Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

GA DAUKACIN YAN KUNGIYATA ABUN ALFAHARINA, TUN DAGA IYAYENA YAYUNA, ƘANNENA, KAWAYENA ANA TSAFTAR TARE KO BA WUYA, ALLAH YA KARAWA KAINUWA BASIRA DA DAUKAKA_* 👇🏻

Anty Fauna ƴar amana
Batul Adam Jattako
Ummy On top
Kadija Usman Ta me gari
Maryam Umar (mmn Yusuf)
Ummu Fatima
Hauwa'u Salisu Haupha
Real Nana Aisha
Manab ƴar baba
Rasheedat Usman (Ummu Nasmah)
Fauziya Auwal Alin Baba Jingau
Nabilancylv
Fiddausi S.bak'i (Smart Feenat)
Haleemat Hassan Leemat
Jamila Sumaila Yusufa
Zahra Faruk
Hussy Sani
Amina Fistlady
Pretty Mardy
Maryam Marsad
Deeja Alkali
Maman Noor
Nimcylv

*_INA YINKU, ALLAH YA KARA HADA KAWUNAN MU_* 💞💞💞


✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨


*page°°°°°91&95*




Azaba iya azaba, sun sha ta a wajan Ubaidullah da Zaidu, har wajan kwana uku, a yau ne kuma zasu bakunci lahira, videos din fyaɗe Ubaidullah ya kira Abi'atu ya bata aikin yaɗawa a ƙafofin sada zumunta, sannan ta yaɗa labarin masu ta'addanci da b'arna a doron ƙasa, masu lalata ƴaƴan jama'a, wanda yake sanadiyyar mutuwar wasu daga cikinsu, da yawan mutane anyi commemts inda kowa ke tofa albarkacin bakinsa, yayinda mutane da yawa suke bawa sojoji goyon baya akan idan an kama masu laifin a kashesu kawai ko za a samu a rage mugayen iri a cikin jama'a, dan har yau bamu ji wani hukunci mai tsanani da ƙasarmu nigeria ta dauka ba akan masu fyaɗe, yayinda rundunar sojojin su Ubaidullah ta samu ƙwarin guiwa dari bisa dari, mota suka shiga dasu, sannan suka dauki hanyar jejin nasarawa, tafiyar awa daya ce da yan mintoci ta dauke su, ya yinda suka isa jeji suka fito dasu, jera su suka yi, Ubaidullah yana binsu da kallo yana kallon videon yaran mutane masu ihu su na neman akawo musu dauki, daga cikin har da na kanwarsa NA'ILAH, abun da yake kara tunzura shi, da aka tambayesu wai tsautsayi ne da sha'awa, to idan sha'awa ne why not ka je gidan karuwai ka dauko karuwa ka biyata kayi da ita da son ranta? Amma sai ku din ga bin yaran mutane ƙanana kuna keta musu haddi, a kalla wa inda suka mutu sun kai hamsin, dan ko wata babbar mace ba lallai bane ta iya dauke bukatun Namiji balle yara kanana wanda babu wa inda suka haura shekara sha hudu ƙasa da haka a cikin yaran da suka yi wa fyaɗe, Ubaidullah ne ya saita bindigarsa akan saitin goshin daya daga cikinsu, har yaja kunnaman bindigar zai saki ya ji wayarsa ta dauki ruri, da kamar ba zai duba ba, sai kuma ya duba ya ga bakuwar number, nan zuciyarsa ta shiga waswasi ya ɗaga ne ko kar ya ɗaga, nan dai wata zuciyar tace masa ya ɗauka, yana dagawa yaji ana gargaɗa masa kasheɗi da kakkausar murya.
"Hloo!!! Da Captain Ubaidullahi nake magana!?" sai da Ubaidullah ya shaƙi iska kafin ya amsa cike da izza ya ce.
"Wanene kai!? Me kake neman Ubaidullah din zaka masa!?"
"Kaiii!! Yaro!! Dama ance min kana da ji da kai, sabida kana fama da yarinta, abun da nake so da kai shine kayi gaggawar sako min yarona ya dawo gida, zan biyaka koma nawa ne, amma Ɗana daya tilo ya dawo gareni, karka sake ka cutar min da yaro, idan ba haka ba ko hummmmmm!!!!" wani ƙalulun baƙin ciki ne ya taso ya tokarewa Ubaidullah maƙoshi, ya ce.
"Wanene kai!?ya sunanka!? kuma ya sunan Ɗan naka!?"
"Ni ne *ALHAJI MADUGU UBAN KUƊI* sannan UBAN *BANGIS* ina so ka sako min yarona, dan shi kadai na mallaka zan iya sadaukar da dukkan dukiyata a kansa, duk abun da yarona ke so shi nake so, dan ina da kudi, ina so ka kai case dinsa kotu, karka sake wani abu ya samu Ɗana!!" ya fada cike da tsawa, b'acin ran da Ubaidullah ya shiga baya misaltuwa, wai gargaɗi yake masa kar wani abu ya samu Ɗansa, shi kuma Ɗan nasa da ya cutar da yaran mutane su ba da jini aka yi su ba kenan?, kallon Zaidu ya yi da jan ido sannan ya yiwa Zaidu alamu da hannu ya matso sannan ya matso kusa da samarin yana kallonsu, bude handsfree ya yi ya ce.
"A cikinku waye Bangis!?" a wahalce Bangis ya ɗago da sauri da kyar yake iya bude baki ya amsa da shi ne, dan fuskokinsu a kumbure suke dan Ubaidullah sun canza musu tsarin zubin halitta, Ubaidullah ya ce.
"Alhaji Madugu kake ko wa ma? ga Ɗanka nan, tabbas zan baka Ɗanka, ba ma sai anje kotu ba, amma *GAWARSA ZAN BAKA* ka zo jejin narasawa ka ɗauki gawar yaronka!!!"
"Kada ka sake kayi wannan gangancin Captain Ubaidullah!! Ina gargaɗinka!! kar wani abu ya samu yarona!! Za ka jefa kanka cikin masifa da bala'i, dan baka san waye ake kira da *ALHAJI MADUGU UBAN KUƊI BANE!!*"
"Tirrrrr!! Da masu hali irin naka, kai ma baka san waye aka kira da *CAPTAIN UBAIDULLAH BANE!! ALHAJI MADUGU!!! BANA TSORONKA, YARONKA KUMA NA GAYA MAKA KAZO KA DAUKI GAWARSU SHI DA ABOKANSA A JEJIN NASARAWA!!*"
"Captain, kar yarinta ta jefaka aikin danasani!!! Kar wani abu ya samu yarona!!!" kallon Bangis Ubaidullah ya yi ya ga ma shine wanda ya fara yiwa Na'ilah fyaɗe a cikin su bakwai din nan, idonsa jajayen hawaye ne kwance, cikin ƙunar zuciya Ubaidullah ya ce.
"Alhaji Madugu!!, yadda na rungumi Gawar Ƙanwata na sakata a karkashin ƙasa a sanadiyyar bata garin ƴaƴanku, kaima ina mai farin cikin sanar da kai da cewa za ka rungumi gawar Ɗanka ka saka shi a karkashin ƙasa, bari ma na fara maka alama yanzu ka jiiii!!" Ubaidullah ya faɗa gami da harbin Bangis a kafa, ihu Bangis ya saka gami da ya kwalawa mahaifinsa kira, ya yinda hankalin Alhaji Madugu ya yi muguwar tashi jin karar bindiga da ihun ɗansa, nan Ubaidullah da Zaidu suka buɗe musu wutaa!! Nan suka shinfiɗe su matattu( INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN, YA ALLAH KA RABAMU DA MUMMUNAR KADDARAR RAYUWA, BIJAHI NABIYYUL RAHMATI AMEEN) ajiyar zuciya Ubaidullah ya sauke sannan yasa wayar a kunnensa ya ce.
"Alhaji Madugu ya ka ji Kururuwar Ɗanka? Shin abun ya maka dadi? Nima haka na ji na Ƙanwata, har lokacin da take ihun azaban fitar rai, dan haka kaima ka ji ƙunar da muka ji, ina kara gaya maka, ka zo jejin nasarawa ka dauki gawar danka da abokansa" Ubaidullah ya faɗa yana shirin ajiye waya ya tsinkayo muryan Alhaji Madugu yana cewa.
" *UBAIDULLAH!!! HAƘIKA KA TAROWA KANKA YAƘIN DA BA ZAKA IYA DA ITA BA, NA RANTSE DA ALLAH!! NA RANTSE DA ALLAH!! NIMA SAI NA DAUKE ABU MAFI SOYUWA A GAREKA, SAI NA RABAKA DA FARIN CIKI NA HAR ABADA, TUN DA KA KASHE MIN ƊANA, KA RUBUTA KA AJIYE, ALHAJI MADUGU UBAN KUƊI BAYA YAFIYA BAYA MANTUWA, ZA KA SAN CEWA KA KASHE GUƊAN JININA!!!"*
Murmushi Ubaidullah ya yi ya ce.
"Game over Alhaji Magudu, duk wanda ya kashe a kashesa, ko ba komai watakila zamu samu sa'idan fyaɗe, karkayi yunkurin shiga rayuwata Alhaji madugu, dan kuwa zaka ƙare rayuwarka a gidan mazaa!! Ubaidullah ba kamar sauran mutane bane wanda ka sani, dan haka kai ma ka kiyaye!!" sannan ya katse wayar ya durkusa akan guiyoyinsa gami da fashewa da kuka, dan shi kaɗai yasan tashin hankalin da yake ciki, Zaidu ne ya dagosa shima kukan yake, da kyar Zaidu da KB da wasu sojoji mutum uku aka kamo Ubaidullah aka saka shi a mota suka koma barracks, sun yiwa Lieutenant colonel bayanin komai sannan ya ce su bar case din kawai an rufe an gama da shi, aiki na gaba da zasu faɗa shine wanda zasu tafi india, Ubaidullah an yi masa magana akan su Rumaisa ya ce baya da lokacinsu, dan haka Zeey ne da kanta ta sa aka kori su Rumaisa daga barrack, duk abun da ya faru Ubaidullah yana waya da gida kuma yana sanar dasu duk halin da ake ciki, Mama hankalinta ya tashi jin yadda Ubaidullah suka yi da Alhaji Madugu, cikin tsoro Mama ta ce.
"Yaya Babba kana ganin babu wata matsala kuwa? Dan gaskiya naji hankalina bai kwanta ba, karka manta fa, ba kasan wanene shi Alhaji Madugun nan ba fa!?"
Murmushin takaici Ubaidullah ya yi ya ce.
"Mama, shi ma bai san wanene Ubaidullahi ba, ki kwantar da hankalinki, ko ba komai yanzu zuciyata ta yi lafiya na hukunta wa inda suka kashemin Ƙanwata da kakina, adduarki kawai nake bukata, yau saura kwana uku mu tafi aiki, ban sani ba Mama ko zan dawo a raye" jikin Mama ne ya yi mugun sanyi ta ce.
"Karo na farko kenan daga fara karya min guiwa, karkasa zuciyata ta tsinke, nina san wanene yarona kuma na yarda da shi,kamar yadda shi ma ya yarda da kan shi, a ko da yaushe kana tare da nasara Ubaidullah, Allah ya muku albarka" ya amsa da ameen, Mama ta kuma cewa.
"Dazu fa naje na samu su Umma da Inna, mun jima muna magana, gani nayi me zai hana Zaidu ya auri Hafiza? Tun da na ga ya so Yar Uwarta amma Allah bai yi da rabon aure a tsakaninsu ba, kuma da Hafiza da Na'ilah tsantsa ɗaya suka fito, su Umma da Inna dai sunyi na'am da shawarata, kuma na gayawa Ummu itama tayi na'am, ban san kai ya zaku dauki abun ba kai da Zaidu, amma idan Hafiza tayi aure ta zauna a gidan Zaidu hankalina zai fi kwanciya dan nasan Zaidu zai kula da ita tamƙar Yar Uwarta, amma kai ya ka gani?" gauron numfashi Ubaidullah ya ja gami da cewa.
"To shi kenan Mama, zan yiwa Zaid din magana, nasan ba zai ƙi Hafiza ba, amma dudu fa Hafiza she's 14 ne fa kawai yanzu take kokarin shiga 15yrs Mama ba ta yi ƙarama ba kuwa wa Zaidu?" murmushin Manya Mama ta yi ta ce.
"Ubaidullah kenan! To idan kana ganin ta yi karama zata karasa girman a gidansa" ya sake yin ajiyar zuciya, nan dai suka ci gaba da tattaunawa a karshe suka yi sallama, ko da Ubaidullah ya samu Zaid da maganar bai damu ba, ya nunawa Ubaidullah amincewarsa dan da kunya yace masa aa , amma a can kasar zuciyarsa har ga Allah Na'ilah ce dan yarinyar ta kasa fita a ransa, dama yara masu kiriniya shiga rai ne dasu, dan haka Ubaidullah ya sanar dasu Mama Zaid ya amince idan Allah ya yi dawowarsu sai asha biki, ko da Hafiza ta ji labarin za a hadata aure da Yaya Zaid hankalinta ya tashi dan tasan irin son da Yaya Zaid ke yiwa Sismie dinta, su Afnan kuwa murna suka hau yi Hafiza zata dawo gidansu da zama.



✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨




Yau kam duk sun gama shirinsu na tafiya kasar india, sun kara training na tsawon kwana biyu ne kacal, zaune suke a airport su na jiran tashin jirgi sojoji su dari da saba'in da bakwai ne zasu tafi, manya ja gaba a wannan tafiya mutum na farko shine Commander Isa Bala, sai kuma ja ragamar yaƙi wato Captain Ubaidullah, da kuma mai taka masa baya Captain Zaidu da Mataimakinsa first lieutenant KB da dai sauran rundunar sojojin 9ja barracks, wayarsa ya ciro ya yi waya dasu Mama, Anty Ummu, Hafiza, Ummi, Abba da Safwan wanda a halin yanzu an sallamosa izuwa gida ya ji sauki sosai Ma sha Allah, alhamdulillah, an ci gaba da shirin yin shagalin bikinsa, dasu Umma,Inna, sai da ya gama waya dasu kafin ya kira Matarsa, ji ya yi gabansa na faduwa, sai da ya mata kira kusan uku kafin ta ɗaga,a tare suka sauke ajiyar zuciya, sun kai kusan mintuna shabiyar kafin ya fara mata magana kamar mai raɗa.
"Madam, gamu a airport zamu wuce, ayi mana addua, Allah ya kaddara saduwarmu, sharrin karfe ma kadai wani ishara ne, kuma kin ga....." bai karasa ba ta saki kuka har da sheshsheƙa, sosai hankalin Ubaidullah ya tashi, gefe ya koma yana shirin ya lallasheta amma kashh!! Nan aka fara kiraye kirayen sunaye jirginsu zai tashi dan haka bai samu damar lallashinta ba, a hankali ya ce.
"Ki kula min da kanki, In sha Allah zan dawo, idan na samu sarari kuma zan din ga kira dan ku ji lafiyata nima naji ta ku, *I LOVE U MY ABI'AH* goodbye" ya tsinke wayar ihu Abi'atu ta saka wanda yasa Hafiza dake kusan shigowa parlorn ta karaso da gudu, Hafiza ta san kukan da Abi'atu take yi, dan itama yanzu ta gama tata kukan, shine Mama ta ce mata taje ta dubo Abi'atu ta kirawota ta daina zama a part din ita kadai, rungume Hafiza Abi'atu ta yi tana cewa.
"Hafiza ya tafi fa!! Ya tafi ya barni wayyo mijina" cikin kuka Hafiza ta ce.
"Anty ba fa mutuwa ya yi ba, mu tayasa da addua, barin ma ke da Mama, dan Allah ki bar wannan kukan Anty, kar ya jawo miki ciwo" ta rungumeta tana lallashinta itama tana kuka, a hankali Abi'atu ta ce.
" *I LOUVE U TOO MORE MY UBAID, SO MUCH LUV MIJINA, ALLAH YA DAWO MIN DA KAI LAFIYA YA BAKA SA'A*" ta ci gaba da kuka, haka ranar Abi'atu ta wuni sakoko ba guzari a jikinta har ta wani fige dan tafiyarsa da ya yi, dama gata ba wani auki ba.




✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨



A bangaren Alhaji Madugu sunje sun kwashi gawawwakin ƴaƴansu, yayinda Alhaji Madugu ya yi matukar tunzura da ya ga gawar dansa a wulakance, nan ya ci alwashi gami da lashen takwabin ganin bayan farin cikin Ubaidullah na har abada.




(Wannan kenan mu ci gaba da kaftawa Mah ppls 🤾🏻‍♀️🏃🏻‍♀️)



✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨



Alhamdulillah su Ubaidullah sun sauka a kasar india lafiya, ya yinda suka duƙufa aikin abun da ya kawosu izuwa kasar, sunje yankin bangaladash amma sam babu wani information da suka samu dan gane da yan matan da aka yi garkuwa dasu, basu yi kasa a guiwa ba suka sake zuwa yankin bangalour amma duk abu ɗaya ne, sosai hankalinsu ya tashi, sun kwashe wajan sati biyu su na faman ƙetara yanki yanki dake india, wanda ta'addanci yake bunƙasa, amma basu samu komai na labari da ya danganci yan matan nigeria ba, tun da su Ubaidullah suka zo india babu wanda ya rintsa a cikinsu, idan kuma musulmai zasu yi sallah sai dai suyi taimama idan sun risƙi wajan da ba ruwa, abinci kuwa duk abun da ya samu ci kawai Suke yi, da haka a wahale su Ubaidullah suka share wata daya a india, kuma tun da suka zo sau biyu kacal suka samu damar yin magana da yan gida, wasu daga cikinsu har sun fara fidda ran nasara ga wannan aikin amma sai Ubaidullah ya kara musu karfin guiwa, yau ma kamar kullum su na zazzaune a jejin Naidu wani sergeant ya ce.
"Sir, a gaskiya na fara karaya, yau fa watanmu daya har da kwana biyar a jeji,amma babu wani information anya ba gida zamu koma ba kuwa? Mun je yanki yanki yafi sama da talatin a kasar nan amma shuru, sai kace maye yaci shirwa" shuru gaba dayansu suka yi, Commander Isa Bala ya kalli Ubaidullah ya ce.
"Captain me ka ce akan wannan batun?" Ubaidullah ya kai kusan minti goma kafin ya miƙe tsaye da sauri ya ce.
"Bamu je yankin Kashmeer ba" Zaidu ya ce.
"Yes of course bamu je ba kam tabbas" Ubaidullah ya ce.
"Da asuba zamu wuce Kashmeer" addua suka yi Allah ya basu sa a.





@@@@



Da asuba suka gama shirinsu tsaf zasu shiga yankin Kashmeer da ga in da suke 100km ne, dan haka da zasu shiga yanki mutanen da suke haduwa dasu a hanya idan suka ce musu zasu shiga yankin kashmeer wasu har gargaɗansu sukeyi domin kuwa yan ta'addane da suka gagari rundunar hukumar ƙasar india baki ɗaya, nan su Ubaidullah suka sake shiga, amma da ta ka tsantsan sabida su na dauke dasu mugayen makamai, tun daga farkon sassaninsu aka fara tarbo su Ubaidullah da ruwan alburushi, nan fa yaƙi ta barke yayinda sojojin nigeria aka rarraba kafa nan su ma suka shiga mai da martani, yaƙi ne wanda ake kira *KO KA KASHE!! KO A KASHEKA!!* a dan ƙanƙanin lokaci Ubaidullah ya zubar da mutane kusan dari a kasa, yawancin yaƙin shi ya fi kowa kokari, dama shine karfin guiwar yaƙi, Zaidu ma ya yi kokarin dan ya zubar da hamsin, KB ma haka, kowa yana iyakar kokarinsa wajan cuto rayuka, taƙaddama kamar wasa amma inaa yaƙi sai kace ana karawa wuta fetur dan kuwa yan ta'addan su na da mugun yawa, Commander Isa Bala ganin an fara zubar da sojojin nigeria dan ga shabiyar kwance a cikin jini nan ya bada Umarnin su gudu, haka aka fara ja da baya, yayinda Ubaidullah yake kara tura kansa cikinsu, kwala masa kira Commander Isa Bala ya yi ya ce.
"Captain!!!!! Kazo mu gudu tukunna!!" juyowa Ubaidullah ya yi, ya girgiza kai alamun ba gudu ba ja da baya, da kyar fa Zaidu da KB da wasu sojoji goma suka yanje Ubaidullah suka gudu can wajan kasar babbar rafin kashmeer suka maƙale, ga shi dare har ta yi, wa inda suka ji rauni ne aka fara yi musu magani ta hanyar hura wuta da wuƙa aka cire musu bullet yayinda mutum uku suka rasa rayukansu, sosai hankalin Ubaidullah ya tashi dan har ya fara tausayin iyalansu.





✨✨✨✨✨✨✨✨


MOMYN AHLAN TAKU CE👍🏻
[8/19, 10:59 AM] Zarahh: *COLONEL UBAIDULLAH*
( _the story about a young gentle man_)

*ᏚᎢᎾᎡY ᏔᎡᏆᎢᎢᎬN ᏴY*✍🏻

*Z͢A͢H͢R͢A͢ A͢B͢D͢U͢L͢* (ᴹᴼᴹᵞᴺ ᴬᴴᴸᴬᴺ)

( *y̾a̾r̾ s̾a̾r̾a̾r̾i̾n̾ k̾a̾i̾n̾u̾w̾a̾*)
👸🏻 *SAHIBAR KAINUWA*👸🏻

_dedicated to my brother_

*~UBAIDULLAHI~*
~~•~~•~~•~•~•~

_my wattpab_@Fateemah0
~~•~~•~~•~~•~~•
*Special gift to my 5 ☆stars★*
_Samira bint Abdallah_💋
_Fatima bintu Sagir_💋
_Farhat Mrs M'J_💋
_Princess (Nafeesat)_💋
_احلام فاطمة_💋

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association

*____________________________________*


*_SAKON BARKA DA SALLAH GA ADMINS DIN (COLONEL UBAIDULLAH FANS 1 GRP_* 👇🏻

@⁨💕mhiss precious🌺🤾🏻‍♀️⁩
@⁨Kulsuum Muhd Sadeeq⁩
@⁨Sahra👸🏻⁩
@⁨JOURNALIST💃🏼⁩
@⁨Mrs....... Ce😜⁩
@⁨Mrs. Meenad⁩
@⁨Mu'az⁩
@⁨Rashida Usman⁩
@⁨Be smart💅🏻⁩
@⁨fateema bintu sagir⁩
@⁨احلام فاطمة⁩
@⁨Afnan❤️


*_SAKON BARKA DA SALLAH ZUWA GA DAUKACIN MEMBERS DINA MASOYANA YAN (COLONEL UBAIDULLAH FANS 1 GRP)_* 👇🏻

@⁨Mme Manga⁩ @⁨Ummujabir...🧕🏻⁩ @⁨Mme⁩ @⁨Mme Hadi⁩ @⁨Nafisat M Auwal⁩ @⁨Maimuna Dauda⁩ @⁨Mrs Faruq💃⁩ @⁨Fadeelarh💞💕💗💖⁩ @⁨Firdausi Mrs' Mubarak 💖 😍⁩ @⁨+234 703 230 4446⁩ @⁨Aisha Muhammad⁩ @⁨Nafeesarh⁩ @⁨sadiqaadamumuhd57⁩ @⁨+234 703 747 6207⁩ @⁨Rabee'ah⁩ @⁨+234 703 761 0120⁩ @⁨Aishaabubakar⁩ @⁨Ummun Ameer⁩ @⁨Mrs N Tumah⁩ @⁨+234 704 262 0663⁩ @⁨mrs. babale⁩ @⁨Allah Kajikan Mamana🤲⁩ @⁨Maman Jafar⁩ @⁨Murja Bala⁩ @⁨Maman Kids😍😘🥰👩‍👧‍👧💝💗💞💕❣⁩ @⁨Fateemah Bello⁩ @⁨Maman Zarah⁩ @⁨Zulaitahu Umar⁩ @⁨+234 706 429 2426⁩ @⁨+234 706 442 6394⁩ @⁨neenee⁩ @⁨Aisha Yanusa Jg⁩ @⁨Khadeejah Journalist😘⁩ @⁨balarabakabirumar1122⁩ @⁨Masha Allah⁩ @⁨+234 907 957 0354⁩ @⁨Fatima Garba Musa⁩ @⁨FHR⁩ @⁨Momy Aryaaan😍😍😍⁩ @⁨Khadeejah M Murtala⁩ @⁨Ummee Waxeeri🤝⁩ @⁨Fatee Mk⁩ @⁨umm Ameer⁩ @⁨Faeezeetion⁩ @⁨Hauwa Mohd Aliyu⁩ @⁨Ummi Sagir⁩ @⁨Mommy Hadiza⁩ @⁨ANNABIN DAI ARUHINA🤲🤲⁩ @⁨+234 708 367 1848⁩ @⁨💃 pharteema ldrees yunusa⁩ @⁨+234 708 672 3772⁩ @⁨Jameela Y⁩ @⁨MUMSYN AMRAH⁩ @⁨Binta⁩ @⁨Amina Yayaji⁩ @⁨Maman Hamra⁩ @⁨Ummu Usman⁩ @⁨+234 803 317 2544⁩ @⁨Zainab Aliyu⁩ @⁨Zeenat⁩ @⁨Rukayya Hamisu⁩ @⁨Mom Ayman⁩ @⁨RM Amina Hussaini Abdulla⁩ @⁨Ummu Zarah⁩ @⁨Ummu Herbeber🥰💃🏻😁⁩ @⁨+234 803 534 2401⁩ @⁨Samira Bint Abdallah⁩ @⁨HAJJOH🥰⁩ @⁨Ameena dan larabawa 💃🏼💃🏼⁩ @⁨Rukayya Abdulmumin⁩ @⁨+234 803 797 1219⁩ @⁨+234 803 828 1358⁩ @⁨Maman Sameer⁩ @⁨M A KWR⁩@⁨+234 803 971 9586⁩ @⁨Rabiu Suleman Bradara Shi⁩ @⁨+234 805 842 8211⁩ @⁨Maman Ihsan⁩ @⁨Maryam⁩ @⁨Balkisu Sulaiman⁩ @⁨Zulaihat⁩ @⁨Sis Binta⁩ @⁨Oriflame⁩ @⁨+234 806 415 2288⁩ @⁨+234 806 564 0282⁩ @⁨Maman Abul⁩ @⁨Mmn Ameer⁩ @⁨My Love My Life⁩ @⁨M@M@N ASMEE💃👯‍♂️⁩ @⁨+234 806 701 6862⁩ @⁨Safeeyat⁩ @⁨+234 806 729 1780⁩ @⁨Ummu Haydar⁩ @⁨Alhamdlah⁩ @⁨Maman Fateema⁩ @⁨👩‍🔬Dr,herpsert👩‍🔬⁩ @⁨Maman Dija⁩ @⁨Zainab⁩ @⁨Ruky⁩ @⁨+234 806 966 7345⁩ @⁨+234 806 984 5563⁩ @⁨+234 807 234 0909⁩ @⁨+234 808 133 6510⁩ @⁨Heartbeat❤️💙❤️⁩ @⁨Ameerah⁩ @⁨💄💄Smile M@keup💄💄⁩ @⁨halimasuleimana@gmail⁩ @⁨Maman Noor⁩ @⁨Prince_s_square⁩ @⁨Rashida Aliyu Shehu⁩ @⁨Teemah⁩ @⁨Ummun Sultan⁩ @⁨Aisha Ibrahim⁩ @⁨ummu bilal⁩ @⁨Baiwar Allah 🌹🌹🌹⁩ @⁨🥰Shi'eetawa🥰⁩ @⁨Fauxy cool🥀⁩ @⁨Fatima Zahra⁩ @⁨Hibbaty⁩ @⁨Surayyah Usman Salis⁩ @⁨Uwani Bello✨⁩ @⁨Mummy jidda⁩ @⁨Jannat⁩ @⁨Momyn Noor⁩ @⁨M Yasmin⁩ @⁨Shamsiya⁩ @⁨Ummu Muslim⁩ @⁨Maman Khadija⁩ @⁨Faiza Yusuf Ibrahim⁩ @⁨Maman Alyasa,u⁩ @⁨Khadeejerh⁩ @⁨Halima Aisami😇⁩ @⁨abubakarzainabsoje✨⁩ @⁨~ummu Ilham⁩ @⁨Rukayya Rumah⁩ @⁨Ma'eeshart Twinkle Khan💞💞⁩ @⁨Eeshart Ahmad⁩ @⁨Farhat Mrs mj⁩ @⁨Merry Queen⁩ @⁨+234 907 073 1358⁩ @⁨Zainab⁩ @⁨Meemert💞💞⁩ @⁨Mrs. Meenad⁩ @⁨Ummita Ana Tare🤝🤝🤝⁩ @⁨Ummu Amal⁩ @⁨momyn abeeda⁩ @⁨Ummuaisha👩‍👧⁩ @⁨Maman Khadija Bishir⁩ @⁨Ummi⁩ @⁨+234 905 540 3671⁩ @⁨Ummu Khady⁩ @⁨Ummulsalama Ibrahim🔥🔥🔥🌎🌙🌍⁩ @⁨MMN ISMAEEL 💅💅💄⁩ @⁨Baby Sokoto✈️✈️⁩ @⁨waman yatawakal allah lah⁩ @⁨maman Maryam 💖⁩ @⁨Daddy's Princess👸🏻🥰😘⁩ @⁨Mom Abdallah😘😘⁩ @Bint Muhammad sani❤️❤️


*_SAKON BARKA DA SALLAH ZUWA GA MASOYANA MEMBERS DINA, YAN (COLONEL UBAIDULLAH FANS 2 GRP)_*

Badiyya@ (mrs Moh)@hafsat@ummu adnan@amina Abbas abdulkadir@unknw@unknw@dr muhammad@nafisa m bello@mmn yanbiyu@ Maman alameen @ummeen pj@ummy @jamila ibrahim@maman mahseen @Allah akbar@maman affan @ayshat Ibrahim umar @unknw@shafaatu@mrs babale@unknw@unknw@maman khaleel@maman kausar@65799707a@halima
Ummi shafa@ummu fteemah@saadatu ahmad@binta adamu @ameera Omar@abubakarhabiba@mariya adamu@unknw@umu imam@maman yan2@mommy ihsan@unknw@unknw@zulaha @ummieter@mimmy@ halimatumusa@aishababagana@mmm@unknw@maman jidda@
Khadijah Musa idris@ Meenal mohammad@ayshertumar73@anty maryam@princess hanal@hadizabalarabe30@mail.com@zainab abdullahi@fatima@khadija mustapha@ameerah@fatima khalil@fatima ibrahimmohammad@aishaibrahimali@maman saddeq@maman mohammad@ unknw@maryam Musa muhammad@bilkisuusman sani7@unknw@aishatu abubakar usman@hm
@⁨+227 84 37 10 90⁩ @⁨+227 88 17 19 71⁩ @⁨+234 701 923 4584⁩ @⁨Amina abbas Abdulkadir⁩ @⁨+234 703 116 1097⁩ @⁨🇩 🇷—🇲 🇺 🇭 🇦 🇲 🇲 🇦 🇩⁩ @⁨Nafisa M Bello⁩ @⁨Mmn Yan Biyu👫🏻👫🏻⁩ @⁨Maman Al Ameen⁩ @⁨+234 703 547 9340⁩ @⁨Ummy⁩ @⁨Jamila Ibrahim❤️⁩ @⁨Maman mahseen⁩ @⁨+234 704 328 6999⁩ @⁨Maman Affan🥰🥰⁩ @⁨Ayshat Ibrahim umar⁩ @⁨+234 705 529 2976⁩ @⁨Shafa Átú😘⁩ @⁨mrs. babale⁩ @⁨+234 706 086 4622⁩ @⁨+234 706 347 9271⁩ @⁨+234 706 434 1892⁩ @⁨Maman Kausar⁩ @⁨+234 706 579 9707⁩ @⁨💃💃Halima💃💃⁩ @⁨+234 708 180 7994⁩ @⁨Ummu Shafa⁩ @⁨ummu fteemah⁩ @⁨Saadatu Ahmad⁩ @⁨binta Adamu⁩ @⁨Ameera Omar⁩ @⁨Abubakar Habiba⁩ @⁨Mariya Adam⁩ @⁨+234 803 658 4929⁩ @⁨UMMU IMAM!⁩ @⁨Maman 'Yan 2.⁩ @⁨Mmn Salma⁩ @⁨mmn maryam⁩ @⁨Mommy Ihsan⁩ @⁨Ameerah⁩ @⁨+234 803 941 7780⁩ @⁨+234 806 006 3668⁩ @⁨Zulaihat⁩ @⁨Ummieter🌹🌹⁩ @⁨Momy⁩ @⁨Halimatu Musa⁩ @⁨+234 806 468 8272⁩ @⁨+234 806 576 3898⁩ @⁨+234 806 605 9181⁩ @⁨Maman Jidda⁩ @⁨Khadija Muhd Idris⁩ @⁨+234 806 677 1959⁩ @⁨Halimatu Musa⁩ @⁨+234 806 696 1303⁩ @⁨Anty Maryam⁩ @⁨Princess Hanal👑👸⁩ @⁨hadizabalarabe30@mailcom⁩ @⁨Dr Zainab Abdullahi💊💊🩺🩺💉💉⁩ @⁨Fatima⁩ @⁨Khadija Mustapha⁩ @⁨Fatima Ibrahim Muhammad⁩ @⁨Ameerah⁩ @⁨Phartiemarh Khavier⁩ @⁨Fatima Ibrahim Muhammad⁩ @⁨+234 810 518 2303⁩ @⁨+234 810 589 0170⁩ @⁨Maman Muhammad⁩ @⁨+234 810 758 6356⁩ @⁨bilkisuusmansani7⁩ @⁨Maryam Musa Muhammad⁩ @⁨AISHATU ABUBAKAR USMAN🦋⁩ @⁨Ideal Midwife⁩ @⁨Ummu Salma⁩ @⁨HM⁩ @⁨Ummi suraj ❤️ ❤️⁩ @⁨+234 812 312 3728⁩ @⁨Shaawanatu Umar⁩ @⁨Salmatee✨🖤(👁️👃👁️)⁩ @⁨+234 813 384 5059⁩ @⁨+234 813 454 9958⁩ @⁨Fatima Y Umar⁩ @⁨+234 813 759 9429⁩ @⁨Maryam Danmalam⁩ @⁨aisha⁩ @⁨Mum Hanan⁩ @⁨Kcubraah🧕🏽⁩ @⁨😘🥰Aunty kh@leel@h🤎🤎⁩ @⁨Haseena⁩ @⁨Hassana⁩ @⁨aisha⁩ @⁨am7600652⁩ @⁨+234 814 081 7417⁩ @⁨Hadiza Abdullahi⁩ @⁨+234 814 442 0460⁩ @⁨+234 814 502 0695⁩ @⁨Kunyah⁩ @⁨+234 814 655 5970⁩ @⁨Ummu Ramlat⁩ @⁨+234 814 682 5749⁩ @⁨Deejaa⁩ @⁨Maman Amir⁩ @⁨+234 814 852 6181⁩ @⁨Eyshert Sule⁩ @⁨Eyshert Sule⁩ @⁨Zainab Saidu Sintali⁩ @⁨Aeesh⁩ @⁨Maryam Abdullahi💔💔⁩ @⁨بلقيس أحمد😍😍⁩ @⁨Maman Maryam⁩ @⁨Phareedah⁩ @⁨+234 816 379 0110⁩ @⁨Jeeddat⁩ @⁨Ummu Affan S⁩ @⁨+234 906 715 6932⁩ @⁨Ummu Ahmad💞💕❣️⁩ @⁨Maman Affan🥰🥰⁩ @⁨+234 906 574 8204⁩ @⁨Meenal⁩ @⁨Zainab Zee⁩ @⁨+234 906 323 2991⁩ @⁨Maman mahseen⁩ @⁨Maman Abdulmajid⁩ @⁨MAMAN JAFAR⁩ @⁨+234 906 001 2549⁩ @⁨Momy Ummee⁩ @⁨Khadeejat A.b.d.⁩ @⁨بلقيس أحمد😍😍⁩ @⁨Badiyya⁩ @⁨+234 703 547 9340⁩ @⁨Ummi⁩ @⁨Ummu Sulafah⁩ @⁨MRS MASHKUR⁩ @⁨+234 816 530 4790⁩ @⁨Hansa'u Haliru Iro⁩ @⁨+234 816 613 9834⁩ @⁨Ittakinnara Bilobishikin⁩ @⁨MAMAN HANEEF⁩ @⁨+234 816 881 4664⁩ @⁨karimataliyusani⁩ @⁨+234 901 277 7302⁩ @⁨😍😍😍😍⁩ @⁨+234 903 358 1796⁩ @⁨Khadija Abdullahi⁩ @⁨mmn maryam⁩ @⁨+234 903 733 3752⁩ @⁨Nafeesat Feesat👩🏻‍⚕️👗👑👛🤹🏽‍♀️⁩ @⁨+234 903 668 5864⁩ @⁨+234 903 496 0646⁩ @⁨Maman Musty⁩ @⁨+234 903 609 5250⁩


*_INA ALFAHARI DAKU_* 💞💞

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

*_MY WATTPAD FANS KU MA BAN MANTA DAKU BA, INAYINKU SONSO DOMIN ALLAH, BARKANMU DA SALLAH_* 👏🏻👏🏻



✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

*page°°°°°86&90*




Sun jima a haka kafin daga bisani ya zare bakinsa daga nata, idonsa sun kaɗa sunyi jajur dan jaraba da ta taso masa lokaci guda, cikin dauriya ya fara bata abinci, kaɗan ta ci, ta kauda kanta gefe tana yatsine fuska ta ce.
"Am ok", Ubaidullah ganin bata ci abincin sosai bane ya saka shi haɗe rai sosai ya yi kamar bai ji me tace ba, ya ci gaba da ɗura mata abinci har sai da ta fara kakarin amai kafin ya kyaleta, tashi tayi ta wuce bedroom dinta ba tare da ta kallesa ba, ruwa ta watsa, sannan ta canza kaya itama, ta fito ta same shi, kama hannunta ya yi suka fita, nan suka tarar dasu Ummi, har dasu Umma da Inna a parking space, nan suka shiga mota suka koma asibitin.



Su na shiga Abi'atu ta hango Shafa'atu zaune a jikin wata Addanta tana ta faman kuka, da gudu Abi'atu ta karaso ta rungumeta ta hau lallashinta, yawancin yan uwa da aka zo domin fara shirin biki duk sunzo asibitin, nan Ummi take shaida musu cewa Abba yace za a daga bikin, nan wata Gwaggonsu tace sam, lokacin bikin ma za a rage a daura aure tayi jinyar mijinta, bayan ya warke yaji sauki sai ayi shagalin biki, kasancewar Gwaggo itace babba haka kowa ya amince za a daura auren Safwan da Shafa'atu gobe

1 Comments On COLONEL UBAIDULLAH
avatar
zainab-hassan

11 months ago

Reply

????

Please Login or Register in order to submit comment