Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saika kara bani wani baby"

Don yai smile "kina so in baki wani baby ne?"

Aisha ta lumshe ido "ehman ina son wannan karan ka bani yan biyu"

"To bude na saka miki yan biyun kuma ki bada himma don ba karamin aiki zamu yi ba"

Aisha tai dry tana fadin kilama na fika kokari gami da yaye bargon dake lullube jikinta, babu komai a jikinta "wow" ya furta

Sa hannu tai ta kamo bananansa tana murzawa, "Aisha zaki kashe ni" ya kai bakinshi kirjinta tsotsan nonuwanta

Aisha ta ce ahhh dadi, ya dan dakata ya kalleta "dagaske akwai dadi"

"Ehmana, wallahi har na jike, mijina ina jin dadinka"

Cikin smile da farin ciki ya hada bakinsa da nata ya shiga tsotsar bakinta yana matsa nonuwanta, ita kuwa takai hannunta kasanshi tana liguiguida banana, sun rikice gabadaya

A hankali Don yai kasa ya kai bakinsa HQ dinta ya shiga tsotsa yana shanye duk wani ruwa dake fitowa daga ciki, tuni Aisha ta fara ihu "wayyo mijina zaka kashe ni, ka barni haka" sai daya daukusa tsawan minti biyar sannan ya barta, a lokacin ya saita bananansa ya cusa ya fara iyo cikin mararta, babu style din da basu yi ba, sun jiyar da junansu soyayya matuka

๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œMum Waleed, Miss Hubba da Mum Teema idan kun zo nan ku dinga tsallake don kwaryar manya ne, ba hurumunku bane, na fita daga hakkinku kar ku ce ina zaluntarku๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Ta bangaran Haseena kuwa ko rintsawa ta kasa yi, sai kuka da nadama, rabon da tai alwala tai sallah ta manta, tun kafin zuwanta Dubai, amma yau Haseena tai alwala ta yi sallah, ta nemi gafarar ubangijinta sosai

Ammi kuwa data koma gida ta sanar da Abba kai shima ya yi mamakin Haseena, kuma ya yi daya sanin aurawa dansa ita, amma kaddara ya riga fata

Feedo ta yi amfani da magani yadda Malam Sudan ya umurceta, da tsakar dare ta tashi tai wanka da garin magani sannan ta koma bacci, da sassafe ta tashi tai turare ko breakfast bata yi ba tafara tunanin haduwa da Don,

Fadi take a zuciyarta "nasan yanzu haka Don ya rikice a kaina kuma baida wani burin daya wuce haduwa dani, kodai na je gidansa ne, kamar kwanaki Haseena ta bani address dinta, bari dai kawai na kira Bilkisu ta rakani zuwa gidan, na ga yadda zai saki matayensa a gabana sannan ya aure ni"

Daukar wayarta tai ta shiga latse latse sannan ta kara a kunne

"Hello Bilkisu"


Feedo tsaye tana waya da Bilkisu "yanzu so nake mu hadu dake muje can gidan"

Bilkisu ta ce Malam Sudan ya bani wani laya akan na je na birne a gidan, ki bari na fara zuwa sai ke ki biyo bayana

Feedo ta ce kina ganin babu matsala

"Haba baki yarda dani ba"

"Na yarda dake Bilkisu dari bisa dari"

"Dakyau Feedo, to sai mun hadu a can ko"

"Ke dai bari kawai, ina kallan yadda Don zai wulakanta Haseena da Aisha sannan ya nuna min soyayya kamar zai kashe ni"

"Karki damu wannan kamar anyi an gama"

Feedo ta katse wayar ta shiga bedroom ta canza kaya, ta ci kwalliya sosai sannan ta fesa turaruka sama da goma, tsayawa tai tana kallan kanta a madubi, ita karan kanta tasan tasha kyau, daukar makullin motanta tai da wayoyinta sannan ta fita

Ma'aikatan gidan nata ayyukansu, ko wani ma'aikacin gidan da aikin da yake yi, lokaci guda suka rikice, suka fara toshe hancinsu

David ya ce Jesus, meke wari haka
Secuirity ya ce wannan wari zai iya yin kisa

Christ ya ce kodai mushe ne
David ya ce idan ma mushe ne sai dai na mutum don na dabba ba zai yi wannan warin ba duk ribewarsa

Feedo ta fito, tsabar rikicewa basu iya gaida ita ba, jin warin suka yi ya tsananta

Watsa musu harara ta yi "baku iya gaisuwa bane kun tsare ni da ido"

Security ya ce "Hajiya bakya jin warin da muke ji"

bata rai ta yi "ni bana jin komai, ku kuka san warin da kuke ji" ta galla musu harara ta wuce inda motanta yake a ta bude ta shiga tai ficewanta


Haseena ta tashi matsinancin ciwon kirji, dakyar ta fito falonta dai dai Aisha ta shigo, Aisha ta karaso da sauri ta riketa ganin yadda take tafiya dakyar "Aunty lafiya kuwa?"

"Wallahi Aisha kirjina na yi min zafi kamar zai fashe"

Aisha ta rikice "to Aunty muje asibity ko"

Haseena ta girgiza kai alamun A'a "barni kawai Aisha, ina ji a Jikina ba zan kai labari ba, kawai muje na ga Leemat dina"

Aisha ta tsinci kanta cikin zubar da kwalla "Sannu Aunty" Aisha ta taimaka mata suka wuce bangaranta, Don zaune a falo rike da Leemat, ganin Haseena yasa ya kawar da kanshi cikin bacin rai
Haseena ta karasa wurinsa dakyar ta zauna gefenshi, tuni hawaye ya fara yi mata zarya "Dafatan ka tashi lafiya, mijina ka yafe min kuma ka gafarce ni, nasan na yi maka laifi amma bana so na tafi kana fushi dani"

Ya juyo ya tsare ta da ita "ki tafi ina?"

Saita fashe da kuka, ta rike kirjinta tana tari a hankali, Aisha ta zauna gefenta ta rike ta "Sannu Aunty"

sai yanzu Don ya ji tausayin Haseena ya kamashi "bana son kina maganar zaki tafi, kawai ki rungumi kaddararki, kome kika ga ya faru dake mukaddari ne daga ubangijinmu, kawai ki yawaita hailala da istigfar babu abin daya gagari ubangiji

Cikin muryar kuka Haseena ta mika masa hannu alamun ya bata Leemat, kallan fuskarta yai sosai ya tabbata har ga Allah ya tuba, ya mika mata Leemat ta amsheta, kallan Leemat take yi kamar ta cinyeta, Leemat dariya ta shiga mata gami da wasa

Cikin farin ciki Haseena ta rungume Leemat tana kuka "Allah ya albarkaceki Haleemarus sa'adiyya, ki gafarce ni"

Aisha ta ce Aunty nifa ina ganin mu wuce Asibityn nan kawai

Hankalinsu ya koma kan kararrawar gidan dake kara, alamun anyi bako, ko kuma ma'aikatan gidan zasu shigo

Don da kanshi ya tashi ya je ya bude, Bilkisu ce tsaye tana kallanshi, Don ya ce daga ina?

"Nazo wurin mutanan gidan ne"

Ya kara kallanta sama da kasa "wurin waye daga ciki?"

"Wurin mutanan gidan, har da kaima"

Ya ceina sauraranki, fadi abin daya kawoki

"Ba zan yi magana ba sai a gaban Haseena"

Shuru yai na wani lokaci sai kuma ya bata hanya alamun ta shiga ciki, ta shiga yai mata jagora zuwa wurinsu Aisha

Haseena na ganinta ta bata rai "Bilkisu meya kawoki gidanmu"

Bilkisu ta kalli Don sannan ta kalli Aisha ta shiga magana "koda ban taba ganinki ba nasan ke ce kishiyar Haseena, Sannu da kokari, kin tsallake tsiradi da baya, Allah ya hadaki da kishiya azzaluma, babu Allah a zuciyar... Don ya katseta "ke dakata, wacece ke da zaki shigo cikin gidana kina batanci ga matata"

Haseena ta daukar da kanta kasa wasu hawaye na kara fitowa daga idanunta, ciwon kirjinta na kara tsananta

Bilkisu ta ce ba batata nake yi ba, gaskiya nake fada, kallan junansu suka shiga yi, numfashinsu na son daukewa tsabar wani wari daya babaye ko'ina, duk suka toshe hancinsu, Feedo ce ta shugo a gigice ta iso wurin Bilkisu

"Bilkisu meya faru ne, ko'ina nabi sai ace ina wari"

Don ya kalli Feedo sannan ya ce dama kece kike wannan warin haka?

Feedo tai shuru sai raba ido take yi cikin tsoro "Bilkisu ki taimaka min mu koma wurin malamin nan, an samu matsala"
Bilkisu ta fashe da dariya tana kallan Feedo "bariki kenan, to ai karshenki kenan, haka rayuwarki zai kare kina wari, na fada miki wani abu da baki sani ba Malam Sudan bai baki maganin mallakar Don ba, maganin nisantaki daga Don ya baki, wannan warin da kike yi ba Don ba hatta mazan duniyan nan babu wanda zai zo inda kike

Feedo ta ce Bilkisu dama ke ce kika min haka, wani laifi na yi miki da zaki min irin wannan aikin

Bilkisu ta ce ke me Haseena yai miki da zaki sani na manna mata cutar HIV, me Aisha ta yi miki da kike son fitar da ita daga gidan mijinta, ke azzaluma ce

Aisha kasa jurewa tai daukar Leemat tai tabar falon da ita gudun kada ta dauki cuta tsabar warin dake fita

Haseena ta kalli Feedo "Feedo nagode da kika gwada min karatun duniya, kinsa na fahimci duniya, ba don ke ba da har yanzu ina cikin duhu"

Feedo kan Bilkisu ta yi ta jata da dambe, ganin haka yasa Don ya kira police, bada dadewa ba sai ga polisawa sun karaso, dakyar suka iya jure tafiya da Feedo tsabar warin dake fita daga jikinta, wani dan sanda ma sai da ya yi amai, koda aka iso dasu police station hankalinsu tashi ya yi, a tarihi basu taba jin wari irin wannan ba, wani daki aka kebewa Feedo aka kalleta ita kadai a ciki, sai ihu take yi tana kuka tana sumbatu "Bilkisu saina kashe ki, kema Haseena saina kashe ka, harda kaima Don duk saina kashe ku" sai ta fashe da dariya, da alamu dai hauka ya fara kama Feedo

Don ya shigo daki ya samu Aisha na bawa Leemat nono, yazo ya zauna gefenta yana fadin "dafatan dai lafiyarta kalau don wannan warin zai iya kashe mutum"

Aisha ta ce lafiyarta lau

"Kin tabbata?"

"Eh na tabbata"

Aisha ta mayar da nononta ta mike "bari na je wurin Aunty Haseena"

Don ya mike "to muje, ina ga jikin nata ma sai mun je asibity"

"Nima haka muke gani"

Fita suka yi, bangaren Haseena suka wuce, suka shiga bedroom dinta suka sameta kwance kan sallaya, sanye take da hijabi, tana rike da carbi, a hankali take furta "astagfirullah wa atubu ilaika"

Don ya kada kai cike da Tausayinta, Aista ta duka kusa da ita "Aunty Haseena Sannu, ki tashi muje asibity"

Haseena muryarta na rawa "ba zan je asibity ba, a kira min mahaifina da mahaifiyata"

Don ya bata rai "Haseena me kike fada haka, bana so"

Cincibota yai kamar jaririya, yai mamakin yadda jikinta yai zafi, sai rawar dari take yi, rufe idanunta tai hawaye na fita "ka taimaka ka kira min iyayena"

Don ya ce Haseena babu abinda zai faru, zaki sami lafiya

Ya kalli Aisha jeki dakko min makullin motana

Aisha ta ce to sannan ta fita da sauri, shi kuwa ya fita da Haseena, yana isowa harabar gida jini ya fara fita ta hancin Haseena da bakinta, Don ya rikice gabadaya a take ya fara furta "Inna lillahi wa Inna ilaihir raji un" Aisha ta karaso da makullin mota, suka shiga mota suka wuce


Suna isa asibity aka shiga da Haseena Emergency, tuni Don ya kira iyayen Haseena, sannan ya kira Ammi da Abba ya sanar musu, cikin kankanin lokaci kowa ya karaso asibity


Likitane ya fito ya same su, suka tunkarosa suna tambayar jikin Haseena "jikinta alhamdulillah, zaku iya shiga ku ganta" Mahaifin Haseena Alh Aminu da mahaifiyarta hankalinsu ya tashi matuka ganin halin da Haseena take ciki, da kuma suka kara samin labarin an rabata da mahaifarta, suka kara shiga wani sabon tashin hankali, Alh Aminu ya yi alkawarin ba zai bar Feedo ba

Haseena kwance, bata motsi, hawaye kawai ke fita daga idanunta, mahaifiyarta zaune gefenta tana shafa kanta tana kuka, Aisha rike da Leemat itama kuka take yi, hatta Ammi ta yi matukar tausayawa Haseena

Don zuwa ya yi dayan gefenta ya tsaya, Haseena ta juya kwayar idonta kan Don, ta lumshe idanunta sai wasu sabbin hawaye suka shiga fitowa, kama hannunta yai yana dan murzawa a hankali

Sai yanzu Haseena ta bude baki dakyar ta shiga yin magana bakinta na rawa "mijina ina sonka har bayan rayuwata, ina fatan yin rayuwa tare da kai da yar uwata Aisha a aljannah, ku kula min da Leemat, Allah ya raya mana ita ta zama abin alfahari"

Don bai san lokacin da hawaye ya ciko a idanunsa, baya son a gano halin da yake ciki yasa ya fita da sauri,

Alh Aminu ya kasa dakatar da hawayen dake masa zarya, mahaifiyarta ta ce "Haseena maganganunki na kashe min jiki, don Allah ki daina"

Haseena ta girgiza kai tana kallan mahaifiyarta, sai numfashi ta ya fara yin sama, Ammi karasowa tai ta zauna gefen Haseena, a hankali ta shiga fadin "la'ilaha illallahu Muhammadar rasulullahi sallallahu alaihi wa salam" a hankali Ammi ta cigaba da maimaitawa

Alh Aminu da Mahaifiyar Haseena ganin abin dake shirin faruwa yasa suka rikice gabadaya, hankalinsu ya tashi

Cikin sa'a Haseena ta furta kalmar da Ammi take ta faman maimaita mata, Haseena gabobi ya tsaya daga aiki cak, ruhi ya fita, gangar jiki ya rage

Ammi ta furta "Inna lillahi wa Inna ilaihir raji un" sannan tasa hannu ta shafa fuskarta, ta rufe mata idanu

Wani kara mahaifiyar Haseena tai sai ta yanke jiki ta fadi, Aisha kukanta ya tsananta sai fadin Innalillahi wa Inna ilaihir raji un take yi

Don ya shigo da sauri, ganin halin da ake ciki yasa ya tsaya cak yana kallan Haseena, tabbas babu rai a jikinta "Inna lillahi wa Inna ilaihir raji un" ya karasa wurinta da sauri, sai dai wannan karan ya kasa dakatar da hawayen da suka taru a idanunsa
"Ubangijin daya halicceki ya fimu sonki"

Likita ya shigo ya kara duba Haseena, tabbas rai ya yi halinsa

A motar Asibity aka dauki Haseena aka kawota gidan mijinta, Don da mahaifiyar Haseena suka yi mata wanka sannan suka suturta ta cikin suturarta na karshe, bayan anyi mata sallah aka wuce da ita kushewarta ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Hmmmm rayuwa kenan, yau kaine gobe ba kai bane, komai kake yi ka dinga tuna mutuwa, a kowani lokaci dake tafiya kara kusanto kushewarka kake yi, tarin arziki ko karfin mulki da sarauta ba zasu amfanar da kai komai ba, wallahi mu ji tsoron Allah, karmu yarda zuciya ta rudemu


bayan sarakan uku Alh Aminu ya je police station din da Feedo take, yasa aka fito da ita, warin dake fita daga jikinta yasa ya tsorata, tsoron Allah ya kamashi, yana mamakin wai mutum ne yake wari haka ba wai mutuwa ya yi ba, Feedo surrutai take yi barkatai alamun dai ta zare "sai na kashe kowa, waye zaiyi soyayya dani ya bani kudi, yunwa nake yi, niko kwanciya idan mutum zaiyi dani na yarda" sai ta fashe da dariya "ho ni Feedo"

Alh Aminu ba zai iya cigaba da shakar warin dake fita daga jikin Feedo ba ya kalli DPO

"Ni ina ganin zan wuce tunda Allah ya nuna mata iyakarta, ga wari kuma da alamu ta haukace, wannan kadai ya isheta ishara"

DPO ya ce wannan hakane your excellency

Alh Aminu ya yi wa DPO sallama ya wuce,

Asibitin mahaukata aka wuce da Feedo, amma killaceta aka yi a wani daki me duhu yadda warin da take yi ba zai cutar da Sauran mahaukatan gidan ba

๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ

Don tsaye a can saman bene shi kadai ya yi shuru yana tuna Haseena, yana tuna soyayyar daya shiga tsakaninsu, yana tuna yadda suke fada, yana tuna soyayyar da take nuna masa, yasan tabbas Haseena tana mutuwar sonshi, Aisha ce ta karaso tai hugging dinshi ta baya "mijina me kake tunani?" Don ya juyo ya fuskanceta, yai smile

"Mata ta ina tunanin Haseena ne"

Aisha damuwa ya baiyana a fuskanta "Allah sarki mijina ka yi kewanta ko?"

Lumshe idonsa yai yana smile "hakika na yi missing dinta sosai, fatana Allah ya jikanta, Allah ya hadamu baki daya a aljannah"

Aisha ta rungume shi cikin farin ciki "amin mijina na kaina" ya kara rungumeta sosai kamar zasu hade da junansu

Aisha ta ce kasan me nake tunowa?

"A'a sai kin fada"

"Ina tuna ranar da aka fada min za'a hadamu aure, na yi kuka kamar raina zai fita, ranar da za'a kawo ni gidanka na yi kuka sosai, ina ganin zan bar iyayena da yen uwana, ina kara tuno nasihar mahaifina, tabbas mahaifina ya yi gaskiya rayuwar aure, rayuwace ta farin ciki, me zai rabani da kai yanzu mijina idan ba mutuwa ba, da mutuwar zata nemi shawarata data dauke mu lokaci daya" Aisha ta karashe maganar cikin muryar kuka, Don ya shiga shafa gadon bayanta

"Mu cigaba da addu'ar mata ta, mu yi addu'ar Allah ya dauki rayuwarmu lokaci daya, don nima ba zan jure ranar da zan bude idanuna ba na ga bakya raye uwar yayana, nasan ranar zan yi hauka"

Don ya banbare Aisha daga jikinshi, ya tsurawa fuskarta ido, hawaye na fita daga idanunta, harshensa ya yi amfani dashi cikin salo ya shiga lashe hawayen

"Mata ta karki damu muna tare har muga jikokinmu"

"Nima haka nake fata mijina"

Don ya ce muje mu duba yarinyarmu "to mijina" suna rungume da juna suka fice

Haka rayuwa ya cigaba da tafiya, Wizzy ya samu ya auri Fa'iza, yarinyar da mahaifiyarsa ta nema masa auranta, anyi bidiri sosai, Amarya ta tare anan Abuja, Wizzy ya yi farin ciki sosai daya sami Fa'iza virgin, har alwala yai ya yi nafila raka'a biyu ya godewa Allah, kara ji yay soyayyarta ta dasu a zuciyarta, har ya kai ga yana ganin babu wata mace a duniya data kaita

Leemat nada wata bakwai Aisha ta samu wani cikin, Don da Aisha sunyi matukar yin farin ciki kuma basu yaye Leemat ba, haka Aisha take shayar da Leemat kuma take rainon ciki har tsawon wata hudu sannan aka yaye Leemat, aka mayar da ita wurin Ammi da zama

Don da Aisha suka cigaba da rainon ciki har Allah ya kawo ranar haihuwa, Aisha ya mace ta kara haihuwa, sunyi farin ciki sosai, anyi bikin suna an kare, Aisha ta roki Don alfarma asa sunan Haseena, ya amince dari bisa dari, ya ta ci suna Haseena

Wannan karanma Haseena nada wata bakwai Aisha ta samu ciki, still ta kara haihuwar ya mace wacca ta ci sunan mahaifiyar Aisha wato Hameeda, ana kiranta da Ummi


Don zaune shi kadai a falo yai tagumi yana tunani "Allah me hikima, yana ta bani 'ya'ya mata, taya zan fara tarbiyansu, idan har abin dana aikatawa yayen wasu a baya aka aikata wa nawa zanji dadi, sam sam babu dadi, yanzu ina da tabbacin Haleema, Haseena da Hameeda zasu yi auranau batare da wani namiji ya kusance su ba, babu dadi ko kadan, kalubale da maza masu hutawa da 'yayen wasu, kannan wasu, kaima naka yayen da kannan suna can ana hutawa dasu"

Don ya kada kai cike da nadama ya tashi yabar falon, dakin Aisha ya wuce ya sameta tana bawa Hameeda nono, zaunawa ya yi a gefenta, ta kalleshi cikin smile

"Mijina ya dai" ya mayar mata da smile "nima zan sha" tai wani sabon smile sannan ta ce da kai da kaya duk mallakar wuya ne

Sa hannunsa yai ya kama nononta yana shafawa "Baby nonuwanki basa zubewa, kullum kara kyau suke yi, wai miye sirrin"

"Sirrin shine kana kwanciya dani yadda ya kamata, ka iya sarrafani"

Aisha ta zare nono daga bakin Hameeda ta kwantar da ita gefe, Don ya ce yauwa matata I need sucking "ok mijina"

Duk mikewa suka yi, Aisha ta fara kokarin cire masa wando Haseena ta shigo rike da Teddy bear dinta, duk kallansu ya koma kanta "mamma, daddy" ta karaso wurinsu

Don ya ce nasan maganinki gobe zan kaiki wurin Ammi kawai

Aisha ta ce haba Yayana kabar Ammi ta huta mana, tana fama da Leemat kuma sai a kai mata Haseena

Smile yai sannan ya ce ai idan Ammi ce bata ki har Hameeda ma akai mata ba

Aisha ta ce ni dai bana son a dinga tukurawa Ammina

Ranar Don bai samu ya huta da Aisha ba sai da daddare da Haseena tai bacci, sun sha soyayya sun koshi, washegari kuwa da sassafe Don ya mayar da Haseena wurin Ammi, tunda Leemat ta ganshi tasa rigima wai sai ta bishi, dibara yai mata ya wuce ya barta, ya dawo gida suka cigaba da soyayyansu da Aisha

Sai da Hameeda ta cika shekara daya sannan Aisha ta samu wani cikin, wannan karan namiji ta haifa, anyi bidiri ba kadan kadanba, ya ci sunan mahaifin Aisha wato Attahir ana kiransa Haneef, bayan wata bakwai ta samu wani cikin ta haifi yarta mace da taci sunan Aisha, Don da kanshi yai wa Aisha takwara saboda ya tabbatar mata da tsantsan soyayyar da yake mata, ana kiranta da Humaira, Aisha bata kara haihuwa ba sai bayan shekara uku ta haifi danta namiji da shine ya kasance dan autanta, Aista ta yiwa Don takwara, ya ci suna Umar, ana kiransa da Junior

Don da Aisha zaune a falo suna hira, Junior na koyan tafiya a tsakar falon, sai takawa yake yi daya bayan daya sai ya fadi ya kara tashi, duk hankalinsu na kanshi

Aisha ta ce mijina Junior fa kaine sak, babu abin daya rage ka

Don ya ce nima haka nake gani

Lokaci daya ya narke "Mata ta"

"Naam mijina"

"Ina bukatar sucking"

Tai smile "to mijina"

Duk suka tashi, Don ya rungume Aisha, hada bakinshi da nata ya yi suka shiga tsotsar bakin juna, kokarin cire masa wando ta shiga yi hankalinsu ya koma kan Leemat, Haseena, Ummi, Haneef da Humaira da suka bankado kofa suka shigo suka rungumesu, sai yanzu Naninsu ta shigo

Don koda bai ji dadin katse shi da suka yi ba daga dadin da zai sha, bai hanashi yin farin ciki da ganinsu ba

Nanny ta gaida Don da Aisha suka amsa cikin farin ciki

Leemat ta ce Daddy ka ce zaka zo ka dubamu baka zo ba, shine muka sa aka kawo mu

Don ya ce ku yi hakuri abubuwane suka min yawa

Aisha ta ce dafatan kuna mai da hankali a wurin karatu?

Haneef ya ce ehmana Mummy

Haseena ta ce kullum sai Ammi ta biya mana karatu

Hameeda ta ce Daddy Humaira mu'allimat dinsu ta bata kyauta saboda tana da kwazo wurin hadda

Don yai smile sannan ya ce Masha Allah, ta biyo me sunanta

Aisha ta rungumesu gabadaya "Allah ya yi muku albarka gabadayanku"

Suka amsa da ameen

Hankalin Haseena ya kai kan hotunan dake cikin falon, ta kalli babban ciki, Don ne, da Aisha da Haseena, Don a tsakiyansu, ranar sunan Leemat suka dauke shi, sai ta kalli na Don da yake shi kadai, sai ta kalli na Aisha, sai hankalinta ya dawo kan na Haseena, ta dawo da kallanta ga Aisha

"Mummy waccan ita ce me sunana?"

Aisha ta kalli hoton Haseena tai smile "ita ce me sunanki, mummy Leemat kenan"

Leemat ta kalli hoton Haseena sannan ta ce mummy dama bake bace mummyna

Don ya yi sauri ya nuna Aisha "ita ce mummynki" sai ya nuna hoton Haseena "waccan kuma second mummynku ce, ta rasu, ku yi mata addu'ar Allah ya jikanta, Allah ya kai haske kabarinta"

Suka amsa da ameen

Leemat ta ce amma Dad wai kai angon mata biyu ne?

Don ya kalleta cikin mamaki "a ina kika ji?"

"Nima haka na ji ana fada"

Yai smile "eh dagaske ne"

"Amma meyasa ka zama angon mata biyu bayan kai angon mum dinmu ce kadai"

Aisha ta ce kai Leemat maganarki ya fara yawa fa

Don ya ce bari na warware mata komai, kawai ana ce min angon mata biyu ne saboda Abba ya aura min mata biyu a rana daya, da Mummynku da kuma second mummynku

Leemat ta nuna hoton Haseena sannan ta ce na jikin hoton nan da mummynmu sune matayenka ko?

"Eh hakane"

Haseena ta ce na ji ina son me sunana, dama bata mutu ba, data jira na ganta

Don yai smile yana kallan Haseena

Leemat ta je ta dauki Junior, shi kuwa sai kokuwa yake da ita, don tun daya samu kafa baya son ana daukanshi


Su Leemat sun jima a gidan, sai da suka kai yamma sannan Nannynsu ta mayar dasu wurin Ammi

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, tana sauyawa kamar abubuwa basu faru ba



*LAIFIN DADI KAREWA*

Anan na kawo karshen Angon mata biyu, sai mu hadu daku a sabon littafina da zai mayar gurbin angon mata biyu wato *HALEEMATUS SA'ADIYYA* *ALKAWARIN FANSA* kuma zai maye gurbin Dijangala

Zaku iya fara turo katin waya kamar yadda aka saba idan zan fara posting sabbin littattafai na, katin waya na naira dari kacal, sai na jiku



Taku har kullum *M JARUMA CE*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura

Please Login or Register in order to submit comment