Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta tuba tana son zuwa naiman gafara gurin su naufal amma ta kasa dan yadda jikin ta yake,ta yanke shawarar tura sakina da naiman mata gafara gurin su,rayuwar su ba daɗi kowa ya guje su ba masoya ,masoyan sun koma maƙiya.

Toh haka rayuwa ta ke,duk nisan jifa kasa zai dawo kuma duk wanda ya ce dukinyar wani ba zata tafasa ba shi ma tashi kuwa ko ɗumi ba zata yi,duk abinda ka shuka shi kake girba.
baƙinciki hassada duk wani mugun hali ya ubangiji ka raba mu da su,bamu da wayau bamu da dubara ya allah ka tsare da zuciyoyin daga munanan aiyuka.
🤲Amin ya allah.

~~~~~~~~~~
"Nidai ka maida ni gida."
Marairaice fuska yayi ya ce,"Dan allah sabreen kiyi hakuri bazan ƙara ba,ba zan iya rabuwa da ke da domin ke mafarki na kuma zahiri na."
"A'a ƙarawa zaka yi na sani."

Murmushi yayi dan ta bashi dariya ma,"Ba zan ƙara ba."
"Idan ka ƙara xan gayawa Dady da hajia."
"Na yarda yan zo taso nayi miki wanka."
"A'a bana so." ta saki kuka,kallon ta yake yi yana jin wani irin mugun son ta na ƙara yawa a ran shi.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin jin daɗi da ƙaunar juna tun sabreen bata yarda tana son naufal ba har ta yarda.
Farrah kuwa an daidaita da doctor zaina an saka ranar bakin su,lokacin sabreen na ɗauke da ciki.
Sakina kuwa ita da salma sun zu gurin naufal da iyayen shi duk su ka gaya abinda ya faru,dady kuwa har kuka yayi shi da momy da ma hajia,suka ƙara godewa sabreen dan ba dan ita ba da basu hakura ba,sun yafe mata har sabreen wacce daman bata da riƙo ka kaɗan.

An yi bikin farrah cikin jin daɗi an gashe naira dan lokacin naufal ya zama babban mutum mai ƙuɗin gaske,bayan bikin da sati biyu Sabreen ta haifi ɗa namiji sunan mahaifin ta ya ci su ke kiran shi da Ayman kyakyywan yaro mai kama da iyayen shi,bayan sun yi arba'in.
Suka tafi kasa mai sarki saida,sanan su ka wuce malesia anan Sabreen zata cigaba da karantun ta.
Bayan shekara hudu Sabreen ta gama karantun ta computer ta karanta,a lokacin ta ƙara haihuwa ƴa mace,ita ma farrah ta haihu.
rawuyar jin daɗi da so da ƙaunar juna,Hajia kuwa girma ya ƙara kamata sosai.

Kwance ta ke kan cinyar shi tana kallon shi tana murmushi shi ma kallon na ta yayi.

"Haske nah!
"Yadai Baby nah

Saida ta murmusa sanan ta ce ,"Haulat zamu saka wa ƴar mu."

Ɗa ƙyar ya iya maimaita sunan,"Haulat wani irin suna ne kuma haulat,ba daɗi ki canza wani."

Murmushi tayi a ranta ta ce,"Hm ni Sabreen na saka ka manta da haulat kamar yadda na faɗa."
A fili kuwa cewa tayi," to mu saka mata Amina ko khadija ko fatima."

"Sunaye masu daɗi da daraja,dukka ya kamata mu saka mu su sunan fa,dan haka yara huɗu xamu ƙara ya kashe mata ido...

*ALHAMDULILAH*!

*Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin taliƙai me kuwa me komai,kamar yadda allah ya bani ikon fara wanan littafin lafiya cikin rahmar shi yasa na gama lafiya tare da alfahari da farinciki wanda ba zan iya misalta su ba.

Sai kun ji ni insha allah nan ba da daɗewa ba.

*TAKU* *HAR* *KULLUM*
*FATIMA* *BATULA*
*BATOOLERTY*
*FATI* *MASHi* .


.
[12/23, 2:34 PM] 🅰° 🅰 D°🅱⭕Y🔛🔝: _ 🇵σѕт 🇧у 🇬яσυρ 🇴 🇫 🇭уρє 🇭αυѕα 🇳σνєℓѕ 🇧σσк 🇼нαтѕαρρ 08064400100_ 📚📚

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment