Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gorin local government,Star tace to ba kalar wazifar da baka yi Idan kana ciki wannan ai itace babbar gaisuwarka amma Kaki ganewa sai nace Ina yini Ina kwana shine girmamawa da so,ni bazan iya ba,Yanzu fa ka gama kwasar Dadi amma Kuma Jira kake na gaisheka akan wanne dalili,ga wahalar cikinka ga sauransu gaisuwar ma bazan huta ba sai nayi ni da nake da ciki ai Kaine ya dace kaji lafiya ta,Idan gaisuwar kake so to zabi Daya ko local government gaisuwa, Abhulkhairi cike da ladabi yace na zabi local government din ga inda tauraro suke,Star tace yawwa dan girman Allah ka daina cewa bana gaisheka Idan naga dama zan gaisheka ai Babu dole gaisuwa a aure ku dama malaman nan Kun fiye gargajiya nifa ba wani girman rawaninka nake gani ba ato duk da baka yin rawanin ko kana yi ma ba zanga girmansa ba ...naji ki rabu dani haka dan Allah naji Local government ta isheni, Star tace ai Kaine,ban taba maka complain ba wlh ko da Ina da ciki watarana bana son Antenar nan a dole nake sonta sabo da jin dadinka amma Kaki fahimta sai gaisuwa,yo gaisuwar me,yace Dan Allah zance ya wuce ni kici gaba da agaza min da akwatin gidan jona Antena, kyale gaisuwar,Star tace to yafi maka,yace to kiyi murmushi mana tayi murmushi yace ko ke fa tunda na zama Mijin tace ya zanyi a gida bani da katabus a waje Kuma ina muzurai Ina zare Ido,ai haka ake son namijin kwarai cewar Star,ban mu tafa ta Mika masa hannu suka tafa kadan.

Washe gari tun safe Nawwar yake Kiran Auta wayarsa bata shiga, bai tura masa aikin ba,shi Auta ya gama aikin kaf ya manta ma bai tura ba,Nawwar gidan Yazo da Kansa ya iske su Ball ma suke yi shi da Salma yana ta cinye Salma yana zuba mata yanka ta gaji ta ruko kugunsa,Auta yaji horn yaki fita yace Wanda ya matsu ya shigo,Nawwar ne ya turo gate din ya ganshi a bude dake babu me gadi yanzu tukun,Nawwar yace Kai Auta wanne irin Dan Iskan yaro ne Kai ka Raina mutane Dalla dakko min ya ja tsaki ya juya ya fita,Salma tace sorry Yaya,Nawwar yace ke baza ki dinga masa fada ba,Salma tace Ina masa baya ji ne tana dariya,Auta ya dakko laptop din ya Mika masa yace na gama zaka gani sai ka tura na karba Idan ka gama,Nawwar ya fisge ya tafi,Auta yayi dariya yace Idan Ina maka abinda kake so aiki zaka dinga jibga min,Salma tace na manta kifi ya kare,yace Abba zai sa a kawo ai Dan gata kika Aura,Salma tace wlh bazai yuwu ba wannan ai sangarta ce muje shopping da kanmu dama ai Ina bukatar wasu abubuwan na girki na rubuta muje da yamma,yace to ba damuwa.
Da yamma gayu suka dauka da Auta a motar Salma suka fita itace take driving Auta yana koya mata ta dan fara iyawa,suna hanya Salma tana cewa wayyo ga gingimari nan trailer Auta wayyo zan iya wuceta kuwa,Karki Mana Overtaking ki kashe mu tafi a hankali har suka wuce suna yin gaba wata tanker tazo Salma ta saki Ihu gata nan gata nan ni gabana faduwa yake,sunzo Zasuyi youturn Salma ta wuce wajen,Auta yace kin wuce fa slow down ta gangare kasa a hankali yace reverse,Shima da kyar tayi sannan ta tafi youturn,Glass ta sauke motoci suna wucewa tana cewa Dan uwarku ku wuce shegu duk Kun tare min hanya,Auta ji can Hannun fa ya cika makil da motoci sun tare hanya ni ta Ina zan wuce,Auta yace ki Daina tsoron nan fa da haka Zaki iya oya ba mota muje,Salma ta kasa motsa mota tace tsaya waccen ta wuce,kaga wata ma ta taho,Katuwar mota ce tazo Salma tace shegiyar motar nan ta tsaya a kusa dani ta dameni ni,Sai da mota ta zama babu a titin sannan Salma ta iya tafiya,tana tafiya tana zage zage ita an tare titin ba hanya,Mun dawo da Cele na fito zanje shopping Nima kawai ban San ma Salma bace ta leko tana ta dura min ashar wai na tare mata hanya,sai da nayi parking a mall din naga Salma tayi parking ta fito tana cewa na gaji wash na sha fama a titi,Auta yace Miracle fa kika dinga durawa Ashar, nace Salma dama kece haka ake tukin saura kadan ki buga min mota,Salma ta fara dariya tace wai dama kece gaskiya Aunty kin iya mota kinga yanda kike shuuuuu a titi kina gara mota har kinfi mazan,Ina Baby?nace Nawwar ko wa? Salma tace Abdullah Yaya Nawwar din zan Kira da Baby,Nace ai ni bani da Baby sama da Nawwar,Auta yace Cele ta dawo? Nace tare muka dawo tana wajen mijinta,Auta yace kafarki bata zama shine daga dawowa har kin fito sabo da kin shanye Yaya an mallake shi,yanzu zaka Ganshi za a sauke min abina sai Yazo zan shiga shopping,sai kuwa ga Khaleel ya sauke Nawwar ya wuce,Auta yace lallai Mijin tace a haka a dinga mana muzurai muje suka tafi ciki, sai da Nawwar ya dauki Abdullah sannan muka shiga ciki,Auta su tuni sunyi ciki,Da Yar karamar jotter dinta suna bi layi layi suna siyen abinda ta rubuta suna gamawa suka tafi zasu biya kudinsu Nawwar yace Kai kuje zan biya,Auta yace baza a biya min ba a dameni da gori watarana ace ana ciyar dani,Nawwar yace biya abinka Nima karambani na ya ja min,Auta ya biya kudinsa ya Kalli Nawwar da tsokana yace magidanci guda dani gododo sabo da lalacewa ace maggin Miya sai an siya min ai da nayi asara ,Nawwar murmushi yayi yace tarkacen curry ne fa,Auta suka tafi abinsu wannan karon shi ya tuka motar ya gaji da Halin tukin Salma.

Abba ne ya Kira Cele a waya tana hotel lokacin tana jikin Ahsan ta kashe Kiran ta Kira shi back,Bayan sun gaisa tace Abba fatan lafiya? Ina fa lafiya Cele Dan Allah ki wuce min gaba na yarda dake ku tayani rokar Umman ku ta yafe min ta dawo gidana a daura mana Aure tunda da sauran igiya,Cele taji Dadi tace Abba kasan Halin Uwa haka kawai a Maida aure ta takurawa Umma,Abba yace kwarankwatsa dubu ta tuba tunda kika ga Uwa tana hawayen nadama ai taji wuya,yau fa bayan tafiyar ku tace zata je ta nemi yafiyar Umma,Cele tace to Kai fa karfa ta dawo ka wulakantata Abba,Kash kash Cele ya kike wannan zancen bazan sake wannan kuskuren ba ai Allah ya nuna min ishara a kanku,yanzu Idan ta dawo gam gam zan rike ta wallahi bazan sake ba na tuba yanzu Kuma ai abin farin cikinku ne Kuga Iyayenku tare suna zaune lafiya,nace a'a mu ba ruwanmu ko wacce tayi aurenta iyakaci Idan munzo kowanne muje gidansa ai mu ko ku shirya ko baku shirya ba duk Daya a wajenmu ai ba nono muke sha bare mu damu,Cele a ranta tace na shanu yanzu ai mu yanzu sai dai a sha namu,a fili tace zanyi iya yina,Abba yace kisa baki kinga ke ana jin maganarki,Cele tace ka fadawa Miracle Abba ta Dan fini iya kalamai yace ai duk na fada musu har su Bilkisu na roke su su taimaka min,Cele tace an gama Abba Karka ji komai,yace to na gode ki gaida Mijin naki,Cele tace Ina kusa da shi gashi Yana ji yace yana amsawa,Abba yace to madalla ya kashe.
Washe gari Cele ta samu Number din Maman Sabreen a wajen Mami.

Cele Maman Sabreen ta Kira bugu Daya ta daga,Cele tayi Sallama ta amsa tace Ina yini ta amsa suka gaisa sosai,Cele tace kina magana da Rufaida Cele a kasko jika ga Ambassador Alhaji Muhammadu Haladu Kaduna state,Mama dariya ma abin ya bata tace Yan biyun fitsararriya Miracle ko? Cele tace correct,nutsuwa tayi sosai tace wlh Mama karki ji nace Kaka kiyi zaton tsoho ne tukuf ba haka bane nice kawai nake ce masa Kaks sai mutanen gari suke ce masa Kaka amma ba Kaka bane,a gaskiyar magana na Yaba da ke naga Kun dace da Muhammadu Kaks zaku gyara tsufanku shine nace ya aure ki Idan yayi Miki,Shine Sabreen ta bani hoton ki na nuna masa Ina me tabbatar Miki yanzu da hotonki yake bacci a saman kirjinsa inji karyar Cele,yace komai yayi perfectly,yace sai kyawun hali nace kar ya damu duk da cewar a baya an tafka kurakurai da Yan tsiyataku haka amma yanzu an gane gaskiya an saduda nace yanzu ma lahirarki kike nema ki samu Mijinki kiyi zaman aure aci gaba da bautawa Allah,ga Yar Antenar nan kullum available tana katararki,,to kinga aure shi nufi ne na Allah a hakura da waccen rayuwar a dawo a kafa sabuwa zai fi,zaman ya Isa haka darajar ya mace gidan mijinta kar kice kin girma ba a girma da bautar Allah aci gaba da raya sunna,kinga dama ga sanyi gaf yake da shigowa kin huta kin samu Kaks bargo huta ko ya kika ce,kirjin Kaks faffada ne ruf zai rufe ki
Mama Kai ta jinjina tana dariya tace wato Idan akace jininka to jininka ne wlh duk abinda Miracle take yi shi kike yi kawai kin fita masifa ne ita Kuma ta fiki fitsara na Santa farin sani, wacce kalar magana ce bata fada a gaban mu ai ke naki ma da sauki kina Dan sakayawa, Shi wannan Ambassador Kaks din naki da kike zuzutawa har kina min fada irin kamar wata kanwarki yaya yake? bazan ki ta taki ba ban San waye shi ba,Sai na ganshi Idan ya min,Idan Kuma rubabben tsoho ne to ban shirya Jinya ba,baza ki hadani da jangwangwama ba na aure shi ya kama cuta na zama yar zaman Jinya kwana kadan ya mutu, haka kawai Idan kin san daf da kabari ne ki fada masa ya nemi dai dai shi
Cele tace banga laifinki ba mace da Jan aji aka Santa,ai ni wlh sai kika Kara birgeni Kuma yanzu zamu sake dagewa wajen gwagwarmaya da jajircewa akan ko waye Yazo yace yana sonki,ki ja zarenki sosai shine zamu San mace muka samo,Mama tayi dariya a ranta tace wannan kwai Yar iskar yarinya,Cele tace da wannan number din kike chat? tace ae,zan tura masa yana Whatsapp zai Miki magana, Mama tayi dariya tace ashe har charting yake,Cele tace ya iya ai na Dade da koya masa karatun Hausa wayar ma ya iya abarsa me tsada ce a hannunsa a nan dai Cele bata yi karya ba babbar waya ta siyawa kaka Kuma ta koya masa Whatsapp, da ita kawai yake magana a ciki amma fa Idan ta tura message sai ya yini yana Abu daya nai iya karantawa ba, sai dai Voice ,sabo da sai an Dauki lokaci yake gani dai dai sabo da karfin Ido ya ragu ya dinga dunu dunu kenan.
Cele tace yanzu tunda a gida kike karkashin Yan uwa Data ma wahala zata dinga Miki,Mama a ranta tace wallahi Data ma 200 ma gagarata take yanzu sai Sabreen ta tura min,badan Sabreen ba da yanzu ma bazan ganu ba sabo da wahala abinci ma da kyar ake bani a gidan nan wai Kuma ace gidan Dan uwanka ne amma Dan abincin baza a iya ciyar da Kai ba,ba wulakancin da ba a min ko tsohon ne aura zanyi na huta.
Cele ce ta katse mata tunani tace turo min accnt number dinki ki tabbatar da gaske muke,Mama tace ayi haka da wuri haka? Cele tace karki ji kunyar komai ko mene za a Miki,Mama harda Dan Jan aji bata tura da wuri ba sai washe gari wai ta kama mutuncinta kar ace mata lashe money,Cele dubu ashirin ta tura mata,ta kirata tace kin gani? tace Yar nan da yawa haka,Cele tace ahaf kadan ne wannan sai kin shigo dadi kan dadi ga Antena ga abinci,Idan naga dama fa a saudiyya Zaku zauna ke da Ambassador Kaks,Mama ta zaci wasa Cele take yi tace ke yar nan a Nigeria ma mu samu mu wanye lafiya,Cele tace zai kiraki a waya kafin muzo, tace to sai na ji shi.

Amaryar Omar Ido yayi ja ta mike ta shige toilet abinta,Omar yana binta da kallo ya saki murmushi ya nuna Kansa yace shege Omar wa yace da mu ba mu ba?ba yawa ba yawa ya mike yace saura next target Zaki sakko ma ki fada son Omar, fita yayi ya koma dayan bedroom din yayi wanka da brush ya shirya cikin wata Riga me fadi marar nauyi Yan kanti na bacci da gajeren wandonta ya taje sumarsa wacce an tara da yawa an kwashe gefe da gefe sannan sumar Kuma an wani kwanannade an mata wani murde murde,turare ya sha yana bulbula kamshi me sanyaya zuciyar mutum,Omaira da sauri ta shirya a gurguje wai kar ya ganta ta Saka rigar baccinta harda da Saka ta mutunci Riga da Wando dogo,gashinta Wanda yasha gyara sake gyara shi tayi ta Saka hula pink kalar kayan baccin ta shafa turare tayi sauri ta haye bed tare da lullube Rabin jikinta da bargo,tana kallon dakin yaji kaya masu kyau,gadon wani hadadden gaske a ranta tace ya dai iya zabe.
Omar ne ya shigo dauke da tire da kayan makulashe daban daban a Kai,a jikin drowa ta gadon ya ajiye tire din ya haye gefenta ya dan janye gefen bargon,Omaira ta bata rai tace wai me zaka yi ne nifa bazan kwana da Kai ba ato ka sani ma,Omar ya tsaya ya kalleta yace nifa ba wasa nazo ba abinci zaki ci,Salma ta fada min tun safe baki ci komai ba sabo da murnar an daura aurenki da Mubaraq,Omaira taji wani haushin kanta dama da za a daura Auren tun ana gobe tace baza ta sake cin abinci ba sai ruwa sai an kaita gidan Mubaraq a can zata ci abinci sabo da murna,ba yanda ba ayi da ita ba ita ba,tace baza ta ci ba sai a gidan Mubaraq
Baso yace to gaki a gidan Mubaraq Omar,Ya dakko abincin ya zuba Madara a glass cup ya Kai bakinta yace gashi,Kallonsa tayi ta sake murtuke fuska tace bazan ci komanka ba gwara na mutu,ajiyewa yayi ya sake tsura mata ido yace don't be stubborn mana nasan yunwa kike ji,kiyi hakuri kici please,ta kafe shi da Ido Shima haka,yace uhum badan ni ba nasan na bata Miki rai bai dace nayi wasa da hankalinki ba amma ki daure dan Allah badan ni ba,ni bazan ci ba ai yanzu ba abinda zaka fada yayi tasiri a wajena,bargon ya Bude ya shiga ciki ya kwanta sosai tare da dora Kansa a kirjinta,tace wai mene haka ka tasar min daga jiki,a hankali yace gwara ma kici Idan Zaki ci Idan ba haka ba wlh sai dai mu kwana a haka,banza ta masa ya fara kokarin tube mata kaya ihu ta saki yace gwara kici ko na Miki tsirara na Kalli komai da kike wani boyewa,da sauri tace zan ci,dakatawa yayi ya dakko tire din ta zauna daram kafafunta suna cikin bargon a cinyarta ya dora mata yace fara ci to,tana yatsina yace ko sai na baki a baki ne? tana zuba masa harara tace zanci da kaina,yace to fara,ta fara cin naman tana kunkuni,yace na ci Nima? Ni bazan ci da Kai ba ungo abinka tunda haka ne,yace Allah ya baki hakuri ci abinki,taci gaba da ci yana ta kallonta kamar maye harda zuba tagumi kawai ita yake kallo kamar zai cinye ta,yace kanwar Cele kanwar Miracle matar Omar Mubaraq ya tuntsire da dariya yace yarinya taji soyayya gaskiya ya kamata ma kiyi min kyauta,Omaira ta fara hawaye zata Daina cin abincin yace kina ajiyewa zan Miki tsirara wallahi kinji na rantse sai sanda na tabbatar kin koshi,taci gaba da ci harda jawo pillow ta ajiye a tsakiya tsakaninta da Omar kar ma ya gogi jikinta ta raba tsakani wai,Baso yace maza ki gama yau akwai burar....a kan gado,harda ashar, Omaira ta kalle shi yace ba yawaa yau sai ance Assalatu jama'a,yau makwafta ma sai sun san Omar yayi aure akwai bed Matter ko ya kika ce my vitamin c? Yau sai Ocean inyi iyo da ninkaya,Omar harda yi mata wani irin kallo suna hada Ido ta dauke Kai zata yi kuka yace kiyi sauri yau akwai Bed activity, Kutmar dumadu yau akwaita a gidan nan,Omaira ta tsinke da lamarin Baso ta fashe da kuka tace Dan Allah ka barni naci abincina in peace,Baso yayi dariya yace ni na hanaki ci ne dama kidane dai Zaki sha shi yau yau a saman gadon nan,Omaira ta saki sabon kuka.





Masu sharhi kuna birgeni Ina godiya matuka,kuci gaba pls.





AsmaBaffa
[8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼
MATAFIYA


BOOK 2


106-110


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN


*MISKI 3in1 Alfirdaus*🌹 Albishirinku💃 original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne 🔥 🔥 ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan🙈 sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari 🙍♀️👱♀️

Masu bukata ku ne wannan number
09065959708



Page naku ne
Salmah Oniyangi
Ummu Sulty
Shatourh
Murjamashi
Ummmu Afnan
Ashadangile974
Alhmdillah
Hanan Sulaiman
Bilkisu M Momy






Omaira duk ta tsorata,Baso yace ba ni kikewa rashin kunya ba,na daina dan Allah kayi hakuri ta furta da sauri,ganin ta tsorata yace tsokanarki nake yi ki kwantar da hankalinki ba dai ke Mubaraq kike so ba? Omaira tace ae yace to an gama Mubaraq zai zo,tana gama cin abincin yace kin koshi? tace ae fuska a murtuke,dauke tire din yayi tare da ajiyewa gefe yace bari naci ragowar tashi tayi ta shige toilet da wayarta a hannu,bakinta ta wanke sannan ta Kira ni,dagawa nayi nace Omaira ya akayi Antena taki shiga ne ki shafa Vaseline zata yi ciki,Nawwar ne ya kalle ni yayi dariya harda rufe Ido wai kunya, Omaira tace ba fa haka bane ke Aunty nace to yane akan aikin banza kika kirani dama mufa ba a Kiran mu Idan ba harkar Antena bace yarenta muke ji mu yanzu ita kadai ce take fada mana Muji,Omaira tace nifa ban gane ba ne ya za ayi naga Baso ba Mubaraq ba,kin fi kowa sani ai ni Kya tambayeni sanda muka ce ki so Baso ai kin yarda kika yi ke sai Mubaraq to Omar Baso shine dai Mubaraq yarinya karki mana fuck up a bawa Baso komai,Omaira tace wlh bazan yarda ba ni ba ruwana da shi,nace ai shike nan zamu gani,ki Kira Cele ta baki shawara,Omaira wayarta ta kashe tace Cele ce zata bawa wani shawarar kirki duk Yan Iskan yayye ne ku,a haka ta Kira Cele tayi ring yafi biyar bata daga ba sai Kuma ta daga, daga baya tace ya akayi ne wai ki damu mutum,tace ashe Aunty Baso ne Omar Cele tace to da uban waye Idan ba shi ba,yanzu me zan Miki? Aunty shawara Zaki bani,Cele tayi dariya tace ki tafi ki rungumi Antenarki ki mata ladabi da biyayya,waya Omaira ta kashe sai na sake Kiranta ta daga tace Aunty Rabi me zanyi yanzu please,nace dama ce miki zanyi Idan kinga tana hucinta karki tsorata a soye kawai,Kaiwa Baso wayar na roke shi ya kyale ki yau badan halinki ba,Omaira harda murna ta fito ta mikawa Baso wayar gashi inji Aunty Rabi,karba yayi muna gaisawa nace Dan Allah Karka kyale Omaira yau Karka mana yawaa,Baso yace Wanna Wanna wanna Aunty ba yawaa,ya kashe wayar yace shike nan zo ki kwanta,Omaira tana wani dari dari tace to ka sake matsawa mana,Idan ba so kike na fado a saman bed din ba ya kike so nayi ,A hankali tazo ta kwanta tare da matsawa can karshen bed ta juya baya tare da dunkulewa waje daya,sai da ya gama abinda yake ya Maida tarkacen kitchen

Dawowa yayi suka ji bugun kofa ana ta dukan Gate bana hankali ba,Omar ya mike ya fita tare da budewa yaga abokansa ne Yan Shaye shaye a da,suna wani layi da tangadi,Baso yace lafiya da Daren nan ku wajen goma haka ai an daura bare nace can zaku tafi, Daya a ciki wanda ake Kira da Only yace Amarya muka zo gani ko baza mu ganta ba ai ko ganinta nayi mu dan mata ae yane ka gane babaa,Baso yace to kuje gobe ku dawo da safe yanzu bacci zata yi,Kai Dalla gyara suka banke Baso daga jikin kofar ai gwara mu ganta da zafinta zuwa Safiya ai tayi sanyi,ko Sallama ma baza muyi ba mu da gidanmu,Baso masifa ya fara yace Kai Dalla ku ware ba inda zaku je,Kai Only yawa ce wannan kuje sai gobe ku dawo yasa hannu ya tura su waje ku ware Dan iska Only yace ba Yawa sai goben kace tayi mana girki,Baso yace Ba yawa ya tura su tare da kulle gidansa.

dakin ya shigo yana tauna chewgum yana sani yake kas kas kas da chegum din kamar mace,Omaira tayi kumi tana jinsa ya matso jikinta ta sake matsawa saura kadan ta fada ya zura hannunsa ta kasan cikinta tare da birkitota jikinsa ya tauna chegum ya masa kas kas a kunne tace ni dai na shiga uku bana so ka daina min.

Yace ya kike ae yane ga Mubaraq dinki Kuma masoyinki,bana son mutum Ina lallabashi yana botse min,wuyanta ta baya ya shiga kissing a hankali yana shafa gashinta,a hankali ya fara janye rigar baccin nata zata janye jikinta yace cikin rada tsaya kiji hannaye masu zaki masu dadi,Omaira tace bana so ni,Baso yace ki bari kiji sweet hannu,bana so ni ta furta yace to sai kinji,ya juyo da ita tana jikinsa suna facing juna bakinsa ya hade da nata yana mata wani irin kiss na daban Wanda Omaira bata San da shi ba,dukiyar fulaninta Wanda babu bra ya fara murzawa yana hura mata iska a kunne tare da Dan lasar kunnenta,tuni Omaira tayi mukus tana dai hawayenta amma ta rasa wanne take yi na farin ciki ko na bakin ciki,yana jinta tace ni zama zanyi,Baso yace yafi dadi kuwa Yar gari Zauna dabas,suka zauna daram ya juyo da ita Suna kallon juna Ido daya ya kashe mata tare da daga mata gira,kanta ta dauke gefe fuskarta ya tallafe yana ma bakinta wani irin sha,tace Kai bafa alawa bace ka dinga tunawa,Baso yace tafi alawa wannan ai, tace dama can Kai Dan duniya ne ba wani mutumin kirki bane,Baso yace dama ni haka nake cikakken kwallon shege ne,Omaira ta bude baki yace ae mana dama nace miki a kanki ki kirani da Dan iska, Ai da a baya ne wallahi da yanzu ko magana baki da bakin yi min a kuskura zan baki Nan take Zaki fadi,Omaira tana jin dadin tabata da Baso yake ta daina masifar tayi mukus,Yace jikin ya karba ne? Dan Allah ka kashe hasken nan ni kunya nake ji,Baso yace a'a idonki nake kallo fa haka aka ce miki Abu na Dadi ba a kallonki ai so nake naga kukanki na Dadi,duk muninki sai na kalla yau kin San fa kuka fa Muni yake sawa,Omaira shuru tayi ta saita Kanta,amma Baso yana sani ma yake taba kirjinta yana kallo,ya Maida abin wasa,Omaira ta fara nisa tana jin Dadinta fuskarta ta rufe da tafukan hannayenta,Baso a hankali ya zare mata rigar komai ya bayyana ya wani zauce amma yace tunda ma naga ba Kya so a barshi kawai sanda kike so ayi Miki,Omaira tace ni na hanaka ne,Baso

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

9 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

8 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment