Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a hannuna yake."

Juyawar da yayi ya shiga douche yasa ta dafe kai da hannu tana fad'in "ohhh, shikenan ta gama qare miki Khairat, kin saki jiki dayawa da yaronki."

"Zuby." wata zuciyar tace mata.

Dan haka kawai ta share ta tashi itama ta d'auki towel d'inta ta d'aura ta nufi douche d'in da wani sabon salo, yana tsaka da wankan tsarki yaga ta fad'o ciki, da sauri ya mike tsaye yana fad'in "ke lafiya, meye haka kuma?"

Bata kulashi ba sai towel d'in data cire ta jefoshi waje tayi tsaye tana kallonshi, kakkare jikinshi ya fara ita kuma ta d'an bugi qirjinshi tana fad'in "kaji rainin hankali, nan fa jiya kake min kuka da ihu a gidan nan, shine yanzu zaka wani rufe jiki, to me zan kalla? bayan daren jiya komai a hanuna yake ina sarrafashi."

Ya fahimci ramawa tayi dan haka yace "naji to Hajia, zaki iya tafiya idan na gama kin shigo."

"Tare zamuyi." ta fad'a da fara tsarkake gabanta.

Ya lura kawai Khairat ta sauya fiye da tunaninshi, dan haka baya da wani zab'i daya wuce ya saki jiki suyi wankan, saida suka gama na tsarki kafin Khairat ta had'e jikinsu ta dinga shek'a musu ruwa, ganin b'annar ruwan yayi yawa yasa ya kashe panpon tare da fad'in "to a ragawa an jima ko."

Towel d'inshi ya d'auka zai d'aura Khairat tayi saurin ja itama ta rufe jikinta, kallonta yayi yace "ki d'auko naki mana."

"Ba buk'ata." ta fad'a tana shirin fitowa daga ciki.

"Ai kuwa buk'atar ta taso." ya fad'a yana janyota.

"To tsaya kaga me zai faru."

Had'e k'ugunsu tayi waje d'aya ta rufesu da towel d'in sannan ta zura hannayenta a bayanshi mak'ala a wuyanshi, cire slipas d'inta tayi ta d'ora qafafunta akan nashi sannan tace "to muje."

Kallon juna suke sosai har suka isa d'aki, suna shiga ta zare towel d'in daga jikinshi ta rufe nata jikin, kashe wutar d'akin yayi danya samu damar saka kaya yana fad'in "duk tabi ta kalleni haka kawai."

"Me zan kalla a jikin gardi."

A cikin duhu ya lalubota, ita kuma saboda ba tayi tsammaninshi ba yasa tana jin ya cakumota ta saki qara, rufe mata baki yayi a kunne ya rad'a mata "waye gardin?"

Shiru tayi dan haka yasa ya tsunshi biyu ya tsamiki mazaunanta hakan yasa ta sake sakin qara, "zaki fad'a min ko saina..."

Cikin shagwab'a tace "nifa da kaina nake."

Sakinta yayi ya fara saka kaya cikin hanzari saboda kiran sallah da akayi, yana shiryawa ya fita itama ta shirya ta kabbara sallah, har gari ya fara haske sannan ya dawo lokacin ta fara karanta littafin Akhdari shi kawai take jira.

Yana zaunawa ta d'ora hannayenta akan cinyoyinshi ta fara biya karatun, dagata yayi daga jikinshi yace "ko mage ta shafa min lafiya wajen son jiki, a hakane za kiyi karatun?"

Cikin turo baki tace "kaima kana son jikine?"

"To wa yak'i banza." ya fad'a yana d'auke kanshi.

Bai ankara ba yaji ta finciko kanshi ta d'ora a cinyoyinta ta danna mashi qirjinta a fuska ta bud'a littafin tana fad'in "to saimu fara."

"Ke sakeni dallah, so kike ki kasheni?"

Sai lokacin ta kula ashe gaba d'aya qirjinta a fuskarshi yake, gyara mishi tayi amma bata bari ya d'aga kanshi ba, a haka ta biya karatunta harda wanda Ruk'ayya ta qara mata, ya jinjina mata sosai sannan ya d'ora mata wani, suna gamawa kuma ta d'auki littafi mai tsarki shima ta d'ora sannan qara dad'a mata wani, saida suka gama sannan ya dinga mata sharhi sosai akan abinda suka karanta, ta kuma fahimta tare da burin kiyaye na kiyayewa, aikata na aikatawa.

Sallamar Ruk'ayya sukaji ta kawo musu abin karyawarsu, yunk'urawa yayi zai tashi ta sake danne kanshi tace "meye haka? k'anwarka ce fa."

Ba yanda ya iya haka Ruk'ayya ta shigo ta samesu sai dai mamaki bai bar fuskarta ba, "ina kwananku?" ta fad'a tana kallonsu.

"Lafiya lau Ruk'ayya, kin tashi lafiya?" cewar Umar dakodako ganinta baya iya yi.

"Lafiya lau." ta fad'a a sanyaye.

Khairat kam sai wani shafar kansa take tana kallon fuskarshi ko Ruk'ayya ma bata kalla ba harta fita daga d'akin, tana ganin ta fita ta ture masa kai tare da fad'in "malam ni d'agani dallah."

Zaune yayi yace "dama bani na saki ba ai."

Ganin yau a babban tray aka kawo abin karin yasa Khairat bud'awa, soyayyen k'wai ne da dankalin turawa sai kuma flas d'in shayi da kayan had'inshi , Umar Faruk ta kalla tace "baby , dan Allah ka taimaka ka had'a min shayi."

Wani kallon yaushe kika haukace ya mata kafin yace "nine ma zan had'a miki?"

"Eh mana, to miye a ciki?"

"Akwai wani abu kam, kece fa mata ni kuma mijin, kuma nine zan had'a miki abin karyawa."

"To wai miye a ciki dan Allah? dama aure ba anayi bane dan a taimaki juna? kai miji ni kuma mata, yau na buk'aci taimakonka , gobe zaka iya buk'atar nawa taimakon, dama ai hakane rayuwa."

Kallonta yayi dan har ranshi yana tunanin sai tayi magana akan taimakon data masa a safiyar jiya, amma da yaji bata fad'i haka ba saiya tabbatar da abinda ta fad'a, da tace idan tayi taimako bata iya tuna ko fuskar wanda tama bare ta tuna me tayi, jinjina kai yayi ya matso domin had'a mata yace "to baby bara na had'a miki."

Murmushin ka rainani ta masa tana kallonshi yana had'awa, saida ya gama ya mika mata cup d'in ta karb'a tana fad'in "naga yanda kayi, kuma insha Allah gobe ni da kaina zan had'a maka."

"Au, dama baki iya bane?"

"Ban iya ba." ta fad'a tana kurbar tea d'in.

"Jan aiki." ya fad'a yana shirin had'awa kanshi shima.

Ba tare data kalleshi ba tace "ya taso maka?"

"Ya dai taso miki, kina mace baki iya had'a shayi ba? ina ga dafa abinci."

"To mema zai kaini dafa abincin? gidanmu masu aiki ne keyi, anan kuma Ruk'ayya ce da waccen matar."

"Au baki ma san sunanta ba?"

"Ban sani ba saboda baka fad'a min ba."

"Sunanta Saratu, matar yayana ce Abbakar, kuma Ruk'ayya da kike magana ai banan zata zauna ba kullum, itama za tayi aure taje gidan mijinta."

"Kafin lokacin kuma figaggiyar amaryarka zata dinga dafa mana."

Gyara zamanshi yayi yana fuskantarta yace "wai me yasa kike kiramin amarya da figaggiya? tunda muke ban tab'a jin kin kira sunanta ba sai figaggiya."

"Saboda nasan zaiyi wuya ace ka had'a mata biyu masu kumari, dole d'aya sai tafi d'aya, saboda ni nasan kaina 'yar duma duma ce shi yasa nake tunanin ita figaggiyar ce."

"Humm, Hajia rumdub'e kenan, wato ke gaki sarauniyar masu k'iba ko? to bari ki ganta zaki sha mamaki."

"Fad'i ka qara fad'i, ni Hajia ce, amma Hajia Khairat ba Hajia rumdub'e ba."

Hannu yasa ya juyo da kanta yace "wai da gaske Hajia ce ke?"

"Kana tamtama ne?" ta fad'a fuskarta ba yabo ba fallasa dan tunda yayi maganar amaryarshi ranta ya gama b'acewa.

"Ina mamaki ne, dan naga ku mata burinku da kunje qasa mai tsarki ku saka haure ta yanda da kunyi dariya zai fito yana walk'iya, amma ke naga babu ko d'aya a bakinki, ko dan kina yar zamani."


_Nima dai nace hud'u zan saka idan naje, oga yace na lullub'e duka hak'oran, wai magana ce ya mayar min😁_


Hararanshi tayi tace "meka d'aukeni ni, ko wace shekara nakan je nayi ziyara a qabarin manzo (S.A.W), sau d'aya na tab'a sakawa kuma na cire na siyar."

Da mamaki ya kalleta yace "siyarwa fa, rashin kud'i ki kayi?"

Cike da nuna rashin kulawa da rashin tabbas tace "na manta ko waye da kuma sunanshi, na kuma manta lokaci da wajen, amma dai a lokacin ina wajen wani biki kuma babu kud'i a jikina, kuma naga mai neman taimako kawai na ciresu guda biyu na bashi ya siyar."

Shayin hannunshi ya kurb'a yana kallonta, a haka har suka gama karin ita ta fara shiga wanka ta fito sannan ya shiga, koda ya fito ya sameta saye ta fito da kaya zata saka, bras ta ya d'auka yana kallo kafin yace "domin Allah kuna kyautawa , akan me kuke tauye wad'annan bayin Allah ta hanya saka musu wannan sasarin? ba zaku barsu su wataya ba."

Fizge kayarta tayi tana fad'in "bani nan sarkin kicihi, ina ruwanka to? wata matar ai ba zata kallu ba idan ba wannan."

"Amma ai ban dake, kefa ki dubi yanda kike." ya fad'a tare da janyota ya zame towel d'in jikinta, hannu yasa ya shafi qirjinta nata yana latsawa sannu sannu, wani caji yaji yana d'auka dan haka ya dinga lumshe ido yana fitar da numfashi sannu sannu, janye hannayenshi tayi ta fara k'ok'arin mak'ala bras, fizgeta yayi yace "wallahi ba zaki sakata ba haka kawai, barsu suma su wataya."

Yanda yayi maganar yasa ta d'auki rigarta ta saka kuma ta zauna mata daram, pant ta saka tare da siket duk yana kallo, wata tamfatsetsiyar sark'a ta d'auki tare da 'yan kunnenta ta mik'a mishi ta juya tana kallon madubi tace "ka saka min."

Cikin nutsuwa suka dinga kallon juna harya gama saka mata, hanckiciep (mouchoirs) d'in daya gani a saman coiffeuse ya d'auka ya janyota jikinshi, a hankali ya kaishi a bakinta zai gobe jan bakin data shafa, saurin gocewa tayi tana fad'in "a'a, miye haka?"

Tsaki yayi dole taja bakinta tayi shiru saboda ganin ya b'ata rai, tana ji tana gani ya goge jan bakin tare da girar data sha wahala wajen zanawa, juyawa tayi ta kalli kanta a madubi , lab'e baki tayi ta fashe da kukan shagwab'a harda bubbuga qafafu, wucewa yayi zai saka kayanshi yace "daga yau haka zaki dinga fita ba tare da ko d'igon kwalli ba."

Cak ta tsaya da kukanta ta matso kusa dashi ta koma Khairat d'inta tace "kai a wa zaka fad'a min yanda zan dinga fita? fuskar dana sakar maka na kwana biyu shine har zaka rainani haka, ko kuma dan kasan komai a tare dani, to wannan dama shine dalilin da yasa naki yarda ka kusanceni, dan nasan alfahari za kayi da hakan."

Damtsenta ya fizgo da k'arfi ya had'ata da drower kayan ya matsa gaf da ita fuskar nan a had'e yace "ni a mijinki kuma mai iko dake, ki dinga kama harshenki, dan ba kowace magana Umar Faruk ke hak'urin jinta ba, yanzu nan sai kiyi nadama."

Idonta ne sukayi ja suna neman kawo k'walla , cikin hassala tace "dallah ni sakeni, nak'i na kama bakin nawa naga me za kayi, kawai mutum dan ka samu dama shine kake neman rainani, wallahi saina d'aureka idan ka qara tab'a lafiyar jikina haka."

Hankad'ata yayi saman gado ta fad'a yana fad'in "idan kin d'aureni ki hana nayi numfashi."

Tasowa tayi daga kan gadon ganin ya saka dogon wandonshi zai saka belt, karb'a tayi ta fara mak'ala mishi belt d'in idonta qasa tak'i kallonshi, shi kuma ya kafeta da ido yana kallon hawayen dake barazanar zubowa qasa, duk da masifa ce a ranta amma bata fatan duk wani abu da zai lalata mata shiri, musamman na tafiyarsu Germany, zafin da take ji a zuciyarta karuwa kawai yake, maganar amaryarshi ta tsaya mata a rai, tunani kawai take yanzu idan amaryar tazo duk wannan abinda yake mata dainawa zaiyi, kuma zai bud'a sabon shafin soyayya shida amaryarsa , tana cikin balla maballan rigarshi hawayen da take boyewa suka zubo, da sauri ta daga idonta ta kalleshi saboda ganin yayi saurin tara hannunshi suka zuba akai, kallon kallo suka shiga yiwa juna, wasu hawayen suka qara gangaro mata yasa hannayeshi ya shareta mata, tallabo fuskarta yayi yana kallon idonta danshi a tunaninshi fad'an da sukayi ne yanzun, kai ya girgiza mata tare da cewa,

"In dai ina da rai, hawayenki ba zasu sake zuba ba tare dana taresu ba, basu da farashi a duniya da zai iya fansarsu, dan Allah Khairat kiyi hak'uri idan har saboda abinda nayi yanzu ne kike kuka, haka kawai naji bana son zubar hawayen nan naki , domin kamar a birnin zuciyata suke sauka, ki share hawayenki, ni Umar Faruk nayi alk'awari daga yau daga kuma yanzu, ba zan sake b'ata min rai ba da har zaisa ki zubar da hawayenki, kinji?" ya fad'a a raunane.

Kallonshi kawai take amma ta kasa gasgata abinda kunnuwanta da ke jiyo mata hakama abinda idonta ke gane mata, shirun da tayi yasa ya kama kunnuwanshi alamar ban hak'uri ya shagwab'e fuska yace "kiyi hak'uri mana Hajia Khairat."

Nanma shiru ba amsa, mafita d'aya ta rage masa dan haka ya birkita idonshi yayi irin jirgen kallon nan da za kaga kamar ba kai mutum ke kallo ba amma kuma kai d'in yake kallo (kallon gora) ya zuro harshenshi waje ya mata gwalo sannan yace "dan Allah ki yafe min Hajia rumdub'e, wallahi ba zan qara ba, idan na sake ki min bulala."

Yanda yayi wani iri da kuma maganar yasa Khairat bushewa da dariya tana girgiza kai, hannu ta kai ta bugi qirjinshi tare da kwance akan qirjin nashi tana ci gaba da dariya, shi kuma lek'a fuskarta yayi yana kallon kyakyawar fuskarta, ganin yanda dariya ya mata kyau amma sai dai kuma bata cika dariyar ba saboda miskilanci irin nata , kud'urawa yayi a ransa dole ya dinga sakata dariya koda basu tare, da haka kuma ta 'karasa shiryashi harda saka mishi takalma qafa ciki da agogo sannan kowa ya d'auki jakarshi suka fita tare.

Hannunshi makale da nata hannun suka shiga d'akin iyayensu suna gaishe dasu, da farko yaso raba hannayen nasu amma saita cije ta sake matse hannunshi tace "ai kai ka fara."

A haka suka shiga d'akin Mama rumgumewar da Khairat tama Mama yasa suka raba hannayensu , gaisawa sukayi sosai kafin suka fito, Ruk'ayya dake bayan Mama ce tace "ikon Allah, ko yaushe yah Umar ya lalace haka?"

"Lalacewa kuma Ruk'ayya? matarshi ce fa." cewar Mama.

Ruk'ayya ce tace "haba Mama ya rage kunya yanzu, dafa na shiga d'akinsu kwance na sameshi akan cinyarta ita kuma tana wani shafashi."

"Alhamdulillah, saimu gode Allah tunda Allah ya daidaita tsakaninsu, ko kin manta lokacin baya daya wuce itace ta zabga mishi mari? kina ganin da akwai irin wannan shak'uwar ta yanzu da haka ta faru? dan haka kija bakinki kiyi shiru, kuma nan gaba idan kika kai abincin ko sun baki izinin shiga ki d'an k'ara b'ata lokaci kafin ki shiga."

A d'akin Baba ma gaisawa sukayi sosai yayin da yayi farin cikin ganinsu tare, ba kamar sauran yan gidan ba da suke ganin ya canja sosai.

_Haka rayuwa take dama, da iyayenta zasu ganta a yanzu za suyi farin ciki sosai na ganin ta shiryu , yayin da ku kuma kuke ganin d'anku tashi tarbiyar zata watse._

K'ok'arin hawa mashin d'inshi ya fara kawai Khairat ta janyo hannunshi ta mika mishi makullin mota tace "muje, kai zaka tuk'a matarka yau."

"A'a, kije kawai." ya fad'a ba yabo ba fallasa.

Ta fahimci me yake nufi dan haka tace "to sai dai muje akan mashin d'in."

"Akan me?"

"Akan yau tare da mijina nake so mu tafi gurin aiki."

Shiru yayi yana tunani kafin ya karb'i makulli yace "muje to."

Tare suka fita bayan ya bud'e itama ta bud'e ta zauna mazaunin mai zaman banza sannan shima ya shiga ya tayar suka wuce, jinshi yake duk ba dad'i amma hirar da take janshi da ita yasa ya manta komai suka ci gaba da farin cikinsu har suka isa wajen, da gudu passinger ya bud'e mazaunin matuk'in , amma ganin Umar Faruk yasa yayi tsaye yana gaisheshi, da sauri Khairat ta zagayo tana fad'in "yanzu a hakane zaka gaishe da mijina, ai dai ka rusuna shima kamar yanda kake min."

Zubewa yaje yayi Umar Faruk ya rik'eshi yace yaje kawai, cikin shagwab'a ta sake mak'ala hannayensu har suka shiga ciki mutane na kwasar gaisuwa, yana kawowa mazauninshi ta saki hannunshi ita kuma tayi nata office d'in zuciyarta cike da mamaki da tambayoyin me yasa ta zama haka, me kuma yasa ta sauya haka, akan kuma wani dalili take sakin jikinta haka da Umar Faruk, amsar dai d'aya ce kawai kar Zuby ta shigo ta k'waceshi ita kad'ai, to amma akan me zata damu da kar a rabasu, *sonshi kike mana* a cewar wata zuciyar amma sai tace sam ba haka bane, rainine kawai bata so.


*13:30*, Khairat ta fito zata koma gida, Umar Faruk na ganinta a ranshi yace "dole nayi wani akan aikin nan nata, kullum a wannan lokacin take komawa gida."

Maganar data mishi ce ta dawo da tunaninshi "baby, ni zan wuce gida a taxi."

Hannu yasa zai fito da makullin motar yana fad'in "a'a kije a taxi, ga makullin, ni saina zo tare da Ishaq."

"Ka barshi kawai, aita zama taka."

Tana fad'a ta bar wajen ya bita da kallo shi kuma, taxi ta d'auka ta mayar da ita gida, yau ma Ruk'ayya ce ta sake d'ora mata karatu bayan sunci abincin rana , da yamma kuma tana jin ana hayaniya gidan amma data tabbatar na tarban amaryane duk sai mutanen gidan suka dinga bata haushi, a haka ta zauna abinta har *18:30* Umar Faruk ya dawo shima.

_Ma chΓ©rie Hakeema Allah ya baki lafiya._πŸ‘πŸ˜”

_Kuna ganin za kuwa a kawo amaryar nan lafiya_???

*Dan Allah duk mai neman Jihadi ya dinga nema a grp, wani ko page d'aya ya rasa saiya bini private, pls ku fahimceni.*
06/08/2019 Γ  00:06 - Meerahgee❀: πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘
*JIHADI*
_Umar faruk_
πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘

_NA_

_SAMIRA HAROUNA_


_DEDICATED TO_

*MA FAMILLE*

πŸ‡ΈπŸ‡¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_πŸ€œπŸ€›


_Bismmilahir-rahman-rahim_


3⃣2⃣


Wanka ya shiga ba tare da sun kula juna ba, saida ya shiga sannan ta tuna da tsarinta, tashi tayi yanzu ma ta fito mashi da wata watsetsiyar shadda fara qal da alama bai tab'a sakata ba, takalma agogo ta fito dasu tare da hula bak'ak'e, tana gamawa ya shigo yana tsane ruwan jikinshi, karb'ar towel d'in tayi ta fara goge masa shi kuma yana kallonta yana tunanin kodai tana da aljanu, a haka ta gama shiryashi tsaf dashi yau ma ta d'aukesu selfie sannan ya fita zuwa masallaci, harya fita ya kuma dawowa yace "wannan shirin fa na miye?"

"Ba amaryarka zata zo ba anjima." ta fad'a tana kunburo baki.

Murmushi kawai yayi ya fita zuciyarshi na qara kamuwa da qaunarta, ana kiran sallah itama tayi sallah sannan ta shiga wanka ta shirya cikin riga da siket masu shegen kyau na kantie sun fito mata da komai a fili, kwalliya tayi sosai tana gamawa kuma ta mayar da sallah isha'i da ake kiran, harta gama ta zauna akan kujera amma bai dawo ba, ranta na tafarfasa haushi ya gama isarta tunaninta ko yana can da motarta ma ya tafi d'aukar figaggiyar amaryarshi.


***************

Tanti Ma'u ce ta tisa Zuby gaba ta bata wani kullin magani tace "wannan wanka za kiyi dashi na tsawon kwana uku, wannan kuma kisan hanyar da za kibi Umar Faruk yaci a abinci, wannan kuma na tsinnaniyar matarshi ce, a abinsha zaki zuba matashi."

"Amma Mama duk na miye wannan? nifa tsoro nake ji."

"Ke can dallah, wannan da kinyi aiki dashi, to ke zai dinga gani da daraja , ita kuma ta fita a ranshi, wannan kuma idan yaci a abinci, to zaki malleshi ne sai yanda ki kayi dashi, wannan kuma da tasha ita kuma, to ba haihuwa a gidan Umar Faruk har saita mutu."

"Yawwa Mama na gode sosai, zanyi maganin shegiyar."

***************


Umar Faruk kuma yana can ya tura abokananshi d'aukar Zuby amma yana k'ofar gida tare da Ishaq, ana cikin haka an kawo amarya suka hallaro, nanfa aka fara hayaniya aka shiga da amarya aka bud'e d'akinta aka zurata ciki, saida aka gama bidi'o'i da kwanjil kwanjil sannan mutane aka fara watsewa, anan yan uwan Zuby suka sake bata wasu sinadaran na yak'ar Khairat danta cinye gida, yayin da Zabba'u take addu'ar Allah ya had'ata da Khairat a tsakar gida ta rama marinta.

Ganin har zasu tafi bata fito ba yasa suka dinga d'ura mata ashar suna habaici iri iri had'e da kiranta karuwa, to nidai lek'awa nayi d'akin Khairat d'in naga tana jinsu kuma tayi shiru.

πŸ˜‚ _Kun sanfa mutuniyar akwai son casu, can na hangota kwance akan kujera ta danne kunnuwa da masub'urb'ud'ar sauti tana holewarta._

Haka dai aka watse aka bar amarya da ita da halinta, sai kusan 22:45 Umar Faruk ango ya shigo, kai tsaye d'akin amarya ya nufa inda ya zuro k'eyarta gaba izuwa d'akin amarya danya ja musu kunneπŸ˜‚, tun a labule Khairat ta hangi tahowarshi hakan yasa ta cire abin sauraron ta aje, yana bud'e labulen tare da sallama tayi saurin fad'awa jikinshi tare da fad'in "sannu da zuwa."

"Sannu." ya fad'a a wahalce saboda k'amshin turarenta ya birkita mishi lissafi.

Hannunshi ta kamo suka qarasa shiga ta zaunar dashi akan kujera tare da zama akan cinyoyinshi ta sagala hannunta ta wuyanshi, cike da kissa tace "ka tafi ka barni kana can wajen amaryarka, tun yanzu harna fara kewarka."

Saida ya sumbaci nonuwanta dake barazanar fitowa daga rigarta kafin ya lumshe ido yace "da gaske? ashe dama za kiyi kewata?"

"Eh mana." ta fad'a tana qara bank'aro gabanta.

_Hum😎 duk wacce taso ai ita take zama banza a wajen miji._

Yatsar hannunta tasa tana shafa gefan fuskarshi ta cije leb'e tana wani kakkashe masa ido tare da d'an jujjuya mazaunanta akan cinyoyinshi, hakan kuma yasa take tsokano babbar harkar daga qasaπŸ˜‚, ido Umar Faruk ya rufe kamar zai fashe da kuka yana fad'in "wayyo ni Ummaru na shiga uku, Khairat kasheni za kiyi fa wallahi."

Matseta yayi a jikinshi ya tusa kanshi a mamanta dansu suka fi d'aukar hankalinshi, itama matse kanshi tayi tana mishi cakulkuli tana fad'in "kana mutuwa zan sake dawo da kai ai, dan yanzu na fara jin dad'in rayuwata da kai."

"Kun gama iskanci na tafi, ko kuma da saura?"

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

_Wa yayi maganar nan fan's_? nasan kowa zaice Zuby.

Da sauri Umar Faruk ya kalli Zuby dake tsaye yama manta da ita harga Allah, "inna lillahi." ya fad'a tare da d'aga Khairat daga jikinshi ya mayar da ita ta zauna gefenshi ya zura hannu ya janyo hannun Zuby ya zaunar da ita d'aya gefenshi.

Saida ya saci kallon Zuby tare da saisaita nutsuwarsa kafin yayi gyaran murya ya fara da " *KHAIRAT*."

"Na'am baby." ta fad'a da dafa kafad'arsa, dan tunda ta sauke idonta akan Zuby ta fahimci akwai tazara a tsakaninsu mai yawa.

"Ga Zubeida, k'anwarki, kuma ina fata zan samu had'in kanku domin ku fahimceni na fahimceku, dan ta hakane zamu samu zaman lafiya da kwanciyar hankali, Khairat, kece babba, dan haka akwai buk'atar ki kama girmanki ta yanda zaku zauna lafiya, duk da bamu jima tare ba, amma nasan kin fahimci ni ba mutum bane mai son hayaniya da tashin hankali, kamar yanda dukanku kun sanni bana d'aukan raini da rashin hankali, dan haka ina so kowace ta tsaya matsayinta, bana so naga ko naji raini a tsakaninku bare har yakai ga sa in sa ya had'aku wata rana, ina fata kin fahimceni?"

Ajiyar zuciya ta sauke ta kalli Zuby tace "Allah sarki, wannan itace Zuby? karka damu baby, insha Allah ba zaka tab'a samun matsala daga gareni ba, kuma zan d'auketa kamar k'aramar k'anwata dan dama bana da kowa."

"To da kyau, haka nake son ji dama."

"Saike Zubeida, wannan itace Khairat kuma tana gaba dake a shekaru dama kasancewa matata, buk'atata a gareki shine ki kama kanki kema sannan ki d'auketa a matsayin yayarki, nasan Khairat, bata da hayaniya da tashin hankali, dan haka nake rokon da ki kiyaye duk wani abinda zai kawo tashin hankali a tsakaninku, Zubeida a sanin sanin dana miki ke ma...."

"Ni masifafiyar ce? ai tun tuni daka fito sak ka fad'a min, da kace kasanta ita ba mai hayaniya bace, kenan nice mai hayaniya? yah Umar wai yaushe ka canza ne haka? da fari ka kirani kuma kazo kuna karuwanci a gabana, amma kuma bai isheka ba shine kake fad'a min matarka ba mai hayaniya bace, to naji saika barni da hayaniyata ni."

Kallon Khairat tayi tace "ke kuma, karma kiji dad'i saboda kinji yace na d'aukeki a yayata ke kuma har kike jin dad'i, wallahi bani bake kuma bana da had'i dake da har zaki zama yar uwata, kuma ki sani tashin hankali masifa da bala'i, yanzu kika fara ganinsu cikin gidan nan, dan ba zan tab'a yarda nayi kishi da karuwa ba."

A hassale Umar Faruk ya mik'e zaiyi magana Khairat ta rik'e hannunshi

Please Login or Register in order to submit comment