Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nata, tsaye yyi bakin kofa yace "Hajarah baki ji dawowata bane?" Tace "Gaskiya, don na bada tare da Aliyu xa ku dawo gidan nan yau..." D'an murmushi yyi ya juya ya fita daga dakin.

*Haske writers asso*
๐Ÿ’ซ *Noorul Huda*๐Ÿ’ซ

By khaleesat Haiydar๐Ÿ“šโœ๐Ÿป

59.....
Bayan magrib Aliyu na kwance Sadeeq ya kira Zainab, basu ji ma suna waya ba yace ta ba Samha wayar, tana mika mata ya kalli Abuturrab ya mika masa wayar yace "Ur wife" mikewa xaune Abuturrab yyi ya karbi wayar, Sadeeq ya mike yace "Let me get us something to eat" daga haka ya fita, Abuturrab ya kalli screen din wayar jin shiru yaga har lkcn ba a katse ba, A hankali yace "Assalamu alaikum" duk da yasan it's wrong, Samha dake xaune dakin tare da Zainab da kanwarta ta sunkuyar da kai bata ce komai, murmushi Zainab tayi ta mike ta fita Hafsat ta bi bayanta, Abuturrab yasan tana jin sa hakan yasa yayi shiru shi ma, jin shirun yasa cikin sanyin murya tace "Ina yini?" Ya langwabar da kai yace "Baki amsa sallama ba wife?" Murmushi tayi kmr yana ganinta tace "Peace be unto you too" ya wara ido yace "That's sweet baby, how you?" Tace "Lafiya lau" yace "But do you like it there?" Gyada masa kai tayi kamar yana ganinta tace "Yeah" yace "How about the cramps?" Tace "Da sauki" d'an shiru yyi kafin yace "Kin ci abinci kuwa" tace "Mun ci yanxu" ya lumshe ido yace "Baby you re now mine" bata ce komai ba don bata ma gane abinda yake nufi ba, yace "An daura auren mu daxu...." Dago kai tayi da sauri tayi shiru, lkci daya mood dinta ya canxa, a hankali yace "Samha!" Nan ma bata ce komai ba, yace "I know you re there" Da kyar ta bude baki tace "ban gane bane" Yace "You are now my wife in shaa Allah" tace "How?" Yar dariya yyi yace "I will explain better idan na xo yarinya" Bata kuma ce masa komai ba, yaso ce mata yana kano amma ya fasa don bai son daga mata hankali, yace "Gobe xan xo idan Allah ya yrda kin ji Babynah" "Toh" kawai tace masa yace "Kin sha drugs din ki?" Tace "Na sha" yace "Good, sleep tight wife, xan inyi isha yanxu" tace "Toh" ya kuma yi mata sai da safe ya katse wayar. Washegari shi ya kira Hajiya Mariya, nan ta gaya masa inda xa su je wato gidan wata kawarta. Karfe goma sha daya suka isa gidan suka tarar har ta je tana jiransu, bayan sun gaisa yake tambayarta Mami fah, tace "Tana hanya, yanxu na kirata, kun karya kuwa?" Ya gyada mata kai yace "Mun yi break Mum" Sai kusan sha biyu Mami ta iso gidan, da yake tun kwanaki biyu da suka wuce tace ma Col xata fita da wnn excuse din ta fito yana bacci ma ta baro gidan, tun da Abuturrab yaji shigowarta gabansa ya shiga faduwa, Sadeeq kam kallonta yake don ya santa years back, ta karaso parlorn tana kallon Abuturrab fuska daure, ba tare da ya kalleta ba ya mike tsaye duk jikinsa yyi sanyi sosai, karasawa yayi gabanta ya rungumeta, duk yanda ta so hanasa yin hakan kasawa tayi, ji tayi duk wani bakin ciki da ta shiga a baya tun barinsa gida ya gushe lkci daya a xuciyarta jin d'an nata a jikinta, a hankali tayi karfin halin janyesa jikinta, ya durkusa kan kneels dinsa ya hade kansa da kafafuwanta yace "Forgive me Mami, i know i failed you, i disappointed you, i caused you go through a lot...." Tuni hawaye ya kawo idonta ta durkusa gabansa tace "Why did you choose to make me look at fault always, Why Haiydar, me yasa baka san farin ciki na, me yasa baka jin ddi idan baka sa ni cikin matsala one way or the other ba" bai iya ya dago kansa ba, Mikewa Sadeeq yayi ya fice daga parlon don bai ma son ganin scene din sak irin yanda suke da mahaifiyarsa ko da yaushe, Abuturrab kam bai iya ya dago kansa ba jin furucinta, jin hawayensa a kafarta ta dagosa tana kallon fuskarsa, tun bayan tasowarsa yau ce rana ta biyu da ta kuma ganin yana hawaye, ta dake tace "Daga ina kake Aliyu?" Sunkuyar da kansa yayi a hankali yace "Kaduna" Ji tayi kamar ita ma ta fara hawayen ganin irin ramar da yyi, wannan wani irin so ne Aliyu ke ma yarinyar nn har yake neman hallaka kansa, hannunsa ta kamo cikin sanyin murya tace "Ina yarinyar take Ali?" Sai a snn ya kalli kwayar idonta ya ga damuwa karara cikinsu, ya lumshe ido cikin rawar murya yace "Ki yafe min plss Mami, sbda fushin ki gare ni babban masifa ce, na tuba Mami" Mami tace "Ce maka nayi ina yarinyar mutane? Ina ka kai ta?" Ita kam Hajiya Mariya tagumi tayi haka kawarta dake xaune tana kallonsu, Abuturrab ya kalli small mum din tasa snn ya sunkuyar da kai cikin sanyin murya yace "Tana kaduna Mami" Mami ta dago kansa tana kallonsa tace "Toh in har na isa da kai ka koma yanxu ka maidota!" Ya daura fuskarsa a kanta hawaye na sakko masa cikin sanyin yace "Don Allah kar ki ce min haka Mami, wllh baxan iya rabuwa da ita ba, ki min rai, i can't do without her....." Jikin Mami yyi sanyi ta daga kai tana kallon Hajiya Mariya, Tuni hawaye ya kawo idonta tace "Toh me kke nufi da mu Aliyu, ya kake son mu yi maka, wnn wace masifa ce ta same ka" Da kyar yace "Mami ba masifa bace sonta kawai nake tsakanina da Allah" Mami da hawaye ya shiga sakko mata tace "Waye kke tunanin xai bar ka ka aureta Aliy, Abbanka ko Yakumbo ko kuma iyayenta?" Girgixa mata kai ya shiga yi har lkcn kansa na jikinta a hankali yace "Mami addu'ar ki gare ni xai sa komai ya xo min da sauki, Support me my world" Shiru Mami tayi, hakan yasa ya dago kansa da yayi jajir yana kallonta, tausayin dan nata ba kadan ba ta dinga ji har cikin ranta, wanda hakan yasa hawayenta ya ki tsayawa, Hajiya Mariya mikewa tayi ita ma hawayen idonta ta bar wajen, rungumeta yayi cikin rawar murya yace "Mami ni ban san irin son da nake mata ba....." Shafa kansa Mami tayi tace "Ai so ba hauka bane son, yarinyar nn ba muharramar ka bace amma kke xaune da ita gida daya ka mance koyarwar addinin ka" ya girgixa kai yace "Mami i tried my best ban saba ma ubangijina ba throughout our stay together, kuma Mami...." Kasa karasawa yayi don bai san yanda xata dau xancen ba, ta dago kansa tana kallon kwayar idonsa tace "Kuma me?" Sauke idanuwansa kasa yyi a hankali yace "She's now my wife..." Kallonsa Mami take ko kiftawa bbu, can tayi karfin halin cewa "How?" Cikin sanyin murya yace "Daxu mijin kanwar Abbanta yasa aka daura auren, they re muslims" Mami bata iya tace komai ba sai dai wasu sabbin hawayen ne ke sakko mata, hade kansa ya kuma yi da kafarta shi ma hawayen na sakko masa, da kyar tace "Aliyu har xa a daura maka aure without consent dinmu..." Ya girgixa kai yace "Forgive me mother, i knw i failed you, kar ki yi fushi da ni, I've gone through a lot, kullum hankalina ba kwance yake ba, amma idan kin ce in saketa..." Shiru yayi sai kuma cike da karfin hali yace "Sae in saketa, i won't fail you again, amma nasan da sonta xan bar duniyar nan, Allah ne ya jarabbceni mami, nasan tun tasowata nake sa ku magana amma kinsan Mami tunda nake ko frnds Christian ban son yi, ban taba shigowa gida da nonbeliever ba bana son su, i don't like them, sai gashi lkci daya, i knw jarabawata kenan a duniya...." Hawaye yake sosai, Jikin Mami yayi sanyi sosai ita ma hawayen take tace "Allah yasa hakan shine mafi alkhairi Aliyu, na yafe maka, dama ni baka min komai ba, Allah ubangiji ya hada kanku, ita kuma Allah yayi mata rahama.... Allah ya sassauta lamarin ya huci xuciyar Abban ka" Rungume Mami yayi ya ma rasa abinda xai ce mata, Kawar Hajiya Mariya dake xaune ita ma ta ci nata kukan tana murmushi tace "Toh yaushe xa a kawo mana amaryar Ali" Kallonta yyi, yyi murmushin karfin hali yace "Idan Allah ya yrda" Mami na share fuskarta tace "Ku fara shirin barin garin nan yanxu" daga haka ta mike tana kallon Hajiya Farida dake xaune tace "Ki kira min Mariya don Allah" Hajiya Farida tace "Ki shiga tana daki Mami" Dakin Mami ta nufa, Hajiya Farida tace "Allah sanya alkhairi Ali, ka yi kkrin kyautata mata yanda xata yi sha'awar addininmu don kanta, Allah bada xuri'a dayyaba, ya huci xuciyar iyayenku" Bai iya ya dago kansa ba yace "Ameen mum nagode" ba a dau lkci ba Hajiya Mariya suka fito da Mami, Hajiya mariya ta karasa gabansa ta xauna tace "Idan Allah ya yrda xan xo inda ku ke Son, Allah bada xaman lfya, amma kada ka cuceta Ali" sunkuyar da kai yayi bai iya yace komai ba, Balcony Mami ta nufa ta sami Sadeeq xaune, yana ganinta yyi kasa da kai yace "Umma ina yini?" Murmushi tayi tace "kai ma ka ki girma har ynxu ko Abbakar, ka biye wa Aliyu kuna ja ma kanku fitina gun mahaifan ku koh?" Bai dago kai ba illa murmushi da yake yi kawai, tace "Allah ubangiji ya shirya min ku gaba daya..." Sai kusan karfe biyu Abuturrab suka fara shirin barin kano, Mami ta kuma yi masu nasiha sosai ta dau atm card dinta ta basa duk jikinta a sanyaye sai taji kamar kar ya tafi, yaji ddi sosai ya rungumeta, Hajiya Mariya ce ta kai su har Park ta jira sai da motar ya tashi snn ta juya ita ma a sanyaye ta koma gida.

*Haske writers asso*

Afuwann!!
๐Ÿ’ซ *Noorul Huda*๐Ÿ’ซ

By khaleesat Haiydar๐Ÿ“šโœ๐Ÿป

60.....

Tunda suka baro kano Abuturrab ke bacci har suka kusa Zaria, Sadeeq kam ya samu wani gaye sai hiran kwallo suke a motar, shi ya tada Abuturrab da suka isa Zaria, bayan sun sauka ya kalli Abuturrab ganin mood dinsa yace "But you ought to be happy frnd kun yi reconciling da Mum fah, why the dullnes" Abuturrab ya d'an yi murmushi yana shafa kansa a hankali yace "Am having headache Sadeeq, it's all stress" Sadeeq yace "Allah ya sauwake, xa mu je can gidansu Zainab ynxu koh?" Kai Abuturrab ya gyada masa, sae da suka yi la'asar snn suka shiga gidan bayan sun isa, har parlor aka yi masu iso, Kanwar Zainab ta kawo masu ruwa da lemo, ba a dau lkci ba mum dinsu ta fito, suka gaisheta da ladabi ta amsa da fara'arta tana masu sannu da xuwa, tana barin parlon Zainab suka fito tare da Samha, tun kan su karaso parlorn Abuturrab ke kallon Samha ko kiftawa bbu, Abaya ce jikinta baki yayi mata kyau ba kadan ba ta daura veil dinsa a kai, d'an wet lip ne kan pinkish lips dinta, ya sauke idonsa kan fingers dinta da aka yi ma jan lalle da ya haska su, duk sai yaga tayi masa kyau ba kadan ba, Gefen Zainab ta xauna ta d'an saci kallonsa ganin kallonta yake tayi kasa da kanta, murmushi dauke fuskarsa ya amsa gaisuwar Zainab, Samha ta kalli Sadeeq cikin sanyin muryarta tace "Ina yini" yyi murmushi yace "lafiya lau, ya ki ke" tace "Lafiya" Abuturrab dake kallon Samha har lkcn yace "Good evening ma'am" murmushi tayi tana wasa da fingers dinta tace "Ina yini" bai amsa ba ya dau glass ya debi ruwa ya fara sha, yana ajiyewa ya kalli Sadeeq yace "Frnd xa mu tafi ynxu ne ko sai ltr" Sadeeq yace "As you wish" Zainab tace "Kar ku ce min yau xa ku wuce min da sabuwar kawata" dariya Sadeeq yyi yace "Sabuwar kawar ki kuma amaryar Abokina ba..." Ta d'an buda ido tace "Toh Allah ya nuna mana lkci" yace "Lkci ya xo har ya wuce ae, matar sa ce fa ko don ban fadi maki ba Soulmate" ta xaro ido tace "Are you kidding?" Ya girgixa kai yana murmushi yace "Am not!" Kallon Samha da taki dago kai tayi, kawai sae tayi murmushi tace "Wlh i taught we re of the same category, Allah sarki, i never knew she's married, Allah bada xaman lafiya" Sadeeq yace "Ameen, kin ga sae ku fara xumunci tun kafin mu yi namu auren koh" dariya tayi haka ma Abuturrab da yace "Toh Allah ya nuna mana" sai kusan karfe biyar suka bar gidan bayan an tilasta su sun ci fried rice da aka xubo masu, dubu goma Abuturrab ya ba sis din Zainab suka rakosu har bakin gate snn suka koma cike da kewar Samha don haka kawai Zainab taji tana burgeta ga ta da kyau sosai da kunya a cewarta. Suna isa titi Sadeeq yace "Frnd xan shiga kd ina da wani appointment... Ku kam dole ku kwana nan tunda Frnd din aunt dinta tace xaka kai masu ita..." Abuturrab yace "Yea, nasan kila they've being tryn calling me gashi na kashe wayar tun daxu" Sadeeq yace "Sae ka kira su ka sanar da su gobe xaka kai masu ita" Abuturrab yace "Alryt frnd" kallon Samha Sadeeq yyi yace "Toh amaryar mu xan koma kaduna, xa mu dinga gaisawa a waya, Allah ya sanya alkhairi...." Murmushi tayi ta sunkuyar da kai tana jujjuya ledan hannunta tace "Allah ya tsare hanya" daga haka Abuturrab ya basa hannu yace "Am soo grateful Abbakar Allah bar mu tare, you re a really a frnd in need, xan shigo kd kafin mu bar garin" Sadeeq yyi murmushi yace "Aiitt, Allah ya kawo ka" daga haka suka rabu Abuturrab ya bi sa da kallo sai yaji kmr kar ya tafi. Napep ya samu yace ya kai su nearest hotel, sai kallon Samha da taki barin su hada ido yake a Adai daitan har suka isa wani hotel me kyau, ya fito snn ita ma ta fito ya ba mai adai daitan kudi, ya kama hannunta da nufin su shiga hotel din ta warce hannunta, bai ce komai ba ya nufi gate din hotel din ta bi bayansa. Yana karbar masu daki aka basa makulli ya bar reception din, ita dai tana biye da shi, babban daki ne mai kyau da makeken gado, ganin tsaye tayi bakin kofa ya juya yana kallonta, taki barin su hada ido, murmushi yayi yace "Yar shariyar ce a kusa baby?" Kin cewa komai tayi ta ki kallonsa kuma har lkcn, bai kuma ce mata komai ba ya kunna Ac yyi kwanciyarsa, ko minti goma bai yi da kwanciya ba bacci ya daukesa, har fa lkcn Samhan ku na tsaye tana kare ma daki kallo, lkci lkci kuma ta kallesa, can dai da taga kmr baccinsa yyi ta karasa dakin ta ajiye ledan kayan hannunta ta xauna can karshen gadon tana satan kallonsa, can ta mike a hankali ta dawo gefensa ta xauna tana kallon fuskarsa, sosai taga ya rame lkci daya jikinta yyi sanyi, ta fi minti ashirin tana xaune wajen kafin ta sauka kasa a hankali ta kwanta kan tiles din dakin, har aka fara kiraye kirayen magrib tana k'asa kwance, jin xa a tada sllh ta mike xaune tana kallonsa, ganin ya juya kansa xuwa daya side din ta mike ta isa kusa da shi a hankali ta durkusa tace "Xa a tada sllh fah doctor" jin baxae taba jin ta ba a haka ta dan tabo hannunsa a hankali, dauke hannunta tayi jin jikinsa da xafi, ta mike ta karasa xuwa daya side din ga mamakinta sai taga idonsa biyu, durkusawa ta kuma yi gabansa da damuwa tace "Are you sick?" Murmushin karfin hali yyi mata a hankali yace "it's just headache dear" xaunawa tayi gefensa kamar xata yi kuka tace "toh baka sha magani ba kuma" mikewa yyi xaune da kyar yace "Xan sha" xata yi magana yayi mata murmushi ya kamo hannunta yace "I will be alryt baby, bari in je sllh xan siyo magani" daga haka ya tashi ya shiga bathroom, tana nn ynda ya bar ta har ya fito yace mata ya tafi masallaci, kai ta gyada masa ya fita, sai kusan karfe bakwai ya shigo rike da leda hannunsa yana ajiyewa ya kwanta hade da rufe ido, karasawa tayi kusa da ledan ta bude taga abinci ne sai drugs, ta bude abincin ta dawo kusa da shi tace "Toh ka tashi ka ci abincin sae ka sha maganin" ba tare da ya bude idonsa ba yace "Later" da ganinsa kasan karfin hali kawai yake, ta fashe da kuka sosai, ae bae san lkcn da ya bude ido ya mike xaune da sauri ba ya kamo hannunta yace "Kuka kuma baby" ganin kukan sae karuwa yake ya mike tsaye da kyar yace "Toh xan ci yanxu" haka ta sa shi gaba yana tura abincin da kyar ko rabi bai ci ba yace "Am full dear" ita ta bude magungunan ta mika masa ya sha snn ya koma xai kwanta ta rikosa, ya kalleta a hankali yace "Baby..." Bata bari sun hada ido ba ta shiga unbuttoning din masa shirt din jikinsa ta cire gaba daya ya rage masa singlet, tace "Baxa ka yi wanka ba" girgixa mata kai yyi yace "Ltr" daga haka ta rabu da shi ya kwanta, tana xaune har aka kira isha ganin kmr bacci yake ta mike ta cire kayan jikinta ta nufi ledan kayanta me dauke da turarruka me yawa har da kaya da Zainab ta bata xata dau xani, juyowa yyi jin motsin leda, ta xaro ido ta durkushe wajen da sauri, murmushi yyi ya dauke kansa, ta dau xanin ta daura da sauri snn ta saka hijab, karasawa tayi kusa da shi ta xauna ba tare da ta bari sun hada ido ba ta taba forehead dinsa taji xafin ba mai yawa bane, bakinta kadai ne yyi motsi wajen cewa "Sorryy...." Ya jawota jikinsa ya rungumeta hade da lumshe ido, kasa yin komai tayi, tayi lamo tana jin bugun xuciyarsa, a hankali ya kai bakinsa kunnenta cikin sanyin murya yace "I love you Samantha" bata iya tace komai ba, jin hannunsa cikin hijab dinta ta kwace kanta da sauri ta mike, murmushi yyi bai bude idonsa dake lumshe ba, tayi shigewarta bayi, ko da ta fito kasa tantance ko bacci yake ko kuma idonsa biyu tayi, ta je daya side din ta durkusa tana yi tana lekensa har ta gama shirinta cikin doguwar riga mara nauyi ta feshe jikinta da turare, drink kawai ta sha don bata jin yunwa, ta xauna har kusan sha daya, ynxu kam ta gane bacci yake, jin ta fara jin bacci ta mike tana tunanin inda xata kwanta don dakin ya dau sanyi sbda ac dake kunne hakan yasa baxata iya kwanciyar k'asa ba, a hankali ta isa kan gadon ta kwanta can nesa da shi ta rakube gu daya, sai kuma ta nemi baccin ta rasa, ta gaji da juye juyenta ta mirgina a hankali kusa da shi ta taba jikinsa taji har lkcn da sauran xaxxabi, gani kawai tayi ya juyo ya jawota jikinsa, kkrin sauka ta shiga yi da sauri taji ya kirata murya can kasa, still tayi bata kuma motsi ba, ya kwantar da kansa jikinta yace "I will love you till my last breathe wife" shiru tayi bata ce komai ba, ya maidota jikinsa ta lumshe ido, a hankali yace "Can i kiss you?" bai jira amsarta ba taji bakinsa cikin nata, kasa hanasa tayi sai dai yana jin ynda xuciyarta ke bugawa, ya lumshe ido ya shiga kissing dinta daga nn kuma ya fara xarcewa ba tare da ya sani ba, hawayenta da yaji a hannunsa yasa ya kyaleta da sauri yace "Baki so koh baby?" Kai ta gyada masa, ya rungumeta sosai yace "Toh na bari..." A haka bacci ya dauketa jikinsa, bai kuma yin bacci ba, can dai ya kwantar da ita a hankali ya mike ya shiga bathroom, wanka yyi ya dauro alwala ya fito, yana xaune kan darduma kusan karfe biyu yaga tana juye juye sai kuma ta sauko daga kan gadon, mikewa yayi ya isa gabanta ya durkusa yace "What happened" daura kanta tayi kan gadon tace "Cikina" ya dagota suka xauna gefen gadon yace "Maganin ki ya kare ne?" Girgixa masa kai tayi kmr xata yi kuka tace "Na mance su can gidan" shiru yyi yana kallonta snn ya kalli agogo, sae kuma ya mike ya shiga bathroom.

*Haske writers asso*
๐Ÿ’ซ *Noorul Huda*๐Ÿ’ซ

By Khaleesat Haiydar๐Ÿ“šโœ๐Ÿป

_This page goes to you my Sharifath a sis frm another mum, sai ki shirya mai da ni_ ๐Ÿ˜

61.....

Ba a dau lkci ba ya fito ya dau goran swan water ya koma bayin, k'asa ya sameta xata fara kuka ya iso gabanta rike da goran da ya xuba ruwa me d'an xafi a ciki ya ajiye, ya dagota ya kwantar kan gadon, daga rigar jikinta taga xae yi ta xaro ido hade da mikewa ta rike rigar tace "Doctor..." Yace "Yea, am a doctor, ko kin mance ne" tashi take son yi kan gadon ya mayar da ita ya kwantar yace "You stay still ko in yi kwanciyata in kyale ki da ciwon ki" tace "Ehh kayi kwanciyar ka, bana so" bai kuma sauraranta ba ya kwantar da ita ya dage rigar ta rike da karfi ta sakar masa kuka tace "Ni ka kyaleni me xaka min, nace bana so" dariya ta basa ya dake yace "Xan tsayar da ciwon ne baby, ko nayi laifi? Am just tryn to be of help" kmr xata yi kuka tace "Toh dole sai ka daga min riga?" Yace "Ehh mana dear" ganin da gaske yake tace "Toh ni dai ka kashe wutan bana so" murmushi yyi yace "Wai kunyata kike ji yarinya, xa ma ki daina ne soon" daga haka ya mike ya kashe wutan dakin ya dawo, tana yi tana rike hannunsa har ya daga rigar ya dau ruwan goran, kwacewa tayi tace "Xan yi da kai na, i can my self" kallonta ya tsaya yi xata mike ya mayar da ita ya kwantar ta fashe da kuka tace "Ni nace bana so doctor, let me" kyaleta yyi, yayi kwanciyarsa ya juya mata baya, bai san ynda ta kare ba dai daga karshe yaji ta kwanta, yana jinta tana ta juye juyenta bai ko juyo ba bare yace mata komai, bayan kusan awa daya yaji tana kuka a hankali, murmushi yyi can ya juyo yana kallonta, baya ta juya masa ita ma, a hankali ya isa kusa da ita ya jawo ta jikinsa ya kai hannunsa Abdomen dinta murya can kasa yace "Kina min gardama in maki abinda xa ki ji kunya ynxu" ita dai tasan ba dainawa ciwon yyi ba amma taji ta d'an samu relief, lamo tayi jikinsa idonta lumshe, jin ya fara canxa salo ta buge hannunsa xata mike ya juyo da ita ya kankameta murya can kasa yace "Are you daring me?" bata fuska tayi ta boye kanta a kirjinsa, har kusan karfe biyu suna nn a haka yaji alamar bacci ya dauketa. Sai kusan karfe bakwai da rabi Samha ta tashi ta ga baya dakin, mikewa tayi ta nufi gun da kayanta yake ta dau brush da toothpaste ta shiga bathroom, bata yi mamakin ganin har yyi wankansa ba, tana gamawa ta fito daure da xani, ta isa gun kayanta ta dau wanda xata sa, tana durkushe gun har lkcn ya shigo dakin, kallo daya tayi masa ta dauke kai, ba karamin kyau yyi cikin kananun kayan jikinsa ba, tayi karfin halin mikewa rike da kayan a hannu ta yi hanyar bathroom, da ido ya bita kafin yayi maxa ya rikota, ta hade rai tace "Doctor bana son haka kaya xan je in...." Yace "Ba gaisuwa?" Turo baki tayi tace "Ban sa kaya ba ae" K'ara ta sakar masa a rikice ta rike xaninta ganin kwancewa xai yi tace "Bana son haka doctor, i don't like it..." Sae kuma ta fashe da kuka, ya rungumota hade da

Please Login or Register in order to submit comment