Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta xira kwalla kadan yarage ban saki shewa ba sbda farinciki sim dina mtn nacire sbda ganin kiran ulaita ammi na kenan na kunna aital sbda batasanma indashi ba aboye naba girl hause din mu tasiyo min shi. Data nabude nafara facebook anan nasami janan itama tana online muka fara shira saikusan karfe bakwai namata sallama na mike bedroom din dake falon nabude inda nasa kayana kenan hijab nadauko nasa sannan nayi salla natube doguwar rigar dake jikina namayar da wando iya gwiwa da riga shimi kaina ba dankwali sbda hammy batason dan kwalli yalwataccen gashin kanta yasauko har bayanta daga gaba kuma har fuska yake rufe mata tsaki tayi tana kama nagaban tayi baya dashi tana tufkewa hade da mita

"Wannan gashin ka isheni wlh xan iya askewa😙

Kallon wani film taxauna yi saifaman dariya take kasa kasa



*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.

WANI NAMIJI
👉Hot love story 🧡

Na. 🌹Matar Yaya 🌹
page 4️⃣

Mufaddal yaukam yana shigowa dayaga kayan wainar fulawa akitchen ga manja duk yabata kantan gas din kuma duk digo digon fulawa
Bedroom ya tura xaishiga yafarajin dariya sama sama kasa kasa kansa yarike kam tare da toshe kunnensa tabbas akwai abindake faruwa agidan nan dasauri yarufo bedroom din yabar gidan gaba daya ransa amutikar dagule kaitsaye gidan su almustapha yatafi tamkar maishirin yin kuka

Akofar gida yasamu almustapha cikin majalisar su tamatasan anguwar duk da Mufaddal yanaso yahanasa xaman majalisa amma yaki sbda yasaba da abokansa aciki dayawa kuma ana hira maidadi.

Yakarasa aka gaggaisa yabar gun kaitsaye kofar shagon musty yanufa yana karkada key dake hannunsa xuciyar sa adagule yarasa wanda ma tunani xayyi.

"Aa ya akayine tundana ganka i yanxu kuma natabbata ba lfya hankalina yakasa kwanciya aboki me yafaru kuma yanxu tunda kaki fadamin wanda yafaru tsakaninka da gidanku wannan kakawo kanka kuwa
Xauna muyi magana.

Sauke ajiyar xuciya Mufaddal yayi tare da jan kujeran data yaxauna

"Musty wato abubuwa kuma sunfara min yawa matsaltsalo gasunan dai tunda umma tarasu kuma shikenan jindadi da farinciki yayi kaura wani amma allahamdulillahi tunda saudat ita tasamu nutsuwa kawu nakulamin da ita musty inacikin damuwa gidana yana neman gagarana

"Kamar yaya gidanka wai gidanku na ku ko gidanka dakake ginawa na unguwar liman

"Gidana musty tsorata ni ake banda kwanciyar hankali da lfy klau nake xaune tunda wancan abin yafaru amma yanxu yau wata biyu kenan banda nutsuwa agidan nan yau na tarar angirka wannan gobe natarar angirka wancan gashi nan dai abin tamkar muda wanine agidan

Almustapha cike da mamaki yadubesa

"Lallai ne gaskiya Mufaddal saina san xaman daxanyi dakai ashe irin wannan abin duka yafaru bansani ba toh ma uban menene yaravaka dagida harka dawo gidanka dake nan kuma nan danan kasan inda nake amma yagagara kaxo kafada min tabbas bakadauke ni amini ba abota kawai kake dani tamkar tadole ita ma abotar shikenan kaje karike matsalar ka kawai.

Mufaddal yarike hannun almustapha ganin yadda ransa yabaci

"Bahaka bane karkamanta labari mai dadi shi ake bayarwa akasinsa kuma da maimatasa gwara arika addu ah domin neman sauki ko waraka, almustapha xanfadamaka abindaya faru dani konace abindaya faru har daddy na yamin kora cike da babbar murya da kashe din karna kuma wai wayarsa.

"Haba Mufaddal fadan gaskiya dai daddyn dakansa ya iya korarka harda kashe din karka kuma waiwayonsa miyasa daddy yanasonka son dayake maka yafi wanda yake mawa saudat

"Hakane bari kaji abindaya faru.

💧💧💧 WAYE MUFADDAL 💧💧💧
Tunda umma tarasu nashiga wani hali na damuwa sbda kasan yadda muke da umma nashaku da ita banacin abincin ko ina saina ummana
Xuwan daddy ganah acan yahadu da Ulaita wata balarabiya ce ya auro aikasan dai yadda tafara ganawa sista na saudat wahala tahanya mai sauki sbda bata taba yarda daddy yasani nikuma bana nan natafi kasuwa haka saudat xata yini da yunwa har tagalabaita dahaka bamu saniba ciwon olser yakusa kamata lokacin da nafadama daddy baiyarda ba sbda sashi makirar matar nan tayi agaba dakuka akan saudat ita ke kin cin abincin tana bata atakaice dai musty dakaina nadauke saudat daga gidan mu namaidata gidan kawun mu dake babban titi nasanar masa duk abindake faruwa yaxo yayima daddy fada sosai amma wlh ba abindaya sauya don kuwa idanun Ulaita kaina yadawo badama na nemi daddy agidan nan ko naso magana dashi sai tashiga tafuta gashi dama yanxu daddy duk yarage damuwa dani baya harkata kasan dai yadda muke da sunaiha 'yar makwabtan mu sunaiha tasaba dani sosai tun bana biye mata har naxo nake sauraren ta idan taxo tana min hira musty Allah ne shedana tsakanina da wannan yarinyar ko soyayya babu balle wani shedanchi yagif ta tsakanin mu da ita watarana da Ulaita tafara ganina da sunaiha yakasance da yamma ne kamar haka ina xaune ina shan iska alanbun gidan dayake ranar lahdi ne banje kasuwa ba

Dariya sunaiha tayi sbda yadda taga Mufaddal ya tsorata

"Yaya na gaskiya karage tsoro kamar ba jarimi ba

Mufaddal yasauke kansa bisa fuskar Sunaiha ransa adan bace

"Wannan ba wasa bane kuma babu irin wannan wasan tsakanin mu yanxu kinga da loptop din nan ta subuce tafadi me gari yawaya kirage wasa sunny kinji

Dan turo bakin ta gaba Sunaiha tayi tana wasa da yatson hannunta tare da tutturo su yadda Mufaddal xaiga kunshin sosai wanda dama dominsa akayi kawai don tabirgesa cike da iyayi irin nata wanda har yaxamar mata jiki tafara magana kamar xatai kuka

"Haba dan uwana menene nafada kuma kodanayi laifi tohm kayi hakuri insha Allahu baxan sake ba dama wannan din ma kuskurene kaji

Mufaddal yaharare ta tare da jinjinawa iyayi irin na Sunaiha ko gajiya bata yi ba laifi kunshin yayi kyau kuma.

"Ok na hakura yagida

"Lfy kalau momy tace nagaidaka kuma ga faten wake nan nakawo maka nasan mutumin kane

Murmushi yadan yi batare daya kalleta ba

"Kin kyauta sunny dadina dake kokari Allah yamiki Albarka

"Amin dan uwana

"Yawwa tashi kaimin dakina saiki dauko wani leda gaban mirro shopin ne nayo jiya saina rage miki naki

Dasauri tamike tana tsalle

"Nagode dan uwana

Sunaiha na tafiya nima nafuta xuwa masallaci sallar mangaruba bayan kwana uku nadawo daga kasuwa kamar yadda dai nasaba nashiga wanka dai dai time din futowa ta ashe ulaita ta aika girl hause takira Sunaiha tace bani da lfy gani can cikin daki awani hali

Nafuto kenan daga toleit naxauna bakin bed da tawil daure aguna daya kuma ahannu na ina goge ruwan kaina. Sunaiha na fadowa dakin tana kuka tafada jikina tana kuma sakin wani sabon kuka

"Dan uwana baka da lfy ashe miyasa baxakafada ba xakashigo daki pls muje hospital yayana karinka bin komi Ahankali komi xai wuce dasannu dan uwana kayi hakuri

Kafin nadago ta daga jikina ulaita ta turo kofar ita da daddy tana masa nuni
Karaf daddy yaji maganar Sunaiha takarshi

"KARINKA BIN KOMI AHANKALI DASANNU XAI WUCE KAYI HAKURI DAN ALLAH DAN UWANA

. dai dai lokacin da mufaddal yakai hannu xaidago Sunaiha itakuma sai shigewa jikinsa take

"Inna nillahi wa inna ilaihir raji un mufaddal!!!!!!

Daddy yakira sunansa dakarfi yana rintse idanu

Dai dai nan mufaddal yaruntse idanu yana sakin kuka

Musty yadafa kafadar sa

"Yi hakuri yi hakuri abokina ya isa nafahimta lallai komi yafaru ne tasanadin wannan makirar matar tab toh ya akayi daddy yakoreka

Mufaddal yashare kwalllar data xubo

"Humm daddy bai koreni ba dafarko ganin haka yasa ulaita fashewa dakuka tana cewa baxata xauna da fasiki maxina chi agidan ba saidai daddy yasake ta koni nabar gidan sai lokacin daddy yace natattara nabar masa gida adaren nabar gidan Sunaiha har titi tabiyo ni tana kuka amma daddy yakira el jafar yafada masa duk abin daya faru bansan dai yasuka karke ba musty kaji matsalar dana baro gakuma wacce take fuskanta yanxu agidan nawa itama kaji.

Musty yamike yana kama hannun mufaddal

"Tashi muje gidan malm jameel

Mufaddal yace

"Wanene haka me xayyi mana toh

"Sauka xaisa aje ayi agidan naka shikenan komi xai wuce maganar daddy kuma daga baya xamu tattauna amma matar can akwai abin data masa ba haka nan kawai tabar sa ba

"Ok shikenan muje



*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.

WANI NAMIJI
👉Hot love story 🧡

Na. 🌹Matar Yaya 🌹

page 5️⃣

A liform din mufaddal sukaje sunkwa yi sa ah dawowar sa daga masallaci kenan yana xaune kofar gida dalibansa matasa masu daukar karatu bayan sallar isha i sunfara xuwa ana xaxaunawa su mufaddal suka isa gurin

Musty yakarasa suka gaisa sannan mufaddal shima yabasa hannu suka gaisa yace su xauna yakalli dansa dan malm

"Dan malm kaje cikin gida nayi baki

Su musty suka xauna malam yanemi sanin sukuma daga ina nan musty yamasa bayani sannan da abindake faruwa agidan mufaddal

"Ayya ayya toh bakomi Allah yashige mana gaba yanxu gobe saika kawo key nagidan kuje da dan malm yaga gidan aje ayi ma sauka TO saidai kuma yaran daxasu suyi saukar da rana kowanne kasuwa yake futa gashi kuma ni jibi anam bara xan wuce sbda wani uxiri daya kamani acan din saidai suje da daddare akwana karatu har gari ya waye saikuma maga yadda lamarin xai kaya ko amma in sha Allahu rabbi xa adace komi xaidai na faruwa.

Musty da mufaddal sukayi godiya tare da ajewa malam kudi masu yawa dakyar malm jameel ya karba sbda wadatar xuci.

Washe gari dasafe mufaddal yaxo yadau dan malm sukaje yaga gidan sannan yaba da key yaukam shi agidan su musty xaikwana idan angama saukar gobe yakoma.

Malm jameel xaune atsakiyar matasan daliban nasa wadanda suka kasance duk nagidane 'ya'yan makwabta ne da na bayan anguwa masu daukar karatu da daddare idan an idar da sallah bayan angama karatun yau anyi addu ah matasan suka farayiwa maln sallama suna tafiya yadubesu
Ahmad, ghali, garba, dan malm Aliyu kutsaya.

Cikin ladabi suka kara ba malm hankalin su bayan kowa yatafi yadubesu yafara magana

"Shekaranjiya dama nafara yimuku maganar kuma Allah cikin ikonsa kafin nagama yimuku bayani wani uxirin yashigo toh yanxu dai xan so kuban hankalin ku nan abindanake kuma nafada muku shine sauka xakuje ayi awani gida, yau dasafe saiku dawo key na hannun dan malm nagidan ku kula dakyau anutsu duk danasan kuna da ita musamman kai garba da aliyu nasan baku da tsoro toh ku kula dasu ayi karatun anutse. Allah yabada sa ah idan kuma akwai mai magana toh inajinsa

Dan malam yagirgixa kai suma haka suna cewa

"Ba magana malam Allah yabamu sa ah kwai

Yace

"Amin Allah yayi muku albarka.

Hammy xaune tayi tagumi domin kuwa jiya bataji motsin maigidan yashigo ba gashi yau ma har karfe goma nadare bai shigo ba, kwance take dafe da cikinta sbda ciwon dake tasomata tun mangaruba take fama da ciwon ga yunwa tanaji amma takasa iya tabuka komi balle tayi girki duk da mangyada yakare manja ne kadai yayi saura shima saura baifi rabin kwalba ba, Ahankali tafara dafe bango tana saukowa downstairs
Falo tashige yanxun kam ahalin datake ciki koda maigidan xaidawo bazata iya boyewa ba sbda taimako kadai take nema xaxxabi ga ciwon ciki dakyar ta iya dafa tali ya tomatos ta matse leda daya tayanka albasa daya tasoya da manja da magge kwai biyu tafa tayayyanka tagama hada abincin aplte sanan tagyara wajen tadauko abincin domin futowa falo taxauna taci kawai taji motsin bude kofar falo kuma da surutu na mutane da dama dasauri talabe can cikin kitchen din plate in taliya rumgume agefen cikinta dasauki ma tasamu ciwon yalafa sai gumi ne ke keto mata na alamun saukar xaxxabi jin maganar maxan bayan sun rufe kofar falon tayi suna cewa

"Kai amma naso yau naje gidan kallon nan sbda wlh na tamawa wasannan

Ahmad yayi dariya

"Aikin kenan ghali ko yaushe xaka girma oho kallon ball fa bakyau kuma kasani kullum malam yana kara fada mana karmu sa kanmu xuwa gidan kallon ball

Ghali ya harari Ahmad yana cewa

"Wannan abin daya dame nine ba ruwanka kaga kafuta aharkata

Dan malm ya dakatar da Ahmad dake kokarin bawa ghali amsa

"Ya isa da Allah malamai muyi abindaya kawo mu bafada ba don wani shirme ma kan wannan karamin maganar xakuyi rigima mustww
Garba ya amshe

"Wlh ni ko dakuwa xasuyi baxan rabasu ba kai ka kula su ma Allah yanxu araba kawai kowa yakama nasa ko kuma tare xa ayi

Aliyu yace

"Ah haba gwara araba kawai xamu fi sauri nake gani


Hammy tasauke ajiyar xuciya jin masu karatu ne ba 'yan fashi ba xaman 'yan bori tayi akitchen in taci taliyar ta takoshi lokacin tafara hamma alamun bacci gashi kishirwa takeji sosai firijkuma nafalo ga mutane ba halin futowa tadauki ruwa ga bacci nakokarin fin karfin idanunta tayls kuma sanyi musamman nakitcin dabara ce tafado mata tashinfida xanin datadoro akan riga da wandon jikinta akasa takwanta jikinta sairawar sanyi take hannu takai domin turo kofar kitchin din aikuwa charaf akan idanun Ahmad yaga kofar kicin naturo kanta
Al kur anin ya aje yana kara kwala ido.
Taba dan malm yayi yana jabaya

"Wlh da matsala kunga yaxama dole fa kutsaya dakaratun nan ku saurare ni domin kuwa nikadai nasan abin dana gani

Garba ya hararesa

"Da Allah kaga karka riki tamana lissafi mekagani toh

"Wlh kofa ce ke rufo kanta juya kagani bayanka wlh yanxu kofar tagama turowa ya Allah gaskiya akwai matsala ban shirya mutuwa ba indai bataxamar min dole ba 'yan uwa,

Duka suka ja tsaki suna sharesa tare dacigaba da karatunsu kamar yadda suka fara shima Ahmad bayadda ya iya tunda sunki sauraronsa cigaba yayi dakaratun yana satar kallon kofar kitchin



*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.

WANI NAMIJI
👉Hot love story 🧡

Na. 🌹Matar Yaya 🌹

page 6️⃣

Bacci hammy tayi mai nauyi saikusan karfe daya darabi tafarka dawata muguwan kishi bakinta har bushewa yake dama ga sanyi daya ratsata tini jikin ta yahau rawar sanyi tanajin karatunsu sosai kuma yamata dadi yadda suke karatun cike da iya wa baxata iya danne wannan kishirwar ba gashi babu yadda xata raba tadau ruwan dabara ce tafado mata ta tashi taleka ai kuwa nanma sukayi ido hudu da Ahmad wanda dama idaninsa na kan kofar tun daxu dasauri takoma tana kame jikin ta musamman lokacin da Ahmad yasaki ehu ya nahau rawa bayan ghali

"Kusan Allah xamu mutu narantse da Allah da idanuna naga aljanar dan Allah kutashi mutafi ghali katashi

Dan malam yarike kafadar Ahmad yana muskutawa

"Kaga dan Allah kanutsu wlh bakomi agidan nan kaine kawai kake sawa kanka wannan tsoro saikaga kamar wani abin kagani haba Ahmad

Garba dake ta rafkawa Ahmad harara yaja tsaki

"Aikin banxa aikin wofi mutim yana abukamar mace aimu bamu da idanu ko kunga da Allah mudaina sauraronsa wlh

"Aa gaskiya baxa ayi hakaba dole musaurari uxirinsa mana

Aliyu yafada yana kama hannun Ahmad

"Kanaji ka kwantar da hankalin ka dan uwa inane kaga idanun saimuje muduba mutabbatar bakowa don gaskiya koni jikina bai bani sakewa ba awannan gidan daxu nima naji motsin da kunnena nashare ne kawai

Ahmad yarumgume hannun Aliyu yana tsuma

"Nasan kai kana kaunar Allah xaka fahimta dawuri amma narantse da Allah kaji nafada maka idan har muka biye ta mugun halin garba narantse da Allah duk sai mun mutu anan

Dan malam yayi dariy ghali nataya sa
Garba banda harara wa Ahmad ba abinda yake dan malm yace

"Muje dai muduba falon kaf dakunan mutabbatar bakowa tukunnan kamar yadda Aliyu yace sai muxauna muci gaba kawai.

"Shikenan
Suka amsa tare da mimmikewa su hudu amma banda garba daya dane kujera saifaman huci

Kirjin hammy yashiga bugu jin suntaso da alama kuma har kitchin xasu xo su duba dabara ce tafado mata tadauko manja wanda yakwanta yayi kamar kitse takwance gashin ta yabaxo fuskarta yasauko har kirjinta manjan nan tashafe jikinta dashi fuskar ta kuma tasa abaki taja balle da manjan agoshinta hannunta rike da saddar mopa tacire kan mopar falon tanufo Ahankali tana wiwwulla idanu wadanda tafuffuto dasu kamar su fado

Garba yasakankance saika da kafa yake yana fadin

"Aikin banxa xasu batawa mutane lokacin dakaratun muke tundaxu da yanxu munsan me mukayi amma sun wni biyewa wannan sakaran mustww toh menene ma abin tsoron aljanin humm abin haushi ma

Juyawa yayi xai kwala musu kira

"Wai dan malm m.....................

Chak maganar tatsaya sakamakon toxali da abindayayi jikinsa yashiga rawa yafara silalewa yana kasa yana silalewa har yadabe bisa capet idaninsa gam ya kulle kokadan baya fatan yakuma budewa yaga wannan jar aljana

Dan malam ne agaba sai Ahmad suka futo daga bedroom din mufaddal xasu nufi kitchin dariya tadoki dodon kunnuwansu arce xasu juya lokacin Ahmad yasume agun

"Kudakata kudakata anan

Wata rikitacciyar murya tamusu magana
Aliyu da ghali suka fada kan garba dake kame yayi gajeren suma don ko motsi bayayi

Dan malam kuwa kofar falo yanufa arce daximmar futa amma ina saiyarinka ganin kamar kofar najijjuyawa kan su ghali yadawo ya afka dukkan nin ilahirin jikinsa rawa yake

Abin yabama hammy dariya cike da karfin gaske ta fara kwala dariya tana girgixa sandar hannunta

"Kutashi nace menene yakawoku gidan mu,

Aliyu ne yafashe dakuka yana nuna dan malm
"Shi shi shi wannan to to babansa ne ya aiko mu k........

Kafin yakarasa dan malm yakife sa da mari shima yafara nasa kukan cikin gunjin kuka yafara magana

"Agidan uban wa xaka ce babana kai ba babanka bane ehye wlh tallahi duk baban mune ya aiko mu wlh tallahi kuma karatu mukaxoyi ba sharri ba

Dariya hammy takuma saki saura kadan tafadi don da ace kallon ta suke xasu fahimci ba aljana bace

"Kaaiiiii wancan daya sumafa waye shi kutadoshi

Tafada cikin babbar murya wacce ita kanta batasan tana da itaba saidatayi yanxu

Ahmad wanda farfadowar sa kenan yakoma yayi lamooo yana kukan xuci yaukam sunkawo kansu gidan jinni Allah ne kadai xai kwace shi jin tace adauko sa yasa yayi xim bur yamike tareda fadin

"Wlh natashi wlh nafarka dakisa'yan uwanki aljanu su dauko ni dai gwara natadakaina amma dan Allah dan ma aikin Allah kiyi min aikin gafara ki kyaleni wlh tallahi kwaran kwatsa dubu dagani inna bata da wani nikadai suka haifa narantse da sarkin daya busa min numfashi bakarya naimiki ba wlh Allah w...........
Tadaka masa tsawa ganin yaxauce sai xuba yake axuciyar ta kuma dariya ke cinta kamar tafadi.

Ahmad kuwa tsalle yayi saigasa asaman kujera inda ghali yamanne tundaxu yana tasbihi

Ku kwanta kurufe idanin ku karwanda ya motsa saibayan shekara biyar kunji ba don mu shekara biyar shine kwana agurin mu

Garba ne ya tsinke da wannan kwakkwaran kuka

"Kiyi wa Allahn daya yiki yayimu yayi komai dakomai ciki har yau da muke ciki ga iftila i da duk muka fada kibarmu mutafi gida wlh koyanxu kika koramu xamu gane hanya dan Allah


dan malm yana gyada kai

"Sosai ma wlh

"Shikenan na hakura xanbar ku kutafi amma sai dasafenku idan gari ya waye saiku tafi ku kwanta xamu wuce.

Ba shiri suka dunkule guri daya

Hammy kuwa dasauri taxaga tadau ruwa afirij tabude kofar falo tafuta upstais tahaye tana kyalkyala dariya son ranta

"Kai hausa akwai tsoro

Tafada axuciyanta.

Basuji futar taba Ahmad dake kan ruwan cikin garba yanumfasa ghali dake sharar kwalla yarike aliyu gam dan malam kuwa kasan kujera yatura kansa dakyar baikuma motsiba saidai xafin dakansa kemasa ya isa motsu mutsu yake kafin ya barke dawani mugun kuka yana neman dauki sbda kansa nabaraxa nar fashewa

Aliyu ne yature ghali yana dan bude idaninsa ganin halin da dan malam ke ciki yasa yayo gunsa

"Kai kai mutai makama dan malam

Sai lokacin suduka suka dawo hayyacinsu tare dayo gun dan malam suduka mutum biyu suka daga kujerar Ahmad yaxaro ma dan malam kansa sbda wahala dan malam yakasa magana mulmula kansa kawai yake tare da shartar hawaye

"Kutashi kutashi mubar gidan nan narantse da Allah nan da anjima kadan kuma xamu iya mutuwa

Ahmad Wanda jikinsa ke rawa yace

"Ai dama tunfarko nafadamuku kukaki ji saida kukaga xahirin aljanar sannan

Garba ya wulga masa harara

"Kai da Allah can kuma na shuru kosai ta dawo kunsan Allah babu ruwana Vance komi ba ghali kaine sheda

"Kwarai nima ban magana ba ai

Aliyu xaimagana sukaji kamar anamotsi akitcin aikuwa rifruf daciki sukayi agun bawanda yakuma wata magana kafin bacci barawo yasace su.

Musalin karfe biyar darabi aliyu ne yafara bude idanu yana dan ganin haske yafara dukansu

"Gari gari ya waye ku t.............




*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.

WANI NAMIJI
👉Hot love story 🧡

Na. 🌹Matar Yaya 🌹

page 7️⃣

Baikarasa ba Ahmad tuni yabankade sa yafuta dagudun gaske Dan malam ma yace muje aliyu ganin haka shima ya arce garba da ghali ne akarshe ehu garba yabuga jin anrike masa kafa tabaya

"Way yo dan Allah dan Muhammad rasulillahi sallallahu alaihi wasalam kuyi min rai da arxiki kuyi hakuri narantse da Allah da annabinsa wanda yafiso bakowa agaban iyaye na saini ni kadai y.......

Garba yakalli kofar saikuma yaga kyaure ne yadatse masa yatsa ga jini sai xuba yake idan kuma yace xai matsa yatura kofar to kafar kara ballakewa xatayi hawaye ne ke tabin fuskar sa ga rawar dajikinsa yake ahaka ghali yadawo yasamesa sbda shi baiga furowar garba ba shiyasa yadawo ko mutuwace saidai su mutu tare dayabar dan uwansa

Hannun ghali garba yarike yana kuka

"Dan Allah dan Allah katai makeni ghali

Jikin ghali duk rawa yake sbda ganin gidan yake kamar yana jujjuyawa dasu ahaka yakarasa yana kalle kalle yajanyo kofar wata wahalalliyar kara garba yasaki sbda axaba ga karar da kashin kafarsa yayi sakamakon ghali janyo kofar yayi gaba maimakon yaturata tayi baya

"Shege dan iska kawai uban me kake kallo daxaka kuma illatani

Ghali jikin sa narawa ya yatura kofar baya yana kama kafadun garba

"Yi hakuri wlh gidan ne ke jijjuya min garba katashi muje karsu kuma futo mana


Hammy dake bacci karar da garba yayine ta tasheta afirgice batai tunanin komi ba tayo downstairs kanta duk abarbaje yarufe mata fuska gashi daga ita sai gajeren wando da karamar riga iya cibiya

Ghali rike da garba yana dago kai yahango ta tana saukowa kasa ai baisan sanda yasaki garba ya arce ba sai ehu yake kurmawa yana gudu alayi yana kuru ruwa.

Garba yayi tsaki yana jan kafarsa

"Aikin banxa aikin wofi tsoro yayiwa mutum yawa gafa da Allah dayake aljanar akanmu xata kare ku kuke tsoron su amma wlh daga yau nabar tsoronsu saime me xa s.............

Hammy najinsa tagyara tsaiwa tare da kara baxa gashin tayi gyaran murya

Garba bai idda gama juyowa ba ya take sam yamanta dawani ciwon kafarsa gudu kawai yake iya karfin sa burinsa kawai ya isa gida koda xai mutu to ya mutu acikin dangi.

Game da Ahmad kuwa koda ya isa kofar gida arufe ihu yake yana dukan gidan yana kiran inna inna inna kuka yake mai rai da motsi kamar karamin yaro inna nabudewa Ahmad yafada kanta asume

Salati take tana jijjigasa amma inna ko motsi bayayi kuka tasa agun tana kiran sunansa ruwa tadebo mai sanyi tafara shafa masa afuska dawani rikitaccen kuka yabude ido tare da rike hannun inna kam sai xaxxare idanuwa yake

"Wai ya akayini Ahmadu mai yafaru kashigo gidan ahaka ina abokan naka ina karatu kukaje wani gida yakuma xaka shigo min awannan halin Ahmadu?

"Inna inna wallahi nakusa mutuwa inna datuni aljanu sun raba mu baxan kara xuwa makarantar matasa ba malam jameel yaturamu indaxa akashe mu inna Naganta wlh naganta da idanuna

Addu o i inna tashiga tofa masa tana rirrike hannayensa dayake nuni dasu takula sam Ahmad baya cikin hayyacinsa kam

Malm jameel da yake kokarin futa sallar asuba yaji bugun kyauren yayi yawa nan kuwa dan malm da ghali da garba ne ke tura kyauren iya karfin su sam sunmanta da arufe yake gani sukeyi kamar aljanar ce ta hana kyauren budewa malam jameel da umma aina'u har rige rige suke wajen karasowa bakin kofar mlm

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment