Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jima sosai ba ta dawo da wani madaidaicin flask sai wani tray da aka jera masa cups masu kyan gaske, a gabansa ta ajiye masa, duk'awa tayi da niyyar zuba masa, cikin sauri ya riketa, jujjuya mata kai yay, kafin chan kasan mak'oshi yace "Ummie zan zuba", ya fada dak'yar kamar an masa dole.


Zubawa yay cikin cup ya fara sha a hankali yana dan lumshe idanunsa, da taune lips nasa, wanda zafin coffee din ke ratsawa, "ko zaka kawo na hutar ma da shi ?", Ta fada tana kallon yarda yake dan yatsina fuska da taune bakinsa, jijjiga Kai yay a'lamar aa.


Amaya ce ta fito daga bedroom nata da kayan barci masu santsi, kanta ba hula gashinta da aka mata kalaba ya zubo, zama tai gefen SHIEKH, tana gaishesa, Yarinya ce da ha zata wuce shekara biyar ba, sun dan saba da Sheikh duk da ba wani sake mata yake ba, sannan ba wata magana, don duk duniya da mutum daya wato Ummie ya juri yin magana shima ba wata mai tsawon ba, duk maganarsa bata wuce kalma biyu, ukku biyar, Ummie kawai yake iya yin maganar da ta kai kalma goma da ita.



Sai da ya gama shan Coffee, ya kalli Ummie, a hankali kamar mai koyon magana yace "Ummie Asrat ya shirya by 8Am ", yana gama fad'ar haka ya shige ciki......



YOUR ƳAR GABAN GOSHI 😂.


YAR LELEN ROYAL STAR........🌹 SHEIKH IMAM🌹


By

YAR LELEN ROYAL STAR


Page.....5



8AM

Kamshin turaren Viktor &Rolf Flowerbomb Haute couture ne ya fara ziyartar hancin gaba daya mutanen da suke cikin parlourn, kafin cikin natsuwa ya fara saukowa daga sama.
Daga d'azun zuwa yanzu ya kara wata Kamala, ko don kayan da yasa wanda ke karawa mutum girma da kwarjini ne a idon mutane.ya yi kyau har ya gaji da kyau.



Sanye yake da Jallabiya fara kar, sai babbar riga mai kama da Alkyabba irin ta manyan Malamai , masu ji da ilimi both Arabi da boko, kudi, kasaita, kyakyawan hiraminsa da maka-wuya ya zauna daram a kansa ya masa wani sahihin kyau, kafarsa sanye da takalmin fata Mai kyau Wanda kallo daya zaka masa k'asan cewar an kashe kudi sosai kafin samunsa,tsintsiyar hannunsa daure take da Rolex watch Mai tsadar gaske, fuskarsa na ta furta da annuri sosai.


Kansa a kasa ya sauko kasan benen, gaban Ummie ya zauna tare da gaisheta, Amsa masa ta yi tana murmushi, kafin wani ya kara magana Asrat ya fito daga dakinsa, yana gyara lins din da yake kokarin sawa, sai dai ya kasa.


Yana tura baki ya karaso ga Ummie, mika mata hannun da lins din yay tare da cewa "Ummie sa min wannan", ya fada yana kallon Sheikh,Cikin sha'awa ya furta " kaga sakalalen Ummie,lins din ma sama ake yi", ya fada fuskarsa na bayyanar farin cikinsa, duk da cewar har lokacin fuskar a haɗe take, sai dai ta dan saki , alamun da yake nuna zallar Jin dadinsa .



Murmushi duk suka yi, Asrat ne yace "Ayya Ummie na ma manta ban fada miki ba, d'azun saura kadan Sheikh da ya fasa miki kwakwalwar jinjirinki", ya fads yana daura kansa akan kafadarta, shafa kansa tayi tana Yar dariya, shi kuma Sheikh dan ware idanunsa yay yana Jin abun da yake fada.


Jujjuya kai yay, yana son magana ya kasa, duk sun lura da hakan, don wani lokaci da kansa yake tsokanar K'anin nasa, don su yi raha, sai dai Kuma daga an fara magana sai dai yay shiru, wani lokacin miskilanci ke hana sa magana, wani lokacin Kuma rashin sanin abun da zai ce ne.


Agogon hannunsa ya duba, hakan ne kuma ya nunawa Asrat cewar lokaci na tafiya, shu kuma ya kasa bude Baki balle har ya fada masa ya tashi su tafi, mikewa suka yi, Asrat ne yawa Ummie sai sun dawo har da dan rungumeta yay, amma shi sai dai ya zuba mata idanu, ya rasa abun fada, sai kuma chan yace "mun tafi",cikin so da kauna da kuma tsantsar kulawa tace "Allah ya tsare ya k'are, ya Kuma dawo da ku lafiya", jinjina kansa yay cikin Jin wani irin farin cikin addu'arta garesa, gyara zaman Alkya66ar jikinsa ya fice yana tafiya cikin wani irin taku, na zaratsn Maza masu ji da ilimi , kudi da mulki.


Kafin ya iso Asrat ya bude masa gaban motarsa kirar Mercedes Benz-class bak'a, sai k'yallin sabuntaka take, shiga yay tare da nade Alkya66ar sa, gefensa Asrat ya zauna, rufe motar aka yi daga waje.


Motarsu ce a gaba sai wasu fararen Hilux biyu da suke bayansu, sai da suka dai²ta kan motocin akan titi kafin daya daga cikin Escort nasa da yake gaba kujerar kusa da driver ya juyo tare da cewa "Sir, Ina muka nufa ?".



Jim yay na wasu minutes kamar ba zai yi magana ba , sai kuma ya furta "KTTV (Katsina State Television)", ya fada cikin sanyi kamar Kuma ba shi ya fada ba don hankalinsa ga a daya na kan Apple laptop nasa da take kan cinyarsa.



kai tsaye kan titin k'ofar Kofar Durb'i suka hau, daga nan suka hau na kofar 'yan d'aka, basu jima suna tafiya ba suka yi parking a babban filin parking na KTTV.


Escort nasa ne suka bude musu kofar motar, da bissimillah ya saukar da kafarsa ta dama, kafin ya zaro jikinsa daga motar, kamar yarda yay haka shima Asrat yay, a tare suka fara d'aga kafafunsu suna ajiyewa har suka karasa cikin farfajiyar gidan TV'n na katsina gaba daya wato KTTV in da suka zo domin amsa gayyatar da aka musu, kafin su karasa gurin da sauri wasu manya daga cikin masu aiki a gurin suka taho domin tararsa ciki kuwa har da manager gurin gaba daya, cikin natsuwa suka gaisa, tare da masa jagora, kai tsaye cikin d'akin shirye² aka kai sa, babu b'ata lokaci suka fara abun da ya tarasu don kar a jaa lokaci da yawa, kasantuwar ba nan ne kawai inda zai je ba......Kwance take kan makeken bed nata da yaji shimfid'a ta Alfarma, da manyan zannuwan gado Yan Saudi, barci take cikin natsuwa, daga ganin yarda take sauke numfashin zaka san barcin ba karami dadi yake mata ba, fuskar nan a yalwace, ita ba murmushi ba sannan Kuma ba kamar yarda take a kullum ba, zara²n eyelashes nata sun kwanta akan kumatunta dogaye da su, lips sun yi wani irin kyau sai shining suke gwanin sha'awa.




Kamar a mafarki taji ana ja mata duvet din da ta lulube jikinta saboda tsananin sanyin ACn da yake ratsa dak'in wanda sanyin har ya yi yawa, amma ita sam bata jin sanyin don kuwa da tana jinsa da tuni ta kashe.
Bata ita tashi ta ga Mai ke faruwa ba sai ta ci gaba da barcinta don ita a zatonta mafarki ne take yi, har aka gama yaye duvet din bata sani ba.



Kyakyawar surar jikinta ce ta bayyana, sanye take da wasu shegun kayan barci na Elegant Lace V Neck Nightgown, da ya bayyanar da gaba daya surar jikinta, rigar doguwar ce Mai sharara bata wuce iya ciniyoyinta ba, gefe da gefen rigar an tsagasa, bayanta duk a bude daga gurin kugunta ne kawai aka dan yana wani net a jiki, sai daga chan sama tsakiyar bayanta aka yi wani Dan zare² wanda ya zagayo har ta gurin hammatarta , sai yan siraran hannuwa da aka mata.


Tun daga babbar yatsar kafarta ta ji wani irin sanyi na biyo mata har izuwa tafin kafarta Mai laushi da santsi, abun bai tsaya ba sai da ya hauro kan cinyarta, haka yay ta tafiya tana Jin yarda yake haurawa jikinta, ga wata masifaffiyar shafa da ake bata ta ko ina, wani irin numfashi ta fara saukewa, da sauri², da dan nishi k'asa ² .


Bata gama sarewa da abun ba har sai da ta ji an yaye mata Yar nightgown din da take jikinta an mata sama da ita, pant din da ta sa har kan ciki aka ja zuwa k'asa, cikin wani salo ta ji an zura mata yatsa a cibiyarta, wani irin shidewa tayi cikin wani irin Yana yi Mai wuyar fasaltuwa, daga nan kuma taji ana mata tafiyar tsutsa daga kan cibiyarta har izuwa kan kirjinta da babu bra sun tsaya a tsaye cas² kamar zasu tsule idon mai kallonsu.


Yakice rigar da yake jikinta aka yi, nan kuma illahirin surar jikinta ta bayyana, jibgegen k'ugunta ne ya bayyana, ga hips nata da ya wani baje, lafaffen ciki gareta wanda gani daya ba zaka yi tunanin tana cin Abin ci ba ma, tsananin yarda yake a lafeda manyan breast masu matukar daukar hankali, shape dinta irin Mai daukar hankalin nan ne, Mai daukar hankalin lafiyayyen namiji.


A wannan karon abun da take ji ya girmewa kakarta, an kai stage din da ba zata iya mai da kai ba, don wata Fitinanniyar tsotsar take Jin ana bawa ko wane lugu da sak'o na jikinta, wanda ya tayar mata da wani azababben feels, cikin wani yana yi, ta fara mik'a, tana matse jikinta, idanunta a lumshe ta fara taune lips da shshita , da sauri ta bude jajayen idanunta a lokacin da ta ji bakin mutum kan nata bakin ana mata wani azababben kiss, idanunta ne suka sauka akan fuskar Layleerh, rumtse idanunta tai da azababben karfi,cikin sauri ta wantsakalar da ita a kanta, tare da mik'ewa, duvet dinta ta ja tare da nannade jikinta da shi, mikewa tsaye tai , kai tsaye ta nufi band'akin, gurin shower ta tsaya tare da kunnawa, da sauri² ruwa ya fara sauka a kanta, bata damu da yawan ruwan da yake zuba ba, ba kuma ta damu da cewar ruwan ne mai matsukar sanyi ba , haka ta tsaya yana dukan cikin kanta, rumtse idanunta tayi tana Jin yarda ruwan yake dukan kanta .



Ta jima ruwan na dukan tsakiyar kanta, kafin ta kashe shower ta fito a ban dakin, karamin towel ta dauro iyakarsa ciniyoyinta, haka ta fito tana tafiya a hankali, dafe da mararta da take Jin ta dan kumbura gashi kuma tana mata azababben zafi.



Tsareta da idanu Layleerh da take kwance tayi ruf da ciki tai, inda Layleerh take kallo ta kalla, gani tai towel dinta ya zamo daga kan kirjinta wanda hakan yay sanadiyar bayyanuwar saman kirjinta, bata damu da ta gyara ba haka ta ci gaba da tafiya, gaban karamin fridge dinta da yake chan gefe ta karasa, gorar Cfresh table watar ta dauka.




Haka ta karaso gefen bed dafe da mararta, zama tayi gefen da bedside drower take, ajiye ruwan tayi a samansa, tare da budewa, wasu jerin tablets ne suka bayyana, sun fi kala Ashirin, a hankali ta fara daukarsu daya bayan daya tana dubawa da b'alla, har ta gama b'allarsu duka, watsasu tai tare da bi da ruwa ta hadiye.


Pillow ta gyara, tare da hayewa kan bed din, nad'e k'afa daya kan daya tayi, tv ta kunna, wata channel da ake Nigerian film ta sa, anan kuwa ta tarar da suna wani film na saurayi da budurwa, suna ta tsotse²n lips din juna da shafa jikin juna, kara karfin ACn da yake dakin tayi bata damu da sanyin da d'akin ya dauka ba da kuma wanda take kara shawa kanta , sai ta kishingida.




Dawowa jikinta Layleerh tayi, tana kokarin zame mata towel din da yake daure a kirjinta.....Duk yarda yaso ga k'in dadewa a gefen TV'n amma abun ya faskara, bayan gabatar da shirin da aka gayyacesa domin yi, sai kuma aka bawa mutane damar kira, anan fa aka fara kira, duk kuma wanda zai kira fatawa yake nema, tun yana amsawa, har ma dai ya fara gajiya, sai a hada tambayoyi biyu ukku a masa, kafin ya samu zarafin Amsa daya, ya riga da ya gaji, daga yana yin yarda yake motsawa, da yarda yake magana, har ma da yarda yake lumshe idanunsa kad'ai ya isa fasalta maka yarda ya gaji, dama gashi ba gwanin magana ba, sai wani yatsina fuska yake, in kuwa zai yi magana sai yay ta tsantseni yarda kasan da ya furta kalma daya za'ace maganarsa ta kare.



Duk yarda ya so Squeezing time Amma hakan bai yiyu ba, hatta da Asrat da yake chan gurin wasu ma'aikata mata da tun zuwansa gurin suke ta fira, da tsokanarsu duk ya gaji.



Shigowa gurin da ake gabatar da shirin yay, cikin gajiyawa,ya dubi Sheikh Imam, sai Kuma ya kalli a Agogon hannunsa, cikin nuna gajiyawa, ya Dan turo bakinsa, Yana sa hannunsa a forehead nasa, duk yana yin da yake ciki SHIEKH IMAM, yana gani sannan kuma yana lura da shi, ganin yarda yake ta b'ata fuska, tun yana biyewa Abokan maganarsa har ya daina saboda gajiya, sai dai ya zuba musu idanu yana kallonsu.



Shima Uban gayyar Yana ciki amma Yana lura da su, a baya sai ya ringa tunani Anya akwai wanda ya fi Asrat surutu kuwa ?, Sai gashi yay ya gansu, kuma ma abun mamaki da ban haushi wau mata ne, matan da aka sani da shiru ². Kawar da zancen yay a ransa, ganin suna niyyar yini a gurin yasa, cikin natsuwa yace "Subhanakal-lahumma wabihamdik asshadu an la'ilaha illa ant astaghfiruka wa-atoobu ilayk........



Comments
Share


07033371851



YOUR YAR GABAN GOSHI 😂.


YAR LELEN ROYAL STAR.....🌹 SHEIKH IMAM🌹


By

YAR LELEN ROYAL STAR


Littafin kud'i ne.

NORMAL GROUP #300 post ba kullum ba sannan bb update a weekend.


SPECIAL GROUP #500 kullum post biyu ,safe da dare, sau daya a weekend..


Domin Jin yarda za'a biya, kuyi mgn da wannan number.


07033372851.


Daga masu daukar shirin har masu saurare da kallo, kaf babu wanda ya so aka datse shirin, saboda yarda suke kara samun ilimi , sai dai suma sun san ya zaunu, kuma ya yi hakuri sosai duba da yarda tun ba'a fi 30 minutes da farawa ba ya fara yatsina fuska da amsa magana a gajarce, duk da hakan da yake bai sa sun ji shirin ya gunduresu ba, basu kuma ji dadin tashi ba, don da yawa sun yi niyyar fitowa su yi tambayoyi, basu samu dama ba, haka suka k'ulle tulin tambayoyinsu da nufin in Allah ya kai mu karshen watan gaba zasu baje masa su.


Cikin gajiya ya lumshe Manyan idanunsa tare da jingina a jikin kujerar da yake zaune, cikin wahala da jin k'ishi , ya sauke sanyayyan numfashi, da sauri Asrat ya mika masa ruwa mai dan rangwamen sanyi, cike da Jin dadi ya karb'i ruwan dan a halin yanzu bb abun da ya fi buk'ata sama da ruwan, balle Murfin ruwan yay, cikin natsuwa ya fara Shan ruwan idanunsa a lumshe, sai da yay rabin gorarKafin ya cireta a bakinsa, cikin tausayawa Asrat ya mika masa handkerchief, goge bakinsa yay, cikin natsuwa kuma ya Mike da kan kujerar da yake, Jim ya dan yi ya tsaya, tare da dan girgije kafarsa a'lamar ta masa sanyi saboda dadewar da ya yi a zaune ba tare da ko motsi mai karfi ba.


Hannu mutanen suka ringa basa suna gaisawa, cike da Jin dadin yarda ya gabatar da komai kamar yarda suka saba, har gurin mota suka rakasa, manager ne da kansa ya bude masa ya shiga, d'aga masa hannu suka shiga yi, shi kuwa kansa ya mayar jikin set din motar ya lumshe Manyan idanunsa yana jin yarda suka masa nauyi kamar wanda zasu masa ciwo.


Lokacin da suka karaso Anguwarsu Lokacin Sallah ya gabato, hakan yasa yay wa Drive a'lama da ya tsaya a Masallacin kofar gidan, shafa ciki Asrat ya yi, kafin ya kallesa , cikin murya mai sanyi yace "Ayya SHIEKH ni kam yunwa nake ji", bai kulasa ba ya fice, dole ya bi bayansa, Yana tafiya a hankali iska sai kad'asa take, saboda rashin nauyinsa, Asrat dogo ne sosai, don ya kusa kere Sheikh Imam ma a tsawo, bashi da k'iba sosai Amma Manyan kayan da yake sawa suna kara sa masa kwarjini da wata haiba ta musamman, yana mugun yana yi da Sheikh sai dai akwai banbanci sosai a tsakaninsu, Asrat na da duhun fata while Sheikh na da hasken fata sosai, Asrat bashi da wani k'iba, SHEIKH Kuma kakkaura ne, yana da faffadan kirji sosai, Asrat bashi da SA gemu don bashi da ra'ayin tarasa sosan nan sai dai yana da nasa dai² misali irin na gayu, sab'anin Sheikh mai cikar gemu sosai gashi bak'i sid'ik, Asrat na da raha da tsokana,akwai sa da saurin sabo, dandanan zai saki jikinsa da Kai, baya son zuwa aiki, kullum Yana mak'ale da Mamarsa, Sheikh kuwa bashi da wasa musamman akan aikinsa, yana da Dan zafi, sannan yana da sanyi, bashi da surutu , sannan baya ma tsokana shi idan ya ga mutum irin Yana dariya yana wangale baki sai yay ta kallonsa da mamakinsa, kasantuwar shi likitan kwakwalwa ne wani lokacin in ya ga mutane suna wasu abubuwan Yana musu uzuri sosai, don gani yake kamar sun dan tab'u ne, bashi da sakewa da mutane, zaku iya zaman shekara da shi Amma sai ka ringa ganin kamar Yana d'ari² da kai, amma sam ba haka bane yana yin halittarsa.



Sau da dama wasu na ganin kamar baya son mutane ne, idan ya ji haka ransa na dan b'aci, sai ya ga Mai ma ake nufi da shi ne wai ?, Allah ma da kansa ya karrama mutane balle kuma shi karan kad'a miya, kawai dai ba'a fahimtarsa ne bawai baya son mutane bane kawai dai bashi da magana ne shi yasa ake ganinsa a haka....kwada kiran Sallah aka yi, kafin a dauki tsawon lokaci mai tsawo ana Sallah don a kalla an fi tsawon 30 minutes ana gabatar da Sallah.




Jin muryarsa na raira karatun Al-qur'ani ne ya tabbatar wa da Ummie dawowarsa, don dama tunaninsu take tayi musamman Autanta don tasan basu ci komai ba, gashi kuma bashi da rik'on yunwa yanzu sai ka ga ya koma wani abun tausayi yana wani lallabew baya iya cin Abin cin waje balle tayi tunanin ko ya kasa jurewa ya ci tunda ta ga har an Kai war haka basu dawo ba, shi yasa duk ta tausaya masa.



Ko da aka idar da Sallah Sheikh gyara zamansa ya yi, a cikin masallacin, shi kuwa Asrat ana idaraa ko Addu'a bai tsaya yi ba ya cika wandonsa da iska, don shi mutum ne da baya iya jure yunwa.



Da sauri ya shiga cikin parlourn, cikin Dan daga murya yake kira "Ummie!, Ummie!! Ummie!!!", Da sauri ta daga kanta ta kallesa, cikin kunshe dariyarta tace "lafiya Auta?", Ta fada tana kallonsa duk da ta ga yarda ya fita hayyacinsa Kuma tasan ko akan Mai ya fita hayyacinsa.



"Wayyo Ummie zan mutu ki ban Abin ci", ya fada yana zama a k'asan carpet, da sauri ta hada masa Abin ci, tana ajiyewa , hannunsa ya sauka akan cup din tea da ta had'o da shi, cikin wata iriyar yunwa Mai kakkatsa yan hanji, ya k'afa cup din a bakinsa ba tare da ya damu da zafin da tea din yake da shi ba, tun da ya d'aga cup din tea Mai saukesa ba sai da ya shanyesa tas, sanyayyiyar gyatsa ya saki tare da fara cin Abin cinsa, Yana bawa Ummie labarin, don shi cin Abin cinsa kenan, da ya fara sai ya fara bawa mutum labari.




Kamshin turaren Viktor&Rolf Flowerbomb Haute couture ne ya sanaar da su zuwansa, daga Kai Ummie ta yi tana kallonsa , ganin yarda fuskarsa ta koma sai duk taji ya bata tausayi.



"Karaso ciki mana Sheikh", cikin kasalar da ta saukar masa ya karasa shigowa cikin parlourn, yana dan lumshe idanunsa, yana budewa bakinsa Kuma ko na second bai gushe da Ambaton sunan Allah huwayi gagara misali ba.


Nuna masa gefenta kan kujera ta yi tare da Dan bubbugawa a'lamar ya zauna, cikin natsuwa ya sulale kasan gurin ya zauna, yana saukar da kansa k'asa, hannunta ya ji a cikin sumar kansa ta nutsa tana shafawa a hankali, duk da bai dago ya kalleta ba yasan addu'a take masa, lumshe idanunsa yay Yana Jin wani sanyi na saukar masa jikin jikinsa, a hankali yake sauke sanyayyiyar ajiyar zuciya.


Sun jima a gurin , shi bai yi magana ba itama bata ce da shi komai ba, hannunta na cikin sumar kansa tana shafawa a hankali...tsaye take akan kafafunta, tana duban mutumin da yake gabanta cikin Hali na rashin girmamawa, "ba magana nake miki ba ?", Ya fada cikin tsawa, idanunta da suka chanja launi ta dago ta watsa masa, cikin fada itama tace "I am over eighteen years old, the law allows me to do anything, let me do what I want pls", ta fada cikin tsawa, "ni mahaifinki kikewa fadawa haka ?".ya fads yana tsareta da idanunsa, cikin karaji tace "and so f**k what. Ka shiga rayuwata da yawa, duk da kasan bana son hakan, bana Neman komai a gurinka in kudi ne Ina da nawa, komai da ka sani Ina da shi, in ban fi ka arziki ba to zamu iya karawa, Ina son shakar iskar yanci, so leave me alone, please?" , Ta fada idanunta na chanja launi daga fari zuwa jazir, a'lamar ranta a b'ace yake, waje tayi , Yana mata magana amma bata ko bi ta kansa ba ta fice, motarta ta shiga tare da fisgarta a 360 .


Cikin takaici ya dafe kansa tare da fadawa kan kujera da baya², wani zazzafan numfashi yake saukewa, cikin Kuna da tafasar zuciya, yatsunsa ya sa akan bakinsa, Yana cizawa, da fitar da huci Mai zafin gaske.



Dandana idanunsa suka kad'a suka yi jazir, cikin takaici yake sauke numfashi da k'wata Akai², "Yan magana kan ce idan baka tankwasa icce tun Yana danye ba, to fa tabbas in ya bushe ba zai tankwasu ba, ka baro gini tun rani, ba wai in jifa ta wuce kanka ta fada kan kowa ba, don wata rana da yiyuwar jifar zata iya maimai ta dawo ta same ka..", "kimin shiru Aisha",ya fads cikin zallar madarar b'acin ran da take kwance lame² a ransa, cikin fads ya fara "dama na san tun asali ba son yarinyar nan kike ba , kin tsaneta bakya son ta, ne man laifinta kad'an kike, ki haye, kin sata a gaba, waya sani ma ko kece kike sanyata duk abun da take ?, to ki fita a idona na rufe tun kafin na rufe da ke, don ba zaki ji dadi ba, aikin. Mtswww banza kawai", ya fada yana nufar sama.


Ita kuwa jinjina kamta tayi kafin tace, "Allah ya kiyaye ranar da zata jawo ma bala'i, ko kuma ranar da zata sa kayi kuka da idanunka, ranar da zaka ji da haihuwarta gwara 6arinta, ranar da nadama bata da wani Amfani a gare ku duka".Bayan Sallar issha , a Jere suka shigo parlourn fuskarsu na fitar da annurin musulumci, sanye suke da Jallabiya

Please Login or Register in order to submit comment