Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nayi saboda nasan mahaifina bazai saurare suba....
Nan na sanar dasu halin da nake ciki kan cewar har izuwa yau bai tabba min magana akai ba......

Zubar kwalla muke yayin da nake rungume da mahaifiyar tasa.....

Sai tace dani......
"Komai zai dawo daidai d'an nan.......
Kadan bamu lokaci zamu shawo kan komi....

Nan mukai sallama suka shige mota suka wucce......


πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–πŸ˜–

Bayan sun kaiga gida sai *Mubarak* ya dubi kafadar ummar tasa yaga jini ya mamaye farin gelen......
😱😨
Inda yayi saurin tambayar ta cewar.....
Umma yanaga jini a kafadar Ki......

Dubawa tayi sannan bayan ta duba ta kira sunan *imraan* cikin muryar razana........
Nan suka sake shigewa motar suka wuce anguwar su *imraan* ......

Da zuwan su gidan ko suka tarar da *gawar* *imraan* kwance Allah ya dauki ajiyar sa.....
πŸ˜­πŸ˜”πŸ˜–

Uhmmmm abinda ya faru a lokacin da suka wucen ko shine a hankali ya soma takawa yana dunfaro gidan nasu......
Inda ya soma rayuwar sa ta farin ciki da kuma soyayya kama daga kan abban sa har izuwa abokanayen sa......
Sannan ya soma tunano bakaken maganganun da akai ta masa........

Takawa *imraan* yayi har farfajiyar gidan nasu inda ummar tasa taga duk ya jike da jini ta sanadiyar aman jinin da yake cikin baki da hanci.....



Da ganin haka ko ummar tasa ta ruga kansa ta soma kiran sunan sa cikin murya Kuka........


*THE END*

*ANAN NA KAWO KARSHEN LITTAFIN NAN MAI SUNA _SOYAYYACE_ WACCE NA TSARA SHI DOMIN NA FADAKAR DA AL'UMAR MUSULMAI KAN SU NISANCI SHARING A SOCIAL MEDIA*

*GASKIYA SHARING A SOCIAL MEDIA BABBAR CUTACE GA WAYANDA SUKA ZAMAN TOH BASU DA LAIFIN KOMAI IRIN *IMRAAN* KO KUMA NACE WAYADDA AKAIWA SHARRI.....*

*BABBAR ABIN TAKAICIN SHINE MUSULMAI SUN MANTA FADIN ALLAH CEWASA A*

*SURATUL ISRA:*

INDA ALLAH KE CEWA:
WALA TAKFU MAA LAISA LAKA BIHI ILMIN INNASAMA,WALBASRA WAL FU'ADA KULLU ULAA'IKA KANA ANHU MAS'UULA



MA'ANA
KADA KA FADI ABIN DA BAKA DA ILIMI AKAI,KADA KACE KA JI,ALHALIN BAKA JI BA
KADA KACE KA GANI ,ALHALIN BAKA GANI BA
KADA KACE KASANI ALHALIN BAKA SANI BA....
LALLAI JI DA GANI ABABEN TAMBAYA NE RANAR KIYAMA


*MUTANE DA YAWA NA ANFANI DA SOCIAL MEDIA DOMIN ZUBARWA WASU MUTUNCI......DAN HAKA IDAN KISAN KO KASAN KA TABA YIN SHARING NA IRE IREN WANNAN KA NAIMI TUBA TUN YANZU*



_NAKU A KULLUM_
*ABDUL ALHAJI MUSA 10K*
GAMASU KORAFI KO KUMA SHARHI KO SHAWARWARI......KU TUNTUBI WANNAN LAYIN.....

@09077974042

*MU HADU A LITTAFIN NA 2IYU MAI TAKEN SOYAYYACE RETURN*

*🌹🌸SOYAYYAH CE🌸🌹*
*MINI SERIES*






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment