Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ga masu sabo, to me ya sa ba zai zama hujja ba wajen ci da sha, da makamantan haka? Ai Allah ya qaddara masa ci da sha, da sauransu, amma ba zai qoshi ba, ko ya daina ci, sai ya ci, ya sha. Me ya sa ba zai ce, tunda Allah ya rubuta, ba sai na ci, ko na sha ba, idan na zauna haka ma, qaddara za ta biyamin buqatata? Ko kuwa haihuwa: Ai ita ma qaddara ce, me ya sa mutum ba ya zama, ya qi yin aure, ya ce, idan dai Allah ya rubuta mini za, zan same shi, ko ban kusanci mace ba. Babu mai fadin haka, sai wawa. To haka ma abin da yake wajen bin Allah, ko saba masa.

Akwai matakan qaddara guda huxu:

Mataki na farko: Allah ya san komai, samamme da ma wanda ba samamme ba. Ya san abin a faru da abin yake faruwa, da wanda zai faru nan gaba idan zai faru ya ya zai faru. Hujja a kan wannan shi ne fadin Allah:

(لِتَعْلَمُوا أَنَّ اللَّهَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ وَأَنَّ اللَّهَ قَدْ أَحَاطَ بِكُلِّ شَيْءٍ عِلْمًا12) [الطلاق: 12]

(Don ku san cewa, lalle Allah mai iko ne a kan dukkan komai, kuma iliminsa ya kewaye komai).

Mataki na biyu: Allah ya rubuta komai da zai faru har zuwa tashin qiyama. Allah yana cewa:

(أَلَمْ تَعْلَمْ أَنَّ اللَّهَ يَعْلَمُ مَا فِي السَّمَاءِ وَالْأَرْضِ إِنَّ ذَلِكَ فِي كِتَابٍ إِنَّ ذَلِكَ عَلَى اللَّهِ يَسِيرٌ70) [الحج: 70]

(Shin ba ka sani ba ne, cewa Allah yana sane da abin da yake cikin sama da qasa. Lalle wannan yana cikin littafi. Lalle wannan wani abu ne mai sauki a gurin Allah).

Yana cewa,

(وَكُلَّ شَيْءٍ أحْصَيْنَاهُ فِي إِمَامٍ مُبِينٍ12) [يس: 12]

(Kowane abu mun lissfe shi a cikin wani littafi mai bayyanawa).

Ya zo a sunna cikin hadisin Abdullah dan Amr bn Ass, Manzo Allah ya ce, (Allah ya rubuta abubuwan daya qaddarawa halitta kafin ya halitta sammai da qasa da shekara dubu hamsin.

Mataki na uku: Sai Allah ya so faruwar abu, domin duk abin da Allah ya so wakanarsa zai wakana, abin da bai ga damar wakanarsa ba zai wakana ba. Allah yana cewa,

(إِنَّمَا أَمْرُهُ إِذَا أَرَادَ شَيْئًا أَنْ يَقُولَ لَهُ كُنْ فَيَكُونُ82) [يس: 82]

(Kawai al’amarinsa, idan ya yi nufin wani abu sai ya ce da shi, kasance, sai ya kasance).

Kuma Allah yana cewa:

(وَمَا تَشَاءُونَ إِلَّا أَنْ يَشَاءَ اللَّهُ رَبُّ الْعَالَمِينَ29) [التكوير: 29]

(Kuma ba abin da kuka so ne yake kasancewa ba, sai abin da Allah Ubangijin talikai ya so wakanarsa).

Bukhari da Muslim sun ruwaito daga Abu Hurairah (R.A.) y ace, Manzon Allah (ﷺ) y ace, "Ka da dayanku ya ce, Ya Allah ka gafarta mani in ka ga dama. Ya Allah ka ji qaina in ka ga dama. Ya sa gaske cikin addu'arsa, domin shi Allah yana aikata abin da ya ga dama ne, babu mai tilasta shi).

Mataki na hudu: Halittar Allah ga abubuwa da samara da su da qudurarsa cikakkiya. Allah shi ne ya halicci kowane mai aiki da aikinsa, da duk mai motsi da motsinsa, da kuma mai sukuni da sukuninsa. Allah ta'ala ya ce:

(خَالِقُ كُلِّ شَيْءٍ فَاعْبُدُوهُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ وَكِيلٌ102) [الأنعام: 102]

Ma’ana: (Allah ne mahallicin komai, kuma shi wakili ne ga dukkan komai).

Kuma Allah yana cewa,

(وَاللَّهُ خَلَقَكُمْ وَمَا تَعْمَلُونَ96) [الصافات: 96]

(Kuma Allah ne ya halicce ku da abin da suka kasance suna aikaitawa)....


Alhamdulillah duka² anan muka kawo karshen part 1 na wannan labarin, sai Kuma mun had'u a part 2. in da duk Mai son ci gaba zai biya .Dari ukku ko dari biyar domin samun cikakken labarin.


Normal group #300.
Special group #500

1499884120
Umma Salma Sani
Access bank.


07033371851


YOUR YAR GABAN GOSHI 😂.


YAR LELEN ROYAL STAR......

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment