Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido dansan gane abinda zata fada, gam yarike yanda bakinta yake motsi amma yagagara seta kalmomin.
Suna gama maganar abdud Shakur ya fita daga jikin areef, tashi areef yayi dan besan meyafaru yace " antynmu yanaga kamar hawaye kikeyi wani abu yafaru ne?" Girgiza mishi kai tayi tace " babu abinda yafaru ya areef" "okay" yace tare da wucewa part dinsu . murmushi kawai takeyi da gaba dayansu sun rasa gane na miye , tabbas samun irinsu fanan acikin al'umma abune dazeyi matukar wahala awannan duniyar koda kuwa akwaisu zasuyi wahalan samu sannan basuda yawa , ta yarda zata sadaukar da rayuwarta akan yakar azzalumai bata damu ta mutu ko ta rayu ba farin ciki ma takeyi da hakan akan shahadar da zatayi .
Jikinsu ya mutu sosai nan take tun kafin lokacin tafiyar ta yayi harsun fara kewarta , shikanshi Mr azaad seda yaji ba dadi part dinshi yatafi yabarsu afalon, lura fanan tayi baya falon yasa itama tabi bayanshi, zama sukayi duk basa cikin dadin yanayi kiran baba abba yayi ya sanar mai da fatima tariga da tasan ita wacece , murmushin takaici kawai baba yayi ranshi na kuna yace " alh nariga da nasan wannar ranar na nan zuwa na sawa zuciyata dangana kullum kokarina in kwantar wa mahaifiyarta hankali ! Nasan yau inde taji labarin abinda yafaru hana kanta sukuni zatayi" haka sukata jinjina lamarin cikin rashin jin dadi amma babu yanda zasuyi sede sumata adduah Allah yabata saa a abinda zatayi yakareta daga sharrin wayan nan mugayen azzaluman. bedroom dinta tashiga takwanta tana tunanin tafiyarta nan take ta tuna wani abu tasa zuruf ta mike.
Toilet tashiga tayi wanka ta wanke gashinta da shampoo's masu dadin kamshi, koda tafito she didn't bother to dry it gogeshi kawai da towel tayi , tunawa da shawarwarin da anty amina tabata tayi , killer smile ta sake daya fito mata da kyaunta ta bude tankamemen wardrobe dinta , one by one take bin kayan dake lode aciki da kallo ,sauka idonta yayi akan bangaren wasu tsinannun kana nan kaya, tun kafin ta dagosu kunya yakamata taya zatasa wayan nan kayan taje gabanshi , dubawa takeyi hartazo kan wani yar iskar riga da ita da babu duk daya daukoshi tayi ta dagashi sama tana kare mai kallo daga sama har kasa , gallawa kayan harara tayi sekace shi yace ta dauko shi . tafi minti 5 tana tsaye tana juyashi rigar kalanshi sak da wayanda karuwai suke sawa, wurgashi kan bed tayi tadau wayarta tayi dialing number anty amina dagawa tayi tana " assalamualaikum my feena kina lafiya?" Zama tayi a gefen mirror ta amsa sallaman tana tambayarta yasuke da junior kafin tadaura da " am! am anty amina dama maganar da mukayi kwanaki ne to yanzu kuma.....uhmmm " kasa karasawa tayi jin kunya yakamata, anty amina ta rigada tasan inda maganar ta dosa ,kunya ya hanata fada , yar dariya tayi jin yanda fanan take in da in da takasa fadar taka memen abinda yasa takirata " calm down my feena kidena jin kunyata kifadamin duk abinda kikeson fada se munsan yazaayi ko?" Sosa wuyanta tayi tarufe idonta kamar anty aminar na gabanta tace " dama zanje wajan Mr azaad ne tom kamar yanda kikace inde inaso muja hankalinshi da wuri dole se inasa kana nan kaya dakuma sauran abinda kikace" sosai anty amina taka sa kunne tana sauraranta cike da jindadin yanda fanan ta shirya karban shawaranta sannan tace " ci gaba ina jin ki " sake runtse ido tayi ta daura da " tom nayi wanka na dauko wata riga wallahi anty amina baki gantaba kamar irin wayanda karuwai sukewa rigar fah yar iska ce sosai" ta karishe maganar tana dan fito da dara_daran idonta .
Dariya anty amina ta keyi sosai jin abinda fanan ta fada wai rigar fa yar iska ce sosai hhhhhh, tsaqaitawa tayi da dariyar tukun tace " wallahi my feena za ki kashe mutum da dariya ! duk yanda rigar take karki damu kisata ahaka sannan kuma................." tasake fada mata wasu abubuwan da nikaina banji ba . bayan sungama wayan ne taje gaban mirror tazauna ta shafa lotion masu tsada da dadi , tayi usual make up dinta, daukar rigar tayi tsaban yanda yake da yanka_yankan tsagu ajikinshi ta rasa ma ta ina zata sashi haka tafara gwadawa dakyar tasamo kan rigar . Kallon kanta tayi a mirror zaro ido waje tayi ganin yanda rigar tamata , guntuwar rigace roba yana yalki red color du ka tsayin rigar da kadan yawuce Santala_santalan cinyoyinta da suke glowing gefen hagu na rigar tundaga hannu har inda rigar ta tsaya tsagu_tsagu ne manya ana kallon fatarta awaje yana da dogon hannu se wuyan rigar daya kasance me fadi sosai open shoulder kenan dukiyar fulaninta duk suna waje rabi ne aciki ya matseta sosai duk wani structure dinta seda yafito fili , ga lallausan chocolate fatarta awaje , inde tayi kwakwaran motsi jikinta seya motsa , seyanzu nikaina na sake mata kallo sune ainihin matan da ake kira masu shape din coca-cola, juyawa tayi tasake kallon kanta a mirror slice smile tayi tace " Allah yashiryeni" hills black color tasa tafeshe jikinta da wasu irin daddadar tururuka masu sanyin kamshi , gashin kanta be gama bushewa ba sunyi wara_wara nan ne takara fitowa very sexy, tsayawa fadar kyaun datayi bata bakine , wani taku takeyi step by step cike da nutsuwa take tafiyarta , yanda body ta ke juyawa dakanshi wani zeyi tunanin da gangan ne amma ita kanta batasan sunayi ba .
___ kitchen ta nufa ta hada mishi coffee ta daura cup din akan plate dinshi. Tsayawa tayi abakin bedroom dinshi tare dayin knocking "come in " kawai yace shigowa tayi hannunta na rike da plate din coffee din , tun bayan shigowarshi part din yazauna kenan faisal yakirashi bayan sungama wayar ne yashiga toilet yayi wanka yafito daure da towel akugunshi yana digar ruwa yasamu waje yazauna zeduba sakon da faisal yace yatura mishi a email kenan tashigo , batare da ya dago ya kalleta ba yace " how can I help you?" Shuru tayi bata bashi amsa ba tana bin surar jikinshi da kallo babban abinda yake daukan hankalinta kenan atattare dashi murdadden jikinshi da kuma faffadar kirjinshi dake dauke da kwantaccen suma. Jin shuru ba amsa ne yasa yadago yakalleta lokaci daya yayi suman zaune sanadiyar cin karo dayayi da yarinya me jikin manya lolx, tun daga yatsun kafarta yake binta da wani slow motion look har zuwa fuskar ta , koda kwakwaran motsi yakasayi inbanda kafeta da sexy eyes dinshi dayayi nan take idanuwanshi suka canza kala har lumshewa sukeyi , murmushin cin nasara takeyi domin babban burinta shine tayi galaba akanshi dan tacinma burinta da takeson cimma in harde Mr azaad yafada wannan tarkon komai zezo da sauki, karasawa tayi gabanshi ta duqa ta ajiye mishi coffee din ,hango dukiyar fulaninta yayi suna mishi kwalele dake batasa bra ba , sosai ya rude yana binta da mayen kallo juyawa tayi zata tafi yasa hannu yafisgota tafado jikinshi, bin cute face dinta yakeyi da kallo babu ko kyaftawa .
Shafa fuskanta yayi kafin yace " so bakiji warning din da na miki bako ? Shine kika dawo da wannan salon right? tunda naga abinda kikeso kenan yasa kika kawo kanki well bari in taimakeki " cike da kissa tayi farí da ido tace " to ai abinda nakeso din kenan shisa nakawo kaina " yanayin yanda ta kashe murya take magana bakaramin tafiya tayi da imanin shi ba, maida gashinta yayi gefe daya yasa kanshi a wuyanta yana shakar kamshin dake tashi a jikinta , se shinshinta yakeyi turaren da tasa yadada tada mishi da hankali tallafo habarta yayi ya hade bakinsu waje daya yafara bata hot kiss, kashe wutar dakin yayi yabar iya bedside lamp shima me multi color dakin yagaurayi da different colors of light se yakara kayatarwa , mayar mishi da martani takeyi sosai hakan yakara susu tashi ,zame rigar jikintan yayi yafara shafa dukiyar fulaninta dasuke birkita mishi lissafi ita kuma ta cusa hannunta atsakiyar gashin kanshi tana shafawa hade da mishi tafiyar tsutsa so take kawai yaje inda take jira dukda tana dar_dar amma she has no choice dolene hakan yafaru. Sosai Mr azaad yayi wasa da ita seda yaji hankalinshi yadawo jikinshi sannan ya kyaleta koda wasa beyi gigin yin sex da itaba saboda yasan abune mawuyaci ta daukeshi, tana kwance ajikinshi suna cikin bargo tana baccin wahala jikinta gaba daya ciwo yake mata dan ya jagulata ne son ranshi musamman ma dukiyar fulaninta yafi ko ina shan wahala , amma hakan be dameta ba saboda kudirinta aranta yanzu shine tasamu ta cimma abinda tasa agaba burinta seya kawar daduk wani tsoro atare da ita.

Mannata yayi ajikinshi yana kallon sleeping beauty face dinta intana bacci kara kyau takeyi ganin ta turo bakine yasa yayi murmushi ahankali yafurta " stubborn girl" tunani yafara yanda fanan take tsoronshi yau shine takawo kanta batare data nuna wani fargaba ko tsoro ba tabarshi yayi yanda yaso da ita tabbas akwai abinda take shiryawa amma koma menene seya gano , tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yafito yasa kayan baccinshi daukanta yayi yadireta acikin jacuzzi ware idonta tayi da bacci ke cike aciki ganin sa tsaye akantane yana kare mata kallo yasa tayi saurin kallon jikinta ganin bakomai ajikinta ne yasa takare kirjinta da du ka hannunta murya a shagwabe tace" wayyo nikam kafita inyi wanka " fita yayi yabarta tayi wanka tafito daure da towel, yana tsaye yaga fitowar ta duk tunaninshi bedroom dinta zata tafi with his surprise yaga ta dàle gado ta kwanta ko kaya batabi takanshi ba taci gaba da baccinta girgiza kai yayi shima yahau gadon ya kashe light din dakin yabar bedside lamp jan bargo yayi yarufesu.........




Semun hadu ran Monday inme duka yakaimu da Rai da lfy masuyin comment Allah ya suburbuda muku albarka🙏🙏🌹 I love you so much.

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8

🧑‍⚕️🧑‍⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺



Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹




🔔 📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚





Page 4️⃣3️⃣ & 4️⃣4️⃣




Tunda sukayi sallar asuba suka koma bacci karfe 10 fanan ta tashi daga bacci tsareshi da ido tayi tana kallon yanda yake bacci he looks innocent kamar ba ruwanshi sosai ta shagala da kallonshi murmushi ne ya subuce daga fuskanta hannu takai zata shafa fuskanshi ya dan motsa da sauri ta janye hannun baya ahankali ta furta " Mr azaad zanso ka cikamin burina a yan kwanakin nan amma naga you're very arrogant dole senayi sena cusa maka hakan a ranka " ta karishe magana tana kallon body packs dinshi bargon da yake rufe dashi ya yaye time din data tashi sexy body dinshi awaje ,sauka idonta ya yi akan nipples dinshi dasuke ja sosai ga wasu kana_kanan gashi sun zaga nipples din murmushi tayi tace" kana da kyaun fuska kyaun jiki da sura tako ina ka hadu amma de kyaun hali ya maka wuya " sulalewa tayi ahankali daga dakin dan karta tasheshi daga bacci tashiga nata bedroom din wanka tayi hade da kwalliya tasaka wando pencil crazy blue color tasa riga fara da kadan yarufe mata cibiya me guntun hannu gaban rigan akwai hoton teddy , lallausan gashinta kuma ta rabasu gida biyu ko wanne tasa mishi ribbon ta tubke , seta fito kamar slay queen , takalmi me yar tudu tasaka kallon kanta a mirror tayi taga tayi kyau sosai wayarta dake bedside drower tadauka tafara selfie , tayi sunfi kala goma kafin tabari zama tayi tana kallon hotunan, murmushin dake kara mata kyau tayi dan duk hotunan sun mata kyau , tunawa tayi da Mr azaad a ko wani lokaci ze iya tashi daga bacci yasa tayi saurin ajiye wayar tanufi kitchen.
Simple breakfast ta hada musu ta jera a dinning table, aranta tace " anya wannan Mr arrogant din ze yarda yaci ma kuwa?" da wannan tunanin tashiga bedroom dinshi har time din yana bacci be farka ba , zama tayi a bed din ta sunkuyar da kanta har kumatun shi ta sake mishi fresh kiss a kumatu , ahankali ya fara bude wayan nan rikitattun idanunshi dake rikita mata da kuma razana abokan gaba, kallonta yayi yana mamakin sudden change din datayi jin kiss din data mishi wanda yaji tundaga tafin kafarshi har tsakiyar kanshi.
_____ sunkuyar dakai kasa tayi dan bazata iya kallon cikin idonshi ba dan yanzu zasu rikitata , yasa tayi kasa da kanta tana wasa da yatsun hannunta.
Se yanzu ya kalli dressing din jikinta, kyau tayi mishi aranshi yana fadin " yarinya me jikin manya komai tasa yana fitting dinta" kafin afili yace " me yakawo ki bedroom dina?" langwabe kai tayi tana yatsina fuska tace " Mr azaad I made some breakfast shine nazo tashinka muje muyi" tana magana tana jujjuya kai gefe da gefe kamar wata karamar yarinya, yanayin yanda tayi yaso bashi dariya se yabasar, tsareta da mayun idonshi sannan yace " dama tare mukeyi ne! Ko duk cikin shirin kine?" Satan kallonshi tayi jin abinda yafada tunani tafara anya wannan ba aljani bane kuwa daburcewa tayi ta rasa amsar da zata bashi , hakan datayi ne yasake tabbatar mishi da zarginshi ya tabbata, tabbas akwai abinda take shiryawa wanda ita kadai tabarwa kanta sani se Allah. tashi yayi ya zauna riko hannunta duka biyu yayi yana matsawa kadan kadan " ki kalli cikin idona fanannnn " cike da al ajabi da mamaki take kallon nashi jin yafadi sunanta , bata taba jiba ko da yaushe sede yace mata kee amma baya kiran sunanta duk tunaninta besan sunan bane, se taji yanda yafadi sunan da wani irin style ya burgeta jitayi shikadai ne ya iya fadan sunan , kyasta mata yatsunshi yayi afuska ganin ta tafi duniyar tunani, kallonshi tayi hade da sakin murmushi me tafiya da zuciya , "ya salam" yafurta aranshi yarasa meyake damunshi da yarinyar nan kwanan nan ya lura inbeyi a hankali tabbas zata iya galaba akanshi dukda yanada yakini abinda take shiryawa bawai mugun abu bane .
Matsa hannunta yayi kadan yar kara tayi hade da turo dan bakinta gaba tana kunkuni , zaro ido yayi yace " ni kike zagi ?" Tashi tayi zata gudu dan taga sharri yakeson mata wai ta zageshi , maida ita yayi tazauna hade fuska yayi yace " ina zakije kuma?" ganin fuskanshi yakoma na ainihin Mr azaad ne yasa murya asanyaye tace " babu " " fanannnn ! meyasa kikeson sa rayuwata a cikin hadari? ko dan saboda abinda na mikine yasa kikeson ramawa ta wannan hanyar ? shin kina ganin hakan zesa ki huce ne? Kinsan tafiya zakiyi shine kikeson azabtar da rayuwata? kinason nasha wahalar inkin tuna kinsani awannan halin zakiji dadi ko? " Wasu irin zafafan hawaye ne suka fara zubowa daga idonta dama tasan dole se yayi tunanin hakan kancewa ramuwa takeyi bayan babu hakan aranta , tashi tayi da gudu tafita a dakin tana kuka , ajiyar zuciya ya sauke shi kadai yasan yanda yakeji toilet yashiga yayi wanka. fadawa kan gado tayi tana kuka me ratsa zuciya afili take fadin " Mr azaad wallahi bantaba rikeka azuciyata ba balle inyi tunanin rama abinda kamin taya mutum ze cutar da abinda yakeso Mr azaad ina sanka bazan taba barin wani ya cutar dakai ba balle ni dakaina ya Allah ka kawomin sauki cikin raina " .
Yana tsaye abakin kofan bedroom dinta duk wani abinda tafada akan kunnen shi idonshi sun rine sosai yayi ja da karfi zuciyarshi yake bugawa be bari tasan da yana wajen ba yakoma bedroom dinshi zama yayi akan kujera jikinshi duk ya mutu dafa kanshi yayi da ke sarawa kamar ze fita babu abinda yake furtawa aranshi in banda " innalillahi wainna ilaijiraji unnn na cutar da baiwar Allah da take sona! bansan menene so ba amma zanyi iya kokarina in kyautata mata kafin tabar duniyarmu " haka yata saqe_saqe aranshi cikin kankanin lokaci ciwon kai yasauka mishi . Haka suka kai har azhar batare da sunci komai ba ita tayi zatan baya nan yafita ne tayi sallah ,ta canza kaya izuwa riga wanda tsayinshi ya wuce guiwanta yanada fa di light green, falo tafito ta gyara ko ina tasa burner yana fitar da kamshi me dadi bedroom dinshi tashiga saboda tagama gyara ko ina saura nashi , akan kujeran tasa meshi yana zaune idonshi alumshe kauda kallonta tayi daga kallonshi tafara gyara bedroom din ya saura kan kujeran tsayawa tayi nesa dashi tace " Mr azaad zangyara kujeran" shuru yamata bece mata ka la ba tayi magana yafi baki biyar amma shuru tunani tafara kode bacci yakeyi , har zata juya tafita saboda karta tasheshi daga bacci taga ya miko mata hannu alamun takama, batare da tayi tunanin wani abu ba tarike hannun tana kokarin janshi yatashi, tadage se janshi takeyi ko motsawa beyiba bare yatashi haki takeyi kamar wacce tayi gudun tsere harda hada zufa.
Jawota yayi tafado jikinshi ya rungumeta muryanshi baya fita yace " patient dinki yana bukatar special care bayida lafiya" sa hannu tayi ta taba jikinshi tabbas bayajin dadi kamar zazzabi ne yakeson rufeshi jikinshi yayi zafi, amma dazun kuma lafiyarshi kalau , kokarin tashi takeyi dan ta dubashi yasake rungumeta sosai kamar wani zekwaceta murya anarke yace " karki tashi ina bukatar dumin jikinki atare dani" yanda yake maganar kamar yana mata rada.
Tausayi yabata kamar ba Mr azaad ba hakan yasa tasake jikinta dashi shishigewa jikinta yakeyi sanadiyar warm temperature nata se yaji yana jindadin kasantuwar su a haka , ta takura sosai ayanda suke kujeran ya musu kadan gashi runguman daya mata ba karamin runguma bane , dede kunnan shi tace " Mr azaad kirjina ze balle " saketa yayi yana kallonta da sexy eyes dinshi yace " yunwa nakeji " kyaf_kyafta ido takeyi tana kallonshi dan yamata bazata batayi tunanin haka awajanshi dan so take ta tabbatar ko mafarki takeyi ko kuma da gaske ne, yasan mamakine yahanata magana yasa yasake maimaita " yunwa nakeji" tashi tayi da hanzari tashiga kitchen tayi fast food noddles ta dafa ta soya kwai tajuye a plate kaiwa bedroom din tayi ta ajiye saman center table ta koma kitchen tadauko drinks da ruwa , yanda ta tafi ta barshi haka tasameshi bata zauna ba se tadauko mishi magani ta ajiye komai akan table kafin tace " Mr azaad katashi nadafa maka noddles saboda yafi wuri" " okay" yace tare da mikewa ya zauna nuna mata kusa dashi tazo ta zauna, faracin abincin yayi seda yaci kusan rabi kafin yakai bakinta ze bata dan yasan itama bataci abincin ba make kafada tayi tana " uhmm uhmm " tamke fuska yayi yace " Ina wasa dake ne ?" ba shiri ta bude bakinta yafara feeding dinta har yakare yabata ruwa , fanan de yau gaba daya Mr azaad gani takeyi kamar ancanza shi sewani lallabata yakeyi sau daya kawai ya kalleta yadau magani yasha dan yasan abinda ke ranta. Toilet yashiga yadauro alwala ya shinfida sallaya adaki yayi sallah azhar yau kam yayi missing jam'i . tana zaune akan kujeran babu abinda takeyi banda binshi da kallo duk abinda yayi kyau yake masa takasa janye idonta akanshi dago kai yayi suka hada ido yar harara yawurga mata yace " banason yawan kallo gudun kar acinyeni " dariya tayi jin wai gudun kar acinyeshi , shagala yayi yana kallon yanda dariyan yakara mata kyau , ganin irin kallon dayake mata ne yasa ta tsagaita da dariyan " Mr azaad dan Allah in nemi wata alfarma awajanka ?" ta karishe maganar tana komawa kalar abin tausayi, murmushi kawai yayi yace " kishirya yau zamuje gida karfe 7 karki batamin lokaci " da gudu ta tashi tafada jikinshi cike da murna se dariya takeyi yau zataje gida ,rabonta da gida tunda tayi aure rungumeshi tayi gam tace " nagode sosai Mr azaad" yayi farin ciki da ganin irin murnan data shiga yau de yayi sanadiyar farin cikinta "asshhh" yafurta da dan karfi dagashi tayi tana tambayarshi meyafaru amsa yabata da " kinmanta bana jin dadi kinwani zo kin daddan ne ni" tunawa tayi da hakan dan tsaban murna ne yasa ta shaafa kunya ne yarufeta yasa tafara sosa kai tana turo baki .
Hannu yasa yarike laben kasan yace " zaki fara rashin kunyar takine" girgiza kai tayi gudun karta ja yace yafasa " am sorry bari inje gun ummina ka kwanta kasamu kayi bacci kafin la'asar" ko jiran amsarshi batayi ba tafice yau de yasata murna se murmushi takeyi ita kadai, sake nanata abinda tafada yayi " ummina" hakan yamishi dadi saboda yana matukar son dakuma daraja meson umminshi.


" My feena nikam yau naga se farin ciki kikeyi meye sirrin ?" rufe fuska tayi tana dariya sannan tace " ummi Mr azaad ne yace yau zamuje gida " ummi kanta taji dadin labarin dama tanada niyar mishi magana saboda yakamata ace taje taga gida murmushi ummi tayi tace " ahhh to lallai wannan Mr azaad din yakyauta! Feena fatan de babu wani abinda yake miki na rashin jin dadi? " Kwantar da kanta tayi akan kafadar ummi tace " ummi babu abinda yake mini" ko kadan ummi bata yarda da abinda fanan tafada mata ba , domin kuwa yanayin yanda suke ganinta a yan sattitikan sunsan dole akwai abinda ke faruwa kuma ko sun tambayeta sede tace musu bakomai saboda fanan yarinya ce me hankali taki fa dane gudun fadan dazaa mishi bayan haka kuma bazata iya kai karanshi ba, amma yau ganin yanda take murna yasa ummi tafara tunanin Allah yafara hada kansu, hakan yayima ummi dadi sosai takara jin fanan aranta tare da alfahari da ita. " Nikam ummi wai ina zeenat da su ya fawwaz ne gidan shuru sun tafi sun barki ke kadai" shafa kanta ummi tayi tace " ai tun sha daya suka fita sunje gidan daughter! Shine zeenat wai sede taje ta kiraki kutafi tare fawwaz yace shide ba ruwanshi dan yasan son na nan jin haka zeenat dinma tafasa zuwa kiranki " dariya sukayi atare aranta tana fadin" wato Mr azaad de kowa be bari ba " haka tayini agun ummi suna hira nan ne ummi ke sanar da ita yaran kannenta nazuwa daga dubai gobe, ba ita tabar part din ummi ba se dataji ana kiran sallah mangrib yasa ta tafi part dinta tayi wanka hade da alwala tazo ta gabatar da sallah.
Shadda lace brown and golding color tasaka Riga da skirt dinkin rigar bubu ne yakawo har guiwa skirt din kuma pencil skirt gashi ta kafa dauri haka tagama shiryawa tsaff bakaramin kyau tayi ba bedroom dinshi tashiga tana adduah Allah yasa ya shirya agaban mirror ta sameshi ya shirya cikin wata hadadden yard white color, " tsarki yatabbata ga Allah Ubangijin talikai dayayi wannan halittan" abinda ko wannen su yake fada aranshi kenan ta cikin madubi yake kallonta yakasa dauke idonshi akanta juyowa yayi suna facing juna tafiya yakeyi cikin takunshi na jaruman maza ya isa gabanta jan dogon karan hancinta yayi "aucchh Mr azaad hancina " sake hancin yayi yana cewa " bana hanaki kallona ba " murguda mishi dan karamin bakinta tayi tace " to aini bakai nake kallo ba kaina nake kallo a madubi" kwaikwayan yanda tayi maganar yayi dariya yabata ganin yanda ya kwaikwayeta in tana magana, tambayar sa tayi " to yanzu ya kakajin jikin naka ?" Amsa yabata" da sauki" . harsuka fito daga part dinsu inta tuna kwaikwayonta dayayi setayi dariya, girgiza kai yayi dan yaga inta fara dariya batasan bari ba .
Ahankali suke taka staircase din yana rike da hannunta, jin karan takalmi ne yasa dukkansu suka

1 Comments On NI DA PATIENT DINA book 2
avatar
aisha-9-6-3

11 months ago

Reply

I like this book

Please Login or Register in order to submit comment