Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta ce mijinki bai dawo ba har yanzu

Aisha ta ce au bayanan ashe, ni banma sani ba

Haseena ta kalli Aisha a ganinta Aisha ta raina mata hankali amma ta fuske

"Jiya dakinki fa ya shiga zai kwana bansan dalilin daya sa ya fito ba"

Aisha murmushi ta yi ba ta ce komai ba, Haseena ta galla mata harara

Wizzy da Don na tafiya a cikin mota suna tattaunawa

"Ina fada maka wallahi ban taba gamo da sihirtachcen breast ba irin na Aisha, na tsinci kaina a wani yanayi"

Wizzy ya ce baka maganar Haseena kamar yadda kake maganar Aisha da alamu kana sonta kenan

"To nima dai ban sani ba"

Wizzy ya yi murmushi suka cigaba da hirarsu

Haseena hankslinta ya tashi ganin dare ya yi Don bai dawo ba, zama ta yi a falo tana jiransa har bachci ya kamata, bata farka ba sai da safe, hankalinta ya kara tashi da ta ga har yanzu babu Don

Ta dauki waya tana kiransa amma baya amsawa daga baya ya koma kashewa, wasa wasa Don ya jera kwana hudu bai dawo ba, ita Aisha dadi ta ji, tana fadi a zuciyarta dama ya kara sati daya, amma tana amfani da kayan matan da Aunty Rasheeda ta kawo mata don kullum saita kira ta a waya fin sau goma akan amfani da magungunar

Haseena har ramewa ta yi tsananin tashin hankali, da misalin karfe goma na dare Hasesna zaune a falo ta yi tagumi tana tunanin irin zuciyar Don sai gashi ya shugo kamar yadda ya saba shugowa kullum babu sallama, ya tsaya yana kallanta

Tashi tayi da sauri ta je ta rungume shi, ta fashe da kuka

"Haba mijina miye amfanin wannan hukuncin da ka yi min, so kake na yi hauka, ba za ka gane ina sonka ba kamar na kashe kaina"

Ta cigaba da kuka yana aikin shafar gadon bayanta"

Don ya dauki Haseena cak ya kai ta daki ya dire ta kan gado, fadawa kanta ya yi, ta yi dai dai da ido tana murmushi

"I miss you baby"

"Me too my dear"

Shafa masa kai take yi, tana sosa masa kunne

"Ka sauka, I want to suck you"

Sauka ya yi daga kanta, ta shiga cire masa kaya, bayan ta gama cire masa saita cire nata, nan suka fara shafa juna suna murmushi

Ta ce "you are so sweet mijina"


"Kema kina da dadi"

Dariya ta yi ta kamo banana🍌ta shiga sucking cikin salo da kwarewa, sai wani sauti yake yi "oh ahh, wayyo" janye kanta ya yi da sauri ya tura ta kan gado ya haye kanta ya fara samawa kansa natsuwa


Aisha yau da wuri ta yi bachci bama tasan Don ya dawowa ba sai data fara jijo ihun Haseena (wayyo mijina, kana da dadi, kana kai min labari, karka daina, ka cigaba da chachchaka ta)

Aisha ta tabe baki "har da wani chachchaka kenan, kenan ya dawo"

Kasa komawa bachci ta yi saboda ihun Haseena, sai wurin karfe daya sannan Aisha ta samu ta yi bachci


Washegari Aisha bayan tayi sallahn asuba ta koma ta kwanta

Haseena rungume da Don ta baya, ta rataye hannunta ta baya tana shafar kirjinsa

Ya juyo yana kallan ta "yanzu yunwa nake ji Baby

"To baga ni ba"

"A'a ni ba Gindi zanci ba yanzu, abinci nake so"

Murmushi ta yi "to bari na je na na sami yer uwata mu shiga kitchen ko"

Murmushi kawai ya yi ya ja hancinta, sai ta manna masa kiss a kumatu ta fita ya bita da kallo yana murmushi

Haseena dakin Aisha ta je ta same ta tana bachci, sunanta ta kira Aisha ta farka

"Aunty ina kwana"

"Lafiya lau Aisha, Oga yana jin yunwa, muje kitchen mu hada masa breakfast"

"To Aunty"

Aisha ta tashi suka fita, suna zuwa falo suka samu Don zaune yana hada shisha, Aisha ta dukar da kai kasa

"Ina kwana"

Ya dago ya kalleta "lafiya lau" suka dauki hanyar kitchen bin bayansu ya yi da kallo yana kallan yadda duwaiwukan Aisha ke sama yana kasa, rike banana🍌 ya yi ya rike jin yana motsi, ya sudde labban shi na kasa, fadi yake a zuciyasa "alkur'an yau sai na ciki" ya cigaba da hada shishan sa

Haseena da Aisha suka shiga kitchen suka yi shawaran su girka Indomie hade da Arish da kifin gwangwani, bayan sun gama suka soya doya da kwai sannan suka yi kunun quaker oats daya ji madarar ruwa, Haseena dai tana sa ido sosai tana koyan yadda Aisha ke yin girkin, bayan sun gama suka je suka jera a dining, sannan Haseena ta je falo ta sami Don, "breakfast is ready"

"Ok" ya fada gami da zukar shishan sa ya busar da hayakin, Haseena ta zauna gefensa ta amsa shishar ta fara sha, ya kalle ta

"Dama kina shan shisha?"

"Sosai kuwa" ta kara zuka ta fitar da hayakin ta hanci

"Eh lallai ke yer hannu ce, amma bana so na kara ganinki kina sha" ya amshe shishan daga hannunta

"Meyasa?"

"Bana son mata ta na shan shisha, mata ta nada banbanci da matan bariki"

Shugowa Aisha ta yi zata wuce dakinta Don ya bita da kallo wani sha'awarta na fisgarsa, Haseena ta katse shi. "Muje ka yi breakfast ko"

Ya mike "to muje"

Suka jera suka tafi, zama suka yi a dining Haseena ta shiga serving dinsa

"Kira Aisha tazo ta ci abinci"

Bata rai ta yi "ai tana sane, zata ci ai"

"Ina son na dinga cin abinci ina kallan matana ne, jeki kirata bana son wani magana"

Haseena tashi ta yi cikin fushi ta je dakin Aisha ta same ta ta fito wanka

"Aunty yadai?"

Fuskar Haseena babu annuri ta ce yana kiranki a dining

Sai ta juya ta fita, Aisha ko oho, ta bude durowanta ta dakko doguwar riga ta zira sannan ta fita

Haseena tana dawowa Dining Don ya tambaye ta Aisha "gata nan zuwa"

Suka cigaba da cin abinci can sai ga Aisha ta karaso kanta a sunkuye "gani"

Ya dago ya kalle ta sannan ya nuna mata wurin zama "zauna ki ci abinci"

Babu musu Aisha ta zauna ta shiga serving kanta, Don sai satar kallonta yake yi, Haseena ta kula da kallon Aisha da yake yi ta dakatar dashi

"Baby feed me"

Murmushi ya yi ya debi abinci ya bata akan idon Aisha, Aisha ji ta yi zuciyarta ya mata zafi bata san dalili ba sai ta fuske, Haseena murmushi ta yi tana kallan Aisha, Don ya debi abinci ya kai saitin bakin Aisha, Haseena ta zaro ido, Aisha tsayawa ta yi tana kallan abincin, Don ya yi murmushi

"Amsa mana" Aisha ta bude baki a hankali ya saka mata ta amsa

"Yauwa ko kefa"

Aisha ta kalli Haseena, Haseena ji ta yi kamar ta zuba uban ihu amma ta jure

"Oyaaa is my turn now, feed me" Don ya fada cikin nishadi, da sauri Haseena ta debo ta bashi ya amsa "thank you" ta kawo bakinta dai dai na Don sai ya yi mata Kiss "wow"

Aisha takara jin ba dadi a zuciyarta, ta fara jin kamar ta tashi ta bar wurin, Don ya juyo gareta "saura ke, feed me"

Haseena ta hada rai, hannun Aisha na rawa ta debo abinci a cokali ta kai saitin bakin Don, ya karba yana murmushi "thanks Dear"

Haseena ta sake cokalin hannunta tsabar rikicewa

Don ya ce saura Kiss, Aisha ta dukar da kanta cikin kunya, girgiza kai ta yi alamun a'a

"Bangane A'a ba, ki jure kimin kiss". Ya turo bakinshi wurin nata, ta tashi da sauri tabar Dining din, Haseena tai karamin dariya tana toshe baki, Don haushi ya cika masa zuciya

Haseena ta ce a zuciyarta "Aisha ina son haka, ki yi ta bani damar lashe zuciyarsa ni kadai"

Aisha ta shugo daki da sauri ta zauna bakin gado tana ajiyar zuciya, ta dafe kirji "meyasa Aisha, kin manta da nasihar Aunty Rasheeda ne, mijinki ne fa, kiyi masa duk abin da yake bukata"

"A'a ba zan iya ba, banda wannan jarumtar"

Haseena jan Don daki ta yi ta shiga kwantar masa da hankali da mantar dashi abin daya faru

Aisha bata kara fitowa ba sai da azahar, data shugo falo bata ga kowa ba saita shiga kitchen ta dafa shinkafa da miyan stew da Kaza, ta yayyanka kayan salad sannan ta yi abarba juice, data gama ta kai komai Dining sannan ta dawo ta shiga gyara ko'ina, ta fesa air freshener da turaren wuta, wani kamshi mai dadi ya gauraye, bayan ta ci abinci ta je daki ta sha magungunar mata sannan ta kwanta

Haseena da Don kankame da juna bachci suke yi sai wuraren karfe magriba sannan Don ya farka, Haseena itama ta farka, murmushi suka yiwa junansu

"Baby yunwa nake ji"

"Ai nasan dama dole zaka yi maganar abinci, ka yi kokari ma tunda safe fa"

"Yanzu zaki je ki tashi yer uwarki kenan ku shiga kitchen"

Ta bata rai "nifa na iya girki yanzu, ni da kaina zanyi maka"

"Karfa ki bata min rai irin rannan"

Tai murmushi "hakama ba zai faru ba" ya dan ja hancinta, ta dan yi kukan shagwaba

"Mene ne"

"Nono na ke min kaikayi"

"Na sosa miki"

Ta daga masa gira tana murmushi

Sa hannu ya yi yana murza kan nonon, sai wani kara take yi (ahh, wash, kasha min)

Yasa bakin sa yana tsotsa, gabadaya ta rikice, yasa hannunsa a gabanta yana shafawa "Baby kin jike sosai, ko kina son naci ne"

"Eh kaci ni Baby"

"To bude da kyau"

"Yauwa"

Don tashi ya yi ya shiga bayi ya watsa ruwa ya fito, Haseena itama ta tashi ta shiga bayi

Don gajeran wando kawai ya saka ya fito sannan ya fita yabar dakin, dakin Aisha ya wuce, ya sameta kan sallaya tana wuridi, ya dan tsaya yana jiran ta idar, gani ya yi kamar tana bata masa lokaci yasa yace

Ke na gaji tashi yunwa nake ji

Babu shiri ta tashi ganin daga shi sai gajeran wando yasa ta juya da sauri, murmushi ya yi ya rungume ta ta baya, yana goga mata banana 🍌, tsoro ya fara kamata, jikinta ya fara rawa, juyo da ita ya yi yana fuskantar fuskanta yana yer murmushi

"Kinsan Allah wallahi yau sai na ci, don haka ki shirya ma"

Bakinta na rawa na gama abinci yana Dining

wani farin ciki ya ziyarce shi, ya banbare daga jikinta

"Wow, wallahi sai yasa kike birgeni, ok to muje ki yi serving dina"

Babu musu ta bishi suka je har Dining, ya zauna, tana serving dinshi yana binta da kallo kamar ya cinye ta, har lasar lebansa yake yi

Haseena ce ta karaso cikin bacin rai, tana ganin Aisha na serving din Don, gabanta ya fadi ta ce a zuciyarta "na shiga uku" dakyar ta iya control din zuciyarta

"Sis Aisha sannu da aiki, ashe ma kin gama girkin"

"Eh aunty na gama"

Haseena ta zauna Aisha zata wuce Don ya kirata cikin tsawa

"Ina zaki je"

"Daki na"

"Abincin fa?"

"Na ci nawa"

Haseena ta ce kasan kanwar tawa bata son hayaniya, kawai ka barta ta tafi, ko kanwata, ta kalli Aisha

Aisha ta wuce bata ce komai ba, Don ransa ya bace sosai, yaso Aisha ta zauna yana cin abinci yana kallanta, karan kanshi bai san meyasa ya damu da Aisha ba, Haseena kuwa murmushi ta yi ta ce a zuciyarta "Aisha kina min yadda nake so"

Haseena ta shiga bawa Don abinci a baki shima yana bata

Aisha kayan bachci ta saka riga da wando masu tsantsi ta yi kwanciyarta ta lullube da bargo ba da dadewa ba bachci ya kamata

Bayan Don da Haseena sun gama cin abinci suka wuce daki, Romance dinsa ta shiga yi ya janye jikinsa

"Baby ya dai?"

"Sai da safe"

Ta zaro ido cike da tsoro "Bangane sai da safe ba"

"Hausa nayi miki ba wani yare ba"

Bai jira yaji me zata ce ba ya fice abinshi, wani bakin ciki ya tsaya mata a wuya, safa da marwa ta shiga yi tana neman mafita

Dakin Aisha ya shiga ya sameta tayi nisa a bachci, karasawa ya yi ya tsaya yana kallan fuskarta, hadiye miyau ya yi, sanya hannunsa ya yi ya yaye bargon da take lullube dashi, rigar ta na bachci ya dan daga, cibiyarta ya fito, a take Don ya ji banana 🍌 ya mike zurrrr, ya hau kan gadon ya durkusa a gefenta, kai bakinshi yayi dai dai cibiyarta ya fara lasa

Bude ido Aisha ta yi, tana ganinshi ta firgita, tashi zaune ta yi, rungumarta ya yi yana wani nishi dakyar

Haseena a hankali tazo ta tsaya kofar dakin Aisha ta tasa kunne

Aisha tsoro ya kamata, jikinta ya fara ruwa

"Meyasa kike min hakane, kina yi kamar bakya sona, ki bani soyayya, shi nake bukata a yanzu" dakyar ya furta

Aisha ta rufe ido gam, hawaye ya fara fita daga idanunta, boturan rigar bachcinta ya babballa, bata saka brezia ba "wow" ya furta

Kwantar da ita ya yi ya shiga matse su yana tsotso kamar ya samu sweet, tana jurewa da farko sai ta fara kuka kasa kasa

Hankalin Haseena ya tashi, ta dafe kirji

"Na shiga uku"

Don sa hannu ya yi zai cire wandon, Aisha ta rike alamu bata so ya gano mata matantaka, kama hannayenta ya yi ya rike da hannu daya sannan ya janye wandan zuwa kasa, saita fara hade cinyoyinta tana boye matantaka

"Kin san Allah, to wallahi sai nayi, gwara ma ki saki jiki, ki daina wani munafurci kamar baki san komai ba"

Cire gajeran wandan sa ya yi sannan yasa hannunsa biyu ya ware cinyoyinta, wani irin shigarta ya yi da karfi kamar yadda ya saba, baiyi tunanin virgin ba ce, wani ihu ta yi sosai da yasa Haseena ta zaro ido,


Don ya rikice gabadaya duk yawan matan daya sani a duniya bai taba cin karo da ni'ima irin na Aisha ba, bai ma san tana kuka ba, ta kira Dadinta, ta kira Mummy har Sunan Aunty Rasheeda ta kira amma babu wanda ya kawo mata dauki, Don ya fita haiyacinsa gabadaya, gashi da dade, yana daukar tsawon lokaci yana abu daya, yana kawowa yafi a girka

Aisha ta galabaita gabadaya, ta ji azabar da tunda ta zo duniya bata taba ji ba, tun tana kuka tazo ta salula, hawaye kawai ke fitowa daga idanunta, shi kuwa sai kara daga kafarta sama yake yi yana chachchaka, a lokacin daya samu nutsuwa kwanciya ya yi a jikinta yana nishi dakyar yana kara samun natsuwa

Zubewa Haseena ta yi a wurin tana kuka kasa kasa

Sauka ya yi daga jikinta ya shiga kallan fuskarta, idonta a rufe amma hawaye na fita, jawota ya yi jikinsa ya rungumeta, yakai bakinsa dai dai kunnanta

"Kin yi min kyautar da babu wata mace a duniya data taba yi min, kin samu wani gurbi a zuciyata da babu wata machce da zata kara samun wannan matsayin, ina alfahari dake matata, kuma ina godiya da mutuncinki da kika adana kika kawo min"

Kallansa ya koma jikinta da zanin gadon daya bace da jini

Tashi ya yi yaje bayi ya hada ruwan zafi sannan ya dawo ya cincibeta, ya tsaya yana kallan fuskarta, har yanzu idonta a rufe, wani kaunarta ya ji yana ratsa zuciyarsa, sa harshensa ya yi ya shiga lashe hawayenta sannan ya kaita bayi, ya tsomata a cikin ruwan zafin, shima shiga ya yi ya rungumeta yana mata tsarki, bayan ya gama mata duk abin daya dace ya kara daukar ta kamar jinjira ya kawota daki ya dire ta kan gado, rungume ta ya yi kamar za'a kwace ta, sannan ya lullube su

Haseena ta yi kukanta me isanta sannan ta koma dakinta ta kwanta, dakyar bachci ya sace ta

Aisha bata ji dadin yadda Don ya rungumeta ba, sai radadi take kara ji, dakyar bachci ya kwashe ta, Don shima bada dadewa ba ya yi bachci bai tashi ba sai wurin karfe daya da rabi, nan ma lalube ya fara yi

Aisha ta farka a tsorace, idanunta sunyi jawur, nan ya shiga matsa mata breast yana sumbatar ta, alamu ta gani yana kokarin wucewa

"Ka yi hakuri, zafi nake ji" ta fada muryarta na rawa

Ya kai bakinsa dai dai kunnanta "ki taimaka min matata, a haka zan gogar dake, ina so ki saba, mijinki mabukaci ne"

Kafin ta yi wani magana har ya fara harka, ji ta yi kamar zata mutu, ta yi kuka harta gaji, wannan karanma daya gama sai daya kaita bayi ya yi mata tsarki da ruwan zafi sannan ya dawo da ita suka kwanta, bachcin wahala ya dauke ta, shima bada dadewa ba ya yi bachci, sai da asubah Aisha ta farka ta tsaya tana kallan Don daya rungumeta kamar ya mayar da ita ciki, a hankali ta fara banbare jikinta daga nashi

Jawota ya kara yi ya bude idanunsa yana dan murmushi
"Waya fada miki bachci nake yi, gadinki nake yi, bana son wani abu ya tabaki"

Rufe idanu ta yi da sauri "zaki zo ki daina ma, wannan kunyar naki kokari zanyi na rabaki dashi karya cutar dani"

Turo baki ta yi a shagwabe, bakin sha'awa ya bashi yakai bakinsa ya kamo labbanta yana tsotsa yana kokarin kamo harshenta, janye jikinta ta yi, ya kara janyota yana kokarin wasa da ita

"An kira sallah fa"

"Nima naji ai an kira sallahn, amma ina so ki sani ina so fa da asuba, yafi dadi"

Bai jira ya ji me zata ce ba ya fada mata, Aisha dai ta tsinci kanta a wani bala'i, sai tureshi take yi tana kuka amma bai raga mata ba har sai da yakai aya, kwance yake a jikinta yana kara samun natsuwa

"Baby ki yi hakuri, gaki sabon shiga amma kin hadu da jarababben namiji, a hankali zaki goge, to tashi muje kije kiyi sallah"

Idon ta a rufe ta fara kokarin tashi, ta ji cinyoyi sun rike, tafiya ya gagara, ta dawo ta kwanta, kallanta ya yi cikin tausayi "Allah sarki, kin kasa tashi ko? Bari na taimaka miki

Daukar ta cak ya yi ya kaita bayi, ya yi mata gashi na musamman da ita karan kanta ta ji dadi sosai, zai dawo da ita ta ce ya barta ta yi alwala, fitowa ya yi ya barta

Wankan tsarki ta yi sannan ta yi alwala, kasa fitowa tayi saboda babu kaya a jikinta

Jin shuru yasa Don ya shugo bayin, tana ganinshi ta tsugunna da sauri ta rufe ido, yer dariya ya yi

"Ai kuwa kina da aiki, sai dai ki kwana a bayin nan, lokaci ya yi da zaki cire wani kunya"

"Ka dakko min kayana"

"Babu abinda zan dakko miki, ko kuma bari na taimaka miki"

Daukar ta ya yi cak ya fito da ita, ya aje ta akan kafafunta, ta shiga rufe kirjinta, ya tsaya yana kallanta yana yer dariya

"Wallahi idan baki sake jikinki ba zan kara yi miki

Da sauri ta je wurin durowanta ta bude ta ciro doguwar riga, ta zira da sauri sannan ta dauki hijabinta ta saka, yer dariya ya yi ya koma bakin gado ya zauna yana kallanta yana murmushi

Kallan kafafunta ya shiga yi yana kallan yadda take dagawa dakyar, bayi ta koma ta doro alwala, data fito taki yarda ta hada ido da Don, sallaya ta shimfida tayi sallahnta, bayan ta idar ta zauna tana zikir amma tunani fal a zuciyarta, tambayar kanta take yi "Baya sallahne? na shiga uku, kada dai ace mijina baya sallah, to nayi masa magana ne, a'a kar kiyi masa magana, kila zai yi"

Tashi ta yi dakyar, tafiya take yi dakyar zata fita ya katse ta

"Ina zaki je?"

"Kitchen"

"Bakya jin dadi dawo ki kwanta, akwai wani abu da zan baki"

Tashi ya yi, ya raba ta gefenta ya dan duke duwawunta kadan sannan ya fita, ta dawo ta zauna bakin gado ta yi tagumi

"Oh Allah, Jikina na yi min ciwo sosai, indai haka sex yake bana bukatarsa

Haseena har yanzu bachci take yi, Don daya shugo ya ganta, karamar dariya ya yi mata sannan ya je ya dauki abinda zai dauka ya fita

Aisha cikin tagumi Don ya shugo ya same ta, tana ganinshi ta kawar da kanta

"Baby kenan, da saura na kenan"

Bude fridge ya yi ya ciro ruwan gora ya dawo ya zauna gefenta, mika mata maganin daya dakko ya yi

"Gashi kisha ki samu karfin jiki"

Kallan maganin ta yi

Aisha ta tsani magani, da tasha magani gwara ayi mata allura, amma babu yadda zata yi amsar maganin ta yi ta hadiye sai ya mika mata ruwan goran ta amsa ta sha, wani ajiyar zuciya ya yi gami da farin ciki tashi ya yi yana fadin bari na je nasa ayi mana odan breakfasts, kiss yayi mata a goshi sannan ya fita, ta bishi da kallo tana mamakinsa har yanzu baiyi sallah ba, maganin data sha ya dameta a makogaro, yunkurin amai ta fara yi da sauri ta tashi ta shiga bayi, amai ta shiga yi ba gaggautawa, sai ga maganin da Don ya bata ya fito, sai yanzu ta samu natsuwa, gyara inda ta bata ta yi sannan ta fito ta kwanta kan gado ta lullube da bargo

Haseena juyo karar bude durowa ta yi ta farka, ta tsaya tana kallan Don dake neman kayan da zai saka

"Yen mata babu gaisuwa"

"Ina kwana"

"Bana amsa gaisuwar dana roka"

Sanye kayansa ya yi ya fesa turare sannan ya kalleta bari naje na je na dawo, nasa ayi muku odan abinci

Bai jira ya ji me zata ce ba ya fice, ji ta yi ta kasa komai komawa kawai ta yi ta kwanta tana tunanin mafita, fadi ta shiga yi a zuciyarta "tunda kwanciya ya fara shiga tsakaninsu, zan tsananta tawa kwanciyar domin samun ciki kwanan nan, haka ta yanke hukunci"

Aisha shiga bayi ta yi tana kara gasa jikinta kamar yadda taga Don yana mata, sai ta rika jin wani dumi na shiganta, tana samun natsuwa, amma har yanzu zafi take don ba karamin rauni ya ji mata ba, ta dawo ta kwanta bada dadewa ba sai gashi an kawo musu abinci, bata wani ci ba ta bar abincin, Haseena kuwa tsananin damuwar da take ciki ko takan abincin bata bi ba

Don gida ya tafi, Abba na ganinsa ya sake wani murmushi "yarona dan albarka"

"Ina kwana"

"Lafiya lau my son, ya iyali?"

"Lafiyarsu kalau"

"Dafatan suna maka abinda kake so bass kawo maka matsala"

Don ya sosa kai yana dan murmushi, Dad shima murmushi ya yi

"Banga Ammi na ba"

"Tana dakinta"

Haurawa ya yi matakalan bene ya hau sama, dakin Amminsa ya shiga ya sameta gaban madubi tana cancare dauri

"Oh Ammi na, bakya tsufa ko, sai yasa Dad ya kasa miki kishiya?"

Ta juyo ta kalleshi gami da galla masa harara

"Saboda kana da mata biyu shine kake so Dad dinka ya karo"

"Ehmana Ammina yafi ai, zai fi samun kulawa"

"Ai kuwa baka isa ba, ka je ka zauna da mata biyunka, Banma tambaye ka yata ba?"

"Wachce kenan?"

"Aisha mana"

Don ya yi murmushi "tana nan lafiya"

"Wow my son ka kula da kanwarka Aisha, yarinya ce da babu ruwanta, ga nutsuwa, ban taba ganin rigimarta ba"

"Nima Ammi wallahi na yaba da ita sosai, kuma ina alfahari da ita a matsayinta na matata"

"Da kyau dana, kuma ka kokarta kasan dai kai kadai garemu, muna bukatar jikoki da yawa, muna son su cika ko'ina a gidan nan"

"Mum bari naje wani wuri, saina dawo"

Ficewa ya yi da sauri ta bishi da kallo tana magana a zuciyarta "me yaron nan yake nufi ne, daga maganan jikoki sai ya gudu"

Ta kalli madubi ta fara fesa turare

Don sallama ya yiwa Dad ya kara gaba, yaje ya samu Wizzy a dakin Hotel, yana nadde wiwi, tafawa suka yi sannan Don ya zauna

Wizzy ya ce haba my Guy nina gaji da zama hotel, ka sama mana wani gida mana ka saya mana

"Kaje ka duba gidan da ya yi maka, idan kun daidaita sai ka fada min na tura kudin"

Nan Wizzy ya fara masa kirarin "chau chau ANGON MATA BIYU, Allah ya taimake ka"

Murmushi Don ya yi ya dauki naddin wiwi daya ya kunna ya fara sha

"Na tambayeka mana"

"Ina jinka"

"Dama a duniyarnan akwai mata virgin da suka rage"

Wizzy ya ce gaskiya bana tunanin akwai sauran mata virgin sai dai yara masu tasowa

"Mata ta Aisha virgin ce"

"Dagaske?"

"Wallahi nima abin ya yi matukar bani mamaki"

"Kai ammafa my Guy ka chaba, virgin fa?"

"Bari kawai test dinga ma daban ne"

"Gaskiya na tayaka murna sosai"

"Nagode abokina"

Suka cigaba da shan wiwinsu

Sai da azahar Aisha ta fito bayan ta yi sallah, shiga kitchen ta yi ta ga Haseena tana girki

"Sannu da aiki Aunty"

Haseena wani kallo ta watsawa Aisha, ta kalleta sama da kasa

"Yauwa sannunki"

"Aunty ke da kanki baki kira na tayaki ba"

"A'a, kin san yauke jego kike yi, jeki kawai ki yi ta tsarki da ruwan zafi, zan yi komai"

Aisha Juyawa ta yi tabar kitchen din Haseena ta bita da harara "shashasha kawai, an ce miki bari zanyi kiyi tayi wa mijina girki, nima ai yanzu na iya"

Ta cigaba da ayyukanta, Aisha kuwa komawa ta yi ta kwanta, wayanta ne ya yi ringing ta dauka ta duba Aunty Rasheeda ce, amsawa ta yi "hello Aunty"

"Aisha yakike?"

"Lafiya lau Aunty"

"Dafatan kina shan maganin?"

"Aunty ni na gaji wannan magani na azaba,

Please Login or Register in order to submit comment