Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

me dadi.

Mikewa tayi tare da Zama ta leka fuskarsa tare da kiransa a hankali Mijin Khairat..ko kulata baiyi ba,Ta samansa tabi tare da dawowa gabansa ta kwanta suna facing Juna, idonsa ya lumshe kawai,Ta rasa me zata yi ya kulata sai dabara ta Fado Mata tace Umma Talatu tace na gaisheka,a ransa dariya ta kamashi Amma ya danne Bai ko kulata ba,Khairat taci gaba da cewa harda Kawu,da Me Unguwa na Taraba yace kana da kirki a gaisheka,Shuru Bai ce ko kala ba,Khairat ta girgiza Hunaif da Hannayenta tace Wai ka tashi Mana ance Ana gaisheka Kai, Ido kawai Hunaif ya bude ya rufe abinsa, Khairat a hankali ta hade bakinsu ta Fara Masa tsotsa ta musamman sannan tace Kai shike Nan rayuwarka sai wannan kake so? Kai ya Daga Mata Wai ae, Kafin ka aureni wa kakewa? Shike Nan tunda abinda kake so kenan sai kayi ta so ai,jikinsa ya jawota ta fada kansa a hankali yace Bari na Miki Umma Talatun yanzu,Dariya sukayi ya fara Sarrafa Khairat da zafi zafi,itama Haka take tayashi.

Sosai suke Murzar juna,Ita Khairat sai yanzu tasan ma Hunaif mugun kwararre ne,Ashe wancan lallabata yayi a hankali wannan ya Gama gusar Mata da hankali Bata gane komai, Albarkatun Kirjinta yake Sha Yana murzasu,Ko Ina ma a hankali Cike da nutsuwa yake binta Yana sarrafata,Khairat kukan Dadi kawai take Masa,Yace mata Are you feeling Good? Khairat da kyar ta iya Furta yeah murya na rawa, Hunaif yaga yanda Amaryar tasa ta Zama wet sosai,sai ya tsokaneta yace wannan fa abin Mene Haka? Khairat tace juice ne,Amma Kika ce bakya so,to ai wancan me zafin ne bana sonsa Malam Ni kaci gaba, Dariya Hunaif yayi yace to ai yanzu me dadin za ayi,Yawwa na tuno zo na Maka wani Abu Khairat ta samu Hunaif tana Masa Sucking ta goge Masa Hadda,tace na iya? Kasa ma magana yayi sabo da abinda yake ji a duniya ya zarta tunaninsa,Khairat ta sarrafashi sosai da salo iri iri Wanda yasa Hunaif ya haukace Mata gaba daya Bai ko bita a hankali ba ya shigeta ya fara yin abinda yafi kauna,Khairat taji zafi yauma Amma ba irin na farko ba,Hunaif Kam yau ba a magana domin Kalaman daya ke furtawa sunfi karfin a bayyana su,Khairat yau Kunnenta sai da ya gaji da Jin kalamai iya kalamai masu Dadi,Tasha wahala a hannunsa,sabo da taja Masa Rai, sannan sabo da dadin da yake ji a jikin Khairat yau sai da ya Karar da Daren kaf Yana gurzarta, ko ta Fara bacci sai ya tashe ta ya Kara yi,tana Jin zafi Haka ta daure.

Bayan Sunyi Sallar Asuba ma sai da ya lallabata yayi abinsa,Khairat taci bakar wuya,ya Dan lallabata ta hakura Dan tayi fushi dashi,yace Queen fada min me kike so kema na Miki kiji Dadi? Khairat ta danyi murmushinta sannan ta zare Yar rigar data Sa a jikinta tare da shigewa blanket yasan ma abinda take so,ya San Bata cutar kanta Khairat duk abinda take so zata fada masa,sunayi tana rada Masa Akunne kayi min kaza, daya yayi abinda Bata ji Dadi ba sai ta fada Masa Banda wannan,shi yasa ya Gama sanin me take so a romance yasan me zai taba taji ta rude,shima tasan nasa,shi yasa kowa ke gamsuwa,yanzu burinsa kawai ta Fara Jin Dadin Xxx ta Saba su gane Kuma ya kowa ke bukatar abin,wanne kala suke so etc.
Idan kowa yaji Dadi to za a zauna lfy ba matsala,za Ana mararin juna,Amma matukar za asa kunya kina ganin kamar kin zubar da ajinki wurin miji bakya nuna kina enjoying sannan baza ki nemeshi ba,baza ki sashi a hanyar yanda ke zaki ji dadi kema to zaman aure bazai Dadi ba,Sabo da yawan Hausawa Haka suke Wai duk aji ne,me gida tun yanayi Yana ganin bakya nuna Masa Jin dadin ki,sannan shi ko sau daya bakya nemansa ba sweet words,sannan ko Baki Jin Dadi baza ki gyara Masa ba yanda zai Miki sai kiyi Shuru Kar yace kina da zalama ko Baki da aji sai ayi kus to kanki kika cuta,sannan a Haka zai fada neman Matan banza tunda su basa rike mutum da Wasa,sun Riga sun goge da jiyar da maza Dadi,ke Kuma ga naki da Lada na halak kin kasa tsayawa ki dage ki koya,a Haka ake dagewa a koya har ku gane kanku, wasu mazan suna samari Basu neman Mata Amma da Sunyi aure sun San mace sai su fada neman Mata sabo da ya dandana wata yaji ta fiki kwarewa a shimfida kin tsaya wani Jan aji sai ya barki da Yara sai yaga dama idan rabo ta rantse yayi sai ki samu ciki,ayi ta santalo Yara ba tare da anji Dadi lokacin jimaii ba.

Sannan da yawa Mata kullum a Shan Magunguna suke na sanyi Dana Niima etc Amma ba a tunawa da me gida ya lafiyarsa take,shima a daure Ana samo musu kalar nasu ingantattu ke kin gyara kanki kina bulbula kullum Mijin Kuma ba lfy sanyi etc ya Gama Masa illa ba wani gamsuwa yake ba sai dai yayi Shuru sabo da ba kowa ke nema ba sabo da yanayin aiki kullum suna busy.

Khairat yanda ta dage yau abin a jinjina Mata ne,Hunaif Yana Romancing nata Amma taki Bari ta samu nutsuwa su huta,sai yace ya Isa? tace Ina ai Ni dadina nake cancanawa Kar ya Kare,Hunaif ya dinga dariya yace to Kinga kin Kara kunna min wuta bazan iya jurewa ba a nutse ya sake shigar Khairat Yace ki cancana wannan Dadin pls yafi wancan, Khairat ta fashe da kuka tana wlh Ni bana son wannan bazan cancana ba,Kai baka gajiya kamar Engine tun jiya,Ni me zanci da wannan, kece Kika jawo fa ke kike jagwalgwala Ni ai Dole na Kara dawowa,Ni lafiyayye ne matukar kina son hutu to karki taba min jiki,Amma ko yatsa Kika tabani da sai jikina ya amsa,sannan Akan ki kadai nake Jin Haka wlh.

Kuka Khairat takeyi yau mutuwane kawai Bata yi ba,sai daya samu nutsuwa kawai ta sauka daga bed din ta gudu Bedroom dinta, Yana cewa I'm sorry Yana binta,ki tsaya na Miki me dadinki Wanda kike so sai ki cancana dadinki,Khairat tace Dadin banza dadin Wofi ba'a sonsa,Kayi na satin Nan kaf,sai kayi Sati guda bana ko kulaka,Hunaif Yana dariya yace wlh Baki Isa ba matukar kina gidan Nan, jeka zaka gani duniya ce, na cire Hannuna a kanka cewar Khairat ,Ki cire har kafarki cewar Hunaif tana tafiya Yana binta suna ta cacar Baki ta Sigar Wasa har bedroom dinta.

Tare sukayi wanka ya gasa Mata jiki sosai sunsha kokawa kafin ta yarda, Bayan Sunyi Wanka Daurewa yayi ya soya musu Dankali da kwai tare da Hada musu tea Mai kauri suka ci suka Sha sannan suka Dan zauna abincin yabi jikinsu sai suka kwanta ramuwar bacci sabo da bacci ne a idonsu jiya ba wani bacci sukayi ba.
Sai 2pm suka tashi tare da fesa wanka,Daure suke da Towel fari Yan guntaye Hunaif sai ya ballewa Khairat towel, da sauri take gyara abinta Dan kar ya rude Mata yace zai Kara yi, da kansa ya gyarawa Khairat gashinta ya taje Mata,ya shiryata cikin Kana Nan Kaya Amma Khairat tace sai a cire English wear ita tsoro take ji Kar yace Yana so,sai daya rantse bazai Yi ba sannan ta yarda da wando Bumshort Jean blue da t-shirt Fara ansa California da blue color gashinta ya sakar Mata a baya sannan ya Sa Mata p-cap Fara,tayi azabar kyau kamar baturiyar Kasar Russia.

Shi Kuma yasa 3qtr kalar wandonta da farar Riga irin nata Amma nasa na maza p-cap ce kawai Bai Sa ba,sai kamshi sukeyi,tare suka gyara ko Ina daya Dace,har kitchen tare sukayi girkinsu.

Bayan 3days Hunaif Bai sake kusantar Khairat ba ya barta ta huta Romance ne kullum sai sun buga shi,yau kuwa Bai iya daga mata kafa ba,yau dai Allah yasa Bata ji zafi ba sai Dadi ma data Fara ji,Bayan sun samu nutsuwa Khairat tayi shuru sai Kuma ta rike haba tare da Furta Oh... Ashe Haka kuke Jin dadinku a'a Lallai Dole ku nace, Hunaif ya sheke da dariya yace ai yafi Haka ma,99% Mata ke Jin dadin mu 1% muke ji,Khairat ta Furta Kai Kai...kace ban ma Fara Jin komai ba,yanzu Akan Wanda naji Nan gaba wani dadin zai karu? Hunaif yace da yawa ma,Khairat ta kyalkyale da dariya tace wlh mata mun cuceku munfi Jin Dadi Amma ku sai bakar zalama,bakwa iya hakuri,yanzu kullum zaka na Yi sabo da nayi sauri na Saba Nima,haba shi yasa Dole duniya a lalace Ashe abinda ake ji kenan,Hunaif yace to gwara da Allah yasa aka halatta aure, Khairat tace ko ba a halatta ba sai anyi auren Nan Allah matukar Ana Jin Dadi Haka,ko Ni Nan da kake gani na da sai na aureka a boye,Hhhh Hunaif ya dinga dariyar santin Khairat Yace idan munyi aure a boye Allah ai ya gani,to Allah ma ya taimakemu ya halatta cewar Khairat,tace Ni dai kaci gaba da bani labarin dadin da zanji Nan gaba,Hunaif shi Kam Dadi ya kamashi kakarsa ta yanke saka yanzu Khairat zata na yarda kullum sabo da Haka ya dinga kakalo labarin Dadi Yana bawa Khairat harda cewa Nan gaba Suma zata Fara yi.

Khairat tace Ina Suma ka Kwara min ruwa da sauri sabo da na farfado Dan kar dadin ya fece,Hunaif yana dariya yace to, wayar Khairat ce tayi Kara tana Dagawa taji Muryar Talatu tana cewa Khairat to mufa Allah yayi yau an kira alhazai mune jirgin farko kin ganmu a iyapot (airport)zamu Shiga jirgi,ki cewa Zainab tayi sauri ta koma gida ta kula da komai kafin Allah ya dawo Damu,ko zamu dawo a raye ko a mace oho,a yafe Mana,a yafi juna yiiiii Talatu ta fashe da kuka, Khairat tace to Allah ya kaiku lfy ya dawo daku lfy,ayi Mana Addua sosai,Talatu tace ai sai Addua Ina dabara ga Wanda ya hau jirgi Khairat, anfa kwashewa mutum kafafu Babu sauran dabara,Khairat tace Kicewa Kawu yayi min Dawafi da Addua Allah yasa baza a taba yi min kishiya ba,Allah yasa na mallake Hunaif,Talatu tace ba ruwanmu Allah ya halatta ayi aure sannan ki jawo ayi fushi damu mu kasa ganin dakin Allah bada mu ba.
Dariya sukeyi har Hunaif dake makale a jikin Khairat ya Kara kunnensa shima a wayar Yana Jin hirar Talatu.

Washe gari da wuri Zainab da Mus'af suka bi jirgi tare da komawa Kano,Sai godewa Zainab yakeyi harda Mata shopping Kaya masu tsada ya Bata kudi sannan suka rabu ya ajiyeta a gidansu ya tafi.

Bayan Sati biyu Ango da Amarya suna zaune lfy kullum Kara kaunar juna sukeyi,Ana Shan soyayya,yayin da Ladi ma tuni tana kasa Mai tsarki sai waya da sukeyi da Khairat,Sadiya da Farouq an Kai kudin aure an Sa ranar biki Nan da wata Uku, Zainab da Mus'af suna ta Shan soyayya ta kullu a tsakaninsu,ya samu dai dai shi kamar yanda yayi bariki a da ya tuba yanzu Haka Zainab ma da sonta ya kamashi itama tayi barinkinta ta tuba Allah ya zaba ya hada ba cuta ba cutarwa,bazai yuwu ka watsa kanka ba sannan kace kana so Allah ya baka kamili Wanda yaji tsoron Allah ya kame kansa ba,sannan mace ma baza ki watsa kanki ba sannan a Baki kamili ba,dai dai da abinda mutum ya aikata Haka za a bashi sai dai ko jarabta ta Allah mutum ba kamili ba Yana iya samun kamila Dan a jarabce shi,Haka mace ma kamila za a iya Bata tantiri wannan jarabta ce ta Allah.
Aji tsoron Allah Ana duba gaba da baya mean yaran da za a Haifa naka ko na Yan uwa,da Kuma rayuwa ya karshenka zai zo.

Yau Sunday da yamma lis Hunaif da Khairat suna main Palo suna buga game kamar Yara Sai hayaniya sukeyi gwanin Sha'awa kowa ya gansu sai sun birge mutum,Wata Yar macece Kyakyawa baza ta Wuce 25yrs ba,sanye take cikin Arabian Gown tayi rolling a kanta, Khairat data bude Mata kofa da fara'a ta karbeta,cike da mutuntawa ta kawo Mata Drinks da Abinci, Hunaif tuni ya Basu waje ya tafiyarsa daya Palon sama,Khairat tace ban ganeki ba Hajiya,Murmushi tayi sannan tace sunana Naja'atu nice tsohuwar matar Farouq daya taba aura muka rabu,sannan a rabuwarmu bashi da laifi ko kadan nice na biyewa duniya wajen harkala da tsofaffin samari na,Ina chat dasu,har maganganun batsa mukanyi da wasu Bayan Kuma Ina da aure, Khairat tace tab to yanzu Ni Mene nawa? Naja'atu tace ya sakeni ta Dalilin Haka sabo da lokacin ya min fada naki ji, sai Bayan ya sakeni na gane Ina da cikinsa.

Bayan na Haifi Dana Namiji Wanda aka sa masa suna Farouq Sunan Babansa kenan sabo da Ina son Mijina,wani saurayina ya dinga zugani Bayan na yaye Farouq yace na kaiwa Ubansa dansa nazo ya aureni,Bayan na nemi Farouq Akan Maganar sai yace shi ba dansa bane Bai Amince ba nasan ya zanyi dashi,naji haushi sabo da ban taba bawa wani kaina ba,Amma abinda nakeyi a chart shi ya jawo Farouq yake zargina,saurayina shi ya dinga zugani naje na jefar da yaron,lokacin kina Unguwar da Zama,Kika daukeshi,duk wannan labarin ban sani ba Mus'af ne yaje shekaran jiya har gidanmu yace yaga me kama da Farouq naje na duba ko Dana nane,lokacin Ina cikin Nadama,sabo da Wanda ya zugani Yana aurena ko Shekara banyi ba yayi min duka ya sakeni,sannan Nadama ta sameni na gane kurena,dama Kuma tunda na jefar da yarona ban Kara samun kwanciyar hankali ba a duniya.
Nayi Dana sani na tuba sannan na gyara halayena Ina matukar gode Miki Dan Allah ki taimaka Naga yaron Nan ko shine Dana?

Khairat tace Wai me muka dauki duniya ne? Waya ta dauko tare da nuna Mata hoton Mohd,Hawaye ta Fara tana shine Dana ne,sai yanzu ma ita kanta Khairat taga kamarsu da Farouq,Kiran Hunaif tayi tana Honey..ya fito yace lfy? Khairat tace matar Farouq ce fa, Hunaif yace tsohuwar Matarsa dai ai na santa,Nan Khairat ta bashi labari yace sai itama taje wurin Ummi a Basu yaransu kawai.

Address suka Bata na Ummi taje ta roki Ummi,Ummi tace sanda kika jefar dashi me kika ce a gida? Naja tace karya nayi nace munje kasuwa ya bace,Kanwarta Ummi ta Kira ta umarce ta masu Yara fa sun bayyana a Basu yaransu,Haka bayan sati daya Farouq ya Riga Naja'atu zuwa ya karbo dansa Farouq Wanda ake ce Masa Mohd, Mus'af kuwa yace ya barwa kanwar Ummi halak malak taci gaba da rike Masa ita,sunji dadin Karar da Mus'af yayi,Farouq kuma Mamansa ya bawa sabo da shi kadai ta Haifa a duniya ta samu yaro,Ummi tace ya kyauta.
Naja'atu sai kuka takeyi uba ya kwace dansa ta cuci kanta data jefar dashi da Bata aikata ba da tuni danta na wajenta.
Gata ba Miji ba da shike Nan sai aci gaba da tilo Mata wanke wanken gida tanayi da shara,ga tsangwamar kannai da dangi sun isheta.








AsmaBaffa

[10/18, 2:57 PM] Sis Asma: 🦚🦚ME MAGANI🦚🦚






81-85







Official







By
AsmaBaffa







Aisha Audu Adamu,Hafsat Sokoto,Nafisa Usman,Mummy,Mrs MD Argungu,pink lady,Maryam Kabiru,Ummu Hamjaf,Yaseerat Mustapha,Bintu Rasul and Oum Sarah.
Page naku ne Yan albarka.



Fans kuyi hakuri na Rashin jina kwana Biyu.











Yau Monday 1mnth kenan da bikin su Khairat,kullum Kara kaunar juna sukeyi,yaune Kuma Hunaif zai koma Office aiki,Baya kaunar tafiya ko Nan da can ya kyale Khairat,yafi so ace su kasance tare,Itama Khairat Haka takaici takeyi yanzu sai 5pm zaina dawowa idan ya fita 10am,abin Kam Bai musu Dadi ba, da wuri Khairat ta tashi yana bacci tun Bayan sallar Asuba,a hankali ta zare jikinta a nasa,kitchen ta nufa kawai tare da daura abin Karin safe.

Soye soye takeyi iri iri abin sai Wanda ya gani, kafin kace me ta Gama shirya Dining da lafiyayyen abincin Kari iri iri,Da sauri tayi wanka tare da cakarewa cikin wata English Gown me karamin hannu,tayi Mata masifar kyau peach color, Gashinta ta daure da ribbom kalar kayan,ta saki jelar a bayanta,Khairat ba wata kwalliya me yawa takeyi ba,powder da Eyeliner sai jambaki da take sawa Tasha azabar kyau,tana Kamshi ta koma dakin Hunaif ta iske Baya ciki,Sai Karar ruwa da taji a toilet tasan wanka yakeyi, Yana Fitowa ya Mata wani kallon so itama ta maida Masa da martani tana kashe Masa Ido, Murmushi ya sakar Mata daure yake da guntun Towel har ya karaso inda take tsaye tana zabo Masa kayan sawa cikin tarin kayansa,duk a Leda suke kusan kadan ya saka a cikinsu,Hugging nata yayi tare da manna Mata kiss a goshi sannan yace Kinyi kyau Yan Mata ba karya,Tunda na koma Office ki Zama cikin shiri schl zan kaiki,Ok kawai Khairat ta Furta ita dai Bata damu da Lallai sai tayi boko ba,Dan ya Zama masifa ne komai ace Degree etc.

Bayan ta taimaka Masa ya shirya cikin Shadda Fara Kar yasha kyau kamar wani Wanda zaije daurin aure,Dining suka wuce,yasha mamaki da har tayi girke girke Haka,sannan duk abinda yake so ne da safe,Hannunta ya riko tare da kissing dinsa yace tnx wifey,Amma a Ina kika San Ina son wannan? Murmushi tayi tace Ummi na bugawa waya ta fada min,Dan Allah anjima zanje gidan Ummi kaji?ok kije Amma karki Dade ki dawo gida, Inshallah cewar Khairat. suka Fara breakfast suna hirarsu ta masoya.
Bayan sun Gama Brush suka yi Kadan sannan ya fito da wayoyinsa a hannu Khairat ta rakoshi dauke da wani File,a kofar palonsu ta tsaya ya rungumeta Yana Bata Kisses ta ko Ina,Khairat cike da Shagwaba tace Dan Allah karka Dade,da wuri Zan dawo Inshallah karki damu ok? Kai ta daga Masa idonta cike da kwalla tana wani narke masa so take kawai tayi kuka,Lallashinta yakeyi Yana lallabata har ya samu ta saki ranta sannan ya Mata sallama ya wuce.

Sai da taga motocinsa sun bar gidan sannan ta Sa hijab taje wurin masu share share da goge glass windows tare da yana,sai masu kula da garden ta Kara gyara musu aikinsu yanda gidanta zai Fi Haka Tsafta da tsaruwa harda musu kyautar kudi suna Jin Dadi sannan ta koma ciki tare da Kiran Ummin Hunaif ta gaisheta tare da cewa zata zo gidan,Bayan ta Gama gyara ko Ina na part dinsu Yana daukan Ido dambun Naman kaza tayiwa Ummi da yawa me dadin gaske sabo da taji Hunaif yace tana mugun sonsa,wata katuwar rubber me murfi ta cikata dam tasa Cikin bakar Leda sannan tayi wanka ta shirya cikin wani Danyen Lace orange and milk color Riga da Zani ba karamin kyau tayi ba,gyale ta yafa milk da takalmi da Jakar duk milk tayi matukar kyau kamar a sace ta,dauri tayi na manyan Mata me ture kaga tsiya irin shegiyar Nan ga kudi ga Jin Dadi.
Khairat Bata tsaya a Nan ba sai da ta manna glass brown me haske Masifar kyan daya mata ba a magana,kamar wata Hajiya Haka ta fito das das da takalminta me Dan tsini half shoe.

Driver tasa ya Karasa da ita gidan Ummi,Kawai taga Motocin Hunaif Alama Yana gidan,ya fito kenan zai Shiga Mota sai ya hango wata Yar gayu ta gaji da Haduwa me kama da Khairat dinsa ta fito a mota tana taku dai dai,Sai da ya kalleta ya gane Khairat dinsa ce,dariya ta bashi Sabo da Kuruciya ce ke dawainiya da Khairat shi yasa in tana Abu yake biye Mata ya kyaleta yasan lokaci ne,Murmushi tayi ganin Hunaif Yana ta kallonta Glass dinta ta gyara ta canja taku,Waya ya saita Yana ta Mata Pics har ta karaso gabansa ya riko Hannunta tare da jawota jikinsa kasa kasa yace wannan wanka Haka so kike ayi ta kalle min ke? Allah yasa ma a mota Kika fito,Selfie ya musu iri iri Sunyi kyau sosai sannan ta cire glass din tare da jefashi a jaka za a Shiga gaida Suruka,Me Kika kawo wa Ummi Hunaif ya bude Ledar ya duba? Farin ciki ya kamashi Lallai Zaki sa Ummi Farin ciki kenan tnx ya Furta tare da Daura maka kiss a hannu,Kadan ya eba yaci yaji Dadi yace Amma dai kin ajiye min nawa? Dariya Khairat tayi tare da Furta ai kasan Dole ne ma.
Sai ka dawo Ni na wuce wurin Ummi,har ta tafi tayi nisa ya kirata da Dan karfi yace Matar Hunaif....ta juyo suka hada Ido yace I love You,tace Love You much more Mijin Khairat, ya shige mota cike da nishadi ya koma Office.

Ummi tana daki Khairat ta Shiga Palo tana kwada sallama,Sai Ummi dake sama ta leko ganin Khairat sai ta fadada Fara'arta tare da sakkowa tana ba sai ki shigo Bedroom din ba Ke kuma kamar bakuwa,Khairat ta zube a kasa tare da Gaida Ummi tana Jin kunya,Ummi tace zauna Mana a kujera ki saki jikinki kamar Hunaif Haka kike a wajena.
Khairat ta zauna tare da mikawa Ummi dambun Naman kazar data kawo Mata,Ummi tana gani taji Dadi sosai tace oh harda wahala Haka na gode Allah dai ya muku Albarka,kamar kin San Gobe nake so nayishi Kinga kin hutar Dani sai ci kawai,Khairat tana Wasa da yatsunta tayi Murmushi kawai.
Ummi tace yaran naki da kika tsinta kinji abinda ya faru ko? Khairat tace wlh Kam Allah ya taimakeni ban zauna dasu mun shaku ba,bare idan sun dauki ai da sai mutum ya Shiga wani Hali,Nima Haka nace Allah ya taimakemu,Sunyi Abu Kuma yazo ya damesu ita kanta matar Farouq tayiwa kanta ki duba Farouq yaron kirki Amma kana da miji kamar Farouq ka zauna kana biyewa wasu banzan tsofaffin samari a chat,yanzu abinda Mata ke Yi kenan ayi ta soyayya da wasu banza a waje ga mijinki baza ki Masa ba cewar Ummi.

Khairat tace ai gashi Nan yanzu bata a tsuntsu Bata a tarko,gashi an kusa bikin Farouq da Sadiya kawata,Allah ya kyauta cewar Ummi, Mus'af shi dama Zainab din ya aura kawai ya huta,ai Suna Soyayya da Zainab yanzu ta Amince zata aureshi cewar Khairat,Su Umma suna dawowa daga Saudiya cikin satin Nan za akai kudin aure, Alhmdllh hakan yayi ai cewar Ummi.

Ummi ce ta kalli Khairat tace Yau Kuma a Ina Dan nawa zaici Abinci kin taho Nan? Kunya da dariya ta Kama Khairat Ummi wato Bata so danta yasha wahala,Khairat tace ai kafin ya dawo yace na koma gida nayi Masa,Kin San fa yini yakeyi a office ya kamata watarana ko ba kullum ba kina Masa abincin Rana Driver Sai Yana Kai Masa Office sabo da sai 5pm yake barin Office,shi Kuma Bai damu da cin abinci a waje ba,Haka zai yini Yana aiki da yunwa,Ni kaina badan Ina Kai Masa ba Haka yake dawowa da yunwa,Kar yunwa ta Masa illa tunda yanzu ya bar Hannuna kiyi kokari ki daure ki kula da cikinsa.

Khairat tace to inshallah zanyi Ummi Bari na tafi to sai naje nayi Masa,Ummi tace a'a Banda yau ai tunda kinzo zauna a Nan zanyi na bayar a Kai Masa,Ummi ta Shiga Kitchen Khairat ta bita tare da nacewa Dole sai ta Taya Ummi aikin,tare sukayi girke girke lafiyayyu na Yan gayu tare da shiryawa a katon Basket cikin Flasks na Alfarma Driver ya kaiwa Hunaif har Office Wai inji Matarsa Khairat,Farin ciki ya Kama Hunaif,Tare da wasu Maaikatan dake karkashinsa suka ci suna ta Santi yanzu suka San Oga yayi aure sunci sun koshi ba tare da kwandalarsu tayi Ciwon Kai ba girki me dadin da yafi na Restaurant,Allah yasa Hunaif baya kyankyamin mutane Wai Dan ya

Please Login or Register in order to submit comment