Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


96-100







Official







By
AsmaBaffa









FINAL









KHADIJAT page dinki ne ke kadai Allah ya bar Kauna.







Ya dawo yana baza Ido Ina zaiga Khairat,Ummi kawai kallonshi tayi,Har yaje room dinsa ya fito Yana tambaya Ummi Ina kayana Naga room Din wayam ba komai, Ummi tayi Murmushi kana ta ce ta koma gida,Sai ka tafi gidanka an Kai tarkacenku can,Farin ciki ya Kama Hunaif har Bai San sanda ya Fara Murmushi ba na Jin Dadi.

Ummi Next wk zanje north Korea Amma ba dadewa zanyi ba,Wani aiki zai kaini,Ummi tace Allah ya kaimu sai ka tafi da matarka tunda schl dinsu dama Sunyi hutu me yawa,dama tare zamu tafi ai, Allah ya nuna Mana lokacin cewar Ummi, da Ameen Hunaif ya amsa tare da Mikewa yayiwa Ummi Sallama ya Shiga Mota sai gidansa Yana Murna,ji yake kamar yau yake Ango sai zumudi yakeyi.
Khairat Tunda ta dawo gidan ko Ina yasha gyara Pounded yam tayi miyar Egusi Tasha Naman Rago,Sai Farfesun Kaji tare da Hada juice dinta lafiyayye.

Tana Shirya Dining Hunaif ya shigo Palon dauke da Sallama,Lekowa tayi tana Murmushi tare da amsawa,Wani azabar mayen kallo yake binta dashi Har ta karaso tana Masa sannu da zuwa ya jawota jikinsa tare da Rungumeta a jikinsa suna shakar Kamshin juna yace Ina Noor? Tana Wurin Nanny dinta zata Mata wanka,Oh Ummi yanzu ta Baki Yar aiki kenan? Ae Baba Mero Dattijuwa ta bani tana tayani aikin Gida da rainon Noor,Good ya Furta ya Haura Samansu Yana cewa Bari nayi wanka Magrib ta kusa ban son Na makara a masallaci jeki Karasa aikinki.
A gurguje ya shirya sannan ya sakko kasa Lokacin Khairat ta koma Dakinta itama Sallah zatayi sai tayi wanka,Masallaci Hunaif yaje Bai dawo ba sai da yayi Sallar Isha,Khairat Bayan tayi Sallah tayi Wanka ta shirya cikin Wani Mini skert me shegen kyau Blue Jean sai Yar Riga karama me gajeren Hannu yellow ba karamin Kyau tayi ba.

Yana dawowa ta shirya Masa Abinci suka ci suka koshi,yana yabon Girki,suna zaune a kujerar Palo ya kalleta tare da cewa muje muyi bacci,Ni Bacci nakeji ki tashi mu tafi,8:30 yanzu fa ka Bari mu Karasa kallon Film din...kafin ta rufe bakinta ya dauketa tare da sabata a kafada ya kashe kayan Wutar ya Haura Sama da Ita,Khairat tana cewa Noor fa ban karbo ta wurin Nanny ba,Bari nayi First Round sai ki karbota.

Kissing din juna suka Fara ba ji ba gani,Bayanta ta juya Baya ya Gama rabata da kayan jikinta,Itama tayi missing dinsa,Tun daga wuyanta yake kissing nata zuwa mazaunanta manya bul bul dasu ga laushi ga santsi da kamshi kamar zai cinyeta Haka yake ji,Khairat ma ganin zafa a barta a baya ta Shiga tayashi tana Murzashi yanda ya kamata yanda yake muradi, sun gigita kansu kamar zasu cinye juna,Albarkatun Kirjinta yake Wasa dasu yake so Yana murza su tare da tsotsa Khairat da kyar ta iya Furta Kana fa zukewa har Milk din,Hunaif yace ai na sani shi nake so dama,Noor dinfa?Bai saurareta ba suka ci gaba da jiyar da juna Dadi sai Gurnani sukeyi da kukan Dadi, Khairat ta Gama jikewa duk da Haka yasha wahalar shigarta itama sai da ta Danji zafi sabo da an Dade ba a hadu ba sannan tayi matsi da yawa har yayi yawa,jinta yayi kamar yau ya bareta a Leda ta Kara Dadi ta koma sabuwa.
Tasha wahala yau ba karama ba a hannun Hunaif Amma fa Sunyi Enjoying sosai sabo da Sunyi missing din juna.

Sai da sukayi wanka tare da tsarkake jikinsu sannan suka kwanta dukkansu Babu ko pant a jikinsu,Suna facing juna sai hirar soyayya sukeyi,Khairat tana Wasa da Kirjinsa tace You are so Sweet Mijina,Really? Ya tambaya, Yeah Shi yasa nake ji da Kai kana sani farin ciki.
Ai kinfini Sweet Wifey,kin San wani Abu? Kai ta girgiza tare da Kara shigewa jikinsa tace sai ka fada,Kullum Kara Dadi da dandano kikeyi har mamaki nakeyi a raina musamman yanda kike iya sarrafa Ni kina min Hot Abubuwa a Yan shekarunki Baby I love you soooo much ya Furta tare da rungumeta a jikinsa kam, Jin ya fara canjawa Hajiya Babba ta Kara Mikewa tasan yanzu zai hargitse Mata sai ya Kara yi,sai tace Bari na karbo Noor,Rigarta ta bacci wacce gwara Babu da ita ta maida jikinta sannan tasa katon Hijab tare da ficewa,Kitchen ta Shiga ta Hado musu kankana,Ayaba da Abarba ta yanka su shape me kyau a wani Glass Bowl karami, Fresh milk Holandia ta dauko tayi mugun sanyi a fridge ta Sa sugar tayi taste sosai sai ta kwarata da yawa a cikin Fruits din data yanka,tasa musu spoon a ciki,ta kwashi Meet pie data gasa dazu ta jera komai a tire,ta koma sama ta Kai musu,Hunaif yace Wow kamar kinsan yunwa nakeji Allah Miki Albarka,Ameen Khairat ta amsa ta koma ta karbo Noor Tasha kayan Yara me kauri na bacci sai kamshi takeyi tana baccinta.

Short dinsa yasa Ya zauna saman Bed din a tsakiya, Khairat ta Mika Masa Noor tare da cewa oya ku sauka a bed din Zan gyara duk ya lalace,Shagwaba Hunaif ya ajiye Mata kamar karamin yaro yace Pls ki barmu Mana wanne lalacewa yayi? Yi hakuri Honey Dan Allah ku sakko Mana you are wasting my time fa,kafada ya makale Yana gyarawa Noor Rigarta,Pillow Khairat ta dauka tana jefawa Hunaif ta hanyar Wasa take dukansa da pillow tana Oya Down jooo,I will beat u,Dariya sukeyi gaba daya har Noor ta farka ta Fara Kuka,Khairat tace sai kasan yanda zakayi da ita bazan dauketa ba sai na gyara bed,Kasa ya dire Yana jijjiga Noor tana tsala kukanta,Ita Kam Khairat ko kulasu batayi ba sai data Gama Canja New bedsheet me azabar kyau,ta Dame bed din ta kwashi Wanda ta cire ta kaiwa Mero tace ta wanke a Washing machine,lokacin data dawo room din Hunaif ya lallashi Noor Amma idonta kirrrr tana kalle kallenta tare da tsotsar hannunta,Shi kuwa abinda Khairat ta kawo yake Sha Yana ci hankalinsa kwance.

Ki Bata Nono, Khairat ta watsa Masa Harara da Wasa tace Bayan ka shanye Mata shi me Zan Bata,yunwa fa nakeji, to ai bafa da yawa nasha Mata ba,akwai ragowa gashi Nan Kato ya Furta Yana shafasu a kirjin Khairat.
Sai ka Bari sai naci na koshi Nima Allah bazan iya Bata komai ba yanzu ko mutuwa zatayi sai naci na koshi Nima Dame zanji Kai kazo itama tazo duk kun Gama kwararraba Ni jiba yau daya har na rame na fita a hayyacina.
To masifatu Hunaif ya Furta Yana Murmushi Yana ciye ciyensa, Khairat tana ci itama ta cika Baki,Hunaif yace to bani wannan na bakin naki zanci,Harara ta watsa Masa ta cinye abinta,Tana cin na biyu ya kwantar da Noor a bed dinsu ya matse bakin Khairat Wai Dole na bakinta zaici.

Kun san Khairat da karfinta itama ba laifi Sai da ta Hadiye abinta daga Nan suka Fara kokawa ta masoya, Khairat sai Nishi takeyi Hunaif na zaune ta mike tsaye tana Bari ka gani,Cakulkuli ya fara Mata sai data kwanta a kasa suna dariya gaba daya,shi Dole tsokana bazai Bari ta zauna lafiya ba, da kyar ya kyaleta zata ci abin ya hutar da ita ya Bata da kansa taci yanda takeso suka Gama,ta maida kwanukan kitchen ta dawo sannan ta bawa Noor Nono tana sha,Shan Nonon da Noor keyi Shi Kuma Hunaif ya kura musu Ido kamar Maye sai da hankalinsa ya tashi Shaawarsa ta motsa,Khairat tana ganinsa ta share shi.

Sai ta fasa kwantar da Noor a bed dinta ta kwanta tare da Ida a bed dinsa ta rungume yarta,Hunaif yace what? Me Zan gani Haka? Khairat tana kunshe dariyarta tace jikinta naji yayi zafi kamar zazzabi ne ya kamata bazan iya barinta a bed ita kadai ba.
A matukar Hasale Hunaif yace wlh Baki Isa ba,ai Haramun ne ma,Sabo da kin rainani ke wlh ko Suma take sai dai ta kwana a bed dinta yau din Nan fa kika dawo yaushe rabona dake,ko mutuwa kike so nayi,Shuru Khairat dariya ta hanata magana,tace to Ni da abata Zan kwana,Ok to ai nine na Miki cikin nata,da ace banyi ba ai da baza ki haifeta yanzu Akan kinyi ya shine Ni Kika daina so na,Zaki juya min baya,dama Soyayyar Taki da kike min ta karya ce? Khairat tace Allah kiyaye maka kishi da Yar cikinka,ba Dole ba ai kowa da lokacinsa da hakkinsa Ni kin Shiga lokaci na Allah ya gani,Kin San dai yau idan nayi fushi dake Allah da malaiku sai sun kwana suna tsine Miki,Ni dai ka yafe min pls Amma da yarinyata Zan kwana taji dumi na,Hunaif yaja tsaki yace bazan yafe ba Wlh Akan wannan.

Ganin Khairat kamar da gaske take sai ya koma Lallashinta,pls Wifey nine fa Hunaif dinki,Dariya ce ta Kama Khairat ta kwantar da Noor a bed dinta na Yara me kyau da tsada dake gefen nasu,Tace Allah ya yaye maka My love ba ko kunya.
Dariyar Jin Dadi yayi suka koma salon farantawa juna Rai ba ji ba gani suke kwasar harkokinsu.

Tunda Khairat ta dawo Sai da Hunaif ya sake hutun 1wk ko kofar gida baya lekawa suna Shan love suci me kyau susha me kyau,Ummi ko ganin Hunaif batayi sosai.
Sati na zagayowa ya Gama musu Shirye shiryen barin Nigeria zai je Meeting Korea sannan zasu je London daga Nan suje Saudiya suyi aikin Hajji da Umrah sai su dawo gida Nigeria abinsu.

Kasar North Korea suka sauka a katafaren Hotel sukayi zango,Yana yiwa Khairat Order Abinci ya shirya a gurguje yace ki zauna kici Abinci ba matsala zanje Meeting abinda ya kawoni kasar ok? Kai ta Daga masa tana murmushi, Fuskarta ya tallafa tare da kissing dinta a lips yace I love you, love u too pls ka dawo da wuri Ni tsoron masu mitsi mitsi idon Nan nakeyi,Dariya yayi kadan kina Room Ina ruwanki dasu,Har zai fita ya dawo bed Inda Noor take kwance tana wutsil wutsil kiss ya Mata a goshi sannan ya fita,Khairat tasa key a kofar sannan tayi wanka da ruwan dumi,tayiwa Noor ma sannan ta shirya cikin White Jean pencil tasa bakar t-shirt me gajeren Hannu sabo da Ba zafi dakin yasha Heater,Sai data shirya kanta Tasha kyau kamar Yar baturiya sannan ta zauna ta shirya Noor,cikin kayanta Masu kyau Farare tas sannan ta zauna taci abincinta take away Chinese Fried rice da wasu ganyayyaki duk abin dai Amma Khairat tace nazo kasar waje baza a barni a Baya ba taci abincinta ta koshi tana santi,Bayan ta Gama ta sa sim din da Hunaif ya Bata na kasar ta Kira danginta har na Taraba,ta Kira kawayenta suka Hira sannan ta Kira Ummin Hunaif,Ummi tace Ina sarkin wayo? Khairat tace gata Nan yanzu tayi bacci ma,ja'ira cewar Ummi ai dazu Hunaif ya kirani,Nan dai suka Sha Hira da Suruka ta Gama,yau Kuma dama Period take Bata Sallah,kawai bacci ta kwanta suka shige blanket suka Sha baccin gajiya har Sha dayan dare,ta tashi tayi wanka da Brush,Noor ma Haka ta sake Mata wanka da ruwan zafi ta shafeta da Mai suka sake sabon daukan wanka na turawa,Amma Shuru Hunaif Bai dawo ba,tana ta jira Amma Shuru,Gashi ya manta Bai Sa Mata Number dinsa ta kasar ba.

Shuru tayi tare da tagumi tana k
Jiransa duk ta damu, tana Haka taji Knocking da sauri ta bude Kofa sai taga Hunaif Dauke da ledojin Shopping Niki niki, Da sauri ta fada jikinsa tana Alhmdllh sannu da zuwa,Shigowa yayi ta rufe kofar ya ajiye Ledojin ya fada saman Bed kusa da Noor ya kwanta Yana shafa gashin Noor yace na gaji da yawa,Khairat Kuma tana Sannu da kalar tausayi kamar Wanda yayi wani aiki,Duk ta Gama sangarta shi,da kanta ta cire Masa kayansa tare da daura Masa Towel,Wanka ma Dan kawai Bata son ta jika jikinta ne shi yasa ta ce baza ta tayashi ba.

Bayan Ya fito yayi Shirin bacci Abinci sukaci sannan suka kwanta Yana Bata labarin Meeting din yanda ya kasance,washe gari ma da safe ya fita da yamma ya dawo suka sake sabon shiri suka fita yawon zaga gari wurare kyawawan gaske Khairat sai baza Ido akeyi Ana Jin Dadi,Noor tana Hannun Hunaif suna shakatawa cike da so da Kaunar juna.
Tsaraba sukayi sosai kafin su bar Korea suka Shiga London Nan ma Sunyi yawo,sun soye sannan sunji dadinsu Sunyi 3wks suka wuce Saudiya,Nan ma sukayi Umrah sannan sukayi aikin Hajji suka dawo gida Nigeria.
Yan Uwa da kawaye sunsha Tsaraba wurin Khairat.

Khairat ta koma schl Hunaif ya koma Office suna zaune lfy rayuwa na ja,Zainab da Sadiya sun Haihu Suma,Zainab Namiji ta Haifa,Haka itama Sadiya Namiji,Bayan suna akayi bikin Rahinatu da Doctor dinta,Ammar ya samu. Matar aure shima Bayan ya gama Degree dinsa Amma sai Nan da ya samu aiki za ayi bikin.

Bayan Shekaru Hudu Hunaif kullum arziki Kara gaba yaka,Ya Bawa Ammar Soja Manager wani Company dinsa daya bude sabo,Yanzu Duk Wanda Yaga Ammar bazai ganeshi ba,yayi haske,kiba da kyau sannan yayi aure a gidansa babba me kyan gaske,Lokacin Rahinatu ta Haifi yarta mace,Zainab da Sadiya duk sun Haifi Yaransu na biyu Amma Khairat Bata Haihu ba duk da cewar taje an cire planning din da tayi Amma Shuru kake ji,Abin ya dameta fa suna kwance da dare cikin tsakar dare ta kasa bacci,karfa ko ta cuci kanta Daga ya daya ta daina Haihuwa.

Kuka ta fashe dashi tana ta yi,Hunaif Yana baccinsa yaji Sautin Kukan Khairat da sauri ya mike Zaune yace Wifey are You ok? What's going on? Khairat tana shesheka tace na daina Haihuwa bazan Haihu ba,Daga Noor shike Nan Kishiya zaka Yi min me Haihuwa,Oh common Beb ba Haka bane Ni na fada Miki zanyi aure? Wlh idan ba kaddara ba kin isheni ke daya,dama wasu badan Allah yace ayi Mata Ba suke aura ba Kawai wasu Matansu ne suke da matsala that's why suke Aure,Amma ke bani matsala dake ta ko wanne bangare me zanyi da wata,guda dayan ma daya na aure ta sai Kuma na sake aure For God sake, Oya wives up ur tears.
Khairat tana shesheka tace cike da shagwaba to Dan Allah Kana gani Tun yaushe na cire planning din? Amma Shuru har 1yr ta wuce,Sannan yanzu ba wani Time kake samu ba kamar da, baka min da yawa, dariya Hunaif yayi kana yace sai yanzu Kika San da Haka da yake neman Haihuwa kikeyi,duk wahalar da kika Sha kin manta,a Rana munayi fa sau uku sau biyu ai ya Isa idan ba so kike na rame na lalace ba,ya Zan Miki? Haihuwar Nan bani Zan Baki ita ba Allah,You have to be patient ok? Kai ta Daga alamar Ae,Jawota jikinsa yayi tare da matseta a jikinsa Yana lallashinta har bacci ya kwashe su.

Soyayya da zaman lfy sukeyi sosai,Ummi tana Jin dadin hakan matuka tana son Khairat sosai suna zaune lfy da Dangin Khairat har ma Ladi suna zumunci komai da kowa lfy,Hunaif ko wacce state ko kasa zaije Khairat tana kusa dashi da ita yake tafiya ko Ina tunda Noor tayi girma tayi wayo sosai har an sata a schl tana pre nursery,kusan ko yaushe tana gidan Ummi ake kaita.
Khairat ta Gama Degree dinta a fannin Health education, Service ma sabo da kudi kawai kamar Bata yi ba Haka har ta kusa gamawa.
Khairat fa Babu Wanda zaice an Mata aure,ta Kara kyau,ga hutu da Jin Dadi ya ratsata ta Zama wata muguwar Yar gayun gaske,Hunaif har wani Alfahari yakeyi da ita Yana Jin yafi kowa sa'a a duniya ko Ina ta hadu karshe.

Bayan wasu Yan watanni Khairat ta samu ciki ba zato ko ita Bata sani ba,Hunaif ne ya fara zargi ganin ta Fara masifa da balai ba dama a zauna lfy sai ta maida abin fada,ko ta dinga kuka ba gaira ba dalili,da kansa ya kaita Hospital akace ciki wata Uku,Khairat harda kukan Dadi,Hunaif ma Haka Harda Bata kyautar sabuwar kantamemiyar Mota Marcedes Benz me tsada,da wani katon gida a Kano state,Khairat Murna da Godiya ta dinga zubawa.
Farin ciki ya jawo Khairat ta daina masifa ko zatayi tana kokarin dannewa.Ummi Murna tare da Yan uwa da abokan arziki.

Yau Saturday Hunaif Ya Tafi Lagos bikin wani frnd nasa baije da Khairat ba tana gida,Ya Mata waya tun safe yace ba Lallai ya dawo yau ba,Amma zai iya dawowa,Ita Kuma Khairat ba komai take ci ba yanzu sai kayan kwadayi sabo da Haka ba abinda ta dafa Fruits kawai take Sha,Da yamma Wurin Magrib sai ga Hunaif ya dawo yunwa yake ji ta masifa,Yana zuwa Abinci kawai ya tambaya, Khairat tace ai banyi Abinci ba,wlh banyi zaton zaka dawo Yanzu ba,Bari na dafa ma ko Indomie ce.
Kawai sai yaji Haushi ya Hasala tare da rufeta da masifa,kin San dai na ce Miki Zan iya dawowa Amma baza ki min abinci ba,masifa yake baji ba gani, Khairat tace to kayi hakuri Bari na dafa maka ko Indomie ce,tsaki yaja yace bana ci ai kinsan Ni bana cin Indomie ya zari Key din mota ya fice abinsa,Shawurma joint yaje yaci ya koshi ya dawo Bayan tayi Sallar Isha,Kawai ya kwanta saman bed Yana ta fushi.

Khairat ta Fara kokarin Cire Masa Kaya,tana kasha hanya ka gaji ya kamata ace kayi wanka ka huta,Hannunta ya bige a masifance yace karki taba ni tare da Jan tsaki.
Khairat hankalinta ya tashi,mamaki ya kamata Akan Dan wannan laifin yake jin Haushinta Haka,Abinda suna fada ma yafi Haka Amma baya Jin Haushinta,sannan Dan Adam ajizi ne ya kamata ya Mata Uzuri tunda bata taba fasa Masa abinci ba,sai yau Dan an samu matsala kadan duk ya manta baya ya shafawa idonsa Toka.
Kwanciya Tayi saman bed Bayan tayi Shirin baccinta,Noor tana gidan Ummi tare da Nanny dinta,Tsaki yaja ya mike Tara da Shiga Toilet yayi wankansa ya fito tare da Shirin bacci sannan ya hadawa kansa green tea yasha sannan ya kwanta can karshen bed ya juyawa Khairat baya bacci ya kwasheshi.

Mamaki ya Kama Khairat da kyar ta samu bacci ya kwasheta,da Asuba ma normal ya tashi yaje masallaci ya dawo Bayan gari ya danyi haske,lokacin Khairat ta Gama Azkhar dinta tana jira ya dawo,ya dawo Yana kallonta tayi tagumi ko kulata baiyi ba ya Haura saman bed yayi kwanciyarsa.

Kuka me karfi ta sakar Masa wiwi,Yi takeyi baji ba gani,Tausayinta da sonta ya sake shigarsa, Khairat tana Ni me nayi maka? Kaifa kace ba Lallai ka dawo jiya ba,shike Nan Dama nasan baka so na ka tsaneni ta fashe da kuka taci gaba idan wani abun nayi maka ba sai ka fada min ba,ko ka daina Sona dama,Ta baya taji ya rungumeta Yana ya Isa I'm sorry nasan Nima ban Miki adalci ba,shedan ne kiyi hakuri bazan sake ba I love you,Lallashinta ya dinga yi sannan suka shirya daga Nan suka Fara soyewa sai aka Shiga Babbar harka suka kwashi gara.
Haka rayuwa take zo mu zauna zo mu Saba sai hakuri.

Bayan wata Tara Khairat cikin dare aka kaita asibiti tana Nakuda,Hunaif kamar zai haukace,Ummi tana tausarsa,Basu Kai 30mnt ba Khairat ta Haifi Danta Namiji katon gaske me kama da ita sak,Noor Kuma kamar Hunaif.
Gidan Ummi Khairat ta zauna har akayi Suna aka sa Masa Mahmood Sunan Baban Hunaif Ana kiransa da Irfan, Khairat tana cika 3wks Hunaif ya saka daru shi Khairat ta koma gida,Dole ta koma suka Dora Daga Inda suka tsaya.

Noor tayi wayo sai Surutun tsiya ga Iyayin tsiya,Daga schl ta dawo ta shugo da gudu schl bag din ma Sai Driver ne ya biyota da ita,Tana zuwa ta Fara Doka kafafu a kasa kamar zatayi Kuka,Hunaif dake kwance Saman 3seater ya mike sannan yayi matashi da cinyar Khairat,Irfan Yana saman cikinsa ya tambayi Noor Mene ne?

Cikin gwarancinta tace Ba Mum bace kuyyum sai ta min chips and Egg Ni idan aka bani again bazan sake ci ba,Khairat ta kalleta au Dan iskanci bake Kika ce me dafa muku Abinci ta dinga yi Miki shi ba kina zuwa schl dashi,Ni Ina dafa Miki Abinci ne? Nanny Zaki fadawa bani ba, Hunaif yace Kinga kawai a Mata abinda take so,Noor me za dafa gobe? Duk abinda kike so ki fadawa Mero tayi Miki,Ni Dad irin abincin kawata Salma nake so Danmayeye, Hunaif ya kalleta ya tambaya mene Kuma Danmayeye? Danmalele take nufi fa,Ni ban San mene Danmalele ba cewar Hunaif sai Khairat ce ta Masa bayaninsa,yace in tana so a mata mana,Hmm wannan Bata San arziki ba gobe wani abin zata ce Kuma cewar Khairat.
Noor zatayi Magana Khairat ta daka Mata tsawa tace tafi kiba mutane Wuri kije Mero ta Miki wanka.
Shuru tayi ta tafi da gudu sabo da tsoron Khairat takeji Bata daga mata kafa yanzu ta ci Ubanta,ba ruwanta da wani son da,baza Ana Masa fada Ana nuna Masa Abu me kyau ko marar kyau ba,kaga yaro an sakeshi kawai Yana barna sai dai kaji Ana Bari Kai Allah kyauta shike Nan fadan,yaro Bai San Abu me kyau da marar kyau ba,komai ya samu ya lalata ana gani kuma Wai ace ai yaro ne,Harara yaro Bai sani ba,gaskiya ya kamata Mata a dage Dan wlh ba gata bane shi yasa tarbiya duk ta lalace.

Shi kanshi Hunaif baya Bari Noor ko Rashin kunya tayiwa wani babban ko Masu aiki etc Ana fada Masa zai Zane Mata duwawu da bulala,ko Abu tanayi Ana cewa Za a fadawa Dad ko Mum zata Fara bada hakuri tana Dan Allah karki fada musu kiyi hakuri.
Washe gari Kuwa Noor a schl Kuka ta dingayi Wai Bata da lfy Kuma karya tayi Dan a kawota gidane kawai Bata son schl din ranar,Dole aka dawo da ita gida,Khairat tana kitchen sai ganinta tayi,Tace lfy? Tace Dan Allah Mum Kiyi Hakuri wayyyayi Gajiya nayi bana son schl din yau shi yasa nayi kukan karya aka dawo Dani gida,so Nake na danga Mum Dita, Khairat tace to sai na fadawa Daddy Bari ya dawo,to ke Mummy ba dama ayi Secret dake Sai kin fadawa Dad duk Kunfi son Irfan,Wlh Watarana sai na karya yaron can.

Khairat tace da kuwa kinci ubanki a gidan Nan,Irfan na kwance a Palo Noor ta fito tare da Taskeshi da Mari ta gudu wurin Mero, Khairat da karfi tace Zaki dawo ne sai nayi maganinki,Irfan kuwa kuka ya saki Allah sarki Dan jariri dashi.
Hunaif ne ya dawo daga Office yace me ya sameshi,Khairat tace wlh Noor ce tace munfi sonsa shine ta mareshi da karfi ta gudu,Dariya sukayi gaba daya Hunaif yace baza kuwa mu ganta ba yau tunda tasan tayi Laifi,Hmm Aini nafi so ma ta tafi gidan Ummi na Huta tabi ta addabeni,gashi a schl kullum sai ta doki yaran mutane,Hunaif yace ai ke ta gado,kin manta sanda kike Turmushe Kawu karfinki ne ai da Masifar, Dariya sukayi gaba daya.

Bayan anyiwa Su Noor Hutu Zainab tazo ta dauketa suka tafi Kano zata Yi Hutu,Hunaif Kuma ya Gama Yi musu Visa zasu tafi Germany zaije yayi wani Course na 1yrs Akan Business nasa,Har Ummi zasu tafi Ummi tace ba inda zata je ita Makkah zata tafi tare da Noor dinta Suyi Umrah su Dan huta su dawo,Hunaif yace Allah ya

Please Login or Register in order to submit comment