Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kan damuwarsa, *Wujdane* ko jama.ar anguwarku ina daukaka darajarsu a idannuwana balatana ke, su Malan ban san da me zan saka masu ba a gidan duniya zan ci gaba da yi masu adu.a , rokona Allah ya sa ki saki jiki da ni mu rayu cikin jin dadi

Dukan kalamansa suna sauka cikin kunanta har zuciyarta, ko wace kalma tata tana shiga kunuwanta da matukar mahinmanci da tsada sannan tana jin dadinsu aman a fuskarta sai ta maze tana kokarin tashi daga jikinsa

A hankali ta ce" yau zaka komawa matarka, dan haka ka hanzarta kar su Aba su yi jiranka

Dan tsi ya yi yana kalonta, shifa gaskiya bai san yanda zai kare da maganar komawa Alawiya ba domin a yanzu muradinsa ya dawama da Wujdane dinsa

Murmushi ya sakar mata ya ce" sai na dawo
Ya mike yana gyara kayan jikinsa yana kalonta

A hankali ta gyada masa kai bata ce komai ba, ya dan yi jim yana kalonta ya ce" i love u

Ya juya ya fice inda ta bi bayansa da kalo ta sauke ajiyar zuciya ta furta " i lv u too mijina
Ta saki wani murmushi tana boye fuskarta kamar wanda wani ya ganta



Tunda ya karaso ya hango motocin gidansu, yan uwansa ne da matansu a motocinsu sai Abansa da mahaifiyarsa sai aunty Shafa da Marwa karama a dayar motar suna dan nesa da gidan kakaninsa da alama shi kawai suke jira

Du sun firfito suna jiran fitowarsa inda ya fito a hankali ya nufo su kai tsaye ya gaisa da yan uwansa ya gaisar da iyayensa

Tunda ya fito Mom ke kallon yannayin fuskarsa, a kasan zuciyarta tana adu.ar Allah ya takaita fushinsa ko bacin ransa, kwarai ta yi mamakin zuwan nasa ma domin sosai yake fushi da kakaninsa

Gabanta ne ya fadi daidai lokacin da suka kusa karasawa kofar gidansu, ta hango wasu tsofafi biyu a kofar gidan saman kujeru na karfe suna magana a tsakaninsu suna zantawa da gani aminan juna ne

Gabanta ne ya fadi daidai lokacin da ta fahimci mahaifinta ne da mahaifin Aba a zaune a inuwa daya suna magana ba ta fada ba

A hankali Alaidine ya kama hannun nata na hagu domin Aba ya jimke na daman nata dan karfafa mata gwuiwa suka nufi gidan su Marwa

Ja ta yi ta tsaya jikinta ya kwashi bari dan nesa kadan da su, wanda su kiwa hankalinsu gaba daya ya yo wajen su Marwa suna kallon mutanen dake nufo su cike da haiba

Tsai mahaifin Marwa yayi yana kare masu kalo, shafa ce yake gani da wasu mutane hakan ya saka shi bada hankalinsa sosai har yana dan mikewa dan da gani bakin gidansa ne

A hankali Shafa ta kamo hannun Marwa ta dan jawota ta ce" ki nutsu aunty,

Tana gama fada ta jawota ta nufo iyayensu da ita

Tsai yayo yana kallon Marwa, fuskarta sak ta matarsa lokacin yar kuruciya, sai dai ita da dan tsayinta sannan yanayin jikinta luwai luwai hakan na nuna hutu da ya zauna mata

Kara kalonta yake , ya fada duniyar tunani kaf cikin yan uwa da yaya yarinya daya ce ta yo wannan kamar, yarinya mafi soyuwa a zuciyarsa wace a da kiyayarta ya maye soyayarta daga baya soyayarta ta dawo sabuwa fil a cikin ransa sai dai kunyar mahaifiyarta da ita kanta ya hana shi wani yunkurin

A hankali ya matso kusansu ya dago hannunsa wanda abin tsufa ya saka fatar ta dan jaja da ita,
A hankali ya kai hannunsa wajen fuskarta wanda tsoro ya saka ta rufe idannuwanta ruf ta fashe da wani irin kuka dan a tunaninta marinta ne zai yi ta kai kasa tana kankame jikinta

Sak irin abinda ya faru a lokacin da ya farga cewar ciki ne a jikinta
Muryarsa ce ta shiga dardarwa da dukan hanayensa yake nunata ya ce" Mamama...marwa??????????

Da sauri ta dago da kanta tana kalonsa, a daidai wannan lokacin har su Alaidine sun karaso gannin tana kuka

Da sauri ya maimaita" Marwana ce? Marwana????


Yana fadi yana kokarin tashinta daga tsugunin yana ture hannayen samarin dake kokarin tayar da ita , du ya rikice ya ce" ku daina taba min Marwana.... , Marwana ke ce? Marwana ina kika shige kika bar mu? Dan mun yi fushin zuciya sai ki manta da mu? Marwana ina kika shige kika barmu???????

Dukansu sun cika da mamakinsa, wani farin ciki ya lulube su daidai lokacim Mahaifin su Alaidine ya karaso da sauri yana fadin" Marwa? Da gaske ke ce? Ina dan uwanki Marwa ko ya rasu ne? Ina ya shige Marwa kuka tafi kuka barmu?
[2/1, 2:32 PM] Ummi Tandama.: πŸ¦„πŸ¦„ *BANI DA ZABI*πŸ¦„πŸ¦„





*41*


WRINTING BY *SAJIDA*



Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,

*SAJIDARKU CE*


MARUBUCIYAR:

*YAR MAHAUKACIYA*

*DUK KARYAR KADA*

*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*

*NEMAN NA KAINA*

................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....



Tamkar a mafarki Wujdane ke kalon abinda ke shirin faruwa da ita, sai da ta lura cewar Alaidine ya daina gane yarenta hankalinta ya kai kololuwar tashi,
A wannan lokacin ta gama raina karfinta da ya fincike uar bintilar rigar jikinta ya barta daga ita sai pant domin Wujdane akoy sarar zama ba bras

Wani kuka ne ya kwace mata, tun karfinta jin hannayen Alaidine saman mamarta, ido ta kwalalo a daidai wannan lokacin ya cika mata baki ya dawo da bakinsa wannan waje da tunda aka haliceta wani dan adam cikin jinsin mata da maza ba wanda ya taba dora hannunsa haka kai harma ya kai ga saka bakinsa sai a wannan rana,
Zafi take ji sosai domin Alaidine yanai masu murzar wace ta saba ne ba wai sabon shiga ba
Zufa take kamar yanda yake zufa du karfin ac din dakin, jikinsa bari yake a yanda jikin Wujdane keda laushi da santsi sai ya kasance ko.inama damka yake yana kai lebensa yana bi da sakawa wajen albarka daidai gwargwadon iyawarsa

Alaidine yayi nisa baya jin kira, Wujdane kuka take tana yakushinsa dan ya farka ya cikata hakan tun bai kai ga aikata baban ba

A hankali ya kai bakinsa daidai kunanta ya karanta adu.ar saduwa da iyali, ya dane jikinta yanda ba zata iya kwatar kanta ba

Idannuwansa lumshe cike da masifar dake taso masa na bukatar a yau ya kasance da Wujdane koda kuwa sauran wanin ce, soyayar da yake yi mata ga zama kusa da ita ya ci karfin tunaninsa

Wani razananen ihu ne Wujdane ta saki a daidai lokacin da taji bakon al.amari na kokarin ratsa jikinta
Muryarta ne ya dishe hannayenta du suka mutun mata ta kasa tafuka komai sai kuka inda Alaidine ya fice a hayacinsa ya shiga wujijigata tamkar bai taba samun hakan ba ko tamkar yana dambe da sa.ansa, babu abinda bakinsa ke furtawa shi dinma sai wayo Mom wayo Wujdane wayo Jamail wayo anwarπŸ€£β˜ΉπŸšΆπŸ»β€β™€πŸšΆπŸ»β€β™€πŸšΆπŸ»β€β™€πŸšΆπŸ»β€β™€
Ya dauki lokaci kafin ya samu nutsuwa hakan ya saka ya kankame jikin Wujdane wace ta jima da sadakarwar cewa yau mutuwa zata yi domin ta yiwa Alaidine gardama hakan ya saka ya karbi hakinsa da karfi wanda karfin ba daya ba domin shi ya dauka rainin wayon ne zata hana masa sannan a matsayin wace ta saba ya zo mata, ita kuwa abin ya zo mata a ba zata sannan tsananin tsoron abin ya sakata kokarin kokowar hanawa a kai mata (eyah sowie Wujdanina )

Ya kai minti biyar gefenta a yashe yana maida numfashi, a hankali wani hawaye mai mugun dumi ya shiga yiwa fuskarsa zarya, a daidai wannan lokaci hadisi ya shiga dawo masa a kunansa tamkar wani ke karanto masa cewar Zato zunubi ne koda ya kasance gaskiya ne
Kasa dago da kansa yayi, kasa kalon Wujdane yayi, wata irin kunyarta da wata irin tsananin soyayarta da gannin girmanta ne suka dabaibaye zuciyarsa, kunyar mahalimcinsa ne ta rufe idannuwansa, kunyar iyayensa da na Wujdane ne suka nemi kasalantar da shi, a yau yana kunyar kansa da kansa, kunyar kaninsa da yayi zargin ko ya taba zuwarma matarsa kafin ta zama malakinsa ta kama shi,
A hankali yake furta " Astagrullah, innalilahi wa.ina ilaihi raj.une, ya Allah ka yafe min ya Allah ka yafe min ya Allah

Dan tari ne Wujdane ke yi na wahala, muryarta a shake domin ga sanyin ac ga kukan da ta ci hakan ya hadasa mata mura,
Nan da nan jikinta ya dauki zafi domin bata taba shan wahalar da ta sha a yau ba

Da sauri ya mike ya suturta jikinsa ya dawo ya mika hannunsa cike da tausayin Wujdane gannin yanda du jikinta yayi jajajir ba.a ma maganar fuskarya wace ta cakule ta kumbure mata

Kanta ya dago ya dora kan kafafuwansa, a hankali yake tatara gashin kanta yana hadewa waje guda, bai iya furya komai ba sai jikinsa ne ke iya nuna mata irin yanda yayi nadama,

Cicibata yayi, ya samu ya dauketa ya nufi bayi da ita du irin yanda ta kara rusa kukan aman bata iya tabuka komai sai kukan

Sai bayan ya sakata a ruwan sanyin ya shiga sirka shi da na zafi, shi tsoroma yake kar aje ruwan zafin ya kone mata fata (🀣),

A kala ya dauki minti goma kafin Wujdane ta ji muryarta na dan iya fitowa, zo ka ga kurmanci🀣🀣🀣 da nunawa da hanu sai kace daren oo😌, murya shake ta nunoshi da yatsarta ta ce" ashe baka taba sona ba? Ahse daman abinda kake so kenan kayi ta lalaba ni? Sai da ka gama wulakantar da ni haka Alaidine? Toh tun wuri ka sake ni dan ba zan iya ci gaba da zama da mijin da ya zo min a haka ba,

Kalonta kawai yake tamkar ya samu sabuwar halita a kasan ransa kuwa ajiyar zuciya yake saukewa yana ayana Allah ya yiwa fushinta tsawa dominfa shi ko hauka yake a yanzu ba wanda ya isa ya raba shi da matarsa, koda su Mom suka saka baki saidai ya bar masu kasar idan sun huce ya dawo ga wujdane, dan kuwa Wujdane ta zama wani jigo na rayuwarsa, ta taka rawar gani a cikin tarihin rayuwarsa, a kanta ya ga Aya!

Wujdane fadanta take tana yi masa nunin ya fice mata a bayin ya barta aman Alaidine ya mayar da ita tamkar tv, shi mamakima yake ba zata yi hakuri har muryarta ya saku sai ta yi masa aman a hakan take nuni da hannunta tana fitar da yan kalmominta tana fada tun karfinta kan baya sonta toh ya saketa

Idannuwansa ya lumshe yana bin kunfar da ta cika bahon wankan, a hankali ya bude wajen fitar ruwan ya juye shi sannan ya kuma tara mata wani mai zafin aman ba mai kunfa ba ya dawo ya zuba wani a buta ya kawo kusanta, a hankali ya saka idannuwansa cikin nata ya dan lumshe ya ce" ki yi hakuri na yi maki wankan jana.......


Tun kafin ya gama maganar ta zaro ido murya shake ta ce" zan iya ni zan iya kayana ni ka fice min ka yi tafiyarka ka rubuto min takardana

Ajiyar zuciya ya sauke a hankaki yana dan watsa mata ruwan a jikinta ya ce" kin san fa girman zunubin matar da ta budi baki ta cewa mijinta ya saketa ko Bae???

Wata uwar harara ta zabga masa ta ce" ohk ka manta girman zunubin zato?

Idannuwansa ya lumshe domin bashi da bakin magana, bai san ta inda zai fito ya kare kansa ko ya rarasheta ba, du abinda ta fada a yau iyakar gaskiyarta ne take furtawa
A hankali ya mike ya shiga cire kayansa hakan ya sakata sada kanta jikinta na rawa ta nutsu bata kuma furta komai ba bata kuma kokarin dago da kan nata ba

Murmushi ya saki ya dauko shower ya yi wankansa sosai na sabulu da kuma wanka ya dauko tawul sabo fil ya nade jikinsa ya juyo bayan ya fada mata sai ta fito ya fita

Ta jima tana share hawayen dake biyowa gefen kincinta, ta gama gasa jikinta ta samu ta yi wanka ta fito a hankali tamkar mai tsoron taka kasa

Har salar magariba ta shige hakan ya sakata shinfida dardumarta ta shiga gabatar da sallah

Alaidine bai dawo gidan ba sai can dare ya shigo da leda a hannunsa, shigar da ya canza shada ne gizner kalar ash sai hula, annuri ke fita a fuskarsa haka ya je dakin Alawiya ya kai mata ledarta wace ta bishi da kalon mamaki har ya fice a dakin ya nufi dakin Wujdane

A hankali ya tura ya shiga ya tarar da ita nade kan bed din, daman ya canza shinfidar aman ta dauke zanin da ya cire

A hankali ya karasa gefen gadon ya mika hannunsa yana dan shafa gashin kanta yana kama sunnanta

Idannuwanta ta bude sannan ta dan zabura ta ja baya tana yi masa kalon tsoro domin a yanzu tana mugun tsoron su kasance daga ita sai shi

Murmushi yayi ya ce" ki taso mu ci abinci please, ki daina irin haka ba abinda zan yi miki My Wujdane

Wujdane ta hade wani yawu ta ce " bana jin yinwa ni ka je kawai bana jin yinwa ta karashe tana matsar kwallah

Kai ya girgiza ya ce" kinga bani da niyar yi maki wani abin a yanzu, aman idan ya kasance abincima ba zaki ci ba toh fa zan mayar da ke abina bcaus ba zai yiwu na saka maki ido a haka ba

Sosai take shakarsa, ita fata take ta warke tayi gaba domin ba zata amince tana ji tana gani ya kasara mata rayuwa ba hakan ya saka a hankali ta jingina da abin bed din ya shiga mika mata steck da dankalin turawan tana dan karba a haka ya balo mata magani ya mika mata du ba alamun wasa a tare da shi ta karba tana hade rai ta sha sannan ta A hankali ta fara lumshe ido domin maganin da na zafin ciwon ne da na baci , nan ta silale ta shiga bacinta harda ajiyar zuciya

Hawa saman bed din yayi sosai yana kalon face dinta, a fili ya furta" taya ma zan iya rabuwa da ke bayan ke na fara so? Ya kike hasashen yin nesa da ni bayan kin dandana min abinda har na gama ina lilo a wata duniyar daban, ke Wujdanena ya kike furtan kalmar saki a kanki bayan na malakeki na farko, kina zabin mahaifina, wannan gonata ce wace na shigota da ganganci, ba zan kuma yi mata irin shigar nan ba, Wujdane a yanzu zaki fahimci mainene so, yanda kika rungumeni tunda kika san ko ni waye kika daukeni, duda aurenmu an hada mu ne a matsayin *BAKI DA ZABU*, ba zan taba cire igiyar nan da aka daura ba, ke sai dai rabon wani ya kaini kiyama ki zama tasa aman nu dake mudin raina

A hankali ya cire rigarsa ya gyara konciyarsa, a yau lokacin kowa da komai ne bashi da, bashida lokacin kowa sai na kalon abin kaunarsa, fatansa Allah ya sanyaya zuciyarta ya bashi ikon faranta mata

Asuba ta gari angon WujdaneπŸ€·πŸ»β€β™€



Aba ya ja dogon numfashi bayan ya gama jin korafin Shafa kan su tafi gidansu, ya dago da kansa ya sauke kan Mom, tausayin matarsa yana jagorancin tunaninsa, shi yama di tausaya mata kan kowa a rayuwa, a yanzu da ta ga yar uwarta sai ya kasance itama ta samu wani farin ciki a duniya domin ta samu abokiyar shawara

A hankali ya ce" sister, ke yanzu a ganinki kawai sai mu dirar masu haka? Ya kike gannin zamu kwashe? Idan fa kilu ta jawo bam?


Shafa ta dago ta ce" yaya, shekara fiye da talatin? Tunda cikin Alaidine fa, baka ga yanda mama tayi ta kuka a ranar da na nuna mata hoton Aunty da na yara, Dad dinmu ne kawai nake da tantamar hucewarsa aman sufa musulmai ne? Dan Allah ku fitar da wani dar a zuciyarku mu tafi

Kalonsa ya maida wajen Mom wace ke dan share idannuwanta ya ce""""




πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»πŸ’…πŸ»
[2/1, 2:33 PM] Ummi Tandama.: πŸ¦„πŸ¦„ *BANI DA ZABI*πŸ¦„πŸ¦„





*43*


WRINTING BY *SAJIDA*



Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,

*SAJIDARKU CE*


MARUBUCIYAR:

*YAR MAHAUKACIYA*

*DUK KARYAR KADA*

*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*

*NEMAN NA KAINA*

................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....


Rige rigen ta tare shi suke jikin Aba inda bakunansu ke fusta subahanalah subahanallah

Talabe shi Anwar yayi yana kokarin fitar da shi inda Aba ya dakatar da shi yayi umarnin su fice asibiti kawai

Hakan kuwa aka yi du suka dugunzuma suka nufi asibiti da Alaidine wanda kwata kwata baya numfashi
Likitoci sun karbe shi inda suka yi kokarin gannin nunfashinsa ya daidaita ya dawo daga sumar da ya yi kafin su bincika su ga dalilin sumar da kuma abinda zai magance maimaituwar hakan

Sun dauki lokaci kafin suke mayar da shi dakin hutu suka bukaci gannin iyalinsa ko iyayensa

Aba ne ya mike ya bi bayan docter domin har zuwa wannan lokacin ba.a kawo matan nasa ba Jamail ya je ya dauko su da kansa

Aba ya jima kansa a kasa yana sauke ajiyar zuciya, daman ya san hakan ne za.a fada din Alaidine ya cika zurfafa damuwa kwatakwata bashi da saurin shafe abu a zuciyarsa, irin hakan kuwa bashi da kyau ga mutun dan adam domin dole ne zaka rayu cikin farin ciki da kuma bakin ciki ko wanene kai

Sauke ajiyar zuciya ya kuma yi ya ce" insha Allah docter zamu ci gaba da yin iya kokarinmu dan gannin ya rage zurfafa abu,

Docter ya ce" idan kuka yi hakan da yardar Allah zai daina irin sumar nan domin ciwon bai mugun shigarsa ba za.a iya mangance hakan tun kafin ya shige zuciyarsa

Aba ya amsawa docter ya mike ya fito, a kasan zuciyar Aba kwarai ransa a mugun bace yake da irin zuciyar yaron nasa, toh mai Alaidine yake nufi da irin haka ne? Idan har ya kasa karbar kadarar rayuwarsa ya kasa yin hakuri ya yake so a yi masa? Dubansa ya kai wajen Mom wace du ta fi kowa damuwa sai matansa da Wujdane kanta ke kasa ba zaka fahimci ainahin abunda ke ranta ba Alawiya a gefen Mom itama fuskarta karara ta bayanar da tashin hankalin halin da mijinsu ke ciki
Yan tsofafin ya mayar da dubansa wajen su, sai ya ga kowane ya mugun tsure, da alama kowane yana tuhumar kansa ne, wannan rana da ya dace ta kasance masu babar rana, ranar da suka samu farin cikin su ya dawo, iyayensu suka karbe su, sai ga shi tana kokarin karewa da wani tashin hankalin

Murmushi yayi kokarin saki, ya karaso wajensu yana sauraron dumbun tambayoyin su wanda kowane bukatarsa ya ji abinda docter ya fada ke damun Alaidine

Aba yayi murmushi ya ce" ba wani abu ne mai tashin hankali ba, kun dai san Alaidine da saka abu a rai, hakan ne ya tayar masa da hankali

Alawiya ba zato ba tsamani ta ce" mai ya saka a ransa shi kuwa? Mai ke damunsa bayan matsalar kakaninsa wace ya jima bai nuna ba sai yanzu da wannan ta tare??? Ta karasa maganar tana nuna Wujdane a wulakance

Aisha ta kamo hannun Wujdane ta saka tafin hannunta cikin nata irin kar ta daga hankalintan nan

Da mamaki Aba ke dan kalonta sai ya juyar da kansa ya basar ya ci gaba da fadin" docter ya ce idan har aka konyar masa da hankali ciwon bai wani shige shi ba, dan haka mu yi kokarin kontar masa da hankali Allah ya bashi lafiya

Elhaj Muhamad dake sauraron du abinda ya faru ya dago ya kali aba ya ce" Abdul Kadri, daman bashi da lafiya ne?

Aba kam kansa ya sada kasa, domin yana jin nauyin fada masu dalilin sumar alaidine, aman ya zai yi? A hankali ya ce" Eh aba daman yakan dan yi irin hakan, toh yanzun ma tashin hankalin da ya sakawa kansa ne na zuwa wajenku da muka yi, yana tunanin wani abin daban shi ya sa hat hakan ta faru aman docter ya ce abin bai yi nisa ba dan haka kar a daga hankali


Kansa kawai yake dan girgizawa, a kasan zuciyarsa kuwa hawaye ne ke zuba, a hankali ya ce" mun yiwa kanmu, mun horar da yaron da ba laifinsa ba tun kafin ya shigo duniya, mun kasa daukan kadarar da Allah ya hukunto a kanmu, mun guji kunyar duniya mun batawa mahalicinmu, mun kori yarenmu a lokacin da suke bukatar mu dan kawai son zuciya irin tamu

Da sauri Mom ta karasa ta kamo hannayen mahaifinta tana girgiza kai dan gannin du yanda ya so hanna awaye zubowa daga idannuwansa sai da suka zubo, ta ce" Abana, ai dan adam din kenan, mukan aikata laifi kala daban daban, banban laifinmu idan bamu tuba ba
Shin dama dan da aka haifa ya isa ya rike iyayensa a rai komai girman laifi? Abanna tun kafin ku gama yi mana laifi muke yafe maku, domin mun san kuma hakan ne , dukan abinda ya faru rubutace ne ba wanda ya isa ya kauce faruwarsa, rashin lafiyarsa Allah ne ya dora masa ba wai dan ku ba Aba, dan haka Na roke ku da ku cire komai a ranku

Ta karasa tana shatatar hawaye

Anwar ne ya matso gannin du iyayen nasa ba wanda zai baiwa dan uwansa hakuri abu da an jima ana jiran ranar kuma ta zo a haka sannan du mutane na shige da fice wasun suna kalo wasun kuwa sai su fice ya saka shi yin gyaran murya ya ce" Aba ina gannin a takaita koke koken nan haka a samu wa.inda za.a bari wasun kuwa mu je gida a shirya a dawo ko?

Aba ya dago kansa ya jinjina irin ya amince da hakan sannan ya shiga bayar da hakuri

Sun dan sami nutsuwa aman ba wanda yake da alamar zai tafi ya bar dan uwansa

Alawiya zaune take kusa da matar Anwar, a kasan zuciyarta tana cike da wannan lamari, kwarai ta sani kyan Alaidine da arzikinsa ya kaita aurensa aman tunda aka daura masa aure da Wujdane take jin tsantsar kaunarsa da kuma kishinsa, hakan ya saka take mugun kara gannin bakin surukanta domin du laifinsu ne su ne suka aurawa mijinta wata bayan suna zamansu lafiya
Ita yanzu banban burinta ta ganshi, somin fushi take yi masa kwana biyu na yana kwana dakin Wujdane aman a yanzu kam ba zata iya komawa gida ta barshi haka ba ba zata iya samun nutsuwar zuciyarta ba, yan uwansa du su tafi su bar mata shi ta yi jinyar mijinta
[2/1, 2:33 PM] Ummi Tandama.: πŸ¦„πŸ¦„ *BANI DA ZABI*πŸ¦„πŸ¦„





*44*


WRINTING BY *SAJIDA*



Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,

*SAJIDARKU CE*


MARUBUCIYAR:

*YAR MAHAUKACIYA*

*DUK KARYAR KADA*

*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*

*NEMAN NA KAINA*

................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....





Aba ya kai dubansa wajensu gaba daya, can ya nisa ya ce " Wujdane ku tashi a kai ku gida ku je ku kimtsa sai ku yi shawara cikinku wace zata dawo ta kwana asibitin

Tun kafin Wujdane ta yi magana Alawiya ta ce" aa ta je kawai sai ta kwana a gidan ni zan tsaya na kula da shi

Tana maganar ne tana mikewa ta dan kara gaba kusa da kofar ta tsaya ta basu baya , halaya dai na haushinsu take ji matuka

Aba ya girgiza kai ya ce" ku mu je kawai

Haka suka bi umarnin Aba ba dan sun so ba

Jamail da Aisha ne suka kai Wujdane har gida, suna tsayawa Wujdane ta tsare Aisha da ido, irin yanda take yi idan tana cikin tashin hankali kuma tana son magana da yar uwarta

Aisha ta kalli jamail, daidai lokacin Wujdane ta fice a motar kawai ta shige fallon su

Aisha cike da nutsuwa ta ce" yayana

Jamail yayi murmushi yana kallonta ya ce" shikennan yau jamail sunansa maraya,

Aisha ta sakar masa da murmushi mai sanyaya zuciya, a hankali ta matsa ta yi hogging dinsa, ta mana masa kiss a kunci kafin ta kara masa wani a lebensa, ta ce" in dai Aishan Jamail na raye in sha Allah ba zai yi maraici ba, mu je kawai idan hankalinka ba zai konta ba

Murmushi yayi ya shafa fuskarta, ya ce " ke ce mar.atun saliha Aishanna
Ki je kawai zan dawo na dauki abinna idan hankalin auntynmu ya konta

Aisha ta sakar masa da murmushi ta ce " na gode mijina

Shima murmushin yake har ta bacewa ganninsa,
Yana jin dadin yanda take

Please Login or Register in order to submit comment