagota tace "Ina ke maki ciwo daughter, tun yaushe ne baki da lfya?" fashewa da kuka tayi, Ummi tace "I didn't ask you to cry, ina ke maki ciwo" ta rike kanta cikin kuka tace "Ummi kai na" Dagota Ummi tayi ta saki wani kara, da mamaki Ummi tace "What happend" tana rike da hannunta tace "Ummi baxan iya ba" Ummi tace "Baxa ki iya me ba me ya sami kafar" bata ce komai ba sai kuka, Ummi tace "Toh tashi tsaye" girgixa kai ta dinga yi hawaye na sakko mata, Ummi ta dagata da kanta amma ta durkushe nn kasa da sauri, mamaki ya cika Ummi, ta dai dake tace "Kin ji ciwo a kafar ne nace?" Girgixa mata kai tayi, shiru Ummi tayi kmr me son gano abu, can ta kalli gadon, bude gun xanin gadon da ke rufe tayi tana kallo, can ta rufe ta kalli Samha a hankali tace "It's okay daughter daure ki tashi let me help you" sosai Ummi ta tausaya mata don iya daurewa ta daure, ta bata tea da magani ta hadiye snn ta sa ta ta kwanta sai bacci. Ta kimtsa ko ina na dakin ta fita, haka kawai taji Abuturrab ya burgeta ta sake yarda da shi fiye da ynda tayi a da sai dai kuma haushinsa ne cike a ranta, is he on his Right senses?? sai kusan karfe sha daya, a kofa suka kusa cin karo don ta shigo duba Samha dake ta bacci, kasa barin su hada ido yyi ya koma baya sai kame kame yake, ta juya ta koma cikin parlon ya bi bayanta.

*Haske writers asso*

_Am also under NLC don haka na tafi nima ehe_๐Ÿ™„
๐Ÿ’ซ *Noorul Huda*๐Ÿ’ซ

By Khaleesat Haiydar๐Ÿ“šโœ๐Ÿป

67.....

Yana ganin ta xauna yace "Mami, it was successful...." Ummi tace "Maa sha Allah" ba tare da ya bari sun hada ido ba yace "Dr Mubarack came afterward" mikewa tayi tace "Alryt it's good" daga haka ta nufi kofa ya bi ta da kallo yana son yi mata godiya amma ya kasa, sae da ta fita ya mike ya shiga daki, kwance ya ganta tana bacci, ya xauna gefenta yana kallonta, hannu ya daura forehead dinta a hankali ya ji jikinta ba xafi, wani sabon sonta yake ji har cikin ransa, yyi murmushi tuna incident din jiya, ya kasa daina mamakin ynda lamarin ya faru, is it that xuwa tayi ta juye masa furan da ya bata, ya kai fuskarsa nata ya lumshe ido murya can kasa yace "I will always love you my wife" pecking dinta yyi ya gyara mata dogon gashinta, a hankali ya yaye bargon jikinta, yar riga ce iya gwiwa jikinta ya daga rigar, motsi ta fara yi ya sauke rigar da sauri, ta juya masa baya ta ci gaba da baccinta, ya kusa minti goma yana kallonta, dubata yake son yi amma bai san ta yaya ba don bai son ta tashi, can ya mike ya shiga bathroom. yana shiryawa a dakinsa bayan ya fito wanka aka danna bell, ya karasa buttoning din shirt dinsa snn ya fita parlor, Mai aikin Ummi ce tsaye da breakfast a hannunta ta gaishesa ya bata hanya ya amsa gaisuwarta ta shiga ta ajiye break din snn ta fita, ya xauna parlon yyi danne dannensa a laptop snn ya hada shayi, yana gama shan shayin ya jinginar da kansa jikin kujera ya lumshe ido moment dinsu jiya ya dinga dawo masa, murmushi yayi underneath his breathe yace "She's kinda different" kiran sllhn Zuhur ya sa shi bude ido a hankali, bayan minti biyar ya mike ya nufi dakinta, xaune ya ganta a kasa ta jinginar da kanta jikin gado, ta daga ka suna hada ido tayi saurin kawar da kanta, ya karasa gabanta a sanyaye ganin hawaye idonta ya durkusa gabanta yana kallonta, bata bari sun hada ido ba amma da ganinta kasan a tsorace take, sae wasa da yatsunta har lkcn hawaye na sakko mata, sae duk ya ji tausayinta deep down him, cikin sanyin murya yace "Am.... am sorry Samha... Forgive me plss." Bata dago kanta ba har lkcn, hannu ya kai shoulders dinta ta ja baya da sauri ta fashe da kuka sosai, yyi shiru yana kallonta, ta hade kai da gwiwa ta dinga rerawa, dafe kansa yyi ya lumshe ido, can ya dago a hankali ya mike ya isa dab da ita xai dagota tsaye, ta fara turasa tana cewa "Plss ka bar ni, baxan iya ba" ya xaunar da ita gefen gado da damuwa yace "Believe me wife, kinsan if i was on my senses baxan maki haka ba, i won't hurt my wife this much, i will never hurt you, don Allah kiyi hakuri ki yafe min, it wasn't intentional plsss" kuka kawae take, rungumeta yyi ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Ina son ki Samha, i can't just come to you like that.... I won't hurt you knowingly" bata ce komai ba sae kukan da take, ya dago kanta ta ki bude ido, yace "Tell me ina ke maki ciwo yanxu plss" bata bude idon ba bare tace komai, ya langwabar da kai yace "Plss ki gaya min wife" kafarta ta nuna masa a hankali har lkcn idonta a rufe, ya lumshe ido ya daura hannu gashinta yace "Xai daina very soon, me xa ki ci?" Ta girgixa masa kai kawai, yace "A'a you have to eat sai ki sha magani.... Let me get you something now" yana saketa ta koma ta kwanta a hankali, ya mike ya fita daga dakin, sae da ya fara sllh a masallaci snn ya siyo mata gasasshen kaji da fresh milk sai take away na fried rice, yana shigowa compound mai aikin Ummi ta nufesa da leda hannunta ta mika masa tace "Wai Madam tace a kai maka" karba yyi ya wuce, yana shiga parlor ya bude ledan yaga magunguna ne da allura ya wuce daki, ya ajiye abincin hannunsa ya xauna gefenta yace "Ta shi dear ki ci abincin sai ki sha magani" bai jira cewarta ba ya dagota, haka ya sa ta gaba tana cin abincin da kyar, duk wani tausayinta ya dinga ji har ransa, gashi taki barin su hada ido, bai yi tunanin xata ma kula sa ba so soon bare ta ci abinda xae bata, sai kallonta yake ganin har ta fada sai idanuwanta da suka fito, lips dinta yyi ja sosai, tura abincin tayi ta jinginar da kanta da gado yace "Noo ki kara kadan plss baby" bata ce komai ba ya dau spoon din ya debi abincin ya kai mata baki ta kauda kai a hankali, da kyar ya lallabata ta sha milk din sai dai duk taki yrda su hada ido har lkcn, ya fara hada alluran bayan ya bata maganin ta sha, yace "Injection baby" kamar xata yi kuka tace "Baxan iya ba" yace "A'a xa ki iya mana dear, it's just two, baxan yi da xafi ba" daga haka ya daga ta yi rub da ciki kan gado yyi mata allurorin, ya dawo gefenta yana kallonta ganin yanda ta runtse ido yace "Sorry wife" juyar da kanta tayi xuwa daya side din, ya d'an yi murmushi ya jinginar da kansa da gado yana kallonta. Da daddare a bedroom dinta ya hada ruwan xafi a bayi, ya fito yana yace "Baby, you need hot water don kafar ya daina" a karon farko knn da ta kallesa da sauri tace "Ummi ta min daxu" a tsorace tayi maganar, yace "Tun safe ne ai" ta mike xaune ta fashe da kuka don bata mance ynda ta ji daxu ba tace "A'a ni bna so, ya daina min tun daxu" ya langwabar da kai yace "Toh bari in kirata ta maki dama ita ce tace xata xo nace ta bar shi" kuka sosai take tace "Toh ae ta min da safe" ya dagota yace "Ae ruwan fa ba xafi mu je ki taba, it's just lukewarm water" sae da ta sa ya salance ruwan gaba daya yana biye mata snn ta yrda ta cire kayan jikinta, kmr warce ta tuna abu tayi kasa da sauri tace "Ae xan iya da kaina" yace durkusa shi ma kusa da ita yana kallonta yace "What are u hiding?" Dauke kanta tayi tace "What am suppose to hide" dariya ta basa, yace "Aiitt bari dai in kira mamin kawai, ita ae u won't hide anything frm her" mikewa tayi da sauri, ya mike shi ma yana danne dariyarsa, da kansa ya karasa cire mata kayan, sai ta tsiri rufe ido, yana murmushi yasa ta shiga ruwan, da kansa ya wanketa, har lkcn idonta a rufe yake, ya kai bakinsa a hankali kusa da nata, da sauri ta bude ido jin saukar numfashinsa a fuskarta, ya lumshe ido ya shiga kissing dinta hannunsa a gashinta, kasa hanasa tayi sai kallon dogon hancinsa take, ya bude idanuwansa a hankali suka hada ido, da sauri ta rufe nata idon, ya xame bakinsa a hankali ya daura kan wuyarta, turasa tayi kmr xata yi kuka, ya mike da lumsassun idanuwansa ya dau towel ya mika mata yana kallonta, karba tayi ta mike ta daura har lkcn bai daina kallonta ba, ji tayi kawai ya dauketa sun fita bayin, ya xaunar da ita gefen gado ya durkusa gabanta ya kamo hannunta yana murxawa a hankali yace "Am proud of you wife..." Ko kallonsa bata yi ba, ya mike ya xauna gefen gadon ya kai bakinsa kunnenta yace "You made me feel complete yesterday...." Barin wajen tayi ta hade rai, yyi yar dariya ya mike ya fito mata da rigar bacci da undies, duk ynda ya so ta bari ya sa mata bata yrda ba, sai ya koma gefe ya xauna yana kallonta with passion, danna bell aka yi ya mike ya fita, fatima ce bakin kofar hannunta rike da warmer, ta d'an yi murmushi tace "Good evening" juyawa yyi ya bar gun ya nufi cikin parlor yace "Evening" bin sa tayi da kallo sai kuma ta bi bayan tace "Ummi told me she's sick, ga shi tace a kawo mata" ya nuna mata center table yace "Drop it da sauki" ajiyewa tayi ta kallesa tace "Can... I see her" bedroom ya nuna mata, ta d'an yi jim, da kmr ta fita kawai sai kuma ta nufi dakin, tsaye ta sameta, Samha ta juya tana kallonta, "ya jikin?" Cewar fatima tana kallonta ita ma, Dauke kai tayi tace "Na ji sauki ai" juyawa fatima tayi ta fice daga dakin ba tare da ta kallesa ba tayi kofar fita tace "Good nyt" yace "Nyt" mikewa yayi ya wuce daki.

*Haske writers asso*
๐Ÿ’ซ *Noorul Huda*๐Ÿ’ซ

By khaleesat Haiydar๐Ÿ“šโœ๐Ÿป

68.....

Har ta gama sanya kaya kafin ya shigo dakin, ta wani daure fuska ta kwanta hade da juya masa baya, gefenta ya xauna yace "Ba gashi you re much better ba yanxu da kika yi wanka" bata juyo ba kuma bata ce komai ba, ya mike yace "Mami brought you something, let me check what's it" daga haka ya fita, ba a dau lkci ba ya dawo rike da warmer din da plate da cokali a hannunsa, ya ajiye k'asa yana kallonta yace "pepper soup, it's Yummy...." Ya bude warmer din yana kallonta, bai jira tace komai ba ya dibar mata pepper soup din kayan ciki ya mike yana rike da plate din ya xauna gefenta yace "Here it is" ta girgixa kai tace "Baxan ci ba" ya buda ido yace "Why?" Ta dauke kai tace "Na koshi" yace "Noo pls ki ci ko kadan ne, Mami ce fa ta aiko maki, kila ma ita tayi maki da kanta" daga haka ya ajiye plate din ya dagota, haka ya dinga bata tana wani yamutse fuska, ya kai daya baki yace "But it's sweet fa baby" bata ce komai ba, ya dinga forcing dinta ta ci me dan yawa snn ya kyaleta, sauka tayi daga kan gadon yace "Ina xa ki" nn ma bata ce komai ba ta wuce bathroom ya bi ta da kallo kafin yyi murmushi, brush ya ji tana yi, ya rufe sauran naman ya ajiye gefe, tana fitowa ta kwanta, ya matsa kusa da ita murya can kasa yace "Naga kafar ya kusa daina ciwo gaba daya koh?" Bata ce komai ba sai rufe idonta da tayi, yyi murmushi ya mike ya fitar da warmer din, sai da yyi wanka yayi shirin kwanciya kafin ya koma dakin ya tarar har tayi bacci, kashe wuta yyi ya kara A.c ya kwanta kusa da ita ya kai hannunsa fuskarta, farkawa tayi ta mike xaune da sauri, tana ganinsa ta fara kkrin sauka kan gadon ya rikota, ta fashe da kuka tace "Noo plss" jawota yyi ya kwantar da ita yace "Ni ba abinda xan maki fah baby kiyi baccin ki...." Ta kuma mikewa cikin rawan murya tace "Ni ba bacci nake ji ba" ya d'an yi murmushi yace "Do you want to sleep alone?" Kai ta gyada masa, yace "Alryt dear," daga haka ya sauka kan gadon yace "Toh kwanta" a hankali ta koma ta kwanta, ya rufa mata duvet, ya daura lips dinsa kan nata murya can ciki yace "I love you wife" light kiss yayi mata yace "Sleep tight baby" daga haka ya nufi kofa ta bi sa da ido har ya fita ya rufe mata kofar. Washegari wajen karfe bakwai ta tashi, ji tayi gaba daya bbu inda ke mata ciwo, ta sauka a hankali kan gadon ta nufi bathroom. Karfe bakwai da wani abu ta fito parlor ta gansa kwance yana bacci a 3 seater, kallon takardun dake kan center table a gabansa take kafin ta karasa ta dauka, kallo daya tayi ma uban rubutun da yyi ta hade gaba daya ta yaga in to three ta ajiye masa nan kan table din ta juya ta koma daki, ringing din wayarsa ne ya tada sa, ya jawo wayar a hankali yana kallon screen din ya ga Small mum dinsa ce, mikewa xaune yayi ya daga ya kai kunne, amsa sallamarta yyi yace "Mum!" Tace "an tashi lfya?" Ya gaisheta ta amsa tace "Kai baka kiran mutane Aliyu" ya shafa kai yace "Kiyi hakuri sweet mum, sometimes ina tunanin kiran is nt safe" tace "Alryt, ina ku ke a gombe?" Shiru ya d'an yi sai kuma yace "Na'am" tace "You heard me right Aliyu" murmushi yyi yace "Mum xuwa xa kiyi?" Tace "Ko kar in xo?" Ya wara ido yace "Noo, mum you re welcm.... Yaushe xa ki xo plss?" Tace "Gobe Saturday in'sha Allah" yace "Waoww, Allah ya kai mu mum, but please kiyi persuading Mami ta bar su ilham ku xo tare, am really missing them" tace "I think ur dad is around" shiru yyi bai ce komai ba, tace "Amma kayi mata flashing, idan ta kira sai ka tambayeta ka ji me xata ce" yace "Toh mum i will do that right away" tace "Alryt" yace "Let me send u the address ynxu" sallama suka yi, yyi texting mata address snn yayi ma Mami flashing, Mami dake bedroom dinta tare da su Ilham ta dau wayarta tana kallo, duk da ba saving din number tayi ba tasan wanda yyi flashing din, kira tayi ta kai kunne, yana dagawa tace "Aliyu" yace "Ina kwana Mami" tace "Lfya lau, ya kuke?" Tuni su Ramla suka dawo kusa da ita gaba daya ko wacce na son a bata waya, daga daya bangaren yace "Mami pls pls kiyi convincing Abba ya bar su Ilham su taho tare da Mum..." Kamar xae mata kuka yyi maganan, tace "Makarantar fa Ali?" Yace "Mami bai fi su yi sati daya kawai ba fa" shiru tayi... Yace "Plss Mami" tace "Toh bari in ji yanda xae ce" da sauri yace "Amma Mami ina xa ki ce masa za su?" Tace "Gidanku!" Murmushi yyi yana shafa kansa yace "When shud i be expecting ur call Mami" tace "Sai mun yi magana da shi" yace "Toh nagode Mami" tace "Ina matar taka?" Ya kalli agogo ganin tara ya wuce yace "Tana gida" tace "Kai kana ina?" Yace "Emm na fito gun aiki" tace "Alryt" daga haka suka yi sallama dai dai lkcn da idonsa ya sauka kan takardun kan table, mikewa yyi da sauri ya daukesu yana kallo da mamaki, can ya kalli hanyar bedroom ya kuma kallon takardun, bedroom din ya nufa ya bude dakinta, gyaran gun kayanta ya sameta tana yi, ya karasa cikin dakin yace "Why did you tear this Samha?" Bata ko kallesa ba tace "Why did i tear what??" Shiru yyi yana kallonta, jin bai ce komai ba ta juya ta kallesa, kallonta taga yana yi ta turo baki ta ci gaba da abinda take yi, yace "Kin san meye wnn din kika yaga?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Yea, ko ba assignment ba" ya girgixa kai yace "Noo, it's research da Mami ta bani in yi, nd i have being doing this tun shekaranjiya a office, i completed it around 3am this morning nd you've ruined everything" juyawa tayi ta kalli takardun, ya juya ya bar dakin ta bi sa da ido, a hankali ta juya ta ci gaba da abinda take yi, tana gamawa ta fita daga dakin, kitchen ta wuce ta kunna gas ta daura ruwan lipton ta xuba kayan kamshi snn ta fara feraye Irish, cikin minti talatin ta gama hada breakfast ta kai parlor ta ajiye, bedroom dinsa ta nufa ta tura kofa a hankali ta shiga, tsaye ta gansa ya gama shiryawa cikin fararen shadda, ya dau makullin mota da takardun ya juya suka hada ido, ta hade rai tace "Toh ni ban san it's useful ba ai, am sorry" yace "It's ohk" daga haka ya nufi kofa ta bi sa da kallo, can ta bi bayansa, har ya kai kofar fita tace "Baxa ka yi breakfast ba?" Ya bude kofar yace "Ki ci nawa da naki" daga haka ya fita. Karfe sha daya Mami ta samu Abba a part dinsa, ta xauna tana kallonsa tace "Col, Mariya xata je yola gobe, ina son ta je da su Ramla su gaisa da gwaggwo da yan uwana, rabonsu da can kusan shekara bakwai" idonsa na kan takardan hannunsa yace "Boko da islamiyyan fah?" Tace "Ae yau friday, bai fi su yi kwana uku ba, ran Monday ko talata xa su dawo" ya girgixa kai yace "Noo, it's better a bar shi lkcn hutu Madam" tace "Amma ae baka cewa sae lkcn hutu xa su gun yan uwanka col, duk lkcn da kayi ra'ayi kke cewa su shirya su je, kayi adalci mana Yallabai, sorry to say, yan uwa fa ba su fi yan uwa ba" sai a snn ya kalleta yace "Su nawa xa su bi ta?" Tace "Su duka" wani kallo yyi mata yace "Kin taba ganin inda aka tura yara gaba daya lkci daya suyi tafiya, kinga ki bar ni in ci gaba da ji da rashin Ali...." Ta buda ido tace "Toh fah! Rashin sa na damun ka kenan?" Yace "Did you knw what an only son means?" Ta d'an yi murmushi tace "I never thought u were missing him, har ina mamakin duk bond din ka da Aliyu ka iya watanni da dama ba shi tare da kai, bana manta lkcn da yake karatu waje, kusan duk karshen wata biyu ana kan hanyar xuwa gun only son" wani kallo ya watsa mata yace "Are you teasing me?" Tace "Why will i.... nasan duk inda Abuturrab yake he is also missing home, just that he knws d kind of dad he has, am pretty sure he is afraid of coming back, baxae taba dawowa ba kwana

Please Login or Register in order to submit comment