Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da sarkin da ke busan numfashi saiya rabu da ita koda ko zanmutu wallahi saina rabasu Ni Hiddat saina raba wannan Auren koda ko zanmutu ne, kutashi karatun ya k'are yanzu basai gobe ba zan koma Nigeria wallahi koni ko ita dole saiya saketa saina rabasu ta KOWACCE hanya wallahi...........................................





CHABBBBBBBBBB K'ARA K'ARA K'AK'A, AKACE GA AKUYA GA KURA, HAHHHHHHHH KO YA ZATA KAYA????⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️❔❔❔❔❔❔❔❔❔❔


HUNMMMMMM TO DOMIN SANIN WANNAN GAGARUMAR CHAKWAKIYA DAMA BABBAN YAK'IN KU ANTAYO DA K'UD'IN KU MUTAFI DAKU ,KADA KISAKE ABAKI LABARI DAN WLLH WASAN YANZU AKA FARA YANZU TAZO DA ZAFI,, WASA FARIN GIRKI................ KADA KUMANTA 300 D'ARI UKU NE K'UD'IN LITTAFIN KAWAI BAYAWA KADA MAK'O YACU TAR DAKE KIRASA WANNAN K'ASAITACCEN LABARIN MAITAKEN *ZAYYAN 💞 ZEEYAT* SAIMUN HAD'U DAKU NEXT PAGE AMMA WAD'AN DA SUKA BIYA K'UD'IN KAWAI............. 300 NE BAYAWA........... TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱...






_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_






WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948






*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```





_Free page ya k'are tin last page Dan Allah kidaure kibiya sannan ki karanta, kuma idan kika biya Dan Allah 🙏 kada ki FIDDAMUN littafina waje nasai dawane idan kika fitar keda Allah banya fe ba gsky.._





*🅿️56 to 60*




"Hiddat kina cikin hankalinki kuwa bangane mukoma 9jar yau ba bayan gobe ne final exam d'in mu Kuma last gaskiya hakan bazaiyu ba kidawo cikin hankalinki,"




"Inaruwa na dawani fina exam ko last idan nabuk'a Dole results d'ina yayi kyau Kinga Bafa talauci yasa nake karatu ba, ba Abinda kud'i basa magani Aduniya idan Zaki kije kinshirya muje yanzu ki manta wani exam indai Hiddat tana raye to results d'inku kamar kunci dika fiye da yarda zaku zana wallahi"



"Nasani Hiddat dika Wannan k'aramin ai kinki ne, Amma inason kifahimta Abun Nan bafa Wanda zai buk'aci garaje bane Ahankali zamubi har mugano bakin zaren,"




"Wane bakin zaren kinason nazauna nak'ara Basu damar shak'uwa dajuna harma Azo Ace sun haihu Ina bazaiyu ba wallahi Zayyan na wane Ni kadaina, Kinga Bafa kece Kawai k'awata ba kawai ke munfi shak'uwa ne Amma tinda bazaki ba Ni natafi zan nemi Zeenat Acan,"



Bata jira Ansawar taba ta haye sama tana waya Akan Ayankamata tickets yanzu zata koma Nigeria,



Batawani b'ata lokaci ba tashirya tafito sanye take cikin wasu riga da wando wad'an da suka kamata Sosai tabaza gashin Attachment harbayan ta, sai wata hula bak'a datasa no respect tamak'alawa idanuwanta tafice, Ayshat nata mata magana Amma Sam bata saurare taba tafice,




_WACECE CE HIDDAT?_



Hiddatu najib Ma'aji cikakken sunanta kenan, Alhaji najib Ma'aji d'an siyasa wadda Akeda mawa dashi A k'asashen k'etare ma dika saboda dik wasu k'ud'ad'e dazasu fito ko su Shiga saida sahalewar sa tinda ga Nan Nigeria zuwa k'asashen waje kuwa Dole saiya duba k'ud'in yayi signing sannan za'a fita dasu, mutum ne Mai gaskiyar da rik'on Amana Wannan yasa koda yaushe yake dad'a shahara da samun d'auka matarsa d'aya tak Hajiya maimuna, maimuna k'anwace ga Alhaji Bashir wada Wanda shine mahifin Zayyan,. Alhaji najib Ma'aji d'an k'asar Nigeria ne shima amma saboda yanayin d'aukakarsa da k'ud'in sa yasa baicika Zama 9jar ba, Watarana Alhaji Bashir wada Yayi Arranging k'ud'ad'e masu yawa zashi Kai waje Dan biyan wasu tankunan petrol da gase's da Aka kawo masa kwatsam sai motarsa ta lalace tsakar daji shida y'ay'an sa 2 Zayyan da Samir tashin hankali sunshiga lokacin domin gurin nada hatsari sannan dik Wanda suka Tara bazai tsaya ba, Ana cikin hakan saiga Alhaji najib Ma'aji yadawo daga tafiya shida y'arsa d'aya tilo Suka hange mutane sunata d'aga musu hannu har driver d'insu yawuce Dan tsorace yake sai Hiddat tad'ago tace"Abba kamar taimako suke nefa, kuma ga Alama Ahli d'aya ne,"


"Eh nagani amma kinsan mutum yau Abun tsoro ne musamman wannan dajin"




"Amma Abba idan muka barsu wazai taimakesu? Abba taimako Yana da kyau Ummi tace nayi taimako kaima kace haka ai, nidai inasin mutaimakesu Abba," kukan shagwab'a tasa



"To Aguje Doughter Abinda kikeso ai shi zanyi koma menene yi shuru, kaga saminu koma baya mu d'aukosu,"




"Angama Alaji,"




Sukuwa harsun fidda rai ganin sunwuce,

Amma saigashi sundawo tare da sauke Glass d'in motar saminu driver yayi,


Aiko dasauri Alhaji Bashir wada ya k'araso gurinsa yana sallama had'ida cewa,"Dan Allah bawan Allah ku taimakemu wallahi motarmu tasamu matsala gashi gurin Nan nada hatsari,"



"Badamuwa kushigo shine ma ya maidamu Alhaji yace kushigo,"


Aiko dasauri ya Kira yaran nasa suka bud'e motar suka shiga, gaisawa sukayi da Alhaji da masa godiya,


Tinda Suka Shiga motar Samir yakasa d'auke idanuwan sa kan Preetyn da ke jikin babanta hannayen ta sunsha Jan kunshi fuskar ta Asake tana Danna wayar hannun ta,



Itakuwa Danna wayar kawai take Amma hankalin ta nakan Zayyan tini taji takamu da sonsa


Inda Samir yaji ya kamu da mugun son Hiddat Wanda baisan dalili ba kawai son ya shigeshi,




"Doughter Baki gaida mutumin ba bayan kece kika dage saimun d'auko su, Kuma bana koya Miki gaida manya ba,"




D'ago kyawawan idanuwanta tayi tagaida Daddy, cikin fara'a Ya ansa" sake maida kata tayi jikin babanta talafe Kan wani lokaci bacci yayi gaba da ita,.



Tinda Samir yaji muryarta tatsaya masa Arai yakasa koda wani dogon motsi, inda Zayyan dik haushin kallonsa datake ya isheshi gata tawai mak'ale ma babanta saikace y'ar yarinya,.



Harsuka sauka bata falka ba godiya suka masa suka wuce,



Ashe garin sauri sun manta jakar Kud'in motar sai bayan Abba sunkoma gida yagani sai zuwa safiya yanemi Address d'in Alhaji Bashir wada yaje hargidansa yakai masa Murna sosai Alhakinmu yayi, Asannan Kuma maimuna k'anwarsa taga najib Ma'aji takamu da sonsa Wanda shima haka, ba'awani ja lokaci ba Akayi bikin nasu, inda Hiddat Takoma k'asar waje Dan kammala master's d'in ta nakan midwafe data karanta, Saidai har lokacin tana k'aunar Zayyan Kuma ta gayamasa Amma yace baya sonta kasa hak'ura tayi takanje gidansu Lokaci lokaci amma Sam Zayyan yak'i sauraranta,


Samir kuwa danne nasa son yayi ganin yayansa take so yakasa jurewa Dan haka ya koma jamany Dan cigaban karatunsa na soja.. Mahaifiyar Hiddat tajima da rasuwa hakan Yasa Abba keji da ita sosai, saidai dik da hakan yakan tsawatar Mata, Hiddat rawar kaine kawai da ita sai waye wa Amma Sam bata bin maza Bata zina...........







_MUN DAWO LABARIN_


K'arfe 9:00 p.m nadare jirginsu ya sauka A air port, tasi tahau direct sai gida, su Abba suna zaune palourn saigata tashigo, da mamaki Abba Yace,"Doughter kece yanzu lafiya kuwa,".....................





_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



Whatsapp number 07064904617 or call 07031012948



*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```




_IDAN KIKA SIYA KIKA FIDDAMUN LITTAFINA WAJE KOMA YAYA NE KIKA FIDDAMUN LITTAFINA WAJE WLLH BANYAFEBA KEDA DA ALLAH_






*🅿️61 to 65*




"Lafiya my Doughter kika dawo yanzu bayan gobe ne final exam kuma last paper me kika zoyi,"?





"Dama .... Dama....dama.. yawwa eh dama Anturamu wani Aiki ne musami wani gwaji Anan Asibitin garin,"




"Practical Kuma shi practical d'in ba'a tashi Baku Shiba sai yau Kuma da yanma haka,"




"Eh..E.. Abba Abun yazo Abazata be,"




K'ura Mata Ido yayi nay'an sacanni take yagane k'arya take dama Hiddat Bata iya k'arya ba Sam bata masa k'arya shiyasa datayi yake saurin ganota,




"Okay practical ba, bara nakira Dr Samuel naji ," kamar zaikira yafara danna wayar, kifta Idanuwa tafara na marasa gaskiya ganin zai Kira Kuma tasan k'arya take Kuma tasan halin Abba yanzu zai b'ata Mata yasa taduk'a had'i da rik'e k'afarsa cikin magiya tace,"A'a Abba wallahi bawani practical kada ka kirashi baimasan nadawo ba, kawai inada matsala ne shiyasa Nadawo,"




"Kinada matsala Amma ni mahaifinki bansanta ba Kuma Baki fad'a ba sannan kibaro Abu maimahimmanci kidawo, Oya tell me what's your problem,"?



"Kaga Abban Doughter mubi Abinnan sannu kaga yarinyar Nan yanzu tazo ko ruwa Bata shaba balantana tahuta,"





"Bawani hutu ko shanruwa dear so take natabba ka Asara tasan nawa nakashe gurin biyan k'ud'in karatun Nan? Saida Aka kawo k'arshe zatazo da shashanci? Dube shigarta dama shek'e Aya kike ba Karatu ba Kenan, kifad'i mun Abunda yamaida ki koyanzu na b'ab'b'allaki Anan," ya k'arasa maganar cikin tsawa,



Cikin rawar murya tafara magana," Abba dama naji Wai ya Zayyan yayi Aure Kuma ni inasonshi wallahi Abba"




"Ohooh Zayyan yayi Aure eh Yayi shine kika d'ebo jiki Kaka baro exam kidawo tinda Wanda kikeso yayi Aure, to Kuma shi saiyace baya sonki yanada wadda take so harma gashi ya Aure Abarsa wato ke Saboda tsabar rashin hankali saikika biyoshi, to ya za'ayi da Kika dawo,"?




"Abba yasa keta ya Aure Ni tindani shik'ad'ai nakeso wallahi,"





*La'ilaha illallahu Hiddatu yaushe kikazama haka tarbiyar can d'in haka tamaidaki,? Wallahi to karnaji Kuma Kar nagani kintada rigima ko kikai Wannan maganar A wada family's Kuma yanzu ba sai Anjima ba wuce muje namaidaki Airport ki koma inda kika fito, Kuma wallahi Hiddatu kinji na rantse idan kikabari kika samu Absent ko f wallahi saina Yi mugun sab'a miki yarda bakiyi tinani ba wuce muje nace,"
Yak'arasa maganar cikin tsawa



Kuka tafashe dashi tana rok'on sa harda Ammy Amma Ina Abba ya fusata haka yamaidata airport Saida ya tabbatar jikin nasu yad'aga sannan yadawo, Saida yakira Samuel ya yafad'a masa yasa Idanuwa Kan Hiddat.






Ko cikin jirgin taci kuka sosai tabbas tasan Abbanta yayi fushi da ita tinda take Bata tab'a neman Abu tarasa ba Amma yau tarasa Kuma harda tsawa Abba yake Mata harda Kiran sunan ta Abunda baitab'a Mata ba,..


Koda ta isa ma sabon kukan tabud'e Ayshat ce Mai lallashinta,....................




(Kuyi manage wllh Idanuwa suna Ciwo)


_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```




🅿️ 66 to 70






"Kiyi hak'uri Hiddat kicire Zayyan Aranki wallahi koda kin Aure sa bazai soki ba Balantana girmamaki Auren Wanda kakeso bayake sonka ba Sam baida Amfani wallhi Balantana yanada Mata Kuma Yana mungun son Abarsa kimanta dashi Allah zaimiki zab'i mafi Alheri K'awata"




Cikin kuka Tace"kinaso kicemin Zayyan ba Alheri bane gareni to waye Alheri gareni idan bashi ba, Ni banason maganar Nan kidaina," kuka sosai tasha Ranar Saida takwanta zazzab'i wanda Ayshat keta d'awainiya da ita,



_(K'awar kirki kenan Wadda zata Baki shawara Mai Amfanin wadda zata kareki daga Shiga wuta 🔥 wadda zata Miki nasiha had'ida maidaki hanyar Allah,. Kibincike k'awayen ki Idan ba irin Ayshat ciki to kuraba jaha kawai,, Wannan shawarar Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 ce Kawai....)_




*****************




"Abban Doughter kadaina yawan damuwa haka dan Allah kada tazo tashafe lafiyar ka, Ni sainake ganin kabari nama Yayana bayanin halinda DOUGHTER take ciki ko yasan Abunda za'ayi Akai,"




"A'a Ummin Doughter kada kiyi haka insha Allah komai zaiyi daidai banson samun matsala da Alhaji Wada domin mutumin kirki ne sannan shikanshi Zayyan d'in Yana bani girma idan nace ya Aure y'ata zan zubda wannan girman nawa dama k'imata Kuma y'ata bazatayi daraja ba nafison ta Aure Wanda yake sonta bawai take sonshi ba, kawai kitayata Addu'a Allah ya zab'a Mata mafi Alheri kawai,"




"Hakane Ameen ya Allah"






_________________________


"My Honey kizo muje Lokaci nata tafiya Kuma nagaya Miki zamuje wurare dayawa"




"To Habiby ganinan zuwa"



Kallon ta yayi tayi kyau Kuma tarufe jikinta dika,


"To muje mota shiyasa nake k'ara sonki dear saboda kinada sanin Addini gaskiya nayi sa'a'



"Hunmmmm kodai Ni nafi sa'a ba"



Driving yake suna firarsu gwanin sha'awa



Direct *HABILA MALL* Suka nufa, k'aton Mall ne cike da kaya iri komai dakwai cikin shagon Kuma yana nasa b'angaren,




Atare suka jera suka Shiga ciki suna rik'e da hannuwan juna cike da soyayya, dik Wanda ya gansu sai sun burgeka

Gefen chocolate's suka nufa tana tamasa shagwab'a shiko sai biyeta yake,





Fitowa wani sak'on tayi sanye take da riga da sket na Atamfa Wanda Akamata d'inkin ganganci ya matseta Sosai, kanta yasha kitson Attachment yazu bomata har bayanta, idanuwanta sanye cikin bak'in makeken glass bak'i saifaman k'at K'at take da cinwingom fatar Nan Tasha bleaching harta fara k'od'ewa kallo d'aya zaka Mata kasan ta tacciyar y'ar bariki ce,


Ido tazuba Mai nad'an Lokaci kafin tak'arasa gurin su Tace"Zayyan wannan fa? Wacece ita,"?



Cike da mamaki yake kallonta yace,"ke wacece to,"



"Doctor Zayyan Bashir wada Kenan, harka manta Ni Zaheedah Wakil"





"Oh Sorry hakane natina sannu, matatace ita, Kinga na iya zab'e ba ga kyau gakuma tarbiya,"



Yamutsa fuska kawai tayi"kaga ba Wannan ba bani number ka inada magana dakai idan nakoma gida yanzu Ina sauri"




Shantoka Zeeyat tayi tare dayin gaba Abunta,


Baiko kula Zaheedah ba yabi bayan Matar sa,





_WACECE CE ZAHEEDAH_



Zaheedah y'ace ga Wani lecture dake jami'ar University Anan suka had'u inda yaje karatu Acan, Tinda tafara ganinsa takamu da muguwar sha'awar sa, tin Lokacin take kawomasa tallan kanta da kawo masa hari Amma Allah baibata nasara ba, Amma ta rik'e Aranta dik sanda tasake ganinsa saita cika burinta, tayi tafiya ne tsawon Lokaci shiyasa har Akayi Auren su Bata sani ba Amma yanzu tadawo Dan haka saita rabasu Dole tacimma burinta kanshi, Zaheedah fand'ararriyar yarinya ce Wanda yanzu haka tana zaune A k'aton gidanta ne Wanda cikin Alhazanta Suka siyamata,.




_MUNDAWO LABARIN_





Tarar gabanta yayi"Kinga dear wallahi bakomai tsakaninmu kawai muntab'a Karatu makaranta d'aya ne Amma kinsan bazan kula irin taba koda zankula Mata Kinga yanayin ta ai haba kimin Adalci wallahu narantse Maki bakomai tsakaninmu da ita kiyarda Dani,"




"Bakomai mijina na yarda dama ba fushi nayi ba Kawai nayi Hakanne Dan murabu da ita cikin sauk'i"




Jan kumatunta yayi suna dariya sukabar wurin.




Dik Kan Idanuwan Zaheedah Akayi komai "lalle Zayyan bakasan wacece Zaheedah ba ko Kuma kamanta Amma zantunatar dakai saika fad'a komata wallahi, sannan ke mairawar Kai zanyi maganin ki wallahi,"...............







_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948






*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```




*🅿️75 to 80*



Samir "Wai meke damunka kabi kad'aura kanka damuwa Akan Wadda batamasan kanayi ba, kaifa soja ne Idan kamanta Katina Sam Wannan Abun Bai kamace kaba,"





"Hunmmm nazif kenan bakasan soyayyar gaskiya ba saboda kowacce macce kana so, Inason Hiddat sonda bazan tab'a iyadaina Shiba Wanda baida farko Kuma baida k'arshe,"



"To Amma inda matsalar take mejor itafa wannan babyn batasan kanayi ba, kafad'a Mata Mana"




"Ina tsoro Ina tsoron sanar da ita ne wallahi,"



"Tsoro Kuma mejor? Kana soja, sojan ma Kuma mejor Amma kake tsoron tinkarar macce kace kanasonta,? Amma ai wannan Abun da kunya wallahi,"





"Uhunmm nazif kenan soyayya Kan iya saka komai nidai ita kawai nakeso, kuma Ina fatan mallakarta yanzu,"





"Aikuwa ko yanzu idan kacika tsoro zaka iya rasata kana Mata irin Wannan son haka Amma har kakasa fad'a Mata,"





"Shikenan insha Allah wannan zuwan da zanyi saina gwada fad'a Mata insha Allah, katayani Addu'a Allah yasa ta Amince da Ni,"




**********************





"Kinga kitashi muje Asibiti Aduba ki irin Wannan wahalar haka ta isa dear"




"Ni banson zuwa Asibitin yanzu zasu iya kiramin ciwon da bandashi"



"Yi hak'uri dear tashi muje kawai,"


Dakanshi ya shiryata sukaje,


Gwajin farko Aka gano tanada k'aramin ciki,
Murna gun ZAYYAN ba'a magana dik Saida ya k'arad'e ko Ina da maganar cikin,.





Zaheedah na hanga taci uban gayu da k'ananan k'aya wani shu'umin turare tafesa tafito, motar ta Shiga direct Asibitin Zayyan tanufa,.






"Kinga bazan jimaba Ayuka sunmin yawa A office kiyi hak'uri idan da matsala ki kirani,"




"Amma Habiby office Kawai kaci Ado irin haka sauka Wanda zaije neman Aure"




"Ah haba lovely kinsan yau jumu'ah shiyasa kawai, saina dawo,"




Saida taga shigar Zayyan office d'in sannan tafito tama security d'in k'arya ya barta tashige ciki..




Jink'arar takun takalmin ta da k'amshin turaren Yasa ya d'ago Ido hudu sukayi da ita..............




_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948








*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```






*🅿️81 to 85*



Kasa magana yayi wani irin yanayi yaji yaziyarce shi Nan take kasa komai yi Kawai ya zuba Mata ido,


K'arasawa kusada shi tayi tareda Zama Kan teble d'in tana sakamarsa wani shu'umin murmushi had'i da Wani far da Ido,

Hannu tasa tashafo sajen fuskarsa had'ida Kawai hannun nata kiss


"Ina sonka dayawa Zayyan najima d'auke da kishin Sha'awar ka Amma Kai saiwani gujemin kake, meyasa kyau ne bandashi ko me," tak'arasa maganar tana wani jujjuya jikinta,






"Laaaa ko breakfast Ashe Dr baiyi ba Kuma yatafi Aiki gashi yace yanada Aiki maiyawa gabansa, Bari naje nakai masa wannan,"

Had'a kuloli tayi cikin basket bayan tadafa Mai Best food d'insa wainar fulawa, Saida taci sannan tafito Ba kowa gate man d'insu ne Kawai Dan haka Tace Mai zata fita ya kula da gidan kawai,.


Tana fitowa tasami napep tahau sai Asibitin tana sauka direct Office d'insa tanufa sanin ko wacece ita yasa bawanda ya tare ta tashiga kawai



Ahankali ta murd'a handle d'in k'ofar tashi ga da sallama Abakinta tare da rufo k'ofar, sallamar tasake yi Amma ganin Abunda ya girme idanuwanta yasa takasa Ida sallamar tareda sakin basket d'in hannunta tasaki wata y'ar k'ara k'ad'an,




Zaheedah takai bakinta Kan na Zayyan tana kissing d'insa yanayin da ya shiga saka makon Jin turaren ta yasa yakasa hanata face martani daya Fara aika Mata, ganin wannan Abun ne yasa Zeeyat sakin k'ara da basket d'in


K'arar kayan ya maidasu hayyacinsu bama Kamar ita Jara babbiyar

Gainin Zeeyat hawaye nabin kumatunta yasashi dawowa hayyacinsa tareda ture Zaheedah da tashi yayi da sauri ya nufo inda Take amma saija baya take tana zubda hawaye masu rad'ad'i tana girgiza masa Kai


Da k'yar ta furta "kada kazo Inda nake Zayyan dama Abinda kuke Aikatawa kaida wannan shed'aniyar kenan,"




"A'a wallahi Zeeyat bahaka nake ba Wannan ma shairin shaid'an ne da Zaheedah wallahi bansan yadda Akayi hakan tafaru ba kimin uzuri Zeeyat Dan Allah,"





Mtswwww"Aikin banza jubeka saboda kawai taganmu Ayau shine kawani rud'e kafad'a mata gaskiya Mana ita tagida niko tawaje sannan Baki iya masa yarda Ni nake masa ke komai fa na Zayyan da Kika mallaka wallahu ragowa tane domin nagama mora tini yauma shi yakirani yasan rage zafi Amma kinwani zo kinb'atawa mutane show banza Kawai, dalla ban hanya nawuce," tureta tayi tawuce Abunta tareda sakin murmushin mungunta Dan tasan wannan k'ullin nata yayi Sosai.



Mamaki tsoron su Suka hana Zayyan magana yaushe Rabonsa da Zaheedah Amma harta ke masa wannan k'ullin innalillahi wa'inna ilaihin raju'un


Juwa itama Zeeyat tayi cikin kuka tabar office d'in


Kansa yad'au zafi saiwani Sara masa yake kasa bin bayanta yayi domin yasan yarda tayi fushin Nan idan yabita to mutane kawai zaitarama kansa,



Haka yaci gaba da Zama har yamma gashi ya kulle kansa ciki ya Hana kowa ganinsa shik'ad'ai yasan irin zafin da zuciyar sa ke masa. Ganin zaman haka ba mafita bane ga Lokaci sai ja yake yasa yafito yanufo gida kawai





Ita kuwa koda tafito ba gida tanufa ba direct gidansu Aunty Salma tanufa tana kuka tashiga gidan


Saida ta tsagaita kukan sannan ta fad'awa Aunty Salma komai


Mamaki Aunty Salma tashigayi da kokwanto Anya Zayyan d'in da tasani zai iya Aikata hakan,?




"Dan is Aunty Kinga ya bayanan kada kibari su mama Susan Ina gidan nan koda yazo nemana Kawai kice banzo ba wallahi Ni yanzu banson ganinsa," sake fashewa da Kuka tayi


Da k'yar Aunty Salma tasamu tayi shuru.




Zayyan kuwa koda ya Isa gida baiganta ba yane meta ko Ina cikin gidan Amma Bata, fitowa Yayi yaje gidan Aunty Salma amma Aunty Salma ta maze tanuna Batanan buga waya gun Kaka yayi nanma Batanan

Hankalinsa idan yayi dubu dik yatashi.......................






_BASEEEATA ITACE ARZIKINA 😍_





Whatsapp number 07064904617 or call 07031012948





*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment