Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Office din shi sai kin hau benan can . Kin bi kaman zaki operation to hannun dama Office din sa yake . Tom Na gode sosai . Bakomai . Juyawa Amrah tayi tana nufar benen Asibitin tare da Hayewa ,kwatancen Amrah tabi tana nufar hannun daman ta . Idanun ta ne ya sauka akan ƙofan Da bata taɓa lura dashi ba sai a yau . Gyara Hijabin ta tayi tana kai hannun ta kai tsaye tare da murɗa Handle Door ɗin ,don a tunanin ta babu kowa a ciki ,kuma kaman yanda ta saba zata yi aikin ta ne ta fito . Yanda tayi tunani haka kuwa ya kasance don bata ga kowa ba . Nan ta fara kakkaɓe kakkaɓen ta tare da goge goge tana fashe Wurin da turare kaman yanda suka saba . Wani wuri ta gani kaman Corridor abun ya ɗan bata mamaki amma sai ta dauki bokitin ta tana nufa cikin wurin . A sarari ne ta furta " Me yakawo Gado kuma nan ,kaman Ɗaki,can dai nasan bai wuce consulting room ne to nan kuma fa ? . A yamutse ta ga Gadon nan take ta fara Gyara wurin da Bed ɗin . Waigawa gyefe tayi idanun ta na sauka a Privacy Wanda Tasan toilet ne . Idanun ta a ƙasa ta nufi Toilet din tana murɗa Handle din tare da shiga .

A zaune ta gansu wanda da'alama shine Doctor Zaid din , Gyefen sa Wata budurwa ce kosashiya xigidir a cikin baf din Wanka yana zaune hannun sa na saman Nonuwan ta yana shafa su tare da kumshe idanun sa . Ita kuwa Gwanar Tana tsugunne Gwiwowin ta kasa kaman mai rokon tuba tana shafa Madam joy din sa tare kissing din sa da bakin ta . Sakin Bokitin Amrah tayi tana rufe ido tare da yanka wani irin uban ihu gaba ɗaya ta urince ta kasa gudu ta kuma ki daina Ihun . Duk da Ihun nata ya ba Zaid Tsoro ,amma hakan bai hanasa Bude idanun sa a Miskilance ba . Ware tsayayyun idanun sa yayi akan Amrah Wacce ko ina na jikin ta rawa yake , sai ihu da take yi ta zubar da Roban mopping din nata a ƙasa . Sakin baki da Idanu yayi yana kallon Amrah yana haɗiye wani irin yawu...cike da masifa Budurwan masha'an nasa ta dago tana buɗe baki zata yi ma Amrah Tijara ,kawai sai taga ya yi kasa da kanta yana tasa mata Kayan Dadin sa nan take ta cigaba da aikin lashe sa kaman mayya tana tsotsewa . Har a wannan lokacin idanun sa bai dauke su daga kallon Amrah ba . Lasan Laɓɓan sa yayi na ƙasa yana ƙoƙarin mata magana kawai tayi wani irin huruji da gudu ta fice daga Bathroom din ,ko kallon Gaban ta bata yi . Lumshe idanun sa yayi yana Cigaba da Shafa kan Labiba kana yafara sauke Numfashi da sauri da sauri . Abun nasa tana yo sama tare dayin tsaiiiii tana haniniya . Hannu Labiba tasa tana shafa ta tare da Dannata Izuwa cikin bakin ta tana shafa Twins ɗin sa da hannun ta , aaaahh ashhh aaahh Aaaahhh ya hau jan iska da ƙarfi yana daɗa Zura mata a bakin ta kaman wanda yake cikin Virgina ɗin ta yana sex da ita haka yake ji . Mintuna biyu tsakani ya fara Mata ɓarin madaran sa yana jan numfashi kaman na mintuna uku yayi ƙasan baf din yana sakar ma kanshi shower . Tana cikin ruwan yana wanke Sumar kan sa ,amma har a lokacin hannun ta na ƙasan shi tana ja masa Madam Din nasa tare da Lumshe idon ta alamun bata ƙi sukai dare a haka ba . A Miskilance ya miƙe yana jan Rigar Wankan sa dake saƙale yana gyarawa tare da zuro ƙafafun sa yana saka Toilet siliper ɗin sa . Ɗaga idanun sa yayi yana kallon kansa a madubin Bathroom ɗin , fuskar Wannan yarinyar data shigo yanzu ya gani Wato Amrah ,wannan yasa shi saurin juyawa Yana kallon Bayan sa ,amma sai yaga bata nan , murmushi yayi yana shafa Sajen fuskar sa tare da gyara rigar jikin sa ,inda faffaɗan ƙirjin sa ya bayyana ,ga suma ya rufe luff....Huhhhh Ya furzar da iska yana ƙare ma kan sa kallo tare da ɗan faɗawa tunanin Wannan yarinyar da ya fahimci babu shakka cleaner ce . Ni kuwa ƙare masa kallo nayi kyaƙykyawa ne sosai kaman balarabe don idan a ƙasar can na gansa to babu shakka zance masa Balarabe saboda kyau sa . Yana da yan matsakaitan Idanu amma a ƙaƙƙafe suke dagani kasan babu kunya a cikin su . Dogo ne sosai tsayayyen ingarman Namiji wato Sexy .
**
Mom Cruzita ne suka haɗu da Amrah Wacce take haki gaba ɗaya ta Fita a hayyacin ta . Wani irin kallo Mom Cruzita tayi mata cike da Tsawa take fadin " Kin kammala Aikin naki ne?. Jikin Amrah na rawa tayi saurin Girgiza mata kai Tare da cewa " Eh. Tana saurin wuce ta don Hankalin ta ya tashi kai tsaye nufar ɓangaren su tayi tana ɗaukar Hijabin ta tare da ficewa daga Asibitin ba tare da kowa ya sani ba .
Shiga Office din nasa tayi ,ganin komai ƙal yasa ta kokarin juyawa . Amma sai taji motsin sa daga ciki wannan yasata dan dakatawa har ya fito yana gyara Necktie ɗin sa . Good morning Sir . Tayi maganan tana dan risinawa . Morning mam Cruzita . Aammm Wannan yarinyar ahmmm .... Dan kame² ya tsaya yi mata a Miskilance,wannan yasa Mom Cruzita saurin cewa ' Sir cleaner ce ,Fatan batayi maka Wani shirmen ba ,don akwai ta da shauni . No jeki kawai idan ina bukata wani abu i Will let you know . Ohk Sir . Tayi maganan tana barin Office din .

Nufar Table din sa yayi yana ɗaukar Wayan sa tare da fara kiran numbern Aminin nasa dake Abroad....
**
Bayan Fitan Amrah kai tsaye GRA ta nufa gida na biyu ta shiga inda zata roƙe su tana masu Aikatau . Cikin ikon Allah Shamakin Hajiyar Gidan ta amince da ita ,ganin yanda taga Amrah yasa ta yaba da natsuwar ta nan take ,kuma ta shaida mata Albashin ta a wata dubu goma . Sosai Amrah tayi farin ciki da hakan ,don a washe gari suka ce ta fara zuwa aikin ta .

A washe gari Asibitin Zaid ta fara zuwa ,inda Mom Cruzita tace taje Office din sa ta Yi cleaning,amma sai ta nuna kaman bata Fahimce ta ba , wani Office din taje tayi ,tana gamawa ta lafe ta buya tana ji ana neman ta amma ta gudu wani reception din na majinyata tana aikin a can . Ƙarfe biyu tana fitowa ta nufi Gidan Data samu Aikin . Kai tsaye Falon Hajiya Sa'adah aka nufa da ita . A ƙasa ta zauna kaman yanda taga shugaban nasu tayi . Ƙamshin turaren Hajiya Sa'adah ne ya mamaye palourn wacce take saukowa daga Upstairs din tsakiyar falon . Fuskar ta ɗauke da fara'a take kallon su , don ita Amrah bata Ɗago ta kalle ta ba . A'a Hadiza Wannan itace Yarinyar.? Eh Hajiya itace . Jin haka yasa Amrah Ɗagowa tana kallon Hajiya Sa'adah dake zama a daya daga cikin kosassun Kujerun palourn . Kasa motsa bakin ta tayi tana kafe Hajiya Sa'adah da ido kyaƙyƙyawar Hausa Fulani ce ,baƙa mai kyau . Ƙwaƙwalwar Amrah ne ke juya mata ina nasan Wannan fuskar . Ganin haka yasa Hajiya Sa'adah cike da fara'a cewa " ya Sunan ki.? A hankali Amrah tace " Barka da Warhaka Hajiya . Yauwa ya sunan ki ne?. Sunana Amrah . Kallon ta Hajiya Sa'adah tayi tana dan yin shiru kana daga bisani tace " Kin san dai Aikin naki ko ? Zaki rinƙa yin Abincin Dare ko wani lokaci , sai dai ki tabbatar karfe 7:pm kin tanadar mana dishes din mu a Dinning . Ok Inshallah Hajiya . Yauwa Hadiza kuje ki sanar mata sauran Aikin ta ,sannan a fara bata Girkin a yau mu ji kalon nata dandanon . Ok inshallah Hajiya . Hadiza tayi maganan tana kallon Amrah suna Miƙewa tare da nufa babban kitchen din gidan . A zuciyar Amrah cewa take waye Alhajin gidan nan ne ? Kila soja ne , don taga Sojoji dake yawo ko ina a gidan ,sune masu tsaron Gidan .

...7:00pm ...
Komai na Dinning ya kammala don a dai dai Wannan lokacin Kunun Aya take Aje masu a Dinning ɗin don time table ake bi ,yau suna da jaloap Rice da farfesun Kaza sai kunun Aya da Salad dasu waken Gwangani daga gyefe . Bin kujerun wurin tayi da kallo guda kusan takwas . Amma Babu mutum ko ɗaya da ya fito . A hankali take jin motsin Isowa ana dan dariya cikin Muryar ta tana furta " Ok dear miss youuuu uhmmm 💋 . Saurin juyawa Amrah tayi suna yin ido Huɗu da fuskar da ta sani farin sani . Wato Naana . Sauke Wayar Naana tayi tana nuna Amrah da Hannu tare da cewa " You....? Kece anann.? Kawai sai ta sheƙe da wani irin Dariya tana tafa hannu tare da ƙarikowa gaban Amrah tana gyara Top din rigar ta ,don English wears ne a jikin ta riga da Wando . Didn't I told you ? , Ban faɗa Miki ba Amrah ? Yau ina postion din Naki ,kar ki manta a Class ni kika doke nazo na hudu kina yar talaka kika zo na Uku . Na faɗa Miki dama Wata rana kece zaki mun shara da wanke² yo gashi,yanzu kece mai girka mana Abinci da Sharan ma duk Abin da muka so shi Zakiyi mu biya ki yar talaka . Shiru Amrah tayi idanun ta na kallon ƙasa .

Dafa ta Naana tayi tana cewa " Zan baki Albishir Uku zuwa Hudu wanda nasan zai shiga Kwanyar ki da kyau tilent Class . Humm Numfasawa tayi kana tace " Na farko A yanzu ina da takardan Digiri a hanyar nursing a yanzu ina basic nursing wato masters . Kefa? Hahaha nasan Ina ko secondary ba'a gama ba . Na biyu kin san dai yanda mutanen Gidan suka tsani talaka musamman Daddy baya son ido biyu da talaka. And na uku Humm kina da labarin Nurain ya manta dake da Rayuwar ki ma, don kuwa tun da ya bar kasar nan shekara fiye da goma sha bai dawo ,saboda ya manta dake da Rayuwar ki , Sannan na hudu nan da Watanni Biyu zan Zama matar Nurain.....!

Saurin Ɗagowa Amrah tayi tana kallon Naana kamin a sanyaye tace " Ina Noory yake ?. Kaji dabba ... Naana ta katse ta , ina zaki ga Nurain har yau bai dawo ba ,sai dai a satin nan zai dawo amma yayi Miki nisa mutumin da securities din sa Sojoji ne ta ina zaki tunkare sa . To yanzu dashi na gama waya , Sannan nan Gidan ba gidan kowa bane Fache Gidan iyayen Nurain..... Hajiya Sa'adah itace Mommyn Nurain....ke Da'allah zo ki zuba mun abinci naci na tashi...................



*This is just the beginning yanzu muka fara💃🏻✍🏻 free page yana dab da karewa maza ki hanzarta Wajen mallakar taki Regular payment ₦500...Vip payment ₦1000... Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki mun ta wannan number 09061466409*


```Tallah```
Assalamu alaikum mata yan uwana namaku kunyimun Allah ka bar zumunci ya shiryar mana da zuri'a ameen

Dafari kuma san idan *buxuwa empire* da ta doso kunsan taimako ya kawo ta Allah ka taimakamana ameen


Hmmm 😗 to mata nasan dacewa kuma kun sani duk wata mallakar da takai bakin mallaka ko dadai tarihi baya canjawa kan cewa indai mijinki ya shiga list din aikin buxuwa empire topah hajiya ya riga da ya gama mallakuwa sai kuma Allah he is sorry 😐😐 Allah ka mana jagora ameen

Mallakar lilin kaza

Mallakar rushii

Mallakar gaban da namiji

Mallakar masai

Mallakar kwai

Mallakar ayoyi da sirri na surorin mahaliccin mu

Mallakar da muke samun hanta muja da sunansa danaki a dake da magungunan hadin mu

Farin jinin warwaro mai kaman kiranyen

Kiranyen toxali mai kamar bita zaizai

Kiranyen bakin Ruwa

Mallakar dauji,ko kiranyen saurayi ,ko macen da bata da cikakkun samari masu ajii to inkinga kawarki dawannan to aikin cikin dajine masu yi dawanda nayomasu sunsan yanda yake yi kamar yankan wuka topah hajiya bazama😒😒😑😑

Kitaho Gurin Hajiya *buxuwa empire* da tayi maku wannan kalolin aikin da zarar kinbini pc please 🥺 kifadi abun da kk so direct Saboda mutane sunyi mun yawa Allah


Matar da tashirya aure ko kinason amsar kudi wajensa ko kina buƙatar ayi masa farraku da yammata ko wacce mace ,mallaka

Masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske masu aiki da marasa aiki available zaku iya yin mana mgn ta wannan number kamar haka:08139762831

Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya a ko ina mngd🥰🙏🙏
[7/29, 2:12 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*


*Story and Written by Aisha Mamanteddy*

_Page 0 9_

*Masu tambaya na complete na wannan littafin don Allah kuyi hakuri ku sani wannan littafin sabo ne yanzu nake rubuta shi ba complete , yanzu nake rubuta labarin nawa . Sannan kuma littafin na kuɗi ne a next page 10 Free page zai ƙare . Maza ki hanzarta don ki mallaki naki ki kuma yi karatun ki cikin Aminci da Kwanciyar hankali*
*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*

Yanda Naana ta Daka ma Amrah Tsawa yasa ta a hankali takawa tana nufar inda take tsaye . Zama a ɗaya daga Kujerun Dinning ɗin tayi tana daura kafa Ɗaya kan Ɗaya tana Girgizawa . Ɗaukar Plate Amrah tayi tana kokarin buɗe Rice bowl din ne taji Muryar Naana tana cewa " Kama ta yayi kome zaki yi ki tambaye Ni bakiyi gaban kan ki ba ,ko kin manta matsayin ki ne na tuna Miki.? Ɗan kallon ta Amrah tayi kana ta motsa laɓɓan ta a sanyaye tace " Kiyi Haƙuri, mene kike buƙata a farko .... Ohh My daughter Ina Nusaiba take.? Muryar Daddy ya katse ta Wato Alh Mubashshar . Juyawa Naana tayi tana murmushi kana tace " Daddy...ganin Momy a gyefen shi ashe tare suka ƙariko yasa ta cewa " Daddy , Mommy yanzu zata Sauko .

Ja ma Daddy kujera Amrah tayi cikin sauri yana zama yayin da Mommy ta zauna a Gyefen shi . Ga sabuwar mai aiki fatan zakuji daɗin Abincin ta . Hummmm To Mommy bari mu dai muci muji. Barkan ku da dare . Amrah tayi maganan jiki ba kwari , murmushi Mommy tayi tana cewa " Thank you my dear , Zaki iya tafiya Bara Ni nayi ....No mommy ita fa mai aiki ce just allow her to Do her Work ,wannan Aikin ta ne fa . Cewan Naana tana bin Amrah da Wani irin kallo na Wutan Ƙiyayya . Amma naga tayi kokari ai duka wannan ita tayi shi , at least she need to be rest . Ba Aikin ta bane ? , ki barta tayi Aikin ta , ai shi iyayen ta suka turo ta tayi , to Meye ma Abin tausaya ma Talaka ? , Mutanen da zaka yi masu Rana suyi maka Dare . Bana son ƙara jin haka daga Bakin ki . Muryar Daddy ya katse su , wanda daga ji kasan mutum ne kosassan tsohon dan boko , wanda basu dauki talaka da Wani ƙima ko daraja ba . Hasali duk idan suka ga Talaka to ƙiyayyar su a kan su baya ɓoyuwa .

Shiru Mom tayi tana jin ba dadi sam , A hankali Amrah ta fara Aikin ta tana aje masu Abin da suke buƙata wanda tana haka Nusaiba ta ƙariko inda suke . Mamaki ne ya kama Amrah Ganin yarinyar bata da banbanci da Yaran Turawa wanda basu san darajar kan su da jikin su ba . Ashe Naana shigar mutunci ne a jikin ta , ita kuwa Nusaiba irin Ƙaramin Matsatsen Wandon nan ne a jikin ta iya cinya . (Bom short) . Sai normal rigar ta iya Qugu . Kunnen ta maƙale cikin Head phone , hannun ta dauke da Wayar ta kirar Iphone 14. Jan Kujerun tayi tana zama yayin da Amrah ta ke Tambayar ta Abun da take buƙata ,a maimakon ta bata Amsa sai A wulaƙance ta daga mata hannu tana dakatar da ita . Humm Sauke Numfashi tayi a hankali tana ja baya tare da yatsawa tana mai jiran Umarnin su . Kunun Ayan Naana ta fara zubawa a Glass cup tana kaiwa bakin ta Muryar Nusaiba ya katse ta tana cewa " Daddy Ya Nurain Nan da Kwana Biyu zai dawo . Saurin Ɗagowa Amrah tayi tana kallon Nusaiba ,yayin da bakin ciki ya tokare Zuciyar Naana . A fusace su dai kawai sun ga ta sheƙa ma Amrah Ragowar Kunun tana Fadin banza dabba ,wannan Wani irin Abu kika yi ma mutane ba Daɗi ba daɗaɗawa ?. Wani irin Ajiyar zuciya Amrah taja mai ƙarfi da sanyin Kunun har bargon ta . Nan take idanun ta suka fara Fidda Hawayen, jikin ta ko ina Rawa yake yi karrrr³ . Uhmmm Uhummm . Nusaiba tayi maganan tana dan kallon Inda Amrah ke tsaye tare da bin ta da kallon sama da ƙasa kana tace " Mom wannan yarinyar yaushe ta fara Aiki .? Tun da ba ta iya abincin ba ta koma bangaren masu shara da goge² mana it's Will be simple . Juyawa Hajiya Sa'adah tayi tana kallon inda Amrah ke tsaye gaba Ɗaya Naana ta gama tsuma mata jiki . Amrah zaki iya tafiya Gida yanzu sai gobe ko.? . Cikin Sauri Amrah ta juya tana barin Wurin yayin da Daddy ya mike yana kallon Naana yana cewa " Idan basa buƙatar Girkin ta Acan masu wata mana .? Ok . Mom tace tana kallon yaran mata su biyu . Barin Dinning room area din yayi yana nufar Under ground inda Apartment din shi yake . A hankali Nusaiba ta fara zuba kunun Ayan tana sha , wanda kurba daya ta ɗago tana kallon Naana cike da mamaki tace " Naana Wai Meye kike ce ba daɗi ? ,Ohh Mom Sha kiji mommy dadin gaske wallahi ,ban taba shan Wannan abu mai dadin wannan ba . Kallon Ta Hajiya Sa'adah tayi kana ta kalli Nusaiba wacce take cin Abinci tana yamutsi sam bata tanka Nusaiba .

Gaskiya Naana ina tunanin may be daga bakin ki ne , amma Wannan ai daɗin shi yayi yawa . Tsakanin Mom da Naana babu wanda ya tanka Nusaiba wacce ta janyo jug din gaban ta tana sha hankalin ta kwance.
**
Mom Cruzita ne ta kalli Amrah cike da masifa take cewa " Duk ranan da kika kara missing wani Aikin ki , to abu biyu ne zai hada Ni dake , ko na Kore ki ,ko na baki Half Salary a watan . Na lura dake kwana biyu kin maida mutane kaman dodon Ni . To kin san Aikin ki ba sai na tuna Miki ba Gaskiya, Ni kawai Abun da yasa kika ga ina tura ki cleaning saboda yanda mutane ke son ki a lokaci guda zan ji suna firar ki wannan shiyasa . A yanzu a aikin ki na ƙara Miki duk safe kina rinƙa zuwa Office din Doctor Zaid kina masa Aikin sa . Yanzu Rana tayi kalli Lokaci Amrah ? Sha daya na rana sai yanzu nayi ido dake ? , Na tura masa Su Hajara yace yafi yabawa da Aikin ki , ko mun rana idan kinzo kije kiyi masa . Don haka kiyi sauri ki tafi yanzu ,idan kuma kin gama kizo ina son ganin ki . Cike da Sassanyar Muryar ta tace " Tom Mam Cruzita amma don Allah Kiyi Haƙuri...A'a No next time bani Zaki yi ma laifi ba , Oga ne ,don kin ji dai Cleaning din ki yake so ba na kowa , so You have to maintain . Ok mah... Amrah tayi maganan cikin sauri tana juyawa tare da nufar benen da matakalan shi kadai ya isa ya sarar da mai tafiya akai . Wannan yasa Wasu suke bin lifta don Asibiti ne yanda kasan a Turai haka yake . Amma su cleaners dole su bi matakala ko mun tsayin shi .

A bakin Office din ta tsaya tana kai hannun ta tare da murɗa Handle Door ɗin . Muryar sa taji yana fadin " You no what ? Na haɗu Wata fine girl, which really love her ba wasa ...shigowan Amrah yasa Zaid Aje wayan sa a Gyefe yana kallon ta , sam ta kasa hada ido dashi don kallon Wani irin Ƙwarto take masa . Haka shima ya gagara dauke idanun sa daga Kallon ta . Excuse me Sir. Tayi maganan tana dan Ɗagowa tare da kallon sa . Hummmm Wani irin gwauron Numfashi ya sauke kamin ya miƙe daga Zaunen da yake yana kallon ta tare da cewa" me yasa jiya bakiyi taking Excuse kaman haka ba? Kika faɗo mun Privacy ? , Fatan dai kin iya barci ,abun da kika gani bai hanaki barci ba ko.? Tsammm Tayi tana ƙasa basa amsa mintuna uku yana expecting yaji wani Abu daga bakin ta but she make silent ,Amma sai tayi shiru ,hakan yasa shi Fahimtar tana Miskilance...hummmm . Ya numfasa kana yace " Oya zaki iya fara Aikin ki . Sum.sum tayi tana wuce shi tare da nufa inner Room ɗin shi . Ba laifi yau bai watsar da komai kaman jiya ba . Nufan Bakin gadon sa tayi tana kokarin sauya Bedsheet din a zuciyar ta tana cewa " Oh wai nan Asibiti ya dauka ko Gida.? Motsin shigowan sa yasa ta saurin juyowa , kallon kallo suke ma juna yana Sakin mata Wani Murmushin da ta kasa fahimtar menene manufar sa na yin hakan . Tun karo ta yake yi yana takowa zuwa inda take . Nan take Amrah ta rasa inda zata nufa ,wannan yasata nufar Hanyar Fita da gudu ,wanda tana isowa yayi caraf ya riƙe ta . Mutsu² take yi tana kokarin kwace kan ta ,amma nan taga ikon Allah hannu daya yasa yana kama hannayen ta duka biyun wanda motsi ta kasa . Sai fara masa kuka da tayi . Don Allah,don Allah ka rabu Dani ....Ka rabu .....Wayyooo naaaa.....Maganan ta ne ya Datse ganin yanda ya wurga ta saman Gadon sa yana haye mata tare da jan rigar aikin nata yana yagawa ƙyaaaaaaaaaaaaaaa.............!


*Kuyi hakuri posting din yau ba yawa , muna biki ne sai mun hadu Posting din gobe wanda kuma zai zama last Free page , daga shi ba zaku kara ganin pagen kyauta ba . Sai an biya kudi nasa ka mutum a group .ga masu ɓukatar yin payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*

*Aysha Mamanteddy*
[7/30, 2:19 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*


*Story and Written by Aisha Mamanteddy*

_Page 10_

Last free page
Daga Wannan page Ɗin free page ya ƙare ga masu buƙatar cigaban wannan labarin regular payment ₦500
Vip payment ₦1000
Special payment ₦1500 ,sai ki turo da kuɗin ki ta Wannan Account details 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan Vtu transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409 na gode ..! Don Allah daga Wannan page duk inda kika ga page 11 zuwa sama to na sata ne ,kar ki karanta , ki biya kawai ki karanta Littafin ki cikin aminci da salama na gode .

Sannan ina kira ga masu karanta mun littafai free don Allah ku dakata ,don sanin kan ku ne littafaina na kuɗi ne ,masu sayar mun da littafai Wallahi ku rinƙa tuna gobe ba yau ba , Wannan haƙƙi

Please Login or Register in order to submit comment