Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aunty? Eh mn ai kebama sai kinyi wani karatu ba tunda ALLAH yakawo.khady ce tace wlh kuwa.harararta tayi.wani kwalin takuma fiddowa wani zobe ne na azurfa sai kyalli yake .daga jikin kwalin ne taga wata karamar paper .aunty ce tafita haka.yasa tabude paper ganin number tayi da sim card.a kasan pepar an rubuta idan kin koma gida ki kirani masoyiya.dafe kirji tayi tace dear kuma? Khady ce tace lfy? Oho keni dan ALLAH kin dameni .khady ce tace to wai yanzu kuma saboda uncle farooq din kike mun wulanci? Wh din barshi ahaka .dariya tayi tace kin nemeni wlh.firarsu sukayi cikin nishadi.

*Page 21*

Sim din tasaka a wayar takira sa.he'llo my dear? Ykk ya hidima? Alhmdlh uncle naga sako na... Bata karasa ba yace banasan godiyar kirike abarki.YOU ARE MY WIFE INSHA'ALLAH,saboda ina sanki ko kinyima wani alkawarin aure? Shiru tayi cikeda jin kunya yace ina miki magana kifadamn gaskiya pls karki cutar da zuciyata.unclle? Na'am barci nakeji saida safe.murmushi yayi yace shikenn HAVE A SWEET DREAMS MY FUTURE WIFE, OK GOOD NIGHT😴 takashe wayar zuciyar ta cikeda farin ciki.khady ce tace masoya? Amira ce tace gamufa.yy sadiq ne yashigo yace baku kwanta ba? Eh wlh amira tace bara nabaku guri nasan dai tadi kazo😜 harararta yayi yace eh din.fita tayi tanufi gurin aunty farhan,abangaran sadiq kuwa yanacan yana tsunkar fure💃🏼💃🏼 bayan yatafi ne amira tashigo tace angama soyewar? Eh mana kema ai yanzu kika gama .sundanyi fira sann sukayi barci😴 washe gari tunda safe haya niyar mutane ta tashesu gida kam yacika masha'ALLAH yan uwan momy ne sukazo su inna gaje da inna ladi yayyene agun momy,bayan sunyi wanka ne kowa ya shirya sunyi kyau bakadan ba wata riga ce amira tasa mai mugun kyau.haka itama khady komai nasu kala daya .gidan sitting suka nufa kai tsaye.Da misalin karfe 1:10pm aka daura aure.gida yacika yan'uwa da abokan arziki.amira ce tace waini khady duk yau banga bro aliba.ki kirasa mana tafada ata kaice,kiran wayarsa tayi farooq ne yadaga yace hello baby? Shiru tayi tana nazarin maganar tabbas tasan uncle farooq ne.am ols uncle ina bro ali ne? Haba gimbiya ta ai kin bari mugaisa ko? Murmushi tayi tace ina wuni? Lfy lau y hidima? Alhmdlh yy nki baya kusa.shine vaki kirani ko? A'a uncle bansamu time bane🤩 ok shikenan ki kulada kanki kada wani yayi mun wuf dake😞 murmushi tayi takashe wayar.A kwana a tashi ba wuya agurin allah soyayya takara kulluwa tsakanin farooq d amira haka ma khady da sadiq kowa yana samun kulawa sosai agurin kowa.Yau yakasan ce watan su farhan 5 agida jan mazajen su duk wanda yagan su yasan suna cikin farin ciki.amira ce tace dady pls yau zanje gidan aunty farhan da bro ali.ok kice nace sadiq ya kaiki amm karku dade,to dady nagode🙏 .uncle farooq takira tafada masa zataje gida bro ali hakan yasa yabar komai yaruga ta isa zuciyarsa cikeda farin ciki dama kwana biyu bai gantaba.

*Page 22*

Gidan farhan suka fara isa daga bisani suka nufi gidan aliyu.acan suka samu farooq mamaki ne yakama amira tace uncle daga ina? Khairat ce yace magana zakiyi aidama nasan saboda ke yazo gidannan .a'a aunty khairat nifa bansan ma ya zoba.ko uncle? Eh mana bayan sungaisa ne suka danyi fira farooq ne ya tura mata tex baby inaso muyi magana pls kisameni waje,farooq ne yafita bayan takaran tane tafita tagansa zaune bata rai yayi yace amira meyasa kike saka mayafi karami? Kinsan ina kishin ki sosai, banaso kidena .murmuahi tayi tace kayi hakuri insha'ALLAH zandena.fira suka danyi dannan tace bara mutafi dady yace karmu dade ok. A tare suka shiga ciki ban kwana sukayi suka fita.suna tafiya suna labari da yy sadiq harsuka isa gida,ba'ajima ba uncke farooq yasa iyayen sa sukaje neman auran amira kowa yayi farin ciki sosai bakamar dady.yarjeje niya sukayi akan idan anyi bikin zata cigaba da karatu.amince wa sukayi.bayan yan kwanaki ne akayi aike .ba'ajima ba akasa rana wata 1 tun ana saura sati daya ake rakashe wa anyi party kala kala.anan bangatan kuwa ba'acewa komai💃🏼💃🏼A kwana atashi yau biki saura kwana biyu.gida kam alhamdlh kowa yana cikin farin ciki. Washe gari aka daura auren( aminatu nuradden wato amira) da farooq abdullahi. Bayan anyi mata nasiha ne. ya'n daukar amarya sukazo tasha kuka sosai.kaibama itaba harda dady saida ya zubarda hawaye saboda farin ciki dakuma fatan allah yabada zuri'a tagari🚶♀️🏃 hakika amira tayi farin ciki sosai da ALLAH ya nuna mata ranar auren ta da farooq.anyi biki da sati biyune akayi na sadiq.rayuwa suke tajin dadi😜😜 .bayan shekara daya ne amira tasamu ciki.farooq ya kulada ita sosai har ALLAH yasuke ta lfy.kowa yay murna ta haifi yara biyu mace da namiji .macen ce aka sama sunan mahaifiyar amira wato husna.namijin kuma( nuraddeqn suna kiransa jenior) ,daga karshe dai nacika burina nazuwan mahaifina makka🕋 dakuma auran uncle farooq.

*ALHMDULILLAH*

WANNAN SHINE KARSHEN LITTAFIN KOMAI YAYI FARKO ZAIYI KARSHE🤩🤩

Ina mika godiya ga gurin SHUGABAN KUNGIYAR *KING AND QUEEN WRITING CHAMBER* wato *SARKI DA SARAUNIYA* WATO *ABDULKINGARTICLE*🙏🙏 DA KUMA *KINGBOY ISA*🙏 DA *MUJAHEED MATASHI*🙏 BAZAN MANTA DAKAI BA WATO *HUSSAINI KHALID SARDAUNA* KAIMA INA GODIYA SOSAI 🙏❤💚💙 DA *ISHAQ*..... TURAWA BRAVE,DUKKAN KU INA KARA MIKA GODIYA SOSAI ALLAH YAKARA BASIRA


*Faɗimatu Sani Ibrahim Kuki*

+234 904 020 8830








An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment