Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Adam suhanashi sukuni idan tafiya tayi tafiyama zasu iya bayyana fuska da fuska kagansu, maganinsu d'aya Shine Rok'on Allah yawan Azkar idan kana Anbaton Allah kana Azkar ba iya Aljanu kad'ai ba hatta masu sihiri da mak'iya Kai harda bala'i duk zasu nisanceka saboda Kai kadangana da Allah, inak'ara bamushawara munisance harkar kid'a wallahi tana kawo Aljanu sosai, mugujeyin Abunda zaitab'a k'imarmu da mutuncinmu, Allah kasa mudace, 🤲 Allah yak'ara shiryamu, Allah kamu Lafiya da zama lafiya, kuma Allah yaban lafiyar Idanuwana Ameen Ameen....... Inagodiya gadikan tarin masoyana nakusa Dana nesa Allah yabar zumunci Kuma Allah YAKAREMU daga halaka littafin *SANADIN PARTY HORRO STORY ☠️☠️👹* SADAUKARWA NE GADIK MASU TABI'AR ZUWA PARTY INA FATAN ZAMU GYARA ALLAH YAK'ARA SHIRYAMU AMEEN ✍️ Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 Ina K'ara godiya🙏🙏🙏🙏🙏🙏))))_



......."my dear kitashi muje Asibiti Mana jiyafa ko bacci bamuyiba saboda wannnan zazzab'in"


"Kada kadamu zanwarke Ni wallahi banason zuwa Asibitin yanzu saisu d'aurama wani ciwo harda Allurama,"




"Ke kuma rakinki Allura ba, tashi kawai kishirya muje" bayarda ta iya dole tashirya sukatafi,
Bayan gama gwajin likitan yace"congratulations mutumina Ina tayaka Murna yanzuma kasake zama uba,"

Washe baki Ammar yayi yabashi Hannu suna musabaha Yace"kana nufinwai cikine da ita,"?


"Sosai kuwa shine duk silar zazzab'in dason jiki kusan wata d'ayama,"


Tindasuka Fara maganar tasize ciki kuma Duka yaushe ta yaye Yaran Kuma yanzu Ace wani Ciki yashiga gareta? Mik'ewa tayi tabar office d'in taje mota tajirashi ranta zafi yake Sosai tana ayyanawa aranta saidai azubda Cikin Dan bazata iya rurrutsaba,

Sallama sukayi da likitan sannan yafito yashiga motar yajasu Ganin Yarda taci magani yasa baikulataba domin yasan Y'an rigimar nata sunmotsa yau kuma, harsuka Isa bawanda yayi Magana d'akinta tashiga tayi Zaune tazabga tagumi tunani take tayaya zata cire cikin tunbaiyi Kwariba,

Shigowa d'akin yayi da sallama tareda yaran da Akamaido suna kuka su Mommynsu

Yanzu Yaran wata tara sukeda Amma idan kagansu kace sunyi Shekara da rabima Domin har tafiya sunfara bakinsu kuwa ya iya Fad'ar Mommy da Daddy sunyi jiki sunyi Kyau Abunsu yau sukacika kwana 7 cangidansu shine suke kuka sai Ankawosu dole Abba yakawosu yakira Ammar waje ya K'arb'esu yaso yashigo gidan Amma Yak'i dole yashigo shik'ad'ai shikuma yawuce,


Da d'an gudun Yaran dabasu Ida gwanewaba cikin murnar suke gwalamniyarsu ta Yara suna Kiran mommy Suka fad'a jikinta, itasam bataji shigowarsuba domin talula duniyar tunani jinsaukarsu jikinta yadawo da ita,


Haushin ubansu yashafesu cikin masifa tadaka masu tsawa tace"zaku d'agani kosaina wullardaku k'asa? Bakuda hanakaline zaku fad'amun jiki ko jimin ciwo zakuyi? Kud'agani nace,"!!! Ta Ida Maganar Cikin tsawa


Kuka yaran sukafashe dashi suna nufar Daddynsu

Zubamata ido kawai Yayi yamakasa magana danbaimasan silar Wannan fushin nataba kama yaran yayi yalallashesu yafita dasu Sosai yamusu siyayya Nishad'i kawai suke sunmanta har bacci yakwashesu sannan sukadawo gida, zuwa wannnan lokacin tacika tayi famm ganin yafita ko lallashinta baiyiba Kuma hardare tana Zaune palourn Suka shigo ko kallonsu batayiba balantana ta ansa sallamarda yake, kaisu d'aki yakaisu yakwantardasu yamusu Addu'a Saida yayi wanka sannna Yadawo d'akin nata bataciki palourn yakoma indayabarta tananan Bata tashiba,

Zamayayi kusa da ita yayi yace"waimeke faruwane meke damunki tinda mukadawo Asibiti duk kinwani firgice harkina saka yaranki kuka,"

Harara tabankamasa tace"Ai dole kazomun dad'in baki bayan kagama cutar dani yarinya k'arama dani tashin farko nahaifo yara har biyu Kuma Yanzu ace gawani ciki shibansan mezan haifaba yaranma ko shkea basucikaba dan kawai sunada jiki maikyau ne yasa sukayi saurin girman kuma Ace wani ciki yabayyana gareni Wallahi saidai Azubar dashi,"


"Azubar? Azubarfa kikace Anisa kinacikin Hankalinki kuwa,? Cikin nawa Za'a zubar da ubansa dakomai,"?


"Eh shifa dole Azubar Dan Wallahi Bazan iyaba bazaiyu banmagama wahala da wad'annanba Asake had'ani dawata wahalar kodan bakai ke renonsuba bakai ke wahalar Haihuwarba iyakacinka kayi Cikin kabarni da wahala rurrutsafa kenan Dan Allah kataimaka muje acire wallahi bazan iyaba," kuka tafashe dashi tana Rok'onsa



Tausayi tabashi amma bayajin zai'iya barin cikin Yafita Gaskiya domin yanason Abunsa," lallashinta yafara"kiyi hak'uri Kinga bakisan mesaki haifaba cikinsu bakisan waye zaizama maiceto garekiba Kuma Yara Rahamane wasu nacan sunanema Amma Allah baibasuba kingamu yabamu to godiya zamu Masakada mubutulce,"


"Kaga Ammar Wallahi yanzu bawani dad'in Baki dazakamun Kacutar dani ko kaso ko Karkaso Kota halin k'ak'a wallahi saina zubda cikin, wallahi bazan Barshiba saina zubar da.......,"

Tassss yawanketa damari harsau biyu saidata durk'ushe k'asa Cikin zafinjin kalamanta yace"kije kizubard'in dan Allah kadakifasa dankega Ina Lallab'aki? Tokije kizubar wallahi duk Abunda Yasami Yaron Cikin naki na rantse saina Sab'amiki fiyeda Yarda Baki tunani zand'au mummunan mataki kanki banza Mara Kunya da Addini kawai shasha,"Mtssswww yaja tsaki tareda barin wurin Cikin fushi

K'arafashewa dakuka tayi tana masifa itak'ad'ai Wallahi saita zubar,..


Haka Ranar gidan akakwana kowa dak'uncinsa Arai, shiya kwanta dayaran dasafema yunwa tasata Neman Abinci iyacikinta kawai tadafa tadawo tazauna tad'aura k'afa d'aya kan d'aya jira take yafito yatankata susakeyin rigima,

Shiyamusu wanka Yashiryasu dakansu kuka suketa masa duksun rud'ashi su Mommy sukeso tabasu Abinci duk Yarda yayi k'inshuru sukayi dole yafito dasu lokacin tana saka mayafinta tad'auko jaka

Yaransuka ruga indatake juyowatayi tabankamusu Harara dole Suka tsaya domin suna matik'ar tsoronta "duk Wanda yasake yamatso inda nake saina karyashi,"


Mommy"inzuwa"

"Kujedai da Ubanku niba inda zanjeda d'ankowa kuma duk Wanda yasake mun magana cikinku saina karyashi,"tana K'arasa maganar tanufe Hanyar fita yaran kuwa sukasake sakakuka Sosai


"Wai inazakine,"


"Inanacema zanje tinjiya? Wallahi saina zubda cikin canzani Kuma bawanda ya Isa yahanani ehe," Tak'arasa maganar tana murgud'a baki


"Anisa ya kikeso nayi kinga saboda wannnan rashin kunyar dajin maganarki yasa Kika fad'a sharrin jinni shinbazaisa kisamu darasiba, haba Anisa hakanfa dakike zaisa kihad'u dafushin Allah,"


"Aishine matakinku kucutarda Macceba datayi niyar kwatar Y'anci kuce taji tsoron Allah, cikin Rashin tausayi kasa Hannu jiya kadakeni Marinafa kayi wannan daidaine Kenan,"?


"Naji nayi kuskure anan kuma wallahi b'acin raine yasani Kinsan dukan Macce bayacikin halina kinfi kowa sani Amma kiyi hak'uri dan Allah," cikin Muryar tausayi yayi maganar

"Nifa cikine dai nacesaina zubar bawanda ya........," tassss tassss tassss saukar marukanda taji yasa tahad'e ragowar maganar juyowa tayi taga Umma d'aga Abba kuwa wayardake Aje gefen kujera ya d'auka yanufota da ita, ganin hakan yasa tasa kuka takoma bayan ammar dagudu tarik'eshi da b'oyewa bayansa tana kuka tana Fad'in"Dan Allah Abba kayi hak'uri bazan sakeba ya Ammar kace yayi hak'uri Kada yadakeni wallahi nafasa na hak'ura bazan zubarba,"


"Ah K'arya kike aikince bawanda ya isa yahanaki zubarwa tozokije ki zubar yausainayi maganin rashin kunyar taki,"



"Wallahi Abba nadaina nafasa Dan Allah kada kadakeni,"


"Kaga Ammar mik'omin itanan nace"

"Ah Abba tinda tagano laifinta kayi hak'uri kuyi hak'uri Umma yawuce,"


"Kaganiba Kaine kagama sagarta Yarinyarnan kabari Ahukuntata kawai,"Cewar Umman


"A'a Umma Ayi hak'uri Dai dan Allah"


"Shikenan kinci Albarkacinsa amma Wallahi Anisa kinji na rantse muddin Kika zubda cikin to banyafe mikiba saidai kinemi wata Uwar,"


"Nima haka Saidai kinemi wani Uban Kuma Kika yarda Kika rabu da Ammar Saidai kinemi wasu uwayen banza shashasha Mara munya,"
Wucewa sukayi itakuma tazube k'asa tanakuka sosai, Zama yayi yasoma lallashinta dakyar Yasamu ta hak'ura Saidai Kanta Yasoma ciwo sannan tayi shuru,


Had'esu yayi jikinsa itada Yaran sukayi baccin mata da miji sai Allah shirya kansu sukayi bayan Kwana 2 kuwa komai yawuce, harda zuwa gida taresukayi tabawa iyayenta hak'uri


Rahila tahaihu yaronta Namiji ansha biki sosai indacikin Anisa yayi girma,.


BAYAN SHEKARA D'AYA

Hangosu nayi Dukansu Zaune saifira suke suna Dariya suda yaran nasu Ayanzu Yaran Anisa 4 Rahila kuwa 2 zaman Lafiya da k'aunar juna suke,

"Mommy Inason nayi birthday party na abakin ruwa Zamuje muda Y'an school d'inmu" Cewar Aziza k'aramar Y'arta


Azaburetayo kanta zatadaketa Saida Rahila tahanata masifa tafara"idan Nasakejin bakinki da kalmar Zaki birthday party wallahi halakaki zanyi"


"Mommy Kiyi hak'uri bazan sakeba"

"Kima sake banza shashasha Kawai kutashi kubani guru"duk suka Mik'e suna bata hak'uri sukayi sama



Ammar dake lab'e bakin k'ofa Yashigo yanata dariya harda rik'e ciki, itama Rahila dariya tasa


"Au maidani mahaukaciya zakuyi,"?


"Ah maida wuk'ar kawai Yanayin tsoronki yaban dariya Lallesu Anisa antuba,"Cewar Ammar


"Yoba doleba Wannnan bala'in damuka shiga aidole mudawo hanya"


"Lalle kuwa *SANADIN PARTY* Yasa wasu dawowa hanya"


Aikuwa suka sake tuntsirewa da dariya Dukansu wannnan karon Harda ita.....................




ALHAMDULILLAH ANAN NAKAWO K'ARSHEN LABARIN NAWA MAITAKEN *SANADIN PARTY HORRO STORY ☠️☠️👹* ALLAH KABAMU IKON D'AUKAR DARASI MAIKYAU DAKE CIKI MARA KYAU KUWA ALLAH YAKAREMU.......




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number 07064904617


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment