Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sake ji,ya mike tare da daukan Khairat kamar jaririya ita kuwa tace kai Dadi Dan Shillani sama ka Cafe Ni naji yanda Yan jarirai ke ji,dariya yayi yace Anki din,A kafada ya sabata ya bude Kofa ya wangale sai ko sukayi Ido biyu da Ummi,da kanta ta kawo abincin ta rasa Yara,sannan gidan ba kowa duk maaikatan ta Basu hutu sabo da gajiyar Biki,sai taga ai gidan kusa ne ta tako a kafa sanye da Hijab ta kawo musu Abinci sabo da son Hunaif da Khairat da takeyi.
Mutuwar tsaye sukayi,Yaji kunya,Khairat ma Haka da wuri ta dirga a kasa ta zube gwiwoyinta tare da sadda Kai kasa tana Ina kwana Ummi...farin ciki ya Kama Ummi ta samu Suruka ba irin sauran ba da kallon banza suke Mata,da fara'a suka gaisa,Hunaif ma ya gaisheta ta juya zata tafi,Khairat ta rude ga kunya tace dan Allah Ummi ki shugo ciki Ni ba ruwana kin ganshi Nan Ummi baya ji.

Hunaif yace karya take Ummi laifinta ne,Ummi dariya ma suka Bata tace to Ni Ina ruwana dama abinci na kawo na tafi Kuma ta juya tayi tafiyarta tana musu Addua a ranta Allah ya zaunar dasu lfy etc.
Khairat tace ka jawo min Jin kunya,gwalo ya Mata ta Rama itama tana Masa dukan Wasa ya dauki basket din suka koma ciki.









AsmaBaffa
[10/18, 2:55 PM] Sis Asma: 🦚🦚ME MAGANI🦚🦚







61-65








Official







By
AsmaBaffa




AsmaBaffa fans club AsmaBaffa fans
Me Magani Fans
House of Hausa Novels
Ummu Asmau fans.
Wannan page dinku ne.

Sauran Gps da Wanda nake ciki da Wanda bana ciki na gode Ina godiya.

Masu Sharhi basa gajiya Ina jinjina muku.

Wanda ban bawa page ba ku kara Hakuri Kuna tafe Zan baku inshallah tnx alot fans.










Abinci ne gashi Nan iri iri na Alfarma Ummi ta shiryo shi,Dinning suka zauna,Khairat zata zuba komai daban daban,Hunaif yace Haka ake cin abinci Mata da miji? Shuru tayi tana murmushi har Tea a cup daya tal ta hada musu,tana Zama a kujerarta yace ba Haka akeyi ba,hannunta ya riko ta mike tsaye ya daura ta saman Cinyarsa,Khairat kunya ta rufe ta, kasa ko tari tayi,tana gani ya Shiga ci Yana Bata a Baki,dole ta hakura har suka Gama ci.
Bari naje wurin Ummi cewar Hunaif, Khairat ta kalleshi tare da cewa pls ka tafi Dani idan ka tafi tsoro zanji,Ga Yan Aiki ko Ina sannan ma kince zakiyi gyare gyare Kinga sai ki zauna kiyi kafin na dawo,ok Khairat ta Furta tare da mikewa tsaye ta raka shi Compound Allah ya dawo da Kai lfy,Ameen ya Furta Yana Murmushin Jin dadin Adduar ta.

Dawowa tayi ta fara gyaranta Shara,Mopping tare da wanke wanke ko ina ta gyarashi tsaf ya dauki kamashi,har ta Gama Hunaif Bai dawo ba,wayarta ta dauka tana dannawa har 1:30pm Shuru,Bayan tayi Sallah taji shugowar motarsa,dauke da Basket din Abinci ya shigo dashi daga wurin Ummi,Sallamar ta amsa Masa tare da karbar kayan hannunsa tana Sannu da zuwa? Ya Ummi?

Lfy take ya Furta Yana kallonta Yar yarinya da ita Wai shine ya aure ta,ita Kuma a ranta farin ciki takeyi ta Zama matar aure duk girman Namiji Bai wuce Matarsa ta aikeshi ba,yanzu yarinya da ita zata Iya Aiken Hunaif Kuma yaje,kanta taji ya Kara girma har wani yanga takeyi tace bari ya huta ta aikeshi ta gani zai je,Abinci suka ci tare, shi dai Hunaif Bai dauki Khairat wata me hankali ba ganin Shekarunta kadan,Kallonta yake kamar Kanwarsa sabanin Matan daya aura tsofaffun guzumaye, da kuma kalar macen da yake so wacce tayi hankali 25yrs zuwa sama.

Suna Gama cin Abinci Bayan sun huta Suna Kallon Tv Khairat ta Kira Hunaif tace Mijin Khairat? Dariya yayi ba tare da ya shirya ba sannan ya amsa da Naam ya akayi,Fari Tayi da Ido farrrr sai da zuciyar Hunaif ta buga sabo da abinda yaji,Khairat tace Ina zan samu Aya Jikakkiya ita nake so kaga dazu duk na aiki Yan aikin gidan Nan Amma Wai Basu samo ba,to ba sai ki hakura ba Ke bame ciki ba ki damu kanki, Khairat ta kalleshi tace to wa ya sani ko Ina da cikin jiya na sameshi,Jiya me mukayi da Zaki samu ciki Kuma daga jiya sai ciki? Dariya sukayi Baki daya ta riko Hannunsa tana Wasa da yatsunsa tace Dan Allah kaje da kanka ka siyo min Nan baya ne fa ba nisa,kaf layin Nan baza a samu wata Aya ba,Kawai wahalar Dani zakiyi,shike Nan tunda Ni baza a iya min abinda nake so ba ai shike Nan cewar Khairat.
Har Sunyi Shuru suna kallo ta sake cewa yawwa na manta pad zaka siyo min bani da ko daya,Kuma dazu na fara kafin ya fara tsiyayowa ka Nemo min pad Kuma karka bawa kowa ya siyo, komai ku sai dai ayi muku sabo da sangarcewa Pad dai Kana bawa wani ya siyo zai Fara tunanin matarka ya wajen yake.
Bakin ciki kike min Kar na Huta cewar Hunaif Yana Mikewa tsaye tare da taje sumarsa ya fita Yana cewa Bari na siyo Miki.
Yana fita Khairat burinta ya cika ta aiki Namiji Kato kamar Hunaif me Naira ita Yar mitsila ta aikeshi Kuma ya tafi,Tsalle ta dira tare da fadawa saman kujera tana dariya, tare da Furta Kai Aure rahma ne,yanzu Ni na aiki Hunaif ai kuwa duk sati sai na aikeshi.

Hunaif Bai Shiga Mota ba a kafa ya taka zuwa Wani Karamin kanti na layinsu,mutane sai kallonsa akeyi har yaje ya siyo pad da yawa ya kwaso Mata ya dawo,Yana shigowa taje gabansa tana murmushi a duniya halayen Hunaif Yana birgeta,ba ruwansa bashi da zafin Hali ko girman Kai,taji ya Kara wani birgeta ta fada jikinsa tare da rungumeshi,Kin bani wahala ai Dole ki rungumeni,Dariya tayi shima haka ya dauketa cak suka haura Sama,Bedroom dinsa ya kaita tare da kwantar da ita saman bed,ya fara kokarin cire Mata skert,ta Fara Wutsil Wutsil tana bashi hakuri yace ba kince period kike ba? Bari na sa miki pad din da kaina,Kara Khairat ta saki tana cewa karya nakeyi Dan Allah kayi hakuri.

Bai saurareta ba ya zuge Zip Khairat ta Fara Hawaye da gaske zai kalle Mata tsaraici,ganin zata Masa Kuka ya gyara Mata skert dinta yace Quite na fasa,Hawayenta ta goge tare da gyara kwanciyarta saman Bed dinsa lafiyayye,Gefenta ya kwanta shima tare da lumshe Ido,Khairat ta riko hannunsa tana Jin tausayinsa sabo da cutarsa har yau Bai warke ba,da karfi ya jawota jikinsa tare da kwantar da ita saman Kirjinsa,Gemunsa ta shafa a hankali,muryarsa taji yace kina sonsa? Khairat tace sosai ma ai idan Namiji bashi da irinsa bazan so shi ba,to gashi Nan ai Ina dashi,Khairat ta Furta na Dade Ina sonsa nayi ta kallonka baka sani ba tana murmushi,Hannunta ya daura saman gemun yace Yi min susa nayi bacci,kitso ta Fara Masa a gemun tana ta jagwalgwala shi tana shinshinar kamshinsa sabo da Turaren gemun Hunaif na daban ne.

Bacci ne ya kwasheshi kuwa.
wayar Khairat ce tayi Kara Sadiya Kawarta ce ke Kira,dagawa tayi tace Amarya Ana Shan Amarci an manta damu ko? Dariya Khairat tayi tace ana Shan Amarci Kam Alhmdllh ai ban taba sanin aure Haka yake da Niima ba sai yanzu,an barki a baya kiyi sauri ki Shiga daga ciki.

Dariya Sadiya tayi tasan Khairat da shiririta Amma tace jiya bakuyi first Night ba? Sabo da idan kunyi Baki Isa kiyi Maganar aure da Dadi ba,Khairat tace nufinki Haka zai kalleni a samarin yanzu Baki da hankali wannan sirrinmu ne Allah ya Hana bankada sirrin me gida,Sadiya tayi shewa sannan tace Ina Angon? Bacci yakeyi kin ganshi kusa dani,Uhmm masoya cewar Sadiya, sun Dade suna Hira sannan suka Gama,Khairat ta Kira Ladi suka gaisa,ta Kira Kawu da Talatu sai zainab ta karshe.
Zainab tace Amarya ya Jin Dadi? Alhmdllh muna Nan muna ji,Mijin Khairat ba karamin son Khairat dinsa yake ba cewar Khairat sun dade da Zainab sannan suka Gama wayar.

Mus'af Bai tsaya ba sai a kauyensu ya nemi wani Dan Uwansu Saddiqu,Saddiqu suka tafa da Musa'af jikinsa futu futu ya dawo daga Gona Yana warin Rana,ya washe Baki Yana murna ganin Yana muamula da Dan birni Mus'af,Bai San Mus'af bashi da mutunciba, ba Dan Allah yake kulashi ba,Saddiqu yace ka shigo kenan yanzu muje wajen Malamin daga Nan sai mu je wurin sauran na samo maka zafafa guda biyar,kaga idan na wannan Bai ci ba Dole na wani zai ci su.
Dariyar mugunta Mus'af ya saki Hhh sannan suka wuce wurin Malam na Farko Ana ce Masa Malam Mai tattabara,suna zuwa yayi dubansa na karya sannan ya dago ya kalli Musa'af yace kawo kudin Tattabara, Zan baka ita da dare misalin 1 na dare kaje gidan Abokin naka ka kira sunansa dana matar tasa sau Uku sannan ka saki tattabarar a gidan zata tashi sama,idan kayi Haka shike Nan da kansa zai saketa sannan bazai waiwayeta ba har abada.
Farin ciki ya Kama Mus'af ya karba tare da bawa malamin kudade masu yawa suka tafi.
Saddiqu yace ga Shawara Kar mu sake zuwa wurin wani muje a gwada wannan idan yayi shike Nan kaga mun San yana yi sai mu rike shi hannu biyu Amma idan mukaje wajen wasu da yawa zamu rasa na waye yayi aiki na waye baiyi ba,Hunaif yace Haka ne idan wannan baiyi ba Zan dawo mu tafi wajen wani,Saddiqu yace daga Nan har Niger sai bukata ta biya zamu hakura suka sake tafawa sannan Musa'af ya Shiga Motarsa ya tafi ransa fari karrr.

Amarya Khairat da dare sun wani cakare kamar zasu je party kowannensu naji da kyau ga daukan wanka,10pm taje tayi shirin bacci cikin wata Yar Riga me daukan hankalin da Namiji,da kadan ta rufe Mata bazaune hannunta irin na bra gata me silk pink color tayi kyau surar Nan ta fito ga cinyoyi a waje farare Kar lukuta lukuta, sai kamshi take na fitar hankali, Palo ta fito Hunaif ta iske har ya rigata yin wanka tare da Sa kayan bacci na maza rigace armless sharara sai wandonta 3qtr shima shara shara dashi,Khairat kasa kallonsa tayi sabo da komai gani akeyi ba kunya ba komai ko a jikinsa.
Yana kallo ta kashe kallon da kayan wuta ta gyara ko Ina,tace bacci zaka yi,kallonta yayi kawai a fili yace zanyi maganinki,Khairat tace akan nayi maka gata ai duk cikin kula da lafiyar ka ne, Mikewa yayi tsaye tare da Furta Bari ki gani,da gudu ta kwashe, a hankali ya bita Bedroom din lokacin ta kwanta tana Danna wayarta,Gefenta ta nuna Masa da hannu tare da cewa kwanta a Nan tana murmushi,Ita Kam tausayi yake Bata sabo da rashin lafiyar dake damunsa ta mantuwa.
Murmushinsa me tsada ya sakar Mata sannan ya dauketa sama sai dakinsa ya kaita can ya kwantar da ita tare da Haye Samanta Yana Kare Mata kallo.

Mamakin kansa yakeyi me yasa yake son yarinya kamar Khairat? Sannan Abubuwa da yawa tafi masu shekaru da ilimi saninsu, yanda yake jinta a jininsa da kyar yake iya controlling kansa, Khairat kuwa tayi nisa a son Hunaif Danma Kar ta zubar da ajinta yasa take share shi sai ya sauke girman kansa da kansa sannan zata bashi mamaki,sai ta goge Masa hadda tare da tsotse Masa ruwan kansa,tunda taga alamar ya rainata kallon yarinya yake mata wacce Bata waye ba,sannan Bata da wani Ilmin Boko sai Dan kadan a sannu zata ganar dashi kurensa cewar ba Lallai me Degree bace ta waye ko tasan ta duniya,abinda ma masu Degree din aikin banza ne basa amfani da ilminsu.
Tunanin da take ya katse Mata da Kwanciya a gefenta da yayi tare da rungumeta a jikinsa sosai,wata ajiyar zuciya ya sauke sabo da laushin jikin Khairat, ga Kamshinta ko Ina neat,Hannayenta tasa ta Kare kirjinta sabo da Babu Bra a jikinta Wai Kar ya taba Mata Bata shirya bashi ba.
Khairat duk ta rude Bata Saba ba gashi tudun mazaunanta a daidai wurin Sandar girmansa,Wani cikin yanayi Hunaif ya tsinci kansa Wanda Bai taba ji ba a duniya,shi kadai ya fara Vibration,mutsu mutsu ya fara,Khairat ta kasa magana domin ta shige wani Hali kasala ta sauko mata.
Ba Wanda yayi magana Shuru sukayi kowa da sake saken da yake a ransa,Hannayensa ya Sa da Niyyar ya rungumo kirjin Khairat Amma sai ta Kare tare da yin folding hannayenta ta Hana,a hankali ya rada Mata Mene Haka? Khairat cike da Shagwabarta da ta Kara yi Masa Illa tace Ni da kace min Yar yarinya ce me Kuma zaka ji a kirjina? Murmushi yayi yace yarinyace Mana Amma sai kayan aiki nufi na kenan fa, Kuma kin San da tsada na biya na samesu Sadakinki ai Sunyi tsada,Murmushi tayi me Sauti tace to Gori zaka min? A'a na Isa amma kin San Sadaki ne yasa har muka kasance a Haka ko? Khairat tace hakane,to me zaka ji ai shima fata ne ka taba kafafuna Mana,Hunaif yace Alright,a ransa Yana dariya yasan abinda zai Mata da kanta zata kyale Masa komai,Yace tunda kin yarda da kafar ma ai ta Isa,Khairat tace ae na yarda.

A hankali ya Fara Mata tafiyar tsutsa a kafafunta tana kyalkyala dariya,Babban yatsan Kafarta ya Shiga tsotsa a hankali Yana lashe Mata tare da shafa tafin kafarta a hankali,Khairat tayi mukus ita tasan kawai me takeji,kafafunta yake shafawa har ya gangaro Cinyoyinta a hankali ya daga cinyartata a hankali Yana Mata shafa da murza a hankali ta cikin yar rigar yaje saman Mazaunanta,Khairat jikinta kamar mazari sai rawa yake tana shidewa ta saki jikinta,Hannunsa ya cire tare da daurashi saman cikinta Yana shafawa ta saman rigarta silk, sama ya gangaro zuwa Saman kirjinta yabi ta kansu a hankali,Khairat ta shide tare da lumshe ido,Bata Kare da hannu ba sai ma gyara Masa da tayi ganin akwai duhu baya kallonta bare taji kunyarsa.

Dukiyar Fulaninta yake murzawa a hankali cikin nutsuwa da kwarewa,Kissing nata zai Fara Khairat ta rigashi hade bakin nasu wuri daya tare da Sa tafin Hannayenta ta tallafo kumatunsa tana shafo Masa sajensa suna tsotse juna.
Har ya raba Khairat da kayanta Bata sani ba,Shima du ya cire kayansa ba komai a jikinsu,Khairat da munafunci tuni ta daina kunyar ma ta koma Yi Masa salo daban daban Wanda shi dai Hunaif iya aurensa Babu wacce ta taba gwada Masa ko Rabin Haka,shi kadai yake musu komai suji Dadi shi basa Yi Masa,Khairat ta bashi mamakin yanda take jiyar dashi Dadi sabanin su Ameera da sai dai su kwanta shirim ba motsi.
Yar mitsilar yarinya Amma sai sarrafashi takeyi,ta Gama mantar dashi komai sai Dadi take jiyar dashi.

Baiyi niyyar kusantarta ba Amma yanzu Kam da kyar zai iya jurewa bazai iya ba,ta Gama kaishi karshe, Khairat a ranta kuwa so take ta ganar dashi itama fa wayayya ce ba girman kauye ba,sannan Wacce ta Mata gyaran Jiki ita ta Kara koyar da ita tare da fada Mata zafafan sirrika.
Khairat yanzu itace ta koma saman Hunaif tare da Sa Masa Boobs dinta daya a Baki daya Kuma yasa hannu Yana Wasa dashi,kafafarta Kam ta sata tsakanin cinyoyinsa tana goga Masa Abubuwa, Hunaif sambatu ya fara Wanda Bai ma San Yana yi ba.

Sai Albarka yake sawa Khairat taki karewa.
Wani Idea ce ta fadowa Khairat da Me garan jiki ta fada Mata,sannan taji bakin wasu Matan aurenma,Sai watarana ta taba karbar wayar wani Almajiri zata Danna kawai ta kamo Bf da yawa a ciki taga yanda suke Sucking tsoro ya kamata ta bawa Almajiri wayarsa tare da Kare Masa zagi yasa ta kalli iskanci.

Yau yayi Mata Rana sai ta zamo kasa ta Kama Hajiya Babba ta Fara Masa Socking an Dade ba a hadu ba Hunaif da wuri ma sai gashi yayi Releasing me yawan gaske,Yaji dadin da yafi Wanda ya taba kwanciyar aure dasu,farin ciki da nishadi ya wanzu a ransa,hankalinsa ya dawo jikinsa, Khairat Kuma da kanta ta jawo tissue ta goge Masa komai Allah yasa a saman rigarta ya kwanta Bai sani ba a jiki Kuma komai ya zuba,bed dinsu Bai baci ba.
Khairat ya jawo jikinsa Yana ta farin ciki sabo da ita Bai ma Sa taji Dadi da yawa ba ita ta Masa Kai yau yasan yayi aure ya auri mace,wani son Khairat ya Kara kamashi,Ya rasa me zai Mata sai shima ya fara Romancing nata na wani salon daban Kuma Wanda Khairat ta Gaza tantance a wacce kasa take, itama ya Mata sucking Khairat harda ihunta duk ta rude ta hargitse wani abinma dariya take bashi.
Sai yace kin kawo? Khairat tace a'a Ni bana so na kawo dadina nake cancanawa bana so ya Kare da wuri,dariya yayi sosai yaci gaba,sai da ta wahalar dashi sannan Dan kanta ta Bari ta kawo itama,Kam Kam ya rungumeta du a jikinsa kamar zai fasa Mata Kashi, a jikinsa gaba daya ta juye Masa tas,Yana shafarta sama sama Yana Wasa da dukiyar Fulaninta,kafin Ace me Hunaif yace Sam sai ta sake Masa Romance second round,ta kara kunna shi fa, suna Haka Khairat taji kamar Ana taba musu gate,Sai taji kamar Karar me gadi,Mijin Khairat Kamar motsi kamar Ana taba gate,Hunaif yace kunnenki ne ba kowa,Khairat tace da gaske tsaya na leka ta window, a hankali ta Dan leka dai dai ta bangaren Garden,Saiko taga Mutum a saman katanga Yana ta kalle kalle Yana tunanin ta Ina zai shigo gidan,katuwar wayarsa yasa ya hasko kasa sai Khairat taga Musa'af Kiri Kiri da Tattabara a hannunsa,A rude ta juyo tace ba kowa ma Ashe,tashi kayi wanka 1am bacci nake ji na gaji,Bari Ni naje Dakina nayi wankan Zan dawo,Hunaif yace ok ya mike tare da Shiga Toilet, ita Kuma da sauri tasa farar jallabiyar Hunaif,ta dauki katon gyale fari a dakinta ta rufe jikinta ruf kamar fatalwa,ta baya ta zaga a hankali tana lallabawa, lokacin Musa'af Yana ta gwagwar ya zaiyi ya dirgo ta cikin gidan yayi aikinsa ba tare da kowa ya ganshi ba,ga katangar ta Masa tsayi idan ya Fado zai iya karyewa.

Khairat Kuma tana ta lallabawa ko tsoro Bata ji ta samu Yar karamar bishiyar guava ta hau Samanta da kyar sabo da Bata iya sama ba,rufe ko Ina tayi da farin gyalenta har Fuskarta,lokacin Mus'af ya taka a hankali ya dirga lafiya cikin gidan,Sai ko Khairat ta canja murya katuwa irin ta maza, tace Azarailuuuuuuu......Miko min Gudumar Bakin karfen Nan.......... Mus'af sai ya daga Kai sama kawai ganin farin Kaya ya tabbatar malaika ne sai ya saki fitsari a wando, da sakin Gudawa fessss ta wando jiki na rawa ya Fadi kasa sumamme,Tattabara ta tashi sama ta gudu abinta,Farfadowa yayi ya sake ganin me farin Kaya a sama,sai luuuuu ya sake sumewa,Kafin ya farfado Khairat ta sauka ta gudu Daki,Yana Farfadowa ya mike ya tashi wando du Kashi da fitsari sai ya samu ya tattaka dake yaga mutuwa ya iya tsallaka katangar ya fada waje rijif,a Nan kashinsa ya tsage na hannu,kafa daya kuma yayi targade,Amma sabo da yaga mutuwa Haka ya fada motarsa ya koma Hotel a firgice.

Khairat kuwa Wanka ta fada Bedroom dinta tayi na tsarki Dana sabulu ta sake sabon kayan bacci ta koma dakin Hunaif tana dariya Bai San dariyar me takeyi ba,suna kwance sai ta Kama dariya tace wani Abu ta tuna kawai,Rungumeta yayi Yana shafa Boobs dinta masu matukar kyau da girma dai dai dasu har sukayi baccinsu Hunaif Bai San me ya faru ba.







AsmaBaffa
[10/18, 2:56 PM] Sis Asma: 🦚🦚ME MAGANI🦚🦚







66-70








Official







By
AsmaBaffa










Ga page naku fans
Maman Khalifa,Maman Ilham,Sumayya,Aysher Sumar,Maman Shaheeda,Amina Ibrahim,Mummy,Maman Aunty,Ummu Hanan,Rabi Marafa,Bbyluv,Maman Mashkur,Adabiyya Isah,Maman Aiman,Juwairiyyatu,Queen,Mardiyya Qaphoor,Rabiadobilkisu and Zulaihat.

Jinjina da Dunbin Godiya gareku masoyana
Sweet Mum, Queen of Shebah,Mmn Moustapha,Maman Humaira and Hadiza Hussain.








Mus'af da safe da wuri ya Kira Saddiqu na kauye ya bashi labarin me ya faru,Saddiqu yace ka dawo mu koma can kawai a sake maka wani hanyar Mafi sauki wacce zaka iya ba tare da an samu matsala.
Babu kunya Mus'af ya Kara tafiya kauyensu suka koma wurin malamin ya bashi Wanda za a sawa Hunaif a abinci,Malamin yace Dole fa ka daina fada da Hunaif,ya kamata ka nemeshi ku shirya tare da bashi Hakuri ta hakane kawai zaka samu damar Zuba Maaganin a abincinsa,Amma kana gaba dashi taya zaka Masa abinda kake so.
Dole Mus'af ya hakura tare da karbar maganin suka tafi.

Koda ya dawo Abuja Wurin Ummi ya wuce,Ummi tana kitchen yaran data dauka na Yan uwa suna zaune sai Assignment sukeyi,Ummi fara'arta ta fadada tare da yiwa Mus'af sannu da zuwa,Yana girmamata ya gaisheta tare da zama ya na Janta da hira suna hira, Mus'af yace Ummi Mun samu Sabani tare da Hunaif,Matarsa ce ta hada mu fada har nayi fushi na fada Masa Maganar da Bata Dace ba sabo da Nima na bashi haushi,Dan Allah ki tayani bashi hakuri wlh abinda na fada Masa ba Haka nake nufi ba,Dan kawai na kuntata Masa ne Sabo da yabi Bayan Khairat tayi min rashin mutunci.
Murmushi Ummi tayi kawai tare da Furta karka damu Zan bashi Baki zai hakura,Murna Mus'af yayi a ransa Yana ayyana mugun nufinsa da zai aiwatar a Kan Ummi da zuriarta Baki daya.
Ya Dade a gidan kafin daga bisani ya yayiwa Ummi Sallama ya tafi masaukinsa.

Sadiya kawar Khairat soyayya ta kullu tsakanin ta da Farouq abokin Hunaif,Yau ma suna tare yaje gidansu Yana fada Mata cewar Ya taba aure Amma sun rabu da matar tun da dadewa yanzu ma matar har tayi aure tuni a gidan wani Attajiri,Sadiya tace me ya rabaku? Farouq ya nisa sannan yace soyayya take da wasu mazan na waje,Bata da aiki sai chat da samari suna maganganun batsa,na kamata ba sau daya ba Amma taki dainawa,kawai Naga bazan iya Zama da ita ba muka rabu.
Sadiya tace Allah ya shirya abinda yake faruwa kenan yanzu Mata da dama da aurensu suna chat da samarin waje.

Khairat kwana biyu Ummi na kawo musu Abinci tace Dan Allah Ummi ta huta Haka zata dinga dafa abinci da kanta Bata Jin dadin Zama Haka Babu girke girke,Ummi ta kyale tace ba damuwa tayi tunda tana so din.
Hunaif ya dauki Hutu a wurin aiki abinsa kullum Yana gida,yau kwana na Uku Khairat gida yasha gyara ko Ina na sheki da kamshi tana Kitchen ta Gama shirya Dining tare da gyara kitchen din kawai Lemo take hadawa Wanda Bata Karasa ba,tana Juyawa a glass juck Hunaif ya dawo daga gidan Umminsa yaji mostsinta a kitchen,Sanye yake cikin kana Nan Kaya na gani na fada yasha kyau,Khairat doguwar Riga tasa me Hannun Vest light blue and White,ta gyara gashinta tare da kafe wani dauri da farin Gyale karami,Kyau tayi shi karshe, lokacin da Hunaif ya fita wasu kalar kayan ne a jikinta daban,yanzu ma yaga sabon tsari Kuma,tayi Kyau Hips din Nan kamar zai Fado,sabo da rigar ta fito Mata da sura sosai.
Kamshinsa da taji shi ya jawo hankalinta ta juyo,Sallama ya Mata ta amsa suna sakarwa Juna tsadajjen murmushinsu, sannu da Zuwa Khairat ta Furta a kunyace,ya Ummi? Tana Nan lfy tace a gaida ki,Ina amsawa cewar Khairat tana wani Murmushi me kayartawa.

Kasa jurewa Hunaif yayi sabo da yanda yake Jin

Please Login or Register in order to submit comment