Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hada mata breakfast suka kawo mata, ta ci ta koshi

Yen uwan Haseena da kawayenta suma duk sun zo, Haseena ta fara bawa kawayenta soyayyan da mijinta ya fara nuna mata, "wow" abin ya yi "so sweet"

Don da Wizzy zaune a dakin Hotel suna shan shisha suna hira

Don ya ce harna kosa dare ya yi na tafi wallahi, Haseena zata yi dadi sosai, kuma salon soyayyarta ya birge ni

Wizzy ya ce ai kawai ina fada maka ka saki jikinka ka huta da matayenka, ka ji dadinka kawai amma karka taba yarda suyi ciki

"Haba taya zan barsu su samu ciki, aiko sun samu sai an zubar"

"To ka dinga release out side mana"

"Allah ya kiyaye, me nayi kenan, ai dadi ya ragu"

"To ka dinga using condom"

"Don Allah ka daina wannan zancen taya zanyi na ci roba"

"To taya zaka yi ka hanasu daukar ciki?"

"Kawai magunguna zan saya na dinga basu suna sha"

"Shikenan ma ka kawo shawara"

"Amma ni ina tunanin ta ina zan fara soyayya da Aisha, ta yi min karama, nina saba da manyan mata"

Wizzy ya yi karamar dariya ya ce ai kuwa ka dai yi kokari ka dandana ni'imarta, kila ta baka mamaki

"To shikenan zan gwada na gani"

Suka cigaba da hirarsu suna shan shisha

Aisha ta sake sosai ganin yen uwanta kewaye da ita, haka suka kasance da ita har dare, da zasu tafi ta rako su harabar gida, tana kallansu suka shiga mota zasu tafi dai dai lokacin motan Don na shugowa, suka tsaya suka gaisa da Don, ita kuwa tana ganinshi ya sauka daga mota ta dukar da kai ta juya zata gudu ya dakatar da ita

"Keee! Ta tsaya cak amma bata waigo ba, karasowa ya yi wurinta ya zo gabanta ya tsaya, kirjinta nata dukan uku uku

"Baki iya gaisuwa ba?"

Da sauri maganarta na harhadewa ta ce "ina wuni" bai amsa ba ya kalleta sama da kasa, "tsoro na kike ji?" Ta girgiza kai alamun a'a

Wucewarsa ya yi sai da ta dan jira kadan kafin ta biyo bayanshi

Da shigarta falo tayi mutuwar tsaye tana kallan Hot kiss din da Don da Haseena suke yi, Haseena ganin Aisha ta yi saita kara kankame Don, Don ya rikice gabadaya daukarta ya yi kamar jinjira ya wuce da ita daki

A sanyaye Aisha ta yi hanyar dakinta, zama ta yi bakin gado tai tagumi tana tana tunanin wannan shine aure, itama dole haka zata yi, kuka ta fara yi tana nadamar yin aure

Haseena da Don fadawa suka yi kan gado, suna wasanni, muryar Don na rawa ya ce Baby sucking

Tuni ta kai kanta kasanshi tana sucking dinshi, wani irin nishi yake yi kamar ranshi zai fita, jawota ya yi ya kwantar da ita, ya kai bakinshi saitin kunnanta, "do you want crazy sex" kankame shi ta yi "yeah my luv" nan ya fara nemawa kansa sauki "Baby kina da dadi, kaima haka mijina kana da dadi"
Haka daren ya kasance musu cikin farin ciki, suna ta shayar da junansu zumar kauna


Aisha da sassafe ta tashi ta yi wanka ta yi kwalliyarta cikin wani leshi riga da siket, powder da pink lip kawai ta shafa, Aisha ba za ace mata fara ba kuma ba za'a ce mata baka ba, tana da kyanta dai dai gwargwado sannan tana da manyan bum bum wanda ke hade da hips, kirjinta kuwa ba wasu masu girma bane, sannan bata da kiba amma tana da tsawo ba laifi, tsabanin Haseena fara ce sosai, itama tana da tsawo, sannan tana da dirinta iya gwargwado

Ta bangaran Haseena kuwa tana jikin Don dinta a kan gado suna ta jin dumin junansu, wurin karfe goma Don ya janye jikinsa ya shiga bayi, tashi ta yi tabi bayanshi
Ji ya yi an rungumoshi ta baya, Haseena sai lasar bayansa take yi da harshenta, tana shafa kirjinsa, jawota ya yi ta zo ta gabanshi sai ya shiga mata kiss mai zafi, tana mayar masa da martani

"Baby kina da zaki sosai" ta yi far far da ido

"Kaima haka, dandanon ka ya yi min"

Fadawa suka yi kwaryar wanka suka cigaba da romance dinsu a ciki

Aisha da kyar ta tashi ta fito, kitchen ta shiga, babu abinda babu a kitchen din, sai ta yi tunanin ta hada musu breakfast, couscous da miyan kayan ciki ta yi, sai ta yi farfesun kifin tarwada, sai ta Zuba ruwa a flask, bayan ta kammala ta kai Dining ta jera, sannan ta gyara falon, tasa Air freshener mai sanyi da dadada zuciya

Aisha bayan ta gama ayyukanta ta koma dakinta ta zauna bakin gado

Haseena ta yi kwalliya cikin wani getzner doguwar riga, Tasleem ta kalli Don

"Ina kayan da zaka saka?"

"Suna can dakin"

Hankalin ta ne ya tashi amma saita boye "bari na je na dakko maka" ya dakatar da ita

"Zan je da kaina, ni nasan kayan da zan saka yau"

Zata yi magana bai saurareta ba ya fita

Aisha zaune bakin gado Don ya shugo babu sallama, tsayawa ya yi yana kallanta daga sama zuwa kasa, da sauri ta mike tana neman hijabinta, tana duba hijabinta yana kallan bayanta, yana ji a ranshi kamar ya je ya kama bayan ya rungume, lasar kasar lebansa ya yi, ganin hijabinta ta yi tana kokarin sakawa ya je da sauri ya rike, ya kwace hijabin

"Ke ina wasa dake ne, kullum sai na ce ki gaishe ni" tayi dai dai da ido kamar zata yi kuka

"Ka gafarce ni"

Ya cigaba da kallanta, wani sha'awarta ne ya dinga motso mata

"Ke tsoro na kike ji, ya kike haka? Ko ni ba mijinki bane?"

Shuru ta yi bata bashi amsa ba, tunda ya shugo dakin Haseena ta zo bakin kofar tana musu labe

Don rungumota ya yi jikinsa yana shakar kamshinta yana samun natsuwa, kuka Aisha ta shiga yi, sake ta ya yi da sauri ya tsaya kallanta

"Ke kukan me kike yi? Saboda na tabaki, to dan gidanku meyasa aka aura min ke Inba don na dinga tabaki ba, ina abin dana ga dama dake, ai da bakya so saiki zauna gidanku, wallahi idan na kara tabaki kina min wani kukan munafurci saina daka ki"

Karamar tsaki ya ja, ya je ya bude durowansa ya dauki kayan da zai saka, Haseena na jin alamar zai fito, sai tabar wurin da sauri ta je ta zauna a kujerar falo

Don ya kai bakin kofar dakin zai fita, Aisha ta ce muryarta na rawa. "Akwai breakfast a Dining"

Bai ce mata komai ba ya fita, Zuba gwiwowinta tayi biyu a kasa ta shiga sabon kuka, tana tunani a zuciyarta haka rayuwar aure yake, haka dai ta cigaba da kuka

Haseena tana ganinshi ya fito ta je ta rungume shi suka wuce dakinta, ita ta saka masa kaya ta fesa masa turare

"Mijina kana sona?"
Murmushi yayi ya dan shafa kumatunta 'ina sonki mana, kina min abinda nake so, Baby ina son sex sosai"

Tai murmushi "zan dinga baka yadda kake so"

"Da kuwa nayi farin ciki"

"Yanzu dai me zan hada mana na breakfast?"

"Akwai breakfast a Dining"

"Waya hada breakfast din?"

"Amaryarki"

Yatsine fuska ta yi, wani bakin ciki ya tsaya mata a wuya

"Muje mu ci ko?"

Bata ce masa komai ba suka fita, Dining suka wuce, Haseena ta shiga bude kulolin, wani kamshi mai dadi ya ziyarci hancinsu

Haseena ta tabe baki "daga gani ma ba zai yi dadi ba"

Don ya ce, yi kisa min, ya kamata kisan bana wasa da yunwa

Kirjin Haseena ya yi wani bugawa, ta shiga yin magana a zuciyarta

"Na shiga uku, nida ban iya girki ba ya kenan" ta wayince ta cigaba da serving bashi, tasa masa couscous da miyan kayan ciki, a gefe kuma ta hada masa shayi ta zuba masa farfesun kifin, sai ta zuba mata, kallanshi ta tsaya yi yadda yake kwasan girki, yana santi "eh lallai baka wasa da girki dole na koyi girki"

Bayan sun gama yin breakfast suka koma daki, to anan fa Don ya dakko wata kwaya yer karama da gorar ruwa ya mikawa Haseena

"Na miye?"

"Baby kinsan dai ba zan bakI wani mugun abu ba, wannan kwayar da kike gani na kara ni'ima da zaki sex ne"

Murmushi ta yi ta amsa tasha, sai ya yi wani ajiyar zuciya alamun hankalinshi ya kwanta, sannan ya ce mata bari ya je ya dawo, ta rakashi har harabar gida sannan ta dawo falo ta tsaya tana tunani

"Dole na koyi girki, ba zan taba yarda shegiyar yarinyar can ta yi min kafa ba, bama haka ba dole tabar gidan nan, mijina nawane ni kadai"

Dakin Aisha ta shiga ta sameta zaune a kasa tana jingine da bango

Aisha ta kalleta "ina kwana?"

Haseena ta galla mata harara "da ban kwana ba zaki ganni" sai kuma ta ja tsaki durowar Don ta bude ta shiga ciro kayansa gabadaya bayan ta gama ta fita dasu, ita Aisha ina ruwanta ido ta bita dashi

Don da Wizzy zaune a dakin Hotel, Wizzy sai kirari yake masa Angon mata biyu, kasha amarci sai kyalli kake yi, Don ya ce wallahi na more amarci, naji dadi sosai, ji nayi kamar zan mutu tsabar dadi

Wizzy ya ce Haseena kenan ko?

"Eh ita, Aisha dai yau dakinta zan kwana don kwadayinta nake ji sosai"

Wizzy ya kai wa Don hannu suka tafa "wallahi kana birge ni nasan"

"Sannan akwai wani abin daya birge ni da Aisha"

"Me kenan?"

"Ta iya girki sosai, breakfast din data hada yau naji dadinshi, sannan da alamu tana da tsafta, ta gyara ko'ina gida sai kamshi yake yi, kuma ka fi kowa sanin ina bala'in son mace mai duwawuka, Aisha na da su, banda wani buri daya wuce na ji na shige ta"

Wizzy ya yi yer dariya "to kai da matarka, hankalinka kwance duk lokacin da kaga dama zaka shigeta kuma zaka yi yadda kake so da ita amma fa ka dauki mataki gudun karsu dauki ciki"

"Haba ai tun a jiya na biya wajen Dr Najeeb ya bani kwayar dake dakatar da mahaifa daga daukar ciki harna tsawon shekara daya, na bama Haseena ma tasha, yanzu zan yi ta ci ne kawai hankalina a kwance"

Suka kara tafawa suka cigaba da hirarsu

Haseena zaune kan kijerar falo, tana rike da wayarta tana searching din Gidan girka girke, wani video na girki ta gani ta, ta shiga ta fara kallo, fried rice da kaza suke girkawa, tashi ta yi ta ce "yau zanwa mijina abincin da bai taba cin irin sa ba"

Kitchen ta wuce ta dakko shinkafa, kaza da sauran Abubuwa, ta dawo da videon baya ta shiga bin yadda suke yi, harta gama, ta zuba a kula takai Dining ta ajje

Ta wani sake jiki, "wallahi duk na gaji" kwanciya ta yi a tsakiyar falo, bachci ya kwashe ta

Aisha sallar azahar ta yi ta fito falo ta zauna don ta gaji da zaman daki, har yanzu Haseena na tsakiyar falo kwance, Aisha tana kallan Zee wold tana shan juice din kankana, ta dan jima tana kallo kamin ta tashi ta wuce kitchen, ganin kitchen ta yi kaca kaca, nan ta shiga gyarawa, bayan ta gama ta shiga sarrafa samosa, Arish porrage da strawberry juice

Don ya shugo cikin falon kamar kullum babu sallama, tsayawa ya yi yana kallan Haseena da ta yi nisa a bachci, yanayin yadda ta kwanta sha'awar sa ta motsa, ya karaso wurinta ya tsugun na yana shafa jikinta a hankali, a rikice ta farka, ganin Don yasa ta shagwabe fuska

"Kai ko, ka bani tsoro"

"I really need you Baby, let go in"

Ta yi wani farrr da ido, ya sa hannu ya cincibeta bai direta ko'ina ba sai dakinta kan gado, ta danyi wani kara kadan, ya tsaya a tsaye "suck me"

Tana zaune bakin gado shi kuma tsaye a gabanta, nan ta fara sarrafa shi

Aisha tana kitchen tana ta ayyukanta, bayan ta gama ta hada komai wuri daya, ta gyara ko'ina sannan ta je Dining jera abinci, ta ga kulolin abinci

"Au ashe ta yi girki ban sani ba" mayar da abincin da ta girka ta yi kitchen ta ajje sannan ta dawo dakin ta zauna bakin gado tai tagumi tana tunani, tana tuna abubuwan daya faru dazu, tambayar kanta ta yi "mene ne aure, mene ne zaman aure, me miji yake bukata wajen matarsa?" Babu me bata amsa

Daukar wayarta ta yi ta shiga searching din *AURE*

Bayanai suka fito mata ta shiga karantawa, bayan ta gama ta shiga tunani

"Na iya girki ina da tabbacin na tsallake wannan, tsafta nasan ina dashi iya gwargwado, sai Sex, ya abin yake ne? Taya zan iya shafa shi, taya zan iya masa duk wasannin nan, taya zan kasance a gabanshi babu kaya, taya ma ni zan iya tsayawa kallansa babu kaya, ta girgiza kai "inaaa ba zan iya ba"

Haseena da Don suka fito jiki a mace

"Baby yunwa nake ji"

Tai murmushi "ai nasan baka wasa da abinci hakan yasa tuntuni na gama girki na kai maka Dining

"Very good Baby"

Suna rike da juna suka je Dining suka zauna, Haseena tai serving dinshi, ya kalleta yay murmushi

"Good my Haseena"

Cokali daya ya kai baki, ya tsaya cak yana kallanta, ba zai iya hadiye wa ba ya dawo dashi, zaro ido ta yi tana kallanshi

"Meya faru?"

Ya mike a fusace "wannan wane irin abinci ne, kashe ni zaki yi?"

"Don Allah kayi hakuri, bari na je na yi maka wani abincin"

"Bana bukata"

Barin Dining din ya yi direct dakin Aisha ya wuce

Mikewa ta yi da sauri data ganshi

"Ina wuni" bai bi ta kan gaisuwarta ba

"Maza je kitchen ki girka min abinci"

"Akwai abinci a Dining"

"Nasan dashi ai na ce kije kitchen ki yi min wani"

"Tuntuni na gama, na kawo Dining na ga akwai wani sai yasa na mayar kitchen"

"To jeki kawo min, ina falo ina jiranki"

Ya fita cikin bacin rai, wani ajiyar zuciya ta yi sannan ta fita, Haseena sai safa da marwa take yi a falo, Don ya zo ya zauna, zama ta yi gefenshi "ka yi hakuri"

"Ai na hakura tunda akwai mafita, gaba saiki kiyaye"

Aisha ta karaso da plate din abinci, hada ido suka yi da Haseena, Haseena ta galla mata harara, Aisha ta kau da fuskarta ita ko a jikinta

Aisha ta durkusa gaban Don ta aje faranti a kan center table, ta shiga serving dinshi, Arish porrage ta zuba masa a plate, ta dauki wani plate kuma ta zuba masa samosa, saita tsiyaya masa Strawberry juice a cup, kallanta kawai yake yi yadda take yin komai nata a natse cikin natsuwa, bai taba tsintar kanshi ba a halin da yake ciki a yanzu ba, wani farin ciki kawai ke ziyartar zuciyarsa

Aisha ta gama ta mike ta wuce dakinta Don ya bita da kallo, Haseena hankalinta ya tashi sosai sosai amma ta danne zuciyarta ta ce

"Baby kalle ni mana"

Kallanta ya yi, ta yi far far da ido, ya dan yi dry "to sa abincin ki ci"

Ta yatsine fuska "bana jin yunwa"

Don ya fara cin abinci kunnansa na bada wani sauti, sosai yake santi, Haseena kuwa bakin ciki kamar ya kashe ta amma tana kokarin danna zuciyarta sai masa hira take yi, bayan ya gama ta tattare kayan ta mayar kitchen sannan ta dawo ta fada jikinsa

"Baby sex" ta fada tana lumshe ido

Ya ja kumatunta "to muje daki"

Suka tashi suka tafi daki, romance dinsa ta shiga yi tana masa duk yadda yake so

Suka fada kan gado, Haseena kwance tana kallanshi dake saman ruwan cikinta

"Baby"

"Naam"

"Yau ta baya nake so fa"

Ta danyi murmushi "to mu je zuwa" labari ne ya fara can Haseena ta yi tunanin yadda zata kuntawawa Aisha sai ta fara ihu "Wayyo mijina, Wayyo dadi, kar ka daina, mijina kana da dadi, ka iya soyayya, kana kai min labari" haka ta cigaba da yi har suka kawo karshe,

Aisha tana jiyo muryar Haseena, "to meke faruwa haka, kodai Sex din suke yi, haka ake sex din sai ayi ta ihu" ta be baki ta yi ta cigaba da abinda take yi

kankame juna suka yi suna kallan juna suna murmushi

"Baby ina son salonki, idan zaki cigaba da haka ba zan yi kasa a gwiwa ba wajen baki farin ciki"

"Kasan miye"

"A'a sai kin fada"

"Allah yasa ka yi min ajiya, Allah yasa akwai dan baba kwance a ciki"

Da sauri ya sauka daga kan gadon

"Baka ce komai ba"

Ya shiga bayi yana magana "bari na fito wanka"

Ta bishi da kallo

Haseena kwance kan gado Don ya fito daga wanka yana goge jikinsa da tawul, ya yi hanyar fita daga dakin, ta kalleshi

"Ina zaka je baka saka kaya?"

Ya juyo yana kallanta, a ganin shi tambayar rainin hankali ta yi masa, sai ya share

"Zan je dakko kayanne na saka"

"Na kwaso yana durowa a dakin nan"

Ya kara watsa mata kallo a karo na biyu ya furta a zuciyarsa "me yarinyarnan take nufi"

"Zan je na ga mata ta"

Haseena ta zaro ido saita marairaice

"Kwana bakwai fa zaka yi a dakina sannan ka koma dakinta"

Ya yi yer karamar dariya "ke bari na fada miki kada soyayyar daya shiga tsakaninmu ya baki damar fada min magana kasafai, dukanku matana ne kuma duk wachca na ji sha'awarta a lokacin ita zan kwanta da ita, ai kin dai gane"

Ya daga mata gira sannan ya fita, Haseena kamar ta yi kuka, ta fara wurgi da filo

Aisha kwance tsakiyar dakinta tana jin ciwon mara, Don ya budo kofa ya shugo, kallanta ya tsaya yi, ganinshi yasa ta mike dakyar, kawar da kanta tayi da sauri ganinshi da ta yi daga shi sai tawul daure a kugunsa

Bai ce mata komai ba, Kan gado ya je ya kwanta

Jingina ta yi jikin bango tana kallan wani gefe daban, sun dade a haka, kamin bachci ya kama Don, ta silale ta kwanta a kasa, bada dadewa ba itama bachci ya sace ta


Aisha ta yi nisa sosai a bachci, shima Don bachcinsa yake yi, Haseena ta kasa bachci falo ta shugo ta tsaya tana safa da marwa sai kuma ta je kofar dakin Aisha ta sa kunnanta, amma bata jin komai, dawowa falo tayi ta zauna

Wurin karfe daya Don ya shiga laluban gefensa amma ya ji shuru farkawa ya yi ya kalli gefensa babu kowa sai hankalinshi ya kai kan Aisha dake kwance a kasa tana ta bachcinta

Yer karamar tsaki ya ja ya sauka daga kan gadon, yaje inda take kwance yasa hannu ya cincibe ta a take ta farka a razane, direta ya yi kan gado

Tashi zaune ta yi a rikice "ke bana son hauka, tube kayanki"

Hawaye ya fara fitowa daga idanun Aisha, bakinta na rawa "banda lafiya"

Ya watsa mata wani kallo "to Allah ya baki lafiya"

Cire riga Don ya yi ya fado jikinta, ya ga alamun zata bata masa lokaci, cire rigarta ya yi ya wurgar gefe, ganin breziya yasa shi karamin tsaki,

Aisha ta rufe idanunta, hawaye na bin gefen idanun, sa hannu ya yi ya balle breziyan karfi da yaji, tsayawa ya yi cak yana kallan beast dinta da yake a tsatstsaye sunyi kyau "wow" ya fada

Sa hannu yayi ya taba sai cewa ya yi washhh, Wani zugi ya ratsa zuciyarsa "oh my Gode" murza su yake yi yana tsotsa

Aisha sai mutsu mutsu take yi alamun suna mata zafi, kukanta ya fara kara kadan kadan, ya hade bakinsa da nata yana tsotsa, ya rikice gabada sai wani nishi yake yi, ya kai bakinsa dai dai kunnanta "Baby sucking, pls I need suck"

Aisha idonta a kankame jikinta sai rawa, kukanta na kara tsananta

Ganin zata bata masa lokaci yasa ya janye mata siket, yasa hannu ya ja pant dinta ya sake da sauri ganin jini

Sauka ya yi daga jikinta ya ja dogon tsaki ya fita daga dakin, yana shiga falo ya samu Haseena zaune ta yi tagumi, tana ganinshi ta mike da sauri, zauwa ya yi ya rungume ta yana kissing dinta kamar zai cinye ta, janye jikinta ta yi tana son ta ja masa rai

"Miye haka?" Ya fada dakyar

"Sai ka koma wurin matarka ba ka ce a dakinta zaka kwana ba"

Wani kallo ya watsa mata cikin tsananin bacin rai, barin wurin ya yi yaje ya dauki kin motarsa ya fita, Haseena ta bi bayanshi da gudu har harabar ajje motoci

"Don Allah ka yi hakuri ka dawo, wallahi wasa nake maka, kazo muje na baka"

Ya juyo ya kalleta "muje ki bani miye, gindi? To bari na fada miki gindinki babu dadi, ina da gindi a waje sun fi dubu, zan je wurinsu kuma zasu min yadda nake so"

Ta zaro idanu, ya ja tsaki ya bude motarsa ya shiga ya kulle

"Don Allah kar ka yi min haka, ka gafarce ni"

Bai kulata ba ya ja motarsa ya wuce, zuba gwiwowinsa ta yi a kasa tana kuka

Aisha tana kuka ta tashi daga kan gadon, kan beast dinta yau sun ga abinda basu taba gani ba, sunyi jawur sai radadi suke mata, ga ciwon maran da take fama dashi, kokartawa ta yi ta mayar da kayanta sannan ta koma ta kwanta, bada dadewa ba bachcin wahala ya dauke ta

Haseena ta gama kukanta ta dawo dakinta ta kwanta amma ta kasa bachci sai tunani take yi "kilama yanzu yana can yana soyayya da wata" ta kara fashewa da kuka

Don kuwa gidan Feedo ya wuce ya kirata a waya ta tashi ta bude masa kofa

Rungume ta ya yi sosai yana shakar kamshinta, "Baby muje ciki, a bukace nazo"

A rugume suka karasa ciki suka fada kan gado, da kanta ta cire masa kaya sannan ta cire nata, yana kwance tana samansa tana sucking dinsa sai wani kara yake yi, hakadai ta cigaba da sarrafa shi

Washegari Aisha ta tashi ta ji dan saukin ciwon maran, dama ranar farko yake mata ciwo sosai, wanka ta yi tasa kaya sannan ta fito ta shiga gyaran gida bayan ta gama ta shiga kitchen, tana cikin hada breakfast Haseena ta shugo ta tsaya tana kallanta, sai yanzu Aisha ta gants

"Ina kwana"

"Lafiya lau, zuwa nayi muyi girkin tare"

"A'a dakin huta, zan iya yi ma ni kadai"

"Karki damu ai dani dake yen uwa ne kuma abokan zama"

Aisha murmushi ta yi don jin dadin maganganunta

Haseena ta kara cewa komai tare zamu dinga yi da ga yau, ba za'a taba jin kanmu ba ko yer uwata

"Eh hakane, Allah ya kore shaidan a tsakaninmu"

"Amin"

Nan suka shiga hada breakfast tare, Haseena murmushi ta yi ta shiga fadi a zuciyarta "Yarinya kenan, Yarinya man kaza, ki gama sake jiki dani sannan na yi sanadiyar barin ki gidan nan, ba zan zauna da kishiya ba, daga ni sai mijina

Suka cigaba da hada breakfast bayan sun gama suka kai Dining suka ajje sannan suka zauna suna ci suna hira cikin raha, bayan sun gama suka dawo falo suka zauna suna kallan Zee world, Aunty Rasheeda ce ta shugo cikin sallama, Aisha ta je da gudu ta rungume ta, ta ji dadin yadda ta ga Kanwarta suna zaman lafiya da kishiyarta, Haseena tazo ta gai da ita, Aunty Rasheeda ta amsa cikin farin ciki

Aisha da Aunty Rasheeda suka wuce cikin daki suka zauna bakin gado, Aisha ta shiga fito da magungunar mata

"Aunty miye wannan?"

"Magungunar mata ne jiya na yi odansu daga wurin M JARUMA"

"Miye kuma maganin mata Aunty, ni lafiyata kalau"

"Maganin mata yana karawa mace dadi, a duk sanda mijinki ya kusanceki zai ji dadinki sannan zai yi farin ciki dake"

Aisha ta ce kina nufin na sex ne

"Eh"

"Aunty ni bana so, bana son sex"

Aunty Rasheeda ta bigeta cikin takaici

"Ke wawiyace, to miye auran? Ba don sex ba ai da kin zauna gida, muma baki ga munyi auran ba muna zaune da mazajenmu duk sex din muke yi, hatta Daddy da Mummy sums shi suke yi"

"Kenan nima dole zanyi"

"Tabbas dole zaki yi, shine auran, jurewa zaki yi har ki saba, ko kinsan hukuncin macen da mijinta zai zo yin sex da ita ta hana shi, Aisha jurewa zaki yi kiba mijinki soyayya, aure ana yinshi tun zamanin annabawa, kuma aure sunnah manzonmu ne Annabi Muhammad SAW, ki raya sunnah, kiba mijinki farin ciki, ki yi masa abinda yake so, mu mata gonakin mazajenmu ne, zasu shugomu a duk lokacin da suka ga dama, kuma zasu juyamu ta yadda suka ga dama"

"Aunty ina jin tsoro, jiya ya shugo yasa nan dina (ta nuna kirjinta da yatsa) yana min zafi har yanzu"

"Aisha jurewa zakiyi, kowace mace ma hakane, kuma idan yazo zai kara miki karki hanashi, jurewa zaki yi, shima ki dinga shafa shi kina wasa dashi"

Aisha ta dukar da kai bata ce komai ba

"Ga magungunar bari na nuna miki yadda zaki yi amfani dashi"

Nan Aunty Rasheeda ta shiga yi mata bayani, sannan ta kara mata bayani akan kwanciya da miji, ta bata haske sosai, ta wayar mata da kai, sai wurin azahar sannan Aunty Rasheeda ta wuce,

Hankalin Haseena ya tashi sosai ganin har yanzu Don bai dawo ba, Aisha ta zo ta sameta a falo, zama ta yi

Haseena

Please Login or Register in order to submit comment