Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayaya zebari wai mace ta tsotsar masa Baki, Allah yasauwak'e mishi wahala da kayan K'azanta. Dawannan tinanin motocin su sukabar gidan inda suka nufi airport kaitsaye acan suka samu general aliyu datashi zugar. Suna Isa kuwa babu wani b'ata lokaci jirginsu yatashi zuwa k'asar nigar......!





MEJO NAJEEB PAID BOOK NE akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete dinshi yafito idan kishirya biya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in πŸ‘‰ 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber πŸ‘‰ 09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176 πŸ™








Autar alheri ✍️

πŸͺ½πŸͺ½πŸͺ½πŸͺ½πŸͺ½πŸͺ½πŸͺ½πŸͺ½πŸͺ½


πŸ§œβ€β™€οΈπŸ§œβ€β™€οΈπŸ§œβ€β™€οΈπŸ§œβ€β™€οΈπŸ§œβ€β™€οΈπŸ§œβ€β™€οΈ


πŸͺ½πŸͺ½ *MEJO NAJEEB*πŸͺ½πŸͺ½


(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic πŸ’—)


Daga alkalamin Autar alheri ✍️

MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.

Book 1

Page 19 & 20

Inaga wannan page shine end book 1 free yak'are idan kinada bukatar complete dinshi Zaki biyan 1k domin samun complete inkuma update kikeso Zaki biyan 500 kacal. Idan kinshirya biya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in πŸ‘‰ 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber πŸ‘‰ 09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber πŸ‘‰ 07037092176.

"Jirginsu nasauka a k'asar nigar sukad'auki dauki mota drop zuwa fadar shugaban k'asar nigar Alhaji Abdulsalam Idris suna zuwa sukasamu damar shiga fad'ar shugan k'asar kasancewarsu sojoji basusha wahalar shigaba dudda cewar ba sojojin k'asar bane Amma daganinsu kansan cewar ko acikin sojojin Nigeria manyane. Abakin k'ofar shiga office din shugaban k'asar suka tsaya inda Fe,A d'inshi yashiga gun alhaji Abdulsalam Idris domin nema musu iso abunshi dudda cewar babusu acikin jadawalin wanda zegana dasu aranar Amma haka akasama musu gurbi dole kasancewarsu manyan mutane dukda k'ananun shekarrunsu ammadole abasu girma sbd manyan muk'amansu....fitowa f,a yayi yagaya musu zasu iya shiga domin ya,isarda sak'onzuwansu. Hahan yasa suka shiga office d'in kaitsaye. Azaune suka sameshi akan kujerar office d'inshi kyakkyawan dajjo farin buzu mecikar haiba da kamala. Gaidashi sukayi cikin girmama dudda cewar sunzone da b'acin Rai Amma kwarjinin dattijon yahanasu bayyanarda b'acin ran nasu.

Shima agunshi hakanne domin Hakan kawai yaran suka birgeshi Hakan yasa ya amsa musu cikin sakin fuska da kulawa, daganan yabasu wurin zama...seda sukazauna cikin girmamawa suka shiga koramai bayanin abunda yakawosu kamar Hakan "ranka yadad'e munzune akan wani al'amari dayake faruwa ak'asarmu sabida bamuji komai daga manyanmuba gameda wannan abun shiyasa mukazo muji Koda Saka hannun k'asar nigar ne ake wannan aikin. Tsayawa general aliyu yayi yad'an Kalli dattijon kamun yacigabada fad'ar "wannan abun kuwa bakomai bane face aikinda sojojin k'asar Nan keyi a Nigeria Kuma munga babu Saka hannun kowacce hukuma ta sojojin Nigeria akan wannan al'amarin shiyasa mukazo domin abun yayi k'amari Kuma way'anda suke wannan yak'in dasu bay'an Nigeria bane Y'an south African ne.

"Murmushi wannan kyakkyawan dattijon yayi kana yace "kunada gaskiya Y'an samari dudda cewar bansan sunayenkuba Amma suturar jikinku tagayamin mukamanku acikin hukumar soja, to zance na gaskiya dasaka hannunmu awannan aikin yafad'a Yana kallon najeeb dayaga tinda aliyu yafara magana kanshi ak'asa yake.

Murmushi yayi kana yacigabada fad'ar "abunda yasa muka Bada umurnin yinshi kuwa shine way'annan mutanen hak'ar ma'adanan kasashen mutane sukeyi nacikin k'asa wanda bakowane ze iya fahimtarsu ba sedai kafin sukaigayin abunda suke buk'ata general faruk ya'ankara da b'arnarda suke Neman yiwa Niger Hakan yasa yafarmakesu alokaci d'aya to dasukaga Hakan sesuka gudu izuwa Nigeria tinda Basu samu abunda sukeda buk'ataba anan shiyasa suka tsallaka can. Ganin Hakan yasa general faruk yasanarda shuwaga bannin hukumarsu inda sukazo Neman Saka hannuna akan suriskesu Nigeria tinda Basu samu nasarar kamasu ananba suka gudu. mutin biyu kawai suka kama Kuma basune manyaba acikin wannan kungiyar tasu dake wannan ta'addancinga k'asashen duniya.. D'an shiru yayi Yana kallon yanayinsu kafin yacigabada fad'ar "wannan abun nasu ba'iya nigar da Nigeria yatsayaba har kasashen k'etarema domin kuwa hukumar sojojin ganah nemansu sukeyi hakama chadi, kyamarun, India, Pakistan, dakuma k'asarsuma wato south Africa...dukkan way'annan kasashen nemansu akeyi ruwa ajallo Kuma ankasa samun nasarar kamasu annanema akasamu kama mutin biyu Hakan yasa dasuka tsallaka Nigeria mukanemi izinin shiga Nigeria yin wannan aikin agun shugaban k'asarku Amma bamuda masaniya akan hukumarku sedai inada tabbacin cewa shugaban k'asar Nigeria ya tattauna da wasu daga cikin manyan sojojinku akan wannan problem d'in. To Amma Kuma ance daga cikin sojojin Nigeria akwai way'anda kejagorantar sojojin nigar acan yobe tareda general faruk. Yak'arasa zancen Yana kallonsu.

Kallon najeeb aliyu yayi yaga haryanzu be d'ago kanshiba Hakan yasa yamayarda kallonshi akan dattijon yace "ikon Allah gaskiya duk bamada wannan masaniyar ranka yadad'e Amma abincinkenda mukayi babu wani sojan Nigeria awurin gaskiya barama kaga yafad'a yana bud'e computer dinshi dakoyoshe suna tareda ita shiga nunamai abubuwanda kefaruwa acan yayi....cikin mamaki alhaji Abdulsalam Idris ke kallon video tabbas babu sojojin Nigeria aciki to Amma ya'akayi Hakan tafaru? Yayiwa kanshi tambayar da bame bashi amsarta ayanzu....cikin mamaki Yakoma kallon general aliyu kana yace Tabbas babu sojojin Nigeria anan Amma abunda shuwaga banninku suka gaya mana kenan domin harda bayanan sojojin dasuka jagoranci aiki sukaturo mana.. Se wannan lokacin mejo najeeb yad'ago kanshi tareda bud'e Baki cikin sweet voice dinshi dayagama sauyawa sabida b'acinrai yace "please ranka yadad'e kozamu iyasamun bayanan sojojin? Kokuma sunansu da hukumarda suke aiki please. "D'an shiru dattijon yayi kamun yace gaskiya bayanansu basa office d'innan Amma sunansu ance D'aya MEJO NAJEEB SAHABI KHAMIS DALA da GENERAL ALIYU HAIDAR AMEEN...Ido suka waro atare kamun sukalli juna cikin mugun mamakin wannan k'ullin da'akamusu. Maganar alhaji Abdulsalam Idris ce tadoki dodon kunnensu inda yake cewa "Amma bayanansu kubari nasaka adauko muku nabarsu a gida, Kuma ance zak'ak'uran sojojine way'anda Nigeria kejidasu ahalin yanzu tabbas zasu iya kama way'annan b'ata k'asar sedai idan basuso yin Hakanba domin yakanyu atare sukeda Y'an zagon kasan k'ila da had'in bakinsu ake wannan abun Amma ba wanda yakeda tabbaci akan Hakan sedai aikinda zasuyi ayanzu shine ze tabbatarda gaskiyar Ina suka dosa, idan akwai Saka hannunsu ko babu...Yana kaiwa k'arshe najeeb yamik'e tsaye domin harnaman jikinshi tafarfasa yakeyi inda wata Irin zufa tashiga ketomishi Tako Ina sabida mugun b'acin Rai da tashin hankali, kenan so akeyi ab'ata musu suna shiyasa aka shirya musu wannan abun akasanarda cewar sune kejagorantar sojojin Nigeria da Niger alhalin ko sanin antura ayi wannan aikin basuyiba wannan wanne Irin sharrine....shikuwa general aliyu yayi namujin k'ok'ari wurin b'oye nashi b'acin Ran inda yacewa alhaji Abdulsalam base an karb'o musu bayananba sungane ko suwaye kejagorantar aikin sabida Hakan zasu samesu acan. "Murmushi kawai dattijon yayi tareda yimusu fatan alhairi sukayi sallama kana general aliyu yabibayan mejo najeeb datuni yafice.

Aharabar gidan gwamnatin yasameshi harya shiga mota, shiga Shima yayi kamun yadibi najeeb d'in yace "miye abunyi mejo? Inazamu dosa yanzu? "Nigeria jihar yobe yafad'a atakyaice...dagajin Hakan aliyu bek'ara cewa komai yayinda captain Jameel kebinsuda Ido domin ko general aliyu dabecika nuna b'acin ranshi afiliba yau kallo d'aya zakamishi kasan ranshi amugun b'ace yake. Amma Hakan yabarsu kawai yanabinsu da Ido tinda Basu shiga dashi cikiba balle yasan abunda aka tattauna gashi Kuma yaji za'akoma Nigeria ko hutawa basuyiba..... kaitsaye airport memotar yakaisu suka biyashi, shikam yayi tafiyarshi. Anan suka Siya ticket d'in y'amma, bayan sunbiya suka zaunanan suna jiran lokacin tashin jirgin yayi. kamun wannan lokacinne suka samu sukayi wanka suka canja kaya acikin airport d'in domin akwai dakunan bak'i. Se bayan sund'an hutane yatinada fruit salad d'inda Hajiya Umma tabashi, D'an tsaki yaja tinawada amotafa yabarshi Hakan yasa captain Jameel tafiya yasiyo musu yoghurt da gasarshiyar kaza, anan suka d'anci sukayi sallah, Basu jima dagamawaba lokacin tashin jirgin yayi Hakan yasa suka fito kawai tareda koma hawa jirgi domin juya Nigeria.

A abuja jirgin yasauka Hakan yasa suka shiga Neman wanda zekaisu Legos ko yobe state Amma firrr ba'asamuba babu yadda Basu bugaba Amma babu jirgin ayau sedai gobe sukuwa bazasu iya Jira har gobeba..suna yatse suna tinanin yazasuyi kowada abunda yadameshi musamman Mero najeeb dayakejin ciwonshi nason tashi gakuma b'acin Rai karfin haline kawai yakeyi....captain Jameel ne yak'araso inda suke tsaye Yana fad'ar "Sr wlh ba'asamu jirgin dazetashiba Koda da yammane wai sedai jirgin ruwa idan Muna buk'ata Shima yanzu zetashi Kuma Anambara state zeje idan ya'ajiyemu a yobe se yawuce Amma ta gombe zebi. "Okay badamuwa bara muhaushi kawai zefi ai, cewar general aliyu Yana kamo hannun mejo najeeb d'in. Domin shidai komi beceba sabida yanayin ciwonshi se k'aruwa yakeyi gaya inbanda fad'uwa babu abunda gabanshi keyi da tsinkewar zuciya, Amma yadakewa ranshi domin komai kwakwarka baka Isa kace yanada wata matsalar ba sedai kallo d'aya zakamishi kasan cewa yanacikin mugun b'acin Rai dubada yadda kyakkyawar fuskarshi ke ahad'e kamar besan minene dariyaba...dahakan suka hau jirgin kuwan inda suka d'auki hanya atake semuce Allah yasaukesu lpy..


Gombe

Bacci sosai Isseta Tayi har garin Allah yawaye Rana tafito tukunna ta Farka, ahankali tabud'e sexy eyes d'inta tanabin wurinda kallo seyanzu tatina abunda yafaru adaren jiya wani Irin kukane taji yazo mata lokaci d'aya domin Bata tab'a tinanin ita za'ayiwa wannan k'azafinba wai Anya kuwa Abba shine yahaifeta? Tayiwa kanta tambayar da bamebata amsa....kanta dataji andafane yasakata d'agowa ahankali tanabin wanda yadafata da kallo, wannan k'awar ce ta maah tsaye akanta tana sakar mata murmushi..itako ganin batasantabane yasa tabud'e Baki ahankali zatayi magana kenan, taji ankoma shafa kanta akarona ukku..atake abunda takesan fad'a yab'ace mata Kuma tamanta komai dayafaru ajiya Sam an shafe mata komai nadamuwa kamar ba itaba..Hakan yasa itama sakar mata murmushi kawai tamik'e domin Tayi sallah sabida tamanta komai na kunci arayuwarta..alwala Tayi bakin kogin kana tazo tad'an share wurin kawai ta tada sallar domin kayan jikinta Basada D'an kwali balle ta shimfid'a tinda sleeping dress ne...seda ta idarda sallar kana aka kawo mata abunci. Aiko Tayi zaune taci abunta seda Tayi hani'an kana tad'ora da ruwa. Bayan tagamane tazauna tana jiran fitowar maah...

Acikin gari kuwa tinda halima take kukanta innarta Bata hanataba domin itama jitakeyi kamar zata saka kukan kawai Dan karta karyawa y'ar tata zuciyane. Halima nacikin wannan halinne tamik'e zumbur kamar wadda aka tsikara tafice daga gidan cikin sauri tonowada inda zata iya samun k'awar tata..

Zaune suke ak'ofar gidan megarin gombe mlm Musa ne se wasu hadiman fadar daga gefe kuwa wasu attajiran alhazawane kezaune kusan su shida...gyaran murya megari yayi kana yace "mlm Musa kajidai bukatar da wannan bawan Allah ketafeda ita tason Auren d'aya dagacikin ahalinmuna Fulani Kuma nasandai kasanshi domin ba boyayyen mutin bane a Nigeria duka balle jihar gombe. Jinjina Kai mlm Musa yayi kana yace Tabbas nasanshi ranka yadad'e. "To masha Allah tinda kashaidashi abunda yasa nace akiraka kuwa shine tinda yafad'i buk'atar shi tason kamilalliyar yarinya me hankali jama'ar fada danikaina mukaga ba wadda tadace da wannan siffofin inba y'ar wurinkaba wato maryama Hakan yasa nace nabashi ita domin y'arka ai y'ata ce Kuma Dama aimune waliyan y'ay'an duk wani dattijon kirki dake garinnan. Cewar megari....wata Irin zabura mlm Musa yayi tareda share guminda yawanke masa fuska Yana zare Ido tin lokacinda megari ya anbaci Sunan maryama, cikin har had'a magana yace "mar..mar.. maryama ranka yadad'e? "Maryama kuwa megari yak'ara fad'a cikin tabbatarwa. Kana yak'ara dacewar sabida Hakan suna buk'atar ad'aura Aure subiya komai inyaso daga baya suzo tafiya da amarya dakuma danginta domin suga inda y'ar su zata zauna. "Cikin tashin hankali rud'u fargaba mlm Musa yace Amma ranka yadad'e..dakatar dashi dagacin garin yayi tahanyar fad'ar"mlm Musa badai jayayya zakayida hukuncin megariba? Kumadai nasan badan bakasan inda za'akai y'arka bane tinda uban mijin nata Dan garinnan ne Kuma sananne kowa yasan alhaji marigayi mahaifin wannan alhajin yafad'a yana nuna D'aya daga cikin alhazan. Kana yacigabada fad'ar "Kuma kasan matsugunnin shi a birni sedai indan tozalta megari Zakayi kanuna be Isa da ahalinkaba. "Aa dagaci kabarshi yafad'i ra'ayinshi ai yarshi ce yanada wannan damar cewar alhajin.

Nisawa mlm Musa yayi Yana tinanin abunda zece awannan lamarin yasandai be Isa yace yakori maryama daga gidanshi ba sabida rashin tarbiya tinda gashi cikin dubbannin y'anmatan gari anfiddata daban idan kuwa yayi Hakan kamar yadab'awa kanshi wuk'ane..Kuma baze iya jayayya da hukuncin megariba domin yayi mishi dukkan gata, sa'annan baze iya amincewada wannan aurenba domin besan a'ina zega amaryarba. Gakuma babban tashin hankali shine lokacin bukatar ta yakusa agun mamallakinta koyaya zek'are dasu idan suka tuhumeshi? Yatambayi kanshi...yayinisa cikin wannan zancen zucinda yakeyi kawai yaji ana sanarwar and'aura Auren maryama da D'an wannan alhajin.πŸ˜±πŸ™†domin shirunda yayi Yana tinanine yasa sukayi tinanin ya,amincene shiyasa yayi shiru sabida kalaman dagaci, tofa abisa wannan shirun nashi aka d'aura wannan auren na maryamaπŸ˜πŸ’ƒ

Tashin hankali kenan wanda ba'asakamishi RanaπŸ™†wani Irin gumine kewankewa mlm Musa jiki wanda ke tsatsafowa tindaga cikin kanshi har izuwa yatsar kafarshi, yakasama mud'e bakinshi balle yasamu zarafin yin magana, guminnan kawai ke ketomishi Daya share wannan se wani yak'ara yankowa tako'ina..wani Irin nadama da danasani ne suka shigo rayuwarshi lokaci d'aya nadama yakeyi akan tin farko rayuwar maryama ahannunshi har izuwa wannan lokacin Daya koreta harkawo yanzu da aka d'aura aurenta batareda sanin ko ita d'in wacece ba....megarine yakatse mishi tinani inda yake mik'o mishi sadakin maryama nera dubu 500k tareda kud'in gaisuwa Dana Saka Rana duk alokaci d'aya...hannunshi na karkarwa yakarb'a...kana akayi addu'ar Neman albarka da Auren sa'annan way'annan alhazawan sukayi musu sallama suka tafi...se alokaci me gari yayi mishi cikakken bayani akan wannan al'amarin bayan yasallami kowa sunrage su biyu kawai.....shidai mlm Musa bece komaiba dudda bayanin da megari yayi mishi Amma Sam hankalinshi baya jikinshi, Hakan yasa megari salkamarshi domin atinaninshi kofargaba yakeyi kar yarinyar tak'i amun cewa ko mahaifiyarta. Dan k'aramun murmushi yayi afili yace "indai maryama ce baza'ayi wannan jayayyar da itaba.(nikuwa nece Humm megari kenan Aida matsalar maryama ce abun zezo dasauk'i Amma wannan matsalar kam to sedai Allah ya kyauta 😏). Shidai mlm Musa Yana barin wurin megari kaitsaye gidanshi yanufa kamar ze kifa sabida tashin hankali gabaki d'aya yafita hayyacinshi bukatar kawai yakeyi yaganshi agaban mama bintu domin Susan matakin d'auka akan wannan sabon al'amarin.

Lagos
Banana island

Zaune take a perlor ita kad'ai tana duba li

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment