Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*MATAR MIJI NA*
*(RETURN)*


_Writing by_


*Zainab Muhammad (ndian Girl)*





*GODIYA*
_*Godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata ala sarkin da ya bani ikon fara rubuta wannan labari lafiya kuma ina fatan yadda na fara lafiya Allah yasa na gama lafiya ameen*_


*GARGAƊI*
_*Ban yadda wani ko wata su yi amfani da wani sashi ko ɓangare na wannan labari ko ɗora shi akan youtube yin hakan ba tare da izinina ba kuskurene babba domin haƙƙina ne*_


*NOTE*
_*Wannan littafi na MATAR MIJI NA littafi ne daya ƙunshi abubuwa da dama ciki kuwa har da cin amana,yaudara,tausayi,ilmantarwa,faɗakarwa da nishaɗantarwa*_



Book 1


Page 001


بسم الله ار حمن ار حیم


*_______________________* "Nafeesa! Nafeesa!! Nafeesa!!!"




Cike da masifa Nafeesa ta miƙe daga kwancen da take tana harararsa.


Ta ce"Wai kai dan Allah dan Annabi me zan maka ne iyye? Ko bashi na cima ban biya ka ba? Haba mutum sai kwarzaba da jaraba"




Shiru yai yana binta da kallo, 'ita masifar Nafeesa bata tashi sai lokacin da zai karɓi haƙƙinsa na aure a wajanta kai Allah ya kyauta' ya faɗi hakan a ransa kafin cikin sanyin murya.

Ya ce"Haba Nafeesa nifa mijinki ne wanda ba wai auran ƙiyayya mu kai dake ba, ban aureki ba sai da na tabbatar ina sonki kuma kema kina sona amma mene dalilin daya sa bakya son sauke haƙƙin dake kanki wanda ubangiji subhanahu wata ala ya ɗaura miki?"





"Ohoo! Kenan wa'azi dai za kai min? To ina sauraransa alaramma malam Ibaraheem daurawa"


Nafeesa ta faɗa tana galla masa wata uwar harara.





Mai makon maganar ta bashi haushi sai ma dariya data bashi, a ransa yace'kenan malamai sune ba'a son suyi wa'azi shine har da kwatanta shi da babban malami Allah ya kyauta ameen'.


Ya ce"Ba abin yin wa'azi bane Nafeesa magana ce ta gaskiya nake faɗa miki domin ƙaunar da make miki bana son ki halaka ta sanadi na"




Nafeesa fa zabura ta sakko daga kan gadon tana kallonsa kamar za tai kuka.


Ta ce"Khaleel ni kakewa fatan na halaka mena aikata maka a rayuwa?"


Sai kuma ta saka kuka.




"Ya ilahi!"


Khaleel ya furta da sauri kafin ya sake.


Ce wa"Haba Nafeesa ko da ace bakya da ilmin addini amma ai kina da na zamani, kuma Nafeesa ko da ace ban sanki b ai ba zan maki fatan ki halaka ba"





Shiru tai tana sauraransa, karfa garin kissa ta jama kanta bala'i, ta faɗi hakan a zuciyarta.


Bata sake yin magana ba ta nufi banɗaki tare da kullo ƙofa tana sauke ajiyar zuciya.


"Oh ni Nafeesat karfa Haleema ta kaini ta baro, uhm zuciya da sharri ni da Haleema ai na san babu cin amana bare dan ta bani shawara nai tunanin ba zata ɓulle min ba"


Ta faɗi hakan tana wanke fuskarta.








Miƙewa Khaleel yai ya fice daga ɗakin ransa a ɓace kenan ma mahaukaci ta mai dashi tunda ta tashi ta bar shi.


Ɗakinsa ya nufa toilet ya shiga yai wanka sannan ya ɗauro alwala, sallolin nafila ya shiga jerowa kafin ya kammala yai addu'a.


Shirin kwanciya yai, addu'oin bacci dana tsari yai kafin ya kwanta bayan ya kulle ƙofa.






Fitowa tai daga banɗakin tana kallon inda ta bar shi a zaune ta shiga banɗaki, ganin baya nan yasa ta taɓe baki taje ta kulle ƙofa ta zo tai kwanciyarta babu addu'a ba komai.







Washe gari bayan ya dawo daga masallaci ya shiga kitchen dan samawa kansa break fast ɗin da zai ci domin da wuri yake son fita saboda wasu ayyuka da yake son yi.


Ba wani abu mai wahala ya dafa ba tea ya dafa sai kwai daya soya, a madaidaicin tre ya haɗa sannan ya nufi ɗakinsa.


Bai koma bacci ba ya shiga wanka ya fara shirin tafiya office, bayan ya kammala shiryawa ne yai break fast ɗinsa sannan ya nufi ɗakin Nafeesa.






Kwance ya sameta cikin tai ɗai ɗai akan gado tana ta shara munshari, tsaki yai kafin ya nufi gadon.


Tashinta yai yace taje tai sallah, har ya fice bai ga ta tashi ba.



Jakarsa daya ajiye a falo akan kujera ya ɗauka ya fice, motarsa y shiga ya bar gidan yana kallon agogon dake ɗaure akan hannunsa ƙarfe 7:8AM.







"Mtssss! Aikin banza tsabar salon iskanci da rashin mutunci sai mutum na bacci sai ya wani zo ya tashe shi yace yai sallah, to ya fini son ingai da ubangiji nane"



Nafeesa ta faɗi hakan tana sake gyara kwanciyarta.


Ba ita ta tashi ba sai ƙarfe 9:00am wannan ma dan an dameta da waya ne a wajan aiki da ba zata tashi yanzu ba.


Toilet ta shiga ta watsa ruwa sannan ta ɗauro alwala, sallah ta fara yi sannan ta shirya ta nufi falo.


Kitchen ta shiga ta hau dube dube, ganin alamun an girki tai amma babu komai a kitchen ɗin.


"Ɗan baƙin hali wai nan ramawa yai dan ban bashi kaina ba, naci a wajan aiki"


Ta faɗi haka tana ficewa daga falon, kulle gidan tai sannan ta nufi motar ta ta shiga ta bar gidan.






***
Kuka take tana ƙoƙarin neman wajan ɓuya tana.

Ce wa"Dan Allah dan Annabi Inna wuro kiyi haƙuri wayyo Allah na"



Kuka take sosai amma Inna wuro bata fasa dukanta da tsimagiyar dake hannunta ba.


"Tashi dan ubanki kije ki ɗebon ruwa ƴar iska gantalalliya"


Inna wuro ta faɗa tana jifanta da tsimagiyar.


Da sauri ta miƙe ta nufi wajan tulu ta ɗauka ta fice tana kuka.


Zainabu abu kenan matashiyar budurwa ƴar kimanin shekara 16 amma duk wata baiwa da ubangiji subhanahu wata ala yake yiwa ɗiya mace yai mata gata da manyan mazaunai da boobs wanda ko budurwa ƴar shekara 25 ba zata gaya mata girmansu ba.


Ƴace a wajan malam Garba ta ta so cikin wahala da matsi na rayuwa gashi tana shan wuya wajan kishiyar mahaifiyarta.




Wannn kenan.




*MATAR MIJI NA*
*(RETURN)*


_Writing by_


*Zainab Muhammad (ndian Girl)*


*Karamci Writer's Association*

_Karamci tushen al'umma_



*GODIYA*
_*Godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata ala sarkin da ya bani ikon fara rubuta wannan labari lafiya kuma ina fatan yadda na fara lafiya Allah yasa na gama lafiya ameen*_


*GARGAƊI*
_*Ban yadda wani ko wata su yi amfani da wani sashi ko ɓangare na wannan labari ko ɗora shi akan youtube yin hakan ba tare da izinina ba kuskurene babba domin haƙƙina ne*_


*NOTE*
_*Wannan littafi na MATAR MIJI NA littafi ne daya ƙunshi abubuwa da dama ciki kuwa har da cin amana,yaudara,tausayi,ilmantarwa,faɗakarwa da nishaɗantarwa*_



Book 1


*Back page*

_Ƴace a wajan malam Garba, ta taso cikin wahala da matsi na rayuwa gashi tana shan wuya wajan kishiyar mahaifiyarta_



Page 002


بسم الله ار حمن ار حیم


*_______________________* Tana tafe tana share hawayen dake zubo mata a zuciyarta tana tunani, 'kenan haka zata cigaba da fuskantar wannan rayuwar? To wai ina dangin mahaifiyarta da babanta bai taɓa kaita wajan su ba?'


"Allah ne masani ta furta a fili"


Bayan ta isa rafin ta saka tulunta ta ɗebi ruwa ta ɗora aka ta tafi.

Riga ce a jikinta irin ta fulani wato iya cibi ta ɗage mata sosai sakamakon daɗewa da tai tana sawa hakan yasa ana iya ganin ƙasan boobs sai ɗangalallan zani kanta babu ɗankwali gashinta ne aka kitsa aka saki jelar baya.


"Ke Abu!"

Taji a bayanta an kirata, a hankali ta juya.

Ƙarasowa Lantana tai kafin, Ta ce"Abu ruwa kika ɗebo?"


Abu Ta ce"Eh wallahi Lantana daga ina kike?"


Lantana ta kalli hanyar data fito kafin, Ta ce"Daga wajan ɗan Isya nake"


Abu ta ɗan zaro ido, Ta ce"Kai Lantana me kika je yi wajansa? Anfa ce ɗan iska ne"


Lantana ta yarfa hannu baya kafin, Ta ce"Yo ni ina ruwa na Abu, nifa kawai kuɗi yake ban ya tsotsi tumbul"


Saura ƙiris tulun hannun Abu ya subce tai saurin ƙara riƙe shi, sannan.

Ta ce"Lantana! babu ruwa na to ni kinga tafiya ta"


"Ke bafa wani abu bane kema da zaki ji shawarata dakin huta da wahalar Inna Wuro"


Lantana ta faɗa cikin ɗaga murya dan har Abu ta fara tafiya.


Har Abu ta isa gida tana tunanin maganar Lantana, gaskiya Lantana bata ɗaukowa kanta dai dai ba, hakan take ayyanawa a zuciyarta.


Ayyukan duk data saba yi tayi sannan ta ɗauki tallan nono ta tafi.

Kamar kullum da wuri take siyarwa ta dawo gida domin mutane na son siya a wajanta wasu dan kyanta wasu kuma dan su kalli baiwar da Allah yai mata, yau ma kamar kullum ta siyar ta kama hanyar gida.


Dake kafin su isa cikin garinsu sai sun bi ta wani daji kafin su isa, tafiya take tana ƴan waƙoƙinta da yaran fullanci.


Mutum ta gani tsaye gabanta yana faman washe mata baki tare da lashe leɓe, gabanta ne ya yanke ya faɗi.


Kaucewa tai tabi wata hanyar nan ma ya bi ya tsare, cikin haɗe rai.

Ta ce"Kaga Tanko ka ban hanya na wuce tun muna shedar juna"

Tanko yai murmushi kafin, Ya ce"Ai yau Abu kin shigo komata dan wallahi yau sai na tsotsi wannan tumbula tumbulan abubuwan"


Dam ƙirjin abu ya buga tai saurin kare hannunta, Ta ce"Aniyarka ta bika wallahi"


"Ai Abu dama na daɗe ina tama miki domin sun tsonan ido kawai dai ina tama miki ne to yau gashi Allah ya haɗa mu"


Tanko ya faɗa yana tunkaro ta, aikwa ta kwasa a goje.


Cikin rashin sani tai tuntuɓe da dotse.



*****
"Hmmm! Ke dai bari wallahi Leemat kinga Khaleel wallahi mayane"

Leemat tai dariya, Ta ce"Maye kuma? Waya cinye?"

Nafeesat Ta ce"Gani, ke kiga jaraba mutum kullum daran Allah yana naniƙe dani"


Dariya sosai Leemat tayi sannan, Ta ce"Kai wallahi kina ban dariya, to wallahi ƙawata tsaya na baki shawara karki sake ki sakarwa namiji fuska haka ya barki duk ki tsofe ƙarshe yaje ya ƙaro wata ƙaramar yarinyar"


"Kishiya fa kenan? Cabɗi jam ai na tsani kishiya ko sunan ma ban son ji"


Nafeesat ta faɗa tana wuci kamar anyi mata kishiyar ma.


Leemat ta gyara zama sannan, Ta ce"To wallahi karki sake ki sakar masa jikinki, duk jikinki ya saki nonuwanki su yamushe gabanki ya buɗe"


"Kin san kuwa bana ƙaunar ace hakan ta faru dani"

Nafeesat ta faɗa.


Leemat Ta ce"To kuwa karki sake ki dinga bashi kanki, ni shiyasa baki ga nafi ganewa lesbian ba"


Nafeesat Ta ce"Kenan shi baka lalacewa, to amma kana gamsuwa sosai"

"Har ma yafi ki sadu da namiji ma"

Leemat ta faɗa.

Ajiyar zuciya Nafeesat ta sauke, Ta ce"Wataran na gwada dai na gani"


Nan dai suka cigaba da hirar su.


*MATAR MIJI NA*
*(RETURN)*


_Writing by_


*Zainab Muhammad (ndian Girl)*


*Karamci Writer's Association*

_Karamci tushen al'umma_



*GODIYA*
_*Godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata ala sarkin da ya bani ikon fara rubuta wannan labari lafiya kuma ina fatan yadda na fara lafiya Allah yasa na gama lafiya ameen*_


*GARGAƊI*
_*Ban yadda wani ko wata su yi amfani da wani sashi ko ɓangare na wannan labari ko ɗora shi akan youtube yin hakan ba tare da izinina ba kuskurene babba domin haƙƙina ne*_


*NOTE*
_*Wannan littafi na MATAR MIJI NA littafi ne daya ƙunshi abubuwa da dama ciki kuwa har da cin amana,yaudara,tausayi,ilmantarwa,faɗakarwa da nishaɗantarwa*_



Book 1


Page 003


بسم الله ار حمن ار حیم


*_______________________* Da sauri ta miƙe tana ƙra ruƙunƙume kwaryarta domin duk wannan halin data shiga ba tai sake ta yar da kwaryar ba domin gwara wannan masifar da zata sameta da masifar Inna Wuro da zata je ta tarar.


Shan gabanat Tanko yai ya tsaya yana yage baki kamar tsohon maye yana lashe leɓe.

Girgiza kai Abu ta shiga yi tana ja baya amma ina bata san ta zo ƙarshen bango ba sai da ta jita jingine a jikin bangon.


Dariyar mugunta Tanko ya shiga ƙyaƙyatawa yana nufarta cafkar ƙirjinta lokacin daya isa daf da ita.

Cike da zafi nama tai ƙasa wanda hakan bai bashi damar aiwatar da nufin sa ba.


Da gudu ta kwasa wanda bata tsaya ba sai da ta isa ƙofar gida sannan ta tsaya tana mai da numfashi, gyara nutsuwarta tai sannan ta shiga gidan.


Inna Wuro ta bawa kuɗin sannan ta miƙe ta ɗau buta ta nufi banɗaki.

"Ke ina zaki kuma baki tambaye ni ba?"


Fuskar Abu a yatsine irin na mai jin kashi, Ta ce"Dan Allah Inna Wuro zawo zan yi"

Bata jira me Inna Wuro zata ce ba tai saurin shigewa banɗakin, sosai take zawon saboda ta firgita sosai da abinda Tanko ya so yai mata.


Fitowa tai bayan ta gama, inda Inna Wuro take ta nufa.


"Inna Wuro gani me zanyi yanzu?"

Inna Wuro ta janyota ta hau kima sai da tai mai isarta sannan ta kyale ta, Ta ce"Shegiya mai ido kamar mayya, ki tashi ki share gidan sai ki ɗoran abincin dare"


Kuka Abu take ga yunwa tana ji amma ta san ko zata mutu Inna Wuro ba zata bata abinci ba, haka ta shiga aikin da Inna Wuro ta sata.



****
"Wai Khaleel meke damunka ne yau kwata kwata baka da walwala?"


Ajiyar zuciya Khaleel ya sauke sannan, Ya ce"Hmmm! Babu komai Abdul kawai dai kasan ɗan adam ajizi ne"


Abdul Ya ce"Hakane kam, to Allah yasa mu dace"


Khaleel Ya ce"Ameen ya Allah"


Abdul Ya ce"Am ni kwa wai Khaleel yaushe zaka koma bakin aiki?"


Khaleel Ya ce"Ko yaushe ni cikin jiran waya nake da ance na koma a shirye nake"


Abdul yai dariya, Ya ce"Har na tuna lokacin da zamu tafi dajin nan kama ƴan ta'addan nan har da kukan ka zaka tafi ka bar Nafeesa, amma yanzu da bakinka kake faɗar haka"


"Hmmm! Ai wannan farkon auranmu ne yanzu kuwa ai mun zama jiki"


Khaleel ya faɗa cikin basarwa, kafin Abdul ya sake cewa wani abu Khaleel yai saurin sake.

Ce wa"Am wai Abdul ya zan cen auran naka ne?"


Abdul Ya ce"Kao kyale wannan maganar Khaleel"


Khaleel Ya ce"Kamar ya na bar wannan maganar ban gane ba?"


Abdul Ya ce"Khaleel yarinyar nan bata da kunya shiyasa na fasa auranta"


Khaleel yai ɗan shiru sannan, Ya ce"To Allah ya zaɓa abinda yafi alkairi"


Abdul Ya ce"Ameen"


Nan suka cigaba da hirar su.




*MATAR MIJI NA*
*(RETURN)*


_Writing by_


*Zainab Muhammad (ndian Girl)*


*Karamci Writer's Association*

_Karamci tushen al'umma_



*GODIYA*
_*Godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata ala sarkin da ya bani ikon fara rubuta wannan labari lafiya kuma ina fatan yadda na fara lafiya Allah yasa na gama lafiya ameen*_


*GARGAƊI*
_*Ban yadda wani ko wata su yi amfani da wani sashi ko ɓangare na wannan labari ko ɗora shi akan youtube yin hakan ba tare da izinina ba kuskurene babba domin haƙƙina ne*_


*NOTE*
_*Wannan littafi na MATAR MIJI NA littafi ne daya ƙunshi abubuwa da dama ciki kuwa har da cin amana,yaudara,tausayi,ilmantarwa,faɗakarwa da nishaɗantarwa*_

*Back page*

Abu Ta ce"To Baffajo nagode"

Nan tai masa sai da safe ta fice.

Book 1

*Next*

Page 005


بسم الله ار حمن ار حیم

*_______________________* Ƙarfe 3:05pm na dare Nafeesa ta farka dafa bacci, ganinta tai manne jikin Khaleed.

Tunani ta shiga yi to wane ya kawo ta nan? Ko hakan yana nufin ita ta kawo kanta da kanta? Kai ina ya zan na biyo shi ɗakinsa dan zubda aji shine yaje har ɗaki na ya ɗauko ni.

Tana gama wannan tunanin ta miƙe ta saka kayanta ta fice zuwa ɗakinta, kwanciya tai akan gadonta har sannan zuciyarta na mata saƙe saƙen ya akai Khaleed zai mata haka, dan taƙi yadda shine zai saceta ya kaita ɗakinsa a zummar ita ta kai kanta? Zai gane kuransa.

Da haka bacci ya ɗauketa.

Kiraye kirayen sallar asuba ne ya tashe shi, bai yi mamaki ba da bai ga Nafeesa ba dan ya san hakance zata kasance.

Tunani ya shiga yi na yadda abin ya faru bayan ya gama girkin ya ɗebi nasa sai ya saka mata wani magani na tada sha'awa wanda ya yankewa kansa shawarar yin hakan domin idan bata wannan hanyar ba bai ga ta inda zai ɓullowa Nafeesa ba.

Toilet ya shiga yai wanka ya ɗaura alwala sannn ya fice zuwa masallaci, bayan ya dawo kitchen ya shiga ya samu black tea ya koma ɗakinsa.

Bai koma bacci ba saboda yauma da wuri yake son fita, bayan ya gama shiryawa bai koma ta kan Nafeesa ba yai ficewarsa.

Bayan ta farka daga baccin tai alwala tai sallah sannan ta fito falon duba shi tai taga bayanan hakan ya tabbatar mata da cewa ya fice.

"Ai dama ni nasan kunya ba zata barshi ya jira fitowa ta ba"

Ta faɗa tana murmushi.

*(Nikwa nace haba Nafeesa sai kace wanda yai wani abin kunya?)*

Komawa ɗakinta tai, wanka ta shiga tai ta fito.

Yau bata jin zuwa aiki dan haka wash riga da wando ta saka na shan iska ta dawo falo ta zauna, wayarta ta ɗauka ta kira Leemat.

"Barka da tashi ƙawata domin na tabbatar baki daɗe da tashi ba?"

Leemat ta faɗa lokacin data ɗaga wayar.

Nafeesa tai ƴar dariya, Ta ce"To yau baki canka ba dan na tashi da wuri"

Leemat tai murmushi sannan, Ta ce"Kice yau ranar ta dabance ko dai tare dashi kukai sallar yau?"

Cikin zolaya ta ƙarasa maganar.

Nafeesa ta haɗe rai daga fara'ar da take, Ta ce"Yawwa idan kin fito aiki dan Allah ki biyo"

"Ok, meya faru yau ba zaki aikin ba kenan?"

Leemat ta tambayeta.

Nafeesa Ta ce"Eh ba zani ba idan kinje ki samin hannu a takarda"

"Ke! rufamin asiri na mutu lafiya, so kike duka mu samu matsala ta sanadin nai miki sign baki zoba?"

Leemat ta faɗa a ɗan tsorace, domin duk tsiyar da take da aikin ta dogara.

Nafeesa Ta ce"Shikenan ba sai kin min ɗin ba kawai ki zo ɗin"

Leemat Ta ce"Ok, tam shikenan sai na zo"

Nan su kai sallama akan sai ta zo ɗin.

****
"Malam zamu ɗauki ƴarka, amma mene yasa baka zo da ita ba?"

Headmaster ya faɗa yana cike takardu.

Shiru Baffajo yai yana tunanin yadda ya baro Abu, ya baro tane tana gyaran gida idan ta gama kuma ta gyara wajan dabbobi sannan ta tafi ta ɗebo ruwa ta dawo kuma ta tafi talla.

"Malam kayi shiru baka ce komai ba?"

Headmaster ya faɗa yana kallon Baffajo.

Baffajo ya ɗan firgita irin na wanda yake tunani, Ya ce"Yallaɓai bn san da ita zan zo ba na barta a gida"

Heademaster Ya ce"Ok, ba matsala ranar monday ta fara zuwa tunda yau muna laraba ne idan ta zo sai a bata hinifom ɗin"

Sosai Baffajo yaiwa Heademaster godiya sannan ya tafi.

Yana tafe yana tunanin yadda za ai Abu ta dinga zuwa makarantar duk tarin ayyukan dake kanta, harya isa gida yana wannan tunanin.

***
Bayan sun ƙarasa falon sun zauna Leemat ta dubi Nafeesat, Ta ce"Ina sauraranki meke damunki kike son gani na?"

Nafeesa ta gyara zamanta sannan ta fara magana.

"Hmmm! Ke dai bari Leemat ai wallahi Khaleed ya shani da ka"

Leemat cikin alamun tambaya, Ta ce"Me Khaleed ɗin yai miki?"

Nafeesa Ta ce"Wai dan rashin mutunci irin na Khaleed jiya sai bai min magana ba sa daya bari nai bacci tukun ya ɗauke ya kaini ɗakinsa"

Leemat ta ɗan zaro ido, Ta ce"Tofa babbar magana! Amma dai bai yi miki komai ba"

"Hmmm! Kema kin san ai faɗama ƙarawa, ƙarewa ma dana farka wajan ƙarfe 2 na dare babu kaya jikina"

Nafeesat ta faɗa bayan ta sauke wata ajiyar zuciya.

Zaɓura Leemat tai tare da dafe ƙirji, Ta ce"Na shiga uku kice dai kawai kin bashi kanki"


Nafeesa ta haɗe rai da, Ce wa"Kinga Haleema ban son iskaci, idan ma na bishi ba miji na bane"

Leemat Ta ce"Allah ya baki haƙuri ba sai kin min gori ba nima dai zan yi auran nan ai"

Ganin kamar ran Leemat ya ɓaci yasa Nafeesat riƙo hannunta, Ta ce"Sorry ƙawata kin san bada wani abu na faɗa ba, shawararki kawai nake so domin kin san ni dama can ba wai nayi aure bane dan abin dake cikin sa ba"

Murmushi Leemat tai bayan tayi wani tunani a ranta,sannan.

Ta ce"Shikenan ba komai, yanzu me kike so?"

"Shawara mana"

Nafeesa ta faɗa tana jiran jin abinda Leemat zata ce.

Leemat Ta ce"To ni shawarar da zan baki shine karki kuskura ki sake aikata irin wannan ko da kuwa kin ƙara tsintar kanki a ɗakinsa ki masa bore yadda ba zai kuma ba"

"Shikenan ƙawata nagode da shawararki shiyasa nake ƙara sonki"

Leemat ta ɗan haɗe rai sannan, Ta ce"Kina sona a baki ba"

Nafeesa Ta ce"Ban gane ba haba ƙawata kema fa kin son ina ƙaunarki tunda har nake neman shawarki kuma na ɗauka"

Leemat Ta ce"Saboda ban taɓa ganin kin nuna min hakan a aikace ba"

"To me kike son na yi miki ƙawata?"

Nafeesa ta tambayeta.

Leemat Ta ce"Ki nuna min mana na gani zahiri"

Nafeesa Ta ce"To ta wace hanya kenan?"

Miƙewa Leemat tai ta koma kujerar da Nafeesa take zaune kafin ta zura hannunta cikin rigar Nafeesat.

Ta ce"Kamar haka nake nufi domin ta hakane zan gane son da kike cewa kina min"

Nafeesat tai murmushi, Ta ce"Ai da ban gane me kike nufi ba, na yarje miki gani gaki"

Sosai Leemat taji daɗin maganar Nafeesa dan haka ta cigaba da wasa da boobs ɗin Nafeesan ta cikin riga.

Haka dai Leemat ta cigaba da sarrafa Nafeesat yadda take so.

Ita kuwa Nafeesa ta kasa taɓuka komai sai bin Leemat kawai take da kallo tana nishi da sauke ajiyar zuciya.


****
Mommy ta fahimci kamar wani abu na damunsa dan haka

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment