Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱```






*πŸ…ΏοΈ89 to 90*





_Second to The last page in Sha Allah_




Acikin kwana 2 rak dik yafita hankalinsa harwata Rama yayi Aiki ma yadaina fita,



Salif ne yazo gurinsa ganin ya daina fita Aiki,





"Dr meke damunka kwana biyu dik kafita hayyacinka Zayyan,"?




"Dole nadamu Salif gaba kid'aya narasa matata Zeeyat kuma dik shairin Zaheedah ne gashi naje dik inda nake tunanin zanganta Amma Bata, bansan Inda take ba tsorona ma kada iyayenta su nemeta,"



"Amma kaje gidan Aunty Salma kuwa,"



"Naje Amma Batanan Aunty Salma d'in tace,"




"Hunmmmmm kodai sun had'a baki sunb'oye ta ba,"




"Amma itama tanunan Bata Nan Taya zatayi hakan,"?
.



"Zayyan muje gidan kasan me? Idan mukaje saimuna magana Akan Ina zamu sameta saikawai kayanke jiki k'ad'i irin kasu ma d'in Nan, Dole tafito wallahi,"





"That's good idea nasan tana Sona Kuma bazata jure ganina kwance ba numfashi ba kawai muje,"






Suna zaune Zeeyat tarabka tagumi tunanin mijinta Kawai take ko wanne Hali yake yanzu,

Jintsayuwar motarsu yasa Aunty Salma tafito daga kitchen da sauri face,"Tashi shiga ciki kib'uya gashinan Yasake dawowa,"



Mik'ewa tayi tab'uya.





Da sallama suka shigo

Ansawa tayi had'ida cewa "ku zauna mana"




"Aunty Salma Aninda dai ya Saba kawoni koyanzu shi ya maidani, Still Banda labarin Zeeyat Kuma bansan Inda zansa meta kiduba dik na fita hayyacina Dan Allah Idan kinada labarin matata Kifad'a mun Aunty Salma na Rok'eki,"



Tausayi ya Bata Saidai Abunda yayi baika Mata ba,



"To wai Ni Zayyan dik meya janyo Wannan matsalar,"




"Dik Abinda ya faru ya gayamata,"



"Amma Zayyan dik Abinda kafad'a mun gaskiya ne? Kuma meyasa Baki d'auki mataki kantaba,"



"Taya zan iya Aikata wani Abu bayan Zeeyat bata gefena Taya,"?


Hawaye Suka soma zubo masa, mik'ewa yayi yad'an Fara taku saikawai yafad'i k'asa,



Cikin tashin hankali Zeeyat tafito Aguje ta fad'a kansa tana kuka "Na yafe maka Zayyan Dan Allah kada kamun haka katashi,"



Mik'e yayi tareda janyota jikinsa Yana dariya, "Hahhhhhhhh kintafi da kanki Kuma kinsake kawo kanki matata Amma nayi kewarki," yak'arasa maganar Yana kaimata kiss A goshi



Dik kunya tahanata komai



Aunty Salma dariya Kawai take," to Juliet and Romeo saiku tashi ku k'ara Muna gaba,.





Akwanakin sake d'in kewa cikin soyayyar su sukayi,



Dik k'okarin Zaheedah gurin rabasu Abin yafaskara domin ita soyayyar gaskiya ba Wasa bace, Gajiya tayi tasa musu Ido kawai,

Acikin kwanakin Aunty Salma da Nawal Suka haihu Ansha biki kuma sannan mejor Samir yazo dik unguwar tasamu tsaro saboda dawowar sa k'asar,



Ran bikin yayita raba ido ko zaiga Hiddat Amma bako labarin ta ,


Kasa hak'uri yayi Saida yasami Small mom suke kiran maimuna,


"Small Mom Wai Ina Hiddat Ni banganta ba gurin bikin Nan dika, lafiya kuwa"





"Bata dawo daga jamany bane shiyasa,"




"Amma Mom meya tsaidata har wannan Lokacin,"?




"Uzuri watak'il tasamo muna siriki daga cikin masu jajayen kunnuwa"




Wani irin dam yaji Aranshi take too d'insa ya sauya, fahimtar hakan Mom tayi tace,"Meye Kuma nab'ata Rai mejor? Kunfison tak'are wahale bayan d'an'uwanka yasan tasoshi Amma yak'ita yayi Auren sa,"



"Mom Ni wallahi nafi kowa farin ciki da brother Bai Aure taba Domin daya Aure ta wallahi Ni had'e zuciya ta kawai zanyi namutu Dan bazan iya ganin Hiddat na rayuwar Aure dawani ba,"




"Toh fa wata sabuwa Saboda tsabar tsanar da Kuka Mata ko,"



"Hunmmm Mom kenan da inada iko da brother bazai tsangwame taba wallahi Domin lokuta da dama Nike nuna b'acin Raina Akan Abunda yake, Small mom ki fahimce Ni Mana wallahi Ni ita nakeso Tinkan Aurenki da mahaifinta yayu nake sonta kawai na b'oye ne saboda bana buk'atar nasata damuwa Tinda bani takeso ba, Amma wallahi mom dik tsawon lokutan Nan dake ja wallahi da sonata nake Rayuwa A zuciya ta dama ruhina dika, Amma Ina tsoron fad'a Mata kada tace batasona,"


Ajiyar zuciyar mom tasauke "Amma ko nayi farin ciki dajin haka Kuma nasan mahaifinta ma zai Amince Amma mujira tadawo dama fushi ne yaha nata dawowa Kan Auren Zayyan Amma nasan kwanakin Nan zata dawo in Sha Allah,"








********************



Hiddat tayi jinya na kwanaki daga baya ta hak'ura Taman da Zayyan , Exam kuwa sun gama Kuma tasami first position dad'i gunta Ba'a magana Ranar sunyi hotuna sosai da shagali



Kasa hak'ura tayi takira Abba tabashi Hak'uri da Alk'awarin yadaina maganar Zayyan, sannan tafad'a masa results d'insa, shima Murna Sosa yayi, tare da labarta Mata tasami k'anwa Ajiya ma'ana Maimuna tahaihu,



Harda tsalle Hiddat Wai tasami k'anwa Murna sosai take.....






Yau dai Hiddat da Ayshat Suka kamo hanya zuwa Nigeria....



Inda Kuma A yaune Ahlin Bashir wada sukaje ganin y'ar maimuna gidan yacika taf sai Murna da shewa suke.




Sanye take cikin wani bak'in less maitsada sosai Tasha farin glass saboda yanayin garin yasa tadaura k'atuwar jacket saman kayan, fad'ar irin kyan da tayi b'ata Lokaci ne,. Ayshat Sai zuzutata take tana d'aukar pic d'inta wasu suna tare wasu Kuma ita kadai................................








_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948





*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱```




*πŸ…ΏοΈ 95 to 100*



```FINAL!

FINAL!! FINAL!!! PAGE'S IN SHA ALLAH```




*Inarok'on Allah daya ban ladan inda nayi daidai Aciki inda nayi kuskure Allah kamun Gafara, haka kuma reader's inda yamuku badai dai ba kumun Afuwa, Inason ku MASOYANA Akoda yaushe...*




_NoteπŸ“ Wannan littafin Yana koyar damu, dik Abunda zakayi kayi hak'uri, hak'uri nada matik'ar mahimmanci Arayuwar ko wanne d'an Adam sannan mu kasance masu tsoron Allah Adik yanayin da mukasami kanmu, komai yanada k'arshe Amma Banda mulkin ubangiji, ita soyayyar gaskiya bazata tab'a gushewa ba, dik girman munafiki ko mak'iyi bazai iya galaba Akan soyayyar gaskiya ba, Kawai dai muji tsoron Allah,.. Shawarar Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Kenan gareku MASOYANA_




....................... Ahankali suke sauka kan steps d'in jirgin kowacce d'auke da farinci A fuskar ta, sai fira suke cike da nishad'i tsakanin su,




Texsi Suka nema suka hau kowa tanufe gidansu,





Tin farkon Unguwar su taga sojoji dik sunkasa suntsare, Har driver d'in yace,"Hajiya inaga Anan zansauke ki saboda kinsan soja ba imani ne dashi ba,"




"Amma mlm idan kasauke Ni Nan ya zanyi da kayana? Ni ina mamakin ma Ina muka Sami soja Unguwar mu Kuma kamar har gun gidanmu dasu kodaga Ina suke oho, Amma Dan Allah kataimaka ka Kara'sa Dani bazan iya kwasar kayan Nan ba ko kud'i ne zan k'arama wallahi,"



"Ai Hajiya ko nawa Zaki ban bazasu iya siyamun lafiya ta ba, inaga bakisan rashin imani irin na sojoji ba basuda tsoron Allah haka kawai zasu iya saka bindiga sud'auke ka surabaka da rayuwar ka bakomai bane garesu Ni wallahi koma kud'in da na d'auko ki zan iya barmikisu duka wallahi da dai nasaida rayuwata nashiga nan,"



Dik yarda tayi Amma ya k'arasa da ita k'iyayi, Dole ta hak'ura ta sallameshi yawuce.



Raba Ido tafara ga Kaya nik'i nik'i ba yarda zatayi Dole ta Goya d'ayan jakar taja Akwati biyu ko wanne hannun janye da Kaya tahad'e fuska Ranta b'ace ga wahalar da takesha ta wannan kayan data d'auka,


"Hy Young Lady Daga Ina wanna kayan hakan,"



Ko kallansa batayi ba taciga ba da tafiya Ranta sai suya yake,


Da k'yar tasamu ta isa main gate d'in gidansu Abun mamaki ba maigadi sai sojojin dake wurin, gashi dik Wanda yaganta sai yamata magana wani ma har number ta zaice Yanaso, Ranta k'ara b'aci Kawai yake tana masifa ita k'ad'ai Akan meya had'a Abba da wad'an nan sojojin hakan



Palourn tashiga fuska Ad'aure ko mutan gabanta bata gani ba Sake jakun kunan hannunta tayi,



K'arar fad'uwar su, tasa dukansu Suka juyo Suka maida hankalin gurin ta, zuba mata Ido yayi ko k'ifta idanuwansa bayayi




Dik Bata gansu idanuwanta Kan Abba kawai suka sauka tace,"Haba Abba meya kawo Muna Wad'annan soldier's d'in sai faman rainin wayau sukemin Kuma sune Silar sakani kwasar haka saikace ma haukaciya dik nagaji, Wai Abba dik tsaron da kake dashi meza kayi da solder's Ni wallahi natsane su dik sun b'atamun Rai,"




"Doughter bako sallama sai mita so kike Ace zaman waje ya lalata tarbiyar ki,"?





"Abba Ni bansauya ba Kawai rains yab'aci ne kayi kuma Amma ni gaskiya banson ganinsu Anan wallahi" tana tura Baki tayi maganar




Sam baiji dad'in furta tsana garesu datayi ba Dan koba komai shima solder's d'in ne




"Doughter Yi hak'uri shikenan ba,"

Cewar Small Mom tana murmushi,





"Amma fa Abba Mom nayi missing d'inku Sosai wallahi, Ina k'anwa ta,? Kuma nidai Mom waya kawo Wad'annan solder's wallahi banson solder basuda Imani,"




"Haba dai Doughter gashi harna bayar dake ga solder d'in,"




"Chabbbb Mom kinason kasheni ne solder da basuda imani haba Mom daina wannan maganar"



"D'an uwanki nefa gashi Nan Yana jinki Kuma kina Aibata Aikinsa,"





Juyawa tayi da sauri takalle inda Mom ke nuna Mata k'yakykyawan saurayi mai kamada Zayyan d'auke fuskarsa Yayi yad'an kimtse fuska, Maida kallonta tayi gun Zayyan yana mak'ale da matar sa maik'yau ga ciki jikinta harya tsufa, wani Abu taji badad'i Amma saitayi saurin kauda tinanin,




"Mom Amma waye Shi,? Kardai Samir ne,"?


"Fad'a ki k'ara fad'a," cewar Mom,



Wayar ta tafara ringing cikin Jakarta bud'e jakar tayi taciro wayar *Thony* sunan da yabayya kenan Kan wayar






D'an siririn tsaki tsaki taja had'ida saka number Black list...






"Rabi zoki shigarmun da kayana ciki"




Wani Kiran ne Yasake shigowa kamar bazata d'aga ba Kuma saita d'aga



Hello"Bestyna kin Kai gida lafiya Nima haka sannan Abbana ya shiryamun wali ta bazata yanzu haka Ana k'ok'arin yanka 🍰 cake Saidai bazan yankashi baki gurin ba Dan haka 30 minutes kizo gidanmu Dan Allah πŸ™ Besty,"




"Kai Besty yanzu fa nadawo bakomai kawai kihad'amu videos call zai kasance Kamar ina gurin," tak'arasa maganar cikin shagwab'a





"To shikenan kihau WhatsApp d'in yanzu"



Mik'ewa tayi dagudu tahaye saman tana dariya.






***************



"To Abban Doughter kaji dai, gaskiya Samir nason Hiddat Sosai,"






"To naji maimuna amma sai intayarda itama banida ja"






Ahankali Samir yafara cusa kanshi gurin Hiddat yana nunamata soyayya, sannu A sannu ta Amince masa,





Zaune suke A Palourn sai shagwab'a Zeeyat take masa shikuwa Yana biyeta, daddana mata k'afa yake,



Wash "Zayyan bayana wayyo marata Zayyan zanmutu" Murk'ususu tafara hakan yasa bashiri ya kinkimeta sai Asibiti,



Hiddat ce tak'arb'e haihuwar cikin ikon Allah tahaifo d'a namiji k'yakykyawa sak Zayyan,.
Murna gun Ahlin ba magana.





Ranar biki yaron yaci sunan baban Zeeyat Murna gunsu grandma ba magana,.





_BAYAN WANI LOKACI_





Akasha bikin Hiddat da Samir,


Yasami matarsa budurwar murna Kam yayi yayita sa Mata Albarka,


Soyayya suke sosai yanzu ta manta maganar Wani Zayyan gaba d'aya daga rayuwar ta wadda bakowane ya janyo hakan ba face Samir,






_BAYAN WASU SHEKARU_



Abubuwa dayawa sunfaru masu dad'i da Akasin haka,



Grandma tarasu Zeeyat Tasha kuka Sosai.



Ayanzu Zeeyat nada Yara 4 3 maza d'aya macce

Inda Hiddat Kuma tanada Yara 2, sukam Basu cika Zama Nigeria ba lura da Aikin Mijin ta.




Dika Ahlin hankalinsu kwance Basu da damuwar komai soyayya shak'uwa Kawai ke k'ara Shiga tsakaninsu.




Inda Zaheedah kuwa garin bin mazan nata, tabi D'an k'ungiyar Asiri Acan ya hallaka Arayuwar ta.......







ALHAMDULILLAH ANAN NAKAWO K'ARSHEN WANNAN LITTAFIN NAWA MAITAKEN ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT ALLAH YASA MUD'AUKE DARUSSUKA MASU KYAU NACIKI MARASA KUMA MUJEFAR........



INASONKU MASOYAN ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 CE..................






_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_





WhatsApp number 07064904617
Or call 07031012948




_23/12/2022/ December Friday_



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment