Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Baso can zata girma sabo da tafi yin hankali da tarbiyya,Salma tace Nima haka nace yafi Hakan a sata a can taci kwal ubanta da Islamiyya da boko,Salma tace ae ai Hakan yafi mu kuwa muna nan muna harka da Antena,Auta yace ya zama dole shi yasa nifa bana son haihuwar nan a Kai a Kai gwara muyi da kadan kadan,wayyo yaran karshe sun shiga uku kafin a haifo su ai sai min dibi harka,Salma tace Kai tsaya kaji yanzu fa Autan mu yana nan a rubuce a wajen Allah,Auta yace muci gaba da gashi Allah bamu masu Albarka kiyi ta bani Oven suna ta zuwa mu ba ruwanmu akan dadi baza mu fasa ba,Salma tace for sure.

Salma ta mike tace muje Oven na kaiyayi Auta ya rike kugunta yace Ina da abin Susaaa.... Ina da abin Susaaaaa.. da Waka yake fada,tunawa sukayi sun bar Baby dinsu a Palo saman kujera suka dawo ya dauketa yace Allah sarki ba hankali Zaki ta jin ihun Daddy da Mummy amma ko kin girma baza ki sani ba sai dai ki ta ganin mutuncinmu nan kuwa Yan iskane mu iyayen naki,kita zare Ido a Dan gadonki muna ta iban harka baza ki sani ba,Yau ma Zaki fara jin ihun uwarki ba ruwan Auta wlh,Auta ya kwantar da Baby a gadonta yace kiyi bacci Yar nan baza ki gane komai ba,ko kuka kike ba daukanki zanyi ba Ina saman Mummy.

Salma suna ta dariya ta bawa Yar Nono ta fara bacci Auta yace kin samawa kanki Lafiya da kika yi bacci My love,suna kwantar da ita suka kashe light yarinya bata son duhu ta Farka ta shiga tsaga kuka,Auta ya daina latsa Salma ya kunna haske ta koma baccinta yarinya a haka suka ci gaba da gashi Auta kamar yau yake Ango haka ya zauce ya susuce,Salma ma haka sai I miss you take furtawa ta fada yafi cikin kwando.
A hankali a dangimu Nawwar ya biyawa wasu aikin hajji a Yan uwana mutu hudu Cele ma takai sauran suma Banda Omaira me tsohon ciki.

Watanni kadan Omaira tayi gadon Umma ta haifo Yan biyu manya da su mace da Namiji kyawawa,mun sha bidiri wajen Baso ya kashe kudi,Shekarar Yar Cele biyu tana yaye Noor ta samu wani cikin sai kuka take ita bata so amma Ahsan shi murna kamar ba gobe,ni kuwa da su Wise Salma duk mun dauki mataki Babu me yi da wuri,waya Cele ta min tana kuka tace yanzu Antenar ma baza kaji Dadinta ba kullum ciki haihuwa,Nace kiyi hakuri yace Zaki huta ai Idan kinyi biyu,da kyar Ahsan ya shawo kan Cele, sai da cikin ya girma ta dawo Nigeria tare da shi a gidansu.
Auta kuwa yarsu tayi wayo sosai wani wankan Swagga ake mata kullum kamar Yar turawa,kullum tana gidana wai an kawowa Abdullah budurwarsa,Yau ma Weekend Auta basu da school muma haka sai ga Auta da Babynsa an kaita Saloon an mata wani kitson style har Abdullah dinma shi yake zuwa ya Kai su tare duk kayan da ya siya mata sai an kawowa Abdallah na maza Shima,Yana kawota yace gata nan ga nononta a flask ki bata Idan ta nema,Salma ce me tatso nono a zuba a feeder a Saka cikin flask kar ya huce an kusa yayeta ma,nace to Autares yace yau Weekend shanawa zamu fita yawo zamu je gata nan ki raineta karki bari Abdallah yayiwa Yata kiss tun yanzu nasan ku ya gado ba kunya zaiyi ba,Nawwar yana jinsa yace waye zai mata kiss din wannan yar taka marar kunya ai sai dai tayi masa, Karka isheni wai ni ni bani da aikin yi ne duk weekend sai ka tattaro yarinya ka kawo mana jego wa yace ka haifeta,Auta yace Allah ne,Cele ce tazo da yarta Noor tayi wayo itama kamar ta Auta wai gata nan Rabi zanje unguwa nace bafa gidan raino na Bude ba jiya jiya su wise suka buwayeni da Yara wlh kowa ta rike nata ni bana son Antenar ne da zaku dinga kawo min Yara,Cele tace kyaji da shi in Zaki raineta ki raineta da kika samu ma an yayeta tayi ficewarta,Nawwar yace Ina jin garin nan zamu bari kawai mu huta,Auta yace sai mu kawo su hutu suyi watanni ya fita,Nace wlh kowa ya dinga kaiwa Mami da su Iyamami yaransa bana iya ba,a fake da son Abdallah ana cutata,Nawwar yayi dariya yace ga yarki nan tana Miki hannu,Yar gidan Auta tana ta Miko hannu tana dariya ta dafa cinyarta ta mike tana tafiya ,Na dauketa nace taho ni,na Tara musu kayan wasa da Abdallah suna ta fama,Abdallah ga mugunta duk ya bibbige Yan Yara suyi ta kuka,shi wasan ma bai iya ba sai duka.

Omaira wannan shekarar suka tafi aikin hajji ita da Baso ya biya musu,Nawwar na roka da kyar ya biyawa Dagaci da Gwaggo suma.
Cele ta haifi danta Namiji na biyu yaci Sunan Kaka Muhammad lokacin wise ta samu wani cikin da su Mandula amma ni da Star shuru munki,Ahsan ya bar Cele wannan karon ta huta.
A Karatu waec muka zana aka Saka mu a university gaba dayan mu muka ce mu kure karyar turanci muka fara karanta English abinmu,Cele ma a can Saudiyya ta fara karatun bokonta,Ahsan ya dawo da ita nan ya shiga Makarantar koyon turanci zalla ita Kuma ana mata lesson ta zana waec ta biyo sahun mu itama tace duk karyar turanci ake Dan ubanku duk mu karance shi,Auta da Salma suna gama Degree dinsu suka tafi aikin hajji daga nan suka wuce yawon shakatawa yarsu tana wajena sun bar min Nima na hada da Abdallah na kaiwa Mami can.

Gaskiya zaman mu yayi Dadi sai dai mu godewa Allah kowa muna zaune lafiya cikin fahimtar juna ba fada ba komai duk mun zama Daya kowa ya zama Dan uwan kowa,Sabreen ma ta haifi Namiji abinta,Gaji ta haifi Mace,Mairo ta haifi Namiji a gidan Najib dinta muna ta zumuncinmu da taimakon juna.
Lokaci zuwa lokaci muna kaiwa gidan marayu ziyara muna Kai taimako sannan har kwancen kaya muna Tarawa mu Kai har na Yara kanana,muna siyen gwanjo ma da yawan gaske mu Kai ayi ta rabawa marayu a gidan marayu daban daban ba sai sabon kaya ba har gwanjo da kwance duk ana kaiwa Dana Yara da na manyan ma.

Har Auta suka gama yawon su suka dawo sannan suka dauki yarsu abinsu lokacin na samu cikina karami Salma kuwa Auta yace su Yara ne ba yanzu ba.
Bayan wata tara na sake Haifo Namiji Nawwar yace na zama uban maza yace duk me son aure ya haifo Mace tazo ga Miji tayi,Auta Kuma sai ya dawo yace to Idan Baby bata samu Abdullah din ba ta auri kaninta me sunana,ya damu Nawwar sai an Saka sunansa haka aka Maida sunan Nawaf,Salma tazo ta dauke shi ta masa kiss tace Dana mijina nace dalla bani Dana ance Miki Auta ne Mijinki Zaki masa kiss,Cele tace jaraba bata danta,Star ta dinga cashe rawa tun kafin suna ma.
Yau ranar Suna kowa Yazo su Gaji,Mairo,Yan uwana da kawaye,dangin Miji kowa muna ta Hira su Wise duk da Yaransu da suka sake Haifa munyi Hira anyi barin zance anyi rawa an cashe Kuma,da dare ya rage daga ni sai Nawwar,Auta,Salma da Babynsu,Cele da Ahsan muna ta hira nace wlh Salma ciki ne dake tana wannan boye boyen nata tace ba haka bane ita Babu,Auta yace na Kara jefa kwallo a raga wlh karya take na gaji da boyewa second goal na jefata tuni,Cele tace yeeeeeeeee an kure karya,Nawwar yayi dariya yace Allah ya shiryeka Auta,yace Ameen,Ahsan yana dariya Dan Shima yanzu yasan mene Antena da local government,Ahsan yayi magana da Yar hausarsa yace local government tayi biyayya ga Antena gashi nan tana da ciki muka kwashe da dariya,Nawwar dai rada yake min a kunne Ina dariya,Cele tace taho muyi radar mu muma ta wani cakumo kan Ahsan,Auta suna dariya yace kwayi Kwa gama zancen dai Antena ce ato mun San komai........



ALHMDLLH

NAN NA KAWO KARSHEN NOVEL DINA YAR AIKIN KARUWAI 1&2

ALLAH YASA DARASIN DAKE CIKIN LITTAFIN YAYI MANA AMFANI DUNIYA DA LAHIRA,KUSKUREN CIKI ALLAH YA YAFE MANA

INA MIKA GODIYATA GA MASOYA WANNAN LITTAFI WANDA SUKA BATA LOKACINSU SUKA BIBIYE SHI SABO DA KAUNA,WASU NA SANSU WASU BAN SANSU BA,DA WANDA NA SANI DA WANDA BAN SANI BA INA GODIYA MATUKA ALLAH YA BAR KAUNA

WANDA SUKE MIN SHARHI NA GROUP DABAN DABAN INA GODIYA AKWAI WANDA BAN YIWA KYAUTAR PAGE BA KUMA SUNA MIN SHARHI KUYI HAKURI ABIN NE YAYI YAWA KUYI HAKURI NASO KO MASU CEWA TNX NA BASU PAGE AMMA HAKAN BAI SAMU BA AFWAN READERS.

MASU SHARHI KUNE KUKA TAIMAKA HAR NA SAMU KAMMALAWA LAFIYA INA MATUKAR GODIYA BAN SAN DA ME ZAN BIYA KU BA SAI DAI ADDUA ALLAH YA BIYA MUKU BUKATUNKU NA DUNIYA DA LAHIRA

ZANYI MISSING DINKU FANS AMMA ANA TARE AI INSHALLAH.

YAN GROUP DINA NA YAR AIKIN KARUWAI FAN INA JINJINA GAREKU DUK WANI JIN DADI NA GROUP KUNA BADA SHI SOSAI.

SAI MASU COMPLAIN GROUP AN FIYE MAGANA YANZU KAM AN GAMA WACCE TAGA DA TAKURA YANA CINYE MATA DATA ZATA IYA FITA
NA AMANATA NASAN MUNA NAN TARE BA GUDU BA JA DA BAYA HAR MU FARA SABON NOVEL IDAN DA RAI DA LAFIYA

SANNAN INA FATA MASU MAGANA DA HIRA A GROUP ZASU CI GABA,A SAMU NOVEL BANA KUDI BA MU DORA DA KARATU MUNA SHARHI MU RAYA GROUP, INSHALLAH NI ME GIRMA ADMIN INA NAN INDA RAI DA LAFIYA DANI ZA A DINGA SURUTUN DUNIYA.

INA GAISUWA TA MUSAMMAN ADMINS

AUTARESS
MRS CHIEF
NAJIDA ALIYU BICCA

JINJINA GA

BINTA UMAR ABBALE
HAUWA S ZARIA
AIDA MAMAN TASNIM

KUNA DA YAWA FA NA AMANATA DUK NA SANKU KUN SANNI INA GODIYA GA MASU ADDUA DA YABO NA ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI

SAI NA HUTA NA HUTA NA HUTA ZAKU SAKE JINA A SABON LITTAFI A ME ZAFI DA RADADI SHIMA ME DOGON ZANGOšŸ¤£šŸ¤£


Littafan da na rubuta
GASKIYA CE
MARAICIN RAHMA
MA'AIKACIYAR GOMNATI
CIRANIN AMANA
DUK INDA TA FADI
KAMAR SU CE DAYA
KASUWANCI NA
JIN DADI SABO
HADIN KAI
TUBABBIYA
ME MAGANI
MAFARKIN FARIDA
WARE BAIKO
AUREN MU
YAR AIKIN KARUWAI

NA KUDI SUNE

RASHIN SA'A
TA GYARU
ADDUAR KAWA
YAR KWANGILA
GIDAN GWAURO
DANGIN RABI
DUNIYATA AAMNAH
JIKAR MAGUZAWA
BABU KAUNA

MAYBE NA MANTA WANI

INA GODIYA GA DUKKAN YAN GROUP DINA YAR AIKIN KARUWAI FANS DA SAURAN GROUPS DINA DA WASU MA NA WASU GROUPS DIN,BAZAN GAJI DA GODEWA READERS BA,DA BAZARKU MUKE RAWA.

COPY BY ZAINAB BUTALAWA



AsmaBaffa
O8061929616

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

9 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

8 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment