Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a falo, shan kayan marmari take yi hankalinta kwance, Don ya shigo cikin sallama, da sauri ta mike ta je da sauri zata rungume shi, ya kauce gami da dakatar da ita cikin tsawa

"Ke! Karki taba ni"

Ta shiga rarraba ido "Baby meya faru?"

"Au bama kisan meya faru ba, ashe ke yar iska ce ban sani ba"

Haseena ta dafe kirji cikin figici "nice yar iska kuma yau?"

Ya watsa mata kallo cikin tsananin fushi "to mecece ke idan ba yar iska ba, taya kika yi kika samu HIV?"

Ta zaro ido cikin tsoro "HIV? Ni HIV, kodai mafarki kake yi, meya hadani da iskanci da har zan samu HIV"

"Wannan ya rage gareki, ke kika sani, nidai ba zan kara kusantanki ba bare kisa min"

Ya juya ya fice dama sakon daya kawo shi kenan, tuni ta fashe da kuka, bin bayanshi ta yi da sauri

Suka fito harabar gida, Haseena kuka take yi sosai "don Allah karka min haka, kaine rayuwata, wallahi banda HIV"

Bai saurare ta ba ya shiga motarsa ya wuce, ta cigaba da kuka kamar ranta zai fita, daga karshe ta yanke hukuncin ta je family house

Don masana'anta ya wuce ya shiga yin harkokin daya kamata

Ammi da Aisha zaune a falo suna hira sama sama Haseena ta shigo cikin kuka, Aisha ta tashi da sauri ta je ta tsaya gabanta ta shiga tambayarta meke faruwa? Kuka Haseena take yi ta kasa yin shuru

Ammi ta ce Haseena zoki fada min me Umar yai miki, nasan dai shine dalilin kukanki

Haseena ta je wurin Ammi da sauri ta zube kasa zaune, ta kwantar da kanta a cinyar Ammi ta cigaba da kuka, sai da ta yi kukarta me isanta sannan ta dago ta kalli Ammi

"Ammi yau Umar ni ya kira da yar iska, kuma yace wai ina dauke da HIV"

Ammi ta zaro ido a tsorace "HIV! Daga ina kuma?"

"Ammi nima ban sani ba, wallahi banda komai sharri yake min, Ammi ki taimake ni don Allah"

Shuru Ammi tai tana nazari, fadi take a zuciyarta "na shiga uku kenan idan da gaske kina da HIV, dana yana dashi kenan, ya shafawa Aisha, na shiga uku, Allah yasa ba gaskiya bane"

A zahiri ta ce yanzu dai abin daya fi muhimmanci bari na kira Umar ya zo

Ammi ta dauki wayarta ta kira Don, ta fada masa kome yake yi, ya yanke ya zo, tun daga jin haka yasan akwai matsala, barin masana'antan yai ya dawo gida, yana ganin Haseena yasan dalilin kiran, zama yai kan kujera yana kallan Ammi

Ammi ta ce Umar meyasa zaka jefi matarka ta sunnah da kalmar iskanci kuma har ka ce tana da HIV

Ajiyar zuciya Don ya yi sai ya ce Ammi kawarta tazo ta same ni, ta fada min cewa Haseena ba mutuniyar kirki ba ce, kuma ta ce tana dauke da cutar HIV (ya boye Wizzy a cikin maganar, baya so a zarge shi)

Ammi ta ce kasan kawarta ta?

"A'a ni ban santa ba gaskiya"

Ta tsaya tana kallanshi cike da takaici "kawai saboda wata kawar matarka da baka santa ba tazo ta sameka ta fada maka maganganu a kan matarka sai ka hau ka zauna, ban san kai shashasha bane sai yau"

Don ya ce Ammi banyi musu ba don nasan Haseena zata aikata, nasan abinda zata iya aikatawa, nasan Haseena sosai

Cikin muryar kuka Haseena ta ce wallahi Ammi bana yin komai, kafinma nai aure ne nake dan taba rashin ji kadan, lokacin ina makaranta a Dubai nakan je club, kuma Ammi wiwi kawai nake sha sai shisha, yanzu ma kawai shisha nake sha, amma ni bana layin iskanci

Don ya galla mata harara cikin tsananin jin haushi sannan ya kalli Ammi "Ammi kinji ko har shisha da wiwi take sha"

"To ai kaima kana sha"

"Wallahi sai nai miki tsinannan duka yanzun nan"

Ammi ta galla masa harara "ai baka da kunya saika duke ta ina jiranka"

Aisha zaune ta kasa magana, tsoro fal a zuciyarta "HIV fa, na shiga uku, ni dai Allah yasa maganar nan ba gaskiya bane"

Ammi ta dauki wayarta dake gefenta ta shiga kira Family doctor, bugu daya ya dauka ta fada masa tana son ganinshi yanzu kuma yazo da na'urar gwajin HIV, ya ce ba damuwa gashi nan zuwa

Duk shuru suka yi babu mai yiwa daya magana, kowannansu kuwa da sake saken da yake yi, shi dai Don hankalinsa kwance yasan bai da komai sannan yasan Aishansa ma bata da komai

Ko mintin arba'in ba'a yi ba sai ga Family doctor ya karaso

Ammi ta ce yauwa Doctor, sannu da karasowa

"Yauwa Hajiya"

Ta nuna masa Don "ka fara yi masa gwajin"

"Ok"

Nan take likita ya fara yiwa Don gwaji bayan ya gama ya kalli Ammi, Ammi hankali a tashe take kallansa hakama Aisha take kallansa hankali tashe tana fargaban abinda likita zai ce

"Negative"

Ammi tai ajiyar zuciya hakama Aisha, Don ya ce ai nasan banda shi

Ammi tace to yanzu kayi wa Aisha

Likita ya koma kan Aisha, cikin kankanin lokaci ya yi mata gwaji ya gama ya kalli Ammi ya ce Negative

Ammi ta ji wani dadi a ranta tunda Don da Aisha basu dashi

Don ya kalli Aisha ya ce dama nasan ai baki dashi, ban dauka ba bare nasa miki

Ammi ta ce likita gata karshen nan Haseena, ta nuna Haseena, Likita ya dawo wurin Haseena ya shiga dubata cikin karamin lokaci ya gama

Duk sun tasa kunne suna son jin sakamakonta, zuciyar Haseena sai dukan uku uku yake, Don ya tsare ta ido, Ammi kuwa na kallan Likita ta ce muna sauraranka

Likita ya ce a gaskiya Haseena bata dauke da cutar HIV

Wani farin ciki ya baiyana a fuskar Haseena, ta ji wani sanyi ya ratsa ta, ta kalli Ammi "Ammi kin yarda dani sosai ko yanzu"

Murmushi Ammi tai ta ce na yarda dake Haseena, Don ya fara sosa keya yana fargaban fadan da Ammi za tai masa

Nan dai Ammi ta sallami likita ya tafi, Ammi ta kalli Don ta watsa masa wawan kallo

"Wata tazo ta sameka ta fada maka matarka nada HIV, ta sakaka ka hantari matarka harka jefeta da yar iska, Umar yaushe zaka canza"

Don dukar da kansa yai kasa muryarsa kasa kasa ya ce ayi hakuri Ammi

"Ni bani zaka ba hakuri ba, Haseena zaka ba hakuri"

Don ya dago da sauri ya kalli Haseena suka hada ido, sai ya hada rai "ki yi hakuri Ammi ba zan iya ba Haseena hakuri ba"

Ammi ta kalleshi cikin tsananin fushi "wato har ni zan saka ka ka yi abu, sai ka ce min ba za ka yi ba"

Don ya mike "Ammi ki yi hakuri, ni zan tafi sai zuwa anjima"

"To Umar ka tafi, amma karna kara ganin kafarka a gidan nan koda wasa"

Don ya kalli Ammi a tsorace "saboda ban ba wannan (ya nuna Haseena) hakuri ba shine zaki haramta min zuwa gidan nan? to shikenan (ya kalli Haseena) Haseena yi hakuri"

Murmushi Haseena tai, ta ji wani dadi a ranta sannan ta ce na hakura, komai ya wuce

Cikin fushi ya fice, Ammi ta koma kan Haseena

"Ki yi hakuri da abinda Umar yai miki don Allah"

Haseena ta ce wallahi Ammi bakomai, sai dai ma nagode miki kin goge min bakin fentin da aka shafa min

Ammi ta ce abu na biyu Haseena batun wani shisha da kike sha yanzu don Allah ki daina, ke mace ce, gwara namiji komai yai ado ne, bare yanzu da kike dauke da juna biyu zaki so ki zama uwa ta gari a wurin yayanta

Shuru dai Haseena tai Ammi ta cigaba da yi mata nasiha


Don masana'anta ya koma ya sami Wizzy suka zauna office din Don, Don ya shiga yi masa bayanin abin daya faru

Wizzy ya ce ai dama na fada maka karka yanke hukunci har saika yi bincike

Don ya ce amma ya kamata ka gano wacca tazo ta fada maka wannan maganar, ina son ganinta ba zan barta haka ba saina hukunta ta

Wizzy ya ce gaskiya ban santa ba amma idan na ganta zan iya ganeta, har yanzu ina ganin kamanninta a fuskanta

Don ya yi shuru yana nazari, ya kalli Wizzy "kwanakin baya Feedo ta zo gidanmu wai tana dauke da cikina yanzu kuma wata tazo wurinka wai matata tana dauke da HIV, Feedo ta ce min wasu ne suka biyata ta aikata haka kenan itama wannan sata aka yi, aka biyanta, akwai wani abu a kasa"

Wizzy ya ce kenan kana tunanin duk mutum daya ne?

"Tabbas mutum daya ne, amma ina zanga Feedo, idan na ga Feedo gaskiya zata baiyana"

Wizzy ya ce ni rabon da naga Feedo na manta amma zan bada cigiyarta

Don ya ce ka bada cibiyarta ina son ganinta, ina son sanin meyi min wannan aika aikan

Suka cigaba da tattaunawansu

Haseena daga Family house gidan Feedo ta wuce ta sameta da saurayinta zaune a falo suna shan wiwi, janta tai harabar gidan ta shiga bata labarin abin daya faru

"Feedo ki ji fa wai ni nake da HIV, ban san wata yar iska bace a cikin kawayena ta je ta yi min sharri ba"

Feedo ta ce sai yasa banda kawaye dake kadai kawai na yarda

Haseena ta ce wallahi daga yanzu nima na watsar da kawaye, ke kadai ce yanzu kawata

Feedo ta ce daya fi miki

"To ni bari na tafi gida tunda na ganki da bako kar ya yi tunanin wani abu"

Feedo tabe baki tai "ke manta dashi, na kosa ma ya wuce, baida wani amfani"

Haseena ta danyi dariya "shiko yake da amfani tunda yana biya miki bukatarki"

Feedo ta zaro ido "wani bukata, raggo ne fa, yana hawa sau daya ko minti biyar baya yi yake sauka, shikenan ba zai kara yi ba, ga abin nashi dan minini baya kai min labari, ai kayan aiki sai Don, idan yana cina har kwakwalwa yake kai min labari"

Wani faduwar gaba ne ya ziyarci zuciyar Haseena, ta dafe kirji tana kallan Feedo

"Feedo Don fa mijina ne kike wannan maganar a kansa?"

"Oh Sorry my Haseena, tuntuben harshe ne, yanzu ke kawata ce, babu wani abu tsakanina da mijinki, na yi miki alkawari babu abinda zai faru"

Haseena tai ajiyar zuciya "wallahi na ji tsoro, baki ji yadda zuciyata ta buga ba"

Feedo ta rungume ta "ki kwatar da hankalinki, ina yinki sosai, ba zan ga abinda zai cutar dake ba na bari, bare kuma ni da kaina na cutar dake, ina tare dake a kowani hali"

Haseena tai murmushi "nima I a yinki Feedo, nasan ba za ki taba yi min haka ba"

Sun dan taba hira kadan kafin Haseena tabar Feedo tsaye a harabar gidan

Feedo ranta ya baci ji tai Kamar tai hauka "yanzu kenan anyi solving matsalar nan, ni da nake jira ta kawo min labarin Don ya sake ta, ba zai yu ba dole na nemi wani hanya daban, dole na raba Don da matayensa, ni kadai zan zama matarsa, wai har da wani jin haushi don na fada yadda nake jin Don idan yana cina, to akwai namijin da zai iya gamsar dani ne idan bashi ba"

Ta ja tsaki ta shiga ciki ta sami saurayinta


A ranar Ammi kulla kofar shiga ciki ta yi tun magriba sannan ta gargadi ma'aikatan gidan akan karsu bade kofa ko waye yazo, bangaren Abba ta je ta same shi suka shiga biga soyayyarsu, Aisha kuwa kwance ita kadai a bedroom sai dai rungumar filo tai tana tuno irin soyayyar da mijinta yake mata, sai murmushi take tana kara rungume filo

Ai kuwa bayan sallahn isha'i Umar yazo gidan, yazo shiga ciki ya ji kofa a bude, bibbigawa ya shiga yi amma shuru, ya kai awa daya a tsaye babu wanda yazo ya bude masa kofa, gashi bai da numbern Aisha bare ya kirata, tsayawa yai ya yi shuru kamar yai kuka, fadi ya shiga yi zuciyarsa "kenan Ammi bata manta abin daya faru dazu ba kenan, fushi take yi dani, ya yi kyau"

Zuciya ya yi ya wuce inda yai parking motansa ya shiga ya yi wucewarsa, ya tafi gidanshi

Haseena harta cire rai da zuwan Don, ta zira kayan bachcinta ta kwanta bacci ya dauke ta, Don koda ya shigo ya ganta kwance bai ce mata uffan ba, bayi ya shiga yai wanka, gajeran wando kawai yasa ya kwanta yana kallan sama, tunanin abar kaunarsa fal a zuciyarsa, Haseena ce ta gyara kwanciyarta gami da yin wani sauti "uhm" hankalinshi ya koma kanta, ya shiga kallan fararen cinyoyinta, sannan ya kalli kirjinta, ji yai hankalinshi ya tashi gabadaya, janye gajeran wandon yai, ya dawo babu komai a jikinsa, Haseena kuwa doguwar rigar bacci ne a jikinta da tsawonshi bai wuce bum bum, zuwa yai ya tsaya tsakankaninta sai yasa hannu ya wangale kafafuwarta, babu pant a jikinta a take ta farka tai dai dai da ido tana kallanshi, bai bi ta kanta ba ya saita bananansa a cikin HQ dinta, ya shiga danna mata, Haseena farin ciki tai tasan dai tunda Don yazo har ya nemi hakkinsa babu wani abu kuma, fushi da ita ya kare, kai hannunta tai kan nipple dinsa tana murza masa sai wani nishi yake yi dakyar alamun Haseena tana kai masa labari, sai wangale kafafunta yake yi yana kara caccaka mata banana, ta fara bada wani irin sauti "ah ah" cire bananansa ya yi yana fadin ta baya, Haseena Juyawa tai ta yi ruf da ciki sai tai masa goho, ya cigaba da iyo a mararta, ya jima yana yi kamin ya kara zare bananansa ya kwanta kan gado yana fadin "iya Baby fuck me"

Hawa samanshi tai ta rike banana ta kai HQ dinta, ta danna suka shiga cin junansu, haka suka cigaba da cin junansu suna canna style iri daban daban, Haseena ta shiga tuno maganganun Feedo fadi ta shiga yi a zuciyarta "tab wannan irin baiwa na miji na, ai dole Feedo ta yaba, amma fa naji haushinta sosai, kawai dai sharewa nai"

Washegari Don yaso zuwa family house ya ga Aishansa amma ransa ya baci daya tuno yadda yake ta knocking kofa kamar wani bako aka yi banza dashi, sosai yake jin zafi a ransa, yana tunanin me Ammi ta dauke shi ne, Aisha kuwa zuba ido tai tana jiran Don amma shuru

Wasa wasa sai da Don yai wata daya bai zo ba, ba Aisha ba hatta Ammi ta damu sosai amma ta boye, yasa business dinsa kawai a gaba, idan baya masana'anta to yana gida wurin Haseena suna shan soyayyansu, amma fa ba karamin danna zuciyarsa yake yi ba, don a kullum sai ya yanke shawarar yaje ya ganta ko zai samu kwanciyar hankali amma sai ya hana kanshi, shi a lallai yana son ya gwadawa Ammi yana da zuciya

Aisha zaune bakin gado a bedroom, ta kasa control din kanta, kuka kawai take yi kamar ranta zai fita, Ammi ce ta budo kofa ta shigo ta same ta, Aisha tai shuru ta fara goge hawayenta, Ammi ta karaso wurinta ta zauna gefenta

"Aisha meya faru waya taba min ke" shuru Aisha tai bata ce komai ba

Ammi ta kara tambayarta a karo na biyu, cikin muryar kuka Aisha ta ce Ammi Ya Umar ne

Ammi ta ce shiya bata miki rai ko, to meya yi miki? Aisha ta girgiza kai alamun a'a "ni bai yi min komai ba Ammi kawai so nake na tafi wurinshi"

Ammi ta bude baki ta tsaya galala tana kallan Aisha
"Ammi ki taimaka min na tafi wurinshi don Allah, ina son ganinshi"

Tausayin Aisha ya mamaye zuciyar Ammi, karamin murmushi tai sannan ta jawo Aisha jikinta ta rungume "kiyi hakuri Aisha, ki kwantar da hankalinki zan sa Umar yazo gidan nan yau din nan kinji"

Aisha ta ce to Ammi

Ammi ta tashi ta fice Aisha ta bita da kallo sai ta kara fashewa da kuka tana fadin mijina kazo don Allah

Da shigar Ammi falo ta dauki wayarta ta shiga neman Don, ta kira sa na farko bai amsa ba, saita kara kiransa harya kusa tsinkewa ya dauka ya ce Hello Ammi

Cikin bacin rai ta ce ni sa'arka ce da zan kiraka ba zaka dauka ba saina maimaita kuma ma sai daya kusa tsinkewa ka dauka

"To Ammi ayi hakuri don Allah"

"To yanzu yanzu ina son ganinka kome kake yi ka aje kazo gida"

"To Ammi gani nan zuwa"

Ta katse wayar tana yar karamar tsaki, ta zauna falon tana jiran karasowanshi, bada dadewa ba kuwa sai gashi ya karaso ya zauna gefe

"Sannu Ammi ina wuni" bata amsa ba, watsa masa harara tai sannan ta ce wato kai me zuciya ko ya yi kyau, bai dameni ba yanzu sai ka je ka sami matarka tana nemanka

Shafa kai ya yi yana murmushi sannan ya mike, baice wa Ammi komai ba ya wuce ta bishi da harara "dan rainin hankali kawai"

Aisha hawaye Shane shane harda majina, Don ya shigo ya tsaya yana kallonta, tana ganinshi ta kau da fuska ta cigaba da kuka alamun tai fushi dashi, da sauri ya karaso kan gadon ya haye ya rungumeta

"Ni ka barni, nayi fushi da kai, babu ruwana da kai" yar murmushi yai ya kara rungumeta yana fadin "Allah sarki mata ta yi missing din mijinta"

Ture shi ta shiga yi, ya kara kankameta da karfi ya kai harshensa fuskarta yana lasar hawayenta da majinanta, yana ta shanyewa abinshi

"Ka barni bana so, ni na yi fushi da kai" ya kai bakinsa dai dai kunnanta ya ce ta ya mata za tai fushi da mijinta, rufa min asiri kar kisa zuciyata ta buga

Ganin ta ki yin shuru yasa ya shiga tube kayanta, tana hanashi bata so, ya nuna mata yafi karfinta ya tubeta tsaf, kukanta ya tsananta sosai, cire kayanshi ya yi, ware kafafuwarta yai sosai ya shiga danna mata banana, yana galabaitar da ita da gangan, ta yi laushi bata iya ko daga hannunta, sai juyata yake yi yadda ya ga dama yana cinta, ba za ta ce ga dadin da take ji ba, bayan ya sami natsuwa kankameta yai kamar za'a kwace masa ita yana shafa bayanta

"Yi hakuri Matata, Ammi ce ta bata min rai kawai dalilin da yasa kika ji ni shuru kenan, nima ba zaman dadi nake yi ba na rashin ganinki, kawai jurewa na yi"

Yasa hannu a mararta yana shafawa yai smile "ya baby na yake, dafatan kina kulawa dashi yadda ya kamata?"

Turo baki tai a shagwabe ta ce shima ai fushi yake yi da kai

Don ya ce ni dai ayi hakuri, a gafarce ni, nasan na yi laifi

Aisha ta marairaice ta turo baki a shagwabe "to ka kama kunne"

Yar murmushi yai ya kama kunnansa "ayi min hakuri don Allah" tai murmushi ta kara turo karamin bakinta "to na hakura"

Bakinta sha'awa ya bashi, cafko bakin yai ya shiga tsotsa kamar zai cire, sai ta kai hannunta kasanshi tana murza banana da yan maraina, wani yanayi ya fara ji, a take ya shiga sarrafa kirjinta, yasa nononta a bakinsa yana tsotsa kamar zai zuko ruwa, nan ta fara kara alamun dadi, wani sabon shafin soyayya aka bude

Haka rayuwa ya cigaba Don na farantawa matayensa rai wato Haseena da Aisha, yau idan ya kwana a wurin Haseena, gobe a wurin Aisha zai kwana, kuma harkar kasuwanci Alhamdulillah, yanzu Aisha ta shiga watan haihuwarta, a kowani lokaci zata iya haihuwa

Wizzy yai tafiya ya je sokoto gaida iyayenshi, iyaye da dangi sunyi farin cikin ganin Wizzy ya canza kuma ga alherin da ya yi musu, nan ya fadawa mahaifiyarsa ta nema masa yar sha bakwai data yarda da tarbiyar ta, mahaifiyarsa ba karamin dadi ta ji ba ai kuwa cikin kankanin lokaci, ta sama mishi wata yar makociyarsu me suna Fa'iza, Fa'iza natsatstsiyar yarinya ce kuma tana da kyau iya gwargwado, a shekaru ma bata gama cika sha bakwai ba, yana ganinta ya ji ta kwanta masa a rai, cikin kankanin lokaci ya fito ya biya sadaki da komai aka sa ranar biki nan da wata daya

Yau Aisha ita kadai zata kwana, Don yau yana wurin Haseena, Ammi kuwa na bangaren Abba, Abba na gari, Aisha ciwon nakuda ya tashi mata tun tana jurewa har tazo ta fara kuka kasa kasa, ganin abin bana karewa bane yasa ta lallabo ta tako ta shigo falo, ciwon nakuda ya tsananta, mararta bayanta kafafunta duk sun rike, duk addu'ar daya zo mata baki kawai take yi, ji take kamar zata mutu, da karfi ta fara kiran Ammi Ammi Ammi

Ammi tana tare da Abba ta shiga jiyo muryar Aisha, ta kalli Abba

"Kamar Aisha na kirana"
"To ki je ki duba ko lafiya"

Ammi ta sauka daga kan gado ta zira rigar baccinta sannan ta dauki zanin atamfa ta dora ta fito da sauri, A falo ta sami Aisha ta galabaita, Ammi ta karasa da sauri "ashe abu yazo"
Dakyar Aisha ta bude baki tana fadin Ammi zan mutu, bayana zai fashe

Ammi ta rikice sosai, da sauri ta je ta kira Abba yazo, Ammi ta taimaka ta riketa suka fita harabar gida, Abba da kanshi ya ja mota suka tafi Asibity, aka shigar da Aisha labour room Ammi da likita da nurse suna kanta cikin kankanin lokaci tai wani nishi gami da kiran Ya Umar da karfi, sai ga baby ya fito, Doctor dauki baby ta kalli kasanshi murmushi tai ta ce Baby girl ta fito

Ammi tai wani farin ciki, murmushi yaki daukewa daga fuskarta ta ce bani ita na riketa

Likita ta mikawa Ammi ta amsa ta kalli jinjirar sai faman kuka take yi, Ammi bata san lokacin da hawaye ya sakko mata ba "Allah sarki baiwar Allah, Allah ya yi sai kinyi numfashi a duniya duk yadda aka so a hanaki fitowa, ina son ya mace Allah bai bani ba, sai gashi yanzu na sami jika mace"

Aisha kallansu take yi tana murmushi, ta kosa a bata jinjirar ta ga kamanninta, Ammi kamar ta shiga zuciyarta sai ta mika mata jinjirar "gashi ki rike" Aisha ta amsa jikinta na rawa ta tsaya tana kallan fuskar jinjirar har yanzu kuka take yi

Likita ta ce bani ita na tsaftace jikinta, asa mata kaya kada sanyi ya kamata

Likita ta amshi Baby ta gyara ta tsaf sannan ta suturta ta cikin sutura me matukar kyau

Bayan an gama gyara Aisha da Bebinta aka canza musu daki, Abba ya shigo ya amshi Baby, wai Abba farin ciki harya rasa yadda zaiyi da ranshi

Ga Baby sai tsinannan kuka har yanzu taki shuru Ammi ta ce kar dai ki yi fitinar mahaifinki, murmushi Aisha tai, Ammi ta kalleta sannan ta mika mata Baby

"Bata Nono" amsar baby tai amma bata bata Nono ba da alamu tana jin kunya, Ammi ta zauna gefenta

"Aisha batun kunya ya kare, fito da Nono ki shakar da ita, kinga fa tana ta kuka"

Aisha kallan yadda yarinyar ta take ta kuka tai, tausayinta ya kamata lullube kirjinta tai da dankalinta saita fito da Nono tasa ma Baby a baki, aiko ta cafke da sauri tana tsotsa

Haka wannan daren Ammi da Aisha suka yi kwanan zaune don kuwa mini mini Baby take kuka tana bukatar Nono, Ammi ta ce wannan dai fitinanniya ce kamar mahaifinta

Da sassafe suka bar asibity suka dawo gida, Mum da prof da Aunty Rasheeda da Aunty Zainab duk sun karaso amma prof yana bai dade ba ya wuce yabar Mum dasu Aunty Rasheeda

Sai da bayan azahar Don ya zo gidan, ya ga Mum da Aunty Rasheeda da Aunty Zainab da Ammi rike da Baby a hannunta

Ya gaida Mum sannan Ammi, Aunty Rasheeda da Aunty Zainab suka gaida shi ya amsa, kallan Babyn hannun Ammi kawai yake yi, jiki a sanyaye ya ce

"Aisha ta haihu ne?"

Ammi ta ce Allah ya sauke ta lafiya

Aunty Rasheeda ta ce Ya Umar angon mata biyu kuma angon karni, murmushi yai wani farin ciki ya ziyarci zuciyarsa ya je ya zauna gefen Ammi yana kallan yarinyarshi yana jin wani irin dadi a ransa

"Bani shi na rike"

Ammi ta kalleshi "ba namiji bane mace ce"

Don ya ce wow baby girl
Ammi ta mika masa ya amsa ya tsura ma yarinyar ido kamar ya cinye ta fadi yake a zuciyarsa "Ni Umar wai yau ni ne nake rike da gudan jini na, Allah sarki rayuwa kenan"

Baby ta yanka wani ihu, Don ya kalli Ammi "tana kuka"

Ammi ta ce aikinta kenan, ta cika san tsotso, kaita daki wajen mahaifiyarta ta shayar da ita

Don ya tashi da sauri kamar dama neman hanyar ganinta yake yi, ficewa yai yabar falon

Aisha ta gama sa kaya, zama tai gaban mirrow tana shafa powder Don ya shigo dauke da Baby, ta cikin madubi ta hangoshi ta tashi da sauri cikin farin ciki ta juyo tana kallanshi, ya karaso da Baby ya tsaya gabanta, kallanta yake yi wani sabon soyayyarta na ratsa ilahirin jikinsa "ga Babynmu tana kuka ki bata

Please Login or Register in order to submit comment