Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

so happy" ta faɗa kuka na ƙwance mata kamar wacce ta tuna wani abu kuma ta miƙe tsaye tana kallon Dr kafin tace "let's go" fita yay tana biye dashi a baya har office ɗinsa zama yay kana ta zauna tana faɗin "i need your help Dr but kada Dad yaji please" jinjina mata yay kafin yace "what the you want?" Shiru tayi tana tunani sai kuma tace "Ina son a sawa wannan mara lafiyar fuskar wani" idanunsa ya ware yace "fuskar wa kikeso asa masa to?" Ya faɗa cikin harshen turanci "bani da photon sa amma dai ina da photon a idanuna da zuciyata" Wayarsa ya ɗauka yace "ok bari na kira arteries muga" tana zaune yay waya not too long wani mutum ya shigo ɗauke da kayan drawing ajjiye komai yay a hankali Meema take masa bayanin komai tana faɗa yana zanawa Murmushi tayi tana jin wani mugun daɗi na ratsa Zuciyarta ta sauri Dr ya miƙe tsaye idanunsa akan zanan cikin ɗaga murya yace "wannan ai photon tsuhun ɗan majalisa ne (Members federal house of Representatives) Hon Bukar Bello..

A hankali yake sakkowa daga strains ɗin benen yana sanye da wata ɗanyar shadda fara dal da ita ɗinkin babbar riga da jamper, ya ɗura wata half jaddara a saman sumar kansa wacce tayi kwance lubb da ita, ƙafarsa sanye cikin wani Black half shoe na Gucci mai tsananin kyau.
Yana tafe yana maƙala Rolex ɗinsa na A.lange & Sòhne yay wani irin mahaukacin kyau idan kaga Akeem zaka ɗauka wani Balarabe ne fuskarsa tai wani fresh ga wata haiba da zallar nutsuwa fuskar nan babu yabo babu fallasa as usual yana tafe yana lumshe idanunsa tare da motsa bakinsa.
Abbu dake downstairs yace "Akeem yau dai ka makara kamar ka manta yau Friday" caraf Didi ta amshe zan can tana faɗin "yoooo Allah na tuba zuciya ce babu alkairi, mugun abu yay masa yawa faɗa yake nema dani saboda an faɗa masa ni sallamammiya ce irinsa to ba'a gantale nake ba, wallahi Bukari ina faɗa maka kaji tsoran ka nemawa ɗan ka magani gani kuke ina wasa amma billahi wannan yaron ba lafiya ce dashi ba" Murmushi Abbu yay yace "Didi kunfi kusa da mijin naki fa" wani zaro ido tayi tace "wa ɗin? To wallahi li'ilafi ƙurash banda a ido aka haifi Audil wallahi da cewa zanyi ba jinin ka bane, saboda tsabar maita ka kalli yadda yake jajir dashi kamar wannan yaron na yama sunan Film ɗin..." Ta faɗa tana kallon Afaf wacce ta fito daga part ɗinsu da sauri Afaf tace "Shuria khana, na Film ɗin maheyk" tafa hannu Didi tayi tace "Yawwa Shimam irin albarka shifa kai Muhammadur Rasulullah s.a.w wlh mugun halinsu ɗaya" A hankali Akeem ya gama sakkowa tsittt wajan ya ɗauka sai muryar Didi ta fara faɗin "Astagafirullah satali saboda Annabi albarkacin juma'a" Murmushi kawai Abbu yay a hankali yay gaba Akeem ya fara masa baya kamar wasu abokai kai tsaye mota suka nufa gaba ɗaya kuma back seat suka shiga driver yaja sun ɗan fara tafiya Abbu ya kalli Akeem yace "Ina son sanya Akeela makaranta what's your opinion?" Taɓe baki yay ba tare da yace komai ba ganin hakan yasa Abbu faɗin "Abdul-hakeem" marai-raice fuska yay kamar zai kuka yace "for God sake Abbu mene nawa ni" da mamaki Abbu yace "Akeem! what wrong with you? Ƴar uwar taka jikinka itace Meye ruwanka cikin lamuranta Are You at of your sense?" Haɗe fuska Akeem yay ba tare da yace komai ba a yanzu haushin yadda Abbu yake son fifita shi da village gal ɗin nan ya keji cikin damuwa Abbu yace "ashe zaka iya wulaƙanta jinin ɗan uwana jinin Baffanka har haka Abdul-hakeem? Akeela is your sister kamar Aleema da Afaf mene yasa kake haka ne?" Ɓata rai yay yana sauke numfashi kafin yace "Abbu ni kawai i hate her ne" wani sassanyan numfashi Abbu ya sauke yana mai jin daɗin hakan a ransa shi kaɗai yasan mene zuciyarsa ke faɗa masa a haka suka ƙarasa babban masallacin juma'a dake nan nasarawa gra.

A can gida kuwa su Akeem na fita Akeela ta fito a sanyaye kamar wata munafuka tana sanye da wata haɗaɗɗiyar open abaya blue black ta ɗura wata hula mai gashi a kanta, cikin nutsuwa ta ƙarasa shigowa ciki ganinta yasa Ummi faɗin "Daughter kin fito?" Ƙasa tayi da kanta tana wasa da yatsun hannunta Miƙewa Mami tayi tare da barin main Parlo ɗin gaba ɗaya taɓe baki Didi tayi tace "to ita dai rayuwar guda nawa take? Ban dai gantalewa da son zuciya irin na mutum, idan ka riƙe ɗan wani baka san wazai kula da naka ba fisabilillahi mugun abu ƙarara" Murmushi Ummi tayi tace "have a sit daughter" Afaf ce ta kama hannunta tana faɗin "Ummi wallahi tsoran Hamma Akeem take kamar ranta" taɓe baki Aleema tayi tace "ba dole ba, mutum sai faɗa da miskilanci wallahi gabana har faɗuwa yake idan na jisa kai wallahi munyi missed Hamma Adnan Allah ya dube mu" Ummi dake Miƙewa domin haɗa lunch tace "Za kuyi bayani bari yazo" da sauri Didi tace "Tsila (Akeela) ke dai babu ruwanki da shiga tsabgar wannan mutumin kada kuma ki biyewa su Shimam wallahi shawara nake baki bani da mugun abu ko kaɗan" ita dai Akeela da idanu kawai take kallonsu kafin tai magana taji ƙamshin turarensa da kuma zazzaƙar muryarsa yay sallama cikin parlon Abbu na bayansa da sauri ta kulle idanunta ƙirjinta na wani irin bugawa, babu wanda ya kalla cikin parlon part ɗin Mami ya nufa tana zaune a Parlon ta watching TV Akeem yay sallama Murmushi tayi tace "wlcm Hero" shigowa yay tare da zama saman sofa yana ɗan lumshe idanunsa kafin a hankali yace " Ma'ul khair Mami" Murmushi tayi tace "yawwa yaya aiki?" Yana lumshe idanunsa yace "Allahamdulillah Mami" kafin Mami tayi magana Amani ta shigo tare da faɗawa jikinsa tana faɗin "Abbie na" satar kallon Mami yay yaga basu take kallo ba da sauri ya rungume Amani yana bata peak a goshinta yace "little na" dariya tayi tace "Abbie na kayi kyau kamar new Aunty" ware idanunsa yay irin bai gane ba ɗin nan tace "Abbie Anuty Akeela tana da kyau" haɗe fuska yay yace "لاأريدالشوشرة" (ban son surutu). Shiru tayi masa domin tasan halin Abbien nata miƙewa yay Mami tace "Uba da ƴar duk babu kunya ka daure dai kayi wani Auran a samu more children's" shafa fuskarsa yay tare da ɗaukan Amani ya fita, ita kaɗai ce a parlon duk sun tafi taya Ummi shirya Lunch can nesa da ita ya zauna domin yunwa ya keji shiyasa ba zai iya komawa part ɗinsa ba, buɗe ido tayi a hankali tare da sauke ganinta a kan ƙwantaccen sajansa wanda yay mata masifar kyau bata taɓa ganinsa da manyan kaya ba kenan sai Friday Friday yake sawa? Ta tambaya a ranta, wani irin sahihin kyau yay kamar Balarabe Amani dake jikinsa ta zame tace "Abbie ka ganta tana da dimples irin nawa da naka Allah" Murya can ƙasa dai-dai kunan Amani yace ،أنت" إجلس معتزلا" Wato _Ke! Zauna dai-dai_ jin abinda yace tayi shiru tare da komawa ta zauna tana jan gemunsa.
Fitowa Abbu daga part ɗinsa idanunsa akan Akeela ganin Akeem zaune a parlo abinda bai taɓa ba kenan yasa kawai ya nufi dinning room gently Akeem ya miƙe da sauri Amani ta zame hannunta ta nufi wajan Akeela ogan kuwa tunda ya zauna bai kalleta ba, tana jin Ummi na kiranta kasa tashi tayi domin jinta take wani uncontactable a cikin su.
Bayan sun kammala yin lunch ɗin Akeem ya haura sama Abbu kamar yay ihu ya keji domin tun safe bai samu damar yin magana da Akeela ba bare yaga ƴar shagwaɓar data saba yi masa.
Da daddare bayan sallar Isshā duk suna zaune a parlo iya yaran Aleema, Afaf da kuma Akeela Amani tuni tayi bacci ya jima da shigowa amma gaba ɗaya basu san ya shigo ba hankalinsu na kan film ɗin This is fate da ake na karan da firita, gyaran murya yay yana zuba hannayensa a cikin hannun jallabiyar jikinsa da sauri gaba ɗaya suka juya tare da kallonsa a kusan tare da Afaf da Aleema suka shiga faɗin "lailatan Sa ida" wato barka da dare haɗe fuska Akeem yay cikin wata tsawa yace "duk Shegiyar dana ƙara gani da Wannan kayan uhm" ya faɗa yana duban ƙananun kayan dake jikinsu bakin Aleema na rawa tace "Ayyah Hero banmu ƙara sawa" wata tsawa ya daka mata yace "ku ɓace min da gani" Akeela tafi kuwa firgita jikinta na wani irin ɓari ta miƙe zata gudu da wani irin sauri yasa hannunsa ya riƙe wist ɗinta tare da wani irin juyo da ita ya haɗata da.....



😂 nifa na rasa gane kan bawan Allan nan Akeem what de you nufinka eh? Remain 1 page free pages ya ƙare 🤷🏾‍♀️.




*TSINTACCIYA*
NRML GRP ₦300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA🤷🏾‍♀️ IDAN ZAKI SAI BOOK ƊINA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FAƊA MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ƊIN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HUƊU🔥*

BAƘAR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZIƘI
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba ɗaya ₦800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*🌈TSINTACCIYA🌈*

FITATTU HUƊU🔥

_Will Akeem ever fall for Akeela? The way she has fallen for him??_

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1️⃣3️⃣
Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar wani zaizo, kama hannunta yayi ba tare daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata yawa ne yasa ko magana ta kasa,
Jikinta ya ɗauki ɓari sanin bata da wani mataimakin sai Allah yasa tabi bayansa babu gardama amma tuni hawaye ya fara bin kyakykyawar fuskarta,
Da wani irin ƙarfi cike da Zallar mugunta yake janta zuwa samansa, suna isa bakin ƙofa ya sanya fararan hannunsa masu ɗauke da wasu kwantaccen gashin dogwaye luff dasu, cikin nutsuwa ya murɗa handle ɗin ƙofar tare da turawa tsayawa yay bakin ƙofar still bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake, idanunsa ya buɗe sosai tare da saukewa a saman laɓɓanta wanda suke jajirrr dasu sunyi pink yirrrr dasu, da sauri kuma ya ɗauke idanunsa yana taɓe fuskarsa shiga cikin parlon nasa yayi, Akeela kanta a ƙasa ta riƙe bakin buhhh ɗinta wacce ta tsaya mata iya cinyoyinta gaba ɗaya fararan dogayen ƙafafu wanta ana ganinsu, wani ajjiyar zuciya ta sauke tana ƙara ƙamƙame Jikinta bakinta na rawa sosai, ba tare da tunanin komai ba taji ya sanya hannunsa tare da fisgarta zuwa cikin parlon nasa, maida ƙofar yay ya rufe binta yay da kallo from head to toe kafin a hankali ya shige zuwa ciki,
Kai tsaye wajan fridge ɗinsa ya nufa a hankali ya durƙusa tare da sanya hannunsa ya buɗe fridge ɗin power horse ya ɗauka tare da ice cream da cake wanda cinsu ya zame masa kamar masifa.
Saman doguwar kujera yaje ya zauna tare da zube kayan hannunsa a kan center table, cikin nutsuwa ya sanya hannunsa ya zame jallabiyar jikinsa nan da nan murɗaɗɗan jikinsa ya bayyana, ko ina na jikinsa a murɗe yake Musamman Physique chest ɗinsa ga wasu manyan nonuwa da yake dasu nipples ɗin nan sunyi yirrr dasu, tsakiyar ƙirjinsa duk gashi ne wanda sukai masa kyau matiƙa.
Cake ɗin ya ɓare a hankali yay Bismillahi tare da buɗe bakinsa ya sanya, zaƙi da kuma daɗin cake ɗin ya haddasa masa lumshewar idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, baya yay tare da jingina da jikin sofar gently kuma ya miƙa hannunsa ya ɗauki remote ya kunna channel ɗin N.c.c ya fara kallon Labarai gyara zama yay sosai ganin an nuna zaman majalisa wanda ake a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York a ƙasar Amurka KENA BETANCUR POOL/AFP.
Idanunsa ya buɗe sosai ya zubawa zauran idanu wanda ake taron cikinsa wato United Nations.
Shugaban zauran Akeem ya kalla mai suna Abdul-ƙhadir Azeem (Chief of Staff) fuskar mutumin babu walwala kana kallonsa kasan ba kirki zai ba, a hankali kuma aka nuno shugaban lafiya wanda yake faɗin.
"June 19th was officially designated as World Sickle Cell Awareness Day,The international awareness day is observed annually with the goal to increase public knowledge and an understanding of sickle cell disease, and the challenges experienced by patients and their families and caregivers, kowa ya san cewa wannan rana a ita ake Wannan taron kuma ake tattaunawa da masu ciwon skila tare da family nasu, while mun ware manyan likitoci guda mace ɗaya namiji ɗaya wanda za suyi muhimman bayani akan wannan ciwo na sikila, mutum na farko shine Dr Abdul-hakeem Bukar Bello, sai kuma Dr Meema Ahmed Adil President's daughter, wanda za'ai taron ne a babban asibitin dake Nigeria a garin Kano wata Asibitin Murtala Muhammad, Wannan zaure na United Nations ya ware adadin kuɗaɗen kimanin 100.25m domin taimakawa masu wannan ciwon" shiru yay saboda tafin da aka ɗauka.
A hankali Akeela ta buɗe idanunta tare da sauke idanunta akan cineme ta kalli mutumin dake bayani, she's was shock da taji labarin domin kaf Duniyar nan ta ɗauka cewa ita ɗaya kawai take da wannan wahalalliyar ciwon.
Samun kanta tayi da son jin ragowar zan can, ana August gashi ance june kenan da sauran lokaci sai wata shekarar ma, cos already time ya shige.
A hankali Akeem ya ɗauki ice cream ɗin ya fara sha, a ransa yana ta tunanin Wacece Dr Meema ganin irin wannan sabgar bai damesa ba yasa kawai ya cire tunanin hakan a ransa.
Shi ya riga daya mance da itama gaba ɗaya a ɗakin, hakan yasa yaci gaba dayin abinda ya shafe sa, a lokacin kuma tunanin ƙauyen ne a ransu ya ɗauki niyyar a wannan weekend ɗin zai je yaga Meke going.

A can downstairs kuwa Abbu ne kwance a bedroom ɗinsa Mami na gefensa tayi shiru tunani fal a ranta, abu biyu ne ya shige mata ga rashin Adnan ga kuma matsalar mijinta, a koda yaushe suka zo kwanciya 5mins yay masa yawa wajan kawowa, tana da ishasshiyyar lafiya a lokacin da shi burinsa ya cika ya samu gamsuwa a lokacin ne ita kuma masifar sha'awar ta zata motsa, ta rasa da waye zatai sharing damuwar ta, ita kaɗai take fuskantar Wannan problems ɗin na rashin gamsuwa ko hadda sauran mata kamar ta.
Kuka ta fashe da shi da sauri Abbu ya buɗe idanunsa tare da miƙewa yace "Mami" bata kallesa ba kuma batai shiru ba ganin hakan yasa yace "please dan Allah stop cry Meke damun ki? What happened to you Khadijertou?" Cikin kuka tace "what should i do? Eh? Jina nake kamar zan mutu You older than me, buƙatarka na biya shikenan, You doesn't care about me ya nake I'm ok ko mene, na samu nutsuwa ko yaya? Kullum cikin ciwo nake me kake so nayi eh?"
Kallonta yay yama kasa Magana daman yasan wannan zan can ne baki ya buɗe zai magana tace "look! Abbu baka sona is Okey, amma kana son nabi maza ne? Abinda banyi da ƙuruciya ta ba sai yanzu, idan problem ɗin daga nine I'm ready to accept it kuma na gyara na nemi magani, amma zama haka ba zai yiwu ba, I'm so horny bana iya bacci wallahi billahi ni da ace ka raɓeni gwamma na zauna hakan nayi managing kai na hakan nan, amma ace 2mint da kwanciya mutum ya samu gamsuwa ni kuma ko ohhho! wacce kalar azalce haka ta hauni" kuka ta fashe dashi sosai tana riƙe cikinta dake matsananci ciwo zuwa Mararta.
Kasa magana yay sai miƙewa yay kawai tare kama hannunta ya jawota tare da bata side hug.


Akeelah
Hawaye ne ya sakko daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta cikin tausayin kanta ta ƙara ware idanunta akan t.v tana jin bayanin da ake, a hankali shugaban lafiyar yace "zamu sakko da wannan taron wanda zamu gabatar soon, saboda yawan mace mace da kuma tarin masu sikila da muke dasu yasa dole a gabatar cikin wata mai kamawa in sha Allah period zamu sanar da mouth, day, time"
Jiki a sanyaye ta miƙe a hankali kuma ta zare hular kanta tare da wani irin baza gashin kanta ya sakko har waist ɗinta ta zama kamar wata ƴar India she look like Maheyk.
Jikinta yana wani irin Kaɗawa ta ƙanƙame Jikinta waje guda walking slowly ta nufi inda Akeem yake zaune ya shagala da shan ice cream ɗinsa yana danna system ɗinsa hankali kwance ba zato ba tsammani yaji Akeela tayi wani irin..



Dan Allah dan Annabi, dan darajar iyayenki da kimar da suke dashi a wajanki kiji tsoran Allah idan kin siyi littafi na kada ki fitar, kuɗin karantawa kika biya bana mallaka ba, idan taimako kike sonyi zaki iya biya ba ya zama mallakin ki a sakarwa kowa as free ki samu lada😍👏🏻 haƙƙin mutum masifa ne sosai wallahi.




*TSINTACCIYA*
NRML GRP ₦300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA🤷🏾‍♀️ IDAN ZAKI SAI BOOK ƊINA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FAƊA MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK ƊIN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.


*FITATTU HUƊU🔥*

BAƘAR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZIƘI
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba ɗaya ₦800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218



*SARAUTAR MARUBUTA*
*🌈TSINTACCIYA🌈*

FITATTU HUƊU🔥

http://wa.me/+2348119237616

EPISODE1️⃣4️⃣-1️⃣5️⃣
Faɗawa jikinsa tare da sakin wata gigitacciyyar ƙara wacce ta sanya Akeem saurin ware narkakkun idanunsa tare da sauke ganinsa a kanta, wani irin murɗewa jikinta yake tamkar ba mutum ba, ga wani rawa haɗi da kyarma da ɓari da naman jikinta ya shigayi kana ganin Akeela kasan she's not on her right sense, irin something is fishy ɗin nan.
Gajiyayyun idanunsa kawai ya sauke akanta yayinda zuciyarsa ta shiga wani irin masifafan harbawa fuskarsa babu walwala ko kaɗan, baƙin ciki da haushin yadda ta faɗa masa jiki yafi masa komai ciwo, cikin ɓacin rai bai ba duba condition ɗin da take ciki ba ya wani irin Miƙewa tsaye da sauri tare da sanya hannunsa ya fisgota haɗi da mannata jikin bangon parlon nasa, idanunsa na wani irin ruwan zallar bala'i ya mannata da jikin bangon tare da sanya hannunsa a wuyanta ya shaƙeta yadda Jikinta ke rawa haka nasa ke rawa, yama kasa magana saboda tsananin ɓacin rai, cikin tsananin ɓacin rai ya buɗe bakinsa cikin wata kakkausar murya yace "you're mad jakaness, jikina sa'anki? Eh? I'll killed you village gal" ya faɗa jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa idanunsa yay Wani mahaukacin jaaa gaba ɗaya ya fita a hayyacinsa ba zaka ɗauka mai hankali bane saboda yadda yake huci kamar kumurcin Maciji.
Cikin wata iriyar Murya mai tsanani taushi da kuma amsa kowa Akeela ta buɗe bakinta tare da faɗin "mune zaka kashe ko ita? Duk abinda zakai a yanzu mu zakaiwa domin ita ɗin bata da wani laifi mune ne muka ziyarce ka" wani irin kallo yay mata har zuwa lokacin idanunta a lumshe suke suna zubar da ƙwalla, girgiza kai yay yana wani irin taune bakinsa cikin ransa yake faɗin "za'a rina gayyar aljanu kawai" ɗago idanunta yay wanda sukai wani irin bala'in jaaa kafin a hankali Murya babu wasa yace "open your eyes" girgiza masa kai tayi zaka ɗauka tasan abinda ta keyi kafin tace "i can't" cije baki yay yana wani ƙara shaƙe mata wuya cikin ɗaga murya yace "Open your eyes" da sauri itama ta sake girgiza masa kai tace "ban mu iyawa" kafin Akeem yay magana Didi wacce ta shigo tayi saurin faɗin "tsinannu gantalallu, to ubanwa kuka ajjiyewa a Jikinta? Wallahi Ii''ilafi ƙurash, tub! tub! tub! To basai kuci kanku ba Allah kurwarta ɗaci gareta" ta faɗa tana riƙe zani dake neman faɗuwa a hankali Abbu ya shigo sai Mami kana Ummi ta shigo sanye da hijab idanunta akan Akeem kasa magana tayi dan she can't believe ace wai Akeem yayma Akeela haka.
Cikin ɓacin rai Abbu yace "Well-done Abdul-hakeem Bukar Bello, Well-done" ya faɗa yana ƙarasawa wajan da sauri Akeem ya saki wuyan Akeela tayi wani luuu zata faɗi cikin zafin nama Abbu ya rungome ta a jikinsa yana ƙara kwantar da ita cike da ɓacin rai a kuma karon farko na rayuwarsa ya kalli Akeem yace "what nonsense! Eh? Kasheta zakai eh Dr nace mekai mata da harta suma haka eh?" Shiru Akeem yay kansa a ƙasa idanunsa a lumshe wani irin baƙin ciki da kuma tarin tsanar Akeela ya ƙara nunkuwa cikin zuciyarsa, a karo na farko na rayuwarsa ta dalilinta a yanzu ta sanya mahaifinsa yana ɗaga masa murya a all his life har kawo yanzu bari wannan bata haɗa shi da Abbu ba amma yanzu da girmansa da komai har ƴar ajjiye akan Wannan yarinyar mai kama da TSINTACCIYA a idanunsa mahaifin zai masa faɗa,
Ummi dake tsaye tace "Akeem" a hankali ya ɗaga idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Ummi..," wata tsawa ta daka mai wacce tunda yake bata taɓa yi masa irinta ba kafin tace "shut up! Akeem this is not how I train you ƴar Uwarka jininka? Eh Akeem? Where is your heart da har zaka sanya hannunka ka shaƙe wuyan yarinya nan, U hate her is your problem amma baka da ikon da zaka sanya hannunka a kanta idan har ba kuskure ta aikata ba, ko dan ciwonta ai ka daga mata haba, bata zo nan daka a wulaƙanta ta ba, baka san Wacece ita ba ko Do you know what gal has been through? Ka ban mamaki baici ace kayiwa jinin Baffa haka ba, da kasan waye Baffa da bakaiwa abinda ya haifa haka ba wallahi zan baka mamaki" Mami wacce ke tsaye ranta duk ya ɓaci domin har cikin ranta take jin faɗan da akewa Akeem wai kuma akan wannan Yarinyar cikin jin haushi tace "haba Ummi it was a mistake wanda kowa nayi kunsan Akeem ba mai shiga sabgar mata bane, inside of ku tambayi dalilin zuwan ta part ɗinsa sai ku hau yaro da faɗa" da sauri Didi tace "A toh! Yau ni naga ruwan masifa ai she daman indo ba ƙaunar yaron nan kike ba? Kai ma da laifinka wallahi idan nace ka kaf faɗin gidan nan nine kawai ke sonka to daman idan bani ba wazai so ka ai nice dolenka" Kai Akeem ya ɗaga tare da kallon Abbu a hankali kuma ya kalli Ummi da sauri kuma ya nufi saman sofa ya ɗauki car key ɗinsa ya nufi fita waje, cikin sauri Ummi tace "Akeem where are you going ina ne zaka nine kayiwa zuciya?" Ko tsayawa bai ba bare ta sanya ran cewa zai dawo, hankalin Abbu ne ya tashi domin yana masifar son Akeem kamar ransa, ya rasa Adnan bazai saken da zai rasa Akeem ba salati Didi ta fasa tace "Huuuu! Jama'a mun shiga uku wanne irin gantalallan Bukari ya samu ne? Anya ba'a sauya maka shi a asibiti ba wannan baƙar zuciya har ina, to wallahi sai dai kaci kanka tass" wani irin Miƙa Akeela tayi a jikin Abbu bakinta na motsawa a hankali kuma tace "Abbu Hamma Akeemmm kada ya fita" da sauri Didi tazo tana dungure mata kai tace "Annamimiyya mai zubin munafukan farko ashe kina ji kikai shiru waike salammiya" yanayin Akeela yasa Ummi saurin cewa "Abbu anya ba mutanan ɓoye bane kuwa?" Kafin Abbu yay magana Akeela ta fasa wata gigitacciyyar ƙara tare da zabura ta nufi waje da gudu, cikin sauri Abbu ya mara mata baya yana faɗin "Akeela! Akeela!!" Ganin yadda take gudun kamar barewa Abbu bai san lokacin da yace "Babyna, Babyn Abbunta Stop" daga Ummi har Mami babu wanda yasan me yake nufi, cikin zafin nama kuma Akeela tai waje gaba ɗaya kasancewar ƙofar a buɗe take saboda ficewar Akeem daga cikin gidan.
Kai tsaye gate ta nufa shima yana buɗe gaba ɗaya ta fice daga cikin estate ɗin tana sharara uban gudu, daga ita sai Nightgown gashinta duk a zube tamkar mahaukaciya a haka ta nausa kan titi babu ko slippers.
Fitowa Abbu yay zuwa complete ɗin yana faɗin "Bala, Isa, Rabi'u" ya shiga kiran driver da gatekeeper da mai shukar Flowers, amma gaba ɗaya babu ko wanne bacci duk suke, jin shiru yasa Abbu komawa da

Please Login or Register in order to submit comment