Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ubaidullah ya shigo kinji? Dan ina so ne na dauke hankalinsu kar su cutar da ita" tana hawaye ta jinjina masa kai ta cigaba da video din, ya zo zai wuce ya shiga ta ji gabanta ya fadi da sauri ta riƙo hannunsa tana girgiza masa kai, a hankalin ya zare hannunta ya lumshe mata ido alamun ta kwantar da hankalinta ,sannan ya shige yana neman kofar da zata sadashi da windown da suka ga Hafiza, ga dai kofofi amma ya rasa wace kofa ce, shawara a yanke kawai ya din ga bin ko wacce yana dubawa Adduarsa daya Allah ya kawo Ubaidullah yanzu karsu cutar da Hafiza.




Abi'atu na kan video ta ga su ma sun kunna video camera ,dan kuwa basu banɗare yarinya ba tare da sunyi video din badala da barnan da suka yi ba, riƙe baki Abi'atu ta yi ganin mutane biyu da suka rufu akan Hafiza wacce ta fara ihu da kuka abun tausayi tana kiran sunan Allah da Yayanta.
"Innalillahi wa inna ilayhirrajiun! Ya Allah ka ceceni! Allah ka ceceni! Allah ka turo mai cutona! Yayanaaaaaa!!! Wayyo Allah Mamana! Wayyo Anty Ummuna! Wayyo Anty Abi'atu!" Abi'atu jin Hafiza ta ambaci sunanta ya sata kara riƙe bakinta gagam a ranta tana fadin.
"Wai Ubaidullah ina ka tsaye ne!? Yaya Safwan kai ma ka kasa shiga ko dai sun gan ka ne!? Anya zan iya hakuri kuwa?" tana kan tunani ta sake tsinkayo ihu Hafiza da kukanta har tana tari, da sauri Abi'atu ta sake saita waya tana kan ɗaukarsu, ihu Hafiza ta sake sakawa da salati a lokacin da ta ji an farke mata riga duk da tana da vest, wani na shafata ta baya wani kuma yana lailaya yan nonuwanta da suka fara tasowa,ihu take tana fadin.
"Ya Allah ka ceceni! Wayyo Allah Yayana! Yayana nima zasu kasheni! Wayyo Allah Yaya Ubaidullah!" ɗayan jin ta ambaci sunan Ubaidullah ya ce.
"Kai guys kamar fa nima na so na tuna yarinyar da muka kawo, dan yadda wannan ke ihun kiran Yaya Yaya itama wancan kun manta haka ta din ga ihu tana salati tana kiran sunayensu" Bangis ya ce.
"Ai BahBa na gaya muku, mu duba system din nan ai ba zamu rasa ba" nan kuwa suka shiga bincike a cikin system yaran da suka yiwa fyaɗe sama da dari duk su na da videon yanda suka yi lalata dasu, bincikensu kuwa har ta fado kan videon Margayiya Na'ilah, suka kalli Hafiza suka sake kallon Na'ilah, suka hada baki wajan cewa.
"Wallahi su na mugun kama" juyo da system din suka yi suka nunawa Hafiza dake kuka kamar ranta rai fita suka daka mata tsaw.
"Keeeeeeee! Kinsan wannan!?" kuka Hafiza ne ya tsaya cak ganin Yar Uwarta Na'ilah, ta ce.
"Innalillah! Sismietaaaa! Dan Allah tana ina karku mata komai nasan tana nan dama bata mutu ba" tsawa suka sake daka mata da cewa ta rufa musu baki ta kalla, gani ta yi su na yagewa Na'ilah kaya duka su bakwai din suka rufu akanta babu wanda baya murzata, sai ihu take yi tana ambatar sunan Ubangiji tana kiran sunan Mama da Yaya Ubaidullah da Anty Ummu da ita Hafizan har da Abi'atu da Yaya Zaidu, kuka Hafiza ke yi tana miƙa hannu abun tausayi kamar zata kamo Na'ilah dan yau mutuwar ta zamo mata sabuwa, tun Na'ilah tana ihu har ta zo ta yi dif, Abi'atu dake rusan kuka a windown hankalinta tashe, idon Hafiza ya kaɗa ya yi jaaa jikinta sai kyarma yake yi da jan idon ta bi su da kallo ɗaya bayan ɗaya ta ce.
" *Daman ashe kuneee!? Kune kuka kashe min sismieta!? ku ka saka ni a baƙin ciki da ka daici kuneeee!?" ta fada da karfi.*
*"Haƙika idan Yayanmu ya kamaku gawar kare sai ya fi ku darajaaaa na rantseeeeee!!!*" ta fada da karfi take wani ya wanketa da marin da sai da bakinta ya fashe, ko kadan Hafiza bata ji marin ba dan kuwa gobarar da zuciyarta ke yi yafi karfin marin da aka mata, dayan ya ce.
"To shi din Yayan naku waye shi!?"
Murmushin kuka Hafiza ta yi ta dukar da kanta kasa ta ce.
" *Shi din wani tauraro⭐ ne mai tsananin haske daga zuciya, a fuska mutum ne mai sassauci ga mutane masu rahama, ta wani bangaren kuma shi mutum ne mai zafi wanda zafinsa da azabarsa tafi karfin narkakkiyar dalma ga mutane azzalumai mugaye maha'inta, shi din DODON AZZALUMA NEEE! YAYANA DUK YANDA ZAN GAYA MUKU SHI BA ZAKU TABA FAHIMTARSA BA, DAN KU ALLAH BAI HALICCIKU DA FAHIMTA BA, DAN KUWA DUK YANDA ZAN FADA MUKU SHI YA FI HAKA, KU JIRA RANAR DA ZAKU HAƊE DA SHI GANGAR JIKI DA ZUCIYOYIN KU SUNE ZASU GAYA MUKU, KO SHI DIN WAYE, JARUMIN MAZA,WANDA SHI NE ƘI GUDU MAI SA A GUDU, KU JIRAAA! NA CE KU JIRAAA!!."*


Tabbas maganganun Hafiza ya ɗan razana su amma da shi ke babu Allah da imani a ransu nan ɗayan ya ce.
"Wai mun kawo yarinyar nan ne dan muyi juyen baƙin man mu ko dan ta gaya mana maganganu?" wani ma ya ce.
"Kuma hakane fa? Mu afka mata kawai wannan shagen bakin nata zai yi shuru" Abi'atu ganinsu ta yi gadan-gadan sun rufu akan Hafiza, Hafiza na ihu da kuka kamar yanda ke yi Na'ilah har sun kwantar da ita daya na shirin b'urma ta zai shigeta, sai ga Safwan ya shigo da gudu ya ture wanda yake kan Hafiza ya banbangaje wanda suka danne mata hannu sannan ya ɗagata, bai ankara ba ji kake kwassssss! Take Hafiza ta sake razananniyar kara tare da furta.
"Yaya Safwannnn!" a tare suka saki ihu da Abi'atu, dan karfe wani ya kwaɗawa Safwan a bayan wuya ne ko a ƙeya ne oho dan bata san taƙamemen in da aka buga masa karfen ba, dan kuwa karfe ne mai kacha irin wanda ake naɗa kachar a jiki ga karfen Babba ne, nan take jini ya balle Safwan ya zube kasa babu alamun numfashi bare ayi tunanin akwai rai a tare da shi.




✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨




Kuyi hakuri masoya masu kirana ngd da masu jaje wai ko na bar book dinne, ban bari ba amma na gaya muku uzurina, ga wannan ku dan wataya da shi, aha fans ana tare 🙌🏻🙌🏻🙌🏻🙌🏻



Uwar Ahlan Taku Ce 👍🏻🙌🏻
[8/19, 10:59 AM] Zarahh: *COLONEL UBAIDULLAH*
( _the story about a young gentle man_)

*ᏚᎢᎾᎡY ᏔᎡᏆᎢᎢᎬN ᏴY*✍🏻

*Z͢A͢H͢R͢A͢ A͢B͢D͢U͢L͢* (ᴹᴼᴹᵞᴺ ᴬᴴᴸᴬᴺ)

( *y̾a̾r̾ s̾a̾r̾a̾r̾i̾n̾ k̾a̾i̾n̾u̾w̾a̾*)
👸🏻 *SAHIBAR KAINUWA*👸🏻

_dedicated to my brother_

*~UBAIDULLAHI~*
~~•~~•~~•~•~•~

_my wattpab_@Fateemah0
~~•~~•~~•~~•~~•
*Special gift to my 5 ☆stars★*
_Samira bint Abdallah_💋
_Fatima bintu Sagir_💋
_Farhat Mrs M'J_💋
_Princess (Nafeesat)_💋
_احلام فاطمة_💋

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association

*____________________________________*




*page°°°°°81&85*




Ihun da Abi'atu ta yi, ita da Hafiza ya sa suka ji ta, suka wai go suka ganta, da gudu Abi'atu ta bar jikin windown ta zo ta hau neman kofar da zai sadata da in da suke ,amma ta rasa, muryan Ubaidullah ne ta ji ya daki dodon kunnenta yana kiran sunayensu, wani dadi ne ya ziyarci zuciyarta amma ta can kasa tashin hankali ne, sunansa itama ta kira kafin ta juyo da gudu kenan suka yi karo, sai da suka haɗa ido da shi ta sake fashewa da kuka, a kiɗime yake tambayarta ina Safwan da Hafiza? Tama kasa magana sabida kukan da ya ci karfinta da kyar take yi masa nuni da window da kofofi, zai yi magana ya ji motsin mutane da sauri ya fizgota izuwa jikinsa suka maƙale ya rungumeta sosai ya mata rumfa ya ɗaura hannunsa a saman bakinta sabida kukan da ta ke yi, wasu maza uku ne suka fito dayan na cewa.
"Ina yarinyar da ta yi ihun nan?" dayan ya ce.
"Ko dai ta gudu ne?"
"Ai kuwa bata isa ba mu bi ta, dan itama ta kawo kanta" nan suka fita yuuu dasu, su na wucewa Ubaidullah ya saketa ya ce.
"Abi'ah, ki tsaya a nan ki jirani, karki fito ina zuwa bari na shiga kinji?" girgiza masa kai ta shiga yi alamun ba zata tsaya ba, ya santa sarai tun da ta ce ba zata tsaya ba, to fa ba zata tsayan ba, dan haka ya yi gaba ta bi shi a baya, kofar da ya ga maza ukun nan sun fito nan ya shiga, yana shiga tun daga farkon kofar jini ne ya fara karo da shi gabansa ya fadi, ga ihun Hafiza wacce maza uku suka da baibayeta, ga daya a tsaye yana video yana dariya, basu ankara ba suka ji kukan zaki wanda ya sakasu tsorata lokaci guda, daya daga cikin wa inda suka danne Hafiza wanda yake kokarin danna mata abarsa suka mike ba shiri, dago fuskarta ta yi da kyar a wahala take bude idonta dan kuwa tasha nauyin kartin banza, da kyar take iya juya idanunta ta kalli Yayanta, murmushin farin ciki ta yi ta fara hada kalmomi.
"Y...ya...na." daga nan ta sume, Ubaidullah gabaki daya ilahirin jijiyoyin jikinsa ne suka miƙe ya yinda idanuwansa suka rine lokaci daya wanda idan ya kalleka dasu sai ka gigita, dan daga gani babu komai a cikin wa innan idanuwa ban da tartsatsin wuta, bakinsa har wani hayaƙi yake fitarwa tamkar ya zuga shisha, hakika tsoro ya dabaibaye wa innan samarin yayinda dayansu ya ce.
"Ko dai wannan shi ne Yayan nasu? Ga shi kuma na gansa da wandon sojoji ko dai soja ne? ya akayi yasan nan wajan? Ko dai lokacin da muke dauke wannan yarinyar wannan guy din da wancan budurwar ne suka sanar da shi? In ko haka ne yadda ta faɗe sa tabbas yafi hakan!" a tsorace suke magana su na ba wa junansu amsa, wani ma ya ce.
"Kai baka ji kukan zakin da ya yi bane?"
"Ka ji banza! To ni kurma ne, na ji mana!."


Ubaidullah juyawa ya yi, ya kalli jinin da kafafunsa suka taka ya kalli Safwan kwance babu rai babu alamun rai Abi'atu ta ɗago shi tana kuka mai cike da tashin hankali ta ɗora kansa bisa cinyoyinta ga Hafiza a yashe a kasa itama sumammiya.



Wani kujera Ubaidullah ya ja tsakiya sannan ya dauki Hafiza ya shinfiɗeta a gefe, ya ɗaga Abi'atu wacce take durkushe da Yayanta wanda ta kifa kansa saman cinyoyinta ya miƙar da ita tsaye riƙe kafadunta, sannan yasa hannu ɗauki Safwan tamkar ba namiji ya ɗauka ba, ganin yadda ya dauki Safwan abun ya sake firgita su matuƙa, kwantar da Safwan ya yi a gefe shi ma, sannan ya dauki wayar Abi'atu wacce ta sakesa ya faɗi ya jawo hannunta, damƙa mata wayar ya yi, ya sa hannunsa yana goge mata hawaye cikin murya wanda Abi'atu bata taba jin Ubaidullah da shi ba, bata taba tsammanin yana da ita ba, wanda da ya yi mata magana da shi itama sai da ta ji tsoron murya, wai a hakan ma ita ya sassauta mata.
"Abi'ah just give me 10mins only, zamu kai Safwan Asibiti In sha Allah babu abun da zai faru da shi" ta jinjina masa kai ta sake ɗaga Safwan ta ɗorasa a saman kafarta, tana tare jinin dake malala daga kansa da mayafinta, duk mayafin nata ya b'aci da jini.



Kujerar da Ubaidullah ya ja tsakiyar wajan zama ya yi a kai ya duƙar da kansa kasa, kafin ya ɗago jan idonsa yana kallonsu da shi, jira yake yi wa inda suka fita su dawo, bai jima da zama ba kuwa sai gasu sun shigo su na ganin Ubaidullah suka firgita, ɗaya daga cikin wa inda suka shigon ne ya ce.
"Wanene kuma wann....." maganar da bai samu damar karasawa ba kenan sakamakon haɗa ido da ya yi da *Soja Namijin Duniya Ubaidullah!* juya idon da Ubaidullah ya yi ya hango wata igiya kakkaura, duba agogon hannunsa ya yi ya ga har yaja mintuna hudu a cikin goman da ya ambata, yana tashi idonsa a rufe da ya yi wani kukan kura ya shaƙi wuyar yan iska ya dinga gwara su da bango, ji yake yi ma gabaki ɗaya baya hucewa, dan ya rasa kalar dukan da zai yi musu, ta ko ina ya shiga kai musu zafafan naushi, suka fara ihu su na neman agaji igiyar da ya gani ya ɗauka ya hadasu waje guda ya ɗauresu tamƙar yadda ake daura bayi marasa galihu da yanci a zamanin da can baya, haka ya ɗaure su ƙwaƙƙwaran motsi basu iyawa dan kuwa ɗauri ba na wasa Ubaidullah ya musu ba, ya juya ya ga su koken da sauran wasu kayan maye, ɗaukar koken din ya yi ya tura musu a hanci da baki ya ɗaure musu bakin tamkar yadda suke ɗaure na ƴaƴan mutane, sannan ya tattara komai nasu a kangon ya ajiye gefe daya, ajiya mai kyau ya musu, da sauri ya ɗaga Safwan ya fita da shi ya saka shi a mota sannan ya dawo ya tattara wayar Safwan din ya dauki Hafiza ya fice da ita da gudu Abi'atu tana binsa a baya, ya sa Hafiza a mota itama, gudu yake shararawa sosai yayinda ya dauki hanyar Specialist Hospital, yana zuwa emergency ya bukaci a shiga da Safwan amma suka ce ba zasu karbesa ba sai yan sanda sun zo sun sa hannu Ubaidullah ya sa hannu a aljihun wandonsa ya ciro wallet dinsa ya nuna musu card dinsa ya ce.
"I'm Captain Ubaidullah Abdullahi Nigerian Army, wannan kuma Ɗan Uwana ne ya samu hatsari da miyagu ne" nan kuwa suka karbi Safwan suka ce Ubaidullah din yasa hannu ya saka, sai da aka shiga da shi emergency sannan ya miƙa Hafiza ma wata Dr mace, ya ce.
"Pls Dr ki bincika min ita sosai idan babu abun da aka mata" Dr ta amsa da "ok sir", kafin Ubaidullah ya hau jeka ka dawo ya kasa zaune ya kasa tsaye wai ga wa ya yi bai ga Abi'atu ba, da sauri ya fita yana nemanta yana kiran sunanta a hankali, can wajan bayan asibiti ta zauna ta haɗe kai da guiwa tana rusar kuka dan gani take yi kawai ta rasa Yayanta dan bai yi kama da rayayye ba.



Ba karami sanyi jikin Ubaidullah ya yi ba, ganin yadda Abi'atu ke dirzan kuka, tabbas Abi'atu masoyiyarsa ce ta hakika, dan duk abun da ya samu Safwan ta sanadin ceton kanwarsa ce, shi kuwa me zai yi wanda zai saka ma wa innan bayin Allah masu matukar mutunci da karamci gami da halacci da kyautatawa? Wani tausayin Abi'atu ne ya kama shi da fargaba yana addua Allah yasa Safwan na raye, dan kuwa har ya fara hango kalar tashin hankalin dasu Abba da Ummi zasu shiga, da sanyin jiki ya karaso yasa hannunsa ya kamo kafaɗunta, jikinsa a matuƙar sanyaye ya ɗagota, still kukan da ta ke yi ta kasa dainawa, fuskarta ya tallabo da hannunsa biyu hawayenta na zuba a tafin hannunsa, ji yake tamkar shima ya sa kukan suyi tare amma idan ya yi haka abu ya b'aci, cikin murya mai cike da taushi gami da lallashi ya ambaci sunanta, dan ba zai iya jurar kukan da take yi ba.
"ABI'AH!" yana kiran sunan nata ta ji kukan nata ya ƙaru, sake ɗago fuskarta ya yi, ya sake ambatar sunan nata kafin ta ɗago jajayen idanunta ta kallesa ta sake fashewa da sabon kuka dan kuwa ta kasa daina kukan, ga uban faduwar gaba, kuka take har tana shiɗewa ga shi yanzu ta kafesa da ido sabida fuskarta da ya tallabo da ambatar sunanta da ya yi, Ubaidullah idanunsa suka sake rinewa ganin yadda take kukan tana karawa, a hankali ya jawota ya haɗeta da kirjinsa yasa hannuwansa duka ya zagayeta da shi gabansa na faduwa, jinta a jikinsa yasa sautin kukanta sake canza kala, dan kuka take mai cike da ban tausayi da tsuma zuciyar mai sauraro, da kyar ta fara magana mai cike da ajiyar zuciya da shesheƙa.
"Shi ke nan! Zan rasa Yayana, mutuwa zai yi shi ma ko? Zan ras....." da sauri ya sake matse fuskarta a ƙirjinsa sai ga hawaye na zubowa daga idon Ubaidullah kuma ya ƙi yarda ya ɗago da fuskarta, sosai Abi'atu tasha kuka lokaci ɗaya wani azabebben ciwon kai ya dirar mata, sai da ya tabbatar ta yi shuru kafin yana rungume da ita suka koma cikin asibitin.




@@@@@




Sai wajan gaf da magriba Likitar da Ubaidullah ya sakata bincika masa lafiyar Hafiza ta fito, da sauri Ubaidullah ya yi wajanta yana tambayarta ya lafiyar Hafiza, nan take shaida masa lafiyarta kalau basu yi bata komai ba, wani wahalalliyar
Ajiyar zuciya Ubaidullah ya sauke, ya juya ya sake rungume Abi'atu wanda idanuwanta suka ƙanƙance sabida kuka da ciwon kai.





✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨



A dayan bangaren kuwa.




Ko da Mama ta zo gidansu Ummi take cewa ina Abi'atu da Hafiza, Ummi take cewa ita bata ga Hafiza ba, amma ba mamaki da zata zo sun hadu dasu Safwan da Abi'atu a gate sun fita tare, dan Safwan da Abi'atu sun tafi karb'o sako, da haka ne suka shiririce da zancan, har can yamma lilis ba Safwan ba Abi'atu balle a saka ran gani Hafiza tana tare dasu, abun bai damu Ummi ba, sai ana kusan sallar magriba tukunna wanda za a karba sako a hannunsa ya kira waya ya ce fa ga shi ba a zo an karbi sako ba, Ummi ta fara mita tana yiwa Safwan faɗa sai kace yana gabanta, har tana cewa, ya kama sun tafi da Abi'atu da shike itama mai kafar yawo ce da auranta sai da nace mata zauna ta ƙi, waya Ummi ta ɗauka ta fara kiran layin Safwan a lokacin ita kuma Mama ta koma gida ta ce gidan ba kowa sai mai gadi idan su Abi'atu da Hafizan sun dawo sa sameta a gida, lokacin da kiran Ummi ya shigo wayar tana aljihun wandon Ubaidullah yana zaune Abi'atu tana kwance a kafadarsa, ɗan ɗagata ya yi kaɗan, sannan ya duba wayar ya ga sunan Ummi na yawo a screen din, gabansa ne ya fadi dan baya so ya kirasu ya gaya musu halin da ake ciki sai likitoci sun fito an faɗi a wani mataki Safwan yake, babu yanda Ubaidullah ya iya haka ya ɗaga wayar Ummi jikinsa a matuƙar sanyaye, tun kafin Ubaidullah ya yi magana Ummi ta ri ga sa da cewa.
"Haba Safwan! Wani irin rashin hankaline haka!? Tun wajan karfe uku saura ku ka fita amma har yanzu baku dawo ba fisabilillah!? Kuma kasan Abi'atu matar aurece yanzu ko!? Ba kamar da ba ce, wai ma tukunna ba ku je kun amso min sako ba, sannan ku baku dawo gida ba, ina ku ka biya ne kam? Hafiza tana tare da ku ne!? Dan Mama ta zo nace mata banga Hafiza ba, amma watakila kun hadu da ita a gate ku ka tafi tare" duk a lokaci daya Ummi ta jero magana da tambaya, jin shuru ba amsa ne ya sata kara faɗin.
"Hlo Safwan ba ka ji nane?"
"Ummi mu na asibiti!" cewar Ubaidullah muryarsa kamar zai sa kuka, jin muryan Ubaidullah yasa gaban Ummi bugawa da karfi,a kiɗime ta ce.
"UBAIDULLAH!? meya faru!? Baka tafin bane!? Waye kuma a asibiti!?" shuru Ubaidullah ya yi ya kasa ba wa Ummi amsa, ya kalli ido Abi'atu wacce take shirin sake saka masa kuka, girgiza mata kai ya yi alamun kar ta yi sannan ya sake kifa kanta a gefen kirjinsa, da kyar Ubaidullah ya ce.
"Ummi, ku taho Specialist Hospital yanzu pls da Abba da Mama" yana gama faɗi ya ajiye wayar, a kiɗime Ummi ta hau neman layin Abba Allah ya so bugu biyu ya daga nan ta shaida masa Ubaidullah ya ce yanzun nan su taho
Specialist Hospital, shi ma Abba a zabure ya ce dama Ubaidullah din bai koma aikin bane, waye ba lafiya, Ummi tace itama bata sani ba, Abba yace dama yana kusa da gida ga shi nan zuwa, Ummi ta ce ya dauke su kawai ita da Mama a bakin gate din gidansu Ubaidullah din, Abba ya amsa da to, ko da Ummi ta yi Mama magana hankalin Mama ya tashi in da take cewa dazu da ta shigo gida Zaidu ya kirata akan ina Ubaidullah ta ce masa tun karfe biyu da yan mintoci yabar gida ya tafi airport yake ce mata yana ta kiransa baya dagawa, Mama tace masa, ba mamaki yana jirgi da haka suka yi sallama da Zaidu, yanzu kuma ance ana asibiti to waye ba lafiya? nan dai cike da zullumi suka fito gate suka tsaya su na tunanin waye ba lafiya da har su ka je asibiti, sannan ya akayi Ubaidullah shi da ya kama hanyar airport ya bige da zuwa asibiti, to ma ya akayi suka hadu dasu Safwan har wayar Safwan ta shiga hannun Ubaidullah? Wannan shi ne tambayoyin da Ummi da Mama da Abba suke yiwa Zuciyoyinsa amma babu mai basu amsa sai sun isa asibitin, basu fi minti bakwai da fitowa ba Abba ya iso nan suka burma motar su na jimamin meya faru, a cikin da kankanin lokaci suka iso asibiti Abba ya kira wayar Safwan dan ya kira na Ubaidullah bai daga ba, nan Ubaidullah ya ɗaga ya gaya musu inda suke gami da yi musu kwatance, tafiya sukeyi da sauri-sauri kamar zasu tashi sama, su na shigowa suka hango Ubaidullah da Abi'atu, ga jikinsu duk jini da sauri Abba ya karaso yana kiran sunayensu Abi'atu tana kallon Ummi ta sake barkewa da kuka ta tashi da gudu ta rungume Ummi, sosai jikin Ummi ta yi sanyi, kallon Ubaidullah Mama ta yi wanda ya dukar da kansa kasa, Mama ta ce.
"Ubaidullah meya faru!? Hatsari aka yi ne!? Ina Safwan da Hafiza!? Wai meke faruwa ne!?" Abba ya kama Ubaidullah ya ce.
"Mama kiyi masa tambaya a hankali, Ubaidullah meya faru, karka ji komai faɗa mana?" ganin Ubaidullah ya kasa magana yasa Mama dago Abi'atu daga jikin Ummi ta ce.
"Abi'atu meya faru!? Hatsari ku ka yi ne? Ina Safwan!? Kun fita da Hafiza!?" cikin sheshsheƙar kuka Abi'atu ta gya ɗa kai ta fara basu labari da dasheshshiyar muryarta wacce tasha kuka ta godewa Allah, tana gaba basu labari Ummi ta yi baya-baya zata faɗi da sauri Abba ya tarota ya yinda Mama ta zube kasa sharab irin zaman yan bori sabida tsananin tashin hankali, Abba ya kalli Ubaidullah ya ce.
"Yanzu ina Hafizan!?" da kyar Ubaidullah ya ce.
"Tana ciki, likita ta ce basu yi mata komai ba"
"Safwan din fa!!!!? Cewar Mama da jikinta ya ɗauki b'ari, a sanyaye Ubaidullah ya ce.
"Tun da suka shiga da shi har yanzu basu fito ba, balle mu ji ya yana yin jikinsan yake" Abba ya ce.
"To su yan iskan su na ina!? Ba dai barinsu ka yi ba!?" murmushin baƙin ciki Ubaidullah ya yi ya ce.
"Abba taya zan barsu!? Mutanen da na dauki tsawon lokaci ina nemansu *RUWA A JALLO* sunyi sanadiyyar mutuwar kanwata, abun bai ishesu ba, sun sake zuwa suka dauke dayar, ga shi yanzu a garin taimakonta ga Ɗan Uwana yana cikin emergency ban san a wani hali yake ba, taya zan barsu Abba!? Su na can na daure su, so nake na san halin da Ɗan Uwana yake ciki kafin na koma garesu" Abba ya yi ajiyar zuciya gami da cewa.
"Bari na kira Police" ya fada yana kokarin kiran waya, da saurin Ubaidullah ya rikosa ya ce.
"Abba wani police kuma zaka nema bayan ga Soldier a gabanka? Mai mukamin Captain? Ba bukatar police Abba, nine nan zan hukuntasu da kakina, na godewa Allah da aikina ya dawo ababen farauta ne suka bayyana, sai na dandana musu azaba kafin na kashesu!!!!" ya faɗa bakinsa na hayaki,jinjina kai Abba ya yi, babu wanda ya sake magana a cikinsu illa fargaban da suke ciki, nan suka koma suka tsaya cirko-cirko, kafin likita ta fito ta ce Hafiza ta farka, su na shiga suka sameta tana kuka tana shirin wafce drip din da aka ɗora mata tana ambatar sunan Yaya Safwan, Abba ne ya dakatar da ita akan cewa karta cire Safwan yana lafiya, kallon Abi'atu ta yi wacce itama ke layi sabida matsanacin kanta dake mata ciwo kamar zai rabe gida biyu, Hafiza ta ambaci sunanta, Abi'atu ta zo ta rungumeta su na kuka tare abun tausayi, matukar tashin hankalin haƙiƙa hankalinsu a tashe yake, sai wajan karfe sha ɗaya kafin wasu Doctors su

1 Comments On COLONEL UBAIDULLAH
avatar
zainab-hassan

11 months ago

Reply

????

Please Login or Register in order to submit comment